Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai aidole yai farinciki tareda godiya da wannan kyauta da Allah yabasu.

Shima Baba engr dayake amsa waya Murmushi yake tareda yiwa Abdul-jabbar nuni da hannu alamar yazo garesu', "aikam da sauri Abdul-jabbar yatashi jikin shi har yana rawa yanufi gurinsu domin jin kaunar su yakeyi har cikin jininshi, tsakiyarsu yazauna ya kalli Baba gen haryanzu Murmushi yake sai ya kalli Baba engr shima Murmushi yake amma sai yamika wa Abdul-jabbar hannun shi yakama ya kalli Baba gen shima hannun yamika masa yakama yahada hannu Baba engr dan baba gen ya rungume "akirjinshi wani irin kaunar su yaji har cikin jinshi.

Sai kuma yasaki kuka Wanda Ina kyauta ta zaton nafarinciki ne, dai-dai lokacin da Baba engr yagama amsa wayar tareda dora hannushi guda saman kafadar Abdul-jabbar Sannan Cikin zoyala yace kai "ashema wannan SOJAN raggo ne ban saniba, Cikin kuka yace "eh din "aikam gabada ya falon "akasa dariya, juyawa yayi yakalli Baba gen Cikin kuka me kunshe da farin Ciki yace toh Kai kuma baba gen mekace?.. Cikin Murmushi yace toh" ni mezan ce' tunda Na gashi magajin Nawa raggo ne, yace' au haka neko?.. to shikenan dama bakusanmu shiyasa Ku kabarmu munata faman shan wahala badan Allah yasa Baban abokin Na yataimake muba dashikenan hakaza kubarmu mukare rayuwar mu acikin wahala nida mama Na KO?...

da sauri suka rungume shi suna cewa kayi hakuri duk abunda kaga yasamu bawa toh dama can Allah yatsara hakan sai yasa meshi kuma wani lokaci jaraba mutun ubangiji yakeyi idan ka kwantar Da hankalin ka saikaga "DA SANNU kacinye jarabawar kuma dakace bamusan ka waya fada maka bama sonka?.. Baba engr yace' kalli can ahankali yadaga Kai yakalli tulin jama'ar dake falon Cikin sanyi murya yace' nagansu, yace toh dukkan sun masoyan Kane wasu" mabasu zoba tukun saboda haka duk muna sonka, yace nima Ina sonku.

Nan Dai Baba engr yayi tafada masa irin yadda suke sanshi daga nan kuma yakira Adda Uwa yace tayita nuna masa kowa da kuma yadda suke", "ahankali Abdul-jabbar yagane kowa yawancinsu duk abokan wasa shine aikam sunata zolayar shi bayan komai yalafa sai yakoma kusada Y Y k yanzu. dai-dai lokacin da Daddy yashiga falon da Sallama iyalansa nabiye dashi, gurin su baba yanufa yazube tareda gaidasu suma iyalain shi haka sukayi, Sarah ce itada Esha baby da Zarah Mama suka nufi kusada Humeeh suka zauna Sarah cikin rada tace ke! my besty lafiya naga all family here?..

tace Lafiya lau za'yi mitin ne tace OK dai-dai lokacin da idanun ta yasauka akan Abdul-jabbar, Cikin tsoro tace' my besty waye wancan din mai kamada Daddy mu?.. Esha baby tace' eh fa, Cikin rada tace you brother Abdul-jabbar da sauri tace' don Allah?.. tace Allah kuwa aikam da sauri suka tashi dukkan su Esha baby da Zarah Mama suka nufi guri Abdul-jabbar suka bufe gaban shi tareda Kama hannun shi sukace da gaske Kai Hamman mune?.. inaka shiga munata son ganin ka amma bamu ganka bai sai kuma suka fashe da kuka sukace Hamman mu muna sonka.

kallon su yake yayinda yaji kaunar su" takamashi rungume su yayi shima kukan yake yace, nima inasanku sosai inata neman inda yan'uwana suke amma bansan inda suke ba sai yau Allah yahadani rabin jikina Ina sonku sosai, Sarah tace pls Hamman karka sake tafiya kabarmu kaji?.. yace "a ah ba'inda zayi Ina nan tareda Ku duk dacewa Daddy Ku baya sona, Cikin tsoro esha tace kai! Hamman mu Waya fada maka cewar Dadd'mu baya sonka?..Cikin Dan jin haushi yace ba shine yakori Mama Na tun'ina Cikin Ciki kinga hakan yana nufi baya son muke nanko?.. Kai take girgizawa alamar a ah.

dai-dai lokacin da Daddy yakaraso gurinsu ya zauna idanu suka hada shida Abdul-jabbar Daddy jiyayi son Dan'nashi yana ratsashi shima Abdul-jabbar din haka yaji kaunar Daddy yana shi garshi, Abdul-jabbar ne yakauda Kai gefe hannun Daddy yasa yajujo da fuskar shi tareda cewa my Son baka son ganina ne?...Cikin kuka yace' Daddy toh' aikaine bakas....bai bari ya karasa ba yajawo shi ya rungume shi yana kuka tareda cewa Ina Sonka my son kuyafe Mani abunda nayi maku duk sharri makirci Aina'une, nan dai Daddy yabashi hakuri tareda zuwa gurin mama itama yabata hakuri tace bakomai dama haka Allah yatsara hakan sai yafaru,
harda Aina'uma tabasu hakuri sai kukan nadama takeyi, gatadai Cikin dauka amma duk tare me ta lalace, nikam nace alhakine.

Bayan komai yalafa sai Mlm yayitayi nasiha mai kashe jiki musamman ma "akan mata dabasu San zama da kishiyoyin su Lafiya,
har Mlm zaya rufe taronda Addu'a sai Daddy yace yanane man alfarma da amayar da auren shi da A'isha aikam bawani bata lokaci mlm yafadi sadaki Daddy yabayar aka daura aure,

bayan "angama daurin auren sai Abdul-jabbar yace Daddy wani abunake so kayi Mani...yace fadi abunda ka keso indai baifi karfina toh" zanyi maka shi ko mene ne?... yace aure nakeso dariya akayi falon Daddy yace Abu me sauki fadi komata Nawa nakeso, yace biyu ne gasu can yanuna inda Hajiyar Baba gen Da Hajiyar Baba engr, dariya akasakeyi yayinda Daddy yakama kun'nan shi yace my Son iyayan Nawa zaka aura?.. yace ahhhh Daddy wasa nake sudin aitsofine kaga wanda nakeso can yanuna inda Humeeh take zaune aikam da sauri taboye fuskarta "abayan Sarah,

Daddy yace Kai masha'allah "aikam ba'abar gurinba saida da "akasa ranan bukin Abdul-jabbar da Humeeh wata daya, sannan Mlm yarufe taro DA Addu'a
Washegari tunda safe jirgin su mlm yatashi zuwa Kaduna.

πŸ’πŸ’πŸ’
Bayan kwana biyu Mama tare agidan Daddy "aranan ne kuma Daddy yahada gagarumar walima na farin cikin baiyyanar Danshi, walimar kam manyamayan mutane sun halatta sosai "ankuma gama lafiya inda Abdul-jabbar yasamu kyau gudu ka sosai.

Haka rayuwa yaitatafiya Abdul-jabbar da Mama basuda sauran matsala yanzu duk yasan gidajen yan'uwansa yana kuma cigaba da aikin sa, Soyayya kuma shida Humeeh sai abunda yai gaba, "akwana antashi bawuya "agurin Allah gashi yausauran sati daya bukinsu.

Su Sarah "ankasa zaune "ankasa tsaye bukin nasu da kawa da yaya yaune suka fara event, zaune suke afalon gidan Baba gen kasan cewar nan za'a sa Amarya lalle Humeeh Sarah Esha Zarah da kuma, Haleeh da Hannah dayake duk sunzo saikuma sauran wasu yammata daga Cikin family din fira suke tayi irin na'amare.

"A yaune dubun mutane suka shaida auren ABDUL-JABBAR AHMED ABDUL-JABBAR DA amaryarshi A'ISHA HUMAIRA MAHAMUD, masha'allah Allah yabada zaman Lafiya.

"Anhada lafiyayyan dinner awani kayatacce gurin mesuna komesment dinar tahadu iyakar haduwa angoda Amarya sunyi kyau harsun gaji, abokan angodana Amarya ma sunyi kyau sosai kasan cewar sunyi ankonsu mai asalin kyau, haka nandai aka gama dinner lafiya.

Zaune suke sai faman shakiyanci suke irin na kawayan "amarya saijin Sallama angon'nai sukaji "aikam sai sukayi shuru, Humeeh kam da sauri tarufe fukada mayafi Bayan sun shigo "angaisa akataba Dan barkwanci Sannan M B yayimusu nasiha Y Y k yai Addu'a Sannan sukayi masu Sallam

"aikam da sauri Humeeh tarike Hannah da Haleeh sai tafara kuka wai karsu tafi suma kukan suke, Doctor S I g ne yakallesu yai dariya yace wato tarihi zaya maimaita kanshi kenan KO?.. kallon shi Haleeh tayi tareda turo baki Dalter boy yace a ah Barau sunyi kukan rabuwa kasa yanzu idan suka rabu kafin su gajuna sai andade..

Abdul-jabbar yace' eh fa haka ne Nan dai Sukai talallashi su har sukayi shuru sannan sukayi masu Sallama suka tafi, suka bar Amarya da Ango don yace bazaya rakasu ba tunda suna dayawa, suma sukace "eh sunyafe yazauna yaci amarcisa.

_*toh" ainima barin Amarya DA Ango zanyi suci amarcisu lafiya*_

**********
"DA SANNU" rayuwa tacigabada tafiya Abdul-jabbar yagama kos dinshi Cikin sa'a kuma su kabar shi nan Yola din don haka Soyayyar su sukeyi shida Humeeh, yayida itama tacigaba dazuwa makaranta abunta.

*********
*BAYAN WATA TARA*
Humeeh ce" nahango sanye da doguwar rigar shadda me ruwan toka, dinkin aikin wutane gaskiya shaddan yamata kyau sosai idanba kasanta ba toh" balallai bane kallo guda kagane ta, kasan cewar tayi kiba tabude saka makon Cikin da take dauke dashi.

"ahankali take saukowa daga bene da koma "ace kyar Da kyar, kasan cewar cikin yashiga watan haihu steps biyu ta taka zata ta kana uku kenan, saiga Abdul-jabbar yashigo sanyeda uniform din SOJOJI,
da sauri najiyace tsaya daganan aikam cak tatsaya dasassarfa yahau benan yace bakijiko?..my Cool.

Baki ta turo tareda cewa toh" nina ganijene yace' toh" basai kikiraniba?..tace toh" Sorry, daukanta yayi cak yasauke takasa tareda Doratasaman kushin yafara manmatsa mata kafafunta dasuka dan kunbura.

Can saitaji matar yaya daure dakuma ba harda kunkuru da sauri tace Innalillahi, yace mene?.dai-dai lokacin da taji wani irin ciwo aikam tuni tasaki kuka tareda cewa wayyo Umma,Cikin tsoro yace me yafaru tace marata da sauri ya dauke ta sai mota "asibiti Cikin ikon Allah tahaifi tagwaye duk mata, kyakkyawai dasu masu kamada Babansu"

Zokaga murna gurin Abdul-jabbar nanda nan yafarakiran mutane yanafada musu Cikin lokaci kankani akacika asibiti.

***********
Rana yara sukaci sunan su" wato Hassana DA Hussaina, suna yakayatu mature kayatuwa mutanan ta sunzo Hannah da goyon danta, namiji Haleeh kuma da Cikin tana "aure wani laccara haka nan akaci suna akawatse taro lafiya alamar megego da yaranta toh" mu masaimuce ALLAH yaraya HASSANA DA HUSSAINA.


_Masha'allah_

Anan

Nakawo karshen wannan littafi me suna DA SANNU.
kuskuren DA nayi ALLAH kayafe Mani.



πŸ’Lufhat ceπŸ’

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment