Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Mutum bulala ashirin ne" jinjina kai Julde tayi kafin tace "Tunda yasan doka kuma ya ƙarya babu laifi aje dashi ai masa bulala hamsin saboda gaba" tana faɗin haka ta miƙe tsaye kana a ƙasa take tafiya kafin tace "a tara kowa akwai zama mai muhimmanci" kana a hankali a nutse kuma ta nufi inda Queen Roomana take tana zuwa ta sakar mata Murmushi kafin ta durƙosa tace "Barka da dawowa Mami" lumshe idanu Queen Roomana tayi kafin a hankali ta kama Julde ta rungome hawaye na zubu mata tace.
"Allahamdulillah,sannu sannu Kinji, Allah yay maki albarka ya baki hqrin zama da mijinki ya kuma dawo da hankalinsa zuwa gareki"

Abu Maleek har ya nufi ƙofar fita, sai kuma ya juya da sauri ya nufi cikin flat ɗinsa, a.t.ms ɗinsa ya ɗauka, da phones with system, kafin ya ɗauki car key ɗinsa,
Da sauri idanunsa a rufe ya nufi wajan motarsa ya shiga ya jata da mugun ƙarfi, yana fita kuma Julde da Queen Roomana suna shigowa flat ɗin.
Bayan sallah Isshā a hankali Julde ta Fito daga cikin bathroom jikinta na zubar da ruwa tana sanye da towel, a hankali taja jikinta zuwa gaban dressing mirror ɗin Abu Maleek, tana mai ƙarewa kayan shafarsa kallo, a sanyaye ta zauna saman stool kafin ta fara shirya kanta cikin wasu falling rose pattern nightdress masu masifafan kyau, kafin ta fesawa jikinta parfume ɗinsa, a hankali kuma ta kwanta saman bed ɗin sa tare da rungome pillow, wani kuka ne ya kwace mata ta shiga rera wa ita ɗaya.
A cikin kunan nata ne kuma bacci yay gaba da ita sai ajjiyar take saukewa.
Washe gari
A nutse ta fito daga cikin part ɗin Abu Maleek, tana sanye cikin wata milk ɗin a voyal mai sky blue ɗin Flowers, anyi masa ɗinkin buba, mai ɗan faɗin wuya, ga wata siririyar necklace mai kyau data sanya a da dugun wuyanta, sai ƙafarta dake cikin flat shoe.
Idanunta a ɗan sanyaye ta ƙarasa shigowa cikin parlon, ajjiyar zuciya ta sauke lokacin data tuna Oumuu-Ayman, da tuni a parlo zata sameta ta shirya masu breakfast,
Murmushi ta ɗan yi ganin Queen Roomana zaune cikin shiga ta alfarma, amma har Yanzu jikinta babu wani ƙwari,
Cike da ladabi ta ƙarasa gabanta tare da zubewa tace.
"Barka da safiya Mami"
Murmushi mai taushi Mami tayi, tare da ƙurawa Julde idanu, kafin a sanyaye ta ɗura hannunta a saman kanta cikin sanyin murya tace.
"My dear ya ƙarin hqr?"
Ƙasa Julde tayi da kanta a hankali kuma tace.
"Allahamdulillah, Mami ya jikin naki?"
Juya idanu Queen Roomana tayi tare da ɗan ɗauke kai, domin ita macace mai tsananin kunya, ba tare data amsa waccan Maganar ba tace.
"Ga breakfast"
Ta faɗa tana miƙewa tsaye, a hankali kuma ta nufi wani part dake cikin flat ɗin Abu Maleek not too long ta dawo hannunta riƙe da wata ƙaramar box,
A hankali ta zauna ta ɗan satar kallon Julde dake ɗan sakalar abinci kafin kuma tace..
"So U still thinking about him? He's very stubborn idan Zaki ne, don mind yourself, zai dawo komai jimawa"
Kunya ce ta kama Julde ba tare da tace komai ba ta ajjiye spoon ɗin tare da ɗaukan coffee tasha,
Ganin ta kama yangar cin abincin ne yasa Queen Roomana ɗan miƙewa domin itama magana bata fiye damunta ba,
Inda Julde take ta ƙarasa tana ɗan ɗauke kai kafin tace.
"Get up, zonan"
Ta faɗa tana buɗe box ɗin, miƙewa tsaye Julde tayi still kanta yana ƙasa, wata haɗaɗɗiyar necklace ta Daimond ta zaro daga cikin box ɗin, tare sanya hannu ta zare ta wuyan Julde, kana ta sanya mata ta Daimond ɗin, a hankali taja Julde zuwa Jikinta ta rungome ta, tare da faɗin "wlcm to the family Hawwa'u, you're no longer my in-law, ke ɗiyata ce kamar Zaki na"
Wasu hawayen daɗi suka sauka a fuskar Julde kafin a hankali ta shiga rera kuka, ganin haka yasa Queen Roomana ƙara rungome ta sosai, kafin tace.
"Kada kisa damuwa, nasan kina son mijinki"
Kai Julde ta ɗaga kafin tace "Mami baya sona" juya idanu Mami tayi tare da yiwa Julde kallon ikon Allah kafin a sanyaye tace.
"Who told you that?" Daga bayansu su kaji ance.
"Mami yana sonta ne? Idan kana son mutum ai zaka zauna dashi, look what he did to her? Ba wani maganar so a nan"
Juyawa Queen Roomana tayi ta kalli Adams tare dayi masa nuni da hannu yazo.
Wajanta ya ƙarasa yana zuwa tasa hannu ta murɗe masa kunne ƙara yasa yace "Auchhhiiii, Mami zaki ciran"
Murɗe kunan tayi sosai tace "stop interrupt Adams"
Kallon Julde yay yace "to Mami ya saketa mana ai akwai masu sonta" haɗe fuska Mami tayi tace "fita a idanu Adams, bana son wannan shirman wallahi ranka zai ɓaci, ya sota or not is doesn't matter for you"
Ta faɗa fuska ba walwala domin Queen Roomana bata ɗaukan shirme irin haka, amma she's Educated gata friendly wa yaranta, ɗauke ido Adams yay kafin yace "Kiyi hqr Mami" banza tai masa kafin tace "get out kowa ma ya kiraka ohhhu" da sauri ya fita domin yaji faɗan har ransa, yana fita ta juya ta kalli Julde tace.
"Babu zaman fada ne hajiya sarauniyar Kanzaf" ta faɗa tana juya tabi can ƙofar baya, Murmushi Julde tayi kafin ta juya zuwa part ɗin Abu Maleek, tana shiga ta kwanta saman bed tare da ɗaukan pillow ta rungome ba hankali kuma ta saki kuka tare da faɗin "Mene yasa Cucuu?? Ko kuma da gaske baka sona ne? Dan Allah ka dawo gareni zuciyata zata buga" ta ƙare maganar tana sakin kuka.
Queen Roomana tana zuwa baƙin ƙofa, da buɗe Hadima Zubaida ta gani tsaye ɗauke da Khaleluddeen, da sauri ta sanya hannu ta amshesa, tare da rungomesa tana sakin wani ajjiyar zuciya, shima yaron ajjiyar zuciya ya sauke a hankali hawaye ya sakko mata, tare da faɗin "I'm sorry, I'm so sorry My Luluuna" ta faɗa tana ƙara rungome Khaleluddeen a jikinta, shi kuwa ƙuri yay mata da idanu yana sauke ajjiyar zuciya, kallon Hadima Zubaida tayi kafin tace.
"Shigo mana Zubaida"
Girgiza kai Hadima Zubaida tayi tare da faɗin "a'a basai na shigo, zuwa anjima na dawo na amshesa"
Murmushi Queen Roomana tayi kafin tace.
"A'a zan kwana tare da shi"
Da mamaki Hadima Zubaida tace "kina ganin babu matsala" still ƙara girgiza kai Queen Roomana tayi kafin tace "Babu in sha Allah, Ngd sosai Allah ya saka da alkairi ya biyaki da abinda kikai min"
Juyawa Hadima Zubaida tayi a ranta tana faɗin "aini ya jima da biyana"

*Russia/Norway*
A hankali ya fito daga cikin wata sabuwar motarsa jeep, yana sanye da wasu haɗaɗɗun Suit mai tsananin kyau, kafin ya maida ƙofar ya rufe, sannu a hankali yake tafiya yayinda gefensa kuma Saif ne wanda suka haɗu dashi ɗazo, domin yazo kallon ball ɗin da za'a buga tsakanin Madrid da Rosenborg club, cikin takunsa na ƙasaita da zallar nutsuwa haɗi da tarin Ilhama, ga wani kamilallan kwarjinin a saman fuskarsa,
Hannunsa sanye cikin aljihun wandonsa yayinda ɗaya hannun yake kaɗa key ka ɗinsa,
A haka suka nufi cikin Oslo Norway park, wani haɗaɗɗan waje mafi ƙawatuwa a wajan suka ƙarasa ruwa na gudana, kujera yaja ya zauna kafin Saif ya zauna,
Kallonsa Saif yay kafin yace "a wannan karan abinda yake zuciyarka bai isa ya ɓoye a saman fuskarka ba Abu Maleek, Meke damunka"
A sanyaye Abu Maleek ya zare Glass ɗin dake idanunsa tare da sauke kallonsa akan Saif, ba tare kuma da yace komai ba, yaja idanunsa ya rufe, dai-dai lokacin da Waiter ta kawo masu meno akan duba abinda suke so, Abu Maleek da idanunsa suke a rufe ya buɗe tare da ɗan ya motsa fuska cikin damuwa yace "Black tea" ya faɗa yana sauke ajjiyar zuciya, Saif cewa yay "Chips with chicken soup" Waiter na jin haka ta juya, kafin a hankali kuma Saif ya gyara zama yace..
"Why are you hurting yourself? Tun kallon farko da nayi maka kaida yarinya nasan akwai Ɓoyayyan abu tsakaninka da ita, nai maganar ina sonta domin naji abinda za kace, sai ka nuna min irin sister naka ɗin nan ce, gani ɗan iska ko? Eh? Saboda ban san ƴan gidan naku ba, look Jalaluldeen a wannan gaɓar ba'a yiwa zuciya taurin kai idan har maganar soyayya ta shigo, dan haka tun kafin lokaci ya ƙure maka go to her wallahi"
Wani kasalallan tsaki Abu Maleek yaja ba tare da yace komai ba, Waiter ce ta ajjiye masa Black tea ɗin kana ta ajjiye Saif nasa, a hankali ya ɗauki cup ɗin tare da matse lemon ciki, kafin ya ɗauka ya manna a bakinsa,
Saif kam kallon Abu Maleek ɗin yake cikin tausayawa, ya rame baya cin abinci, sai fari daya ƙara ƙirjinsa ya ƙara faɗi,
Ƙara gyara zama Saif yay yace.
"So a haka kake tunanin zaka iya wasan? Kullum kana winning ball amma a wannan karan banyi maka hangen nasara ba" abinda Saif ɗin ya faɗa ne yasa Abu Maleek ɗaga kansa kafin kuma yaja tsaki cikin ƙasa da Murya yace.
"Banza, uban magana"
Dry Saif yay tare da buɗe baki yace..
"Uhm masifar sha'awar Yarinyar dake damunka ma ba zai sanya kai abun arziƙi ba"
Miƙewa Abu Maleek yay kafin yay gama yana faɗin "eh! Ga ɗan taure ko?"
Yana faɗin haka ya cillawa Saif rafar kuɗi ƴan 5 guda biyu, cafe kuɗin Saif yay kana ya ajjiye saman inda suka tashi,
Kafin ya ƙarasu wajan tuni Abu Maleek yaywa motar key yace "banza kana da ƙafa"
Adadadin minti 15 ya kawo Cikin haɗaɗɗan hotel ɗin Herangtunet Boutique Hotel Norway, parking yay a harabar hotel ɗin kana ya nufi cikin reception dan a wannan karan bai sauka inda ƴan team ɗinsu suke ba,
Kai tsaye upstairs ya haura yana sauke numfashi da sauri da sauri room no 58 ya shiga tun daga parlon ya fara ball da abu a zafafe kuma ya fara faɗin..
"Why Jidderh? Daman iya laɓɓanki i love You ɗin ya tsaya duk pretending? U broke my heart Na..naahh"
Ya faɗa yana zubewa a wajan.

Gaba ɗaya suna zaune saman dinning kowa yana cin abinci Banda Queen Roomana da Julde kowa da abinda yake saƙawa a ransa,
Ajjiyar zuciya Julde ta sauke tare da ɗaga kanta dai-dai lokacin da Queen Roomana take ƙoƙarin kai spoon ɗin abinci bakinta, da wani hanzari Julde ta miƙe tsaye tare da kai hannu ta kwace spoon ɗin hannun Queen Roomana, jikinta na rawa ta shiga kallon abinci, gaba ɗaya mutanan wajan suka tsaya suna kallon ta, ba tare da tace komai ba ta ɗauke plate baki ɗaya, da sauri tabar wajan tare da fita, a hanya taci karo da wata Hadima plate ɗin ta bata tace "maza jeki zubar kada ki yadda ko ɓalleru tace"
Cikin girmamawa tace "saranki ya daɗe mene Ɓalleru?"
Tana juya tace "tsuntsuwa"
Tana faɗin haka ta nufi flat ɗin Mai Babban ɗaki, a zaune ta sameta zama tayi sosai kafin tace.
"Granny wake yin abincin da ake ci a wannan gidan?"
Murmushi Mai Babban ɗaki tayi kafin tace "Ayyah, Hadima tace Hadima Akin"
Jinjina kai Julde tayi kafin tace "Granny ina neman Alfarma akan a sauya mai yin abincin, ban san ya zan girka ba da tabbas da kaina zanyi, amma dai a dakatar da Hadima Akin dayi"
Ba tare da tambayar dalili ba Mai Babban ɗaki tace "to babu damuwa ko Hadima Zubaida zata iya zan mata magana"
Gdy tai mata kana ta fita waje.
Wajan sati guda kenan da yin haka, Julde taci gaba da gudanar da Mulkin Kanzaf cikin nutsuwa yayinda idanunta ta rabashi gida wajan uku, gaba ɗaya ta sauya ma'aikata, hatta Iyalode ta mai da ita Baiwa saɓanin Jakadiya, hakan kuma yay dai-dai da lokacin da aka sanya bikin Salimerh da Junaid nan da 2weeks bayan ta gama exam, yayinda Julde na ta fara attending school.

_4yers left_
Norway!
A hankali wata haɗaɗɗiyar mota mai kyau tayi parking a Oslo Fashion Outlet. Shopping Malls, da sauri guards ɗin Abu Maleek suka fito tare da buɗe masa gidan baya, yana cikin wata haɗaɗɗiyar lemon ɗin shadda wacce bai taɓa sawa ba, Sai ƙyalli shaddar take kasancewar gezner ce, jaridar hannunsa ya ajjiye, a hankali ya buɗe idanunsa tare da saukesu akan sweet wacce tai wani mahaukacin girma, ta ƙara kyau, shafa kan sweet yay, kafin ya ƙara runtse idanunsa saboda sauyin bugun zuciyarsa da yaji ya sauya, kamar dai wani abu na shirin faruwa dashi, a hankali ya ɗura hannunsa a saitin ƙirjinsa yana sauraran yadda bugun zcyarsa take fita da sauri, Muryar wani guard ɗinsa ne ya dawo dashi cikin hayyacinsa, a hankali ya sauke wani lamintaccen numafashi kafin ya zuro da ƙafarsa wacce take sanye cikin wani half cover shoe black, a hankali ya fito wow! Ba ƙaramin haskawa yay ba, sumar nan har bayan wuyansa ba tare daya ɗaure ta ba, har ɗan rufe masa ido take kamar ta mace, tsananin bugun da zcyarsa ke masa ne ya sashi faɗin "Subuhanallah!" Kafin kuma gently ya nufi cikin mall ɗin guards ɗin na bayansa,
Yana zuwa wajan ƙofar da aka buɗe masa ne kuma dai-dai lokacin da wasu kyawawa ƴan mata guda biyu suke fitowa, bayansu kuma wani securitie ne ɗauke da kayan da suka siya, cak ya tsaya firgitattun idanunsa ya sauke akan ɗayan wacce take yatsuna fuska, tana sanye cikin wani lace Maroon mai pink ɗin Stones, anyi mata ɗinkin duguwar riga, wuyan mai ɗan faɗi gashi da net akai, tayi ɗaurin gaban goshi, yalwatacciyar sumarta ya sauka a ƙasan wuyanta, hannunta riƙe da waya iphone 13pro max, sai ɗaya hannun riƙe da key tana ɗan juya, kana ganinta kasan Educated ce ilimi yay bala'in mugun ratsa ta, ga wani azababban kyau like ita tayi kanta, yatsunta sunsha red henna na salatif, wani wahalallan numfashi Abu Maleek yaja kafin a hankali ya buɗe baki yace "Jidderhh" kamar wacce taji saukar Muryarsa a kunanta, ta ɗan ɗaga zara-zaran eyes lashes nata, ganin ba taga kowa ba yasa ta ɗan kwaɓe fuska, hakan yasa Ikram faɗin "Jiddah are you Okey? Naga u look so worried" kwaɓe fuska Wacce aka kira da Jiddah tayi kafin idanunta yay rau rau kamar zatai kuka tace "Ikram I'm feel like Cucuu yana kusa dani, bugun zuciyata ya sauya" kallonta Ikram tayi kafin tace "haba Jiddah mene zai kawo Cucuu ki nan? Kawai damuwar da kika sanya a ranki shi ne ya sanya kike hakan" idanunta ne ya kawo ruwa tace "Believe Ikram wallahi I'm scared zuciyata ta fara buga min, sai yaushe ne zai daina jin haka? Sai yaushe zai dawo gareni I'm tried Ikram I need my husband"
Girgiza kai kawai Ikram tayi kafin tace "Allah ya kyauta, kiyita wahalar da kanki akan mutumin da baki gabansa ya manta da rayuwar, haba Jiddah ana maganar 4 to 5 years rabonki dashi nikam da kin amincewa Adams da tuni kin tsige wannan gantalallan Auran"
Da wani irin sauri Jiddah tace "what are you saying? Mijina bai saken ba zan saki kai na ne? And don't ever try to repeat this name wai gantallan aure, are you mad?"
Murmushi kawai Ikram tayi tace "I'm not"
Kana ta kama hannunta suka fara tafiya, Abu Maleek suman tsaye yay, yayinda Numfashinsa ya kusa barinsa, bawai yaji abinda suke faɗa bane, amma tun Kallon farko yasan Julde ce, a hankali ya juya tare da fita, dai-dai lokacin su Julde suka fito bayansa ta tsurawa idanu, gabanta na tsananin faɗuwa,ganin haka yasa Ikram kama hannunta da niyyar shiga mota, hannunta da taji an riƙe yasa ta juya da sauri, idanu huɗu tayi da Abu Maleek, wani irin tsalle tsalle zuciyarta tayi, a hankali kuma wani irin kuka yake Shirin taho mata, tashin hankali gaba ɗaya soyayyar ta shekara da shekaru ne ya tasu mata, tunawa da yadda ya tafi ya barta da kuma yadda yanzu ta ganshi a lokacin da ba tayi tunanin hakan ba, yana rayuwa cikin kwanciyar hankali, itama kullum cikin kuma da begen ganinsa take, haɗe fuska tayi tace "Malam mene haka? Kamar dai wata ƴar iska zaka riƙe Ni?"
Baya Ikram tayi domin sarai ta gane Abu Maleek domin Julde na nuna mata picture ɗin sa wanda Mami ta tura mata, tsareta yay da idanu yana sauke numfashi tare da ƙara matse hannunta, kallon da yake mata ne yasa tai saurin ɗauke kanta tace "Malam sake Ni mana? Ko na maka sata ne? Eh?"
Wani irin killer smile ya saki wanda yasa zuciyar Julde bugawa da ƙarfi, kafin yace "Na.. nahhhh" ya faɗa a taushashe kuma a raunace, Ikram dake tsaye tace "wace Nanah? Da alama ka saɓa number and.."
Hannu ya ɗaga mata a kaushashe Muryar a nutse yace "stop interrupt" da sauri Julde ta fisge hannunta tace "aikin kawai, kowa ɗan iska kaje ban yafe ba" ta faɗa yayinda a ranta take faɗin astagafirullah, ganin yadda mutane suke shirin taruwa yasa ya fisge hannunta tare da janta zuwa wajan motarsa, ihu ta saka tare da faɗin "Wayyoooo jama'a sai sace ni wallahi ban sashi ba"
Da sauri Ikram ta nufi wajan kafin ta ƙarasa tuni Abu Maleek ya zura Julde ciki tare da shigewa bayan motar driver yaja da wani bala'in gudu, sai da sukai nisa sosai, kafin ya dakatar da driver kana yace ya fita, kwance hannunta tayi tace "wallahi sai Ubangiji ya saka min, me nai maka da zaka ɗauke ni?"
Murmushi mai taushi yay kafin a hankali yace "Stop pretending Jidderh"
Haɗe fuska tayi tace "Ni ba sunana Jidderhh sunan Ilham, dan Allah ka bu ɗan ni ba ƴar iska bace"
Wata razananiyyar tsawa ya sakar mata tare da faɗin "kin san Allah ki ƙara ambatar min iskanci a nan za kiga ƙarshen iskanci, a nan zan maki fata fata, na tsotse ko ina tunda halak nawa ne"
Ya faɗa yana gwama numafashi, tsoro da gigita ne yasa Julde sakin kuka tare da ƙoƙarin ficewa daga motar, cikin zafin nama yasa hannunsa ya fisgota jikinsa, tare da rungome ta tsam yana sakin wahalallan numfashi, kafin a hankali kuma ya kifa fuskarsa tsakanin wuyanta ya saki wani irin raunataccen kuka kamar rawa a hankali yace.
"I'm not mad Na.. nahhhh, tun kallon farko nasan i got my wife, lalacewan Cucuu kin bai kai ya taɓa matar wani ba, please ki daina cimin ɗan iska" ya ƙare maganar yana manna laɓɓansa a fatar wuyanta,
Yarr-yarr haka nan taji tsigar jikinta na zubewa suna mimmiƙewa, yayinda bugun zcyarta ya tsananta, tashin hankali tsoro da kuma tarin fargaba suka kunnu cikin Zuciyarta, da sauri ta kwace jikinta tana sauke numfashi kafin tace "Malam ni ba ƴar iska bace, jikina bana ki wanne Tom And jerry bane, open the door"
With much surprise Abu Maleek yake kallon Julde komai ya sauya na rayuwarta, kafin kuma ya ɗan gaba tare da motsawa gareta da sauri ta ƙara yin baya domin tuni yay luck na door ɗin, a haka har bayanta ya manne da jikin ƙofar, hannu yasa ya wani jawota jikinsa tare da rungome ta qam qam a tsakiyar ƙirjinsa mai yalwataccen gashi kafin cikin wata murya Mai whispering with a very soft voice yace "Am so sorry, Na.. nahhhh,I promise to never leave you again, I promise to be yours and yours forever, we'll be together henceforth, Am sorry for all the things you went through because of me Jidderhh, I gotcha for life Na.. nahhhh" ya faɗa yana murza hannunsa dake bayanta a hankali ya fara ƙasa da zip ɗin, yana ƙara rungome ta, kuka Julde ta saki jikinta na tsuma sosai kalamansa suka ratsa zuciyarta amma dole ta rama abinda yay mata, cikin kuka tace "wallahi bawan Allah, ban sanka ba, ban san wa kake magana ba, dan Allah let go of me ka sakeni bana son haka na tsane..."
Da wani mugun sauri yay ƙasa da zip ɗin dai-dai lokacin daya manna bakinsa akan nata, Yana wani sauke fitananan numfashi mai wahalar gaske, Gaba ɗaya jikinsa rawa yake, tuni J ɗinsa ta fara harbawa ta cikin wandon Shaddar sa tana neman agaji, Abu Maleek cikin yanayin buƙatuwar miji zuwa ga matarsa, ya wani sauke wani sexual and emotional sound lokacin daya samu nasarar kama tongue ɗinta ya riƙe qam a cikin bakinsa mai ƙamshi wanda ya jiƙe da yawon bakinta, fesar da numfashi ya sakeyi jikinsa tamkar an watsa masa daskararriyar ƙanƙara haka yake ɓari a hankali ya sanya hannunsa tare da murza rigarta ya zameta daga jikinta yasubuhanallah lokacin da idanunsa suka sauka akan fararan tsayayyun brest ɗinta wanda suka wani mimmiƙe ga nipples ɗin nan yay wani tsini jajirrr dashi, wahaltaccen numafashi ya sauke tare da kwantar da ita a kan kujerar yabi bayanta ya kwanta, lumshe idanunsa yay wasu fitananun zafafan hawaye suka fara fita daga cikin idanunta, a hankali cikin nutsuwa da kuma gigitaccen salo ya dai-dai-ta kwanciyarsa a kanta tare da ƙara riƙe tongue ɗinta a hankali yana sakin wani gurnani ya bawa harshe ta wani amintaccen tsotsa a hankali kuma ya fara yawo da hannunsa a saman naked body ɗinta kasancewar ko bra babu jikinta, wani kalan Lumshe idanunsu sukai dai-dai lokacin da Abu Maleek ya....


Ai weekend Lfy🌝🤝🏻




*_73-74_*
Sauke wani Irin fitinannan numafashi yana jin duniyar na wani irin juya masa, Tamkar zata kife dashi, wasu fararan taurari masu hasken gaske suke gilmawa ta cikin idanunsa, ga wani fitananan abu ya yake ratsa dukkan sassan jikinsa, cikin wani rin abu mai kama da zaucewa, ya sanya tafukan hannayensa duk biyun ya ƙara copping face ɗinsu waje guda,
Jiki a matuƙar kasalance domin duk wutar feelings ɗinta ya zautar dashi,
Ya sanya ya susuce ya zama kamar ba professional footballer ba, the roller king of Kanzaf, the emire best arteries, ya zama kamar wani ɗan yaye wanda ba'a gama zare sa daga mama ba,
Cikin wani azababban abu ya zame bakinsa a hankali daga saman nata, dalilin datse bakinta da tayi,
A hankali yana sauke ajjiyar zuciya mai kama da ɗan shashi kuka ya manna fuskarsa a tsakiyar ƙirjinta, wasu zafaffun hawayene masu kama dana farin cikin yana yin gudunsu kuma da zafinsu zai sanya ka fahimci hawayen na Zallar damuwa ne,
Julde kowa wasu siraran hawaye ne suka fara saukar mata, daga cikin idanunta zuwa saman sumar kansa, tana jin kanta cikin tsantsar farin ciki mara misaltuwa,.
Yau itace tare da Ballowo ɗinta, Cucuu ɗinta ya bayyana gareta a lokacin da ba tayi tunanin hakan ba,
Wata Ajjiyar zuciya ta sauke tana jin kamar ta rungomesa, amma ba zata iya ba she can't cos dole yay paying all rashin da tayi nasa, itama yanzu dole tai punishing ɗinsa da jikinta,
Hannu ta sanya a hankali da niyyar zame jikinta, da sauri taji ya ƙara ƙanƙame ta, yana ƙara tura fuskarsa tsakiyar ƙirjinta, kana a zafafe yake sauke wasu tagwayen ajjiyar zuciya wanda suke fita da sautin Muryarsa mai kama data Mayun wacin zaki!
A hankali kuma ya ware laɓɓansa wanda suke ɗauke da danshin Salivas ɗinsa, ya haɗe da danshin hawayen da suke sauka daga saman idanunsa ne,
A hankali ya ƙara sauke ajjiyar zuciya lokacin da yake ƙara ware jajayen laɓɓansa masu kauri da wani sanyi,
Dai-dai tsakiyar ƙirjinta wanda suka ɗan bayyana dalilin zame saman rigar da yay ya sauke mata wani irin amintaccen sumbata, kafin a hankali ya tsuke bakinsa ya riƙe fatar wajan a bakinsa sosai ya shiga yi mata wani irin tsotsa mai tafiya da hankali dukkan macan da akaiwa, bare kuma sabuwa ɗaya mai jini a jika like Julde..

Wani irin bugawa zuciyoyinsu sukai a lokacin guda, yayinda gaba ɗayansu suka rungome junansu, saboda wani irin abu mai wahalar fassaruwa ya shiga gilmawa a cikin zuciyar kuwannan su, Julde wacce ƙirjinta ke tsananin harbawa, Zuciyarta na wani irin tsalle tana runtse idanunta,
A hankali kuma ƙwallar dake cikin idanunta suka sauko mata, abubuwan da suke mata yawo a jiki sun girmi dukkan tunaninta, wani irin zabura tayi lokacin daya kifa tafin hannunsa a saman lafaffan cikinta, wani irin miƙewa tsigar jikinta sukai, ga kuma wani irin abu da taji a jikinta wanda bata taɓa jin irinsa ba ko makamancin hakan ba.
Tabbas ba zata jure yadda yake mata ba, domin a ko wanne kalar salo da yay mata ji take Tamkar numfashinta zai bar Zuciyarta ne,wani rin abu ta keji na tsarga nata wanda dalilin hakan Zuciyarta ke son bada ita ta hanyar sallama masa ragamar gangar Jikinta baki ɗaya.
Wata iriyar zabura tayi tare da tattaro dukkan ƙarfinta ta hankaɗa sa baya,
Idanunsa a lumshe ya ɗanyi baya domin bashi da wani ƙarfi ko kuzarin da zai hana kansa matsawa daga gare ta, jikinta ne ya fara rawa cikin tarin fargaba ta fara kiciniyar gyara zaman rigar ta.
Abu Maleek narkakkun idanunsa da suke a lumshe ya buɗe tare da sauke

Please Login or Register in order to submit comment