Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shida Julde a tare suka buɗe baki sukace *ZAIN_ABEED* ma'ana Zeenaddeen and Aberdeen.
Daga nan gift aka dinga masu na baby wasu kuma Julde suke Bawa, Baffa ne ya tasu shida Mami kyautar da sukaiwa Julde yasa kawai ta zube a wajan tana kuka.
Anci an sha Abu Maleek har rawa yay domin farin ciki yay masa yawa, ana gamawa ya sunkuceta zuwa part ɗinsa.

After 1mnt.
Suna kwance tun tana daure abinda yake mata harta kasan tana tura baki gaba tace "My king" Murmushi yay mata domin yasan abinda take jira, a hankali yay addu'a kana ya cilla J ɗinsa, wani irin riƙesa tayi jin kamar ya cako mata wani Abu, daurewa tayi Abu Maleek kam tuni ya mance da inda yake, ratsa jikinta kawai yake yana shiga yana fita wani irin yunƙuri tayi ta shiga kelaya amai jikinta na wani irin tsuma da ɓari gumi na yanko mata, da sauri ya zame jikinsa yana matsawa yaga ai har faya ta fashe mata, da wani irin sauri ya zura jallabiya ya sunkuceta zuwa clinic ɗinsa dake part ɗinsa.
Da sauri ya shiga taimaka mata jikinsa sai rawa yake haka ya tattaro jarumtarsa ya shiga bata dukkan taimakon daya dace.
Cikin Sa'a ta haifo wani ƙyakkyawan jariri fari tass da shi.
Yana ƙoƙarin kwantar da jaririn a ƙirjinta bayan ya yanke cibiya, wani irin sabon rawa Jikinta ya fara, da sauri ya dawo yana zuwa wani jaririn ya ƙara fitowa, cikin sauri shima ya naɗesa cikin showel.
Da sauri ya fara gyara Julde bayan ya gyara ta ya ɗaura mata drip, nan take bacci ya ɗauke ta tana bacci yay mata ɗin ki, jariran kuma ya goge masu jiki da Zaitun kana ya kwantar dasu a jikinta, heater ya kunna masu, wanka yaje yayi kana ya dawo dake gadon yana da girma wajan su ya kwanta, bai iya bacci ba yana rasa wacce kalar gdy zaiwa Ubangiji kuma zaiwa matarsa abin alfaharinsa?
Safiya nayi Hadimar Julde ta sanarwa Sarkin shela nan da nan aka buga tamboran Alaafi cewa Matar King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ta sama masu Aremos har biyu..
Farin ciki ba'a magana har al'ummar Rugar Mahinjo sai da suka zo, har lokacin kuma babu wanda yaji labarin Barkido ana da tabbacin wata dabbar ta cinye sa ko kuma mutanan Birnin bera.
Ranar suna yara sukaci suna *ZAIN_ABEED* kyautar da Alaafi ta ɓaci domin an bata rabin ɗawisun da masarautar da kuma manyan Dawakai kuma 100.
Washe garin suna.
A hankali ya shigo daga sallar da yaje ta Isshā sosai yaji daɗi babu Iyalode domin ita take kula da Julde da babies.
Tana tsaye sanye da kayan bacci komai ana gani na jikinta, musamman brest ɗinta da sukai wani bala'in cika sosai, yana zuwa ya sureta tare da ɗaga ya sama cikin wata haɗaɗɗiyar muryarsa mai daɗi ya shiga rera mata waƙa kamar haka;




*SARAUTAR MARUBUTA*




*_103-104_*
_🎻🎻Love is a beautiful thing_
_This love na for you and me🎸_
_Be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_
_(clears throat)_
_🎸🎸Yes, the hand of God naim bring you to me_
_Its indescribable what you mean to me_
_Would you be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_
_oh yea yeahh🎻🎻_
_Would you be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_
_My love o_
_🎻🎻And when the stars come out tonight I'll think about you my love
My love o🎸🎸_
_And in the dark I see your lovely eyes_
_Darling you are my light_
_You are my love o🎸_

_🎻🎻Like MTN I go find you everywhere you go_
_And like Jigga and Jake our love will never grow old_
_Please be my Juliet and I will be your Romeo my love🎸🎸_
_Huh, Oh ye yeah_
_Would you be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_
_My love o🎻_
_🎸And when the stars come out tonight I'll be thinking about you my love_
_My love o_
_And in the dark I see your lovely eyes🎻_
_🎸🎸Darling you are my light_
You are my love o
_Take my hand and walk with me my love_
_Just say what you want and I'll get it for you my love🎸🎸_
_Take my whole I give it all, don't take it back_
All I want is your love
ayy
_You can take my all_
_I give it all, don't take it back_
_All I want is your Love_
_All I want is your Love🎻🎻_

_🎸🎸And when the stars come out tonight I go dey think about you my love_
_My love o_
_And in the dark I see your lovely eyes_
_Darling you are my light_
_You are my love o_
_(Yeahhh)_
_Be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_
_My love_
_(You are my love)_
_Would you be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_
_Yea, My love_
_Be my Juliet and I will be your Romeo_
_My love_🎻🎻🎻_

_🎸🎸Would you be my Juliet and I will be your Romeo_
_Ohh My love_
_Ohh My love🎻🎻_

Ya ƙare waƙar yana juyi da ita a tsakiyar bedroom ,wani irin dariya take cos bata taɓa ganinsa yana waƙa kamar haka ba, sakinta yay tana kallonsa tace.
"Allah Cucuu muryarka yay daɗi da waƙa sosai"
Dariya yay mata yana neman waje ya zauna jin Zain na kuka yana ɗaukar sa yace.
"Toh! Ko dai na fara waƙa ne?"
Zama tayi kusa dashi tace "eh! Allah ai waƙa abar so ne, kuma baiwa ce mai ɗumin yawa sosai, Allah wanda na gani suna son yin waƙa suna da yawa, Amma sam voice nasu bazai dai-dai da waƙar ba, kaga kuwa ai waƙa sai mai rabo da kuma wanda Ubangiji ya zaɓa"
Kai ya jinjina mata yana miƙa mata Zain yace "you're right Bea of life, sai dai ku so Abeed"
Rigarta ta ɗaga ta fara feeding Zain wani irin zirrrr J ɗinsa yay saboda ganin brest ɗinta a waje, har wani Lumshe idanunsa yake.
Kallonsa tayi tace.
"Nifa bana son tafiyar nan da zamuyi" sam baya gane me take cewa yadai amsa mata da "ko?" Kai ta ɗaga masa tace "Shi world cup ɗin dole sai ka bar 9ja ne Cucuuuuu?"
Ta faɗa tana ƙara yin sama da rigar ta,baki ta buɗe da niyyar magana taji caraf ya game nippy ɗinta wanda yake side ɗinsa, wani irin ƴar ƙara Julde tayi jin ya wani zuƙa da dukkan ƙarfinsa yana jan numfashi, kuka ta sanya masa tana janye kansa, amma ko motsi bai ba dole ta rabu dashi ta shiga kuka, sai da ya gaji dan kansa domin har wani gumi yake sannan ya rabu da ita.
Murmushi Yay mata yace.
"Dole na hqr na samu mayon shan brest yara sun gado Ubansu"
Ya faɗa yana jawota jikinsa baki ɗaya, hannunsa ya zura a aljihu yace.
"Look! I got you something" idanunta ta buɗe wani haɗaɗɗan ring na goal ne sai chain legs, kuɗin su yakai wajan 100m sai sheƙi suke, kallonsa tayi tace "thank you so much Cucuu, naji daɗi Allah ya saka da alkairi Ubangiji ya baka halak ɗinka,ya rabaka da haramun, Ubangiji ya shiga cikin lamuranka ya baka sa'ar abinda kake so, ban san abinda zance maka ba, amma kaine cikon farin cikin mu"
"Shiiitt" ya faɗa yana rufe mata baki a hankali yace "I love you too" kallonsa tayi yana ɗaga mata kira yace "Yeah! I knw you love me shiyasa nace i love You too much most yarinya"
Murmushi kawai tayi masa bayan ta gama tace ya tafi yace ina baya gane sabon karatun nan sai da ya samu ƴar nutsuwa, masifa ya fara yasin gobe zai kuri Iyalode next week mai zai ɗauke ta zu bar ƙasar tunda dai abin mugunta ce babu tausayi ko imani, dariya tai masa rai ɓace yace "Eh! Daman that's what you want ba, wallahi yarinya sai na rama"
Yana faɗin hakan yay waje.
Bayan watanni biyar Mami ta haifi mace aka sanya Oumuu-Ayman, Zubaida ya haifi namiji aka sanya Muido, matar Adams na haihuwa aka sanya masa Tunde, Bola data haihuwa aka sanya wa Yarinyar Salimerh domin yana son matarsa sosai.

After 30yrs
A hankali haɗaɗɗiyar motarsu tayi parking, cikin sauri wasu Hadimai suka buɗe masu ƙofa, wasu haɗaɗɗun samari ne guda biyu dukkan masifar ganewar ka ba zaka taɓa gane wanda yafi wani kyau ba, ta hanya guda ake gane su ta launin ƙwayar idanunsa, Zain idanunsa farare ne Abeed kuma blue ne irin na mahaifinsa.
Wanda yay parking ɗin ne ya ɗago kansa ya kalli na kusa dashi yace.
"We're now at home" shiru yay ba tare da yay magana ba hakan yasa Zain ya ɗan ja tsaki domin yasan halin ɗan uwan nasa, fita yay daga motar, still ko ɗaga kai wanda yake gaban motar bai ba, Zain har yaje ƙofar shiga babban side ɗin Alaafi a fusace ya dawo baya domin bazai iya jurewa ba, yana zuwa ya buɗe gaban motar ya wani jawo Abeed duk da yasan cewa ya fisa ƙarfi, Abeed binsa kawai yay yana fitowa Zain ya cukumi wuyansa yace.
"Banza ɗan iska, shugaban muskilai na duniya, aikin banza kawai kasan banso ko"
Wani irin haɗaɗɗan Murmushi Abeed yay a karo na farko wanda Murmushin bashi da bambanci dana mahaifinsa Jalaluldeen, kallon abokin haihuwar nasa, murya a narke can ƙasa yace.
"I'm sorry"
Rungomesa Zain yay a shagwaɓe yace "I love You" ɓoye fuska Abeed yay saboda wata Hadima data kafesa da idanu yace "Love You too" rungome juna sukai, kana suka nufi ciki hannunsu riƙe dana juna, fuska babu walwala Abeed ya zabgawa Hadimar wata uwar harara gaba ɗaya bai son kallo.
Suna shiga Parlon sisters da brothers ɗin su suka miƙe da gudu yana faɗin "Oyoyo *ZAIN_ABEED*" zubewa Abeed yay a gefen Abu Maleek yana maida numfashi yana jin yadda Zahrah da Ayoka suka faɗa jikinsa domin dasu kawai yake shiri, Zain kam gefen Julde ya zauna raguwar yaran suka faɗa masa kai, a shagwaɓe Abeed yana riƙe Abu Maleek yace.
"Wayyooo Abbi zasu karya ni, wayyoooo ƙafana" a hankali Abu Maleek daya zama wani irin babba kuɗi ya zauna masa uwa uba farin ciki ya kalli Zahrah da Ayoka yace "To My gurls mai guri yazo a tashi" tashi sukai suna dariya Abeed kuma ya wani maƙale Abu Maleek yana faɗin "Allah Abbi wannan show ɗin ya wahalar dani, gashi gaba ɗaya 100.6m suka bada" ya faɗa yana zamewa domin kuwa da wanda ya zaba dashi, Zain ne ya kalli Julde yace "Ammi wallahi ban kuma raka Abeed wajan show ɗin waƙar sa, shegen wulaƙanci ne dashi kinga yadda wata yarinya ke ihu akan tana sonsa kamar zata mutu" da sauri Abeed ya kalli Abu Maleek yace "Abbi kaji Zain da Ammi na gulma ta" shafa kansa yay kamar wani ƙaramin yaro yace "Rabo dasu, kurwarka tafi ƙarfin su yasiin daga uwar har ɗanta ehee" dariya sukai baki ɗaya kafin su zame ƙasa gaba ɗaya kansu a ƙasa a tare suka ce "Abbi, Amani mun same ku lafiya" Murmushi Abu Maleek da Julde sukai suna shafa kansu tare da faɗin "Allahamdulillah, Allah yay baku albarka" Julde ta ɗura da faɗin "Su Abeed anyi kasuwa wannan farin jinin nawa ka ɗauka" da sauri Abu Maleek yace "wa? Haba Madam kema kin farin jinin Ubansa ya ɗauka, ke ɗin da..." Hararan wasa ta maka masa Zain na Murmushi yace "kai Abbi ha zaka faɗa mana labarin soyayyyar ku ba? Ni wallahi kuɗi nake ta tarawa nayi aure" miƙewa Abu Maleek yay yace "Ai wannan kuɗin auran bazai taro bazai taro ba, idan kayi aure nasan Tabbas Abeed ne yayi, dalilinsa kuma yaƙi aure kada ku damu duk zai nema maku dai-dai ku" da sauri suka ce "we're sorry Abbi" sallah sukai suka dawo a jere daga nan sashin Uncle Deen sukai (Khaleluddeen).
Abu Maleek kam yana zuwa ya samu duk yaran sun yi bacci bayan sun yi dinner, a hankali yake bin gadon su 1 by 1 yana masu addu'a, yana gamawa ya nufi part ɗinsa a zaune ya sameta sai faman cin nama take kamar kura Murmushi Yay mata yace.
"Allahamdulillah" kallon tayi tace "Mene?" Ƙarasawa wajanta yay yana zama tare da ƙwace plate ɗin a hankali kuma ya zame rigar jikinta yace "wata nawa? Nasan ciki gareki idan gaskiya ne say Allahamdulillah" Murmushi tayi tana shafa fuskarsa zuwa gemunsa tare da sauko da hannunta kan ƙirjinsa cikin wata haɗaɗɗiyar murya wacce ta zautar da Abu Maleek Julde tace "Allahamdulillah" rungome juna sukai a tare suka ce ALLAHAMDULILLAH.


Ajjiye System nayi ina Murmushi saboda na jima da cewa Rubutu nake, na ɗauka wani haɗaɗɗan series nake gani, cikin Muryar jin daɗi Nima NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV SARAUTAR MARUBUTA nace *ALLAHAMDULILLAH*

Da sauri na shiga wata folder na rubuta *TSINTACCIYA*
kana na rubuta
*ONLY GOD KNOW*
ƙasa na ƙarayi kafin na rubuta
*NIGERIAN FARMERS*
Ƙara yin ƙasa nai ina sakin murmushi na rubuta
*YOUTH A.A FARMERS LEARNER*
Juya nayi da sauri na ɗauka ko su Abu Maleek ne suka fito cikin yin ƙasa da hannu na ɗura a keyboard na rubuta.
*MASTURBATION*
Ƙara yin ƙasa nai sosai nasa.
*MATTER'S OF THE HEART*
Ina Miƙewa tsaye na rubuta.
*NIGERIA/KANO/ THE RAIN*
A hankali na fara tafiya kafin na fara rubuta.
*TSINTACCIYA CHAPTER 1...*


ALLAHAMDULILLAH² UBANGIJI KA SANYA WANNAN LITTAFIN YA ZAMA HUJJA GARENI BA HUJJA A KAINA BA, ALLAH KA IYA MINI YA KA TAFE MIN KUSKUREN DA NAYI A WANNAN LITTAFIN, UBANGIJI AL-ARSHI KASA WANNAN LABARIN YA ZAMA DARASI AKAN WASU, YA UBANGIJI AL-ARSHI KA NUFI WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN FREE AKAN SU BIYA NI🤲🏽 WALLAHI RUBUTU DA WAHALA DAN ALLAH ANUTIES SISTERS KU TAIMAKA, IDAN KUM ƘARANTA SAURAN LITAFFAI NA FREE KU SANYA KUƊIN KU MASU ALBARKA KU SAI *TSINTACCIYA*

*TSINTACCIYA*
_I'm very thankful to all my fans for their constant love and support I am what i am because of their unconditional love!_
*TSINTACCIYA*
I can't describe komai a yanzu, amma labarin *TSINTACCIYA* zai tuna maka da *SIRRIN MU* zai tuna maka *UNCLE NE*
*ABU MALEEK*
is the best on my heart cos even me, Uhm! Na sha wahala kun san labarin Masarauta ai, is very different irin sosai ɗin nan.

Littafin TSINTACCIYA Olrdy yayi replacing ABU MALEEK a zuciyar NIMCYLUV SARAUTA, wanda kuma daga shi sai bayan Azumi in sha Allah.

BAN SAN YAYA ZAN MAKUE BAYANI AKAN LITTAFIN TSINTACCIYA BA, AMMA PAGE NA FARKO ZAI TABBATAR MAKA DA CEWA SALON NA MUSAMMAN NE, KUN SAN ABUN KANA TAFIYA ILIMI NA SAKE ZUWAR MAKA, AMMA ZAN IYA CEWA *TSINTACCIYA* ZAI IYA ZAMA THE BEST BOOK OF THE YEAR😍🔥.

*🌈TSINTACCIYA🌈*
NRML GRP - 300
VIP 500
ZA'A FARA ON 15/1/2022
AN JIMA DA FARA PAYMENT.
FANS ƊIN ABU MALEEK BAZAN ƘARA YI MAKU ADDING KUWA BA, IYA KU ƊIN ZAN BARI IDAN KUN BIYA KAWAI KU TURA MIN SHAIDAR BIYA SHINE😍💪🏾MY VIP HAJIYOYI😂.

WANDA BASU TAƁA KARANTA BOOK ƊINA BA SAI AKAN TSINTACCIYA KUMA AKWAI GRP ƊIN SU ZANGA FARIN JININ DA LITTAFIN ZAI SAMU.

ZAKU IYA TURA KUƊIN TA NAN 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK

KU TURA EVEDANCE TA NAN
http://wa.me/+2348119237616

ZANYI MISSING SHIRARKU NA ABU MALEEK KAFIN A FARA *TSINTACCIYA*
INA SONKU, INA ALFAHARI DAKU, MASI FITAR MIN DA BOOK ALLAH YA SHIRYA KU😂🤲🏽 *ALLAHAMDULILLAH*



*SARAUTAR MARUBUTA*






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment