Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yin baya, amma riƙon da Abu Maleek yayi mata bana wasa bane, ya matseta sosai a jikinsa, tamkar zai mayar da ita ciki,
Yadda jikinsa ke rawa haka nata ya shiga rawa domin tsoro ne ƙarara ya ratsa mata zuciya.

Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya A.m ya sauke yana mai ƙara shigar da Julde jikinsa, a wannan lokacin baya gane fari balle baƙi burinsa kawai ya jisa jikin wani ko zai samu nutsuwa, ga wani sanyi da yake ratsa masa kofofin jikinsa,
Jin wani ɗumi na fitowa daga Jikinta ne ya sanya ya ƙara sauke numfashi tare runtsa idanunsa yana taune leɓansa wanda sukai jajirr zai ɓari suke.

A hankali ya ƙara sauke wani Numfashi, yana ɗan tura kansa cikin tsakiyar cikinta, ɗumi da kuma taushin fatar ta ya sanya ya ɗan fesar da numfashi,
Cikin son samawa kansa nutsuwa daga cikin azabar daya keji ne, ya sanya gaba ɗaya ya mirgina gefe guda, yana mai ƙara sanya dukkan hannayensa guda biyun,
Tare da matse ququnta wanda har sai da Julde ta saki wata ƙara tana kwaɓe fuska zata saki kuka,
Jin sautin ƙara a kunansa ya sanya a hankali ya ɗan matsa ququn nata, domin gani yake Kamaru daga nan ɗumin jikin nata yake fitowa, shi kan san bai san Wacece ko kuma waye a kusa tashi ba, All what he needs yaji sassauci daga azabar da Barkido ya gana masa,
A hankali kuma ɓarin da jikinsa yake ya fara raguwa, yana mai ɗan ƙara shigar da ita faffaɗan ƙirjinsa ganin bata cika ƙirjin nata bane,
Ya sanya a hankali ya ƙara tsuke hannayensa domin ya samu yaji ɗumin sosai.

A hankali numfashin cikin bakinsa yake fita yana dukan saman fuskarta, wanda ya sanya take sauke ajjiyar zuciya, saboda ƙamshin Spraymintt and Freshmeltz with strowbeery mouth freshnerh data ke shaƙa, ƙamshin da bata taɓa jin irinsa ba,
So take tasan wanene amma babu idanun gani, shiru tayi ta zubawa sarautar Allah idanu.

Abu Maleek kam a hankali kuma a wahalarce yake fidda wani numfashi mai mai zafin gaske, sai taune leɓansa yake,
Cikin ransa banda
"Ya Allahu Ya Rahamu"
Babu abinda yake ambata,
A hankali kuma ya tura tafin hannunsa cikin rigarta tare da manna Tafin hannunsa dake fidda wani gumi a tsakiyar Jikinta, Ajjiyar zuciya Julde taja saboda wani a zababban zafi daya ratsa mata fatar Jikinta,
Almost 20minutes
Kafin ya fara sauke ajjiyar zuciya numfashi na sauka a hankali, gaba ɗaya jikinsa ya saki cikin nutsuwa kuma yake zamewa daga Jikinta yana mirginawa baya,
Sai kwaɓe fuska yake yana tsotsar laɓɓansa wanda sukai jajirr saboda taunesu da yake, a haka baccin wahala ya ɗauke sa.

Baya tayi tana ɗan zaro ido waje tare da turo bakinta gaba,
A hankali ta miƙe zaune tare da ɗaukan sandar ta, cikin nutsuwar da take tattare da ita,
Ta fara lalubar hanya a haka ta samu ta fita daga cikin Bukkar,

Still kuma hancinta bai bar jiyo mata ƙamshi da ɗumin bakinsa ba, kwaɓe fuska tayi a fili tace.

"Mugunta kawai, wannan ƙamshin sai kace me"
Ta ƙare maganar tana murguɗa bakinta,
Arɗo da Lamiɗo wajan Barkido suka nufa kafin suzo inda yake ya miƙe tsaye yana kallon Mahaifin sa yace.

"Na cinye Shaɗi nike da Julde, dan haka a ɗaura mana aure kawai"
Kallonsa Arɗo yayi kafin yayi murmushi yace.
"Daka dakesa kaga Hawaye ya fita daga cikin idanunsa? Ko kuma kaga ya motsa daga inda yake bare kayi tunanin zai gudu, Tabbas ka dakesa amma hakan baya nufin kai ne da Julde"

Lamiɗo ne ya kalli Barkido kafin yace.
"Yadda ka dakesa shima zai ya rama wannan dokan, idan ka shanye bulala talatin ɗin da zai maka kamar yadda ya shanye, to sai a nemi mafita domin duk kun cika Jarumai,idan kuma ka kasa shanye bulalar to tabbatas Wannan baƙon mutumin shike da auran Julde"

"Yaushe zai rama dokan nasa da nayi masa? Uhm! Tayaya kuke tunanin wannan zaimin dukan da zanyi kuka, sai dai ayi kukan doki"
Barkido ya faɗa yana cije bakinsa domin yasan Abu Maleek bazai taɓa yi masa dukan da zai gigita masa lissafi ba.

Arɗo ne ya kalli jama'ar wajan baki ɗaya tare da faɗin.
"Kamar yadda kuka sani, idan anyi SHAƊI, ba'a mai da martani sai shekara ta zagayo, amma duba da yadda abun yazo a ba zata babu zato balle tsammani wannan baƙon mutumin ya shiga cikin jerin mutanan da suke son wannan yarinya,
Bisa wannan dalilin ya sanya gobe Za'a maida martani idan baƙo ya samu nasara akan Barkido shike da yarinya, idan sunyi kunan doki ma'ana Barkido bai kuka ko ya gudu ba, to sai a bawa yarinya zaɓi ta a cikinsu wanda ya zaɓa shi za'a bata"

Gaba ɗaya mutanan Rugar Mahinjo suka haɗe baki wajan faɗin
"hakan yayi kyau"
A haka taro ya watse wasu nayiwa Barkido fatan nasara domin shi ne nasu, wasu kuma na yiwa Abu Maleek fatan samun nasara, domin sun san cewa Julde ba daɗi ta keji ba a wajan su Arɗo, tsoron kuma da akewa Arɗo ne ya sanya duk matan Rugar suka kasa ɗaukan Julde su riƙe a wajansu.

ALAAFIN KANZAF
Salimerh ce tsaye da Oumuu-Ayman, tana sauraran abinda take faɗa mata.
Ajjiyar zuciya mai ƙarfi ta sauke kafin ta juya taga babu kowa a wajan cikin ƙasa da murya cike kuma da damuwa tace.

"Oumuu-Ayman yanzu wa kike tunanin zai bawa King Tunde Muhammad Jalal Garin meriz na ƙuna jiki, wato dalilin daya sanya aka tura Abu Maleek kenan Saboda ansan zai iya gane gaskiya, Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun Oumuu-Ayman kullum Dady ƙara kusantar lahira yake, gaba ɗaya sannu a hankali jininsa ya ƙune, mene ya sanya hakan? Mene yasa mutane basu da tsoran Allah ne? Me yasa kowa kansa ya sani?"

Ta ƙare maganar tana sakin kuka mai ratsa zuciya,
"Know one's care about my father's sick, kina kallo Babu Aremos na Alaafin, Ba bro Shakiru ba Junaid balle babbansu Sharefddeen mene ya sanya hakan ne? Why basu son zama tare damu"

Jan numfashi Oumuu-Ayman tayi kafin a hankali ta sanya hannunta, ta kama hannun Salimerh suka nufi sashinta.

Suna barin wajan Iyalode dake laɓe ta riƙe haɓa, da sauri kuma ta juya ta nufi sashin Queen Ayoola,
Tana zuwa Queen Ayoola ta bata umarnin shiga,
Zubewa tayi gabanta tare da faɗin.

"Ina miƙo gaisuwa, uwa ga Alaafin ja gaba ga mutanan Kanzaf, Allah ya ƙara maki lafiya mai ɗakin King Tunde Muhammad Jalal"

Jinjina kai Queen Ayoola tayi kafin a hankali ta gyara zama, tana mai sauke ƙafafuwan ta ƙasa, idar da sallar ta kenan.
"Meke tafe dake?"
Ajjiyar zuciya Iyalode taja tare da gyara zama tace.
"Abunne babu daɗin ji, ban san me mutane suke so ba"
Fashewa tayi da kuka tare share majina kafin tace.
"Wai ashe bawan Allan nan duk irin ciwon da yake wai Guba aka bashi a cikin abinci"
A gigice Queen Ayoola ta miƙe tsaye tana cewa.
"What Guba? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wanne mara tsoran Ubangiji ne wannan"
Ta fadi hakan Idanunta na kawo ruwa tashin hankali ya ƙarara ya bayyana a saman fuskarta.
Iyalode tana ƙara sakin kuka tace.
"Daman ko waye wannan bazai wanye lafiya ba, Fisabilillahi mai ya aikata masu, amma dai wannan mazai ga Annabi ba, yanzu idan muka rasa Garkuwan mu yaya zamuyi, babu wanda zamu samu wanda zai zama tamkar King Tunde Muhammad Jalal sai Uban gina Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Allah sarki bawan Allah"

Wani irin kallo Queen Ayoola ta yiwa Iyalode sai kuma ta ɗauke kanta tana mai tunanin wanda ya sanya Wannan gubar,
Taɓe baki Iyalode tayi ganin hakan ya sanya Queen Ayoola tace.
"You can leave"
Da sauri ta juya tana zuwa waje ta sanya dariya tace "Munafuka nifa ban yarda da wannan matar ba, Shegiyar isa da izza kamar ƴar gidan ƙaruna"

Oumuu-Ayman ce riƙe da Hannun Salimerh har suka isa can cikin baban Parlon ta mai kyau da tsari, sosai Parlon ya ƙawatu da kayan zamani.

Zaunar da ita tayi kafin ta juya cike da nutsuwa ta nufi wajan wani fridge ta ɗauki ruwa mai sanyi tare da wani glass cup mai kyau,
Zama tayi kusa da Salimerh kafin ta tsiyayi ruwan a cup ta bawa Salimerh,
Karɓa tayi a sanyaye ta fara sha tana sauke ajjiyar zuciya,
Sai da tasha ruwan sosai kafin ta sauke wata wahalalliyar ajjiyar Idanunta cike da hawaye taja ta lumshe,
Dole ta ƙara dakewa wajan ganin ta haɗa karatun ta na Criminology justice shi kaɗai zai bata damar tunawa da wanda take zargi asiri,
Gashi a yanzu idan tace zatai magana dole ta nemi hujja amma bata da wata hujja ko guda ɗaya a tare da ita.

Kallon yadda take sauke ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman tayi, hakan ya nuna cewa zafin da zuciyar take mata ya fara sauka,
Gyara zama tayi cikin lallashi da kuma kalamai masu daɗi tace.

"Look! Salimerh,you got to understand that some people don't come in your life to love you, They come into your life to see you, They don't come to bring to your life, They come to take from you.
   They don't see you as a person, They see as a  opportunity, These are the type of people that don't love you for you, They love you for what they can take from you.
   They're not loyal to you, They're loyal to the benefits that Come with you, That's why they never show up.
      No matter how many times you showed up for them, That's why they never offer help, No matter how many times you helped them"

Ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta ɗauki ruwa itama tasha saboda zuciyarta gab take da karyewa, kafin ta kalli Salimerh wacce tayi shiru tana Kallonta tace.

"Kinga kenan, ba kowa ke sonka saboda Allah, maƙiyi yana da saurin ganewa, amma mu maƙiyanmu masu son rusa TUBALIn da aka gina na wannan masarautar, sun zo mana a siffar masoya kuma na jinin mu, kina gane su zai mana tuƙar wahala, dole komai sai anbi a hankali, kuma I'm sure Duk wanda ya aikata hakan zai ƙara ƙoƙarin aikatawa nan gaba, ina roƙan Allah kuma kada ya sake Bashi damar Cutar da kowa dake cikin Alaafin, Everything will be fine by the grace of God kawai keep praying"

Oumuu-Ayman ta faɗa tana mai ɗauke idanunta saboda hawayen da suka cika idanunta, Miƙewa Sakine tayi tace.
"Bari naje na duba jikin nasa, ƙilan a yau zan nemi prvt jet domin fita tashi wata ƙasar"

"Allah ya bada Sa'a ya tsare ya kiyaye"
Shine kawai abinda Oumuu-Ayman ta iya faɗa, domin tasan a koda yaushe za'a iya samu King Tunde Muhammad Jalal ya rasa ransa, wannan dalilin ya sanya ko wajansa bata iya zuwa.

Kai tsaye Salimerh Sashin King Tunde ta nufa, kanta a ƙasa Idanunta kuma cike da hawaye,
Dubawa tayi da Mamaki taga babu duk securities ɗin wajan, dole kawai dalilin barin su wajan,
Tana cikin tafiya ne taji an jawo ta, tare toshe mata hanci da Cocaine, tana shaƙar powder kuma Idanunta suka lumshe Jikinta ya saki baki ɗaya,
Tana ji baya iya kallo akai sama da ita tare da suma tafiya da ita, a haka taji lokacin da aka shiga mota tare da shigar da ita ciki aka kwantar, gaba ɗaya jijiyoyin Jikinta sun saki, wannan dalilin ya sanya ko yatsarta bata iya motsawa, a haka taji an yiwa motar key tare da yin waje da gudu....



*ABU MALEEK NA KUƊI NE IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616*




*BY*
*SARAUTAR MARUBUTA*





*_End of book 1_*


*_31-32_*



Shaɗi day
Sassanyan numfashi ya fesar a hankali tare da mirgina idanunsa gefen daya kejin motsin, ganinta yayi tsaye tana ƙoƙarin gyara zanin dake shirin kunce mata.

Julde kam gaba ɗaya ta mance cewa tun jiya daya shigo bukkar ta bai fita, hakan ya sanya kai tsaye take gudanar da al'amuran ta ba tare da tunanin yana ciki ba,
A hankali ta kama bakin zanin zata gyara cikin rashin sani zanin ya kwashe daga hannunta tare da yin sama.
Kwaɓe fuska tayi cike da gajiya da ɗaurin zanin cikin siririyar muryarta mai daɗin saurare wacce take ɗauke kuma da shagwaɓa tace.
"Ayyah, yayi min kaɗan ai"
Ta faɗa tana sunkuya wa tare da ɗauko zanin ta fara ƙoƙarin ƙara ɗaurawa.
Abu Maleek ƙuri yayi mata da gajiyayyun idanunsa masu kaifi, ganin tana ɗaure zanin babu zato babu tsammani kuma ya ga zanin ya ƙwace daga hannunta yayi ƙasa.

Zuciyarsa ce ta harba da ƙarfin gaske, lokacin da surar Jikinta ta bayyana, yayinda manyan ma dai-dai-tan hips ɗinta suka sauka a cikin Idanunsa,
Da sauri ya runtse idanunsa cikin rashin sani kuma ya ware laɓɓansa tare da furta.
"Wayyo Oumuu!!"
Ya faɗa yana jan numfashi da sauri ya miƙe tare da ficewa daga cikin Bukkar hannunsa dafe da kansa.

Julde a ɗan hargitse ta ƙarasa ɗaure zanin domin yayi mata kaɗan, kasantuwar tsarin halittar Jikinta masu girma ne,
Tana da hips so ma sha Allah! Masu faɗi da kuma ɗan tuni,
Ga kuma Brest ɗinta a tsastsaye, farare tass dasu, nippy ɗin nan so pink,
Kwaɓe fuska tayi tana jinta duk a dame saboda sosai abinda Abu Maleek ya faɗa na "wayyoooo Oumuu" ya ratsa cikin dodon kunanta,
Ƙara marai-raice fuska tayi tana turo baki gaba tace.
"Aljani kawai"
Ta faɗa tana murguɗa bakinta tamkar yana gabanta.
Juya tayi tare da sanya hannunta ta riƙe ququnta tana hararar gefe guda tace.
"Shine zaka wani zo ka tsaya akai na ko? Ka kalle ni ko? Daman na san kai ne jiya hadda wani shigewa jikina ko?"
Ta ƙare y idanunta na kawo ruwa, cikin ƙasa da Murya dai-dai yadda na kusa da ita zaiji tace.
"Uhm, amma bakinka ƙamshi, nasan kuma farare ne ko? Dan Allah ko zaka sammin abinda kake sawa bakinka?"
Ta ƙare maganar tana ɗan haɗe hannayenta waje guda alamar roƙo,
Bata san cewa duk wanda ta kewa surutun ya riga daga fice a ɗakin bai san me take cewa ba, balle yaji roƙon nata.

Yana fita ya tsaya cak sabida taron mutanan da suke wajan, gaba ɗaya shi ya ma manta da batun cewa yau zai raba dukan da akai masa,
Tsaki yaja danshi baiga amfanin wannan game ɗin ba, domin har yanzu bai san dalilin yin game ɗin ba,
Kawai dai salon mugunta da salon cin zalin mutum, ya ƙare zan can a ransa yana cije bakinsa.

Arɗo dake tsaye yana jiran fitowar Abu Maleek yayi saurin ƙarasawa inda yake tsaye fuskarsa ɗauke da Murmushi yace.

"Gashi zaka tafi har yanzu bamu san sunanka ba?"
Ya tamabaya yana mamakin yadda Abu Maleek yake marai-raice fuska tamkar zai sanya kuka, domin har yanzu bulalar da akai masa tana mugun damunsa, sosai dukan ya ratsa jikinsa.

Yi yayi tamkar bai ji maganar da Arɗo yayi ba, sai ma ɗauke kansa da yayi can gefe guda,
Murmushi kawai Arɗo yayi kafin yace.
"Lokaci yayi muje ka fara ga bulalar can"
Juyawa yayi gaba ɗaya tare da fuskarta Arɗo domin Mutumin ya fara damun rayuwarsa, ya fara shige masa, bai san takura ko kaɗan gashi yaga mutumin ɗan hayaniya na bala'i.

Fesar da numfashi yayi a hankali kuma ya sanya hannunsa tare da ɗurawa a saman goshinsa, ya shiga murza tsakiyar forehead ɗinsa, yana jin yadda kansa yake sarawa,
Cikin ɗan ɗaga Murya kaɗan yadda sautin Muryar ba zai damesa ba yace.

"Uhm! What i have done to you? Nazo garinku kun bani kulawa ok fine thank you, but please stay away for me, I'm tried! Haaaa, duka kuma kana sane ka bari aka daken ai dan mugunta, Ni kuma banyi na yafe kuje can kuci kanku"

Ya ƙare zan can yana dafe ƙirjinsa tare da sauke wata zazzafar iska daga bakinsa, ya shiga sauke ajjiyar zuciya a jajjere,
Kallonsa kawai Arɗo yayi ya fahimci cewa haushin dukan ne har yanzu bai sake sa ba, shiyasa yake son huce haushinsa akan sa,
Ba tare da damuwa ba Arɗo ya kalli Abu Maleek yace.

"Tunda har ka bari aka dake ka, ya zama dole ka rama, rashin ramar kowa yana nufin kai lusari ne, wanda bai cika jarumin Namiji ba, rashin ramar na nufin Tabbas baka amsa sunanka na Namiji sai dai mata maza, kuma zaka bar garin nan ana maka ihu ne, tare da jifan ka, idan ka aminci shikenan sai a raka ka sa jifa da duwatsu"

Ya ƙare maganar yana sakin dariya, domin yayi hakan ne domin ya tun zura Abu Maleek, babu shakka kowa haƙƙarsa ta cimma ruwa,
Abu Maleek daya ke jin maganar Arɗo kamar Almara, shi za'a ma ihu? "Uhm" kawai yace yana yin gaba domin zuwa cikin inda ake jiransa, tuni kuma jikinsa ya fara rawa.

Yana shiga ya gyara tsaiwarsa, tare da lumshe idanunsa,
Barkido dake tsaye ya ƙara gyara tsaiwarsa yana mimmiƙa hannunsa, alamar dai shima a shirye yake da karɓar dukan na Abu Maleek,
Kallon gefe Abu Maleek yayiwa Barkido yana faɗin
"zakaci gidanku, fuska kamar Salad"
Lamiɗo ne ya miƙa wa Abu Maleek wata zabgegiyyar bulala sai ƙyalli take,
Hannun damansa yasa ya amsa a cikin ransa yake faɗin
"Bisimillah Rahmanir Rahim"
Ya faɗa yana gyara zaman bulalar a hannunsa, kallon Bulalar yayi sosai, kafin ya ɗaga kansa ya kalli Barkido, nan take kuma yaji wani haushi da baƙin cikin dukan da Barkidon yayi masa,
Hakan ya sanya ya ƙara riƙe bulalar sosai, a hankali kuma ya ware bakinsa cikin sarrafa harshe yace.
"Ya Rahmanu ya Rahim!"
Ya faɗa yana mai shafe bulalar da tafin hannunsa, a hankali kuma ya ɗaga bulalar kafin cikin wani zafin nama ya saukewa Barkido bulalar a tsakiyar bayansa.

A gigice Barkido ya ware mitsi mitsi idanunsa tare da kame jikinsa waje guda, domin tashin farko Barkido idanunsa ya raina fata,
Bai dawo hayyacinsa ba yaci Abu Maleek ya sake sakar masa wata Bulalar, wacce ya sanya ya furta "Auchhhiii!"
Da ɗan ƙarfi saboda tsananin zafin shigar bulalar da yaji ya ratsa masa dukkan wata gaɓa ta jikinsa,
Abinka da cikakken namiji, kuma ƙaƙƙarfa, wanda ya saba motsa jikinsa ta hanyar yin gym kala-kala, Uwa uba kuma FOOTBALLER, shiya sanya ya zage dukkan ƙarfinsa yana laftar Barkido da dukkan ƙarfinsa, a ransa yana ambaton sunan Allah,
Barkido tuni idanunsa ya fara kawo ruwa, zufa ta wanke masa jikinsa sai tsuma yake,
Idanun Abu Maleek ne ya sauka akan wata bulala dake hannun Lamiɗo da sauri yasa hannu ya amsa, ya haɗa hannu da dama, ya shiga Laftar Barkido wanda tuni ya fara kurma Ihu yana yin baya,
Sosai Abu Maleek ya gigita sa, ya ruɗa masa jiki da duka ganin babu sarki sai Allah yasa Barkido faɗin.

"Wallahi na bar baka ita, na yafe bana sonta ka rabu dani haka"
Ina sam A.m baya gane karatun bare yayi masa hadda, duk inda Barkido yayi sai ya bisa ya daka, ganin idan bai yi da gaske ba, sai iya rasa ransa ya sanya ya ɗaga ƙafafuwansa, tare da arta ana ƙare ya nausa cikin jeji kamar yadda Labbo yayi.

Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya A.m ya sauke yana jin zuciyarsa wasai, bashi da wata damuwa wacce ta shafi wannan dukan domin sai da yayiwa Barkido duka wajan hamsin,
Fesar da numfashi yay yana ɗan cusa hannunsa tare da hargitsa gashin kansa wanda ya kejin yayi masa nauyi sosai, saboda rashin saloon da bai ba.

Mutane da yawa sai da suka yi mamakin yadda Abu Maleek ya iya dukan Barkido, Arɗo wani lafiyayyan murmushi ya sauke kafin a hankali yace.
"Lamiɗo kirawo min Jon wuro, domin ya zama wakilin Wannan baƙon, kai kuma ka zama wakilin Julde"
Jinjina kai Lamiɗo yayi kafin ya miƙe ya nufi bukkar Jon wuro,
Babu jimawa suka dawo a tare fuskar Jon wuro ta faɗaɗa da Murmushi.

Jalaluldeen can ya nema ƙasan wata bishiyoyi wacce ƙasanta yake ɗauke da yashi mai sanyi ga ruwa na ɗan tsastsafo wa ta ƙasan wajan,
Yana zama Sweet tazu ya shige jikinsa, kwaɓe fuska yay yana ɗura haɓarsa a jikin sweet,
Kafin cikin ƙasa da murya yace.
"I'm tried sweet, ina son gida, i need to hug my Grandma, Oumuu, And my world my everything Dadyna, nayi kewar su sweet"
Ya ƙare maganar yana shafa gashin sweet ɗin wanda ya ɗan hargitse, saboda yawon da suka sha.

Gyara zama Jon wuro yayi tare da kallon Arɗo yace.
"A matsayi na, na Uba a wajan Wannan baƙo, ina nemawa ɗana Auran ƴar ka Hawwa'u (Julde), ina fatan zaku bani wannan aure cikin girma da mutun ci haɗi da karramawa?"

Jinjina kai Arɗo yayi yana mai sakin murmushi yace.
"Ni kuma a matsayi na, na uba a wajan Hawwa'u, ina mai farin ciki sanar dakai cewa na bawa ɗan ka auranta halak kuma malak"

"Allahamdulillah"
Lamiɗo ya fara kafin Jon wuro ya ɗauki kuɗi ya bawa Arɗo yasa hannu ya amsa, nan suka shaida auran Hawwa'u Julde, da kuma Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, akan shaidu wajan mutum goma.

Tsakanin Julde da Abu Maleek babu wanda ya san abinda yake faruwa, sai da su Arɗo suka gama komai, sannan Arɗo da Jon wuro suka nufi inda Abu Maleek yake zaune shida sweet yana mata surutu ita kuma sai jela take ɗagawa.

Suna zuwa suka nemi waje suka zauna, Jon wuro da yafi shekaru akan Arɗo ya fuskanci Abu Maleek sosai, tare da faɗin.
"Yaro na, Allahamdulillah! Kayi na sara akan abokin adawarka, ka shiga neman aure ba tare daka san komai ba, amma cikin ikon Allah gashi ka samu damar samun Yarinyar da ka shiga Shaɗi a kanta"
With much surprise Abu Maleek yake binsu da kallo, Shaɗi? Yaushe ya shiga shaɗi? Wacce yarinyar suke magana? Wannan sune tarin tambayoyi da suke danƙare a cikin zuciyarsa,
Jon wuro ne ya ƙare zama sosai ya fuskanci Abu Maleek cikin nutsuwa da kuma halin daddako yace.

"Tabbas wasan da Arɗo ya faɗa maka ba wasa bane haka kawai, shaɗi ne wanda ake yinsa yayin neman aure, Barkido da Labbo sune suka shiga shiga cikin shaɗin, kafin kai kuma ka shiga daga baya, shigarka kuma ya sanya Labbo fita, gashi kuma kayi nasara duk da cewa baka san, dalilin yin hakan ba, to Allahamdulillah a yanzu haka Hawwa'u ta zama matarka bisa jagoranci mu gaba ɗaya, na zama wakilinka wanda na amsar maka auran a wajan Arɗo na bada Sadaki kuma da hannu na, Julde ta zama Matarka halak malak, kuma a yanzu zaka tafi da ita zuwa ƙasar ku"

Wata zabura Abu Maleek yayi, jikinsa na rawa ya shiga nuna Jon wuro da hannu cikin tsantsar ɓacin rai da kuma tarin talaucin abinda sukai masa yace.

"What? Aure? Haaaa! Dawa ɗin ni dai? Goodness saboda kun rasa yadda za kuyi da ƙaramar yarinyar ku shine zaku liƙa min ita? Uhm wallahi za kuyi dana sani bana sonta ko ɗaya kamar yadda kuka liƙa min ita haka Nima zan mayar da ita baiwa, daman ai ba ƙaunar ta kuke ba, Wheel Nima haka kunga anyi 50% kenan"

Ya faɗa yana sakin wani zazzafan huci daga cikin bakinsa idanunsa ya kaɗa yayi jaa, kana kallonsa zaka fahimci how sad he is,
Gaba ɗaya ya birkice gargasa jikinsa duk ta mimmiƙe, Jon wuro kallonsa yayi domin yasan za'a rina,
Kuma tun yanzu ya fara tausaya Rayuwar Julde zata shiga hannun wanda baya sonta, amma zamanta a wajan zaifi daɗi fiye da zamanta a wannan rugar,
Arɗo kam ko a jikinsa domin shi ko Abu Maleek zai tafi da ita ya yankata ya zubar da gawarta ko a jikinsa,
"Zuwa yanzu da Julde amana take a wajan ka, kasan duk wanda yaci amana Shida Ubangijinsa, bazan maka dole ka sota ba saboda so halitta ne, amma ina fatan wata rana ka zame mata garkuwa, bangon da zata jingina taji daɗi, duk abinda ya samu da rayuwarta a yanzu kuma KAI NE SANADI, kayi haƙuri ka zame mata Tubalin da zai gida rayuwarta, ko ba zaka so ta ba, ka kula da rayuwarta"

Yakai ƙarshen maganar cikin sigar rarrashi da kuma ban baki,
Abu Maleek huci kawai yake saukewa jikinsa duk rawa yake.
Da kallo kawai suke binsa ganin yadda naman jikinsa yake rawa, ga yadda jijiyar kansa ta fito sosai, hannunsa ya sanya ya ɗauki Sweet tare da kallonsu yace.

"Bazan ce a'a ba, amma duk abinda ya faru kune kuka ja mata, bani da lokaci Ni tafiya zanyi"
Ya ƙare maganar cikin ɗacin rai, Arɗo ya miƙe babu jimawa ya dawo tare da Julde, da kuma wani kuttu guda biya ɗaya ya cika masu Kindirmo, ɗaya kuma ruwa ne mai kyau,
Bawa Abu Maleek yayi ganin da gaske Tabbas zai iya neman abu a hanya ya sanya ya amsa, ba tare da yace komai ba ya nufi cikin jejin da zai fitar dashi daga cikin garin baki ɗaya,
Yana tafe tana biye dashi a hanya jama'ar garin na ɗaga masu hannu,
A haka suka fara nausawa cikin jejin ita dai Julde katari sahunsa kawai take bi,
Tsayawa yayi tare da juyawa ya ganta can nesa ga yamma nayi shi kuma a yau yake son barin wannan gantalallan garin wanda bai masa amfanin komai ba,
Gajeren tsaki yaja da wani

Please Login or Register in order to submit comment