Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su a kanta, wata iryar harbawa J ɗinsa tayi da sauri ya sanya hannunsa ya dafe saman mararsa dalilinsa na son hana Jalal ɗinsa fito da ƙwaɗayin ta a fili,
Wani irin fusga numafashin sa yay, wanda hakan yasa a wahalarce ya janye jajayen idanunsa daga kanta yana ƙara matse mararsa da hannunsa dake wani zabura tana kumbura, shi kansa bai san lokacin da abin nasa yay worse haka ba, shi bai ma ɗauko ta da niyyar yin wani abu ba,
Amma ina gama ɗaya ya kasa riƙe kansa saboda wata fitinanniyar wutar sha'awar ta dake ƙara zautar masa da tunaninsa.
Ita kowa dake zaune bayan ta gyara zaman rigar ta da ɗan saci kallonsa ganin ya dawo da kallonsa gareta ne yasa, tai ƙasa da kanta,
Tana ƙara haɗe yatsun hannunta wanda sukai sharr dasu saboda henna ɗin da suka sha,
Cikin gwama numafashi ya ƙara narkewa jikin kujerar tare da ɗan tattaro dukkan ƙarfinsa ya matsa zuwa gare ta,
Runtse idanunta tayi ƙirjinta ya shiga ɗagawa, gaba ɗaya Ballowo ɗinta ya sauya sauyin da yake neman tsoratar da ita,
Cikin wani irin sabon yanayi garesa ya haɗa numafashi waje guda, laɓɓanta masu kauri wanda suke jajirrr ya kalla,kana a hankali kamar wanda ake jansa da mayan ƙarfe ya ƙara matsawa kusa da ita, a hankali kuma ya ɗaga ƙafarsa guda ɗaya da ƙyar ya aza bisa cinyarta,
A gigice tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir"
Idanunsa da suke a lumshe ya ware tare da kallonta baya jin zai iya magana dan haka ya ɗan zame kaɗan tare da aza kansa bisa shoulder ɗinta,
Da sauri ta ƙara runtse idanunta tare dasa hannunta ta ture kansa tare da yunƙurin kauce masa,cikin zafin nama irin na masu buga ball ya sanya hannunsa duk biyun ya jawota jikinsa tare da mannata a saman ƙirjinta, a ɗan zauce ta tura fuskarsa tsakiyar ƙirjinta tare da sanya tattausan hannunsa mai fidda wani zufa a ƙasan wuyanta, a hankali ya fara tura hannunsa zuwa cikin sumar kanta ciki wani ƙawataccen salo ya zare ribbon dake ɗaure da gashin nata, nan take sumar kan nata ya baje ya rufe mata fuskarta, hakan yasa gaba ɗaya shima Abu Maleek ba'a ganin nashi fuskar duk gashinta ya rufe fuskokinsu.
Wani irin danna hannunsa yay a cikin sumar kanta, tare da ɗago kansa ya riƙe faffaɗan ququnta da hannunsa qam qam babu wani damar sakewa, no way to run! A hankali ya danna hancinsa bisa sumarta ya shiga shaƙar dadɗan ƙamshin dake fita ta cikin gashinta, ga wani santsi da gashin yay wanda ya ƙara zautar da Ballowo,
Wani sound ya sauke mai kama da gurnani, a hankali ya janye hancinsa tare da zame fuskarsa daga saman sumarta, raunatattun idanunsa masu kama dana ɗan maye ya sauke mata a saman fuskarta,
A hankali ya tsurawa laɓɓanta idanu, yana tunanin how soft and sweet it will be, domin a ɗazo bai tantance yadda ya jisu ba,
Lumshe idanunsa a hankali yake maida ƙwallar dake cikin idanunsa, domin baya son a yanzu ta fahimci cewa itace rauninsa,
Uwa uba bai gama tantance abinda yake ji game da ita ba, so ne ko kuma tausayi ne? Ko kuma amanar da ake bashi yake son kula da ita?
Wannan abubuwan guda uku sune suke yiwa zuciyarsa kai komo till now kuma bai san inda ya ajjiye Julde a zuciyarsa ba, kawai what all his know shine she's so special to him.
Ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya ƙara sanya tafin hannunsa yay copping face ɗinsu waje guda ba,
qam qam haka Julde ta runtse idanunta, tare da wani fisgar wahaltaccen numafashi wanda yake Shirin tafiya da dukkan nutsuwarta, a hankali rawar da jikinta yake ya tsananta, sam ba zata jure wannan haɗuwar numafashi da gamayyar gangar jikinsu suke ba, hakan yasa ta fara fidda wani kalar numfashi jikinta ya shiga ɓari, hawayen da suke maƙale a cikin idanunta suka gangaro zasu sauka a fuskar Abu Maleek,
Da wani irin sauri ya ƙara manna fuskarsa akan nata, cikin wani irin sabon kuma baƙon yanayi a gare su duk su biyun ya zaro tattausan tongue ɗinsa tare da manna shi a saman innocent face ɗinta.

Wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya suka sauke a tare, lokacin tattausan tsinin harshen Abu Maleek ya sauka a saman fuskarta, a hankali ya sauke Ajjiyar zuciya yana mai ware fitinannun idanunsa akan yana kallon wani zallar kyau data ƙara kamar balarabiya, Tsananin mamaki da kuma tarin Al'ajabin daya sanya hawaye suke fita daga cikin idanunta ya sanya ya ɗan sauke numfashi a hankali, tare da ƙara manna kan harshansa a saman ƙuncin ta, wata zazzafar iska ya fesar lokacin da ɗanɗanon hawayenta ya dira a saman harshansa, yayinda ya kejin wasu masifaffun abubuwa nayi masa yawo a saman jijiyoyin kansa abinda bai taɓa tunanin kasancewa dashi ba kenan.

Ajjiyar zuciya Julde ta sauke,tare da yin shiru, irin shirun nan dake nuna mutum kamar ya zauce ta zama kamar wata statue, al'amarin Ballowo ɗinta ya ƙara mata Mamaki domin bata taɓa sanin haka yake ba sai yanzu,
Ba tare da saninta ba sai ji tayi idanunta na buɗe wa a hankali, tare da sauke ganinta a saman fuskarsa, cikin Sa'a idanunta ya sauka a cikin nasa, lumshe idanunsa yay bazai jure kallo daga cikin idanunta,
A hankali kuma ya fara sarrafa harshansa akan fuskarta yana bin duk inda hawayen yake sauka tare da lashe sa zuwa cikin bakinsa,
Ƙasa ya farayi da bakinsa zuwa saman laɓɓanta ganin abinda yake shirin yine ya sanya tai saurin zame fuskarta cikin haɗe fuska tare da tattaro nutsuwarta tace.

"Unlock the door please"
Lumshe idanunsa yay saboda wata kasala da Muryarta ta haifar masa, lips ɗinsa ya ware tare da fara tsotsar su, hakan da yay ba ƙaramin ta siri yay akan Julde ba, domin ji tayi,
Wani abu ya fara mata yawo a saman mararta, ga wani tashi da tsigar jikinta keyi suna zubewa, jikinta ta cure waje guda tana sauke ajjiyar zuciya, a hankali ta lumshe idanunsa saboda saukar Muryarsa da taji yana faɗin.

"Na... naahh"
Ya faɗa a raunace da wani iriyar murya mai cike da tarin damuwa da kuma so da ƙaunar wani abu dake tattare da ita,
Shiru tayi masa, duk da cewa ta jisa saboda bata shirya nuna masa kanta a yanzu ba,
Jin tayi shiru ne ya sanya Abu Maleek buɗe gajiyayyun idanunsa wanda suka janye tare da yin wani jaaa, babu komai cikinsu sai zallar fitina, da tarin kwaɗayi.

A hankali ya sanya hannunsa tare da matso da ita dab dashi, yana shaƙar ƙamshin Jikinta dake fita yana ratsa cikin hancinsa,.
Hannunta dake cikin nasa ya manna a cikinsa, hakan yasa Julde tai saurin buɗe idanunta jikinta ya shiga kyarma,
Kallonta yay tare da ɗaga mata gira haɗi da kashe mata ido guda ɗaya, ya wani fito da harshen sa waje ya shiga karkaɗa wa, a tsorace ta buɗe baki tace.

"Stop it, nifa ba ƴar iska bace"
Ta faɗa hawaye na saukar mata, domin duk Cucuu ɗinta ya firgitar da ita,
Numafashi mai zafi Abu Maleek ya sauke kafin ya ƙara matsota jikinsa yana lura da yadda Jikinta ke rawa amma hakan baya damunsa, cikin wani irin narkakken Murya mai bala'in daɗi a kunanta ya manna bakinsa a saman kunanta kana a hankali kuma yace.

"Ni kuma ta taccen ɗan guguwa ne ba ɗan iska ba yarinya"
Ya faɗa yana wura mata iskar cikin bakinsa tare da fito da tongue ɗinsa ya lashi fatar kunanta tare da ɗan tsotsa,
Abubuwa ta keji ta tsinin harshen Cucuu ɗinta yana ratsa cikin jikinta, al'amarin daya sanya buɗewar dukkan wata ƙofa dake saman fatarta kenan,
Ƙara kame Jikinta tayi waje guda azaba goma da Ashirin ta saukar mata, yayinda kuma zuciyarta ke rimarta gangar Jikinta ke son rinjayar ta zuwa garesa,
Cikin fisgar numfashi tace.

"Dan..Dan Allah ka sakeni ban so, wallahi ban sonka ba, bana son haka na tsaneka bazan taɓa sonka"
A hargitse ya juya tare da sanya dukkan hannayensa ya fisgota jikinsa tare da ƙanƙame ta a faffaɗan ƙirjinsa yana sauke numfashi cikin zaucewa, tashin hankali, ruɗu tsananin mamaki da ta'ajjuji yace.

"What! Wat are you saying baki so na? Are you out of your sense Jidderhh nine baki so? Ni Ballowo ɗinki Your professional footballer mijinki, Cucuu naki nine baki so wallahi ƙarya kike"
Ya faɗa jikinsa na rawa sosai tashin hankali ya bayyana saman kamilalliyar fuskarsa mai cike da Ilhama da nutsuwa.
Cikin kuka tace.
"I hate you bana sonka, kawai daga ganin mutum saboda kwarewa a iskanci zaka ɗauke ni, salon ace min ƴar iska ko?"
Wata muguwar matsa yay mata wanda ya sanya tai saurin rungomesa tana sakin ƙara domin ji tayi kamar zai ɓalla mata ƙashin bayanta cikin Muryar kuka yace.
"Na... nahhhh the you really hate me?? What i have done to you? Tun kafin na haɗu dakai nasan yau zuciyata zata haɗu da ƴar uwarta, saboda tsananin bugawar da take min, kin san abinda da naji lokacin da idanuna suka sauka akan ki? Ji nai kamar na tafi da gudu na rungome ki, ko zan samu sassaucin daga zafin da zuciya ta kemin, na ɗauka zaki happy da gani na, ashe nai mistaken, niɗin bafa mahaukacin da kika sani bane a da, i can't sleep kamar kowa look at me,ba kiga yadda na rame ba??"
Ya faɗa yana buɗe mata faffaɗan ƙirjinsa nan take zanan Taswirar Alaafi ya bayyana a jikinsa, idanunta ta ɗauke tana jin Zuciyarta na bugawa, ji take kamar tayi ba dai-dai ba amma sai kawai ta maze tace.

"Malam i don't even know you, and who is Nanah or Jidderh? I'm Ilham dan Allah allow me to go haba"
Ta faɗa Idanunta na ƙara cika da hawaye,
Dam!! Dam!!! Haka zuciyar A.m ta buga kafin kuma, calmly taji ya sakar mata wani irin sexy kuka yana maganganu cikin kukan kamar mai faɗan yaro tare da faɗin.

"You didn't allow me to touch you, you didn't allow me to suck your softness lips, you didn't allow me to hug you, i Only kissed your lips, haba Na.. nahhhh su kike nabi matan banza ne? Eh?? Kullum kina raina amma Zuciyata taƙi yadda ta aminci na koma cikin garin nan, ji nake kamar za'a kashe Ni bana so ko kaɗan, Until now we haven't had our first kiss as husband and wife ba, you're pushing me away when u are the only wife i have"
Shiru yay yana sauke numfashi tare da jan ajjiyar zcy kafin yace.

"I can't eat anything Jidderhh nasan Olser ya cinye Maki ni, i knw i made a very big mistake amma ki saurara kiji mai zan faɗa, i hungry kibar ni nai naji ɗumin jikinki please"
Ya faɗa yana manna hannunta a saman cikinsa dake ta ihun yunwa, a kaikaice ta kallesa yay bala'in ramewa idanunsa sun faɗa sai fari daya ƙara.


Jin yana yin ƙasa da hannunta zuwa mararsa yasa ta zabura ta kwance hannunta, cikin kuka tace.
"Dan Allah ka barni, wacce kalar masifa ce wannan, sai dai idan aljanu suka buɗe maka idanu, amma Ni ba Jiddah bace dan Allah let go of me"
Idanunsa kawai tsura mata idanu, a hankali ya ƙara sakin ajjiyar zuciya irin na wanda yaci kuka ya ƙoshin nan kafin kuma cikin tattausa Murya mai cike da rauni yace.

"Okey Ilyhemm, kina son tafiya?"
Daga jin yadda yace Ilyhemm ɗin kasane ba ko wanne kalmar Hausa ya iya faɗa ba,
Da sauri Julde ta ɗaga masa kanta, kai kawai ya jinjina yana ƙara Lumshe idanunsa yana jin zuciyarsa na tsinkewa abubuwa da yawa sunyi masa yawa, cikin gajiyawa yace.

"Ok mekike a nan?"
Ya faɗa yana tsura mata idanunsa masu kaifi, saurin ɗauke idanunta tayi kafin tace.
"Meye naka?"
Gajeren tsaki yana a ransa yace "Uhm Abu Maleek ka shige su tunda su Julde aka zama manyan mata" a fili kuma yace.

"You're my friend now, mayar dake gida zan"
Ya faɗa a taushashe da kuma son sanin abinda ya rabata da Nigeria zuwa Russia,
Zaman ribbon ɗinta ta gyara tana faɗin.
"Ina karatu a nan Norwegian University of Science and Technology a nan hostel ɗin mu yake"
Kallon ƙirjinta da suke a cike yay a ransa yake faɗin "i for give you my Jewel" a fili kuma yace.

"The you love me Ilyhemm!!!..???"
Ya faɗa yana riƙe hannunta tare da manna laɓɓansa a tsakiyar tafin hannunta,
Yarr-yarr haka nan gashin jikinta suka tashi kafin da sauri ta janye hannunta tace.
"I'm already taken, i don't love you bana son....."
A gigice cikin wata muryar tsawa yace.
"Out of my car..."
Ya faɗa yana unlock na door da sauri kamar mai jira ta fice jikinta duk rawa yake,
Tana fita ya kifa kansa in between his legs ya saki wani irin raunataccen kuka tunda yake bai taɓa yiwu wani abu kuka ba,amma one time this Fulani girl zata zautar dashi.
Julde na fita ko gabanta bata gani saboda kukan da yazo mata, gani wani tsoron na fargaban halin da Cucuu ɗinta zai kasance.
A hankali ta samu mai texsi ta tsare shiga tayi tana shiga itama ta tura kanta a tsakanin tafukan hannunta ta shiga rera kuka har wani shuɗewa take, mai taxsi ɗin kam kira yake.
"Sai Hqr hajiya ina zan kai ki?"
Shiru tai masa domin gaba ɗaya bata jin abinda yake faɗa, ganin sai tafiya suke bai san inda zai kaita ba yasa cikin ɗan ɗaga Murya yace "Hajiya ina zamu?" A firgice ta ɗaga kanta tana sauke wasu tagwayen ajjiyar zuciya cikin raunatacciyar murya mafi ƙarshen rauni tace "Norwegian University" ta faɗa a gajarce tana maida numfashi tare da manna bayanta a jikin kujerar motar, a haka suka isa makarantar har gaban hostel ɗin su, tsaki taja ganin babu hand bag ɗinta babu wayanta, kallon Mutumin tayi tana yatsuna fuska tace.
"I'm sorry bari na amsar maka kuɗin ko?" Kai ya jinjina tare da faɗin "babu damuwa" shiga tayi hostel ɗin kai tsaye room ɗin ta ta nufa kasancewar su biyu ne saboda tsoron dasu keji yasa basu ware ɗaki ba, ɗakin da faɗa saboda duk a tsorace take hakan yasa Ikram miƙewa tace "heyyyyy clam down ok" ta faɗa tana kama hannunta tare da zaunar da ita bisa sofa, Julde da ƙyar ta buɗe baki tace "Ikram kawai mai taxsi sallamesa please" ta faɗi hakan tare da miƙewa ta shige bathroom, kayan jikinta ta zame ta haɗa warm water, kallon naked body ɗinta tayi,tana kallon yadda saman laɓɓanta sukai jaa, wai a haka ma bata bashi damar tsotsar bakinta yadda ya keso ba, sosai ƙwarai tai mamakin abinda kebin laps ɗinta, dan haka data tashi wanka na tsarki ta fara kana tai wanka baki ɗaya (wanda bai gane kan wankan ba ya duba littafin MOON).
Ikram na fita ta sallami mai taxsi ɗin ta dawo Parlo tana sakin murmushi, ɗaure da towel Julde ta fito tana haɗe fuska, a ɗan gurguje ta shirya kanta cikin wasu white cotton ɗin Nightwear ta ɗura bandana a saman kanta, Ikram ce tace "Uhm lallai yau mata da miji an haɗu hadda su wanka" banza Julde tai mata domin wata Kunya ce ta kamata duk da cewa Ikram is her best friend amma babu yadda za'ai ta faɗa abinda mijinta yay mata, wannan wani amintaccen sirri ne tsakanin mata da mijinta, Murmushi mai sauti Ikram ta ƙara saki kafin tace "ina wannan ranar kike jira ko? So why are you pushing yourself like this? Wallahi idan zaki bayyana masa kanki gwamma kiyi, domin yadda ya ganki ɗin nan, uhm kima yi addu'a kada ya ɗura mako ciki kafin ya janye ki ko kuma Nigeria tare" a gigice Julde ta kalli Ikram cikin Marai-raice fuska tare da tura baki gaba tace "ƴar ni ɗin nan za'a ma ciki Goodness" ta faɗa tana haɗa tatacciyar madara a mug tare da tsiyaya zuma a ciki, tare da sanya spoon ta shiga juyawa, dariya Ikram tayi tace "I'm telling you Jiddah, kinga san yadda Mazan Yaruba suke bala'in son mace kowa?" Taɓe baki Julde tayi tana ƙarasa shanye haɗin da tayi tace "Thank God ni ba'a so na saiki shafan lafiya"
Ta faɗa cikin sanyin jiki, domin tana da yaƙinin Jalaluldeen baya sonta kawai babu yadda zai iya ne yaci gaba da riƙe ta matsayin mata, Ikram kusa da Julde ta dawo tace "Tayaya kika san baya sonki? Eh?? Kin bashi dama ne? Ko kuma shi ne yace bai sonki, Uhm go And read Our secret or Uncle ne" buɗe ido Julde tayi irin mene hakan? Gani haka yasa Ikram faɗin "I mean ki karanta novels ɗin Nimcyluv, zaki gane wasu abubuwan domin naga idan na faɗa maki ba lallai ki gane ba, ta iya book sosai zan sanya sarauta cikin top 10 na online writers bare naji soon za'a buga littafin Sirrin mu zuwa kasuwa, Wheel akwai grp na matan aure da ƴan mata mai suna WE ARE ALL WOMEN da za'a fara class a cikin su on 20/1/2020 a grp ɗin littafinta tsintacciya, so iya mutane 50 zata ɗauka, look Jiddah yanzu maza tsada suke samun kamar Abu Maleek abune mai wahalar gaske Ni wallahi bai taɓa tunanin haka yake ba, ganinsa a zahiri ya girgiza Ni yana da bala'in kyau kamar mazan series film ɗin zee world believe ki karanta littafin Sarauta babu takaici ko kaɗan ok" shiru kawai Julde tayi domin bata jin zata iya karatun amma tana son sanin haƙikƙanin so na gaskiya sai kawai tace "taya zan samu?? Da kuma class ɗin?" Da sauri Ikram tace "ga number ta, ki mata magana a whatsapp ko kuma ki mata Dm it will be better whatsapp ba ko wanne message take buɗawa ba, kici kina son Uncle ne da Our secret sai class ɗin zata maki bayani ko kuma ki sauke wattpad application ki fara karanta free pages ko ki siya a Okadabooks" number ta amsa kana ta buɗe littatafan ta, ta shiga dubawa domin exam ɗin gobe.
Abu Maleek da sauri ya fito daga cikin motar bayan driver yay parking kai tsaye upstairs inda room ɗinsa yake ya nufa, yana zuwa ya faɗa saman bed yana haɗe numafashi, Sweet ta ƙarasu wajansa da sauri yana ganinta ya sanya hannunsa ya rungome ta sosai a jikinsa yana sauke numfashi cikin damuwa yace.
"The you know what sweet? I got my wife today amma tace bata so na, handsome guy like me wai tace bata so na" karkaɗa jela sweet tayi kamar mai fahimtar maganarsa da sauri kuma ta sauka daga kan bed ɗin babu jimawa ta dawo bakinta ɗauke da fure mai ƙamshi, kallonta yay sai kawai ya kwaɓe fuska kamar yaro yace "i can't Sweet ni i don't know how to say i love You fa, and kin fiye min ita, tunda kina bari naji ɗumin jikinki a good wife never leave her husband" ya ƙare maganar yana cilli da furen tare da ƙanƙame sweet kana ya lumshe idanunsa, a hankali kuma ya buɗe saboda ƙarar notification da yaji, haɗaɗɗiyar wayarta ya kalla kafin ya sanya hannunsa ya ɗauki wayar yana mirginawa gefe guda, wayar yabi da ido a ransa yace "eyeee En mata Cucuu an fasu duniya" he doesn't know how to say an fasu gari! Sai duniya,
Wayar ya shafa kasancewar irin nashi ne sosai yay maki ganin babu wani lock a wayar, cikin natsuwa ta shiga gallery da wani rantsantsar photon ta yaci karo, tana cikin swwiming pool sanye da fararan kayan shan iska gashinta ta jiƙe da ruwa, a hankali ya tsorawa ƙirjinta idanu lokacin daya sauke ganinsa a saman nipples ɗinta ji yay J ɗinsa tayi bala'in harbawa da sauri ya kifata ya hanata miƙewa yana jin yadda take huci, a hankali yaci gaba da kallon photos ɗin, har lokacin da yazo wanda take zaune saman kujerar mulki tana sanye cikin wata kamilalliyar shiga ta milk ɗin Alƙyabba, ga crown a kanta, ta fito a Queen of Kanzaf! Cikin tsantsar farin ciki yaci gaba da kallon photon amma babu photon ko mutum guda na Alaafi, har ya huce wani photo sai ya dawo, idanunsa ne ya sauka akan wani ƙyakƙyawan yaro mai tsananin kama dashi, da ace yay mu'amala da Na.. nahhhh sa kafin ya tafi Tabbas da yace wannan ɗan sa ne, to who is he?? Ƙarar notification ya ƙara ji a hankali yay scrolling down sunan Hamma Adams ya gani kafin Rubutu ya biyo baya, tun kan ya karanta jikinsa ya ɗauki rawa a hankali ya fara bin rubutun word by word.
_“I miss you cute,kamar nai tsuntsuwa zuwa Russia na sura a Norway haka na keji, Amma Mami ta sanya Hijab tsakanin mu”_
Wani tsuma haɗi da karkarwa jikinsa ya fara idanunsa ya shiga juyewa, a hankali ya ƙara duba message na gaba.
_“wane hukunci kika yanke? Ko kina nan kina jiran Mutumin da baya ƙaunar ki, bashi da lafiyar da zai iya kula dake? I miss your golden voice please pick my vedio call Kinji cute...,”_
Ɓarin da jikinsa yake ya hanashi ƙarasa karanta sauran maganar, a hankali wani duhu ya fara rufe idanunsa tunaninsa da bugawar zuciyarsa suka tsaya na wasu daƙiƙo, gaba ɗaya ya kasa motsi ji yake kamar yay tsuntsuwa zuwa Norwegian University ya ɗauke ta, a haka bacci ya ɗauke sa.
Washe gari
Misalin shida da wani abu suka fito daga exam hall bayan sun kammala zana exam ɗin Chemical Engineering #202,
A hankali suke tafiya ga wata yunwa dake damunsa, Julde ce sanye da wata dark purple ɗin abaya sai baby hijab mai ɗan tsayi saboda sanyin da ake, lumshe idanunta tayi kafin tace..
"Wayana na keso nayi missed Mami da Anuty Salimerh, Mai Babban ɗaki hadda Hadima Zubaida i also missed my son Maleek"
Murmushi Ikram tayi tace "to ki amsu mana" kwaɓe fuska Julde tayi kafin tace "how?" Wayarta ta miƙa mata tace "kira" amsa tayi ƙirjinta na dukan uku² number ta dailing tare da mannawa a kunanta, tana jin wayar na ringing ba'a ɗaga ba, kallon Ikram tayi tana kwaɓe fuska hakan yasa Ikram tace "redail" ƙara kira tayi sai a kira na uku akai answering, da sauri ta lumshe idanunta saboda wani zazzafan huci daya sakar mata ta cikin wayar a hankali kuma ya sauke Ajjiyar zuciya ba tare da yace komai ba, turo baki tayi kamar tana gabansa tace "wayana" kamar ba zai magana can kuma Murya a dashe yace "turn your back" ya faɗa yana ƙara sauke ajjiyar zuciya, a hankali ta juya zuciyarta na bugawa, da sauri ta waro manyan Idanunta a tsaye ta gansa jikin wata haɗaɗɗiyar mota, yana sanye cikin wasu masifaffun kyawawan suit sumar kan nan har wuyansa ta sauka,ya ƙara faɗawa idanunsa sanye cikin glass laɓɓansa sunyi jajirrr dasu, fuskarsa a ɗaure babu wasa, ta cikin glass ɗin idanunsa yake ƙare mata kallo yana jin kamar yaje ya rungome ta ko yaji daɗi da kuma sassauci, a hankali ya ware laɓɓansa yana mai ɗan tsotsar su yace "come here" ya faɗa a kaushashe babu alamar wasa kana ya zame ya shiga bayan motar, domin ji yake kamar zai zube saboda rawar da jikinsa yake masa, zame wayar tayi tare da kallon Ikram tace "muje" ba tare da Ikram tace komai ba tabi bayanta, har zuwa wajan motar idanunsa ya mayar kan Wayarsa yana dannawa har suka ƙarasu wajan Ikram ita tayi ta maza tace "Evening" banza yay mata hawai dan baiji taba, ganin haka yasa tai baya tare da juyawa tana girmama jan ajin Abu Maleek, Julde take tsaye ta dan sauke numfashi tace "bani wayar" ba tare daya kalleta ba ya miƙa mata wayar da sauri ta miƙa hannunta zata amsa cikin zafin nama ya sanya hannunsa ya fisgota jikinsa tare da mayar da ƙofar ya rufe, Driven dake cikin motar yaja da sauri yabar makarantar, ajjiyar zuciya Suka sauke a tare musamman Abu Maleek wanda yaji wani sanyi a ransa, jikin Julde na rawa tace "mene haka? Ni...Ni... Ka sake ni ka ajjiye Ni" ta ƙare maganar bakinta na rawa, Abu Maleek kam jikinsa duk rawa yake da wani sauri ya sanya hannunsa ya ƙara matseta a jikinsa kana cikin sauri ya tura kansa a cikin hijab ɗin ta, da wani irin sauri ya manna laɓɓansa a fatar wuyanta....




*SARAUTA*




*_75-76_*
*mg's skincare*

Shin Ina matan suke🗣️🗣️🗣️maza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi😃🤩
Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaranjiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane

Please Login or Register in order to submit comment