Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

bango, kallo guda zakaima mutanan Cikin hoton ka tabbatar tagwayene, badon komai ba sai don tsananin kamar da sukai da juna,

Ya juyo ya kallemu yace kujirani anan inazuwa,ga guri nan kuzauna mukace toh", sai yabita wata kofa yashiga cikin,

Saida muka gama kalle kallon mu sannan muka nufi kujera Dani yar zama, "aimuna zama sai muka mike zumbur kamar
wayanda suka zauna akan "allura,
Nida Mado sai muka tsurama juna idanu domin KO" munga "aniyar hadiyemu,

Mado yace Adda "aradun Allah idan muka zauna zata hadiye mune,
Nace eh toh" kadamu zauna,
Don haka sai mukai tsaye cirko-cieko sai kace zakarun dasuka shafada suka gaji,

Can sai gashi yafito shida wata mata kyakkyawa mai cikar kamala, tana sanye da doguwar Riga baka ta Kuma lullube kanta tada mayafi baki, kasan cewar farace sai kayan sukai mata kyau, Dana kalleta' sainaga suna Kama da wannan mutumin daya shigoda mu gidan,

Cikin sakin fuska ta kalle mu tace toh" baku zauna ba? Mado yace aradu "in muka zauna nan gurin yana hasiyemu, sainaga sun kalli juna sunyi murmushi, tace bazai hadiye kuba nace "a ah tayi dariya tareda cewa toh" shikenan ku zauna anan tanu banana kasa,

Muka zauna sannan suma suka zauna,muna kallo bai hadiye Suba kamar yadda muka zato, araina nace kila Dan sun saba ne, ahankali tafara tambaya ta "Ina bata amsa kamar yadda naba wannan mutumin, Wanda nake kyauta ta zaton danta ne,

Sai naga ta kallesa tace kasan ruggar dasuka fadi yace baisani ba,
tace yanzu idan akasaku amota zaku iyagane ruggar taku?

Nace "aiba amota muje zuwaba akafa muke zuwa, KO" yanzu ma wani" mai motar rake mukabiyo yakawomu nan cikin birni Amma muba mutaba zuwaba sai yau,

Sai ta girgiza kai tace ya sunan ki' nace lndo shi Kumaz Mado, tace indo A'isha kenan KO" nace "eh toh" shi kuma Mado fa? Nace Mahamud,

Tace masa kaje ka Kira Mani lya Asabe yace toh", can saiga shi yadawo tareda wata yar dattijiyar mata sai matar tace Haj baki mukai, tace "eh wannan sunan ta A'isha shi Kuma sunan sa Mahamud,

Don Allah Inna Asabe akaita dakin anan nakusa danawa, tayi wanka akwai kaya wadurof abata tasa sannan abaya abinci tayi karin kumallo,
ta kalli mutumin nan tace Kai Kuma kai Mahamud dakin nan Na hanyar boy's quarter, shima yai wanka akwai kaya a cikin wadurof kabashi yasa sannan yazo yai Karin kumallo,

Tamike tana cewa Bari "inje nasami general kila bazaya rasa sanin ruggar tasu ba, suka amsa da toh" dukkan su" Nina bi wannan mata Da akakira Inna Asabe, shi Kuma Mado yabi wannan mutumin da bansan sunan sa ba,

Gaskiya dakin ya kayatu matukar kayatuwa, "ainan nasaki baki Ina kallo dama gani yardaji Dan haka sai nakara zama yardaji sosai,

Tanuna Mani bayi nashiga nai wanka nafito tabani mai nashafa, sannan tabani kaya nasaka sannan muka koma falo, anan muka isko Mado shima haryana shirya, aka bamu abinci banyan mun gama sai ga,

Hajiya tafito bayanta wani mutum yana biyeda ita kyakkyawa dashi managarci, mai cikar kwarjini yasamu guri ya zauna adaya daga Cikin kujerin falon, tace
Hajiya general kaga yaran nan Kai ya girgiza Cikin tausayi mu,

Sai yace gaskiya doctor bansan ruggar nan ba Amma insha'Allahu zansa abincika Mani,
dajin haka sai kawai nasaki kuka "Ina fadin shikenan mun banu, ahankaki ta karaso gurin na tace haba A'isha yace maki kunbanu,?

Insha'Allahu za'a gane ruggar kinji " aiyace zaya sa "abinci ka ki ba?
Nace "eh tace toh" kidaina kuka haka nace toh" tare da share hawayan,

Wasa-wasa saida mukayi satin uku agidan nan batare da angane ruggar mu ba, a lokacin Kuma idan kaganmu saika rantse da Allah bamu bane fulanin nan yan daji, mun goge munyi kyau abinbu,
Sai ranan damuka cika sati hudu sannan aka samu Wanda yadan ruggar mu,

"aikam dadi kamar ya kashemu don murya, munsan dai KO" bakomai idan aka kaimu husiri bombe ruggar mu, akwai kannan bappa" da Kuma Na Inna"

Don haka sai mukayi ta murna muna hada kayan mu,Wanda mu kasan anbamu Hajiya natayi mana dariya,

Saida muka gama shiryawa tsaf sannan muka fito afalo muka isko Hajiya,

Sai muka ajiye kayan mu muka zauna tareda tsurama Hajiya idanu, ta kallemu sai tayi dariya,

tace karfe Tara darabi na dare zamubi hanyar ruggar husiri bombe? Nace "eh toh" aimu da daddare muke tafiya, sai tace...?

๐Ÿ’žLufha ce๐Ÿ’
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page101-105

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)

edited by Zainuddeen zain

----------------------------------------
ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION

PEN:THE STRONGEST WEAPON

only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers.

โœ๐Ÿพ

"A ah nikam bazanyi tafiyar dare ba, kunga yanzu abinda nakeso daku shine Ku kwashi kayan nan Ku maidasu daki, gobe da safe Ina Allah ya kaimu sai mufi dawuri,b

Kunga dama gobe Lahadi ba "aiki sai mutafi harda, Magaji domin yace Mani yana hanyar dawowa gida, tunda shima nagane yakoyi tafiyar dare irin ku,

Ta kallemu tana murmushi taciga ba dacewa basai mutafi harda shi ba? Cikin zoyaya tace kodai kungaji DA Hajiyar takune, shine yasa ku kamatsu Ku tafi kubarni?
Na dukar dakai kasa tareda cewa "a ah,

Tace toh" Ku mayar da kayan daki sai kuzo muyi fira, mukace toh' kowa yanufi daki don ya ajiye kayan,

Ni KO" arai Na tambaya nake wanene kuma Magaji? domin inajin wani lokaci Inna Asabe Na fadin Magajin gida Amma ban taba gani shi ba,

Sannan wani abin mamaki shine tun ranan da wannan "mutumin, yashiga damu wannan gidan haryau ban sake ganinsa ba,
Wata kila "Mado ya ganshi Amma nidai kam banganshi ba,

Muna kallon wani film nayaki Wanda nalura Hajiya Na matukar San kallo, da idan muna kallo tsoro mukeji amma damuka saba sai muka daina jin tsoro,

Muna kallo tana dan janmu dafira muna mayar mata,
Sai "akai sallama muka amsa tareda kallon maiyin sallama,

Zumbur namike tareda boyewa bayan Hajiya, Saboda tsananin tsoro domin kuwa saye yake da kaya irin na mutanan da muke kallon acikin
harda wata yar karamar bindiga "asake akugun sa,

Da sauri nace SOJA kasan cewar Hajiya tafada mana sunan wayan damuke kallo acikin t.v,

Murmushi yai Wanda yakara mashi kyau da kwarjini yace Na'am,
Sai Na kalli Hajiya Cikin sanyin jiki nace "au Hajiya itama SOJA takeyi? tace "eh a hankali Na zauna tareda fashewa da kuka,

Da sauri Hajiya tada fani tace A'isha Lafiya meya faru? Nace itama tana kashin mutane tunda gatan da bindiga, shikenan muna zata kashe mu KO?

Zama yayi dirshan yana dariya saina daina kuka Na tsaye kallon sa, yanada kyau kwarai da gaske sai Kuma dariya shi takara masa kwarjini,

Dana kalli Hajiya sainaga tana murmushi, sai nace Hajiya "ai itama tana kashin mutane KO?
tace "a ah sai mace toh" me takeyi dawan nan bindiga?

Saiya tsaya dayin dariya sannan yazaro yar bindigar, da saurayi Na matsa kusada Hajiya, sai ya Kuma yin dariya sannan yace kinga wannan ko ? Nace "eh yace toh" da irinta ake kashe mutanan nan dasuka tareku "ahanya,

Da sauri nace yauwa irin su zakirika kashe wa tunda, din azzalumai ne masu raba yaya da iyayansu nafada kamar zanyin kuka,

Hajiya tace banasan kukan nan daki keyi share hawayen nan, da sauri Na share domin Na fahimci Hajiya Na san mu ya maida bindigar "agurin zamanta

Sannan ya gaida Hajiya sai nida Mado muka gaidashi, Sai naji tana tambaya sa "ina Aina'u"?,
Sainaga ya yamutsa fuska sannan yace tareda "ita muka fito tace' Na sauke ta agidan gwaggo Rakiya,
tace" tana gaidake' wai sai gobe zata zota gaida Ku,

itama ta amsa fuska bafara'a tace toh" aishikenan, Amma dai kotazo gobe bazata iskoni ba,tunda asamu wanda ya san ruggar su A'isha,

Yace masha'allah yanzu gobe-gobe zasu tafi, tace "eh suda sukace da yau zasu tafi ni nace su bari sai gobe,

Ya kalleni' yace "au da tafiya zakuyi ba tareda muyi sallama ba? nace " a ah dama "ai Hajiya tace abari sai Magaji yadawo, sannan mutafi gobe,
gashi kaima kadawo ba sai atafi harda Kai ba

Sai naga sunyi murmushi yace toh" Allah ya kaimu goben Lafiya, nace Amin, saidai tunani nakeyi araina wacece Aina'u,? kaina nake tambaya wanda nasani banida amsarta, gadai masu bani amsar nan,saidai kuma kash! bazan iya tambayar suba domin kuwa sudin mutane ne masu girma wayan da kokaso tambayar su" abu kwarjini su da haibarsu bazata barka ka tambaye su" abuba, sundan taba fira kadan sannan yai mata sallama ya tafi,

*********
Washe gari da misalin karfe takwas na safiyar Lahadi, bayan mungama karya kumallo, muna tsaye afalo nida Mado muna rikeda kayan mu, Hajiya muke jira tafito,

Sai gasu itada maigidan ta Wanda take kirasa Da general, suka kalli juna sukai dariya, saina gaida su shima Mado ya gaida su, suka amsa fuskarsu cike da fara'a,

Cikin zolaya yace doctor "aini har "Ina cewa mun samu yaya,tayi murmushi tace wlh nima Da haka nace saidai
Kuma naga yayan, sai sauri suke sugudu subar uwartasu KO" A'isha?

Nace "a ah Hajiya "aiko muntafi zamu dinga zuwa muna ganin ki ko Mado? yace " eh, ta kalli maigidanta tace kaji abinda "sukace KO? yace naji ta kuma cewa kunyi Alkawari zakudiga zuwa? nace "eh tace toh shikenan Allah yasa kutashi mutafi,

Muna zaune acikin mota ni' da Hajiya da Mado muna abayan, Shi Kuma Soja (nikan soja nake kiransa tunda bansan sunan sa ba)yana zaune agurin maituki da alama shi zaya kaimu , sai kuma Mutumin dazaya rakamu akusa da Soja mai suna Malam Habu,

Har Soja' zaya tada mota sainai saurin cewa Hajiya gashi har za'a tafi ita "Magaji batazo ba?

Murmushi tayi tace A'isha kenan toh "ai shine' yaza jamu zuwa ruggar taku,

Da sauri Na kalli Soja sai naga shima' yana kallo Na', mai hade Da murmushi yace yanzu ke' da har Zaku tafi ba tareda kinsan 'suna Na ba?
Dai-dai lokacin da maigadi" yabude mana kofa muka fito muka dauki hanya,

Da sauri nace "a ah toh" aike nasan sunan ki Soja mana ko"?

Yace "a ah ni basuna na Soja ba Soja sunan "aikina ne, amma ni suna Na AHMED su Hajiya ne suke kirana' Magaji, kema Zaki iya kirana Magaji KO" ki kirani Ahamed dina,

Ahankali Na gukar da kaina kasa cikin jin nauyinsa' nace toh" kiyi hakuri ni bansan sunanki kenan ba,
Sannan Kuma kiyi hakuri bazan iya kiran sunan kiba,

Da sauri naji yace Saboda me? Kaina' nakasa Nace shaboda sunan ki yanada girma saidai zani cigaba da kiran ki SOJA,

Yace toh" shikenan Amma dai kidaina kirana mace,"aikece mace Amma ni' "aina mijine ko"? Nace toh" Hajiya itada mlm Habu sai dariya suke yimana, harda shima Sojan dariya yake,

Can Kuma sai kaji motar "anyi shuru yayinda Soja yaketa sharara gudu akan titi, tum muna tafiya akan titi har mukafara tafiya cikin Dani, yayida mlm Habu yake muna masa' hanya munyi tafiya mai tsawon sosai, Wanda har saidai Hajiya tace mlm Habu' Amma dai ruggar akwai nisa? yace sosai ma kuwa, tace toh" Allah yakaimu Lafiya, yace amin. ahaka har Allah yasa muka isa ruggar husiri bombe Lafiya.

bayan yai fakin sai muka firfito daga motar, kallo guda naima ruggar araina Nace ayya wannan mlm Habun yasan ruggar mu kuwa?

Domin kuwa banga bukko kinmu ba wanda suke sunkai guda goma sha,toh" amma kuma yanzu bukka guda nagani kol,

Mlm Habu ne ya katse Mani zancan zucin danake, jinai yace naga ruggar tasake mun ne amma dai bari Na tambayi mutumin can,
dayake alwala suka nufi gurin shida Soja, mu kuma sai mukatsa jiransu.

Shikam Mado yakasa hakuri saida yace Adda amma dai wannan ba ruggar mu bane KO"?
Jikina asanyaye Nace Mado nan ne, bakaga "inda ku keyin gardo gardo ba kaida su jauro ba,
Yace' eh Adda nan ne toh "Inasu Kawu dasu jauro hadasu Dija kawayanki,' kum...
Yayi shuru Saboda ganin su Soja sun dawo, gabana yafadi saka makon ganin fuskokin su ba bara'a,

Hajiya tace yadai mlm Habu meya faru ne? ya girgiza Kai yace wai "a tun lokacin da yanfashi suka kashe matarsa, sai yan'uwana suka dawo dashi wannan ruggar don suyi jinyarsa,

Kasan cewar sun harbesa" akafa toh" bayan kwana biyu Kuma, sai suka tashi gaba daya daga wannan ruggar, Kuma mun tambaye shi KO" yasan "inda suka koma yace shi wallahi baisan "inda suka koma ba,

Kuka nasaki "Ina fadin mu kam mu shiga uku shikenan banida kowa, da sauri Hajiya ta rungumeni tace "akul nasa kejin wannan Kalmar tafito daga bakin ki',

Sannan Kuma kiyi maza ki gaggauta yin istigifari, domin KO" kin sabi ALLAH,
ta Kuma cewa shin ke kika halicci kanji? Nace "a ah Waya halicce ki' Nace ALLAH, tace yauwa toh" aiduk Wanda yakeda ALLAH toh" "aiyana da kowa,

Saboda haka share hawayen ki' domin nagane cewa kudin amanace ALLAH ya bani, don haka nikuma zanrike amana Kuma "Ina rokon Ubangijinmu, yata yani riko,

Saboda haka kwantar da hankalin ki' nizan rike Ku tamkar yayan Dana haifada da cikina, sai "a lokacin naji hankali ya kwanta,

Ta' kalli Soja tace maidamu gida, yace toh" Amma Hajiya da mun tsaya munyi sallah tunda naga lokaci yayi, tace' "eh yaja mata muyi kar mutafi da ita akai, tunda bamusan lokacin da zamu isa gida ba.

Bayan munyi sallah "agidan wannan mutumin sannan muka Kama hanyar komawa gida,
sai kusan sallar magrib sannan muka isa gida.

Bayan munyi sallah munci abinci muna zaune afalo muna kallo, saiga general yafito ya zauna kusada Hajiya tace sannu da fitowa yace yauwa,sannan muka gaida shi ya amsa tareda cewa A'isha nace na'am yace Doctor tayi Mani bayani komai, Saboda haka Ku kwantar da hankalin Ku" Ku dauka cewa nan gidaku ne kinji KO? Nace toh"

Cikin wasa yace Doctor "ashe maganta tazama gaskiya danace mun samu yaya? yakara sa maganar dayin dariya itama dariya tayi tace takam zama, yace toh" Allah yata yamu riko tace amin,

***********

Bayan kwana biyu da misalin karfe goma nasafiyar litini "Ina zaune afalo nikada "Ina kallo kasan cewar Hajiya" ta tafi gurin "aiki Mado" Kuma yafita, Inna " Asabe Kuma tan kichin tana "akinta, Saboda haka sai Na kasance ni' kadai,

Azahiri "inkagani zakace "eh kallo nake, toh" Amma Kuma ba kallon nakeyi ba domin kuwa nayi nisa "atunani,Wanda ba lallai bane nafahimci "abinda akeyi a" T.V

Don haka banji shigo warsa ba ballan tana "insan zaman sa, saidai kawai naga mutun zaune kusada ni' KO" Kuma Nace naji kamshin turaren sa'

Da sauri Na waiga Sojane ya tsura Mani idanu, nadukar DA kaina kasa Nace "Ina kwana? bai "amsa ba saidai yayi Dan guntu tsaki mtsww.... da sauri na dagoda Kai Na kallesa,

Batare da ya kalleni ba yace "inacan office jikina yabani cewa kina nan kina "aikin tunani, narasa "abinda yasa haryanzu kin kasa sakin jikin ki' damu, kiduba kiga Mahamud tuni yasaki jikinsa yanata harkokin sa ba'abinda yada mesa,

Yace A'isha Nace na'am, ko" har yanzu baki yarda samu bane kina ganin kamar zamu cuceku ne? da sauri Nace "a ah,

Yace toh" meyasa bazaki Zaki jikin ki' kiyi harkokin ki' kamar yanda kowa yakeyi ba,? bance komai ba sai ya girgiza Kai tareda mikewa,
Yaje ya dauko wanna babban Hoton dayake manne "ajikin bango,
sannan yadawo ya zauna ya kalleni yace....?

๐Ÿ’Lufhat ce๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page101-105

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)

edited by Zainuddeen zain

----------------------------------------
ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION

PEN:THE STRONGEST WEAPON
----------------------------------------

only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers.

โœ๐Ÿพ

"A ah nikam bazanyi tafiyar dare ba, kunga yanzu abinda nakeso daku shine Ku kwashi kayan nan Ku maidasu daki, gobe da safe Ina Allah ya kaimu sai mufi dawuri,b

Kunga dama gobe Lahadi ba "aiki sai mutafi harda, Magaji domin yace Mani yana hanyar dawowa gida, tunda shima nagane yakoyi tafiyar dare irin ku,

Ta kallemu tana murmushi taciga ba dacewa basai mutafi harda shi ba? Cikin zoyaya tace kodai kungaji DA Hajiyar takune, shine yasa ku kamatsu Ku tafi kubarni?
Na dukar dakai kasa tareda cewa "a ah,

Tace toh" Ku mayar da kayan daki sai kuzo muyi fira, mukace toh' kowa yanufi daki don ya ajiye kayan,

Ni KO" arai Na tambaya nake wanene kuma Magaji? domin inajin wani lokaci Inna Asabe Na fadin Magajin gida Amma ban taba gani shi ba,

Sannan wani abin mamaki shine tun ranan da wannan "mutumin, yashiga damu wannan gidan haryau ban sake ganinsa ba,
Wata kila "Mado ya ganshi Amma nidai kam banganshi ba,

Muna kallon wani film nayaki Wanda nalura Hajiya Na matukar San kallo, da idan muna kallo tsoro mukeji amma damuka saba sai muka daina jin tsoro,

Muna kallo tana dan janmu dafira muna mayar mata,
Sai "akai sallama muka amsa tareda kallon maiyin sallama,

Zumbur namike tareda boyewa bayan Hajiya, Saboda tsananin tsoro domin kuwa saye yake da kaya irin na mutanan da muke kallon acikin
harda wata yar karamar bindiga "asake akugun sa,

Da sauri nace SOJA kasan cewar Hajiya tafada mana sunan wayan damuke kallo acikin t.v,

Murmushi yai Wanda yakara mashi kyau da kwarjini yace Na'am,
Sai Na kalli Hajiya Cikin sanyin jiki nace "au Hajiya itama SOJA takeyi? tace "eh a hankali Na zauna tareda fashewa da kuka,

Da sauri Hajiya tada fani tace A'isha Lafiya meya faru? Nace itama tana kashin mutane tunda gatan da bindiga, shikenan muna zata kashe mu KO?

Zama yayi dirshan yana dariya saina daina kuka Na tsaye kallon sa, yanada kyau kwarai da gaske sai Kuma dariya shi takara masa kwarjini,

Dana kalli Hajiya sainaga tana murmushi, sai nace Hajiya "ai itama tana kashin mutane KO?
tace "a ah sai mace toh" me takeyi dawan nan bindiga?

Saiya tsaya dayin dariya sannan yazaro yar bindigar, da saurayi Na matsa kusada Hajiya, sai ya Kuma yin dariya sannan yace kinga wannan ko ? Nace "eh yace toh" da irinta ake kashe mutanan nan dasuka tareku "ahanya,

Da sauri nace yauwa irin su zakirika kashe wa tunda, din azzalumai ne masu raba yaya da iyayansu nafada kamar zanyin kuka,

Hajiya tace banasan kukan nan daki keyi share hawayen nan, da sauri Na share domin Na fahimci Hajiya Na san mu ya maida bindigar "agurin zamanta

Sannan ya gaida Hajiya sai nida Mado muka gaidashi, Sai naji tana tambaya sa "ina Aina'u"?,
Sainaga ya yamutsa fuska sannan yace tareda "ita muka fito tace' Na sauke ta agidan gwaggo Rakiya,
tace" tana gaidake' wai sai gobe zata zota gaida Ku,

itama ta amsa fuska bafara'a tace toh" aishikenan, Amma dai kotazo gobe bazata iskoni ba,tunda asamu wanda ya san ruggar su A'isha,

Yace masha'allah yanzu gobe-gobe zasu tafi, tace "eh suda sukace da yau zasu tafi ni nace su bari sai gobe,

Ya kalleni' yace "au da tafiya zakuyi ba tareda muyi sallama ba? nace " a ah dama "ai Hajiya tace abari sai Magaji yadawo, sannan mutafi gobe,
gashi kaima kadawo ba sai atafi harda Kai ba

Sai naga sunyi murmushi yace toh" Allah ya kaimu goben Lafiya, nace Amin, saidai tunani nakeyi araina wacece Aina'u,? kaina nake tambaya wanda nasani banida amsarta, gadai masu bani amsar nan,saidai kuma kash! bazan iya tambayar suba domin kuwa sudin mutane ne masu girma wayan da kokaso tambayar su" abu kwarjini su da haibarsu bazata barka ka tambaye su" abuba, sundan taba fira kadan sannan yai mata sallama ya tafi,

*********
Washe gari da misalin karfe takwas na safiyar Lahadi, bayan mungama karya kumallo, muna tsaye afalo nida Mado muna rikeda kayan mu, Hajiya muke jira tafito,

Sai gasu itada maigidan ta Wanda take kirasa Da general, suka kalli juna sukai dariya, saina gaida su shima Mado ya gaida su, suka amsa fuskarsu cike da fara'a,

Cikin zolaya yace doctor "aini har "Ina cewa mun samu yaya,tayi murmushi tace wlh nima Da haka nace saidai
Kuma naga yayan, sai sauri suke sugudu subar uwartasu KO" A'isha?

Nace "a ah Hajiya "aiko muntafi zamu dinga zuwa muna ganin ki ko Mado? yace " eh, ta kalli maigidanta tace kaji abinda "sukace KO? yace naji ta kuma cewa kunyi Alkawari zakudiga zuwa? nace "eh tace toh shikenan Allah yasa kutashi mutafi,

Muna zaune acikin mota ni' da Hajiya da Mado muna abayan, Shi Kuma Soja (nikan soja nake kiransa tunda bansan sunan sa ba)yana zaune agurin maituki da alama shi zaya kaimu , sai kuma Mutumin dazaya rakamu akusa da Soja mai suna Malam Habu,

Har Soja' zaya tada mota sainai saurin cewa Hajiya gashi har za'a tafi ita "Magaji batazo ba?

Murmushi tayi tace A'isha kenan toh "ai shine' yaza jamu zuwa ruggar taku,

Da sauri Na kalli Soja sai naga shima' yana kallo Na', mai hade Da murmushi yace yanzu ke' da har Zaku tafi ba tareda kinsan 'suna Na ba?
Dai-dai lokacin da maigadi" yabude mana kofa muka fito muka dauki hanya,

Da sauri nace "a ah toh" aike nasan sunan ki Soja mana ko"?

Yace "a ah ni basuna na Soja ba Soja sunan "aikina ne, amma ni suna Na AHMED su Hajiya ne suke kirana' Magaji, kema Zaki iya kirana Magaji KO" ki kirani Ahamed dina,

Ahankali Na gukar da kaina kasa cikin jin nauyinsa' nace toh" kiyi hakuri ni bansan sunanki kenan ba,
Sannan Kuma kiyi hakuri bazan iya kiran sunan kiba,

Da sauri naji yace Saboda me? Kaina' nakasa Nace shaboda sunan ki yanada girma saidai zani cigaba da kiran ki SOJA,

Yace toh" shikenan Amma dai kidaina kirana mace,"aikece mace Amma ni' "aina mijine ko"? Nace toh" Hajiya itada mlm Habu sai dariya suke yimana, harda shima Sojan dariya yake,

Can Kuma sai kaji motar "anyi shuru yayinda Soja yaketa sharara gudu akan titi, tum muna tafiya akan titi har mukafara tafiya cikin Dani, yayida mlm Habu yake muna masa' hanya munyi tafiya mai tsawon sosai, Wanda har saidai Hajiya tace mlm Habu' Amma dai ruggar akwai nisa? yace sosai ma kuwa, tace toh" Allah yakaimu Lafiya, yace amin. ahaka har Allah yasa muka isa ruggar husiri bombe Lafiya.

bayan yai fakin sai muka firfito daga motar, kallo guda naima ruggar araina Nace ayya wannan mlm Habun yasan ruggar mu kuwa?

Domin kuwa banga bukko kinmu ba wanda suke sunkai guda goma sha,toh" amma kuma yanzu bukka guda nagani kol,

Mlm Habu ne ya katse Mani zancan zucin danake, jinai yace naga ruggar tasake mun ne amma dai bari Na tambayi mutumin can,
dayake alwala suka nufi gurin shida Soja, mu kuma sai mukatsa jiransu.

Shikam Mado yakasa hakuri saida yace Adda amma dai wannan ba ruggar mu bane KO"?
Jikina asanyaye Nace Mado nan ne, bakaga "inda ku keyin gardo gardo ba kaida su jauro ba,
Yace' eh Adda nan ne toh "Inasu Kawu dasu jauro hadasu Dija kawayanki,' kum...
Yayi shuru Saboda ganin su Soja sun dawo, gabana yafadi saka makon ganin fuskokin su ba bara'a,

Hajiya tace yadai mlm Habu meya faru ne? ya girgiza Kai yace wai "a tun lokacin da yanfashi suka kashe matarsa, sai yan'uwana suka dawo dashi wannan ruggar don suyi jinyarsa,

Kasan cewar sun harbesa" akafa toh" bayan kwana biyu Kuma, sai suka tashi gaba daya daga wannan ruggar, Kuma mun tambaye shi KO" yasan "inda suka koma yace shi wallahi baisan "inda suka koma ba,

Kuka nasaki "Ina fadin mu kam mu shiga uku shikenan banida kowa, da sauri Hajiya ta rungumeni tace "akul nasa kejin wannan Kalmar tafito daga bakin ki',

Sannan Kuma kiyi maza ki gaggauta yin istigifari, domin KO" kin sabi ALLAH,
ta Kuma cewa shin ke kika halicci kanji? Nace "a ah Waya halicce ki' Nace ALLAH, tace yauwa toh" aiduk Wanda yakeda ALLAH toh" "aiyana da kowa,

Saboda haka share hawayen ki' domin nagane cewa kudin amanace ALLAH ya bani, don haka nikuma zanrike amana Kuma "Ina rokon Ubangijinmu, yata yani riko,

Saboda haka kwantar da hankalin ki' nizan rike Ku tamkar yayan Dana haifada da cikina, sai "a lokacin naji hankali ya kwanta,

Ta' kalli Soja tace maidamu gida, yace toh" Amma Hajiya da mun tsaya munyi sallah tunda naga lokaci yayi, tace' "eh yaja mata muyi kar mutafi da ita akai, tunda bamusan lokacin da zamu isa gida ba.

Bayan munyi sallah "agidan wannan mutumin sannan muka Kama hanyar komawa gida,
sai kusan sallar magrib sannan muka isa gida.

Bayan munyi sallah munci abinci muna zaune afalo muna kallo, saiga general yafito ya zauna kusada Hajiya tace sannu da fitowa yace yauwa,sannan muka

Please Login or Register in order to submit comment