Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

amma Sam ba'ayi hakaba saikawai kuka barta tana soyayya kuka hada,

takatseshi
D"a sauri tace muka hadata dame? Yace da abunda yafi kafin kwakwalwarta mana, tace a ah muba ruwanmu tahada kanta dashidai.

Yace Kuka hadata dashidai dabaku yardaba aibazata tsaya tasaurari saurayiba, Ita kam umma sai tayi shuru tana saurarenshi batareda tasake cewa komaiba, yanatayi can saiyaja tsaki mtsww.

Ta kalleshi aranta tace wanzami kenan bakaso ajikinka, saikuma tai murmushi abayyane tace daga dawowa kuma saifada?

Yace haba umman yara yabazanyi fadaba saboda Allah. tace wato kar'abarta sake tsayawa da saurayi kenan KO?

Yace eh kusan hakadin nakenufi. Au zubamata ido zamuyi muna kallonta bazamu yimata aureba ka kenufi?

Nagaya miki baza aimata aureba? Aure kam tunda shiya haifeta aidolenta itama tayishi amma aisai'ajira hartakai munzalinyi ko?

A"to Inbaka fadiba hakaba to yaza'ai kamar Humaira amatsayinta Na ya mace acekuma baza A"barta ta tsaya DA saurayiba,

Y"a kalleta ya girgiza Kai Yace Asma'u wai maiyasa ki keyimini hakane nadawo zamufara
sa'insa dake kenan? kinga indamuke samun matsala dake Inna ce ga yadda za'ayi saikice maniba hakaba,

Yacigaba da cewa yaza'ayi ace kamar Humaira tahada Dan taura biyu abaki akema kinsan bazaiyi yuba. Tace kamar yaya Dan
taura biyu abaki?

Yace yazata hada karatu da kuma soyayya shin karatu
zatayi KO soyayya? Saiki zaba Mata daya domin kuwa kece kika kamata Da hartasamu damar kula samari, saboda haka nan Ina sauraranki zabar Mata daya daga cikin biyu kinjiko?

Ta"kallesa saitaga kamar ransa yabaci, tayi murmushi tace Abban yara kenan to yaizafi? Yabata amsa dacewa aibazafi acikin magana ta sai, tace akwai mana ba gashi nan kabata raiba.

Ya" tsura Mata ido cikin bacin rai Yace ya bazan bata raiba Asma'u meyasa zakiyi Mani haka?
Kinsan halinmu sarai bawai bakisaniba,

baikamata ace kamar Humaira tafara daukar matsalar da namiji ba, common fifteen years fatake tama Kai shabiyar dinma kuwa?

Tace batakaiba tukun na saura wata hudu, yace to kinjiba amma kika barta tadauki abunda KO yar shakara talatin saitayi da gaske zata iyamasa,

To ballan tana Humaira yar sha hudu dawani abu yaja tsaki mtsww, yaci gaba dacewa nidai Asma'u baki kyauta miniba wallahi KO kadan,

Yayi shuru Na tsawon wani lakaci batare daya sakecewa komaiba. Tace to kayi hakuri Abba Humaira nayi kuskure amma insha Allahu haka bazata karafa ruwaba kaji?

Aima tundaga wannan yaron bata Kara kula kowani saurayiba, har lokaci baice komaiba, tace naji kayi shuru ko haryanzu fushin kakeyi?

Y"ace a ah bafushi nakeyiba kinsan nibanason abunda zaibatama Addana rai duk sai naji rayuwana yabaci,

T"ace ato kariga kasan halin kayanka da sa'abu cikin rai, Kaga gakawa zuccinka gana karatu sannan kuma gawan nan yaron datasashi arai, gajarabawa badole tarameba,

dama jibi zasu gama jarabawa idan Allah yakaimu narai lafia.
Yayi murmushi Yace Amin Allah sarki Adda Humaira na hakana me sunanta kedason karatu, inaganinma idan jarabawarsu tafito D"a kyau America zankaita tayi karatuta achan I hope dai tarubu jamb?

Tace eh tarubuta Amma duk makarantun dake kasarnan Najeriya basuyiba,

meyasa zakakaita America kasar masu jajayen kunne kasar dabasuda tarbiyya, meyabaka sha'awa dazaka kaita Chan taikaratu?

Yace saboda inas on tayi karatunta me kyau cikin nutsuwa da kwanciyar hankali,

kuma insha Allahu nasan tarbiyyar damukai Mata bazata zubarba dayardan Allah,
Sannan kuma aigidan ubangidana zata zauna bawai waniguriba,

kuma bawanda zayata kuramata akwai yarinya agidan tsarartace don Itama natafi shabiyar dinba, zataji dadin zamadasu kwarai da gaske domin basuda matsala wallahi kedai kawai
kiyimata addu'a.

T"ace audama Chan katafi Kai zamanka hankalinka akwance Mukuma muna nan duk hankalinmu atashe, Kai kuma babu abunda yadameka?

Yace umman Adda Humaira meyasa kikemaida hannun agogo bayane? angaya miki nima danake Chan hankalin nawa akwance take? To barina fadamiki hankali na ba'akwanche yakeba, akoda yaushe hankali na atasheyake saboda bansan halinda kuke cikiba, bantaba kwana nashi batareda nai tunanin kuba,

kuma cikin raina akoda yaushe, nima bantaba zatan tafia wata kasa nabarkuba, Bari kinji nagaya mini yadda akai harnatsin kainan America agidan yari nahadu da wani Mutum da matsalasa tai kusan daya datawa,
Yakece mini shikam najiriya kasarsace amma wallahi yagaji da ita, saina tambayesa saboda meyasa yafadi haka?

Sai"yacemun saboda yawancin mutanan dake cikin ta macutane azzalumai.
Don haka shikam idan har Allah yasa yafito daga gidan yari lafia, to zayayima kanin mahaifinsa magana yahadasa dawani abokinsa, datake can America dazama. Hakanan kawai naji nasamu kaina iname cemasa nima inhar dahali to nimazan bishi mutafi tare, domin kuwa nima,

Alokacin naji kasar Tafitamun arai. Harmadai idan natuna cewa ba'asan inda yar'uwata takeba duk sai naji hankali na yakara tashi, domin kuwa nasan banida kowa sai Allah saikuma ku,

don haka sai kawai nayanke shawarar nabishi mutafi tare saboda nayi imani Allah zaikulamun daku kuma inada tabbacin cewa Malam zaya kuladaku,

Koda muka isa mutumin mesuna Alh jamilu yakarbemu DA mutunci, yakuma Samar mana Aiki munkuma samu alkhairi aciknsa sosai,

Wanda harna keta aiko sako ta gurinta Alh musa kusan sonawa, Amma sai akoma mundashi waibasu ganeshiba, sai sakon karshene sannan akaganeshi saidai kuma baiyimun yanda naceba,

domin kuwa cewa nayi yasaimun fili atudun wada yaimun gini amma wai duk fadin garin Kaduna babu filin daza asaimun saida akatafi garin yola saboda tsabar walakanci irin Na Alh musa,

Yaja tsaki mtsww ainasan da yola nace agina akaduna. Tace menene laifin Alh musa anan ?

hakanan dayayi shine dai-dai haka akeson abokina kwarai yasa abokinsa hanyar gaskiya bata karyaba,

Abban Humaira lokaci yayi daya kamata kakoma mahaifarka hakanan, komai yaizafi maganinsa Allah yar'uwarka inhartana Raye aduniya Koda shekara nawane inhar Allah yakaddara zaku gamu, tofa bamakawa sai kun gamu idan kuma Allah bai kaddara kugamuba tofa bawanda ya'isa yahadaku.

Y"a kalleta yace nasan da haka Umman Humaira tun bayanzuba, saidai zanzauna ayolane bawai don inasoba,

domin kuwa sam bazatai mun dadin zamaba Tace hakuri zakai ka kuma daure kazauna hakanan tunda mahaifarkace,

Yace to yana iya tunda shima Malam yace dole saina koma candin dazama, yanzu kifito muje kofar gida kiga motar Dana siya Tana nan waje gurin Malam,

Sannan kuma gobe KO jibi in Allah yasa munaciki masu yawancin rai zantafi Zaria Nagano babana,

"Malam kuma yace dole za'asamu wasu daga cikin almajiransa atafidasu Chan yola don susauke Alkur'ani maigirma agidan,

domin kuwa yace bai kamata ashiga gidan hakanan ba Humaira ce tashiga dakin tareDa sallama suka asma,

Yai murmushi yace zonan Adda Humaira ta harkingama wanke-wanken kenan? Tazo gefensa tazauna tareda cewa eh nagama,

Yace to yaya jarabawa ummanku tace jibine zaku gamako? Tace eh to me'ake karantawa? tace Abba medicine nake karantawa,

Ban mantaba domin kace abunda kakeson nakaranta kenan, Yace Karatunda kikeyi mewuyane sannan kuma kika hadashi dawani abun maiwuya sosai meyasa kikai haka Humaira?

Da sauri ta kalleshi tareda cewa Abba wani iri abune nahada dashi mewuya sosai? Yau murmushi yace nifana Fara tambayarki,

Amma bakibani amsaba sai kema kika tambayeni? To nibari nabaki Amsan taki tambayar inanufin soyayya,Dasauri ta kalli inda umma take, ita kam umma harara tawatsa Mata ahankali ta sunkuyarda Kai kasa batare datake komai ba. Yace Na tambayeki?

Tace eh zaki'iya tauna Dan taura biyu abaki? A ah bazan iyaba? yace why? Tace Abba gaskiya is two big, Yace good, ummanku tafadamun abunda duk yafaru. Saboda haka,

A"bunda nakeso dake yanzu shine kirabuda dukan wasu samarin dakikasani,kimaida hankalinki akaratu kinsan inda zankaiki kicigaba da karatunki?

T"ace a ah to America zankaiki tai murmushi harsaida wushiryarta yabaiyana , Abba nice zantafi America karatu? Eh ko bakison zuwa ne?

Lah Abba wallahi inason zuwa, yauwa toshike nan kinga inhar Allah yakaiki lafia to kimaida hankalinki kan karatu kiyi shi sosai. Inharki kayi yadda nakeso to nima zanyi miki duk abundanc kema kikeso kinajiko? Addan Abba.

T"ace eh Abba insha Allahu zakasameni maibiyayya akan dukan abunda kace, Yace yauwa Adda Humaira Allah yai muku Albarka yabaku abunda kuke nema Na alkhairi tace Amin, Abba amma zakudinga zuwa kaida umma Da yah Himu KO?

Yai murmushi yace karkidamu agidan ubangidana Zaki zauna, akwai yarinya agidan kusan sa'arkice batada matsalar sannan kuma duk lokacinda kikeson ganina zanzo kinjiko ?

Tace to Abba, to katashi muje kuga motar suka ce to, Sukafita dukansu don ganin motar.

koda Abdul-jabbar ya'isa gidan Y Y k afalo yatarar dashi zaune shida matarsa Jamila,

yanaduba wasu takardu ita kuma Tana kallon wani India film, ita kuma ummita kuma Tana kan dan kekenta tana wasa, Yai sallama suka asma Y Y K ya kallesa fuskasa cikeda mamaki, Jamila tace a ah.
?💐💞💞NU
💞💞💐N
💐💐SA
💞DA"
💞
Page💐5
💞
💞DA"
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞NU



NA


💐MEENAT💞 UMAR💞 FARUQ💐




This page belong to my best friend LARAI IBRAHIM RIBAH Dan Fodio university of sokoto.



edited by Zainuddeen zain



-------------------------------------
PEN WRITERS ASSOCIATION


PEN: THE STRONGEST WEAPO
-------------------------------------


✍🏾



only the exquisite and whizkid writers are opportune to be writers



D"a sauri yakarasa wajanta yaca a ah haba Adda ta yahaka kuma bakiyi murnada dawowata bane?
Ta girgiza Kai alamar a ah,

Yadago kanta tareda share Mata hawaye yace to menene kuma abun kuka? bagani nadawoba,

Pls stop crying, kinsan banason ganin hawayanki ko?
Cikin kukan sha'gwaba tace pls Abba karka Kara tafia kabarmu Allah daka tafi munsha wahala sosai.

Y"ace ainadawo kenan babu inda zankara tafia nabarku Ina nan taredaku insha Allahu kinjiko? Tadaga Kai alamar to,

Yace to ya isa hakanan yasake cewa to kiyi dariya mana naga open teeth din nan dana Dade banganiba,

Aiko ta Saki dariya harsaida wushiryarta din yabaiyana,
Yace yauwa Humaira Addan Abba kokefa Ina umman kune bangantaba? tace tana nan cikin dakin gwaggo,

To ita gwaggon kumafa? Taje unguwa OK to Bari nashiga wajan umman taku tace to.

T"ana zaune bakin gado, yayi sallama yashiga sanin muhimmancin sallama yasata amsa, amma inbadan hakaba dako sallamarsa bazata amsaba.

A"hankali yakarasa wajanta yacire Mata tagumin zabga, yace umman yara tagumi bayada kyau.

Batace masa komaiba yasake cewa umman yara yanasa meku inafata nasameku lafia?

Malam yafada mini cewa Himu Na yana A. b. u Zaria KO?

Aini ba abinda zancewa Malam saidai nace Allah yabiyasa ubangiji yasa Aljannar fiddausice makomarrr, maganar ta tsaya masa sakamakon hawayen daya gani suna sauka afuskarta,

Yace a ah umman yarakuma yahaka kuma?
Yanzu Adda Humaira ta tareni da kuka sannan kuma kema dashi zakitareni? Inagadai ga dukkan alama bakuyi farin cikin dawowa taba kenan KO?

T"ashare hawaye dagefen zaninta, tace yanzu saboda Allah da Annabi abunda kayi ka kyauta maiyasa zakai mana haka?

A" lokacin da muke bukatarka akusadamu, A"sannan ne Kai kuma kayi tafiyarka kabarmu,
Haba Abban yara shekara hudu kenan fa,

Sannan kuma don munyi kuka kakecewa bamuyi farin cikin dawowar kaba?

To munji bamuyi farin cikinba Kaga Kai kuma ba saika komaiba, tunda kaima ga dukkan alama ba kayi ninyar dawowabako?

Y"ayi murmushi tareda Kama hannunta yace haba umman yara meyai zafi haka shiba wutaba?

Shin bazakiyi mini uziriba saboda Allah? Kisa nima ba'ason raina natafi nabarkuba dolece tasani yinhaka,
Ya kuma yin murmushi yace habawa uwar yayana bansanki
dafishiba,

Kinsa meye? Fishin baiyimiki kyau saikika fito MA'U yafada cikin zolaya yana dariya,
Cikin jin haushi tace karyayi kyaudin aibawai nayi bane don yayi mini kyau,
Kayi saika ce Kaine mutumin nafarko da kaddara ta taba fadamawa,

Y"ace to naji amma yanzu dai kiyi hakuri nasan nayi laifi ayafemini kaina bisa wuya, bazan Kara tafia mainisa irin hakaba insha Allahu kinji?
Asma'ul'Husna uwargidan Alh mahamud umman Ibrahim da Aishatul'Humaira,

T"ayi murmushi tace aifa za'akin baki agurinku maza kamar ganga,

Badole nayi hakuri tunda kasan bayadda zanyi dakai,

Ni'abinda mayake bani mamaki kai kasani sarai dacewa, kowani bawa da irin kaddaran da Allah kedora masa,
Allah baitaba dorama bawa abunda yafi karfisaba,

Duk abunda Kaga ubangiji yadorama bawonsa to yasan zaya'iyane shiyasa masa,
Amma kai duk sai kamanta da haka KO?

Yace amma dai kinsa tunda ban taba shiga irin wannan haliba aidolene najigata KO?

Tace eh yadda baka taba shiga ba hakanan wanima baitaba tunani KO kwatan kwacin shiga irin nakaba,
Amma Allah mai iko dayatashi sai no yasakashi cikin wani halin Wanda yafinakama nesa bakusaba ya kumayi hakuri,

Saboda yasan akwana atashi Allah zayafitar dashi daga cikin wannan halin.

Y"ace to shikenan naji mubar wannan maganar, ubangiji ya yayemana matsalolin Rayuwa, tace to Amin don Darajar Annabi.

Y"ace naca miki Malam yafada mini ankai Himu A.B.U Zaria bakice mini komai ba kinata fishi,

Sannan naga Adda Humaira tarame shinwa haryanzu mutanan basubarta bane?
Wai shin me mutanan nan suke sone da bazasu barmini yata tahutaba?

(Yananufin mutanan boye)

T"ayi murmushi tace a ah baruwan mutane
Indai wayan mutanan ne, dataimakon Allah dana malam sukarabu da'ita,
I tace dai dasa Abu cikin rai.
Yace menene yasaka acikin ranta dayasa tarame haka?

Tace
Komai maimata sashi cikin rai,
Kasanta da kawazucinka gakuma tadason karatu,
Sannan kuma gawani yaro dayazo yanasonta itama Tana sonshi sunyi nisa dason juna, tosaikuma dagabaya tagane yanada Mata,

Yace matar tashi I tace zata hanasu cigaba da son junansu?

Ta"ce eh to kusan hakadin ne tunda had gida tazo tacimini mutunci, takumace Humaira tafita Mata harkar mijinta inba hakaba kuma zata nakasata.

Dasauri yace me Tana haukane? saboda mijinta yace yana son Adda Humaira shine zata nakasata,

tace eh hatafada,
Yaja tsaki mtss yace saboda yana aurenta shikenan kuma sai akace karya kula wata ya mace ko,

To afadamata namiji mijin mace daya ne?
Waima yar gidan waye datake ikirarin zatanakasa mini Adda Humaira ta,

T"atce wallahi bansan KO yar wayaba, Amma dai daga ganita ba gidan mutunci tafitoba, domin shigarta baikama da yar mutunciba ,

kamar ba matar aureba wallahi yarinyar tacimun mutunci sosai Wanda tunda nake ba'ataba yimini irinsaba,

Toni kuma danaga haka sai nace tafita Mata harkar mijinta tunda bashi kadai bane DA namiji, saboda dai nibanason ta shin hankali,

toshinefa tasama kanta tunani DA"damuwa harda zazzabi tayi, aimayanzu tadanyi dama-dama.
Yana tsaki mts tareda cewa Ai wallahi duk laifinkune dagake har Abba Himu,
Kema kinfi Himu laifi sosai saboda Allah Humaira gudanawa take da harza'abarta ta tsaya da saurayi, (class 2) fanabarta ya kuma cewa ke haryanzu bakisan halinmu bako?
D"asauri tace halinkufa kace hmmm nikuwa nasanshi domin kuwa kayimin nagani.
Cikin bacin rai yace me nayi miki?
?💐💞💞NU
💞💞💐N
💐💐SA
💞DA 💞
Page9-12💐
💞
💞DA
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞NU



NA

💞MEENAT💐 💐UMAR💞 FARUQ💐



dedicated to my Aunty Hajja from Maiduguri live in Saudi Arabia we miss you so muchhh i greet my little sister's fatima zahra and lsrah




edited by Zanuddeen zain


---------------------------------------
PEN WRITERS ASSOCIATION


PEN THE STRONGEST WEAPO
----------------------------------------




✍🏾



only the exquisite and whizkid writers are opportune to be writers




Jamila tace a ah mutanan America saukar yaushe? Yace dazu nadawo wallahi ya maida hankalisa ga ummita datake daga masa hannun alamar ya dauketa,

Yai dariya yace ummita kinsani ne? Jamila tai dariya tareda cewa bata ganka tsaye ba mai daukar ta sutafi yawo.
Ya dauke yana murmushi yace baby ummita yawo kikeso atafi?
Yadagata sama yana mata wasa Tana bangale baki Tana dariya, Yace mutafi yawo tadaga Kai alamar eh,

Y Y k Yace kajita harda saurin cewa eh KO? to babu inda Zaki yarinya sai danbanzan yawo sai kace taci kafar kare.
Abdul-jabbar yace Mutum da kafarsa sai ahanasa yawo, ah gaskiya abar Mutum yawala.

Y Y K Yace Ai wannan yawon tane yawuce misali in yanzu kabarta tafita tosai kafita nemanta,
Shiyasa nace Mamanta tadaina barinta tanafita tunda kafafunta kaikayi suke mata.
Hakanan ran nan tafita ba Wanda yasani saboda baba maigadi yakewaya bayi,

kuma yamanta bairufe kofaba kawai tafita ingayamaka mukaita nemanta, bamu gantaba Kai ranan hankalinmu yatashi wallahi sosai hartsawon wani lokacifa bamu gantaba, sai chan mukaganta abayan layinmu taci kuka takoshi Tana zaune akofar wani gida hartafara gyangyadi sannan muka daukota ,

Abdul-jabbar yace kai! Kai!! Kai!!! ummita Ashe kintaba bachewa tace eh suka kyalkyace DA dariya, Jamila tace aiwajan nan duk jinta take atakure,

Yace ummita kidaina yawo kinji? tace to idan kinayawo sai anyanke kafafunki kuma shikenan bazaki sake ganin mom and Dad ba ko kinason kidaina ganinsu?

Tace a ah Daddy Adena KO? Sukai dariya Yace yauwa my gud gal, Jamila takawo masa Ruwa da lemon juice tareda soyayyen nama ta'ajiye kan table din dake gabanshi,

T"areda cewa muntsaya sauraran wannan me surutun bankawo maka ruwa ba,

Y Y K yace kai ni surutunta har mamaki yakeban yarinya sai sai dankaran surutu saikace parrot,Yai murmushi yace aifira mukeyi KO ummita?

Tace eh aje gidan Ajiya ko? tananufin Hajiya "karima , Jamila tace aifa haryanzu yawon dai yana nan Oya tashi muje muyi karatu ki kyale daddy yasha ruwa tace to,

Y"asauketa ta kalleshi tace daddy anyi kalatu yace to my gud gal kiyi dayawa kinjiko?

Yace to Daddy ankalanta inji Yace eh, domin kuwa duk yagane gwarancin datakeyi tace ABCDE ta kuma cewa 12345 hartana nunamasa yan yatsunta alamar 5 kenan,
Yatafa Mata tareda cewa eyye gud gal kin iya amma kikarayi sosai, zamuje gidan Hajiya kuma musiyo sweet aizakisha KO? tace eh , to kiyi karatu dayawa kinji KO? Tace to,Jamila tace nidai mutafi Sarkin surutu

Y"a tsiyaye lemon yasha Y Y K Yace Ina dalta boy? Yace afilin jirgi muka rabu dashi nace ya tsaya kwana gobe sai yatafi Yace a ah shi bazai tsaya ba.
Ya'ajiye cup din yayi murmushi tareda cewa yah akayine Nawa naga kanata kallona kodai nasake makane?

Y Y K Yace kwarai kuwa da gaske kasake mun, naga duk karame kayi duhu meya farune kodai kayi rashin lafia ne achan?

Abdul-jabbar ya girgiza Kai alamar a ah Cikin tsananin mamaki Y Y K Yace yazakace a ah? Alhalin kowa yaganka yaga Wanda bashi da lafia,

Abdul-jabbar yace daga dawowana KO ruwaban shaba "mama tace waibani DA lafia, don karnace mata a ah tace nai Mata karya sai kawai nace Mata eh,
Amma ni lafia ta qalau,

Y Y K Yace OK naji lafiyarka qalau to amma menene yasaka kayi wannan ramewa da duhu haka?
Kamar Wanda yatashi jinya Kaga kanka kuwa a mirror?

Abdul-jabbar ya tsurama Y Y k ido Na tsawon wani lokacin batareda Yace komaiba,

Chan Yace Nawa narasa gane awani matsayi nake a gurin my cool, domin kuwa yanzu nasan tana daukata mayaudari ko maciyi Amana tunda banfada Mata cewa nayi aure bako?
Nikam babu abunda zancema wannan yar iskar yarinyar itada uwarta saidai Allah ya'isa tsakanina dazu,
Saboda duk wani abunda yafaru tsakanina DA my cool to sune silar komai,
Nibansan ma ya'akai tasan ina neman my cool ba, ban kuma San ubanda yanuna Mata gidan suba DA hartasamu damar zuwa taci musu mutunci,
Saboda haka don Allah katashi muje karakani nabata hakuri,

Domin Nikam Ina Matukar son mesanyina inayimata son Dani kaina basan iyakarsaba,
Wanda inaji ajikina muddun narasata to bansan yadda Rayuwata zata kasanceba.
Don haka katashi mutafi kajiko Nawa? Yafada fuskarshi cike DA tausayin kansa,

Shikam Y Y K tunda Abdul-jabbar yafara magana gabansa kefaduwa, (Aransa kuwa fadi yake wato angudu ba'atsiraba kenan abunda yake gudu shine keshirin faruwa,)

A hankali ya kalli Abdul-jabbar din duk sai yabashi tausayi, aransa yake cewa Yace lafiar sa qalau Alhalin kuma yana dauke DA babbar cuta maiwuyar magani,

Domin kuwa SO babbar cuta ne tabbas SON "Humaira Yai masa mugun kamu, yaki fadamasa ne don karya shiga wani hali, amma kuma duk dahaka saida yashiga.
Ya katsemasa zanchan zuci datakeyi dacewa Nawa tashi mana mutafi,

A"hankali Y Y K Yatashi jikinsa asanyaye hannun shi rikeda takardu yanufi ciki,
Akangado yajefa takardun yafara safa DA marwa,

Jamila kallesa tace baban ummita meke faruwa meyasami "Abdul-jabbar din naga yarame ko bashida lafia ne?
Y"a tsura masa ido tareda cewa maman ummita Nawa baida lafia, tace maiyake damunsa?

Yace abunda yake damunsa yanada wuyar magani,
Tazaro ido alamar tsoro tace wace irin cuta ce haka mewuyar magani?

Yace "SO"yanada wuyar magani matukar bakasamu abunda kake Soba
Maganinsa daya shine hakuri,

Amma narasa ta yadda zanfahimtar DA Nawa" yagane cewar "Humaira kam tai masa nisa saidai Yai hakuri,
Saboda haka fadamun maiye abunyi maman ummita Ina mafuta?
Domin kuwa Yace saina tashi munje natayashi bata hakuri,

Kinsan abunda Yace min kuwa? Tace a ah Yace muddun yarasata "Humaira to shikam baisan ya rayuwarsa zata kasanceba,
D"on haka fadamun yazanyi?

Jamila tadafe kirji tareda cewa munshiga uku yanzu kafada masa ne cewa Humaira suntashi kaikuma ba kasan inda sukako mana?
Yace banfada masa komaiba,

tace toh"
yanzu kaje kutafi in kuka aikai- yaro yakirata akace muku bata nan suntashi, nasan zai tambayeka mai yasa baka fadama saba, Kaga sai kace kayi hakane saboda karya shiga wani hali, saikaji maizai cemaka,

Y"ai ajiyar zuciya Yace kinaganin hakan shine mafita?

T"ace kwarai kuwa saboda masu Karin magana sunche zuwada Kai yafi sako, Kaga idanyagani da ido sa zaifi yarda akan kafada masa, duk dadai nasan bazai karyata kana koya kagani?

Yace to shikenan Bari mutafi sai mundawo kenan tace to adawo lafia Yace Allah yasa yafita.


💞💐LUFHAT ce 💞💐
💐💐💞💞NU
💞💞💐N
💐💐SA
💞DA
💞
Page13-15💐
💞
💞DA
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞NU

NA

💞MEENAT💐 💐UMAR💞 FARUQ💐



-----------------------------------------
®PEN WRITERS ASSOCIATION


PEN THE STRONGEST WEAPON
----------------------------------------



only the exquisite
and whizkid writers are opportune to be pen writers




✍🏾





Y Y K ne yake Jan motar yayida Abdul-jabbar kegefensa, Yace aika Nawa baka sani ba?

Yace inasondai nasani yanzu, Yace Mama takwasheni zuwa wani private hospital adubani tunda wai nibansan ciwon Kainaba,
Infadamaka koda mukaje munsamu ganin doctor munajiran Result, nan yasanar dashi abunda yafaru tsakanisa DA Nurse kayode.

Y Y K Yace amma dai wannan baisan kan aikinsa bako? Abdul-jabbar yaja tsaki mtsww tareda cewa yaushe fa sai iskanci kawai yasani,

Y Y k kalleshi Yace aikama iskan cinka yawane dashi ba yanzu Na tambaye cewa bakada lafia ne, amma sai kace waikai lafiyarka qalau.

Yai murmushi yace Nawa kenan karka samu damuwa bawani rashin lafia bane sosai, zazzabi ne da kuma ciwon Kai aima doctor yarubuta mun magani danasha Zan warware in sha Allahu,
Kuma danaga my cool zakaga nakoma normal maisanyina aikagane KO? yafada yadaga masa gira tareda yin dariya.

Y Y k ya hararesa Yace abunda zakace kenan tunanin "Humaira ne yasaka duk karame kayi duhu, karka wani lakawa zazzabi da ciwon kai, kaibaka kankabane shiyasa wallahi duk kayi wani iri sai kace bakai ba,
Nidai abunda nakeso dakai karinga daukar komai dasauki kadaina daukar abuda zafi.
Abdul-jabbar ya kada Kai Yace Nawa kenan bazaka ganeba neshiyasa amma bakomai mutafi kawai,

T"saye suke suna jiran yaron dasuka aika
Chan sai gashi yafito daga gidan, yana yarwakarsa.
Koda yakarasa gurinsu sai Yace ance waibabu "Humaira anan gidan,

Abdul-jabbar ya watsama yaron harara Yace kufa yaran nan wani lokacin kiwiyar tsiyane gareku,
Yaza kace nan gidan babu "Humaira? Yace Allah kuwa haka akacemun,
Yace toh" munji yimaza katafi mungode,

Shikam yaro yai tafiyarsa.
Yaja tsaki mtsww Yace Nawa Kai kaji wannan yaronko? kilama a zaure ya tsaya yadawo yacewa mutane wai babu "Humaira agidan,
Ya kuma cewa shegiyar kiwiyace kedamun wasu yaran wallahi, Shidai Y Y k ummh kawai Yace

Kai! Kai!! Kai!!! Yakira wani yaro dayake kokari wucewa tagabasu, yaron Yace gani, Yace don Allah kashiga gidan Chan kace ana sallama da "Humaira kaji KO? Yace to.

Shuru Chan saiga yaron yafito wani saurayi Dan kimanin shekara shabiyar yana biyedashi abaya, suna karasowa gurinsu sai kawai wannan saurayin Yace habawa malamai wannan wani irin abune haka saboda Allah da Annnbi?
Saunawa za'afada muku cewa babu wata "Humaira anan gidan iye?
Ance babu ankuma cewa babu amma bakuyar daba, shi in akwai za'aboye tane?

Ya kalli Y Y k Yace tareda nunasa da yatsa Yace kaidai mutumin nan kacika dan banzan naci, saunawa zanfada maka? kazo ka kuma zuwa Kai kanama tazuwa,
N"ace maka maigidan yatadasu tunda basubiyan kudin haya ka kuma tambayeni cewa ina suka koma nace

Please Login or Register in order to submit comment