Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

aransa Yace amin, Amma afili kuma sai yace Kai Nawa tun bata yai accept dinba tukun idan tace banyi mataba fa?

Yace Ah' haba dai wane ita santalelen saurayi kamar ka zatace bakai mata ba? Ai banga wannan macen ba tukun, haka sukaci gaba da tattaunawa akan "Humaira.

**************

Koda "Humaira tashiga gida da ta iske "Umma zaune akan tabarma ta, karasa kusada ita ta zauna tareda cewa sannu Umma.

Ta amsa da yauwa sannu najiki shuru Lafiya dai KO?

Humaira tace Lafiya lau toh suwaye kene man "Abban Ku?

Takauda Kai gefe sannan tace aiba wurin "Abba suka zoba,

Toh" wurin wasu kazo? batare data kalli Umman tace wai wurina sukazo,

Da saurii Umma tace toh Lafiya dasukazo wurin ki?

Tace Mutumin nan ne fa najiya daya watsa mun kwata,

Oho toh mai kuma yakawosa? wai yazune yasake bani Hakuri,(ba tafada mata daya abunda ya kawo sunaba saboda tanajin kunya)

Umma tace toh ke meki kace masu? ta Dan tabe baki kadan tace ainace masu ba komai na Hakura.

Umma tace ai haka yana Da kyau duk abunda mutun yai maka kayi hakuri kada karikesa a zuciyar ka, saboda Riko ba kyau ko zalintarka akai to kayi hakuri "DA SANNU" Allah yai maka sakayya.

Bayan kwana biyu.
************
Da misalin karfe 8:30 nadare Abdul-jabbar yai parking motar sa akofar gidan su "Humaira

Shika daya ne batare Da "Y.Y.K yana Zane acikin mota be fitoba saidai yabude kofar motar ya fitoda kada daya waje dayar kuma tana daga ciki, hannun wansa duk suna kan sitiyarin motar.

Wani yaro ne yazo ta kusada shi zai wuce da sauri yace salamu'alaikum abokina yakake?
Yaron yanarike da Allo ahannun sa Da Alama daka makaranta yake, ya Amsa salamar tareda tsayawa.

Abdul-jabbar yace abokina zaka tafi makaranta ne ko katasone? Yaro yace eh natasone, toh ya karatu? yace Lafia qalau toh" madallah, don Allah shiga gidan nan kace Abdul-jabbar yana sallama da "Humaira kaji? Yace toh.

Salama'alaikum wa'alaikassalamu, Umma ta amsa masa yace wai ana sallama Da "Humaira inji "Abdul-jabbar tace toh" gashi kuma bata ta tafi islamiyya Amma dai tabar sako tace idan yazo Abasa bari Na dauko maka adai dai lokacin da take shiga daki, jimawa kadan tafito hannun ta dauke da takarda tace ungo kakai masa yaron yakarba tareda cewa toh"

Koda yaron yafito yace masa ance ta tafi islamiyya Amma gashi tace idan kazo abaka yafada tareda mika masa takarda,

Abdul-jabbar ya karba yace nagode abokina ungo wannan yaciro kudi Daga ajihusa yamika masa yaron yarba yace nagode yatafi.

Shikam Abdul-jabbar bayan yaron yatafi sai yakoma cikin mota ya zauna tareda bude takarda yafara karatawa kamar haka.?

💐💞LUFHAT Luv your FANS ALL💞💐
💐💐💞💞 💞💞💐💐
DA SANNU
💐💐💞💞
💞💞💐💐

💞Page46-50💐

NA

💐MEENAT 💞UMAR FARUQ💐

edited by Zainuddeen zain

-----------------------------------------
®PEN WRITERS ASSOCIATION

PEN:THE STRONGEST WEAPON

only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers

✍🏾

ABDUL-JABBAR
Kana Lafiya ya gida da abokinka? nayi tunani kuma Na Amince Allah ya tabbatar DA Alkhairi tsakanimu, saidai Na tsani abu biyu cin Amana da yaudara so please don't try to inter it our relationship between u and me please,
daga "Aisha Mahmoud (Humaira).

Ya karanta takarda yafi akirga yai murmushi tareda girgiza Kai yace "Humaira kenan insha'Allahu bazaki taba samuna da daya daga cikin abunda kika fadaba saboda nima natsani cin Amana da yaudara, yajuya yashiga mota yatayar yatafi zuciyar sa cike fari ciki da kuma kaunar "Humaira ziryan Ahankali yake driving harya isa gida.

Washe gari da misalin 10:15am suna zaune a karkashi bishiyar mangoro basu dade dafitowa break fast ba su uku ne "Humaira ce tareda best friends dinta "Haleema Abubakar da "Hannatu Umar,

"wayanda batada kamarsu, kamar yanda Humaira take batada rigima suma haka suke, Toh" dama malam ba haushe yace sai hali yazo daya ake abota toh" haka ne yakasace tsakanin Humaira da kawayanta,(saidai wani Lokacin sunada tsokar fada especially Hanah) sunshaku da juna sosai saboda tsananin shakuwarsu yasa tunbayan da "Humaira takoma government school,

Sai suma suka matsawa "iyayansu da amaidasu government school din da aka maida "Humaira saboda bazasu iya cigabada zuwa school din batareda "Humaira ba kasan cewa dama tare suke achan private school din wannan shine dalilin dawo warsu wannan school din,

Kawancen nasu yasamo asaline tun suna primary school gashi yanzu suna secondary s s two,kuma iyayan suma sunsan da zaman wannan kawance nasu mai tsafta wace ba gulma ba ha'inci duk dasun kasan ce su uku Amma hakan baisa suna munafurtan junansu ba,

Kusan komai tare sukeyi ko abincin school matare sukeci Wanda suka tsaraayisa idan yau "Humaira takawo gobe "Haleema takawo jibi kuma "Hannatu takawo, toh kamar yauma "Humaira ce takawo.

Wani kula ne dan madai-dai ci mai kyau A gabansu soyayyen Dankalin Hausa ne da miyar tumatur(stew) aciki,
Hannah tace Humeeh (kasan cewa haka suke kiran junansu Hannah; Humeeh; Haleeh;).

Gaskiya miyar dankalin nan is too sweet inji cewar Hannah, Haleeh tace Ai "Umma ta iya miya sosai wallahi Humeeh tai murmushi tace kudai kun cika santi wallahi sai kace yau kukafara cin girkin "Umma,

Haleeh tadan harare ta kadan cikin wasa tace toh" munji muncika santi din toh" ai miyar tayi dadin daza ai santi ne koh meh kikace ne Miss "D"?
("Doctor I S G saurayin Hanah ne da suhadu Asibitin sa lokacin da Hajiya "Hafsat mahaifiyar Hannah batada Lafiya "Toh" Cikin Ikon Allah soyayya tashiga tsakanin Hanah da "Doctor I S G" Wanda hartakai ga manya sunsan da soyayyan tasu yanzu hakama anajirane dasun gama school asha biki,Ita da "D" din Nata.

Hannah tai dariya tareda daga babban yatsanta alamar jinjina tace godiya nake
kinsan tukuicin ki?

Haleeh tace A ah' saikin fada tace zance my "D"yai maki Allura talatin takara she maganar Da kanne mata ido daya,
Humeeh tace Wanda bature bai'iyaba,

Haleeh taro ido tace wayyo Allah Na! yadai yimaki keda zaki zama matarsa,

Humeeh tai dariya tace kinji tsorone?

Haleeh tace ke ya bazanji tsoro! ba 30 injection wasa ne
tabdi badani ba wallah

Hannah tana dariya tace wai kuturun gada arama bah

Sukai dariya gaba dayansu tareda hada baki sukace "eh mana",

Humeeh tace Hmmm kunsan mai yafaru? sukace sai kin fada" tace ina mutumin nan daya watsa mun kwata shekaran jiya har banzo school ranan bah?
(Kasan cewa tafada masu abunda yafaru tsakanin ta da "Abdul-jabbar)

Nan dai tasake basu Labarin zuwansu "Abdul-jabbar jiya gidansu tareda abokinsa Y Y k,

Sukam mamakin ta suke saboda yadda ta takarkare tanata koda mutumin da ta hadudashi jiya-jiya Hmmm lallai da Alama dai wannan mutumin yasamu babba matsayi azuciyarta.

Haleeh "ta zungurin Hanah suka hada ido sukai Dariya sannan sukace eyeeeeeh lallai da Alama wannan guy din yasamu shiga Toh" ya sunansa?

Humeeh tai fari da'ido sannan tace sunansa Abdul-jabbar abokinsa kuma "Yusuf Amma yace Y Y K ake kiransa,

Sukace "eh mana" gaba dayansu, Humeeh tace Ku gaskiya guy din yahadu sosai,

Sukace ah"! haba dai ? tace Allah Kuwa bakugan sabane bafa kyakkyawa dashi ga hanci kamar karas shidin Ai special ne wallahi, sukace Au Allah ? tace sosai makuwa, nan dai tafara wassafa masu kaman ninsa,

Hakanan sukaci gabada fira wadda Rabin firar duk ta "Abdul-jabbar ce har zuwa lokacin da aka buga komawa class sannan suka tashi suka nufi class dinsu.

*****************
Cikin lokaci kankani Soyayya mai tsanani tashiga tsakanin "Abdul-jabbar da "Humaira son junansu suke sosai hartakai daya baya iya yini batareda yaga daya ba abun nasu gwanin sha'awa, idan kagansu sai karantse sun shekara tare, yanzu bafada tsakanisa da Yah Himu saidai mutunci.

Tun'wani Rana dayazo week ya iskosu
Suna zaune akan dakali suna fira a lokacin ma tuni sundade dasha kuwa dajuna,

sai ga yah Himu zaya shiga gida da sauri Abdul-jabbar yamike tsaye yai masa sallama tareda mikamsa Hunnu shima yah Himu hannun yamika masa suka gaisa fuskarta nan ba walwala sannan yashiga gida.

Daga zaure ya kwalama Humaira" Kira dasauri ta tashi tashiga zaure yana tsaye ransa abace yace ke me yakawo wanga guy din nan
gurinki?

Cikin jin tsoro tace ayya ! yazo sake bani Hakuri ne,

Cikin hade fusta yace toh" sai me kuma?

Tai shiru kanta nakasa tana wasada yatsun hannunta batare da tace komai ba,

Yadaka mata tsawa yace Ina magana kinyi mun shiru ko bakiji abunda nafada bane?

Cikin tsoro da ha'gwaba tareda turo baki tace wayyo ! yace nefa yana sona,

DA sauri yace what?
tace eh kuma fa yanada kirki sosai

Ido yah Himu yazaro
Cikin mamaki! yace keh Ashanty har yaushe kika sanshi daki kagane cewa yanada kirki?

Ta turo baki tace toh" ai yadade yana zuwa tunfa lokacin daka koma school

Ido yasake zarowa yace yadade fa kikace?
Tace eh, sai ya sassauta murya Yace toh ke kina son sa?
Fuskarta tarufe datafin Hannun ta sannan tadaga Kai alama eh,
Yai shiru yana kallon ta kawai sai yaji tabasa tausayi ganin Cikin lokaci kankani takamu dason guy din, (aransa kam fadi yake Allah yasa ba'irin mayaudaran samarin nan bane) sai Yace toh" shikenan Amma fa kikula bana son Abunda zaya cuta makine shiyasa bakomai kije yana jiranki.

tace toh yah Himu nagode.

***************
Ahankali yake driving yana sararon kira'ar sheikh Ahmed Sulaiman cikin suratu Kahf kasan cewar yau jumma'a (toh dama yasaba duk ranan jumma'a bayan ya karanta suratul kahf toh" sai kuma ya wuni yana sauraren kira'ar yana kuma bi)Abdul-jabbar kenan, cikin nutsuwa ya kalli agogon hannun sa yaga 5:00pm yai murmushi a dai dai lokacin dayake kokarin shiga layin gidan su "Humaira.

Karar Hon din sane ya tabbatar mata dacewa (specia dinta yazo kamar yanda take kiransa).
Lallausan murmushi tasaki tareda daukan Hijab dinta fari toh" dama already ashirye take tana sanye da jallabiya ne baka mai dogon hannu rigar tasama ta matse saikuma tabude takasa saboda haka sai kawai ta sake kallon kanta a mirror ta gyara zaman hijab dinta sannan tafito daga dakin.

ta kalli "Umma dake zaune akan tabarma tana tsintar shinkafa yar Hausa, Ahankali tace sannu Umma da Aiki?

Umma tadago dakai ta kalleta tareda cewa yau sannu Umma tace sai Ina haka kuma?

Humaira cikin jin kunya tagukar da Kai kasa tana murza yatsunta ahankali tace um! um!! um!!! Da! Dam!!

Umma ta katseta dacewa dama "Abdul-jabbar ne yazo KO?
Humaira da kanta ke kasa tace eh,
Murmushi Umma tai sannan tace sai kindawo Amma fa ki kulada kanki sannan kada kidade kinji ko?
Tace toh Umma tafita, girgiza Kai Umma tai tareda bin bayan ta da kallo, ita kam mamaki take yanda Humaira take son wannan yaro haka, wadda ko sauraren samari batayi Amma sai gashi ta saurari wannan,
Tace hmm toh Allah ya zaba mana abunda yafi zama Alkhairi.

Labewa tai abayan kofar zauren gidan ta kusurwar kofar take hangen sa,

Zaune yake a kan dakali ya juyo bayan sa yana sanye da tsararriyar shadda fara kasan ba hula, gashin kansa sai kyalli yake gwanin sha'awa saida ta gama karemasa kallo sannan tafito tanufi gurinsa.

Kamshi turarenta yasanar dashi isowar ta Ahankali yadaga Kai ya kallo ta,

Hannuwan ta biyu tasa tarufe fuska cikin jin kunyarsa tace Assalamu'alaikum, my special one,

Ya Saki lallausan murmushi yace wa'alaikassalamu my cool heart, yace barkada fitowa sarauniyar zuciya ta ya nuna mata kusada shi alamar ta zauna,

bamusu ta zauna kusa dashi kadan,

Kamshin turaren sa Dana ta yahadu saboda haka sai yabada wani daddadan kamshi mai dadi,

Ahankali yace yaki ke" ya "Umma ta?
Tace tana nan Lafiya lau toh" ya school din? Tace Alhamdullah yace yayi kyau,

Yace ko kunji motsin Yah "Himu? tace eh yana nan Lafiya Yace is good, toh" meye Labari? tai murmushi Cikin jin kunya tace umh! ba wani labari, shima murmushi yai yace Ah haba dai? tace Allah kuwa, yace toh"bani labarin Hanah da Haleeh (yasan batada wani magana datawuce nasu Hanah DA Haleeh, wani abun kuma shine har yanzu basu hadu da "Hanah Da "Haleeh da Abdul-jabbar ba).

Aikam nan tashiga bashi labarin "Hanah Da "Haleeh.

Dariya yake sosai sakama konjin sunan Da "Hannah tasa ma wata senior (saboda waita aiki Hanah tasawo mata yoghurt toh kadata je yoghurt din yakara shine tai ma Hanah bulala biyar wai aita tsaya wasane shiyasa ba tasawo mata yoghurt din ba).

Toh" fa shikenan Hanah tasa mata suna wai mai tafiyar agwagwa,

Ya tsaya dayin dariya yace my cool Hanah bataji tsoro kada wata Rana tajita tasake yimata bulalar datafi wadda tai mata abaya?

Tace oho mata nibasan Irin Hanah ba ita batada tsoro Sam,

Hakanan sukaci gabada firarsu Cikin soda kaunar juna Wanda Rabin firar duk a kan Haleeh da Hanah ( A hankali yafa himmci cewa Hanah da Haleeh sunada matsayi mai girma a zuciyar ta) har misalin karfe shida na yamma.

Ya tashi yace ina zuwa yanufi motar sa jim kadan sai gashi yadawo hannun sa rike da wata firar leda saida ya zauna sannan yamika mata ledar,

Mamaki ne yakamasa saboda kin karban ledan datai ya kalleta yace A ah ungo mana,

Ahankali tasa hannun biyu ta karba tace na meye? batareda ya kalleta ba yace kiduba mana,

Koda "taduba sai taga kwalin Waya Tecno yace kiduba akwai Sim card aciki nasa number ta saida gaskiya banyarda kisaka number kowa acikin ba musamman ma ta namiji saidai ta yah "Himu kawai sai kuma nasu "Hanah da "Haleeh,

Ya kalli agogon hannunsa yaga 60:30pm yamike tsaye tare da cewa zantafi itama tamike tsaye tace nagode Allah yasaka da Alkhairi ina gaida "Mama da baba "Lami yace OK zasuji,

Saida taga tafiyar sa sannan tashiga gida zuciyar ta cike Da kaunar special dinta.

💐LUFHAT Luv your All FAN💞
💞💞💐💐 💐💐💞💞
DA SANNU
💐💐💞💞
💞💞💐💐

Page46-50

NA

💐MEENAT 💞UMAR FARUQ💐

edited by Zainuddeen zain

-----------------------------------------
®PEN WRITERS ASSOCIATION

PEN:THE STRONGEST WEAPON
-----------------------------------------

only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers

✍🏾

ABDUL-JABBAR
Kana Lafiya ya gida da abokinka? nayi tunani kuma Na Amince Allah ya tabbatar DA Alkhairi tsakanimu, saidai Na tsani abu biyu cin Amana da yaudara so please don't try to inter it our relationship between u and me please,
daga "Aisha Mahmoud (Humaira).

Ya karanta takarda yafi akirga yai murmushi tareda girgiza Kai yace "Humaira kenan insha'Allahu bazaki taba samuna da daya daga cikin abunda kika fadaba saboda nima natsani cin Amana da yaudara, yajuya yashiga mota yatayar yatafi zuciyar sa cike fari ciki da kuma kaunar "Humaira ziryan Ahankali yake driving harya isa gida.

Washe gari da misalin 10:15am suna zaune a karkashi bishiyar mangoro basu dade dafitowa break fast ba su uku ne "Humaira ce tareda best friends dinta "Haleema Abubakar da "Hannatu Umar,

"wayanda batada kamarsu, kamar yanda Humaira take batada rigima suma haka suke, Toh" dama malam ba haushe yace sai hali yazo daya ake abota toh" haka ne yakasace tsakanin Humaira da kawayanta,(saidai wani Lokacin sunada tsokar fada especially Hanah) sunshaku da juna sosai saboda tsananin shakuwarsu yasa tunbayan da "Humaira takoma government school,

Sai suma suka matsawa "iyayansu da amaidasu government school din da aka maida "Humaira saboda bazasu iya cigabada zuwa school din batareda "Humaira ba kasan cewa dama tare suke achan private school din wannan shine dalilin dawo warsu wannan school din,

Kawancen nasu yasamo asaline tun suna primary school gashi yanzu suna secondary s s two,kuma iyayan suma sunsan da zaman wannan kawance nasu mai tsafta wace ba gulma ba ha'inci duk dasun kasan ce su uku Amma hakan baisa suna munafurtan junansu ba,

Kusan komai tare sukeyi ko abincin school matare sukeci Wanda suka tsaraayisa idan yau "Humaira takawo gobe "Haleema takawo jibi kuma "Hannatu takawo, toh kamar yauma "Humaira ce takawo.

Wani kula ne dan madai-dai ci mai kyau A gabansu soyayyen Dankalin Hausa ne da miyar tumatur(stew) aciki,
Hannah tace Humeeh (kasan cewa haka suke kiran junansu Hannah; Humeeh; Haleeh;).

Gaskiya miyar dankalin nan is too sweet inji cewar Hannah, Haleeh tace Ai "Umma ta iya miya sosai wallahi Humeeh tai murmushi tace kudai kun cika santi wallahi sai kace yau kukafara cin girkin "Umma,

Haleeh tadan harare ta kadan cikin wasa tace toh" munji muncika santi din toh" ai miyar tayi dadin daza ai santi ne koh meh kikace ne Miss "D"?
("Doctor I S G saurayin Hanah ne da suhadu Asibitin sa lokacin da Hajiya "Hafsat mahaifiyar Hannah batada Lafiya "Toh" Cikin Ikon Allah soyayya tashiga tsakanin Hanah da "Doctor I S G" Wanda hartakai ga manya sunsan da soyayyan tasu yanzu hakama anajirane dasun gama school asha biki,Ita da "D" din Nata.

Hannah tai dariya tareda daga babban yatsanta alamar jinjina tace godiya nake
kinsan tukuicin ki?

Haleeh tace A ah' saikin fada tace zance my "D"yai maki Allura talatin takara she maganar Da kanne mata ido daya,
Humeeh tace Wanda bature bai'iyaba,

Haleeh taro ido tace wayyo Allah Na! yadai yimaki keda zaki zama matarsa,

Humeeh tai dariya tace kinji tsorone?

Haleeh tace ke ya bazanji tsoro! ba 30 injection wasa ne
tabdi badani ba wallah

Hannah tana dariya tace wai kuturun gada arama bah

Sukai dariya gaba dayansu tareda hada baki sukace "eh mana",

Humeeh tace Hmmm kunsan mai yafaru? sukace sai kin fada" tace ina mutumin nan daya watsa mun kwata shekaran jiya har banzo school ranan bah?
(Kasan cewa tafada masu abunda yafaru tsakanin ta da "Abdul-jabbar)

Nan dai tasake basu Labarin zuwansu "Abdul-jabbar jiya gidansu tareda abokinsa Y Y k,

Sukam mamakin ta suke saboda yadda ta takarkare tanata koda mutumin da ta hadudashi jiya-jiya Hmmm lallai da Alama dai wannan mutumin yasamu babba matsayi azuciyarta.

Haleeh "ta zungurin Hanah suka hada ido sukai Dariya sannan sukace eyeeeeeh lallai da Alama wannan guy din yasamu shiga Toh" ya sunansa?

Humeeh tai fari da'ido sannan tace sunansa Abdul-jabbar abokinsa kuma "Yusuf Amma yace Y Y K ake kiransa,

Sukace "eh mana" gaba dayansu, Humeeh tace Ku gaskiya guy din yahadu sosai,

Sukace ah"! haba dai ? tace Allah Kuwa bakugan sabane bafa kyakkyawa dashi ga hanci kamar karas shidin Ai special ne wallahi, sukace Au Allah ? tace sosai makuwa, nan dai tafara wassafa masu kaman ninsa,

Hakanan sukaci gabada fira wadda Rabin firar duk ta "Abdul-jabbar ce har zuwa lokacin da aka buga komawa class sannan suka tashi suka nufi class dinsu.

*****************
Cikin lokaci kankani Soyayya mai tsanani tashiga tsakanin "Abdul-jabbar da "Humaira son junansu suke sosai hartakai daya baya iya yini batareda yaga daya ba abun nasu gwanin sha'awa, idan kagansu sai karantse sun shekara tare, yanzu bafada tsakanisa da Yah Himu saidai mutunci.

Tun'wani Rana dayazo week ya iskosu
Suna zaune akan dakali suna fira a lokacin ma tuni sundade dasha kuwa dajuna,

sai ga yah Himu zaya shiga gida da sauri Abdul-jabbar yamike tsaye yai masa sallama tareda mikamsa Hunnu shima yah Himu hannun yamika masa suka gaisa fuskarta nan ba walwala sannan yashiga gida.

Daga zaure ya kwalama Humaira" Kira dasauri ta tashi tashiga zaure yana tsaye ransa abace yace ke me yakawo wanga guy din nan
gurinki?

Cikin jin tsoro tace eyya ! yazo sake bani Hakuri ne fa.

Cikin hade fusta yace toh" sai me kuma?

Tai shiru kanta nakasa tana wasada yatsun hannunta batare da tace komai ba,

Yadaka mata tsawa yace Ina magana kinyi mun shiru ko bakiji abunda nafada bane?

Cikin tsoro da ha'gwaba tareda turo baki tace wayyo ! yace nefa yana sona,

DA sauri yace what?
tace eh kuma fa yanada kirki so sai

Ido yah Himu yazaro
Cikin mamaki! yace keh Ashanty har yaushe kika sanshi daki kagane cewa yanada kirki?

Ta turo baki tace toh" ai yadade yana zuwa tunfa lokacin daka koma school

Ido yasake zarowa yace yadade fa kikace?
Tace eh, sai ya sassauta murya Yace toh ke kina son sa?
Fuskarta tarufe datafin Hannun ta sannan tadaga Kai alama eh,
Yai shiru yana kallon ta kawai sai yaji tabasa tausayi ganin Cikin lokaci kankani takamu dason guy din, (aransa kam fadi yake Allah yasa ba'irin mayaudaran samarin nan bane) sai Yace toh" shikenan Amma fa kikula bana son Abunda zaya cuta makine shiyasa bakomai kije yana jiranki.

tace toh yah Himu nagode.

***************
Ahankali yake driving yana sararon kira'ar sheikh Ahmed Sulaiman cikin suratu Kahf kasan cewar yau jumma'a (toh dama yasaba duk ranan jumma'a bayan ya karanta suratul kahf toh" sai kuma ya wuni yana sauraren kira'ar yana kuma bi)Abdul-jabbar kenan, cikin nutsuwa ya kalli agogon hannun sa yaga 5:00pm yai murmushi a dai dai lokacin dayake kokarin shiga layin gidan su "Humaira.

Karar Hon din sane ya tabbatar mata dacewa (specia dinta yazo kamar yanda take kiransa).
Lallausan murmushi tasaki tareda daukan Hijab dinta fari toh" dama already ashirye take tana sanye da jallabiya ne baka mai dogon hannu rigar tasama ta matse saikuma tabude takasa saboda haka sai kawai ta sake kallon kanta a mirror ta gyara zaman hijab dinta sannan tafito daga dakin.

ta kalli "Umma dake zaune akan tabarma tana tsintar shinkafa yar Hausa, Ahankali tace sannu Umma da Aiki?

Umma tadago dakai ta kalleta tareda cewa yau sannu Umma tace sai Ina haka kuma?

Humaira cikin jin kunya tagukar da Kai kasa tana murza yatsunta ahankali tace um! um!! um!!! Da! Dam!!

Umma ta katseta dacewa dama "Abdul-jabbar ne yazo KO?
Humaira da kanta ke kasa tace eh,
Murmushi Umma tai sannan tace sai kindawo Amma fa ki kulada kanki sannan kada kidade kinji ko?
Tace toh Umma tafita, girgiza Kai Umma tai tareda bin bayan ta da kallo, ita kam mamaki take yanda Humaira take son wannan yaro haka, wadda ko sauraren samari batayi Amma sai gashi ta saurari wannan,
Tace hmm toh Allah ya zaba mana abunda yafi zama Alkhairi.

Labewa tai abayan kofar zauren gidan ta kusurwar kofar take hangen sa,

Zaune yake a kan dakali ya juyo bayan sa yana sanye da tsararriyar shadda fara kasan ba hula, gashin kansa sai kyalli yake gwanin sha'awa saida ta gama karemasa kallo sannan tafito tanufi gurinsa.

Kamshi turarenta yasanar dashi isowar ta Ahankali yadaga Kai ya kallo ta,

Hannuwan ta biyu tasa tarufe fuska cikin jin kunyarsa tace Assalamu'alaikum, my special one,

Ya Saki lallausan murmushi yace wa'alaikassalamu my cool heart, yace barkada fitowa sarauniyar zuciya ta ya nuna mata kusada shi alamar ta zauna,

bamusu ta zauna kusa dashi kadan,

Kamshin turaren sa Dana ta yahadu saboda haka sai yabada wani daddadan kamshi mai dadi,

Ahankali yace yaki ke" ya "Umma ta?
Tace tana nan Lafiya lau toh" ya school din? Tace Alhamdullah yace yayi kyau,

Yace ko kunji motsin Yah "Himu? tace eh yana nan Lafiya Yace is good, toh" meye Labari? tai murmushi Cikin jin kunya tace umh! ba wani labari, shima murmushi yai yace Ah haba dai? tace Allah kuwa, yace toh"bani labarin Hanah da Haleeh (yasan batada wani magana datawuce nasu Hanah DA Haleeh, wani abun kuma shine har yanzu basu hadu da "Hanah Da "Haleeh da Abdul-jabbar ba).

Aikam nan tashiga bashi labarin "Hanah Da "Haleeh.

Dariya yake sosai sakama konjin sunan Da "Hannah tasa ma wata senior (saboda waita aiki Hanah tasawo mata yoghurt toh kadata je yoghurt din yakara shine tai ma Hanah bulala biyar wai aita tsaya wasane shiyasa ba tasawo mata yoghurt din ba).

Toh" fa shikenan Hanah tasa mata suna wai mai tafiyar agwagwa,

Ya tsaya dayin dariya yace my cool Hanah bataji tsoro kada wata Rana tajita tasake yimata bulalar datafi wadda tai mata abaya?

Tace oho mata nibasan Irin Hanah ba ita batada tsoro Sam,

Hakanan sukaci gabada firarsu Cikin soda kaunar juna Wanda Rabin firar duk a kan Haleeh da Hanah ( A hankali yafa himmci cewa Hanah da Haleeh sunada matsayi mai girma a zuciyar ta) har misalin karfe shida na yamma.

Ya tashi yace ina zuwa yanufi motar sa jim kadan sai gashi yadawo hannun

Please Login or Register in order to submit comment