Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake sanyin asuba"
Murmushi Nimcy tayi kamar ba zatai magana sai kuma tace.
"Babu damuwa, dukkan mai neman arziƙi wajan Allah da kuma dacewa wajan Ubangiji, iyazu ina da tabbacin zaki samesa idanunsa biyu"
Jinjina kai Julde tayi kana tace.
"Shawara na keson ki bani please Anuty Sarauta, akan mijina"
Cike da mamaki Nimcy tace.
"Ikon Allah, duk da yanzu lokacin nawa mijin ne amma dai all ears ina jinki Allah kuma yaban iko"
A hankali Julde ta fara bata labarin komai tun daga lokacin aure har kawo asubar yau.
Ajjiyar zuciya duk su biyun suka sauke kafin Sarauta tace.
"Na farko, Kinyi wawta sosai dukkan abinda miji ya aikata gareka ba'a ɗaukan mataki ta wannan hanyar, no matter what happen in between two of you,
Mufa mata muna da baiwa Ubangiji ya karamma mu, kai tsaye mace zata ɗaga hannu taiwa yaranta addu'a Ubangiji ya amsa, kai tsaye zaki ɗaga hannu kima mijinki addu'a Ubangiji ya karɓa, babu shamaki ko hijabi akan addu'ar mata ga mijinta, lokacin guda Ubangiji yake amsata, shiyasa dukkan wata mace ta gari da wahala ta mance mijinta wajan addu'a, dukkan abinda ya zama a rayuwa keda yaranki zaki mura,kuma kufi kowa alfahari dashi"
Shiru Sarauta tayi tana ɗan sauke numfashi, a hankali Julde ta sanya hannunta ta goge hawayenta tass, cikin nutsuwa Nimcy tace.
"Kina Maganar baya sonki ko?"
Da sauri Julde tana sakin kuka a hankali tace.
"Baya sona Anuty Sarauta, Tayaya kuma zan bashi jikina salon buƙatar sa na biya ya rabu dani"
Murmushi baki da wayo Nimcy tayi mata daga cikin wayar kafin tace.
"So what? Let him say it!... Let him say it loudly to the whole world, ba iya ke ɗaya ba, sai ya gama faɗa zai kure zafin ƙiyayyar daga zucyar sa, kada ki damu da wannan tunda har mun samu cewa yana son physical relationship (gamayyar jiki Body collection)!. Ya shiga tsakaninku wannan baya zuwa sai da zallar so da ƙauna Jidda, bai san yadda zai nuna maki so ba saboda baku fahimci juna ba, kuma so na Gsky baya samu sai da fahimtar juna, da kuma kiyaye haƙƙin junanku, ko BBC zai je yace baya sonki let him say, amma ki barsa ya ɗabbaƙa sunnar dake tsakaninku, yin hakan zai ƙara jawo maki kima da kuma sonki garesa, uhm bana da lokacin amma zan so kiyi attending class ɗin da zamuyi a sabuwar Shekara iya matan aure da ƴan mata, zamu ɗauki mutane 50 ne kawai, Amma namiji yana son kulawa koda baya son mace amma kulawa da tattali yana sanyawa ya kamu da mahaukacin sonki ba tare daya shirya ba, bare ke da kika haɗu da Mayun soyayya marasa kunya akan mace uhm! Yaruba mene zaki bayani"
Ajjiyar zuciya Julde ta sauke at least maganganun Nimcy sun matuƙar ta siri a Zuciyarta sosai, ta samu wani confidence na zuwa garesa, cikin sanyin murya tace.
"Anuty faɗa yake min nasan bazai kulani ba"
"Uhm why?" Nimcy ta tambaya a gajarce kafin tace "Uhm ke an faɗa maki anawa Yaruba Men haka ne a zauna lafiya? Bama su ba ko wanne namiji ba'ai masa haka ya zauna lafiya,
It's the greatest weakness of men! Sannan hanyar mafi sauƙi ta shige ƙasan zuciyar su kenan, ban ce ki bashi budurcin ki ba, cos u are no longer at home, amma kina da damar da zaki bashi kulawa ta musamman, ki kwantar masa da hankali ya samu cikakkiyar nutsuwa dake, ki kafa babban tarihi a ƙasar Norway, ya zama ƙasa na farko ta mafarik habɓaka soyayyar ku, ba ina faɗa maki wannnu amatsayin na sani ba, a'a ina faɗa maki wannan amatsayina na marubuciya, kina zaune wata zatai rab dashi babu ruwan mu"
Ta ƙare maganar tana sakin dry, shiru Julde tayi kafin tace.
"To Anuty maganar Masturbation ɗin da yayi fa, kuma Tayaya zan tunkare sa yanzu?"
Murmushi Nimcy tayi kafin tace.
"Zan maki cikakken bayani akan illar Masturbation da kuma abinda yake haifarwa a class ɗin da zamuyi, amma dai yana sa gaban namiji ya miƙe daga baya kuma ya ƙanƙance ya daina tashi ya zama kamar na ƙaramin yaro, idan kuma kikaci gaba da gudun mijinki to zai zama nakashasshe and yana sawa namiji yana kawowa da sauri daga fara auratayya za kiga a minute ya kawo ke kuma ya barki da wahala, kinga na gama dake nima ina da abinyi Yarinya keje wajan mijinki ki amshi kambonki aike daɗin yay maki yawa,zaki duk bayani gashi footballer gashi Yarabu Wow!"
Murmushi Julde tayi kafin tace.
"Shkknan ngd sosai Anuty Sarauta, Allah ya ƙara basira da dubban masoya ya raya zuri'a, in sha Allah zanyi payment na TSINTACCIYA domin a fara karatu sani Ngd sosai"
"Ur wlcm" Nimcy ta faɗa tana kashe wayar.
Shiru Julde kafin a hankali cikin ranta ta fara addu'a "Yaa Allah! My not evil did come again to my husband".
Suna gama wayar kiran Mami na shigowa cikin wayarta, Murmushi Julde tayi duk damuwar ranta ya kau, fargaba ɗaya yadda zata kula da Abu Maleek a wannan asubar, bata iya ba, taɓa yi ba, bata san ta inda zata fara ba.
Ajjiyar zuciya ta sauke a hankali tai answering call cikin ƙasa da Murya tace.
"Mamina barka da Subhi"
Murmushin Mani tayi kafin tace. "Munan gari ya jima da waye, lafiya dai ko?"
Ajjiyar zuciya Julde ta ƙara saukewa kafin tace "Mami Allahamdulillah, ina Khaleluddeen?"
Jinjina kai Mami tayi kafin tace "Uhm so you're crying ko? Mene yasa?"
Shiru Julde tayi saboda tsananin Kunyarta irinta Fulani, bata jin zata iya faɗawa Mami komai, sai taji ta samu Abu Maleek yana wasa da jikinsa ko mene? Jin Shiru yasa Queen Roomana faɗin "speak up" hawayene ya kwacewa Julde ta shiga kuka ƙasa² kafin tace.
"Mami ba shine yaƙi mai dani makaranta ba"
Murmushi kawai Mami tayi kafin tace "da alama dai har yanzu dear bata gama gane wa take aure ba, tunda zaki jure kukansa shikenan" zare ido Julde tana rufe fuska domin gani take kamar baby tasan abinda yay mata, cike da kunya tace.
"Kuka kuma Mami?"
Murmushin jin daɗi Mami tayi kafin tace "Stop questing me Hawwa'u, tunaninki mene? Haka nan kawai zai baki goyan baya ba tare da nasan akwai dalili ba, kina tunanin zan barki kije wata ƙasa karatu ne babu yarda mijinki, Yeah! Kinje karatu without his permission nasan dole sai yaymin surutu, amma i knw what i am doing nace kije makaranta domin ki samu cikakken ilimi da kuma tarin wayewa,wacce mijinki zai alfahari dake, wannan kuma haɗuwar da kikai da Zaki ki ɗauka Ubangiji ne ke son zamantakewar ku, saboda ɗauke hankalinsa da yay daga kan matarsa, wannan cikakkiyar dama kika samu wacce zaki gina tsaftacciyyar soyayyyar ki a zuciyar Jalaluldeen, soyayyyar dauwamammiya mara alqus, idan kinga Raunin Abu Maleek ya bayyana to ki tabbatar akan macace, idan yay fushi shawo kansa yana da wahala amma a matsayin ki na matarsa wacce zuciyarsa ta nutsu dake, shawo kansa mai sauƙi, ki cire kunya kiyi abinda ya dace ki samu soyayyyar Mijinki tun a Norway ok"
Shiru Mami tayi kafin tace "uhm ina faɗa maki wannan a matsayin uwa a gareki ba sirika ba, secondly a week ɗin nan ki iso Nigeria ki kuma tabbatar ya biyoki, sai anjima ki shafa min kansa" tana faɗin hakan ya kashe wayar tare da ɗaukan Khaleluddeen wanda yake bacci ta shige cikin bedroom ɗinta.
Shiru Julde tayi yayinda dukkan maganganun Nimcy da Mami take auna su a wani babban ma'auni na Zuciyarta, a hankali ta miƙe Zuciyarta tayi fess ko zai daketa sai taje garesa.
Wajan wardrobe yaje ta ɗauki wata fitinanniyar riga mai masifar kyau, wacce take iya laps ɗinta, wajan dressing mirror tayi ta ƙara mustsike jikinta da mayukansa masu ƙamshi da kwantar da hankali, kafin ta ɗauki perfume ta feshe jikinta lungu da saƙo, wani pink ɗin lip's Balm ta shafawa laɓɓanta, nan take suka fara ƙyalli da wani irin shanny, ribbon ɗin kanta ta zare ta shiga gyara gashin, ya sauka har bayanta a tsakiyar kanta ta rufke gashin kana ta shiga murɗesa gida biyu, tai wata kalba manya guda masu kyau, ko wanne ta sanya mata stone, rigar ta ɗauka ta sanya, ko bra babu jikinta gashi wuyan rigar irin mai v neat ɗin nan ne, ya raba tsakanin ƙirjinta, daman brest ɗinta duk a waje, ga wani shatin nipples ɗinta da suka fito sosai, gaba ɗaya rabin cinyoyinta suna a waje ne, sai ƙyalli suke gashin fatar ta ya kwanta sosai, wani bedroom slippers ta ɗauka mai kyau ta sanya a ƙafarta, cikin nutsuwa kuma ta nufi ƙofar wajan dukkan sassan jikinta rawa yake musamman ƙirjinta da Ass ɗinta cikin nutsuwa da kuma sanyin jikinta ta nufi wajen bedroom ɗin.
Cak ta tsaya saboda ganinsa da tayi zaune akan kujera daga shi sai farar Armless mai buɗaɗɗan ƙirji, sai 3gauter duk sanyin da ake shi bai damunsa mancewa ma yake yana da wata Asthma kodan ba wani nisa tayi a jikinsa ba, kunansa manne da waya alamar waya yake, sai cup ɗin Coffee a hannuna yana sha a hankali, ga system ɗinsa a gaba da alama aiki yake sosai, fuskarsa ba yabo ba fallasa baza ka taɓa gane abinda yake zuciyarsa ba a yanzu, ajjiyar zuciya ta sauke saboda wani sauyi da yay bata, ga kamilalliyar fuskarsa babu wasa a kanta, Zallar kwarjinin sa da tarin haiba kwance a kan fuskarsa, ga wata Sabuwa Ilhama data sauka a kansa, hakan yasa taji gaba ɗaya ya cika mata idanu, a hankali ya fara sauya takun tafiyar ta wanda ita kanta bata san ta nayin ta ba.
Dai-dai kansa taja ta tsaya tana wasa da yatsun hannunta, Abu Maleek kam dibb! dibb! Haka zuciyarsa ta fara bugawa, ƙamshin dadɗan turarensa data sanya ya kawo wa hancinsa ziraya, cikin sanyin murya mafi rauni da kuma tausasawa tace.
"Cucuu!!!"
Ta kira sunansa a sanyaye cikin kuma yanayi karyar da kanta gefe, saboda saukar muryarta a cikin kunansa ne kuma, ya sanya yaji wani irin abu na sauka haɗi da fara yawo a cikin jikinsa, wanda kuma ya sanya a hankali ya ware narkakkun idanunsa tare da sauke sun akan fararan dugwayen yatsun ƙafarta, a nutse kuma cikin sabon yanayin sauyin bugawar zuciyarsa daga yadda take masa zuwa wani abu nada ban, ya fara yin sama da idanunsa yana ƙara ware su sosai, cikin mutuwar jiki da tarin zallar buƙatuwa, ya sauka ganinsa akan tsararren faffaɗan hips ɗinta.
"Uhmmm" ya sauka Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya yana mai ɗan taune leɓansa, kafin a hankali ya ƙara ɗaga idanunsa tare da sauke ganinsa akan tsayayyun brest ɗinta, wanda samansu ya bayyana, sosai saboda wuyan rigar daya kasance mai faɗi kuma na net, kuma irin dark green ce hakan yasa ta ƙara fidda hasken farar fatarta.
Idanunsa ya kuma saukewa akan tsinin kyawawan jajayen nipples ɗinta, Wanda shatinsu ya bayyana sosai, hakan ya sashi jiki wani irin abu na sara masa tun daga tsakiyar kansa har zuwa tafin ƙafarsa, wani irin sarƙewa numafshinsa ya fara, da wani irin sauri ya fisgi numafshin nasa wanda yake shirin kwace masa, da wani sauri ya ɗauke idanunsa tare da taɓe bakinsa, a hankali cikin son dai-dai-ta numafshinsa ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya kafin kuma Murya can ƙasa yace.
"Uhm kace me?"
Ya faɗa yana manna bakinsa akan cup ɗin Coffee ɗin tare zuƙa kaɗan.
Daga can cikin wayar Saif yay dry yace "ya dai Malam ko Madam ta ƙarasu ne naji sauyin muryarka" shiru Abu Maleek yay tare da ajjiye cup ɗin yaci gaba da latsa system ɗinsa cikin nutsuwa, dry Saif ya ƙarayi mai sauti kafin yace.
"Bari anjima ba ƙarasa maganar naga hankalinka duk baya jikinka yanzu"
Wani gajeren tsaki A.m ya saka kafin a hankali cikin tarin gajiyawa da kuma hali na rashin nutsuwa dalilin tsaiwarta a kansa yace.
"Tunda kaga Jalaluldeen a gidan mahaukata ko?"
Yana faɗin hakan ya zare wayar tare da sanyata a speaker yaci gaba da latsa system ɗinsa yana sauke wani lamintaccen numafashi, dry sosai Saif yay kafin yace.
"Ada can idan kace mace bata dameka ba nasan haka ne, amma tunda kabar Nigeria ka dawo nan na rasa gane kanka, sau biyu kuna ball babu abinda kake tsinanawa sai shirme, gaba ɗaya rabin hankalinka, tunaninka, nutsuwarka yana kan Fulani girl nasha faɗa maka go back to her, amma kaƙi yanzu kuma ka sameta sai ka samu nutsuwa da ita, kada muzu mu ƙarasa wani last chance ɗin a wajan wasa"
Taɓe baki Jalaluldeen yay kamar zai magana sai kuma yay shiru yana haɗe numafashi waje guda, can kuma yace..
"Ƴar wannan Yarinyar? Da Sweet na saba da ɗumin Jikinta na saba, so babu jikin wata mace da zaimin kamar nata, banza ɗan iska,munafuki mara aikin yi" yana faɗin haka ya kashe wayar yana jan tsaki.
Julde dake tsaye ganin yadda yake sababi shi ɗaya, tai wani kasalallan Murmushi wai jikin kitty yafi nata, And itace ma yarinya, Murmushi kawai tayi a hankali ta ƙara matsawa kusa dashi,
Hakan yasa Cucuu ɗaga firgitattun idanunsa masu wutar sha'awar ta ya sauke a fuskarta, yana marai-raice fuska wani Irin harbawa J ɗinsa tayi lokacin da Julde ta ɗan zaro tongue ɗinta waje tana Kaɗawa sai ya kejin tamkar J ɗinsa takewa wannan lamintacciyar tsotsar, da sauri ya sanya ƙafarsa ya danne Jalal ɗinsa saboda wani mugun harbawa da tayi kamar zata faso wandonsa ta fito,
Cikin sanyin jiki cike da yauƙi haɗi da kwarkwasa, ta ƙara matsawa kusa dashi still yana kaɗa harshen ta, idanunsa sarƙe cikin na juna, Abu Maleek kam baki da hanci kawai ya saki yana son ganin ƙarshen rashin Kunyarta da kuma iyawarta, cikin salo mai ɗauke da jan hankali ta ƙarasa tsakiyar cinyoyinsa tare da zama, Yasubuhanallah! Wani irin mugun bugawa zuciyarsa tayi, Numfashinsa ya tsaya cak na wani lokaci, a hankali kuma Julde cike da mugunta tai wani ƙasa da rigarta "suɓuull" wata ƙarar fitowar ƙirjinta waje ya bayyana, a hankali ta miƙa hannunta ɗaya zuwa bayan wuyansa, tana mai gyara zamanta akan ciyarsa ta narke a jikinsa sosai, cikin son mantar dashi abubun da suka faru a baya, ta sanya ɗaya hannunta ta zuge zip ɗin gaban rigar sa, da wani mugun sauri ta manna masa tsayayyun kyawawan halittun ƙirjinta a saman ƙirjinsa, wani irin sauke numfashi yay, cikin fitar hayyaci kuma ya ƙara matse cinyarsa saboda J ɗinsa dake sabon tuna masa asiri, Julde sosai taji abu na gogarta a cinyarta, idanunsa ya manna mata yana kwaɓe mata fuska tare da marai-raice wa, tuni idanunsa kuma sun cika da wata ƙwalla mai maiƙo, wani Irin manne ƙirjinta tayi a nasa tana goga masa nipples ɗinta, a hankali ta sanya hannunta ta tallafo haɓarsa sosai ta manna fuskarta a saman nasa, idanunta ta buɗe sosai a cikin idanunsa kamar yadda yadda yake kallonta, a hankali kuma ta zame hannunta ɗaya ta fata yawo dashi zuwa ƙasan mara gotar da jikinta tayi cikin Sa'a zip ɗin wandonsa ya bayyana da sauri ta sanya hannunta ta zuge zip, sa wani mugun sauri J ɗinsa tayo waje tana fidda wani huci ita ɗaya, jikinsa na ya fara rawa narkakkun idanunsa ya zuba mata cikin wata iriyar Murya wacce bata taɓa ji ba ya buɗe baki da niyyar yin magana da Sauri ta sanya bakinta cikin nasa, cikin wani rawar jiki da son kwantar masa da hankali ta miƙa hannunta tare da kama J.....


Akwai errors kuyi hqr, kuyi hqr kuyi hqr bana da lokacin Edited😊🤝🏻

*SARAUTAR MARUBUTA*




*_81-82_*
Jikinsa ne ya fara rawa narkakkun idanunsa masu ɗauke da wata narkakkiyar wutar sha'awar ta, wacce take ƙoƙarin zautar dashi ya zuba mata, cikin wata iriyar murya wacce ba ta taɓa ji ba ya buɗe baki da niyyar yin magana da Sauri ta sanya bakinta cikin nasa, wata Lamintacciyar ajjiyar zuciya wacce take ɗauke da ɗan surutai na irin shagwaɓaɓɓun mutanan Abu Maleek ya sauke, tare da wani jan idanunsa da sauri ya lumshe, cikin nutsuwa ya gyara zamansa sosai, a saman kujerar! cikin wani rawar jiki da son kwantar masa da hankali ta miƙa hannunta tare da kama J ɗinsa, cikin wani salo da ita kanta ba ta san ta iya ba, ta shiga murza ta romantically, in a slow motion style, Abu Maleek ji ya yi kamar ba'a duniyar ya ke ba, domin wasu fararan taurari masu ɗauke wasu irin abu suka shiga yawo a cikin idanunsa, daɗin da ya ke ji ya wuce gaban misali, ya wuce tunanin dukkan mai tunani, wani garɗi da wani ɗanɗano na Musamman ne suke ratsa masa saman harshen sa, jikinsa na wata iriyar tsuma irin tsumar nan mai ɗauke da shigar ƙaramin zazzaɓi bai san lokacin da hannunshi ya sauka kan kyawawan brest ɗinta ba , cikin ƙwarewa ya matsa su tare dayi masu wata kalar murza “ahhhhhcuucccc!!" ta saki wani erotic sound mai ɗauke da sunansa, ta na ƙara matsa J ɗinshi, wanda haka ya ƙara zuga shi, ya fara sarrafa ta da iya ƙwarewarshi ya jima da mance laifukan ta a garesa, ita ɗin kawai yake gani kuma yake buƙata a yanzu , wani juyata yake wanda shi kanshi bai san ya ƙware haka ba, cikin kiɗemewa da zaucewa da kuma tarin buƙatuwar sa a gareta ya shiga cire kayan jikinshi.
Ƙara manne ta ya yi da jikinshi ya ci-gaba da sarrafa ta, tana mai da mishi da martani a bisa turbar da Sarauta ta nusar da ita,amma Zuciyarta wani bala'in bugawa take mata, wani tsoransa take, musamman yadda taga yana wani kalar nishi kamar mai shirin mutuwa, rigar jikinta ya ke ƙoƙarin cirewa, hannunta ta kai kan nashi ta riƙe tana so ta hana shi, amma ya saka ƙarfinshi, sun ɗauki minti biyar su na kiciniya cire rigar, daga ƙarshe ya yi nasarar raba ta da kayan jikinta. Wata raunatacciyar ajjiyar zuciya ta tsananin jin daɗi Abu Maleek ya sauke, haɗuwar fatar jikinsa dana Julde ya ƙara gosar masa da hankalinsa, jikina na ɓari irin ɓarin nan na kura taga nama za taci,
Ya fara romancing ɗinta very hard, yana rubbing each and every part na jikinta, Lungu da saƙo, Julɗe ta kai ƙololuwa, dan yanzu a tsorace ta ke, at that stage da su ke komai zai iya faruwa, bata ƙara kiɗimewa ba sai da ta J ɗinshi na gugar tsakanin cinyarta, jin Jalal ɗin na kusanto cikin jikinta ɗinta, yana ƙoƙarin danna J ɗinsa ciki, ta yi sauri sa ka ƙarfinta ta ture shi, da gudu ta nufi ɗaki, tana yakin tsoro jikinta duk rawa yake, Ɓallowa ɗinta ba ƙaramin tsoratar da ita yay ba.
Wani irin abu ya taso ma Abu Maleek, wanda a lokacin ji ya ke duk wata tsana da ya ke ji tata ta kau, ga wani shauƙi da ke ɗibarshi, bai san lokacin da ya bita ba, tsabar rikicewar da Julɗe ta yi ba ta ma tsaya rufe ɗakin ba ta faɗa kan gado ta na sauke numfashi, sai jin shigowarshi ta yi, hannunta ta miƙa ta jawo zanen gado, lulluɓe jikinta ta yi tana sunkuyar da kai, da sauri ya ƙaraso gabanta cikin rawar jiki ya janyo ta jikinshi, wani matsananci kuka Julɗe ta fashe da shi, cikin kiɗemewa ya ce “shhhhh" yana bubbuga bayanta, cikin sarƙewar numfashi irin sarƙewar nan na masu Asthma, dan yanzu ya kai mauƙara, ko wane lokaci zai iya samun kansa cikin matsala saboda matsananciyar sha'awar da ta taso mishi, bashi ne ya shiga rawa, ga wasu hot tear dake sauka daga cikin idanunsa, cikin yanayin narkar da murya da kuma zallar tausayi ya ƙara mannata da ƙirjinsa, jikinsa na rawa ya ce “Fulani girl please ki taimake ni" ya ƙare Maganar matse Jalal ɗinsa dake harba masa tamkar zata cire daga mararsa, girgiza mashi kai ta shiga yi, alamar ita ba za ta iya ba, saboda tuni Cucuu ɗinta ya gama zaranar da ita, duk abinda tayi cikin dauriya tayi amma a yanzu sam ba tajin zata iya.
Gani haka ya sa shi ƙara raunanar da muryarshi, dukkan wasu jijiyoyin da suke sawa mutum yaji karfi da kuzari a jikinsa sun kau, cikin wata raunatacciyar murya ya ce “please Naa... nahhhh, I promise not to have sex with u, just romance ne, I want to realize out, ki min rai ki gamsar da ni, kin ji na miki Alƙawari, you're my wife I'm so hurt look! Yadda Babynki yay"
Ya faɗa yana nuna mata yadda Cucuu ɗinsa ya miƙe sai huci yake shi ɗaya, kuka ne ya kwance mata da sauri Abu Maleek da idanunsa suke cike da hawaye yace "No! Jidderhh don't cry, Kada ki wufintar da ladanki"
yana kai ƙarshen zancen ya haɗe bakinshi da nata ya shiga mata wata Amintacciyar tsotsa mai tsayawa a zuciyar ma'abocin wanda akewa kamar ya samu alawa.
Wata sassanyar Ajjiyar zuciya suka sauke yayinda zuciyoyinsu suka shiga bugawa atare!. Cikin wani irin salo na zautar da mutum da shi kanshi bai san ya iya ba, ya fara haɗe boobs ɗinta wuri ɗaya yana murzawa, wani erotic sound su ke sa ki a tare, wata irin miƙewa Ɓallowa ɗinshi ta yi kamar zata fashe, ya yi sauri kama J ɗin ya tunkari bakinta, da wata irin kasalalliyar murya mai nuni da ya kai ƙololuwa ya ce “suck me plssss, suck my dick " ya tura mata ita cikin baki, a hankali ya fara tura mata J ɗin a baki, yana fitar da ita yana mayarwa, cikin gigita Julɗe ta sa hannunta biyu ta riƙe Mararta sa ɗin, ta fara yi masa abinda yake so yayinda duk Jikinta rawa yake kamar ta samu wani sweet, she was sucking it so hard, to the extend that duk dauriyarka Sai ka san an riƙa ka. Cigaba da danna mata ita ya yi yana fucking ɗinta ta baki, yayinda itama duk ta ruɗe tana murza mishi nipples ɗinshi slowly, wanda haka ya ƙara mishi wani ƙarfi, ya dinga danna mata J ɗinshi a baki, har tana taɓa maƙoshinta, wani irin ƙamewa ya yi, ya saki wani gigitaccen ƙara yana matseta a jikinta, wani zazzafan zufa ce ta shiga keto masa a dukkan ƙofar jijiyoyin jikinsa, yayinda wasu ruwa (sperm) su ka shiga feshi, duk ya ɓata mata fuska da su, yana yin realized ya faɗa kan gadon shi ma ya rufe fuska ya na sauke wani irin wahalallen numfashi, kafin a hankali wani hargitsastsan kuka ya kwance masa, ya shiga birgima yana kuka da dukkan ƙarfinsa, domin yama rasa mene zai yi yaji daɗi, bai taɓa tunanin haka al'amarin yake ba, fisgota jikinsa Abu Maleek yayi yana tura fuskarta ƙirjinsa, da sauri ta juya masa baya saboda Kunya, cikin sauri shima ya juyo da ita, yana kallonta wani kalar kwaɓe fuska yay yan marai-raice mata, kafin kuma ya ƙara sakin kuka yana rungome ta.

Sun ɗauki kusan minti talatin kwance, sannan ya tashi ya shiga toilet ya yi wanka, ita ma Julɗe wanka ta shiga ta yi, dan yau ta ke shirin komawa makaranta, ko da ta fito daga toilet ya gama shirinshi tsaf cikin wani arnen wando jeans black, da wata shirt ita ma black kayan sun yi matuƙar amsar jikinshi , har ta gama shiri ya na zaune, wata doguwar riga ta saka blue me stone kamar silver sai ƙyalli ta ke yi, tana cikin haɗa takardunta Abu Maleek ya miƙe tsaye ya ce “in kin gama ina jiranki, zan sauke ki ", bai jira me zata faɗa ba ya juya ya fita.
haka nan ya samu kansa da jin Kunyarta, domin idan ya tuna kukan da yay tai mata sai yaji shi kansa abin ya bashi kunya.
Bata ɓata lokaci ba, dan lokacin da ta fita yana ƙoƙarin buɗe mota, kun san tafiyar Abu Maleek ba sai an faɗa muku ba. Tun da su ka shiga mota babu wanda ya yi ma wani magana cikinsu har su ka isa, a hankali ya dinga sauke ajjiyar zuciya yana jin wani sanyi a ransa, cikin ɗan kawar da shirun ya taɓe bakinsa yana taune leɓansa yace "Uhm! Waye ne ya aiki saka kayan Matana?" Da sauri ta kallesa, daman tasan ba lallai ace ita ya siyawa ba, wasu hawaye taji sun saukar mata, cikin ƙasa da murya tace "I'm sorry, mata kuma ai ni ce ba wata ba" shiru yay mata domin yaga lokaci na tafiya, a hakan ma ji yake Kamar numafshinta zai tafi ina ga yaci gaba da jin Amon muryarta a kunansa uhm!
Gaban makarantar Norwegian University of science and technology, inda Julɗe ke karatu, gaban parking space ya tsaya, “thank you

Please Login or Register in order to submit comment