Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaida shi ya amsa tareda cewa A'isha nace na'am yace Doctor tayi Mani bayani komai, Saboda haka Ku kwantar da hankalin Ku" Ku dauka cewa nan gidaku ne kinji KO? Nace toh"

Cikin wasa yace Doctor "ashe maganta tazama gaskiya danace mun samu yaya? yakara sa maganar dayin dariya itama dariya tayi tace takam zama, yace toh" Allah yata yamu riko tace amin,

***********

Bayan kwana biyu da misalin karfe goma nasafiyar litini "Ina zaune afalo nikada "Ina kallo kasan cewar Hajiya" ta tafi gurin "aiki Mado" Kuma yafita, Inna " Asabe Kuma tan kichin tana "akinta, Saboda haka sai Na kasance ni' kadai,

Azahiri "inkagani zakace "eh kallo nake, toh" Amma Kuma ba kallon nakeyi ba domin kuwa nayi nisa "atunani,Wanda ba lallai bane nafahimci "abinda akeyi a" T.V

Don haka banji shigo warsa ba ballan tana "insan zaman sa, saidai kawai naga mutun zaune kusada ni' KO" Kuma Nace naji kamshin turaren sa'

Da sauri Na waiga Sojane ya tsura Mani idanu, nadukar DA kaina kasa Nace "Ina kwana? bai "amsa ba saidai yayi Dan guntu tsaki mtsww.... da sauri na dagoda Kai Na kallesa,

Batare da ya kalleni ba yace "inacan office jikina yabani cewa kina nan kina "aikin tunani, narasa "abinda yasa haryanzu kin kasa sakin jikin ki' damu, kiduba kiga Mahamud tuni yasaki jikinsa yanata harkokin sa ba'abinda yada mesa,

Yace A'isha Nace na'am, ko" har yanzu baki yarda samu bane kina ganin kamar zamu cuceku ne? da sauri Nace "a ah,

Yace toh" meyasa bazaki Zaki jikin ki' kiyi harkokin ki' kamar yanda kowa yakeyi ba,? bance komai ba sai ya girgiza Kai tareda mikewa,
Yaje ya dauko wanna babban Hoton dayake manne "ajikin bango,
sannan yadawo ya zauna ya kalleni yace....?



๐Ÿ’Lufhat ce๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page106-1010

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)



----------------------------------------
ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION

PEN:THE STRONGEST WEAPON
----------------------------------------

only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers.


โœ๐Ÿพ


Yanzu idan "aka tambaye ki "mutanan cikin Hotan nan, dawa sukai Kama meza kice? Da sauri Nace tagwaye,

Yai murmushi yace hakane tagwaye nesu," wannan shine babba general ABDUL-JALAL" kenan shene mai gidan nan sai muna kiransa baba general,

Wannan Kuma shine karami engineer ABDULl-JABBAR" kenan, shine kuma baba engr muke kiransa,

Gidan sane na kusa da wannan "aikin gashi KO"? Nace "eh, yace su uku ne iyayansu" suka haifa da kanwarsu wacce takasan ce' Gambon su' mai suna goggo "Rakiya,

Kuma dukkan iyayansu" sun rasu da sauri Na kallesa yace "eh kwarai da gaske sun rasu ba wanda yarage daga ya"ya sai abokan arziki,

Kinga mahaifinsu "Alh Ahmed Dan kwangila, tsohon Dan kwangilane Kuma ma'aikacin gwamnati ne, yarasu ne " asana diyar hatsarin jirgin sama, daga London zuwa gida Najeriya, kasan cewar yana taba kasuwancin "acan ,

Mutuwar sa" ta taba iyayansa DA Kuma matarsa kasan cewar sun shakuda shi sosai, hakana sukayi hakuri suka rungumi mahaifiyar su" saidai Kuma kash!, ALLAH maiyadda yasa a lokacin da yaga dama, bayan mutuwar mahaifinsu" da shekara guda sai ALLAH yaima Hajiya Hajara rasuwa, wato mahaifiyar su" sun girgiza kwarai da gaske da rashin iyayansu" dasu kayi "a kusan lokacin guda,

Hakan su kayi hakuri suka rungumi junansu', suka Kuma rike maraicinsu domin sun'san iyayansu" sunyi masu nisa,

Bawani mai taimakon su sai ALLAH suka cigaba da gudanar da harkokin su" har suka kammala karatun su", suka cigaba Da kulada dukiyar da mahaifinsu" yabari ,
ga Kuma "aikinsu dasu keyi sukai "auransu a lokaci guda,

Saida ALLAH bai ba Baba gen haihuwa ba, shikam Baba engr ALLAH yabasa domin "a lokacin shekaransu" goma shabiyar dayin "aure ya"yansa biyar duk yanmata,
"Baba engr yana tausayama dan'uwansa" da rashin haihuwar DA ALLAH bai basaba,

Don haka sai yabashi babbar yarsa wadda taci sunan mahaifiyar su' wato Hajara Amma sai anakiran ta da "Uwa baba gen yaji dadin abinda dan'uwansa yai masa, don haka sai suka dauki son duniya suka dorawa Adda "Uwa,

Kwatsam sai ga Hajiya Binta tasamu Ciki wato matar Baba gen, kenan zokiga murna agurin wayan bayin ALLAH, cikin yana wata biyar suka tafi Saudiyya, saida ta haihu sannan suka dawo tahaifi DA namiji, akasa masa suna AHMED wato sunan mahaifinsu"

"Baba engr ne yasa masa wannan suna domin kuwa yace shine MAGAJIN gida, DA saurin Na kallesa sai naga shima niyake kallo, yai murmushi yace "eh dalilin dayasa akekirana magaji kenan,

Amma fa "anan gida ne kawai suke kirana da Magaji, awaje kam Ahmed dina "ake kirana,
Tun "inajariri "baba engr yake sawa anakai nasani', har nai wayo nake zuwa da kaina Saboda haka nafi sabawa dashi,

Yanayi Mani duk abinda nakeso KO" kadan bayasan bacin raina, yadda nake ganin "Baba gen acikin kakin SOJA shine yake bani sha'awa, sai nacewa "Baba engr nima SOJA zanyi sai yayi dariya yace Magiji kenan toh", kadage da karatu saikaga kazama Soja,

Dan haka saina dage da karatu wanda rabinayi sane akasar waje, har Na kammala tafito Soja, bayan nafara "aikine sai Baba engr yace' saura aure sainace masa niban samu yarinyar da nakeso ba, sai yace "aisu yanke shawara zasu hadamu aure nida " "Aina'u yar gurin goggo "Rakiya,

Duk dacewa bana Santa, hakan baisa nayimasa" musu ba domin kuwa bazan iya jayyada shiba, sai kawai Na amsa masa da toh" ba'adauki wani lokaci mai tsawon ba akai auran mu,

Yau shekara daya kenan da wata biyar dayin auren mu, yaushe zakuje gidana keda Mahamud? koda yake haryanzu bakisaki jikin kiba balle Hajiya tasa drive yakai ku,

Yace A'isha don Allah kisaki jikin ki kinga kamar ranan da babu "aiki sai nazo nakaiku gidan "Adda Uwa da "Adda murja "Adda Safiya "Adda Sa'adatu" da Kuma gidan Jamila autar "Baba engr ita ba adade dayin auren ta ba, azaku jeko?

Yafada 'yana murmushi nima murmushi nayi tareda sun kuyar Da
kaina kasa Nace "eh, yace yauwa A'isha haka nakeso,
Dai-dai lokacin da yamayar da hoton gurin zaman sa,

Mado ne yashigo da sauri yana cewa Adda zoki gani, nace mezan gani? yace zodai muje kigani, tareda Soja muka fita koda muka fita sai mukaga yara" suna sayeda wani irin kaya, duk da dai bansan ko kayan meye ba, amma dai ga dukkan alama kayan makaranta,

Lallai kuwa wai kayan makaranta Boko ne, Mado yace Hamman Soja nima inasan irin wannan kayan, yai murmushi yace ashe kana San kazama Dan makaranta Boko kenan?

yace "eh yana so, sai Ya kalleni yace kefa A'isha kina so? Nace "eh, yace toh" Ku bari sai gobe insha'Allahu saina Kai Ku mukace toh"
Koda Hajiya da baba gen suka dawo muka fada musu sunyi murna sosai,

**************
Washe gari tun karfe bakwai Soja yazo yadaukemu muka isa makaranta,
Ciki lokacin kadan aka gama komai wani sati muka fara zuwa makaranta boko,
Dama tuni muna zuwa makaranta allo,

Saida gabaya nafahimci cewa ashe awan can lokaci karatun Boko sai Dan wane' dawane keyin sa, hakan mukaci gabada zuwa makaranta Boko, data data allo Cikin nutsuwa Da kwanciyar hankali,

Saboda haka Cikin lokacin kankani muka rikida muka zama zuriyan Alh Ahmed Dan kwangila, idan kaganmu sai karantse da Allah Cewa mu yayan "Baba gen ne, Saboda yadda muka saje da su "Adda Uwa,

Muna yima kowa biyayya, haka zalika muna bin kowa sauda kafa, Saboda
Bamuda matsala da kowa kaf zuriyan nan kowan yana sanmu, idan kacire Mutum biyu wato "goggo Rakiya da yarta' "Aina'u sunan kam nasara abida mukai masu ba basu sanmu,
tsakanin mu dasu sai zagi da hantara ga "goggo Rakiya irin mutanan nan ne masifaffu,

Daga ita har "yarta gashi nikuma Allah yasaka mun tsoron su"shiko "Mado baya tsoron su' KO" kadan, yayinda Na lura ita Kuma Aina'u tana shakkar "Mado sosai, don KO" idan yana gida kota zo batayi Mani rashin mutunci Wanda sai takula "Hajiya bata kusa sannan takeyi mun,

Cikin haka har muka gama mataki nafarko karatun Boko, munajiran mutafi mataki nagaba sai kuma samari suka fara neman aure na domin KO" nazama budurwa tunda a lokacin shekara ta goma sha hudu,

Shikam "Hamman Soja baya so "Ina kula samari saiyai tafada idan yazo yasameni Ina fira, aciki samarin Nawa yafijin haushi Abubakar Saboda yaga nafi kula shi,

**************
Akwai wata rana yazo sai ya iskemu muna fira, sai yace nashiga gida bace komai ba Na nufi cikin gida nabar su' nan tsaye shida "Abubakar,

"lna daga daki naji yace wa Hajiya wai tadaina barina "Ina fita yin firada samari barkatai harda mawan "Abubakar din wallahi Hajiya ni haushi sa nakeji, Hajiya tace "ah samari kam "ai dole takulasu' tunda ba'ajiye ta zamuyi "agida muna kallon taba dole gidan wani zata,

"aima tunda naga tafi kula shi Abubakar din zan fadawa gen yace masa ya turo iyayansa, da karfi naji yace haba Hajiya "ai gida bai koshi ba baza'akai waje bako"? (sai tayi kamar bata fahimci abinda yake nufi ba)

Sai tace kamar ya gida bai KO shiba? sai yace Hajiya wallahi nadade nima "lna San "A'isha don Allah ki yardan mun Na aureta, tace "a ah nibazan yardan maka ba har sai tace tana sanka, Saboda haka sai kaje kanemi so dayar danta.

Niko "lnajin haka saida gabana yafadi "araina ko" fadi nake ni A'isha Hamman Soja keso? "Ina cikin wannan zancen zucin sai naga Hamman Soja yashigo dakina,
"aiko sai naji gabana Ya cigaba Da faduwa,

Zama yayi kusada ni kadan yace A'isha nasan kinji maganar da mukai da Hajiya KO"? Nace "eh yace toh" meki kace? shuru nai bance komai ba, yace A'isha wallahi "Ina sanki Kuma "Ina san Na aure ki, kema kina sona?

nai shuru domin jinai kunya duk tarufe ni, yasake cewa don haka A'isha kina so na Zaki aureni,? Kai nadaga alamar "eh ko" da bana san Hamman Soja, bazan iya cewa "a ah ba balle "Ina San sa, kodan halaccin dasukai mana a rayuwa,

"ako gaba daya zuriyan "Alh Ahmed Dan kwangila sunyi murna da jin haka, idan kadauki mutun biyu wato goggo "Rakiya DA yarta "Aina'u,
Oho! Ba wanda kula
lamarin su, don haka Cikin lokaci kankani "Baba engr yasa ranan auren wata biyu,

Wanda tundaga ranan nafara fuskantar kalubale a rayuwa ta daga gurin "goggo Rakiya DA "Aina'u

haka naci gabada fuskarta abubuwa kala-kal daga gurinsu" Wanda sai sun tabbatar da Hajiya bata nan sannan sai suzo suyi Mani zagi ta Uwa ta Uba,

tsoron su" yashige ni sosai da Kuma gargadin su", dauke cewa duk ranan dana kuskura nafadawa "Hajiya sai sunyi Mani dukan tsiya don haka bantaba tunani fada mata ba,

Ana saura sati biyu auren, a wannan lokacin Kuma tuni Mado "aikai shi karatu can kasar waje, wai bazaya dawoba sai yagama karatun sa duka,

Don sai nakasan ce' ni kadai "a gida "Ina zaune a falo "Ina kallo, kasan cewar aranan "Hajiya taje unguwa, sai kawai naji saukar duka "abaya na,
tareda cewa yauwa gashegiyar nan'

Zumbur namike goggo Rakiya nagani "itada Aina'u, jinayi gabana yafadi yayinda suka Hauni da zagi da dunguri,

Cin mutunci su" kayi mani nakarshe Kuma suka ce Mani muddun nayarda Na AURI "SOJA sai sun kasheni fuuu....
Suka fice daga falon...


Tab turkashi babban magana,






๐Ÿ’žLufhat CE๐Ÿ’
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page116-120

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)


*๐Ÿ˜ญKULLU'NAFSI'ZA'EKATUL'MAUT*๐Ÿ˜ญ
*DUKKAN RAI* saita dandani *DACIN* *MUTUWA*
Wannan page din NASA daukar dashi ga yayata *HAJIYA LARAI GODABE wadda tarigamu gidan *GASKIYA* Ina rokon *ALLAH* yaji kanta da *RAHAMA* yasa Aljanan'nar *FIDDAUSI* makomar ta tarada yan' uwa *MUSLIMAN* baki daya Amin, ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
*WE MISS YOU MORE AUNTY LARAI* Allah yajikan kida *RAHAMAR SA*

*DAN ALLAH KUYI MATA ADDU'A*
Please Don Allah Ina rokon Duk Wanda
Karanta wannan page din nan yaima *AUNTY NA HAJIYA LARAI GODABE ADDU'A*
----------------------------------------
ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION

PEN:THE STRONGEST WEAPON
----------------------------------------

only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers.


โœ๐Ÿพ

"Meh ? "eh Nace masa duk dacewa ban fahimci "abinda yake nufi da hakan ba, amma dai tunani na yabani cewa farin ciki ne yasa shi yace haka, don haka sai nima naji farin cikin yaka Mani, duk dacewa "Ina danjin faduwar gaba kadan, Saidai Kash! "Ashe bansa niba farin cikin nai shine zaizama mani bakin ciki mara musaltuwa arayuwata zuwa gaba bansa niba...

Domin kuwa wani irin harara yai Mani Wanda yasa, naji gabata ya cigaba da matsananci bugawan dayake yi, yace toh" wannan takardan kam ba naki bane,
Na zaro idanu Ciki tsoro tareda cewa eye! ? da sauri nakarbi takardan "a hannun sa nace' nawane mana ga sunana nan "an'rubuta A'isha Ahmed,

Yace' "eh sunanki nagani A'isha Ahmed, saidai Wanda ya baki takardan baisan "aikinsa bako...? Cikin matsananci kosawa dajin zancen Hamman Soja, wayan dasuke kokari tarwatsa Mani kwakwalwa,
Nace masa "Hajiya ce fa ta tadu bani' Kuma itane tayi rubuta Kuma ma "aikasan "aikin tane tadade tanayi ballan tana "ace bata iyab....

Da daga murya yakatseni dacewa ke! rufe Mani baki, "aikam da sauri nayi shuru, yace kinsan abinda takardan ta kunsa kuwa? DA saurin Nace "eh Ciki "akace "ina dauke dashi, yace "eh hakane wato ke' din kina dauke da cikin kenan KO? Nace masa "eh "ai wannan watan daya kare banga "al'adata ba Kuma kasan farkon wata nake gani, gashi wannan harya kwanan sa" hudu amma ban gani ba, kaga kenan "Ina' dauke dashi KO? Wani wawan tsawa Hamman Soja yadoka Mani, tareda cewa Ke! banasan maganar banza DA wofi kinji KO"

"An fada maki Ciki "abun wasa ne da kike kokarin kiyi wasa dashi? Kodaya ke' naga "alama Nema kikeyi kiyi Mani wasa da hankali, "inba haka ba "a "Ina kike da Ciki eye? yakarasa fada Cikin daga murya, Cikin matsananci tsoro Nace wallahi "Ina dashi nafada tareda kallon sa' gabana ne ya cigaba DA matsananci bugawa lokacin danaga idanun shi sun can a Kala daga fari zuwa JA,

Sainaga yafito mani SOJA SAK Don haka sai naji tsoro yasake kamani, sai ya girgiza Kai tareda watsa Mani JAJAYEN idanu sa masu bani TSORO, yace lallai A'isha baki Cikin hankalin ki dan'naga alama bakisan "abinda kike fadaba, kodai CIWON KI' yatashi ne? nace wallahi "Ina Cikin hankali Na Kuma bawani ciwon danakeji ajikina "idan ba zazzabin Cikin nan ba, kaduba kagani da gaskene Hamman Soja wallahi "Ina DA ciki,

Dakarfi yace "indai harda gaske ne "kina' da Ciki toh" tabbas dashi kika zo, amma kam ba'agidan nan kika same shiba, Domin kuwa ni' bana haihuwa Dan haka taya za'ai kisamu Ciki tareda ni'?
Jinai gabana yayi mummunan faduwa harsaida naji "antar Ciki Na yakada dajin kalaman Hamman Soja, bangama fita daga cikin wannan tashin hankali ba, Hamman Soja yasake sakani "cikin wani,

Domin kuwa cewa yayi' barina kawo maki takardan dasuke nuna cewa' nidin bazan taba haihuwa ba, Saboda nasamu matsala tun lokacin Da nayi hatsari, da sauri yanufi dakin shi,

Can sai gashi yafito hannun sa' rikeda takardu, yana zuwa girina sai watsa matani takardan "ajikin tareda cewa gashi nan Kiduba kigani DA kyau saida naga likitoci har mutun uku Kuma sun tabbatar Mani da cewa bazan taba Haihuwa ba Saboda kwayoyin Na sun mutu,

Toh" tayaya zakice Mani wai kinada ciki, yanada kyau kije kinemi Wanda yakeda Cikin nan, amma bani ba ransa "abace yafita,
"Ahankali nabi bayan sa DA kallo har yashiga Cikin daki, sannan nadawo da kallo Na kan takardan tareda dauka "Ina dubawa,

Tabbas rubutun "irin guda ne, wato hakan yana nufi da gaske Hamman Soja bazaya taba haihuwa ba...? Idanu na rinte fatana wannan abun yazama mafarki, rokona kuma shine ALLAH yatasheni daga wannan nauyayyan baccin mai dauke da mummunan mafarki, Saidai ba mafarki nakeyi ba domin kuwa "Ina bude idanu Na takardun magani, "Ahankali nasa hannuna nakwashe su' sai kallon su nake daya bayan daya, naima takardun kallon da ni kaina bansan "iya "adadin sa ba,

Yayin da gabana yaci gabada faduwa zuciyata kuwa wani irin matsnanci harbawa takeyi, "araina Kuma fadin nake Na shiga uku ni A'isha mene yake shirin faruwa Dani...? "Ahankali Na mike Hannun na dauke da takardun JIKINA "asanyaye, Na nufi dakin Hamman Soja domin Na Kai masa, saidai ga Bamako na ko" da na'isa kofar dakin kod nasa hannun natura kofar sai najita GAM,

Kirjina najiya Kuma bugawa yayinda kaina yasara "Ahankali naja nafara zuwa bakin table dakin dayake tsakiyar falon, Na'aje mashi takardu domin nasan idan yafito zaya ganinsu,
Na nufi dakina ba tareda "Ina ganin hanya ba domin kuwa wani irin duhu nake gani, rabona dashiga tashi hankali irin haka tun lokacin da, yan'fashi sukai sanadin rabamu da iyayen mu'

"Ahankali Na kwanta "agado yayinda wani matsananci zazzabi yarufe ni, da kyar nasha magani Na koma na kwanta,yadda naga rana haka naga dare domin kuwa ko" bacci ya kaura cewa iduna,

*******************
Washegari tunda nai sallah "asubu nashiga kicin Nawa Hamman Soja abun Karin kumallo, kamar yadda nasa ba duk ranan danake da girki, saidai wani abun mamaki shine koda naje dakin sa Don nagaida shin "in, Kuma fada masa ga Karin kumallo shi" saina "iske har yafita, JIKINA "asanyaye najuya DA nufin nakoma dakina, tsaye nayi turus saka makon ganin Adda Aina'u tsaye abakin kofar dakina,

Tana doka mani wani irin murmushi Wanda narasa gane kona mene?... , cikin faduwan gaba Nace mata "Ina kwana? tace lafiya lau mai CIKI, sai Kuma ta fasheda dariya Wanda kana jin sa kasan ta mugun ta ce',

Saida tayi mai "isarta sannan tsaya tace su"ciki manya ke' yanzu kina nufin ciki gareki?..., tab lallai taya ki ke tunani samun ciki da mutumin da bazaya taba haihuwa ba?..., toh" bari kiji "nafada maki muddun kika yarda kika haihu "agidan nan toh" KO" DA SANNU...Zaki gane kin tabka babban kuskuren "arayuwan ki', domin kuwa kisani cewa duk "Abinda kika Haifa "agidan nan toh" KO" dashi da shege basuda bambanci,

Saboda "Hamman Magaji bazaya taba daukar miki shege ko" shegiya ba "ehee, don haka gwanda kisan yadda Zaki yi DA wannan cikin , ta harareni sama da kasa ta watsar sannan taja tsaki mtsww...., tareda tureni tawuce.

Da" sauri nadafa bango badan haka ba dana fadi, gaba daya maganganun ta" sun Kuma birkita Mani kwakwalwa,
yayin da gabana ya cigaba da faduwa DA kyar Na "iyajan kafa zuwa daki,

Koda nashiga dak... kukane yakwa cewa Mama' mai tsuma zuciyan mai sauraro gaba daya dakin sunyi tsit suna sauraran Mama' tareda tausayi ta Y Y k shima kukan yake na tausayin ta,' saida tayi kuka sosai sannan taci gabada Shafa kam Abdul-jabbar Wanda shima kukan yakeyi, Na tausayi mahaifiyar sa,

taci gabada da cewa" kuka nayi sosai dana shiga daki, Na tausayin kaina da " abida Zan Haifa, tun baizo duniya ba "anfara shegan tasa?... nikam nasan shi ba shege bane tabbas "Hamman Soja shine UBAN shi tunda ni' dai bantaba tarayya dawani DA namiji "idan ba Hamman Soja ba,

Shikenan Kuma tundaga wannan lokaci, nake fuskarta matsaloli Kala Kala banayin bacci kullum da zazzabin nake kwana, dashi nake tashi gashi bana "iyacin "abinci sosai saboda laulayin ciki, kullum "ina cikin daki duk narame nayi baki "Hamman Soja kuwa dama tuni yadaina kulani, bana ganisa Kuma bana sanin lokacin fitarsa" haka kum banasanin dawowar sa"

"Wani abin mamaki Kuma shine ban taba fadawa kowa halin danake ciki ba, "idan "Hajiya takirani ta tambaye ni' yanake "ina shan magani kuwa?... saidai nace mata "eh kawai, "a haka har Ciki Na yakai wata biyar "a lokacin Kuma rabona da Hamman Soja harna manta rana,

Ran wata Lahadi da bazan taba manta da ita ba "arayuwa ta, nafito daki kenan sainaji telephone nakara saina dauka, gabana ne yafadi saka makon jin murya Hamman Soja,

"A hanka Nace "Ina yini bai amsa cikin fada yace A'isha wai zaman meki keyi "agidana har yanzu dauke DA wanna cikin Daba Nawa ba?...
toh" Bari kinji nafada miki karki kuskura nadawo nasa meki gidan nan kina dauke DA wannan cikin, Saboda haka duk yadda zakiyi da shi kiyi dashi kinji nagaya miki, Domin ni bazan dauki abinda bana waba zanyi magana kenan sainaji ta katse,

Don haka sai namayar Da telephone din na'jiye, yayin da"idanu Na sai tsiyayar hawaye suke jiki "asanyaye Na nufi daki,kayan jikina nacire nasa wasu tareda daukan wasu kudi da wasu yan kayana guda biyu, sannan nafito, yahuza drive nagani zaune yana ganina sai yataso,

Bayan mun gaisa saiya tambaye ni' ta "Inazaya kaini'?.... saina ce' masa " "asibiti zaya Kaine, yace toh" kodaya kaini "asibiti sai yace zaya jirani nagama ne?.. sai Nace "a ah yatafi sai "anjima yadawo ya daukeni yace toh", "Ina gani yawuce, sai kawai nafita daga
"asibi ,

domin banajin Zan' iya fadawa "Hajiya komai toh" mizan ce mata?... Saboda haka "koda na fita asibitin motar haya Na hau sai nace yakai ni' tasha, yace toh" sai kallon gari nake tunda bana fita koda muka "isa nabi yashi kudinshi sai naji "Ana fadin Kaduna mutun daya, basan kaduna ban taba zuwa ba, amma kawai sai nashiga mota nan da "akace kuduna ba'dauki wani lokaci ba motar ta tashi zuwa Kaduna.


"tafiya sosai mukayi tunda sai daddare muka "isa, Kaduna fasinja suna tafita amma ni' "Ina zaune ban fita ba saboda nayi nisa "a tunani sai jinai mai mota yace?....





๐Ÿ’žLufhat Ce๐Ÿ’
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž
DA SANNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page121-125

NA

๐Ÿ’žAMEENAT UMAR๐Ÿ’ FARUQ
OR
(MEENAT)


*WANNAN page*
*GARGADI NE GA MASU SATAR FAHIMTAR WASU SU MAYAR TA SU*
*Hmmm Abun DA mamaki gaskiya NI BAN TABA tunani SATAR FAHIMTAR KOWA Ba hmmm dazan fada maka/ maki TUNLOKACI DANA KE RUBUTA WANNAN LITTAFI SAI KAYI MAMAKI saboda haka WALAHI duk wacce KO Wanda I mean MACE' KO NAMIJI" ta Ya JUYA Mani LITTAFI NA azuwan SHIYA RUBUTA TO BANYA FEBA! BANYA FEBA!! BANYA FEBA!!!*

----------------------------------------
*ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION*

*PEN:THE STRONGEST WEAPON*
----------------------------------------

only exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers.


โœ๐Ÿพ


"Haba Baiwar ALLAH wannan wani irin "abune haka tun dazu muka "iso mutane duk sun fita "amma ke' baki fito ba KO" bakisan dare yayi bane?
"Ahankali Nace kayi hakuri sannan nafito, gefe nakoma Na tsaya sainaji tsoro yaka mani ' Saboda ganin tashar ba buwasu mutane sosai, sai kadan kadan, shikam drive tuni yaja motar sa" yatafi,

"Ahankali nakoma jikin wata runfa nazauna tsawon wani lokaci, sainaga mutanan sunata tafiya " saida Na tabbatar mutane sungama tafiya, dare yayi sosai, saina shinfida zani Na, na kwanta duk Dana sai dacewa ba baccin zanyi ba, saboda dama nasaba sai kusan sallah "asuba bacci mai nauyi yake dauka ta,

"A hankali nabude "idanu na saka makon Jinda nai "ana bubbu gamani kafa, tareda cewa ke! baiwar Allah lafiya ki kazo nan Ciki tasha kika kwanta,?...

"A hankali na juyawa dan'naga mai magana, wata dattijiyar mata nagani tareda mutane ne dayawa suna kallon Na, Da sauri natashi nazauna matar ne tace baiwar Allah lafiya meya same ki'?....

Kuka kawai nafashe dashi batare da nace" mata komai ba, da sauri tace' "subhanallahi! mai yafaru taso! taso!! takama hannuna muka shiga shagon dake cikin wanna runfar,

Babu wani tarkace "acikin shagon daga bancina nazama ne sai table "inda "ake dora abinci, "abanci ta zaunar Dani sannan "itama ta zauna, sannan tace yishuru kinji ya'ta share hawayen ki fada Mani meya faru dake?

"Ahankali nafada mata "abinda yafaru ban boye komai ba, tayi shuru Na Dan wani lokaci tana nazari, can tace tabbas "ayanda nafa himci labarin ki' lallai akwai sihiri "aciki tareda sharrin kishiya, sannan mijin ki baiyi kwakkwar bincike "akan cikin kiba,

Saidai karki damu "DA SANNU" Allah zai bayyanar da gaskiya, saboda haka yanzu "abida nakeso dake shine kikwan tarda hankali ki' kinga ba'asan mai juna biyu" tana yawan tunani dasa damuwa "aranta tashi muge nakai ki' gidana kiyi wanka ciki Abinci kinji ko?
Nace toh" tareda mikewa muka fito,

Bayan mun fitone sai naji tana kiran maryam, saiga wata yarinya yar kimani shekara goma , tafito daga dayan shagon dayake kusa Da "inda mukafi to, hannun ta rige da tsintiya da "alama shara zatayi,
tace gani' matar tace yauwa kikula sosai bari nakai wannan gida yanzu zan dawo, Maryam tace toh"

taxi muka

Please Login or Register in order to submit comment