Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Tana kwaɓe fuska tace "Allahamdulillah ya damu kansa akan haihuwa"
Mami na juyawa tace "Ayyah ya daina damuwa komai lokaci ne, rabon naku zai zo ne...

12:50
A gogoan Russia Norway ya buga, hakan yay dai-dai da farkawar Abu daga cikin nauyayyan bacci wanda bai taɓa irinsa ba, bacci ne mai cike da nutsuwa mai saukar da farin ciki, da kuma jin daɗi.
Narkakkun gajiyayyun idanunsa ya buɗe da ƙyar yana sauke numfashi saboda har yanzu kansa bai bar ciwo ba, amma kuma Allahamdulillah zafin zazzaɓin ya sauka.
Motsi yay a hankali da sauri wacce take saman jikinsa ta tura bakinta tana surutu ƙasa ƙasa tana goga masa laɓɓanta a fatar wuyansa, wani tattausan Murmushi Yay Wanda ya bayyanar da wata haɗaɗɗiyar asalin kyawun fuskarsa, mai ɗauke da tsantsar kamewa da haiba, hannunsa ya sanya ya tallafo haɓarta tare da manna fuskarta a tashi yay copping face ɗinsu waje guda yana shaƙar ƙamshin Jikinta na Al'ajabu wanda ya ke sawa yaji wata kasala da kuma tarin nutsuwa ta saukar masa.
A karo na farko na nutsuwarsa da kuma san fahimtar Wacece matar tasa, ya tsorawa innocent face ɗinta idanu, bai taɓa tunanin kyanta ya wuce haka ba domin gani yake kamar ma ta fishi kyau, idan kuma ya cika kallonta sai yaga har wata kama suke wacce bai san ta mece ba.
Fuskarta mai shape ɗin scale ce, ga hancinta dugu kuma siriri wanda ya samu gurbin tsayawa a dai-dai saitin saman laɓɓanta, lip's ɗinta kuma suna da ƙauri kuma bakin ɗan mitsitsi da shi, jajirrr dasu kamar wacce ta shafa lip's Balm haka, eyes lashes ɗinta zara-zara dasu sun yi wani yaloloo, gashin girarta kamar zasu haɗe dana juna gasu dugwaye.
A hankali ya sauke numfashi "she's beautiful more than me" ya faɗa cikin ransa ƙara turo bakinta tayi tana motsa su alamar wani abu take cewa, Murmushi ya sake yi yana wani shegen daɗi a ransa, wani light kiss ya manna mata a bakinta tare da tsotsar lip's ɗin ta, da sauri ta shiga tsotsar nasa kamar wacce take ido biyu, lumshe idanunsa yay yana sauke tagwayen ajjiyar zuciya yana jin yadda take kissing ɗinsa a nutse da sauri ya kwance bakinsa jin J ɗinsa na motsawa a goshinta ya manna bakinsa ya sauke mata lafiyayyiyar kiss na good morning! Cikin Wata narkakkiyar murya mai daɗin gaske wacce take sabuwar Murya ga Abu Maleek yace.
"Good morning my Queen, thank you once again thank you for the virgin Sarauniya ta" "Muuu'ahhh" ya ƙara sauke mata kiss a goshinta kafin ya rungome ta dai-dai kunnanta ya shiga karanta mata wata addu'a a kunnanta, narke masa tayi a jiki ki tana ɗan numafashi, kafin a hankali ya kwantar da ita yaja mata duvet ɗin, kai tsaye kuma bathroom ya nufa yana tafe yana taune bakinsa tare da sakin murmushi.
Jin garin da sanyi sosai ne ga kuma rashin ƙwarin jiki da bashi dashi, domin hatta ququnsa ciwo yake, yasa ya haɗa ruwan zafi sosai ya shiga gasa jikinsa kafin kuma yay brush ya ɗaura alwala.
Fitowa yay sanye da bathrobe jikinsa na ɗigar da ruwa har wani ƙyalli na musamman fuskarsa take.
Kansa yaywa drayer ya gyara tsaf ya shafa masa Ginger Geminal Oil hair, Sajansa kuma ya shafa masa Luxury Beard Oil nan da nan ya koma Abu Maleek ɗinsa, Sunset Suit ya saka a jikinsa dark Maroon wacce tai masa masifar kyau sai Leather shoe daya sanya cikin nutsuwa Jaeger-LeCoultre Rolex ya maƙala a hannunsa kafin ya ɗauki parfume, jotter ya ɗauka da pen ya shiga yin handwriting ɗin nan nashi mai kyau kafin daga ƙasa yau sign cire paper yay walking slowly ya nufi inda take kwance yana zuwa ya rankwafa dai-dai kanta yana kallon fuskarta wacce tai fayau da ita.
Murmushi kawai yay yana taune lips ɗinsa kafin ya ajjiye jotter ɗin cikin tafin hannunta yana faɗin.
"Sleep, sleeping baby, I'm sorry Kinji Matana never hurt you again" a hankali ya ɗura mata wani sassanyan kiss a bakinta kafin ya shafa kanta yace "i hope kafin barin Norway so da ƙaunar ki zai samu waje a zuciyar Abu Maleek" yana faɗin hakan yaja hancinta yace "sleep well ƴan mata na" yana faɗin hakan ya juya yay waje yana jin daɗi na ratsa shi.
A hankali cike da kuzari na musamman yake tafiya zuwa outside na hotel ɗin, yana fita ya samu guards ɗin sa da sauri suka buɗe masa ƙofa a karo na farko ya tsaya yana kallonsu kafin yace.
"Uhm thank you for the care sannu fa" kallonsa kawai suke yana shirin shiga Saif na zuwa haɗe fuska yay dariya Saif yay yace.
"Ango! Ango kasha ƙamshi" shiru Ɓallowa yay saboda idanun guards ɗin, maimakon ya shiga motar sai ya juya zuwa Masjid a jere suke tafiya shida Saif a hankali Saif yace.
"So what's on your heart, i mean menene matsayinta" ajjiyar zuciya A.m yay kafin ya kalli Saif yace "still searching, tana da matsayi a muhallin zuciyar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, ina jin wani iri sosai a kanta buh ban san menene ba Saifuddeen Siwad Sufrak Bilhas ban sani ba, shine luv or what"
Murmushi Saif yay kafin yace "Idan nace so ne kai tsaye nayi ƙarya ƙarfin abinda ka keji yafi ƙarfin a kirasa da so sai dai Ƙauna" lumshe idanu Abu Maleek yay ba tare da yace komai ba, Saif ya ɗura da faɗin "SO santsine Abu Maleek, so shine matakin da ake takawa zuwa nahiyar rayuwa, _SO BA ABIN ZARGI BANE_ shi so abune mai tsarki baya lalacewa kuma baya gurɓacewa da kansa, Idan kaga ya sauya kala to kai ne ka sauya shi.., Saboda shi _SO_ yana biyayya ne ga mai _Rainonsa_ duk ta Hanyar daka juyashi ta hanyar zai tafi"
Fesar da iska mai sanyi Abu Maleek yay kamar bazai magana ba sai kuma yace.
"I'm scared ban iya son abu na barshi ba zai cutar dani"
Kallonsa Saif yay domin gane gskyr abinda yake ran A.m a hankali kuma yace.
"Idan kaga _SO_ ya zame maka cuta, to kai ne baka san ta hanyar da zaka sarrafa shi ba, Idan kaga _SO_ ya zame maka guba to ba laifinsa bane laifin zuƙatan masu rainonsa ne, just tell how you love her this is the right time da zaka tsaya ka gina Soyayyar ka a Zuciyarta, kaine kusa da ita ka saba mata dukkan abinda kake so wanda na tabbatar bata da Matsala abinda kace shi zatai trust me"
Jinjina kai A.m yay ba tare da yace komai a hankali yake juya kalaman Saif a zuciyarsa a haka suka shiga Masjid ɗin.
Bayan sunyi sallar zhur ne suka fito a nan Saif yake faɗin yau jirginsa zai tashi daman kallon match ɗinsu ya kawo sa.
Rungome Juna sukai cikin kamilalliyar Muryarsa yace "Thank you Saifuddeen Siwad Sufrak Bilhas ka gaida Kuyangar ka" ɓata fuska Saif yay yace "koda dana ɗauke ta matsayin Kunya ba haka nan ba, just to protect her daga sharrin Lil Prince kuma Finally he's my wife now duk da har ɗakin duhu na shiga"
A wannan karan dry Abu Maleek yay fararan haƙoran sa na fita yace "Uhm kaga Banu Allah ya kiyaye gaba thank you"
Rungomesa Saif yay yace "It's my pleasure Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal king of Kanzaf"
Bayan sunyi Sallama ne kowa yay nashi waje.

A can rugar Mahinjo Lamiɗo ne da Barkido sai kuma Arɗo dake zaune yay shiru yana tunani kafin kuma yace.
"Hope...,," Saurin yin shiru yay saboda ya manta gaba ɗaya kwanan Turanci kwace masa yake ɗan sakin murmushi yay yana riƙe kai saboda ciwon da yake masa sai kuma yace "Haii kuje maza an gama komai kuji" jinjina kai sukai kafin Barkido yace "Kamar wani abu na damunka kwana biyu" girgiza kai yay yace "tunda na bige da ƙahon Nagge kai na kemin ciwo Aradon Allah" Murmushi kawai Jon wuro yay yana ci gaba da shan nononsa.

After 2days
Bayan kuke kuke da sabuwar taɓa da Julde ta fara sai ya zamana ko hannunsu ya ɗura a jikinta kuka take, domin ya daɗe da tsoratar da ita da Jalal ɗinsa.
A hankali kuma zafin ɗinkin da yay mata yake raguwa, lokacin data farka daga ɗinkin kuka yace Salamu Alaikum ta dinga birgima akan gado Shikenan ya ɗinke ta ko fitsari ta daina ita ta shiga uku ya kasheta kawai, bai sabu tai shiru ba sai daya sanya mata kuka sosai sannan tai shiru.
Yau tana zaune a kan sofa tana cikin wasu haɗaɗɗun kaya Olivia von Halle silk robe pink color, drop shoulder mid-length, wacce ta tsaya iya laps ɗinta manyan cinyoyinta duk a waje sai glowing suke ga sumar fatar tai luff luff da ita, gashin kanta ta raba gida biyu tai manyan kalba tasa Stones ya sauka har wuyanta laɓɓanta yay jajirrr.
A hankali ya turo ƙofar ya shiga bakinsa ɗauke da sallama, tana ganinsa idanunta yay raurau zatai kuka, Murmushi Yay mata yana cikin wata dakakkiyar shampoo dark Arsh sai sheƙi take anyi masa ɗinkin half body ga wata Jaddara daya ɗura kunansa maƙale da bluetooth, ajjiyar zuciya ya sauke ya bita da wani hargitsastsan kallo kafin ya zube a gefenta yana mai da numfashi yana kamo hannunta yace.
"Allah My Queen baki da tausayi kina kallo ƙirjina zai buɗe na rasa na rungome ki ko"
Shiru tai masa Idanunta na cika da hawaye da sauri ya jawota jikinsa ya matseta yace "no!! Don't cry, Kinyi missing nawa ne?" Kai ta girgiza tace "Uhm a'a ni banyi ba" shiru yay mata kafin yace.
"Ok Thanks but the tears?? Na mene"
Kai ta girgiza masa tace "Ina son na koma Hostel ne" da mamaki ya kalleta yace "Are You sure Zaki iya rabuwa dani at this time Jidderhh?"
Turo baki tayi idanunta na kawo hawaye tace.
"Ehmn, ni ka kai Ni"
Kamar zai kuka ya ƙara rungome ta yace "what about the night? U can't sleep my Queen kin saba da jikin mijinki" kuka ta sanya masa tace "Ni banso bazan sake kwanciya ajikinka ba"
Sakinta yay yace "ok jeki shirya" da sauri ta shige tana murna za taga Ikram wani shu'umin Murmushi Yay mata yana juya ya kalli kayanta daya amso wajan Ikram ɗin domin tuni jirginta ya ɗaga.
Yana zaune ta fito cikin wata haɗaɗɗiyar Abaya ruwan ƙwai mai masifar kyau da tsari da idanu kawai yake kallonta a hankali ya miƙe yana kama hannunta yace "zaki kewata amma ko?" Ya faɗa yana bin jikinta da kallo sosai tai masa kyau amma tunda ta nemi ɓata masa rai ko kyau ba zai ce tayi ba turo baki tayi tace "eh" Murmushi ya saki yana taɓe baki tare da fisgota jikinsa ya matseta yace.
_"“Kin ce ba za ki yi kewata ba, ni kuma I will undoubtedly miss EVERYTHING da ke faruwa ko ya faru_ _tsakanin mu in these few days... in na ce komai ina nufin KOMAI.... especially our Dambe, our first night, our Norway life, our Kanzaf life, and our past inconveniences. I will still NOT say I love you sai ranar da na samu kyakkyawar sumba daga gare ki, sai ranar da ki ka tare a dakin ki, ki ka karɓi girkin ki. In hakan ta faru na fi kowa sa’ar zuwa duniya._
_I remain loyal to ur Arɗon rugar Mahinjo, thankful and prayerful to him da ya mallaka min ke Naa.nahhh…”_
Ya faɗa yana tsotsar fatar wuyanta yana tura fuskarsa cikin wuyanta yana shaƙar ƙamshin Jikinta mai sukar masa da nutsuwa, a hankali ta ɗago kanta ta kallesa tare da buɗe baki zatai magana da sauri cikin hanzari ya tura mata harshansa cikin bakinta.....


😍🤝🏻😝

*SARAUTAR MARUBUTA*





*_87-88_*
Wata Amintacciyar tsotsa ya kewa kyawawan tattausan laɓɓanta, cike da nutsuwa da kuma tarin kwarewa. a hankali kuma yake sauke wasu irin numfarfashi yayinda dukkan gaɓoɓin jikinsa suka ɗauki rawa, jikinsa ya ɗauki wani irin ɓari, a hankali yay baya tare da faɗawa akan sofa yana mai da numfashi tare da kifa cikinsa yay rufda ciki yana sauke numfashin wahala, wani irin ƙyakƙyawan murɗawa cikinsa zuwa saman mararsa yake masa, wani irin ajjiyar zuciya mai ƙarfin gaske yake saukewa, a hankali kuma wata zufa ta shiga yanko masa shi kaɗan zai curewa waje guda yake yana taune leɓansa wanda suke rawa na tsananin azaba.
Tsayawa Julde tayi tana kallonsa cike da mamakin abinda ya sanya yake Wannan rawar jikin ga zufar dake tsastsafo masa, a hankali ta ƙarasa kusa dashi tare da zama a armchair cikin rawar da kuma damuwa da tunanin abinda ya sanyashi hakan tace.
"Cucuu!!"
Shiru yay mata a hankali kuma ya sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar zuwa yana ƙara saukewa yana matse ƙafarsa wacce ya kejin kamar J ɗinsa zata tsinke saboda wata harbawa da take masa,
Shiru kawai domin saukar muryarta a kunansa ya ƙara haifar masa da macewar jiki yasan ko ya biye mata ba lallai ta barshi yay abinda yake so ba.
A hankali idanunta ya cika da hawaye domin ta ɗauka duk bashi da lafiya ne, cikin rawar murya da kuma tarin damuwa a zuciya ta ƙara faɗin.
"Cucuu... Ɓallowaaaaa"
Still Shiru ya sake mata yana narkewa a jikin kujerar tare da sanya hannunsa ya dafe mararsa wacce take harba masa.
Hawayen da suka taro a cikin idanunta ne suka shiga saukowa a hankali ta zame ta zauna akan kujerar dai-dai kansa, cikin wani irin sabon tashin hankali ta sakar masa wani gigitaccen kuka.
Da wani irin sauri ya Juya zuwa gare ta tare da kallonta sosai, ganin yadda take kuka da gaske yasa murya can ƙasa very slow yace.
"Naa... nahhhh"
Idanunta ta buɗe suna haɗa idanu ta kwaɓe fuska shi kuma ya langwaɓar da kansa gefe a hankali kamar ƙaramin yaro yace.
"Meye na kuka?" Da Sauri tana sauke ajjiyar zuciya tace "bakai ne ba" lumshe narkakkun idanunsa yay sosai kafin a hankali ya buɗe a kanta cikin nutsuwa ya sanya hannunsa tare da ɗagota baki ɗaya ya ɗurata a saman jikinsa shi kuma ya kwanta fuskarsa na kallon sama, dai-dai kunnanta ya manna bakinsa yana sauke mata ajjiyar zuciya tare da wura mata iskar cikin bakinsa yace "da nayi me My Queen?" Idanunta ta buɗe a fuskarsa shima ita yake kallo, wani irin kallo mai ɗauke da tarin so da zallar ƙauna suke aikawa juna, yayinda Abu Maleek ya shagala da ganin tsagwaron sonsa dake yawo cikin idanunta wanda hakan ke masa daɗi mai yawa.
Yayinda itama take kallon cikin idanunsa domin ta fahimci abinda yake damunsa, amma ƙarfin halin Abu Maleek da kuma shanye dukkan damuwarsa daya saba yasa bata Fahimci komai a cikin idanun nasa ba, sai wata kwantacciyar ƙwalla data gani cikin sauke numfashi tace.
"Ba ina da maka magana ba kai shiru" bakinsa ya zame a kunanta tare da tallafo fuskarta ya ɗura a fuskarsa, cikin nutsuwa ya zaro tattausan tongue ɗinsa wanda ya jiƙe da yawo slowly ya dinga Kaɗawa a tsakiyar fuskarta.
Yarr-yarr haka nan taji tsigar jikinta na tashi wani abu na mata yawo a jiki cikin nutsuwa da tarin buƙatuwa ya manna harshen nasa a saman tsinin hancinta ya laso saman kafin ya haɗe laɓɓanta a wajan ya shiga tsotsar karan hancin nata kafin ya a hankali kuma murya can ƙasa yace.
"Uhm kikace me?" Ya faɗa yana ƙara kaɗa mata harshen sa tare da manna mata ƙwantaccen sajansa mai tsananin sanyi da kuma taushi.
Wani irin Lumshe idanunta tayi a hankali kuma Zuciyarta ta fara sauya mata akalar dukkan tunaninta
Cikin son sadata da gangar jikin mijin nata kuma bango abin jingina a gareta ta wani manne a jikinsa yana sauke numfashi cikin wani lafiyayyiyar muryarta mai daɗin nan da saukar da kasala tace.
"Kai ne naga jikinka na rawa, ko baka da lafiya ne Cucuuuuu?"
Ta faɗa tana ɗura hannunta a saman fuskarsa a hankali ta shiga shafawa farar fuskar tasa harta isa wajan Beard ɗinsa cikin wani irin salo mai mantar da mutum ta shiga shafawa yatsarta ɗaya kuma ga fara gogawa a saman laɓɓansa.
Abu Maleek samun kansa yay da narke mata sosai, shi har mamakin yadda take saurin zautar dashi,cikin narkakkiyar muryarsa yace.
"Eh Jidderhh My Queen bani da lafiya, Ɓallowaaaaa ɗinki ba lafiya"
Da sauri idanunta na ƙara kawo ruwan hawaye tace "Cucuu wayyoooo Allah mene ya sameka gaya min dan Allah" lumshe idanunsa yay yana sauke wata zazzafar iska cikin tarin buƙatar matarsa da son kasance da ita, ya shiga murza wandonsa ya zare ta zugen jikin tare dayin ƙasa dashi sosai, a hankali kuma ya fara yin ƙasa da boxer ɗinsa nan asalin white pat ɗinsa ya manna zip ɗin pat ɗin yay ƙasa dashi, Ni kake.
"Ɓullll" ƙarar fitowar J ɗinsa daga cikin wando sai harbawa take tana karkarwa tare dayin dripping ita ɗaya.
Cikin sauri ya kama hannunta tare da mannawa a saman Jalal ɗinsa, da sauri ta runtse idanunta Zuciyarta na harbawa tana mata wani irin bugu har yanzu ta ƙasa sabawa da shi tun kuma daga wannan lokaci Abu Maleek bai ƙara tunanin shigarta ba saboda ɗinkin jikinta.
Shagwaɓe fuska tayi tana tura baki gaba tace.
"Wayyoooo Ɓallowaaaaa bana son wannan abin naka"
Murmushi mai taushi yay mata yana manna mata kiss yace.
"I can't get enough of your yummy juicy p*ssy Naa... naahh, I wanted to go down on you for hours, i love the way you taste down there" shiru yay mata yana murza hannunta dake bisa kan J ɗinsa kafin yaja wani erotic sound a shagwaɓe yana tura nata baki yace.
"Baki tausayin mijinki ko? Allah duk abinda kike min ko uhm!" Yay shiru Yana maida numfashi kallan haɗaɗɗiyar fuskarsa tayi wacce bata da mara ba data ƴan series film data gama gani ɗazo, wai wannan haɗaɗɗan guy ɗin ne mijin ta? Ita kam me zatai masa a duniya wanda zai so ta fiye da yadda Zuciyarta ke sonsa? Ko ta ina ya fita komai, ya fita Asali, ilimi, kyau, arziƙi dole tasha wahala kafin ta samu soyayyyar sa, wata zazzafar ƙwalla ce ta sakko mata, sai kawai ta kifa fuskarta a jikinsa tare da fashewa da kuka, Shiru yay mata bai wani ha nata kukan ba, domin yasan ko menene ya santa kukan, she'll feel better idan tai kuka sosai mai yawa, rungome ta kawai yay tare dasa hannunsa ya zare rigar jikinta data sama zuwa ta ƙasan yay mata naked! Ƙara rungomesa tayi jikinta ya ɗauki rawa sabis sanyin daya ratsa ta, a hankali ya miƙe da ita walking slowly ya nufi bedroom da ita yana zuwa ya ƙarasa zare wandon jikinsa tare da rigar yay wurgi dasu, kwanciya yay ya ɗura ta a kansa yaja duvet ya rufe su, kuka tai Mai yawa a hankali ya dinga bubbuga bayanta yana wura mata iska cikin ƙasa da Murya yace.
"Cry! Cry! Cry! As much as you can Naa... nahhhh, I got you Okey kinji ko? U will not died And nothing will happen to you Okey!Cry Yi Kuka My Queen, Cry mai yawa My girl, zubar da awayanki My Beb!"
Kuka take sosai na kusan 30min har wani shiɗewa take ba tare da yace bata uppan ba, sai patting bayanta da Yake yana sauke ajjiyar zuciya a hankali shima.
A hankali ba tare da yace mata komai ta ɗaga kanta ta kallesa tana sauke ajjiyar zuciya, kallonta yay shima a hankali ta miƙa hannunta ta shafi fuskarsa tace "I'm sorry" idanunsa ya juya irin sorry for what ɗin nan? Murmushi tayi mai ɗauke da shassheƙar kukan da tayi tace "Na maka kuka a shoulder, look yadda hawayena suka ɓata maka ƙirjin" taɓe bakinsa yay yana lumshe idanunsa kafin yace "U hve a right to do it, ƙirjina dama shoulder dama duka ni gaba ɗaya mallakin ki ne, Ni ɗin naki ne Naa... nahhhh Hawwa'u, daga yau kuma jikina shi ne wajan kukan ki, na haramta hawaye ya sauka a idanunki idan har bana daɗi bane Okey" Shiru tayi masa tana lafewa a jikinsa wani daɗi da nutsuwa ne suka ratsa mata zuciya dukkan damuwarta ya kau, wasai ta kejin zuciyarta, a hankali kuma take shafa masa gashin ƙirjinsa tana yawo da hannunta muryarsa taji yana faɗin.
"Uhm what wrong with you? Mene yasa kike kuka? U hate me ba? Saboda ina son kasancewa dake hala?" Da Sauri ta girgiza masa kanta kafin a hankali cikin Muryar kuka tace.
"Is not like that Cucuuuuu" lumshe idanunsa yay kafin yace "Uhm" gyara kwanciya tayi tace "My Mom And Day is late,bana da kuwa na family, wanda suke share min hawaye suma na i lost them sai Arɗo, ban taɓa jin haushin sa ba, ganinsa nake kamar wani ɓangare na rayuwata, ina son ganinsa sosai nasan ba lallai ka kaini Rugar mu ba, bana da kuwa Ɓallowaaaaa" ta faɗa hawaye na saukar mata rungome ta yay qam qam kafin yace.
"Shiii listen here,should i make you a promise?" A hankali ta ɗaga masa kanta, shiru yay kafin kuma yace.
"I promise to be Everything to you, idan nace Everything ina nufin komai zan iya bada fansar numfashi na akan ki rayu ki farin ciki" da sauri ta ɗaga kanta ta kallesa, gira ya ɗaga mata tare da ɗauke idanunsa yace.
"I'll take care of you, As i can I'll stand by you ko ina zan nuna Naanahh Hawwa'u matsayin Matana, zan Meye gurbin komai na iyaye sisters brothers, Daman I'm not interested da friends zan maye komai that you have lots, ni ɗaya da yarana we are enough for you, don't cry again, come here" ya faɗa yana ƙara jawota jikinsa ya rungome ta sosai.
Wani kukan farin ciki ne ya kwance mata, bata taɓa sanin nagartar mijinta yakai haka ba, ita kam mene zatai masa wanda zai faranta masa ya sashi farin cikin data sanya shi.
Kanta ya shafa ya ɗan shafa manyan hips ɗinta kafin yace.
"Promise you will not cry again, idan bana shagwaɓa bane, promise me that! You cry too much tun a wannan rugar naku nasan komai after all duk da haka i love your Arɗo, he's so nice to me ya bani farin ciki Bulala Talatin ta bani farin cikin da iya ka rayuwata ban samu ba, ko hakan nan Allahamdulillah kuma zaki garesa soon"
D sauri tace "Cucuuuuu are you sure?" Kai ya ɗaga mata yana kashe ido ɗaya.
Da wani sauri ta haɗe bakinsu waje guda ta shiga bashi wani Amintaccen tsotsa a cikin bakinsa tana shafa ƙirjinsa, wani irin lumshe idanunsa yay yana sauke numfashi mai zafi yana ƙara matse ta a jikinsa sosai, a hankali take kissing ɗinsa kissing dake fitowa tun daga ƙasan Zuciyarta da gangar Jikinta, wani irin sumbata takewa Abu Maleek wacce cikin lokaci kaɗan ta birkita masa lissafi, a hankali ya mirginar ta ita gefensa tare dayi mata rumfa ya lulluɓe su da duvet, jikinsa na wani irin kyarma da ɓari ya manna bakinsa akan nippy ɗinta ya shiga jan saman su yana fidda numfashi mai zafi..
"Uhm Cucuu" ta faɗa a wahalarce tana ƙara tura masa ƙirjinta wanda suke mata masifar ƙaiƙayi, ga wani daɗin abinda yake mata ta keji, da sauri ta sanya hannunta a cikin sumar kansa ta shiga hargitsawa tana tura masa yatsun hannunta a ciki, hakan ya ƙara zautar da Ɓallowaaaaa cikin sauri yay ƙasa da hannunsa zuwa mararta wani irin fitinannan zazzafan numafshi suka sauke a tare tana wani ƙanƙamesa tana sakin nishi, a hankali kuma tayi wata ƴar ƙara tana ƙara ƙanƙamesa saboda saukar hannunsa da taji acikin pat ɗin ta a wani gigice tace "Auchhhiiii hyyyyyyyh Ballowo" ta faɗa tana ƙara ware ƙafarta, a hankali Abu Maleek ya zame bakinsa daga nata, zautuwa da kuma bin umarnin zuciyarsa ya manna bakinsa a ramin cibiyar ta wani ɗaukewa numafshinta yay hakan yasa Abu Maleek yay saurin tura mata yatsarsa a bakinta da sauri ta naɗe ta da harshen ta, yayinda shi kuma ya ƙara nutsa hannunsa a cikin jikinta wani irin ƙanƙamesa tayi tare da fashe masa da kuka domin sam ba zata iya da gigitattun salon da suke shirin zautar da ita ba, ganin yadda Jikinta ke rawa da tsuma yasa ya zare hannunsa a wajan tare da manna bakinsa akan gurin da yake fidda wani ruwa tare da ƙamshin Almiski.

A can Alaafi al'amarin ne yake shirin lalacewa, da sauri Queen Ayoola take tafiya tana gyara zaman Alƙyabbar jikinta yayinda Aremo Sharefddeen ke biye da ita kai tsaye sashin Mai Babban ɗaki ta nufa, tana zuwa taja ta tsaya fuskarta babu walwala, bayan an yi mata iso ne kuma kai tsaye ta shiga.
Tana zuwa ta Samu Queen Roomana da Bola da Maleek, tare da Hadima Zubaida tana gyara masu fruits.
Ba tare data zauna ba ta kalli Mai Babban ɗaki tace.
"Magana ce dani Mai Babban ɗaki

Please Login or Register in order to submit comment