Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

๐Ÿ’ž๐Ÿ’
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’NU
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’žN
๐Ÿ’ž๐Ÿ’žSA
๐Ÿ’"DA. ๐Ÿ’ž
Page25-28๐Ÿ’
๐Ÿ’ž
๐Ÿ’"DA
๐Ÿ’ž๐Ÿ’žSA
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’žN
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’NU



NA


๐Ÿ’žMEENAT๐Ÿ’ ๐Ÿ’UMAR๐Ÿ’ž FARUQ๐Ÿ’


Wannan page nakune ADUK INDAKUKE AFADIN DUNIYA NAN,inafata gaisuwata zata iskeku 2006 graduated from GIRLS DAY SECONDARY SCHOOL kontagora Niger state, AMEENAN kuce l'm really miss yours LOVE ALLLLLL๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’



------------------------------------------
ยฎPEN WRITERS ASSOCIATION


PEN:THE STRONGEST WEAPON
------------------------------------------


only exquisite and whizkid writers are opportune to be writers



โœ๐Ÿพ




Tafiyar awa dayace takaisu garin Zaria Cikin A.B.U Abba yaifaki agefen wata bishiya me yawan ganye bayan yakashe motar, sai ya kalli gefenda "Humaira take baccinta kawai take kwasa ba abinda yadameta,

Dama" tun ahanya suna Cikin fira yaga tafara gyangyadi Yai murmushi tare da kada Kai Yace Adda! Adda!!,

Ta bude ido ahakali tayi mika tare da salati sai kuma tace washhh Abba nagaji,

Ya bude ido alamar mamaki Yace keh! Adda banason laziness saikace keki Kai driving dinmu?

Tace Abba Allah idan mutum yadade zaune duk saiyaji yagaji,

Yai dariya Yace Adda Humaira tawa Haryanzu dai Ragwancin nan baira geba?
Cikin sha'gwaba tace ummh Abba ah yakatseta dacewa Adda kenan,

Yanzu dai kalli can kiga "gawani saurayi Can yaza shiga Hostel kirasa saimu basa sako yakira mana "Yah Himu dinko?
Ta kalli Abba tare da cewa a ah Abba kakirasa awaya mana, ya girgiza Kai alamar A ah, tace why? "Yace bcos I want to give him a surprise, ta kyalkyace da dariya tace yes Abba, barina kirasa tafada tare da fita daga motar. "Saurayin yace ma Abba ina kwana? Yace Lafia qalau ya sunan malamin ? Saurayin Yai murmushi tare da cewa sunana saminu, Abba yace Malam saminu ya karatu? Yace Alhamdullah, toh" masha'Allah, "dama don Allah munason ne kakira mana wanine a Hostal din nan idan kashiga.
Saminu yace hala kuna tane man sa a waya Baku samuba ko? ya Yamutsa fuska tare da jan tsaki kadan mtsww Yace wlh matsalar net work ne,
Abba Yai murmushi Yace bamu kirasa ba just we want to give him surprise,

Saminu Yai dariya Yace ah lallai zaku basa mamaki tunda baisan dazuwan kuba, toh" ya sunan sa? Humaira tafada masa Yace ok nagane sa yanzu zaku gansa in Sha Allahu, Abba Yace toh" mun gode sosai, ya Nufi hostal ita kuma Humaira ta koma Cikin Mota ta zauna.


A" hostal saurayin nan me suna Saminu shine yake tafan ihun kiran "IBRAHIM MAHMOUD IBRAHIM YOLA.
Saida saminu yakusa zowa dai dai bakin wata kofa An rubuta Room 13 sannan Ya tsaya ya Kara kiran sunan.
"Yana kwance yana karatu saiyaji kamar Ana kiran sunan sa Yai shiru yana saurare tabbas shi din ake Kira don haka sai yai zumbur yamike yafito yayi tsaye abakin kofar Room dinsu,
A dai dai lokaci da Saminu ya iso
Suka hada ido sukai ma juna murmushi Yace ya akaine "saminu Naji kanata kiran sunana ne?
Yace"kanada baki Awaje,
Da Sauri yace suwane ne? yace wani ne shida wata yarinya, Yace OK saminu thanks bari naje nagani kila "Malam ne shida "Ashaty.

Tunda'ga nisa ta hango sa ya nufo gurinsu, da Sauri tafito daga motar tanufi gurinshi, yace oyoyo esha bebeh tare da Rungumeta aka fadarsa, ya kalleta yana murmushi I tama tanayi yace keda wane?
Domin naga ba "Malam bane I hope dai ba Wannan "Abdul-jabbar din nan bane yadawo da munanan kalamansa na yaudara?

Ta bata rai sannan tace kai yah Himu ni' inaruwa "dashi Aini tun'tuni na manta dashi, yace eh dama Aini sonake kimanta dashi" domin nagane shi din mayaudari ne, saboda haka nan bake bashi kinji KO?
(A ranta tace sorry yah Himu I can't forget him)

A fili kuma sai ta dan Taturo baki tare da cewa toh" aini dama narabu "dashi, yace yauwa my little sister shiyasa nake Kara sonki saboda kina jin maganata,
Sukai dariya tare da karasawa gurin motar.

Ya juya baya"yana amsawa waya don haka ne yah Himu baigane shiba,
A hankali yajuyo dai dai lokacin da ya gama amsa wayar, yaje fata Aljihu yai murmushi i tama Humaira murmushi take.

Shi"kam yah Himu mutuwar tsaye yayi saboda tsananin mamakin ganin Abban su,

Ya"runtse ido yabude ya kuma runtsewa yabude sannan ya kalli Humaira yace sister mafarki nake KO da gaske ne?

Tai dariya tace yah Himu kenan you are not a Dreaming oh Na reality fa,
Yace No! No!!No!!sister pinch me now saina tabbar l am dream or not,
Dariya tayi tare da kaima sa tsunkuli a hannun sa
Da Sauri yace yesss....lallai da gaske ne ba mafarki nake ba, sai kuma yasa hannun sa dai dai inda ta tsunkule sa Yace washhhh...
Gaskiya sister kin pinch nisosai fa,
Tai dariya tare Da cewa sorry yah Himu toh" aikai ne kace Na tsunkule ka" Yai dariya tare da kallon inda
Abba yake tsaye yana murmushi, Abba yabude hannu tare dacewa zonan baba Na nidin ne da gaske ba mafarki kake ba,
A hankali ya karasa gurin shi yafada kirjin sai tare da sauke ajiyar zuciya yace Abba meyasa katafi kabarmu tsawon wani lokacin ba kadawa garemuba?
Abba ya Dan bubbugi bayan sa kadan yace insha 'Allahu nadawo kenan bazan Kara tafia maitsawo irin haka nabar kuba kaji KO? Yace toh" Abba.

Abba Yace Adda bude mota kidauko mana dadduma sai muzauna, tace toh
Ta ciro ta shinfida suka zazzauna.

Bayan sungaisa sai Abba yake tambayan sa ya karatu? Yace lafia lau, komai Na tafiya dai dai ko ? Yace eh Alhamdullah bah matsala, toh" ai haka nan a keso.
Sukaci gaba da hirarsu akan lamarin karatu Abba ya mika mishi key mota yace ka bude but akwai provisions Dana kawo maka da kuma tsarabar ka ta America, nace adebo maka sauran kuma sai kadawo.
Ya karbi key yana dariya yace nagode Abba yabude but din cike yake da kayan provisions, yace Abba duk nawa ne wannan nikadai? yace eh duk nakane KO sunyi kadan Ne akaro maka wasu?
Ya bude baki Cikin mamaki yai dariya sannan yace a ah ni sunyi Mani yawa, yace A ah basuyi yawaba tunda kanada friends sai kuyi amfani dashi duk.

Yace toh" mun gode sosai Allah yakara budi Yace ameen.
Humaira ta tayasa fitoda kayan a Cikin kayan ne yaga wata yar karamar cooler me kyau ya dauka yana juyata yace Abba wannan kumafa me ke Ciki? Yace af harna manta sakone "daga "gwaggo tace akawo maka.

Yace Allah sarki "gwaggo kaka tawa nagode sosai ya zauna tare da bude cooler sai yaga soyayyen naman kaza da miyar tumatur, Yace Kai! tsohuwar nan ta'iya cin dadi fa ya yagi naman yakai baki ya tauna tare da lumshe ido sannan yace Kai! wannan aisai yasa kunnan Mutum ya tsinke saboda dadi,

Humaira tana dariya tace yah Himu nima Dan bani inci inji, Yace a ah nikam bazani bakiba tace please yah Himu Kaga raina yabiya, Yace toh" ungo ya gutsuro Dan karami Yace kada kici dayawa Cikin kiyayi ciwon KO Abba?
Dariya yake masu tace Dan wanga zaka bani? nikam bazan Ciba Yace Allah kici akwai dadifa bude baki inbaki, tabude yasa mata ta tauna tareda cewa ummh! ummh!! gaskiya akwai dadi toh" Dan karamun kadan, yace nakiya tace don Allah kaji my bros?
Ya harareta Cikin wasa Yace naki wayon naki wato kicinye mun abina sannan kitafi kibarni Ko? tace Ai bazan cinye ba, yace toh shikenan ya'aje sukaci gabada ci suna fira.

Sunyi nisa da cin naman sai ya kalli Abba Yace abba idan yarinyar nan tacinye Mani nama toh" fa bazatabar school din nan ba saita biyani abina.
Abba yai murmushi Yace aizata biyaka ne shiyasa take taci ,yace toh" da dai yafi kam.

Can Yace af aina manta sister ya jaravawa?
Ta kalle sa tace aina zata bazaka tambaye niba ne shiyasa Na kyale ka, Yace sorry Allah murnan ganin Abba ne yasa namanta toh"yaya?

Tace Alhamdullah gobe Nema ai zamu rubuta last paper, yace toh" Allah yabada sa'a tace Ameen.

Can kuma sai ya kalli Abba Cikin tsokana Yace Abba yarinyar nan tayi karama da yin candy, kamata yayi amaida ita J s s two,
Kadan yarage ta kware saboda jin abinda yah Himu yafada ,dariya yake mata sosai sannan ya mika mata eve water (dayake hada su Cikin provisions din)yace ungo kisha don naga kin kusan kwarewa toh" ni dawasa nake miki,Saidai tasha ruwan tukun sannan tace yauwa yanzu naji magana dakam banjiba.
Wane keson Allah yakai sa gaba sannan kuma yadawo baya? Aiba wanda yakeson haka KO
Abba?

Yace eh tareda kallon agogon hannun sa lallai innabi tanaku" toh' KO yau bazani tafi yola ba, yah Himu Yace Abba tun yanzu zaku tafi? Yace eh duba agogo kagani, yaduba da Sauri yamike yace Abba 11:30am yanzu kuma inada test around 12:00pm
Yace toh" aisai ka hanzarta katafi muma yanzu zamu tafi. yace toh" Ku "gaida su "umma da "Malam ita kuma "gwaggo kaKa ace mata nagode sosai sannan Ina gaida lta da kyau DA kyau waidaga ita bakari yakara she maganar dayin dariya suma dariyan sukai,
Abba Yace kaga gawasu" samari nan zuwa kace su tayaka daukan kayan yace toh" Abba Yace kafa maidai hankali akan karatu banda shiririta kajiko? yace toh" Abba insha'Allahu,
Samarin nan suka tayasa daukan kaya sukanufi Hostel su kuma suka shiga mota abba yaja suka tafi.

**********************
Yanzu 12:00pm narana amma harzuwa wannan lokacin "Abdul-jabbar baifar fadoba, hankalin Y Y K yatashi sosai yarasa abinda kemasa dadi Doctor yafada kafadar shi tareda cewa l am sorry to say bincikena tanuna Mani cewa "Abokinka yataba irin wannan ciwon
Sannan kuma yakai kusan awa biyar asume Wanda ta dalilin hakane yahaifar masa Da shiga koman Wanda bazance maka ga lokacin da zaya farfadoba,
Yana iya kaiwa gobe jibi one week two weeks three weeks Kai Harnan da one month yana iya kaiwa batare da ya farfado ba Koma yawuce fiyeda wayan kwana kin Dana lissafa maka, domin kuwa babu yanda baya zuwawa Mutum
Saboda haka saidai kawai muci gaba da yimasa addu'a Allah ya basa lafia.

Cikin tsananin tashin hankali Y Y K yadora hannu akai Yace yah salam!!! Sai kuma yafita Da Sauri daga office din,



๐Ÿ’ž๐Ÿ’LUFHAT Ce Love friendssssss๐Ÿ’ž๐Ÿ’
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’NU
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’žN
๐Ÿ’ž๐Ÿ’žSA
๐Ÿ’DA ๐Ÿ’ž
page29-32๐Ÿ’
๐Ÿ’ž
๐Ÿ’"DA
๐Ÿ’ž๐Ÿ’žSA
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’žN
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’NU

NA

๐Ÿ’MEENAT๐Ÿ’ž ๐Ÿ’žUMAR๐Ÿ’ FARUQ


edited by Zainuddeen zain

-----------------------------------------
PEN WRITERS ASSOCIATION


PEN: THE STRONGEST WEAPON
--------------------------------------------


only exquisite and whizkid writers are opportune to be writers




โœ๐Ÿพ





Tsaye yai abakin kofar office din tare da fitoda wayar sa daga Aljihu, yafara neman lambar "M.B daya daga Cikin abokansu wato Muktar Bello, don yasanar dashi abinda kefaruwa domin shikam yarasa abinyi gashi "Alh sa baya kasar, Kira daya M.B yadauki wayar Bayan sun gaisa yake sanar dashi cewa "Abdul-jabbar fa bayada lafia yanzu hakama suna asibiti saboda haka yazo yasa meshi,
Daga can M.b yace gashi nan zuwa yanzu insha'Allahu wani Asibiti ne? Y Y K yafada mishi yace gashi nan zuwa yace toh saikazo din,
Bayan yagama Waya da M.b sai kuma yafara neman number dayan abokin nasu (Wato "Abdul-ganiyu Delta boy kamar yanda suke kiran sa kasan cewarshi mutumi Niger delta)bayan sun gaisa yakefada masa rashin lafiyar "Abdul-jabbar.
Shikam delta boy tambaya yake meyasa "mesa kuma? jiyafa muka dawo lafia kalau koda yake tuncan naga "yana ramewa idan na tambaye sa me ke damunsa sai yace bakomai,

Nan Y Y K kesanar dashi Abinda "doctor yafada, Delta boy yai salati tare da cewa lnsha'Allahu yana nan zuwa jibi Da sassafe Allah "yabashi lafia Y Y K yace toh" ameen sai kazo din sukai sallama yakashe wayar.

Yayi shuru yana tunanin ta yadda zai bulloma wannan lamarin ,
Ahaka M.b yasa mesa bayan sukara gaisawa sai Y Y K yajasa zuwa dakin da Aka kwantar Da "Abdul-jabbar din, M.b ya tsorata daganin yanda "Abdul-jabbar yakoma Cikin lokaci kankani
M.b yace nifa ban san'ma yadawo ba?
Y Y K yace hmmm kaidai bari jiyafa "yadawo dasafe nan yasanar dashi abinda "doctor yafada, M.b ya numfasa yace toh yanzu meye abinyi?
Y Y K yace abinyi kenan mu tsaya muga hukuncin ubangiji, M.b yace hakane toh Allah "yabashi lafia yace toh Ameen,
Sukaci gaba da tattaunawa akan ciwon "Abdul-jabbar din.


Yau asabar kuma a yau ne su "Humaira ke graduated, don haka gabada basu samu nutsuwa ba saboda zirgazirgr dasuke tayi sai yanzu,

Zaune suke su uku Adakin "gwaggo Hanah Haleeh da ita Humeeh kasan cewar Anan suka tsara zasuyi shirinsu tuda daganan gidan "Malam zuwa school din banisa,
Sanye suke Cikin wayansu tsararrun dogayan Rigunan yadin materia ne pink colour yanada ratsin marun colour dinki Rigar daga sama tadan matse kadan sai kuma daga kasa tabude sosai gaskiya dinkin yai kyau sosai, "Aunty Habeeh ce ta dinka masu material "Aunty Habeeh ta kasance yaya ga Haleeh,

Kai! yam'matan dai acan'acan abinsu gwanin sha'awa ko wacce tayi ruling da mayafi marun colour, fuskar nan "tasu koh hmmm tasha make up harta gaji sai zuba daddadan kamshi suke Kai!! yam'matan dai kam tubara kallah masha'Allah kamar kadaukesu ka gudu.


Yah Himu yadaga labulen dakin tare da cewa toh malamai sarakan kwalliya in kungama sai kufito mutafi, shima cikin shiri sa tsaf (kasan cewar yazo tunjiya Friday shida wani friend din sa me suna "Idris Shehu Dan Zaria ne, yarako shine sunzo saboda grdt din idan angama su koma gobe lahadi kasan cewar "Humeeh ta damesa akan Dole sai yazo)

Ga badaya suka amsa da cewa mungama "yah Himu yace toh aisa kufito suka ce toh" gamu nan zuwa,

Da Sauri Humeeh tabi bayanshi tace yah Himu yace yap tare da juyowa ya kalleta yadai? tace wane zai kaimu school din? ni yabata amsa, yah Himu yaushe ka'iya mota? yace yau tadan zaro ido kadan alamar mamaki tace yaufa kace? Yace Yesss kuma ka'iya sosai? Ya harareta sannan ya dungure mata kai tareda cewa toh" malama idan zaku fito nakaiku toh" kufito saboda inason nadawo nakai Abba, idan kuma zaki tsaya dogon question" toh oya bismillah, yafita yabarta nan tsaye itakam bin bayansa tayi da kallo Cikin mamaki takama haba tare da cewa tabdi yanzu "yah Himu zayi driving dinmu? hmmm toh" Allah yakaimu Lafia nima danake gefe nace to Ameen.

Tace hey bebes kufito mutafi "yah Himu nachan yana jiranmu, sukace toh tare da mikewa tsaye KO wacce nakara kallon kanta amudubi taga inda beyiba ta gyara,
"Gwaggo dake tsaye tana kallonsu tai dariya tace kai yam'matan nan aiba sai kun sake duban kankuba kun hadu sosai, suka kyalkyace da dariya sukace " eh mana" sauran hadu warmu Da Allah Ko? tace toh lallai sauran shikam,

Amma dai yanzu kam wajan Hadu warku da samari yayi dai dai,

Sukace ahhhh gwaggo tace eh wannan kalliya yau haka aisai ba samari, sukace Kai! gwaggo mudai kinga tabiyar mu,
Sukafita suna dariya itama dariya take.

Tafe suke Cikin motar "Abba parado jeep yah Himu ke driving dinsu ldris nagefen sa sukuma suna baya, fira suke shida ldris yayinda su Haleeh kesa baki jefi jefi itakam "Humeeh gum tayi Da baking ta domin kuwa gaba daya a tsorace take kodama ita din matsoraciya ce ta gaske, don haka take gani kamar "yah Himu zaije yawatsar dasune kawai tunda dai ita batasan ya'iya mota ba,

Saidai tasha mamaki lokacin da suka hau kan titi saboda yadda taga yana sarrafa sitiyar motar, domin kuwa kallo daya zakai masa ka tabbatar dacewa yadade da kwarewa atuki.

A hankali tai ajiyar zuciyar da harsaida yajita kasan cewar ta gefenshi take,
yai dariya tareda juyoda mudubi ta dai dai saitinta dama yana kula da ita tunda suka shiga dayake yariga yasanta Sarkin tsoroce, yace yadai sister? ta kalleshi tareda turo baki Cikin sha'gwaba tace nothing,
Ya kyalkyace dariya dai dai lokacin da yake kokari shiga school din yace matsoraciyar yarinya kawai, ni narasa "inda kika samo wannan tsoro yarinya sai shegen tsoro sai kace farar kura, sai kace ba bafillataba,

Dai dai lokacin dayai parking su fito Hanah Da Haleeh sai dariya suke mata hada Idris,

Yah Himu ne yazo kusada ita saida yalalubi kunnanta sannan yadan murda kadan yace keh wai Afada miki fulani sunada tsoro ne?

Tace washhhh yah Himu you hot me fa,
Yai dariya tareda cewa sorry yadan rungumeta A kafada yace kina mamaki ne na'iya driving? "Idris ya koya mani tun lokacin danaje school farko farko gashi yanzu na'iya sosai,

Yace bari mukoma mudauko " Abba tace toh" suka shiga mota sukatafi su kuma suka nufi inda inda za'a gudanar da programs.


A hanya Abba yace ma yah Himu su tsaya wani shop complex yanason ya sayi Waya, Yace toh" "Abba nizaka saima Waya?

Abba yace no I want to buy to my "doughtes yace Abba toh" mu kumafa? yace a ah,

Dasuka shiga shop din Abba yace Waya yakeso yasiya akawawo masa yazabi iPhone7 guda uku masu kyau, afada masa kudin yabiya,

Yah Himu yace Abba remains us Abb yace no! yah Himu yace why? saboda you're too Young's to carry the phone,
Yai dariya yace Abba toh" idan mu kanana ne to sukumafa? Abba Yace ah "sukam ai big girls ne bakada yau suke candy bah,

Dariya suke sosai dagashi har ldris saboda jin abunda Abba yafada,

Shima Abban dariya yai cikin wasa Yace ko ba haka bane? ldris Kai yakada yana dariya yace hakace Abba,yah Himu yace toh" shikenan tunda "su yan candy ansiya musu toh muma yan high sai asaya mana,

Yace a ah nakiya! yace please Abba buy us, Yace toh kudauka,
Suma suka zabi manya manya masu kyau yabi kudi sutaka tafi.


Koda suka isa school din har anfar gudanar Da programs din don haka suma sukabi layi A hankali Cikin tsari da nitsuwa ake tafiyar da komai har akagama, yayinda su Humeeh "suka karbi kyaututtuka masu yawa kasan cewar su dalibai masu hazaka da kuma tsafta.


Bayan agama ne suka koma gefen wata bishiya suna daukan photo hada Abba da kuma Aunty "Habeeh dayake tazo itama da kannan Hanah da kuma wayansu kawayan su.

Bayan sun gama daukan photos sai Abba yabasu Waya yace ganasa kyautar nan aiko sukasa ihun murna tareda rungu meshi dariya yake yace toh yanzu idan Ku ka kada Abban naku Cikin mutanefa?

Suka sake sa suna dariya tareda tsugunnawa sukace Abba mun gode Allah yakara budi, yadafa kawunasu Yace kutashi-kutashi Allah yaraya manaku yasa maku Albarka ya kuma Baku ilimi mai amfanin Al'umma suna dariya sukace Ameen Abban mu.

Saida yah Himu yakai "Abba gida sannan yadawo ya kwashesu yakai su "Hanah da "Haleeh gida jansu sannan suka tafi gida

******************
Bayan kwana biyu da misalin 4:00pm su uku ne tsaye ajikin window dakin Da aka kwantar Da "Abdul-jabbar Y Y K M.b Delta boy, saboda yanzu doctor ya Hana kowa shiga dakin saidai kowa yazo tsaya ta window "ya gansa.

Delta boy Yace ni gaskiya ciwon "nasa yana bani tsoro yaufa satinsa daya kenan ahaka? watoma tunda nakoma gida haryanzu baya moving?

Y Y K yace kaidai bari one week kenan Amma hattada dan yatsan sa bata working, hmmm kaidai lamarin saidai gyaran Allah kawai.
M.b yace ni wallahi "Mama kebani tausayi Acikin yan kwana kin'nan duk tarame saboda tsabar zullumi Da fargaba Y Y K yace nima tausayi take bani sosai wallahi,

Delta boy Yace Hmmm aidole atausaya Mata" domin kuwa shikadai ne mata gaba da baya kagako dole tayi fargaba da zullume,
Gashi kuma bata" fada masa kowa ne mahaifinsa ba, inaga harda tunnanin haka yasata zullumen halin dayake Cikin,

M.b yace hakane kumafa toh" yanzu dai mucigaba dayi masa" Addu'a kamar yadda muka saba Allah yabasa" Lafia sukace Ameen.

๐Ÿ’LUFHAT ce Luv Fanssss๐Ÿ’ž
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ž๐Ÿ’žNU
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’N
๐Ÿ’๐Ÿ’SA
๐Ÿ’žDA ๐Ÿ’ž
page33-35๐Ÿ’
๐Ÿ’ž
๐Ÿ’DA
๐Ÿ’ž๐Ÿ’žSA
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’žN
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’๐Ÿ’NU

NA

๐Ÿ’žMEENAT ๐Ÿ’U. MAR ๐Ÿ’FARUQ๐Ÿ’ž



This page belong to All people of PEN WRITERS ASSOCIATION โœ๐Ÿพ ANA TARE kugane GUYS irin Very tied din nan Faaaaaa!!!๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€



edited by Zainuddeen Zain


----------------------------------------
ยฎPEN WRITERS -ASSOCIATION


PEN :THE STRONGEST WEAPON
----------------------------------------


only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers


โœ๐Ÿพ





Y Y K yace nifa Ina ganin harda san "yarinyar nan daya kwallafa A zuciyar saha dashi keda munsa,

Delta boy yace hmmm tabbas harda shi domin kuwa nizan fada maka kaga "yanda yatada hankalisa saboda yakira number ta baijeba? yiyayi kamar wani zararre naita lalla "shinsa inabashi hakuri akan cewa yabari mana harmu dawo gida tunda kadan yarege mukarasa amma ko "ya saurareni sai abun yafara bani haushi ni kuma kawai saina kyale shi tunda yaki ya saurareni Kai tun "yanabani haushi har yako mabani tausayi, Dana gane cewa bayin kasa bane Allah ne ya jarabeshi da San "Humaira Dan haka saina farayi mashi Addu'an Allah ya yaye mishi,

Ameen sukace Nan shima Y Y K kesanar dasu abinda yafaru tun kafin "sudawa har zuwanda sukai gidan su Humaira.

M.b yanisa yace gaskiya "Abdul-jabbar yana San yarinyar dayawa, kuma har yanzu bakuji inda "suka komaba?

Y Y K yace inafa muka sani Delta boy yace inafa zasu sani kaidai bari kawai koda cewa akai za'aje "nemanta Toh ta'inama za'afara? tunda garin Kaduna ba kadan bane, hmmm kaidai Allah yai mana maganin dabazamu yiwa kan'muba shi kuma Allah yabashi lafia sukace Toh Ameen,
Y Y K yace Mujenku sai zuwa anjima kuma sukace Toh.
Nasan dai me karatu yaso yasan wace wannan "Humaira da soyayyar ta keta wujujuwa da Abdul-jabbar hartana KO Karin Kai sa barzahu.
yakamata kam muji KO,



WACECE HUMAIRA?
Aishatul Humaira shine cikakken sunanta ta kasace ya ga Alh Mahamud Da Hajia Asma'u wadda suke kirada Umma, su biyu ne agurin iyayensu ita da yayanta lbrahim wato yah Himu,

"Alh Mahamud asalinshi mutumin Adamawa ne aikine yakawo shi garin kaduna inda yake aikin bank yana zaune A unguwar malali,
Alh Mahamud yahadu da "Asma'u ne akan hanyar shi tazuwa aiki Asma'u diyace ga Malam Garba me Almajirai, Cikin hukunci Allah soyayya me karfi tashiga tsakanin Mahamud DA Asma'u har Allah ya kaddara Aure tsakanisu, suna zaune Cikin aminci da yardan juna, inda yaci gaba dazuwa aikinshi Cikin hakane,

Allah ya'azurtasu da yara biyu wato lbrahim da Aishatul Humaira lbrahim yaci sunan kakanshi ne nagurin Abba itama taci sunan yayar Abba shiyasa "yake kiran ta Adda.

" su Humaira suntaso Cikin soda kaunar iyayensu itada lbrahim wato "yah Himu Wanda itane ke kiran shi da yah Himu din,

Iyayansu Na matukar kaunar su musamman dasu kaga tunda gasu Allah bai Kara basu haihuwaba,

Don hakane "suka dauki so DA kauna suka Dora musu duk abunda Abba yamu Toh Na yah Himu ne da Humaira don haka Cikin gata suka tashi fache! fache!


Yah Himu yana aji biyar Na secondary ita kuma Humeeh tana jss two,

Kwatsem wani bakon lamari yasa mesu bank din da Abba yake aiki wasu makudan miliyoyi suka nace,

A lokacin kuma Abba shi ne manager Bank din don haka yashiga matsanaci tashin hankali, KO kuma nace sun shiga shida iyalinshi.

Wasa'wasa saida bank ta kwace duk wani Abuda ya mallakah hatta gidan da yake saidai suka kwance.

Kuma duk wannan abun "Alh Mahamud yana tsare a prison, "Abokin shi Alh Musa ke tsaye akan lamarin ko lokacin da akabasu notice cewa su tashi Alh Musa ne "yakama masu gidan haya a unguwar tudun wada suka koma chanda zama,

A haka "suka cigaba da Rayuwa cikin wani irin yanayi mara dadi,

Ana cikin haka akayen kema "Abban nasu zama agidan prison Na tsawon shekara biyu, saka makon makudan kudin da'aka biyoshi,

"Shikam bayada wayan kudi don haka dole ya Amince da hukunci da Alkali ya yanke mishi Na zama gidan yari Cikin tsananin

Please Login or Register in order to submit comment