Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tacire earpiece din "A hankali ta kalle su tace _what's happen?...._karamar tace Dad is back, dasauri tace ur liar "Dad ne zaya dawo yanzu?...tace Allah l'm not a liar, ku tsaya kuji karar jiniya mana, "aikam tana rufe bakinta sai sukajiyo karar jiniya,

Da sauri sukaje gurin _Window_dakin suka leka, dai-dai lokacin da motoci kimanin guda goma suke shigowa harabar gidan, wasuma har sunfa Rayin _parking_ "aikam Da gudu suka sheka, don suyo mashi" oyoyo har suna rigerigen shiga babban falo,

Dai-dai lokacin da yashiga falon da Sallama shi, da gudu sukaje suka rungume shi suna murna sukace barkada dawowa Dad, Cikin farin yace yauwa _My lovely Daughters yakuke ?_ suka ce Lafiya lau,
Dad yau meyasa ka dawo dawuri?...
yace "Ina tareda bako ne,

Shikam Abba kallon su yake cike da sha'awa "aranshi Kuma yace oh! Da yanzu wannan yaran diyan Adda A'isha ne, oh! ALLAH mai lko", gaisuwar sune takatsa mashi Zan can zucin dayake, ya Amsa fuskar shi cike da fara'.

Bayan sun zauna sai Dad yace Mahamud this is my Doughters, yana Nuna su shi yace wannan itace Saratu Amah, sai Kuma A'isha My Honey esha and last born Fatima Zarah Mama, Abba yace masha'allah ALLAH yara yasu yasa musu Albarka yace Yace Ameen,

Dad ya kalli _beautiful Daughters dinsa_ Yace kunsan wannan?... yanuna Abba dayake ta Murmushi, Amah tayi shuru tana tunani itama Zarah Mama haka tayi, "Itakam esha datake can makale jikin Dad kamar zata shige Cikin babban rigarsa, dayake "itadin Sarkin son jiki ce kamar Mage,

"A hankali tace Dad yayi kamada Na cikin picture din can, daka ke bamu labari harma kace sunan shi Uncle Mahamud,
Dad yace yes My Honey shine, da sauri Amah tace Lah Dad Allah bangane shiba, dariya sukeyi shida Abba Dad Yace toh" shine, Yace Zarah Mama jeki kira "Mom dinku tazo yau munada babban bako agidan mu,
tace toh" tareda mikewa tanufi Ciki.


*KADUNA*
*BAYAN WATA DAYA*
**********************
Kamar koda yaushe yana zaune "a office dinsa' kanshi "aduke sai faman rubutu yake Doctor I S G kenan, A hankali Abdul-jabbar yaturo kofar yashiga bakinsa "adauke da sallama,

"A hankalin yadaga Kai ya kalleshi suka hada idanu sukai wa Juna Murmushi, biron hannun shi ya'ajiye yana cewa ni wannan _patient_ din Nawa koda yaushe "amakare yake zuwa _Check up why?_ yace saboda banasan na isko kada mutane sosai dai-dai lokacin da yazauna, nasan _by this time_ karage duba _patient_

Shiyasa nake zuwa wannan lokacin, Doctor I S G yace hakane fa Kuma "aikai kyauta mun aikin ne yake yawa "inada maka abinfa sai "a Slow Abdul-jabbar yace "aikuna kokari Sosai wlh Yace toh yaza'ayi,

Bayan Doctor yagama duba shi yace abokina munkusa cin nasara "akan ciwon nakafa, Bakin Abdul-jabbar yadan tabe kadan tareda cewa toh" Allah yasa yace Ameen, sun Dan taba fira kadan sannan Abdul-jabbar ya mike yana cewa toh" nizan tafi, shima Doctor din mikewa yayi yace OK" toh" muje nataka maka, harsun Kai bakin kofar fita office din,

Sai Doctor yace af "aina manta barina baka naka _I.V_ dai-dai lokacin daya ke mika masa katin yace gashi kaga nahuta zuwa kasan saura _one week ne fa_
Abdul-jabbar yakarba yace?...






๐Ÿ’Lufhat Ce๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page151-155

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)



----------------------------------------
*_ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN:THE STRONGEST WEAPON_*
----------------------------------------


~*Don Allah kuyi Mani Hakuri narashin ganin posting Dina akan lokaci*~



*_only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers._*


โœ๐Ÿพ



Haba Doctor yanzu Saboda ALLAH yau saura _one week_ bikinka sannan zakayi "invited din'na,?... toh" yanzu dabanzo Check up din bafa?... Doctor
Yace yi hakuri "Aiyukane suyin mun yawa shiyasa,

Dama yanzu danatashi daga office zantafi nakai maku kaga hada manasu Y Y K shida M.B, Cikin zolaya Abdul-jabbar yace toh" nidai bazan zoba, Da sauri Doctor ya rungumo kafadar sa tareda cewa yi hakuri taimaka mun kazo Don ALLAH kaji?..yakarshi maganar yana langabe kai irin nayara din'nan,

Dariya Sukayi gaba daya tareda tafawa Abdul-jabbar yace karka damu Doctor zanzo insha'Allahu, nima saura _two weeks "intafi Yola kasan can sukai posting Dina,_ kaga bayan bukinka da _one week_ Zan tafi yace masha'allah toh ALLAH yakaima narai Lafiya,

Yace Ameen nagode, yace kai habadai "Ana tare nima nagode Allah ya bar zumunci ya kuma bayyana mana da "Humaira, Da sauri Abdul-jabbar yace ya'akai kasan zancan Humaira?... yace karkadamu "Ai yanzu mun zama daya, naji komai "agurinsu Y Y K mu cigaba da Addu'a Allah zaisa kaganta "indai tana garin nan, yace nagoda Doctor kawo nasu Y Y K nakai masu, yadauko yana cewa yauwa my _My friend_kaga kahutar sheni dai-dai lokacin da yamika Abdul-jabbar l .V card din,
Har bakin Motarsa yara kashi sannan yakoma office dinsa.


*********
Hannah DA Haleeh ne Zaune afaton gidan su Hannah, kasan cewar sufara shirye shiryen bikin Hannah din, yayinda ta keta faman kiran wayar Humeeh, sai kara take Amma bata dagaba, Haleeh tace "Ah toh" wai "Ina "ta'ajiye wayar ne haka?... kasan cewar takirata yafi sau goma sha biyar, Don haka Cikin Haushi Hannah tace oh mata ace _Handset_ita tamaida Nata _Roomset_ Domin daga jin wayar nan "adaki tabar ta,


Da sauri Humeeh ta daga wayar da harta kusa katsewa, daga can Hannah zata farayi mata masifa ta katseta dacewa _Sorry My Hannah ta D D bada kanji asare kije gida kice ma Hajiya yafadi_dariya Hannah tayi tace Kai _My Humeeh kin kashe bakin dazanyi maki masifa kenan KO?..._ tace "ah wace ni DA kashe wannan baki naki wannan aikin "aisai Darling Doctor din.

Tace "aibazai iyaba tace Hmmm yarinya "aibaza ki'iya ganewa ba tukun sai kinje, dariya Hannah tayi tace nida kyaleni, yanzu Saboda ALLAH "Ina kika "ajiyar Waya tundazu nake ta faman Kiranki Amma _no respond?..._ tace kedai bari "Ina kicin "Ina tanaya "Umma aikine, tace "OK shiyasa, toh" ya kike _where is my Haleeh_?... Haleeh tace _hello My Humeeh l'm here, (dayake Hannah tabude volume din) yakike?..._ tace Lafiya lau ya kuke ya Kuma shirye-shiryen?... sukace Lafiya lau, Hannah tace yaushe zakijo?

Tace Ranan _Friday_ Da sauri Hannah tace wani irin Friday Kuma?..abinda za'afara events gobe, tace abinda yasa nace Friday Saboda shirye-shiryen School kinsa ranan Monday zanfara zuwa School din,

(kasan cewar Malam yasoke maganar zuwa School America din Shiyasa Abba yanema mata, "Admission "a American University dakenan cikin Yola) Hannah tace "eh hakane Kuma fa "aini walh naji dadi da da "Malam ya yahana tafiyar nan,

Da yanzu fa badake za'ai bukin nan ba, Humeeh tace kedai Bari dama inata tunani taya zanfara Rayuwa ba tareda "Ummata ba, tace toh" yar gidan "Umma "aigwara kifara koyo tunda "idan ba School akwai aure, tace hakane Kuma fa ke! "aidana tuna zaya rabani Da "Umma sai naji gabana yafadi _My Hannah yaki keji yanzu Don ALLAH? Dariya tayi tace My Humeeh kyaleni yanzu pls kizo jibi mana?,...tace au baza kifada mani ba?...tace zan fada maki Amma sai kinzo zakizo jibin?... tace toh" bari "Abba ya shigo saina fada mashi najima yana cewa zaya tafi Kaduna jibi sai mutaho tare shikenan ko?..., sukace "eh Mana" ta Special_da sauri tace sai "anjiman ku tareda katse wayar.


***********
Masha'allah _Dinner ya kayatar_Amarya Hannah Da Angonta Doctor Ibrahim saimuce ALLAH yabada Zaman Lafiya, _Alhamdullah! Alhamdullah!! Alhamdullah!!!_injicewar Humeeh data ke kokari rufe taro da Addu'a, gabanta ne yafadi yayinda ta hango Abdul-jabbar Zaune yana Cikin wani dakakken Shadda _Sky blue yasa hula mai ratsi blue,_ya goge yayi kyau abinshi kamar bashene yaiwann tashin Lafiya ba, ita Humeeh gani tayi kamar yakara kiba, da sauri tarufe taron Da Addu'a tabar gurin,

Zumbur Abdul-jabbar ya mike sai kace antsira masa "Allura, Ku tsawa yafara yi Cikin mutane da sauri Y Y k ya bishi yana cewa Nawa me yafaru?... batareda ya kalleni shi ba yace _My Cool_ ce gatacen zata fita Da Sauri Y Y K yajawo shi daga cikin mutane, yana cewa Haba Nawa wannan wani irin "Abune haka pls kanutu kadawo hayyacinka mana,

Tun' dazu fa nake maka magana Amma kana can kana tafaman tunani, toh" waima Ta'ina kaga Humaira?....da Sauri Abdul-jabbar yace naganta" tacan tabi pls Nawa kasa keni naje gareta karta sake kubce cemani,

Shikam Y Y K sai sake rike shi yake yana cewa ni bazan sake kana, Saboda bansan inda zakaje ba Don naga alama baka Cikin Hayyacinka,

Abdul-jabbar yarasa yadda zayayi, Y Y K yasake shi Amma yakiya, Don hakane yaji wani irin bacin rai yaziyarce shi, Saboda haka sai ya tattaro gabada karfinsa ya ture Y Y K "aikam yatafi taka-taka zaifadi sai yai saurin dafe wata bishiya dake kusa dashi,

Cikin matsananci Mamaki Y Y K yadaga Kai ya kalli Abdul-jabbar, Wanda yake faman huci saikace kumurcin maciji, Cikin bacin rai yace Dalla gafara Malan wannan wani irin abune haka?... duk kabi karirrikeni saikace wani Mahaukaci, nace kasa keni gashi nan harta" tafi Saboda tsabar iskanci da walakanci irina ka, yakai karshen maganar dayin wani irin tsaki mtswwwww, yana gyara rigarsa adai-dai lokaci da M.B yakara so gurunsu,

Shikam Y Y K cikin matsanacin "al'ajabi yabude baki da hanci yana kallon Abdul-jabbar, yayinda ya hango wani irin matsananci bacin rai "afuskar shi Wanda tunda yake dashi bai taba gani irin shi ba.

M B yace kai Amma dai gaskiya ana Kama duniya, yanzun nan nagawa Kamar Humaira, Da sauri Abdul-jabbar yarike mashi hannun tareda cewa "itace ba Kama bace kagani wlh KO"?.. Nawa nafada maka _l see My Cool_ Amma kace wai _l'm not ln My Sense,_ pls muje Karta tafi banaso narasa "ta "akaro Na biyu Ina Sonta" sosai, gaba daya Abdul-jabbar ya birkice masu saijan hannun M.B yake,

M.B yace Pls Abdul-jabbar Ka nutsu Kama fa nace kaga banida tabbacin itace" KO ba ita bace, Da sauri yace wlh itace _see her ln my eyes_
Yace toh" mutafinku muduba kila itace' da sauri Abdul-jabbar yace "eh, Sai kutsewa suke Cikin mutane suna duban Humaira har mutane sun Fara watsewa Amma KO mai kanada "ita basu ganiba,

Cikin bacin rai Abdul-jabbar yace saida nafada mashi Naganta" Amma yaki yarda, "Ahankali Y Y k yakarasa gurin shi saboda wani irin tausayin shine yaji ya kamashi, "aran kuwa fadi ya Kai ALLAH yaraba muda *MASIFAR SO* rungume shi yayi yace kayi hakuri, banyi zaton da gaske kaganta" ba Amma Ka kwantar Da Hankali Ka idan tana ciki garin nan "DA SANNU" Allah yaza bayyanar Da ita,

M.B yadafa kafadar shi yace haka ne Ka kwantar Da hankalin ka insha'allahu zamu ganta", Amma kafin nan _why not_ mu tambayi "Ango shikuma ya tambayar mana "Amarya kila kawarta ce'KO?,...da sauri Abdul-jabbar yace "eh hakane mukarasa.


Doctor ya Dan hararesu Cikin sigar wasa yace saboda Allah sai yanzu kuke zuwa?...Y Y K yace "a ah tundazu mukazo saboda jama'a sunyi yawane shiyasa bamuyi maka magana ba, yace OK Shikam Abdul-jabbar wani sanyi ne yaziyarci zuciyansa saboda gani KO" wacece "Amarya hakan ya tabbatar masa Da cewa _you Cool dinsa tana nan gurin_.... nadai suka gaggaisa yayinda "Ango yagaba tardasu gurin Amarya Hannah, tagaida Y Y k Da M.B Amma sai taki gaida Abdul-jabbar "asalima hararan shita tareda Jan tsaki mtswwwww! sannan ta kauda kai tanuna irin bama ta San kallon sa.

Mamaki ne yakama "Ango kai bashi kadai ba harda Su Y Y K, Shikam Abdul-jabbar Jikinsa ne yai sanyi ganin yadda Hannah tayi masa, Da sauri Ango ya kallesu yace?.....





๐Ÿ’Lufhat Ce๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page156-160

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)


----------------------------------------
*_ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN:THE STRONGEST WEAPON_*
----------------------------------------

~dafatan readers zasuyi Mani afuwa narashin ganin posting Dina akan lokaci~

*_only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_.*



โœ๐Ÿพ



"Kuyi hakuri Don ALLAH "Ina zuwa Hannun Hannah yaja suka yufi bayan wata mota, suka tsaya hannun shi yaka dai-dai gefen Cikin ta ya _pinch ce ta sosai yanda zataji zafi,_ "aikam taji domin kuwa kara tasaki mai hadeda Shagwaba, tafada jikinshi yariketa sannan yadago da'ita yadan tureta kadan ya kalle ta Cikin bacin rai yace My D "abokina nefa tun yanzu irin kalar tarban dazaki ringayiwa abokanai Na kenan?

Meyai maki baki gaida shiba" sannan kika masa wannan _bad look_? baki ta turo tareda zuba masa fararan "idanunta, sannan tace tabdi shi wannan mayaudarin ne abokinka?... lallai kam bakayi abokin kwarai ba.

"Idanu yazaro Cikin Mamaki yace ke! "Inaki kasan shi?... sannan kuma yaudarai meyayi maki?....,tace ah! ba Abdul-jabbar bane? Da sauri ya matso kusa da'ita yarike mata hannun da karfi, da sauri tadaga kai takalle shi gaban tane yafadi, saboda yadda taga idanun shi sunyi jajir lokaci daya alamar kishi karara "afuskar sa, sai abunya bata dariya Amma saita gintse gudun kartasha Mari lol,

yace "eh shine fada Mani inda kika sanshi?...,
Tace shine" fa saurayin My "Humeeh Wanda ya yaudareta, wani irin sanyayyan "ajiyar zuciya yayi tareda sakin hannun ta, dariya tasaki hararanta yayi Cikin sigar Soyayya yace _what are you laugh?.._ tana rurrufe baki tace nothing,

Tsaki yayi mtswwwww tareda cewa Allah My D kinrai nani fa, Amma kwanan nan zanyi maganin wannan bakin meyiwa mutane tsiwa,

Ya kalle ta yace fada mani yaudarain meyaiwa Humeeh?...., nan Hannah tafada Masa komai, yace wai yanzu dama Humeeh ce yarinyar da My friend yake nema acikin garin nan?....tace nema kuma toh" neman me yake mata "OK nagane yana Neman "tane yajidadin Kara yaudaranta KO?...,

Hararar tayati tareda cewa ban sani ba, Allah idan kika sake fadar Kalmar yaudaran saina bige maki baki, waiku mata meyasa tunani Ku kusan duk daya ne?...., keda "indakin San halinda Abdul-jabbar yashiga akan Son Humaira da kowani kikaji yakira shi da mayaudari sai "inda karfinki yakara, mutumin da Har COMA yashiga kusan wata daya yayi batareda yasan "inda yake ba, ga ciwon zuciya dake damushi yanzu haka yanazuwa gurina _Check up_, "idanu ta zaro tareda cewa what?... yace yes nine Doctor shi, kuma duk "a dalilin Sonta" Amma sai faman kiransa" mayaudari kike'
Nan yafada mata duk abinda yasani dakuma
Wanda Y Y K yafada masa,
Toh yaudaran meyayi mata?....

Jikin Hannah yai sanyi dajin "abida Doctor yafada, tadan tabe baki tace Hmmm toh" aida saiyafata mata gaskiya, "Amma meyena boye mata toh" aigashi nan "DA SANNU" Allah ya baiyyana gaskiya, yace "eh toh" nan kam bai kyauta ba yanada kyau duk "abinda mutun zayayi "arayuwa toh" kafadi gaskiya, toh" "Ai mashi" afuwa yanzu mutafi kigaida shi"sannan kibashi hakuri, Don gaskiya banji dadin "abinda kikai mashi ba, sannan kikira masa Humaira tace toh"


Doctor yace kuyi hakuri Don Allah munbar Ku tsaye, Y Y k yace "ah bakomai Hannah tace Abdul-jabbar "Inayini yajiki "Ashe kayi rashin Lafiya?.... da saurin Yace " eh Lafiya lau Hannah jiki aiyayi sauki ya jama'a?.... tace Lafiya lau toh" Allah yasanya Alkhairi yabada zaman Lafiya,

Tace' Amin mun gode fa Don Allah kafayi hakuri dazu nayi maka mummunan fahimta, dariya yayi yace Lah bakomai "ai rashin sanine,

Tace kaga "Humeeh kuwa?....da Sauri yace "eh naga kamar "itace" tayi Closed prayer KO?... tace "eh itace yace toh" yanzu kuma banganta, tace "OK Bari nakirata "awaya yace toh"

"Abun mamaki kuwa shine Hannah sai kiran number Humaira take Amma is Switch off, ta kalli Abdul-jabbar wanda shima ita yake kallo tace' kaga wai wayar Nata akashe yake,

Amma Bari nakira "Haleeh kila suna tare, tana kokarin kiranta" sai ta hangota zuwa gurin su" Don haka sai tace yauwa gatanan mazuwa,

Assalamu'alaikum sannun Ku, shine abinda Haleeh tace' suka amsa, tace Miss D D kokin ganar Mani Humeeh?... l have be looking for her "Amma bangan taba, nakira wayar ta wai "akashe take" Hannah tace nimafa "ita nake nema ainayi zaton KO kuna tarene"?... tace "a ah tace toh" Ina Humeeh tashiga ne?..., toh" KO ta tafi gida ne?โ€ฆ Haleeh tace Anya kuwa?...toh" idan KO" ta tafi toh" KO tabbas "Aleeyu ne yatafi kaita gida, domin inajin yana cewa "idan antashi shizaya maida ita gida,

Dammm! Abdul-jabbar yaji kirjinsa yabuga, wani irin kishine yaturni kesa" nan DA nan idanun sa sukaru fe, Don haka Cikin zafin nama yafin ciki hannun Haleeh yace wanene "Aleeyu neye hadinta" dashi?....ina yakai Mani My Cool?... Cikin tsoro tareda zaro ido tace "ah Saurayinta ne" mana, Kai kumafa waye?... dakake kokarin tsinka Mani Hannu,


_Pls readers kar kumanta Haleeh bata taba ganin Abdul-jabbar_

Yace pls Sorry call me Abdul-jabbar. da sauri ta nunashi da yatsa tana cewa Oho" dama Kaine' ka, yaudari my besty "Humeeh saida kadasa Sonka "acikin zuciyar ta sannan kagudu kabarta", saboda tsabar yaudara shine yanzu ka kuma dawowa toh" kasani cewa yanzu My besty "Humeeh tafi karfin ka domin tasamu me" Sonta da gaskiya Wanda yafik.....

shuru tayi saka makon wani irin Uban tsawa da Abdul-jabbar yadaka mata, Cikin matsananci bacin rai yace' karyane babu wanda yafini "SONTA" kum.... yakasa karasa wa, saboda jindayai Zuciyar shi tanai masa zafi, da saurin yasa hannun shi dai-dai saiti zuciyar shi yace wahhhhhhh!

Yayi da Hannah taja Haleeh gefe tana cewa gaba Haleeh meye haka?... bashi Da lafiya fa, nan dai tafada mata komai jikinta yai Sanyi, "ahankali tajuya tana kallon shi saitaji yabata tausayi su" Doctor ta hango suna mashi magana da "alama suna lallashin sane'

"Ahankali suka karasa gurin su" nandai "aka fahimci juna tareda bajuna hakuri, sannan suka kwashi jiki zuwa gidan su Hannah "Amarya Dan suna kyauta ta zaton Humeeh tana can.

**********************

"Abinda yafaru kuwa shine Lokacin Da "Humeeh tagama " Addu'a jikinta yana tarawa tabar harabar Hotel, saboda kar Abdul-jabbar yaganta Don haka tana fita sai ta tare "adai-dai tahau Sai gidan malam,
Bayan tabiya me adai-dai kusan kudin sanna


Sai tanufi cikin gida "A zaure ta iske Malam shida Abba suna fira, Malam yace "a ah su budurwar Kauye yan biki mashaya gara, "ai yanzu nake cewa Abban ki yatafi kawai yabarki', idan kun gama bikin sai kiringa taya matana Aiki,

Tace wani?.... tab... kafata kafar Abba na, Bari ma kagani nashiga Nai Sallama da yar tsohuwar
matar taka, tareda dauko kayana nazo mutafi KO" Abbana....? shidai Abba baice komai Sai dariya dayake yi, Cikin wasa Malam yace aisaikin sati biyu anan tukun na, tace me?... aibazan iya sati biyu banga "Umma ta ba tafada tana dariya shima dariya yake yace ja'ira sannan tashiga Cikin gida.

**********
Zaune suke' Cikin kayatattacen falon gidan Hannah dayaji kayan more rayuwa, _(tunda dama anriga ana kai ta daga can aka tafi Dinner)_ Abdul-jabbar Y Y K, M B Doctor S I G Haleeh and Hannah, ga badaya hankalin su atashe yake especially Abdul-jabbar, tunanin Su "Ina wannan Aleeyun yakai "Humeeh?....

Kasan cewar suje gidansu Hannah hada gidansu Haleeh amma bata can, sannan har Lokacin wayar ta "Akashe gashi tun karfe takwas har yanzu karfe goma darabi nadare, Hannah tace toh" wai Ina My "Humeeh tashiga ne?...

Haleeh tace' kashhhh! ai mun matan kodai tana gidan Malam ne?...Hannah tace' tabbas tana can da sauri Abdul-jabbar yace "Ina ne?... tace gidan kakanta Doctor yace lallai kuwa toh" mujenku can gidan ko?... Abdul-jabbar yace eh muje, Doctor yace My D kubarimu muje KO?,... tace toh" .

Har zasu fita sai Wayar Hannah tayi Kara, kodata duba saita ga sunan Humeeh" da sauri tace Lah!... Kunga taka kira, da Sauri suka dawo, Wayar tadauka tareda bude Volume din yaka sance duk sunajin magana kenan.

Saidai Hannah shuru tayi ba tareda tace' komai ba, daga can "Humeeh tasaki kayatattacen Murmushin Da harsada saurin shi yafito ta cikin wayar,
Yayinda Abdul-jabbar yaji Wani irin yarrrrrr! "ajikinshi "Aranshi KO fadi yake yaushe rabonda yaji wannan tsadaddan Murmushi.

Sannan Cikin siririyar muryarta mai dadi tace _Sorry My Hannah I know U angry with me ba,?_... Hannah tace haba My Humeeh "aikema kinsan dole nayi fushi kin kosan irin tashin hankalin damuka shiga, saboda rashin ganin ki'?...tace toh kuyi nan "Ina my Haleeh?.. tace gatan kusa dani tanajinki,

Hannah tace toh" munyi Amma dai yanzu where are you?... Dariya Humeeh tayi me sauti, sannan tace am ln my "Umma bed What?.... shine abinda Hannah DA Haleeh suka fada "alokaci guda, da Sauri Hannah tace kina nufin yola?...tace yap...tace pls my Humeeh talk true fa?... tace Allah kuwa gani nan "akan gadon "Ummana, "inata juye-juye saboda kewar Kuta dameni, Hannah tace Amma meyasa zakiyi mana haka?.., tace shiyasa nace kuyi hakuri, bansan yadda zanyi na fada maku ba ne, tunda saida Abba yariga yayi bokin jirgin sannan yakira yace idan mun gama nataho mutafi.

Pls kiyi hakuri kinji My besty kicewa my Haleeh itama tayi Hakuri, Allah har nayi miss dinkufa Haleeh tace muma muyi miss dinki. Hannah tace toh" yanzu kice Ina gaida "Abba DA "Umma sannan kifada mana Address dinku, DA Sauri Humeeh tace Zaku zone?.. tace "eh tace toh" kibari idan kunzo sai muzonida driver mu dauke Ku' Hannah tace kedai fada mana saboda zuwan bazata zamuyi maki',

Tace "au hakane? sukace "eh mana" tace toh" shikenan rubuta nandai tafada, Haleeh ta rubuta sukai tace toh " wai yaushe zakuzo keda kike "Amarya?... tace kedai baruwankin, tace "au hakane?... sukace "eh mana" sannan sukai Sallama. ta kashe wayar. tareda kallon Abdul-jabbar tace my Haleeh bashi Address din, idan harda gaske yana Son our "Humeeh toh" yasa meta Yola Kome kikace?...

Haleeh tace kwarai DA gaske, dai-dai Lokacin da tamika masa takardan medauke DA Address din,
Ya karba fuskarta shi cikeda farinciki yace?...





๐Ÿ’Lufhat๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page161-165

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)


----------------------------------------
*_ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION_*


*_PEN:THE STRONGEST WEAPON_*
----------------------------------------

*_only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_*.



โœ๐Ÿพ



"Insha'Allahu zani Yola Saboda Na tabbatar maku dacewa Son "My Cool "acikin jinina yake, yanzu saura Number ta zakubani saidai don ALLAH kar kufada mata, komai gameda Address dinta dakuma number tada kuka bani, Saboda "Inason ne nai mata zuwan bazata. So dama nest week zamu tafi kasan cewar Chan "akai posting din'mu, So kunga da yardan Allah zuwa Yola bama kawa KO?.. Me kukace friend's dai-dai lokacin daya ke kallon su Y Y K fuskarsa cike tada farin Ciki da an'nashuwa,

Suka hada baki gaba daya sukace" yesssss "angon A'isha Humaira, tareda tafawa sukai dariya harda shi yace in ALLAH yayarda, very soon zakusha bikin kamar yadda mukasha Na Doctor yau. Sukace Allah yasa Ameen suka amsa gaba DAYA. nan dai Hannah tabashi number Humeeh sannan sukayi Addu'a Allah yaba Amarya da Ango zaman lafiya da zuri'a tagari, sannan sukai musu Sallama zasu tafi sai Haleeh tace ummh Bari nazo kusaukeni gida.

DA sauri Hannah tarike ta tareda fata fuska tace haba my Haleeh ki kwana "anan mana? "Idanu Haleeh ta zaro tace kwana kuma my?... Hannah. suma baki suka hada guri fadin kwana kuma?...

Cikin shagwaba Hannah tace "eh tunda dare yayi basai takwana ba gobe ta tafi KO? My D D tafada tana kallon Doctor Wanda yaketa watsa mata harara cikin gatse yace mata "eh dariya tayi tace yau shikenan kinga my D D yace "eh ki kwana nan,

Su Abdul-jabbar kam suma dariya suke najin wannan "Almara DA Hannah takeyi, itama Haleeh "abin dariya ya bata. tace toh" zomu koma sai My D D yaraka su KO?...tafadi tana Jan hannun Haleeh, da Sauri Kuma Ciki daure fuska Doctor yace ke! Haleema wuce muje su' sauke ki "agida,

Tace toh" Hannah kam rike Haleeh tayi sosai tana cewa haba my D D bakace ta kwana ba?...
Doctor Bai saurare taba yace wuce mutafi yafada yana kallon Haleeh, saida Kuma takasa tafiya Saboda rikentan da Hannah tayi.

Kallon Hannah yayi tareda cewa my D saketa sutafi, kafada tama kale tareda rungume Haleeh sai Kuma tasaki kuka, tana cewa pls my Haleeh Karki tafi kinji?... "itama Haleeh rungumeta tayi sai kuma tafashe da kuka, sukam
Su Abdul-jabbar shuru sukai suna kallon cikin Mamaki. Yayinda sukuma suke kuka sosai narabo dajuna, Wanda sunsan "inbadan aure ba toh",sunsan babu abinda zaya rabasu saidai mutuwa tunda wani lokacin taresuke kwana, KO" gidan su' Hannah KO" gidan su Haleeh, toh" sai gashi yau zasu kwana da

Please Login or Register in order to submit comment