Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya matse bakin Julde, Ganin hakan ne kuma ya sanya Lamiɗo shima ya durƙosa dai-dai inda take,
Tare da sanya hannunsa ya riƙe ƙafafuwan ta sosai, daman Barkido ya haɗa da hannayenta ya riƙe,
Cikin zafin nama kuma Arɗo ya fito da ludayin duma, irin babban nan mai ɗan faɗi,
Kana ya durƙosa dai-dai ina take riƙe da hannunsu Barkido,
Jikinsa har rawa yake sabida burinsa bai huce yaga buƙatarsa ta biya,
Burin da yake dashi na shekara da shekaru ace ya cika ba,
Ƴar ƙaramar rigar dake jikinta irinta Fulani wacce ta kasance ƴar guntuwa,
Hannunsu ya saka ya ɗaga rigar, nan take manyan tsayayyun brest ɗinta suka bayyana wanda duk cikinsu babu wanda bai zare idanunsa ba,
Suka shiga kallon juna sabida yadda brest ɗin ta suke da tsayi gasu farare tass, ga nippy ɗin so pink ma sha Allah! Barkido da zuciyarsa ta buga da ƙarfi kuma ya ƙasa ɗauke idanunsa daga kan halittar nata, fesar da numfashi yayi kafin ya ɗago kansa ya kalli Mahaifin nasa Arɗo kana ya maida idannunsa kan Lamiɗo da wani irin sauri kuma ya.


*Free pages ya kusa ƙarewa🥱 hanzarta biya, it's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616*


Mayar da idanunsa kansu, kana cikin zafin nama yay ƙasa da kansa da niyyar sanya baki,
Cikin sauri Arɗo ya taresa tare da faɗin.
"Babu wannan a tsarin mu, ardon Allah ka kiyaye ni"
Jinjina kai kawai Barkido yay amma jikinsa duk rawa yake, Arɗo tattara nutsuwarsa yayi, cikin rashin tsoran Allah, da kuma rashin imani ya sanya ludayin Dumar a saman halittar ƙirjin nata,
Ya fara dannawa tare da murzawa da dukkan ƙarfinsa, Yasubuhanallah! Wani irin gurnani Julde ta suma jikinta ya ɗauki mazarin azaba, ga wani irin numfashinta mai kama dana ɗaurewar rai ya fara fita daga cikin hancinsa domin ko ihu ta kasa sanadiyar danne mata baki da Barkido yayi,
Ganin ludayin Dumar ba yayi masa yadda ya keso ne, ya sanya ya ɗauki ƙwarya ya shiga murjesu da ita,
Nan da suka fara yin ƙasa, sabida tsanani azabar da yayiwa Julde yawa tuni ta sume a jikin Barkido ga wani fitsarin wahala daya kwace mata,
Ganin yayi yadda ya keso ne, ya sanya ya ɗauki igiya ya shiga naɗe ƙirjinta da ita,
tuni ƙirjin ya faɗa wata sabuwar wahalar ta ƙara farfaɗo da ita, ko motsi ta kasa sai kumfa da take fitarwa ta cikin bakinta tana fidda numfarfashi, ƙirjinta yay mata wani bala'in nauyi da ƙyar zuciyarta take harbawa,
Ɗauka ta suka sakeyi tare da mayar da ita cikin bukkar suna barin wajan Madibbo na zuwa.

A can Alaafi kowa, tashin hankalin da Oumuu-Ayman ta shiga har ba'a magana,
Mai Babban ɗaki kowa abin tamkar almara yazo mata,
Kenan da gaske dai Hadima Zubaida ita ta fidda Sirrin da suke ɓoyewa? Kallan Amintacciyar Hadimar tayi wato Hadima Akin tace.
"Maza jeki nemo min Hadima Zubaida yanzun nan"
Da sauri Hadima Akin ta miƙe tsaye tare da faɗin "faɗe taki cikawa tawa"
Tana faɗin hakan ta miƙe tsaye tare da ficewa waje,
Shiru Mai Babban ɗaki tayi tana nazarin abun, babu mai fidda wannan maganar face Hadima Zubaida,
Amma mene yasa ta aikata hakan? Ko dai daman bada zuciya guda take tare dasu ba? Ajjiyar zuciya ta sauke kana ta sanya hannunta ta cire Apple guda tare da kaiwa bakinta,
Hadima Zubaida na zaune hannunta riƙe da wani ƙaramin jariri fari tass dashi, tana bashi nono, idanunta ta lumshe har yanzu gaskiya zatai halinta ne? Har yaushe za taci gaba da zama a haka ne? Mene ya sanya rayuwa take mata haka ne? Tana jin tausayin mutanan cikin Alaafin ƙwarai da gaske, amma bata da ikon karesu daga abinda yake ƙoƙarin samunsu,
Jin kamar alamar za'a shigo mata ne ya sanya ta miƙe da sauri tare da zuwa wajan akwati ta sanya jaririn ciki, kwana ta dawo wajan ƙofar tana ɗan goge hawayen idanunta,
Kallon juna sukai ita da Hadima Akin kafin Hadima Akin ta shaida mata umarnin Mai Babban ɗaki,
Ba tare da tunanin komai ba Hadima tace.
"Yanzu zan amsa kira in sha Allah"
Murmushi Hadima Akin tai mata kana ta juya tare dayi mata sallama,
Da sauri ta juya tare da ƙara bawa Jaririn Mama bayan yasha sosai bacci ya ɗauke sa, kana ta mayar da shi akwatin dake can ƙuryar ɗakin ita kuma ta fita bayan ta rufo daƙin.

Bola kasa zama tayi ta tashi hankalin kowa, ita dai kawai a fito mata da MALEEK, ga zance ya riga ya fito dole a ɗauki MALEEK a bata duk da irin hatsarin dake bibiyar rayuwar Maleek ɗin.

King Tunde na kwance bayan yaji dukkan abinda ke faruwa, ya kuma tabbatar cewa Hadima Akin baza ta taɓa aikata hakan aresa,
Cikin mutuwar jiki da kuma fidda rai da rayuwa ya miƙe tsaye tare da ɗaukan sandar girmansa, yabi wata siririyar hanya wacce babu wanda ya san da ita,
Kai tsaye shashin Hadimai yabi harya isa wani ɗaki, a hankali ya zaro wani key ya buɗe ɗakin, kai tsaye ciki ya shige yana zuwa ya nufi wajan akwatin tare da sanya hannunsa ya ɗauki jaririn dake kwance cikin akwatin yana bacci,
A gefen gadon ɗakin ya zauna yaywa jaririn ƙuri da idanu, kafin a hankali ya cikin sauri kuma ya.


*Mace mai aji, da kuma cewa ita wata ce, ita kaɗai zata gujewa abin sata, kiji tsoran Allah idan kin biya kada ki fitarwa waje, ina masoya a motsa a fara payment lokacin ya kusa*


Rungome jiririn tsam a saman ƙirjinsa, yana jin so da kuma ƙaunarsa na ratsa Dukkan wata ƙofa ta cikin Zuciyarsa,
A hankali a hankali kuma ya shiga sauke ajjiyar zuciya kafin ya sakko da jaririn ya shiga duba baƙin zanan dake saman ƙirjinsa zuwa ƙasan cikinsa, wani ƙaramin siririn zoban Azurfa ya sanyawa jaririn,
Kana ya miƙe idanunsa cike da soyayyar jaririn ya mayar da shi cikin akwatin kafin yabi Ɓoyayyiyar hanyar ya koma sashinsa ba tare da kowa ya ganshi ba.

Hadima Zubaida tana fitowa sashin Mai babban ɗaki ta nufa, tana zuwa bata sha wata wahala ba, kasancewar masu tsaron ƙofar sun san Wacece ita,
Bakinta ɗauke da Sallama ta shiga, Oumuu-Ayman ce ta amsa mata, sai kuma Queen Ayoola kana Mai Babban ɗaki, daga can gefe kuma Bola ce sai share hawaye take,
Tunda ta gansu taji zuciyarta ta buga da ƙarfi cikin dauriya taja jikinta tare da ƙarasawa inda suke,
Kana ya zube a gabansu cike da girmamawa ta shiga gai dasu, Queen Ayoola ce ta amsa mata, sai kuma Oumuu-Ayman, Mai Babban ɗaki da al'ajabin Abin yaƙi sakinta sai kallon Hadima Zubaida take,
Mace har mace mai fuskar nutsuwa da kuma haquri amma ace duk yadda suka ɗauke ta Shine zatai masu zaƙon ƙasa? Lallai duniya ba kowa zaka yarda kuma ka aminta dashi ba,
Gyaran murya Mai Babban ɗaki tayi cikin nutsuwarta haɗi da sakin fuska ta dubi Hadima Zubaida tace.

"Kina da girma a idanuna sosai, wannan dalilin girman ya sanya King Tunde Muhammad Jalal ya amsheki matsayin Amintacciyar Hadimar sa, shakera da shekaru muna faɗa maki dukkan wani sirri namu, kin san komai amma mene yasa a lokacin da kuma gama baki yadda da kuma dukkan wani aminci namu ke kuma kike mana zaƙon ƙasa kike son ganin kin kai mu ƙasa? Zubaida kin ruguza dukkan wani shirin mu, maƙiya wanda babu san ko suwaye ba yanzu sun samu dama akan MALEEK da kuma Mutanan Alaafin haɗi da jama'ar Kanzaf mene yasa kika aikata haka Hadima Zubaida?"

Tunda Mai Babban ɗaki ta fara magana,
Hadima kuma Jikinta ya ɗauki rawa, tashin hankali ya gama bayyana a saman kamilalliyar fuskarta,
Tsoro da kuma tashin hankalin abinda ke shirin faruwa ya gama ratsa dukkan wasu kofofin zuciyarta,
Wata zufa ta shiga karyo mata, abinka da mai ɗan yan jiki,
Bakinta kawai rawa yake ta kasa furta komai dabida yadda abinda yazo mata a bazata.

Mai Babban ɗaki baya tayi a hankali ta ɗan jan casbahar hannunta, sosai tashin hankalin data gani a saman fuskar Hadima Zubaida ya ƙara ɗaga mata hankalin, tsoro abinda zai faru da Hadima Zubaida ya shiga yawo a zuciyarta,
Sosai take tausayinta tasan kuma ba lallai ta aikata hakan ba, Amma babu wanda yasan ɓoyayyan Sirrin nasu sai Hadima Zubaida, dan haka dole ta amshi hukuncin daya dace da abinda ta aikata, ajjiyar zuciya ta sauke tana ƙara kallon Hadima Zubaida kafin tace.

“O dalé Hadima Zubaida” (kinci Amana Hadima Zubaida).
Kana ta ɗura da faɗin

"Idan Sirrin mu ya fita wanne abu kika faɗa da bakinki wanda za'a ɗauki hukunci a kanki Hadima Zubaida?"

Hadima Zubaida a fili ta sauke wata zazzafar iska idanunta ya cika da ƙwalla, shikenan wannan mai bibiyar rayuwarta ta tayi nasara, ta samu abinda take buƙata, yanzu ina zata saka amanar data amsa? Ina zata sanya ɗan ƙaramin jaririn da bai san komai ba, waye zai Kula mata da innocent boy ɗinta? Oumuu-Ayman kasa kallon Hadima Zubaida tayi saboda tsakanin tausayin data bata,
Bola wacce a yanzu bata buƙatar komai sai ganin Maleek ta ƙara fito da wayarta tace.

"Ina zaune Hadimai nayi Mani tausa sai gashi ta nemi iso waje na, gaba ɗaya ta shigo min afirgice, ganin Hadima Zubaida bata taɓa zuwa sashina ba, ya sanya na bawa Hadimai na Umarnin fita domin naga alamar akwai Magana a bakinta, kamar nasan da wannan abun na shiga yi mata vedio ha tare data sani ba"

Da sauri Hadima Zubaida ta kalli Bola cike da tashi hankali, kasa magana tayi yaushe taje wajan Bola? Yaushe ta zauna sa Bola ta faɗa mata wannan maganar? Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun! Tabbas akwai masu buƙatar wani abu a tare da ita da kuma Maleek kana King Tunde babu kuma abinda zata iya faɗa wanda zai wanketa, to surar mata da take jikin vedio'n ta tabbatar cewa Hadima Zubaida ce, domin shigarta da komai da muryarta duk ita ce, sunkuyar da kanta ƙasa tayi trying to remembered abinda ya huce amma bata iya gane komai.

"Kiyi magana mana Hadima Zubaida, domin ƙila kina da abinda zai iya kareki daga wannan musamman abun"

Cewar Oumuu-Ayman wacce tausayin Hadima Zubaida ta gama cika mata zuciya,
Baki Hadima Zubaida ta shiga motsawa, bisa mamakin ta tuni harshen ta Ya maƙale, ta shiga buɗe baki a ƙoƙarin na son cewa wani abu, amma ta gagara magana sai abu take kamar kurma,
Murmushin takaici da kuma sabon rainin hankalin da Hadima Zubaida tazo musu dashi, Queen Ayoola tuni hawaye ya wanke mata fuska saboda rayuwar zuciyar da take dashi,
Gyaran murya Mai Babban ɗaki tayi cikin ƙaramin lokaci wasu zaratan maza wanda suka kasance masu tsaron gidan kurkukun cikin Alaafi suka shigowa,
Da wani irin sauri Hadima Zubaida ta miƙe tsaye tana masu nuni hannayenta alamar jaririnta amma babu wanda ya saurareta,
Wani irin raunataccen kuka Hadima Zubaida ta miƙe tana riƙe ƙafafuwan Mai Babban ɗaki,
Cikin damuwa mai Babban ɗaki ta miƙe tsaye tare da faɗin.


*It's 500, via 0116886423 sulaiman Naima s union bank, free pages sun kusa kammala*


"Kusan hukuncin da akewa wanda yaci amanar Masarauta, Ello ti sì inú yárá okún Hadima Zubaida (kuje ko ɗaure ta a ɗakin duhu) ɗakin ƙarshe, sai lokacin da aka ɗibar mata ya cika"

Tana faɗin hakan tai gaba abinta domin itama zuciyarta a raunace take na tausayin Zubaida,
Ganin yadda Hadima Zubaida ke maganar kurame gashi basa fahimta yasa ɗaya daga cikinsu ya daka mata wata gigitacciyyar tsawa tare da tisa ƙeyarta zuwa kurkuku wacce take can bayan Masarauta.

Tsaro sosai aka ƙara a cikin Alaafin sabida Dawowar JULALUDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL, kawo lokacin kuma babu wanda ya san da dawowar Jalaluldeen sai Salimerh da Oumuu-Ayman kana Mai Babban ɗaki, Oumuu-Ayman da kanta ta shirya tsaro mai girma da kuma tsanani a cikin Alaafin, dawowar Mutumin da suke ta saka rai sai gashi Ubangiji ya amsa addu'ar su, ya dawo da shi a lokacin da ake buƙatarsa.

_Madrid_
A nutse ya sakko da dugwayen ƙafafuwan sa dake sanye cikin Black brian Atwood brand loafers kafin ya fito baki ɗayan sa, cikin Ralph Lauren brown suit data ƙara fiddo da asalin zallar kyansa da kuma farar fatarsa ta asalin KapurShab.
Kallo guda zakai masa kasancewa cewa Tabbas shi ɗin Mutum ne na musamman, sabida haiba da tarin kamalar dake tare dashi,
Yana da kwarjini hakan ya sanya ba kowa ke iya jaa dashi ba, kana kallonsa zaka ɗauka mai cikakken hankali ne amma idan ya samu juyewar tunani sai kowa ya raina kansa.
Cikin nutsuwa da kamala haɗi da kamewa yake taka ƙafafuwansa a filin jirgin zuwa cikin jirgin, yana tafe hannunsa riƙe da jibgegegiyar Kitty ɗinsa,
Fara tass da ita, sai kwantar da kai take a ƙirjinsa, time to time ya hakan taune leɓansa kana ya lumshe idanunsa, daga bayansa kuma wasu guards ɗin sane ke biya dashi tare da kayansa,
Baya taɓa tafiya dasu infact ma mancewa yake dasu, a hankali ya fara taka strains ɗin jirgin a can vip ya zauna sweet ɗinsa a jikinsa, tun a airport ɗin ne kuma guards ɗin suka juya bayan sunyi masa fatan alkairi,
A hakan jirgin ya ɗaga zuwa sararin samaniya, tafiya ce ta wasu hours a haka jirginsu yay saukar ungulo a airport, shine mutum na ƙarshe wanda ya fito,
Yasubuhanallah gaba ɗaya kallo ya dawo kansa musamman ƴan matan da suke airport, kyawawan blue eyes ball ɗinsa ya lumshe, a hankali yaja dugwan numfashi yana ƙara buɗe ƙofar hancinsa ya shiga shaƙar iskar Nigeria,
Ɗan siririn tsaki yaja saboda kallon da yaga ana masa, shi sam bai ga abin kallo jikinsa ba, shima mutum ne kamar kowa meyasa suke kallonsa kamar shi ɗaya ne a cikin airport ɗin.
Sweet ce ta zame daga jikinsa ta fara gudu, dafe kai yay a hankali ganin tana shirin basa wahala a hankali ya furta.

"O'ohh come here sweet",
Ya faɗa yana sauka daga strains ɗin jirgin, nan kallo ya ƙara dawowa kam ABU_MALEEK,
da sauri ya sanya fararan hannunsa ya ɗauke ta cak, yana taɓe baki tare da marai-raice fuska, da sauri kuma ya juya ya shige jikin wata ƙaramar Honda Amaze blue black, yana shiga akaja motar da wani irin speed tare da barin cikin airport ɗin.

Queen Ayoola ce tsaye Idanunta ya kaɗa yayi jajurr sabida kuka, Aremo Adams dake tsaye gabanta yana son yaji dalilin daya sanya ta kirasa,
Cikin kuka Queen Ayoola tace.
"Nasan za kace ƙarya nake, ban taɓa tunanin haka zata kasance ba, ban taɓa tunanin ɗan uwanka wanda kuke uwa ɗaya uba ɗaya dashi zai ci amanarka ba"
Cikin rashin fahimta Adams ya ɗan zaro manyan idanunsa cikin son jin abinda ke faruwa yace.
"Meke faruwa? Me kike son faɗa ne Mumy?"
Hannunta ta sanya saman shoulder ɗinsa tana sakin kuka tace.
"Believe me My son Adams, ba zan maka ƙarya ba, ina son faɗa maka gaskiyar abinda yake faruwa saboda ka daina tunanin

Mahaifiyar ka Queen Roomana ta mutu"
Jin an ambaci sunan Queen Roomana ya sanya Adams jin gabansa ya faɗi zuciyarsa ta shiga bugawa da ƙarfi, cikin ɗaga murya yace.
"What happens to my mother? Where is she?"
Ya ƙare maganar cikin ɗaga murya jijiyoyin kansa duk ya tashi,
Cikin tausayin Adams ɗin tace.
"Adams ɗan uwanka shine ya ɗauke mahaifiyarka sabida gudun kada ta tuna masa asiri, yayi amfani da soyayyar da take maka ya ɗauke ta sabida yaji labarin kai za'a bawa Sarautar Kanzaf"
Dafe kai Adams yayi yana fesar da numfashi kafin yace.
"Waye? Wanne ɗan uwan nawa daga cikin guda huɗu?"
Kai tsaye tace masa.
"JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL"



SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI👏🏻




🌈🌈🌈🌈
*ABU_MALEEK*
🌈🌈🌈🌈

NIMCYLUV


BOOK 1
PAGE 15-16



Da wani irin firgici Adams ya runtse idanunsa, yana jin saukar maganar ta Queen Ayoola kamar saukar ruwan sama,
Tayaya JALALULDEEN zai ɗauke Mami?
Mene ya sanya ya aikata hakan?
Akan wanne dalili? Mene hujjar Jalaluldeen da zai sanya a ɗauke masa mahaifiya?
Tayaya akai ya faru? Bayan shi ɗin ba mazaunin gari bane?
Hannunsa ya sanya tare da share zufar data yanko masa,
Cikin Kaɗuwa da kuma tashin hankali Aremo Adams yace.
"Mumy! Ina kika samu wannan labarin wanda jinsa dai-dai yake da bugawar zuciyata, kada ki sanya na tsani jinina kuma ɗan uwa ne"

Ka faɗarsa ta dafa tare da ɗan matsawa ka ɗan tace.
"Haba Adams Tayaya kake tunanin zan sanya maka tsanar ɗan uwanka, na faɗa maka haka ne domin na isa na shaida maka abinda ke faruwa"
Kuka ta sanya masa tana ƙara faɗin.
"I'm just care about your mother ne, noting else dake da Jalaluldeen ai duk ɗaya ne, kasan Jalaluldeen he's stubborn bazai taɓa tsayawa yaji abinda zan faɗa masa ba,
Amma kai zaka iya tararsa kai tsaye ka faɗa masa, ko baya so dole ya saurare ka Tabbas zaiji maganarka Adams, ina cikin damuwa da tashin hankalin rashin Mahaifiyarku"
Jinjina kai yay cike kuma da son Queen Ayoola ya ɗan bata side hug tare da faɗin.
"I'll talk to him Mumy, tabbas zan nuna masa kuransu dole duk inda ya kai min Mami ya fito da ita"
Kansa ta shafa kasancewar yau nrml shigar Yaruba yayi ko hula bai sanya ba bare wata Alƙyabba kafin tace.
"Let me have my way, kasan an fara shirin bikin ODUN EGUN"
Jinjina kai yayi domin baya jin zai iya magana a dai-dai wannan lokacin, tunani da kuma baƙin cikin abinda Jalaluldeen ya aikata wa mahaifiyar su,
Cikin damuwa yaja ƙafarsa tare da shigewa sashinsa, yana zuwa kayan jikinsa ya zame tare da faɗawa saman 3seater, tsaki yaja kana ya ƙara Miƙewa tsaye ya nufi fridge ya ɗauki ruwa mai sanyi yasha a hankali ya shiga sauke ajjiyar zuciya,
Sabida tafasar da zuciyarsa yake masa, a ransa yana kissima abinda zaiwa Jalaluldeen da zarar ya dawo, baya tunanin zai iya jiran dawowar sa dole yabi jirgi zuwa Madrid.
Da wannan tunanin Adams ya kwanta saman kujerar bayan ya gabatar da sallar Asar!

Da wani irin gudu ƙaramar motar ta shiga ta can bayan motarsa inda ƙofar baya take, wanda ba'a buɗe ta,
Daga ƙofar kuma zuwa sashinsa babu nisa, yana jin gine a bayan motar idanunsa a lumshe ya ringing sweet sosai wacce take ƙoƙarin kwacewa sabida mugun riƙon da yayi mata bana wasa bane,
Kwaɓe fuska yayi sabida wani irin bugawa da zuciyarsa take masa,
Kamar zata faso ƙirjinsa ta fito saboda yadda take harba masa,
Tafin hannunsa ya sanya ya ɗan tura cikin sumar kansa ya shiga hargitsa tulin sumar try to control his self,
Amma abinda ya kejin yafi ƙarfin ya samu nutsuwa,
Idanunsa a lumshe yaji anyi parking a motar, a hankali ya shiga buɗe idanunsa mutanan kuma daya gani yasa yayi saurin maida idanunsa ya rufe,
Ganin securitie's ɗin ne kuma ƙara sanya shi gasgata zan can Salimerh, Tabbas akwai abinda ke faruwa a cikin Alaafin,
Bawai dan za'ai bikin ODUN EGUN ya sanya aka haɗa wannan tsaron ba,
Jin ƙarar buɗe murfin motar ne ya sanya ya ɗan ƙara buɗe idanunsa ganin Oumuu-Ayman ya sanya shi shagwaɓe fuska,
Cikin faɗaɗa fuskarta cike kuma da farin ciki ta miƙa masa fararan hannunta,
A karo na farko daya yayiwa wani murmushi kenan, cikin nuna jin daɗin ganin Oumuu-Ayman yasa A.M sakin lafiyayyiyan murmushi yana tsotsar laɓɓansa,
Tare da sanya tafin hannunsa cikin na Oumuu-Ayman, lumshe idanunsa yay lallai ya tabbatar yayi missed family nasa,
Yana fitowa daga cikin motar ya ɗan matsa kusan Oumuu-Ayman tare da shigewa Jikinta,
A hankali ya sauke Ajjiyar zuciya lallai Tabbas yayi rashin jikin uwa, jikin Oumuu-Ayman kaɗai yasa yaji nutsuwa inaga ya shiga jikin Miminsa?.
Kansa ta shafa tana ɗan Murmushi mai sauti tace.
"Wlcm back zakin zakuna"
Jinjina kai yay ba tare da yace komai ba, da sauri securitie's ɗin suka shiga shimfiɗa masa wani farin carpet mai ɗauke da sunan JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL.
ganin ako wanne lokaci wani zai iya zuwa duk da cewa ba lallai ba, a hakan yasa Oumuu-Ayman sakinsa tare da yin gaba,
Cikin nutsuwa Abu_maleek ya sanya hannunsa tare da ɗaukan sweet,
Sarai yaga Salimerh yana sane kuma da kallon da take masa na ya naga guy ɗin nan ya zama Bature ne,
Carpet ɗin ya shiga takawa hakan yasa da ɗan sauri Salimerh tabi bayan A.m, yana gama shigewa sashin Salimerh ta shiga, securitie's ɗin suka rufe da sauri tare da jan motar suka bar wajan,
Suna barin wajan Aremo Shakiru na zuwa kunansa maƙale da waya.
A.m kai tsaye sashinsa ya nufa ganin hakan yasa Salimerh yin gaba tare dabin wata hanya tabar sashin gaba ɗaya,
Domin babu wanda ya taɓa shiga sashin A.m dan haka ta rabu dashi sai ya huta sosai zata nemesa,
A gajiye ya shiga kutsawa cikin tafkeken sashin nasa wanda yake ɗauke da part biyu, amma da part 1 yake amfani,
Komai na sashin fari tass parlon farko wasu haɗaɗɗun kujerun ne farare dasu,
Sai fridge da ƙatuwar t.v ga a.c ta ko'ina sabida sam bai son zafin,
Tun daga ƙaramin parlonsa wanda daga shi sai bedroom ɗinsa ya fara zame kayan jikinsa, sweet kam tuni ta fara tsalle,
Yana zuwa bedroom ya faɗa bed ɗinsa tare da lumshe idanunsa yana cije bakinsa Wheel zuciyarsa na wani irin bugawa da ƙarfi wacce bai san dalili ba.
Turo baki yayi yana shafa sumar kansa tare da jan nippy ɗinsa a sanyaye cikin zazzaƙar Muryarsa yace.
"Yeah, i love my family but zaman Alaafin it's difficult to me, ihu, surutai, hayaniya cai cai cai i hate Wannan Al'adun, Ya Rabb!"
Ya faɗa yana dafe goshinsa,
Miƙewa yayi tare da shigewa bathroom y sakarwa kansa shower ruwa mai sanyin gaske ya shiga sauka a saman farar jikinsa, da sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya so da ƙaunar ganin Maminsa ya saukar masa,
Uwa mahaifiya yau kam a jikin Maminsa zai kwana.
Murmushi ya saki yana tsotse ruwan dake saman lips ɗinsa a fili yace.
"She will be proud of me, nasan za tace na zama ƙatutu na zama saurayi big boy, and I'll tell har faɗa zan iya tarewa kai na, bana faɗa ma Mimi cewa zanyi ƙarfi ba"
Ya faɗa yana jinjina kai irin saima wani ya taɓa sa ɗin nan.
A haka ya gama wankan ya fito sanye da bathrobe, jikinsa yana ɗigar ruwa ya ɗauki wata Armless mai shot hand ya sanya kana ya zuga zip ɗin,
Sai 3gauther daya sanya ya fesawa jikinsa turare,
Wani Vally’ Slippers ya sanyawa fararan sawayansa,
Kafin ya ɗauki ribbon ya tare sumar kansa waje guda ya ɗaure, murɗaɗɗan jikinsa ya bayyana sosai, ya zama ƙato mai cikar zati da haiba ga kuma tarin kwarjini,
Kai tsaye fita yayi daga sashin ya nufi main Parlo ɗan zaro idanunsa yayi saboda ganin Oumuu-Ayman zaune da table ɗin lunch yana ganinta ya shagwaɓe fuska,
Tare da ƙarasawa kusa da ita ya zauna ba tare da yace komai, ba tare da tace komai ba ta shiga haɗa masa lunch ɗin Yam-flour (Amala) sai Ofada rice with Efo riro (vegetable soup) yana jin ƙamshin abincin ya lumshe idanunsa tare da matsawa sosai kusan Oumuu-Ayman ya matsu yaji abincin a bakinsa sosai yayi missed traditional food ɗin su.
Abincin ta ɗauka zata basa a baki, yace.
"No! Oumuu"
Kai ta girgiza masa tace.
"Yaushe rabon dana baka abinci a baki"
Lumshe idanunsa yay Lokacin daya buɗe ƙaramin bakinsa ta sanya masa abincinsa, daɗin abincin ya sanya ya lumshe idanunsa tare da ƙwace spoon ɗin a hannun Oumuu-Ayman yana faɗin.
"I'm 35 yrs Oumuu, so I'll peed myself na girma yanzu"
Jinjin daɗin ganin Jalaluldeen yasa Oumuu-Ayman ta kasa ɗauke idanunta daga kansa, ya zama wani ƙatoto kamar basamude.
Duk kallan da take masa yana sane, a haka yaci abincin sosai kana yasha ruwa mai sanyi,
A hankali yayi hamdala kada ya kwanta jikin Oumuu-Ayman tare da juya mata bayansa ta gane abinda yake nufi, bayansa ta shiga shafawa har sai da yayi ƙyasa kamar jaririn da yasha Nono.
Miƙewa yayi zubbur da sauri itama Oumuu-Ayman ta Miƙe tare da faɗin.
"Ina zaka kuma, yana da kyau ka huta kasan babu wanda yasan ka dawo, kuma bana son a san ka dawo har sai bikin ODUN EGUN yazo"
Girgiza kai yayi a can ƙasan maƙoshinsa yace.
"Oumuu, Mami nake son gani, ina son naga how is she, then Dady wallahi i missed them sosai"
Zuciyar Oumuu-Ayman ta buga da ƙarfin gaske ta san cewa wannan surutan ita kawai zaiwa sai Mai Babban ɗaki da King Tunde da Mami, banda haka tari ma sai ya zama dole zai yisa, amma ya zama dole ta faɗa masa komai sabida sai yafi fahimta rashin gaya masan kuma babbar ilane, yanzu zai hauka Alaafin ta san halinsa tun yana Ƙarami har kawo lokacin daya bar Alaafin saboda ƙaddarar data faɗa masa, kama hannunsa tayi ta zaunar tashi cikin nutsuwa tace.
"Abu_maleek abubuwa da yawa sun faru, ina fatan zaka fahimta da kuma

Please Login or Register in order to submit comment