Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko? Kabar mamki akwai abinda nikeson idona yagane mani a cikin masarautar shi daga ranar zan ɗauraka akan kudurina kaidai ka maida hankali akan abinda na saka, in komai yai kyau a lokacin wasan zai fara ɗana kaine farin cikina Haishir kaida ka dage kazam garzo kuma Jarumi kamar yanda labarin Malikussaif ya karaɗe duniya musamman kasar mu ta Gambia da nahiyar mu baki ɗaya!" wani shu'umin murmushi Yarima Haishir yayi yana mai jin dadin abinda mahaifin nashi keyi sanin kanshi ne ba wanda yakeso yaga bayan a kaf duniya sama da Yarima Malik, da wannan tunanin yace. "Gamji yataimakeka Sarki mai dole karka damu ba abinda zai gagari Yarima Haishir ka kara sama ranka alamun nasara akoda yaushe." cikin jin dadi ya rungume ɗansa jikin sa sukaci gaba da maganganun su rabi duk akan Masarautar Daborah ne da kudurin su akanta.......




_RAIFASU......._




Koda Bahijja ta tashi da kyal take tafiya ba laifi zazzabin ya sauka ba kamar jiya da dare ba dan da ita ta kwana kamar bazata kwana ba, uwar bayi ce ta biyo ta ɗakin su ta tasheta, itadasu indo suka tafi aiki kamar kullin ko abinci bata ciba, haka suka tafi a hanyar tafiya wajen Gimbiya Yazira suka haɗu da Zainab itada Umman ta gaida sukayi sannan suka tafi suna fira jefi jefi har kowa ya tafi wajen aikin shi, itadai Bahijja koda ta jiyo muryar uwar bayi na rabama bayi aiki kasa shiga tayi dan tsoro tasan zata bata aiki wanda yafi karfin ta, ta rasa dalilin dayasa jinin ta bai haɗu dana Uwani, takai minti goma tana tsoron shiga, jin antaɓata yasa Bahijja takusan suman tsaye saidai Jakadiya tagane tana mata murmushi, dukawa Bahijja tayi tagaida Jakadiya, cikin sakin fuska ta amsa sannan ta kamo hannun Bahijja suka shiga cikin sashen Gimbiya Yazira, duk bayin dake wajen suka zube suna kwasar gaisuwa wajen Jakadiya harda uwani itako bahijja kanta kasa ta kasa kallan uwani dan tsoro tashi sukayi kowa ya kama aikin gaban shi nan Jakadiya tacema uwani, yau tabata Bahijja zata taya masu abinci aiki a madafa, ba haka Uwani taso ba, amman bazata iya musu da Jakadiya ba, haka suka tafi madafa Bahijja sai murna takeyi daman ga uwar yunwa dake ɗawainiya da ita lura da hakan yasa Jakadiya takaita Madafa, koda suka isa saida tasama Bahijja abinci taci ta koshi sannan tace ma uwar tuwo ga yarinya ta taya ta aiki amman karsu bata mai wahala koyon girki zatayi, nan uwar tuwo taba Bahijja yankan albasa suka cigaba da dafa abinci, sannan Jakadiya ta koma wajen Sarki Baidulƙais dan gabatar da nata aikin........



A bangaren Masarautar Daborah kuwa Saifulislam ne wajen dawakai yana ran gadi dan mike kafafunsa da yakejin sun masa tsami, suna cikin tafiya ta gefen taskar bayi yaga Sarkin bulala yakama wata dattijuwar mata yanata dukan ta kamar zaikashe ta, da sauri Saifulislam yasa bawan shi Jamil ya kira mashi Sarkin bulala, yana zuwa ya zube kasa yakai gasuwa gun Saifulislam,tambayar da ya watsa mashi saida yasa jikin shi yafada ɓari, inda inda yafara ya rasa mizai cema Saifulislam, daka mashi tsawa yayi yace. "Badakai nikeba."?


"Ranka shidade kaimin aikin rai natuba!" wanke shida mari yayi yace badakai nike magana ba." "ranka shidade wannan baiwar da kake gani ba wani abu yasa ba duke ta umurni ne daga Jakadiya, tuba nike ranka shidade." tisa keyar sa Saifulislam yayi ba inda suka tsaya sai bangaren Sarauniya Zulaiƙa acan ya tadda Jakadiya tana ganin yanda Saifulislam ya shigo saida taji gabanta ya mummunar faɗuwar gaba, kiran Jakadiya yayi ta duka ta gaida shi, kallan kallo aka dinga yi tsakanin Jakadiya da Sarkin bulala "ranka shidade ina tuba ni nasaka shi hukunta Laure saboda bata zuwa aiki kullin shiyasa." bakaramin ɓacin rai ya taɓa Saifulislam ba yace. "Miyasa ta haka zaku hukun tata dan haka zaku ɗandani kuɗar ku, kina jagora a cikin Masarautar nan amma kike sa ana zalinci, Sarkin yari ya kira yasa aka kai mashi Jakadiya saitayi kwana ukku, sannan yasa aka zane Sarkin bulala shima aka kaishi gidan yari duk abin nan agaban Sarauniya Zulaiƙa tasan halin mijinta sarai bayasan shashanci da zalinci, amman ta ɗauki aniyar saita hukunta Laure tunda akanta har Saifulislam ya hukunta Jakadiyar ta.....




a wajen Bahijja kuwa tunda suka gama haɗama Sarki Baidulƙais abinci mai kula da kai mashi abinci tazo da bayi suka ɗauki abinci, itako Bahijja tafiya zatayi sai uwar tuwo taga anmanta basu ɗauki kayan itacen da zasukai ma Sarki Baidulƙais, dakatar da Bahijja tayi tasa ɗaukar tire din fruit tace takaima Sarki, ba dan taso ba ta ɗauki tiren har bakin shiga falon Sarki, tunawa tayi da gargaɗin da gimbiya Yazira tai mata akan mijin ta, shiga tayi kanta kasa duk jikin ta yayi sanyi akan sa'a ta iske gimbiya Yazira kishingiɗe da hadimai sai Sarki Baidulƙais daya zauna ana mashi fiffita, tunda Bahijja ta shigo Sarki Baidulƙais ya kafeta da mayun idanun sa, masu furgitarwa yana kallan dirin da Bahijja ke dashi, daman kayan jikin ta rigace doguwa sai kallabi data ɗaure kanta dashi, Jakadiya da gimbiya Yazira sukabi Baidulƙais da kallo ganin yanda yake lashe baki yana kallan Bahijja, harta iso bata yarda ta kalli su ido da ido ba, dukawa tayi ta aje kayan sannan ta gaida su, a hankali ta mike zata bar wajen har takai bakin kofa taji Sarki Baidulƙais ya kira sunan ta, jikin ta na rawabta juyo ta taho har hardewa takewa ta duka gaban shi, a hankali ta kalle shi, aiko suka haɗa ido da gimbiya Yazira tai saurin kawar da nata a hankali duk abin nan Jakadiya na kallan abinda ke faruwa, jin maganar Sarki Baidulƙais ya dawo da Bahijja daga ruɗewar da tayi yace. "Miyasa kika daina zuwa wajena bayan umurnin dana baki ba kula da abinci na? Ko har yanzun baki warke ba Bahijja." duk ra daburce tace. "Ranka shidade ban lafiya shiyasa Bahijja ba tuba."


"Daga yau ke zaki dinga kula da abincina tun daga safe har rana.'' gyaɗa kai tayi alamar eh, itako gimbiya Yazira ji take kamar ta kashe Bahijja ta huta musamman da tasan kudurin mijin ta akan Bahijja lallai dole sai ta ɗauki mataki akan ta, haka ta gama zuba masu abinci abin mamaki sai ya sake kallan Bahijja alamar ta bashi abaki, ba yanda ta iya haka ta dinga ɗiba tana bashi har haɗawa yake da hannun ta kamar maye, ko cokali bai bari ta bashi dashi saida hannun ta, itako gimbiya Yazira tagama kulewa ko abincin takasa ci aranta ko cewa take taya zaace ga ta amman baiwa tana ba mijin ta abinci a baki saitayi ajalin Bahijja, ganin yanda Sarki Baidulƙais ke sumbatu kamar wani maye yasa gimbiya Yazira ta saki kofin dake hannun ta ya wanke Bahijja a fuska ta mike ta fita a fusace kamar zakanya, shiko yanda yaga soɓo ya wankema Bahijja fuska wani iri yaji Jakadiya ce tazo tana gyara wajen ɗaga mata hannu yayi alamar ta daina, itako Bahijja idanun ta duk sunyi jajir kamar garwa shi yanda soɓo ya zubar mata a cikin ido, ji Bahijja tayi an rike ta kamar a mafarki harshe Sarki Baidulƙais yasa yana lashe soɓon fuskar Bahijja danko Jakadiya ta tsorata dan karfin da Allah yaba Bahijja ta hankaɗe Sarki Baidulƙais da sauri ta mike tana murtsuka ido shiko shekeke yake kalan ta yana lashe harshe baida buri da ya wuce lashi zumar Bahijja tun daga ranar da ya ɗaukota har zuwa yanzun ganin idan Jakadiya yasa Baidulƙais maida maitar shi yasa suka fita yana maida numfashi sai sake sake yake ta yanda zai cimma burin shi akan Bahijja......



Itako gimbiya Yazira koda ta koma sashen ta ba inda ta wuce sai ɗakin ta faɗawa tayi saman gado ta fashe da malalacin kuka mai sosai zuciya ganin yanda mijin ta ke neman baiwa kamar Bahijja, koda uwar bayi ta ganta da sauri tayo kanta isketa tayi kwance tana kuka da sauri ta karasa tana tambayar ta damuwar ta, kamar jira tafara magana. "Haba Uwani ni Baidulƙais zai wulakanta ace da karamar yarinya zai so, baiwar tashi marar ƴanci yake nema dan haka uwani sama da shekara talatin kina taredani kuma kinsan surruka na ni nasaki ki takurama rayuwar Bahijja daga nan wajen aiki har taskar bayi kisa ta lalace ta wulakance har miyi nasarar raba mijina da ita dan zan iya kasheta!"
"Ranki shidade duk abinda kike so shi nikeso dan haka kibar komai a hannuna da sannu saina wulakanta Bahijja daman batai minba bansanta tun ranar dana fara ganin ta naga tana takama sa kyaun ta kamar tafi ƴaƴan mu usuli saina ilata maki ita uwar ɗaki na." ajiyar zuciya gimbiya Yazira tayi dan tasan sheɗancin Uwani shiyasa ta kalleta cikeda gamsuwa





Itako Bahijja ba inda suka tsaya sai ɗakin Jakadiya sai garza kuka takeyi kamar ranta zaifita, dafata Jakadiya tayi tana mai tausan ta ganin karancin shekarun ta amman ana neman lalatata da kyal tasamu ta daina kukan da takeyi tana sauke ajiyar zuciya har baccin wahala yai awan gaba da ita.....




Shiko Yarima Malik kisingiɗe yake ga tarin kayan marmari a gaban shi amman yakasa ci dan tunani daya gama addabar zuciyar shi ba abinda yake banda aikin tunanin Bahijja a cikin zuciyar shi, dan raban da yaci abinci harya manta tun jiya da daddare ko baccin kirki ya kasayi, sallamr da akayi shi ya katse shi a dogon tunanin da yatafi sakin murmushi yayi yana mai matsawa gefe inda Sarauniya Zulaiƙa ta zauna kusa da ɗan nata, shiko dan danan ya marairaice yana kwantar da kansa a saman kafaɗar ta yana gaidata cikeda shagwaɓa itako sai shafa sumar kanshi takeyi da tai kwance tai luf luf gwanin ban shi'awa saboda Yarima Malik ya gaji da haɗuwa cikin kulawa tace. " Malik meke damunka naganka ka saki ka rame kana taɓaman zuciya in inaganin ka cikin wannan halin"? ɗago kai yayi yana kallan mahaifiyar tashi yace. "Ummu kibar damuwa ba komai a raina kawai kaina ke saramani kuma nasha magani, yanzun so nike ni samu hutu shiyasa yau baki ganni nazo wajen kiba." badan ta yarda ba ta kyale shi ta lura baisan yawan magana, cikin kulawa takama hannun ɗan nata ta zaunar dashi saman ƙayataccen gadon sa tace ya kwanta, ba musu ya kwanta dan baisan ta zauna a wajen shi yasan yanzun zata fara zagin Bahijja shi kuma baijin dadin hakan da takeyi akan iyayen Bahijja, yana kwantawa ta rufe shi da bargo ta tofa mashi addua sannan ta tafi yana jin so da shauƙin mahaifiyar sa saidai baisan halayen ta, da hakaya dinga tunanin shi....



Shiko Huzaifa koda yaje wajen mahaifin shi ya sanar mashi da yanda sukayi da Yarima Malik sannan ya rokamashi alfarma. "Abba dan Allah kayi wani abu akai ka shawo kan Ummu ta bari muje mu nemo Bahijja dan rayuwar ta."


Numfasawa yayi yana gilgiza kai yace. "Bazaka ganeba ko kaɗan Sarauniya Zulaiƙa bazata bari ya kusanci Bahijja ba dan ko kaɗan bata son tsatson Jabir ko kuma ince Abdulmajid na fahimci Malik yana wasa da kalar kiyayyar da Sarauniya Zulaiƙa kema bayin Masarautar nan, dan haka ka kiyaye gaba nine wazirin Masarautar nan kuma nine mahaifinka Huzaifa kaida kanwar ka Zahra'u ku kaɗai na haifa dan haka bansan ka saka kanka cikin wannan cakwakiyar dake tareda Bahijja dan bata da kima a idon Sarauniya Zulaiƙa da ya wuce baiwa wulakan tatta abin yarwa." "Abba.....ɗaga mashi hannu yayi alamar baisan jin komai ya kara da cewa. "Ban faɗamaka wannan maganar ba dan ka tisa kaje ka gargaɗi Yarima akan ya fidda Bahijja a ranshi imma tausan ta yake yaci ace ya bari tunkan dare yai mashi dan haka kana iya tafiya!" mamaki ya gama kama Huzaifa bai tunanin jin haka daga bakin Mahaifin nashi ba, sallama yai mashi ya tafi jiki a sanyaye zuwa wajen Yarima Malik akai sa'a ya iske shi ya gama shiryawa yana fesa turare masu kamshi ganin abokin nashi yasa Malik ya karasa saman kujera ya zauna ya maida hankalin shi akan shi, yakai minti ukku kafin ya fara magana saida ya faɗa mashi komai wata uwar zufa ke ɗawainiya da Malik kamar bai wanka ba haka yake jinshi bakin shi na rawa ya kalli Huzaifa yace!!!.


*Ƴar Mutan Kankia ce❣️*

Share
Comment
Vote


*BAYI MA 'YA'YA'NE*

*~Touching heart story💔😭~*

_By_
*Jameey Yar'mutan kankia*


*MANAZARTA WRITERS ASSOC*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
________________________



*BISSIMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*



Babi na 23&24




"Huzaifa ya akeson inyi da raina miyasa Bahijja batazo duniya a sa'a tun tana jinjira rayuwar ta ke garari daga mutuwa zuwa rayuwa har zuwa yanzun da ba'asan wane hali take ba, wlh Huzaifa matukar ina numfashi ban mutu bazan bar rayuwar Bahijja ta gayyara ba ta wulakan ta musamman ta bangaren addinin ta." shima Huzaifa shiru yayi dan yasa rashin taimaka rayuwar ta ba karamin asaraba ne kuma yasan haɗarin da take ciki, dubara ce ta faɗoma Hauzaifa yace. "Inhar kana son Bahijja ta dawo a Masarautar Daborah a karo na biyu ka kwantar da kanka wajen Ummu ka nuna mata kaima ka manta da rayuwar Bahijja daga baya sai mu zame ba wanda ya sani ku ɗauko ta, zuwa lokacin mungama samun makaman yaƙar Sarrilƙus kaga kai bakasamu saɓani wajen Mahaifiyar kaba."


kallan Huzaifa yake kamar mai nazari sai ya samu lokaci da gyaɗa kai alamar amincewa, tashi yayi zai shiga bathroom dan sake watsa ruwa ya waigo yacema Huzaifa. "Taya zanga Umman Bahijja."? da mamaki Huzaifa ke kallan Malik ganin hakan a fuskar shi yasa Huzaifa ya karaso a gaban abokin nashi sannan yace. "Kadaina kudirin ganin Umman Bahijja baka tunanin kar Sarauniya ta ganka da ita bayan tasa baka da wani alaƙa da ita." koda zataimin aiki"? Cewar Malik, shiko Huzaifa murmushi yayi yace. "bayan bata jerin hadiman ka karka manta Sarauniya tasan bazaka iya saka Binta aiki ba kodan yanda kake daraja su, kaga tana ganin ka da Binta zatayi zargin wani abun daga karshe ka jefata cikin mawuyacin hali a cikin Daborah, kaga Yarima kabar tunanin haɗuwa da Binta a wannan lokacin da Sarauniya ta maida hankalin ta wajen ka!" wannan karon ko cikin fushi Malik yayi maganar harsaida Huzaifa yai mamaki. "Kaga bawai shawarar ka nike nema ba, umurtar ka nikeyi dan nasan abinda nikeyi nasan dalilin dayass nikesan ganin Umman Bahijja!"



Gilgiza kai Huzaifa yayi yace. "Allah ya huci zuciyar magajin gobe girman kane yanda kake so haka za'ayi, badan bamu da ikon shiga taskar bayi ba da na kirawo maka ita da kaina amman zansa baiwata ta kirata yanzun nan." baijara cewar Malik ba ya fita ranshi ɓace shima Malik ya fahimci Huzaifa yayi fushi, amman ya basar tareda shigewar sa wanka......


_RAIFASU_



Itako Bahijja kara girma takeyi duk jikinta ya murɗe tazama cikakkar budurwa dan inbaka santa ba saikayi zatan takai shekara sha takwas a duniya wanda duka duka yazun ta shiga shekara sha huɗu da haihuwa yanzun takara kama kanta sosai kullin faɗan da Jakadiya ke mata kenan wadsa ta zama kamar uwa ga Bahijja dan wani bima har kwana takeyi wajen ta tunda ta fahimci yanayin halittar Bahijja bata bari tana wasanni irin na yara da takeyi da kawayen ta, kasancewar tafisu girna sosai da komai dan ko mace taga Bahijja sai taji ta burgeta balle ɗa namiji, yau din ma tana zaune wajen Jakadiya tanai ma Bahijja tsifa baki ɗaya gashin kanta ya rufe fuskar ta bata ganin ko gabanta, Jakadiya ke sharce mata gashi sai kuka takeyi dan zafi, da kyal ta iya ɗaurema Bahijja gashin suna gamawa ta ɗaura ɗan kwalli wanda kamar ma bata saka ba kasancewar kallabin baida girma kuma bazai iya rufe duka sumar kan Bahijja bayan Jakadiya batayi ba dan taga ta rufema Bahijja gashi duka ba amman bai rufu ba, da haka dai sukasha koko da kosai suka tafi wajen aiki da Bahijja bazata je wajen Sarki Baiulƙais ba Jakadiyabta takura mata sai taje a tare suka tafi har ƴan kwalla Bahijja keyi dan tafara tsoran shi a ranta, suna shiga shi kuma ya fito daga bedroom dinsa zuwa falo yayi tozali da kyakkyawar fuskar Bahijja mai haukata shi take shi'awarta ta addabe shi yaji numfashin shi na neman shiɗewa baki ɗayan su suka duƙa suka gaida Sarki amma ko kaɗan baiji gaisuwar da suke mashi sai kallan ta yakeyi, jin shirun yai yawa yasa Bahijjabta ɗago ta aza idanta a fuskar Baidulƙais taga yana aikin kallan tsoro yakara kamata hakan yasan Jakadiya ta mike tacema Bahijja taje yau wanki zataima gimbiya Yazira, da sauri Sarki Baidulƙais yace. "Kar akara bata aiki irin wannan ta shiga ta gyaraman ɗaki." tsoro yakara kama Jakadiya murya na rawa tace. "Ranka shidade Balki itake gyara maka ɗaki kuma yanzun tana ciki shi takeyi!" kallan dayai ma Jakadiya ysa ta kama kanta sannan yace. "Sallamar ta daga aikin Bahijja ne da kula da abinci na tundaga Madafa har zuwa cina kuma ba shawara nike baki ba Jakadiya!" yanda taga yai maganar yasa ta ce toh, nan ta kama hannun Bahijja zuwa ɗakin Baidulƙais sai kallan ɗakin Bahijja takeyi gani take kamar komai ya sauya bata fatar shiga cikin shi, aiki ta fara nan Jakadiya takara tsorata Bahijja karta bari ko yatsan ta yakama inba haka ba zatayi ciki harda kwallan Bahijja duk ta tsure lokaci guda mahaifiyarta ta faɗo mata a zuciya kasancewar huɗubar ta kenan a gareta share kwallan tayi tana cigaba da aikin ta


Itako Jakadiya jiki a mace takoma gefen uban gidan nata tana kirara shi ɗaga mata hannu yayi sannn yace taje madafa ta tsaya a haɗa kalaci ta kawo mashi karta dawo sai ta tabbatar da angama komai sannan ta haɗo mashi da farfesun kifi, duk bata amince da uban gidan nata ba amman bayan da zatayi haka ta tashi ita da hadimai suka tafi madafa, itako Bahijja ko gyaran kirki bata iyaba shine karo na farko da tafara gyaran gado sai kokowa takeyi da zanin gadon ta kasa sarrafa shi, baki ɗaya hankalin ta yayi kan gyaran ji tayi anrike mata kugu kam mutuwar tsaye tayi jiki mace ta mike ta juyo ganin Baidulƙais tayi yana shinshina wuyan ta suna haɗa ido taji gaban ta ya kara faɗuwa dan tsoro taga sun koma kamar garwa shi da sauri ta ture shi tana maija da baya shikenan yau zata mutu ya taɓa ta, harɗe hannayen sa yayi yana mai lashe baki yaimata umurnin tazo gaban shi, banda kyakkyarwa ba abnda Bahijja keyi haka ta isa ta zube gaban shi tana kwalla, ko ajikin shi yafara bata umurnin cire kayan jikin ta, a kiɗime ta mike tana mai gilgiza mashi kai ba wasa a fuskar shi ko kaɗan itako Bahijja taki cirewa a wannan karon rikota yayi ya dannta jikin bango yafara kissing dinta a ruɗe itako sai kiciniyar kwace kanta takeyi d kyal ta iya zamewa ta ruga zata fita kamar zaki yakara cafko ta ya wulla ta saman gado ya haye yana kokarin ɗebe meta riga itako sai ihu takeyi Balki ce tazo wucewa taji ihu ta asirkar kofa taga Baidulƙais saman wata baiwa da sauri ta fita tana ajiyar zuciya duk ta ruɗe shiko ya ketama Bahijja riga, koda Bahijja tarasa yanda zatayi da Baidulƙais hannu tasa tana rufe kirjin ta wanda ba laifi dukiyar fulanin ta sun ciko kamar ba babbar budurwa, shiko so yake yai sucking dinsu amma taki yarda ganin hakan yasa ya wanke ta da mari amman taki saki sai ya fara kokari rabata da fant din ta aiko ta rike a haukace ya kurama na fulanin ta ido ta gama ruɗewa batasan ta saki ba tana kokarin rike fant dinta ji tayi ya fara murza mata nipple aiko tasa haƙora ta gartsama Baidulƙais mahaukacin cizo saida ya saki kara mai karfi tasa hannu ta ingije shi ta dire saman gadon tana rike rigar ta da sauri ta fita tana kare jikin ta shima rufa mata baya yayi daga shi sai dogon wando dai dai nan Jakadiya ta shigo da abinci a hannun ta taji an faɗo mata abin mamaki Bahijja tagani duk tagama fita hayyacin ta shima ya kawo karfi zaifito daga bedroom dinsa suka haɗa ido da Jakadiya saidai da sauri ya koma yana rike dick dinshi daya matsu ya keta haddin Bahijja itako Jakadiya aje tiren abincin tayi tana rike Bahijja a jikin ta, tasa mayafi ta rufe mata jiki ga gashin kanta barbaje kamar mahaukaciya ba shiri tasa sauran bayin suka karasa shiga da abincin itako gidan ta ta wuce da Bahijja suna isa da wanke ta da mari tana haki tace. "Baki da hankali miyai maki bana ja kunnen kiba."? faɗawa samnta Bahijja tayi tace. "Shikenan Baba yau zan mutu na bani bankara ganin Umma!" a tsorace Jakadiya tace. "Yimin magana Bahijja karkisa zuciya ta ta fashe miyai maki.? da rinannun idanun ta tafara magana." "hawana yafa yayi yana...... Kuka ne yaci karfin Bahijja takasa ida maganar ta, itako Jakadiya bata san tafara kuka ba da sauri taja hannun Bahijja tafara dubata tsoran ta kar ace ya ketama Bahijja haddi saidai bata ga komai ba itako Bahijja da ido tabi Jakadiya ta rasa me take nema ganin tayi ajiyar zuciya tana dafe zuciya ita kanta batasan haka Bahijja ta kara girma ruwa ta haɗa mata ta watsa sannan ta bata wasu kayan saidai wannan karan atamfa ce riga da sicket tana sakawa taga shape dinta ya bayyana fiye dana baya hankalin ta ya kara tashi tahau dubama Bahijja wasu kayan koda da zani ne saidai babu ba yanda ta iya ta kyale ta, kama hannun ta tayi ta zaunar da ita sai kuka Bahijja ke garza tana bata hakuri saida ta daina sannan tace. "Ƴata bari insanar dake abinda baki sani ba, kinga yanzun girma ya kamaki idan kika bari kowane ɗa namiji yayi wasa da jikin ki musamman kirjin ki da gabanki zai lalataki daga bisani kiyi ciki kuma shikenan kin zama abin ƙi da kyama karki bari Sarki yakara tabaki bare har yai kokarin lalataki."


Mamaki ya addabi Bahijja kamarya lalatawa, a zuci take wannan tambayar ashe ta bayyana a zahiri jitayi Jakadiya tace "kwarai kuwa kinaso kiyi ciki sannan ki mutu"? da sauri tace aaa, cikin jin dadi Jakadiya tace dole ki kula da kanki inda na faɗa maki inkika bari yai nasara akanki ni kaina zan gujeki bani bake kinajina"? "Eh naji ammn yanzun mutuwa zanyi ko Baba.?" "Aaa bazaki mutu ba amman inkika bari yai nasara lalataki zaki mutu." da wani kukan takara saki gwanin tausayi tana buga bayan Bahijja alamun lallashi, "Baba na tsani Sarki bansan ganin shi a rayuwa ta dan Allah ki sauyamani aiki!" jikin Jakadiya ya sake mutuwa tanaji a jikin ta abinda Bahijj ake yawan haɗa dashi abune mai girman gaske tanajin addinin Bahijja na burgeta musamman intaga tana ibada duk da batayi a bayyane dan rayuwar ta. "Banda ikon da zan hana ki zuwa wajen Sarki saidai kisani Bahijja ke zakima kanki yaki wajen kare gangar jikin ki daga afkawa cikin tarkonki ketawa mace haddin wajen Baidulƙais da ɗansa Hasburu dan ma ya mutu da yanzun kin dade da lalacewa a wajen fasikin ɗan nasa basujin kunyar ko gaban waye su lalata kananan yara, dan haka ki kula da baiwarki Bahijja inace zan hanaki zuwa tabbas zan iya rasa raina!"


Gilgiza kai Bahijja tayi tana ajiyar zuciya kwantawa tayi ita kuma Jakadiya ta koma bakin aiki, shiko sai kewaye falo yakeyi ganin ba Jakadiya ba Bahijja ko abinci ya kasa ci dan takaici ba wanda yake son gani sama da Bahijja san yana kwaɗai tuwa da ita baitaɓa samun yarinyar da ta gajula mashi tunani ba kamar Bahijja, jin shigowar Jakadiya yayi ganin halin da yake ciki yasa ta shiga hankalin ta gaida shitayi taji ya wanke ta da mari har biyu duk bayi saida suka gilgizgilgiza ba abinda yace sai ina BAHIJJAAAA!!!! yanda yaja sunan saida gaban Jakadiya ya faɗi murya na rawa tace. "Gamji ya huci zuciyar ka tunda ta fita bansan inda tayi ba.!"
"Ke ina kikaje.? "Ranka shidadshidade na kewaye biyan bukata banɗaki!" badan ya amince da Jakadiya ba ya kyaleta dan baisan kowa yasan kudirin shi kan Bahijja itama dan tagani yai mata

Please Login or Register in order to submit comment