Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanan yace" wanan narako, kibashi shawara kan Afrah"

"Shawara kan mene fa"Ummie ta tanbaya

Ummi na wallahi Afrah nada boyfriend" Abdulnaseer yace kaman k'aramin yaro

"How d u knw that? Ko kataba ganinshi ne? "

"Noo, ban tantaba ganinshi ba, kawai yanda taketamin magana ne Ummie"

"Good, ai sai danace kabari nayi ma Mommysu magana, buh u said no, yanzo what d u want me to do? "

"Addu'a kawai Ummie"

Smiling tayi kana tace" Addu'a ai tin da kukazo duniya mukeyi maku, kuma zamuyita maku har illa masha Allah"

"Shima wallahi Ummie duk bakinshi na qarya ne, d'an tanada saurayi har wani tsoro zaiji, sai kace ba *Abdulnaseer* dana sani ba"Hasheem yace

"Nima abinda nagani kenan, abinda yace zaiyi kenan Amma yanzo yazo yana wani tunani, fitumata kawai zakayi a asalinka babu k'arya, kafitu mata yanda kake, inhar da alkhari komai zaizo cikin sauki"

Dariya kadan *Abdulnaseer* yayi kana yace" xanbaku mamaki"

"Kaba kanka dai" cewar Hasheem

"Zan fad'ama Abbanku ma kasamu girlfriend" Ummie tace

Sosa kai *ABDULNASEER*yayi sanan yace" Ummie please ki tsaya bayanzo ba"

" toh shikenan, Allah tabbatar mana da Alkhari, musha bikin samari"

"Ameen " duk sukace suna smiling, hira suka d'anyi kana Hasheem yama Ummie sai da safe tafito.

Har jikin motan shi *Abdulnaseer* yarakoshi, sai da Hasheem din yashiga motan yazauna gana yace" friend don't worry pls, yanda nama Nusy kawai zakaita mata"

Smiling *Abdulnaseer* yayi kaga yace"okay duk yanda ake cikin xakaji"

"Oky, good night, Allah bamu Alkhari"

"Ameen" *Abdulnaseer* yace, baibar wajen sai dataga fitar Hasheem daka gidan.





Kamar kulin tagama duk wani aikin datakeyi cikin gidan, shirye take cikin black abaya, simple makeup tayi applying amma sai tayi kyau sosai kamar ka gudu da ita

Kallan ta Afifah tayi kana tace "wow gaskia Anty kinyi kyau sosai"

"Thank you sweet sister, inkin gama shiryawa muje"

"Okay toh" nan suka nufi wajen Mommy, sallama sukayi, sai da mommy ta amsa kana suka shiga cikin d'akin, gaisheta sukayi ta amsa, nan dai suka yimata sallama suka miqe
" *Afrah* Mommy takira sunanta, dawowa tayi ta zauna" gani Mommy"

" kibi driver ya saukeki tunda kingana shiryawa"

"Oky tohm, sai mundawo"

" toh"kawai Mommy tace (dan mommy bata Addu'a... πŸ˜‚)

Hartakusa barin parlor ta tuno da phone dinta danke dakunsu jikin chaji, komawa tayi cikin sauri d'an daukan watan, missed calls tagani duk na *Abdulnseer* sai text daya turo mata, cire phone d'in tayi jiki chaji tabar dakin cikin sauri

Sai da taciga mota ta bud'e message din kamar haka _smile can open heart faster than a key can open a door... So brighter the world with smile. GOOD MORNING BEAUTIFUL_ smiling *Afrah* tayi kana tasa phone d'in cikin jaka.
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch β™₯ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_






_Page 39-40_


*Z*aune suke dukka su ukun a kapteria, phone din *Afrah* ne yai ta ringing batayi picking bah



Husnah ce ta kalle *Afrah* kana tace " babe kiyi picking mana"

"Mayb Mtn ne" Zarah tace

"Ba wani Mtn, tun kafin mu k'araso wajen phone din ke ringing, wulak'anci ne dai kawai irin namu na mata" Husna tayi magan tana daria

Itadai *Afrah* duk bata tanka masu bah, call d'in ne ya k'ara shigowa, sauri Zarah tayi ta jawo phone din, yana gab da tsikewa tayi picking

"Beautiful how are you?"abinda taji ance kenan, sai da ta kalla *Afrah* kana tace " hmmmm, ba ita bace, buh kakira anjima kad'an" Zarah tace, smiling *Abdulnaseer* kana yace " okay, thank you" ya katse kiran, Kallanta Zarah tayi kana tace" babe wai waye ne?" Nida nasani tinda naga batasan picking nasan wulak'ancin ne, kawai dan kinada wani Sulaiman sai akace kiyima kowa wulak'anci ,? ko kuwa shi Sulaiman d'in ansamaku rana ne?Ni na tsana wulak'anci wallahi" Husnah tace, ta k'arasa maganan tana jan tsaki

"Ke bakisan reason d'inta ba" Zarah tace

"Babu wani reason, yanzo mu in brothers d'in mu sukaje suna san wasu 'yanmata a nayi masu wulakanci zakuji dad'i? Koma dai menene yakamata taji mai zaice, in baiyi mata ba tamai explaining yanda zai gane"

" ahhh kuma gaskiya ne, so babe kiyi magana kinyi shuru"

Ajiyan zuciya *Afrah* ta sauke kana tace "wai fa shi so yake muhad'u kuma ni, bansan mai zance mai ba, besides inada boyfriend kuma duk kunsani"

Ya mutsa fuska Husnah tayi kana tace" dan kina da boyfriend sai me? , ankawo gaisuwa ne, ko ansa rana?


"OMG ina ganin drama a wajen nan ke Husnah dakike ta hura hanci menene naki, kodai yayanki ne? " Zarah tayi maganan tana daria


" baki da kai, in brother ki a kama haka zakiji dad'i? Kawai yakamata taji dai mai zai cee ne"

"Hakane, yakama kibashi chance yazo kuyi magana kiji mai zaice, in bai maki ba sai kiyi mai magana cikin, natsuwa, amma irin haka duk babu kyau kuma ke kanki kinsani"

" toh shikenan, Amma ina zamu had'u? Dan ni banso yazo gidan mu gskia"

Zaro eyes Husnah tayi sanan tace " wai duk kan Sulaiman kikewanan abu? "

Hararanta *Afrah*tayi sanan tace" toh ina ruwanki? "

"Da ruwana hadda tsakina ma"

Dariya Zarah taitayi, ana cikin haka call d'in yakara shigowa, sai da *Afrah*ta kallesu kana ta kara wayan a kunnenta

Daka can b'angaran *Abdulnaseer* yace " beautiful kina lfya? "

"Alhamdulillahi" *Afrah* tace

" masha Allah, kiyi hakuri na kiraki kina school"

" Nooo, ba komai"

Smiling yayi kana yace" when zamu had'u ko har yanzu baki sani ba? Yayi maganan cikin sanyin murya

Kallansu Zarah tayi kana tace" kunji wai yaushe zamu had'u" tace a hankali yanda bazai jiba

"Kice yau, Husnah tace

Sai da tayi gyaran murya sanan tace" yau yayi? "

Gyara kwanciyanshi yayi sanan yace" sosai ma, toh a ina? Wani time? "


Kallansu Husnah tayi tafad'amasu abinda yace a hankali

" kice gidanmu" Zarah tace


" hmmmm, gidan friend d'ina a marafa"


"Okay, wani time? "

"In muntashi school i'll call you"

"Okay thank you so much princess, bari na barki sai zuwa anjiman"

"Oky" tace ta katse kiran


"Ko kefa dan Allah " Husna tace tana kai meat pie bakinta

" dalla ni kibarni,Zarah yanzo gidanku xamu? Kina ganin Mama bazatayi magana ba? "

"Ke karki damu ina mata explaining shikenan"

"Allah dai ya kaimu nima sai naga *Abdunaseer* din" Husna tayi maganan tana yima *Afrah* daria

"Kedai kikasani" *Afrah* tace.




*Abdulnaseer* kam yana gama waya da *Afrah* side d'in Ummie yawuce, a parlor ya gansu zaune ita da Abbansu,k'ara gaidasu yayi kana ya zauna ya daria

"Ikon Allah son kai kadai kana daria" Abba yace

Smiling *Abdulnaseer* yayi mai kyau sanan yace" ai dole ne

Zama Abba ya gyara kana yace" fad'amin naji"

"Duk dai bazai wuce kan *Afrah* ba" Ummie tace

" waye ita" Abba ya tanbaya

"Girlfriend d'inshi"

Murmushi mai kyau Abba tayi kana yace" masha Allah, yaron nawa ya girma har yafara neman aure, madallah, kun sasanta kenan? "

"Ehh toh, yau dai zamufara had'uwa" yayi magan yana sosa kai

"Ah ah dole kaita dariya kai kadai kuwa" Ummie tace

Smiling kawai *Abdulnaseer* yayi

" toh Allah tabbatar da Alkhairi, yasa ayi damu Allah kuma ya bada sa'a"

"Ameen ameen Abbanmu"

"Yauwa Allah maku Albarka ku dukka"

"Ameen Abbah"

"Kaje bedroom dina ka dauki 30k kad'an siyama surukan tawa chocolate" Abba yace yana daria

" toh Allah saka da Alkhari"

"Ameen, jeka kayi shiri da kyau" Ummie tace

Fita yayi side d'in yana smiling yana k'ara jin san iyyayensu a ranshi, babu ruwansu yaransu kaman friends d'insu.
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch β™₯ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



_page 42-42_



Shirye yake cikin milk color shadda dinkin irin na wayayin sanari da keji da kansu
Kasan cewarsa baki ne sai kalan kayan yamai kyau sosai, car Key din motan Ummie ya dauka yayi gaba, Ummie na binshi da Addu'a murmushi yake yana amsawa yafice

Sai da ya tsaya a wani super market
yasiya mata uban chocolates da kayan kwadayi iri iri sanan ya dauki hanyan marafan.



Su *Afrah*kam bayan sun tashi a school gidan su Zarah sukayi direct, a nape Husna sai kara karfafaa *Afrah*takeyi

" wai kee hala dai kinsan *Abdulnaseer* dinan ne, sai wani zuga kikeyi a kanshi" Zarah tace

Dariya sosai husnah tayi kana tace " ina fa kawai dai ina san shi da k'awata ne"

Hararanta *Afrah* tayi sanan tace" kila ma 'yan uwa ne, wayasani"

" zadai muzama 'yan uwan inkika aureshi"

Haka dai Husna taita tsokanan, *Afrah* har suka iso gidan

Da sallama duk suka shiga, a parlor suka tadda Mama da sisters din Zarah Khadija da Zeezee
Gaisheta duk suka ta amsa cikin sakin fuska

" ya karatun? "Mama ta tanbayesu

" Alhmdulillahi" duk sukace

"Masha Allah, yau nan za ayi min wuni kenan"

"Toh a'a gaskia" Zarah tace

Kallanta mama tayi kana tace badake nake ba"

" Mama saurayin Afrah ne zaizo tanan shiyasa mukazo"

" ohhh madallah Allah kawo shi lfya, sai kuje ku shirya ai kan yazo din"

Tashi sukayi duk kansu sulayi bedroom din Zarahn


Zama sukayi bakin gado yayin da Zarah tashiga toilet, bayan tafito Afrah ta kalla kana tace" babe kije kiyi wanka"

" ni dan Allah karku dameni, kunbi kun isheni daka jin mutum yace zaizo, bazan yii bah" ta karasa maganan ta kwanciya

"Haba babe, nifa bance kiyi kwalliya ba, wanka kawai nace"

Haka Husna da Zarah sukai ta lallabata sanan tayi wankan, wani black abaya Zarah ta bata tasa, aiko kaman dan ita kayi yayi mata kyau sosai

Husna da Zarah sai yaba kyauwun da tayi suke ita dai tayi banza da su


Ta kama shiryawa babu dadewa ABDULNASEER yakira yana wace(zarah tamai kwatance dama)

" toh babe Allah tsare"Husna tace tana dariya

" dallah ni kutashi kurakani"

Babu yanda suka iya hakanan suka fitoh dan rakata


Yana cikin mota, yana ganin fitowan su shima yafitoh, a hankali AFRAH ta 'dago beautiful eyes dinta ta kalleshi, baki ne amma ba sosai ba, yana da tsawo dan yafita sosai, fuskan shi tasha gyara iri na samari masuji da gayu da kuma naira, a gaskia ABDULNASEER yafi Sulaiman kyau sosai sai Sulaiman yafi shi haske

Sai da ta matso kusa taga lafiyyan dimple dinshi wanda ko ita bata samu kamarshi ba, gawani irin eyes da yakedashi komai dai masha Allah

Smiling yaketayi itama shidin takeyi, gaisawa sukayi da Husna da Zarah, cikin sakin fuska kamar ya dade da sanunsu, haka suka rakosu har parlorn saukar bak'i sanan suka basu waje

Drinks da snacks AFRAH ta kawo mai kana suka faragai suwa, ya amsa yana kallon ta, batare da yasha ko yaci wani abu ba yashiga yi mata cewa

" kaman yanda na fad'amaki sunana ABDULNASEER ABDULLAHI YALWA, mu biyu ne wajen parents dinmu ni da sister na Humairah, i think age mate dinkice tana ABU zaria inda take karanta mass. Communication, ni kam nagama degree na a Ghana sai nakoma turkey ina masters yanzo, nadawo hutu, buh soon zan koma"

"Masha Allah Allah temaka"AFRAH tace

"Ameen" ya amsa

AFRAH! yakira sunanta

Kallanshi tayi batare da ta amsa ba

Shima shuru yayi kana yace" na ganki ina so, kuma da aure, ba da wasa nazo ba ko Allah yasani, har Ummie da Abbah duk sun sani, inaso kafin na koma mu daidai ta kanmu sosai, inyaso da nadawo many a su shiga ciki, amma yakika gani? "

Tin da yafarra magana tayi shuru batace komai ba, batada kuma niyan magana wasa kawai da hannunta takeyi

"AFRAH answer please, in kinada wanda zaki aura ne just tell me, answer me please "

" Allah tabbatar mana da Alkhari" tace

"Ameen Ameen wify, thank you so much, thank you very much" haka yaringa fada yana daria a hankali


Sai lokacin AFRAH tasan abunda tace ma'ana ta amince kenan, haushin kanta tafara ji wani side na zuciyan ta tace" yaron yanada kwarjini, baza ki iyacewa baki sanshi ba, toh ina laifin wanda yace yana sanka? Ai wuce komai a wajenka, kiyi Addu'a ne, Allah tabbatar da Alkhari dan Allah Allah zai zab'a maki mafi Alkhari cikinsu. Zuciyanta taji yai sanyi

Kallanshi kanatace " zan tafi"

Tashi shima yayi, kalan kayan da takawo mai tayi sanan tace"baka sha komai ba"

" don't worry beautiful, akwai next time ai insha Allah"

Batace komai ba sukafita

Har jikin mota tarakoshi, sai da yashi yaga ledojin da yamata siyayya

"Ohhh ga sakon Abbah tace nakawo maki"

Kallan ledojin tayi kana tace" kabarsu na gode"

"Banene na baki ba ai"
Sai da yaita bata hakuri sanan ta amsa gami da godiya tayi gida
Sai da yaga shigewarta sanan yaja mota.







A gida kam ganan lokacin da AFRAH ta saba dawowa yawuce yasa Mommy taitai masifa

" wanan wani irin jarababen karatu ne? A tafi tin safe, amma haryanzu bubu ko alamar mutum"


"Wai ke Mommy toh mai zatamaki intadawo, bai sai taita zama a school din ba ita tasani ai"fatty tace

"Girkin da nakeso ayi kee zakiyi? Tasani sarai nace zatayi girki yau shine ta tayi zamanta, toh ubanta zanci ai zata dawo gidan"

"Hmmmm dan taga kina damuwa da girkinta neyasa take hakan, ki aika kawai wani restaurant a siyo maki"

"Girkinta na manza da hofi, girkin banza, abinci kam ba zansiya ba tinda nada duk wani kayan girkin saitayi dan ubanta"Mommy tace tana hura hanci da bakiπŸ˜†πŸ˜‚πŸ˜‚

" mommy ni natafi gidansu Aseeya"Faty tace tana gyara mayafin da ke kanta

" babu gidan su Asiyan da zaki, baki da aiki sai yawo, bari Daddyku yadawo zan fad'a mai nagaji da halinki"

"Nifa Mommy sai naje dan nariga nayi mata waya kuma tana jira na"

" nace bazaki ba ko"

"Ni fa Mommy bani nasa ranki yayi zafi ba, kawai kibari AFRAH ta dawo sai kimata, sai nadawo" tak'arasa maganan tana barin parlon.


Da ido Mommy tabita har tafita, tsaki taja Allah kadai yasan kalan hukuncin da zata ma AFRAH inta dawo.



πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Mommy kenan kima y'arki hukuncin kafin AFRAH

Hoooooooooo san kai😏😏😏😏
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch β™₯ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_





_PAGE 43-44_






B'angaran AFRAH kan tana shiga ciki parlor duk ta taddasu hadda Mama, ledojin hannunta duk suka amshe gami dacewa "Ahh ba sauki
hadda tsaraba"

"Kudai Allah yashiryeku wallahi daka ganin ledoji duk kunwani rud'e wallahi kar kutashi da shegen san abun duniya d'an baya kai mutun ko ina sai halaka da danasani"Mama tace

"A'a Mama ba san abin duniya bane, kawai so nake naga komai" cewar Husna tana k'ara bude ledan

" OMG kai gskiya angonmu yasan kan chocolates, Allah dai yabarku tare wallahi Mama shine wanda zata aura fa insha Allah"Zarah tace tana kai chocolate 🍫 d'aya bakinta

"Masha Allah, Allah nuna mana lokacin yasa anyi damu" Mama tace

AFRAH kam tinda zarah ta fara magana tashige bedroom din Zarahn d'an wani irin kunyan Mama taji.

Dariya duk sukayi kana Zarah tace " Mama AFRAH fa kunya taji"

"Lallai kina tare da wahala kuwa ni har uwarku ce kuma aminiyarku, kunya menene kuma tsakani? "

" wallahi kuwa Mama ai mu babu ruwanmu" cewar Husna da ke bud'e wani sweet

" wai bazaku bar kayanan haka ba? Ko nakune? Sai kace ku aka kawoma wa"

Tashi sukayi sayi hanyan bedroom suna daria, bakin gado suka tadda ita har ta kaida kayanta da tazo dasu, harara ta watsa masu kana tace" wallahi ku dai kuncika magana, ba a tab'ayin sirri gabanku"

"Haka muke amaryan ABDULNASEER" Husna tace

Zarah kam dariya a boye can tace" babe yakika canza kaya kuma? "

"Coz badasu nazo ba, yanzo sai wasu su zargi wani abu, ni muje kuraka ni, AFRAH tace

" yes hakane kuma, toh wacan kayan fa? "

" kuraba mana, nawa kikawo min school gobe indan Allah ya kaimu"

"Oky Amarsu" Husnah tace tana daria

Banza da ita AFRAH tayi d'an talura Husnah shegen tsokana ney da ita.

Sunfito Mama bata parlor bedroom dinta suka shiga AFRAH da Husnah sukayi mata sallama,nasiha ta d'anyi masu gami da samasu Allah barka, sanan suka fitoh


Dayake gidan su Zarahn babu nisa da titi bata jima ba tasami abin hawa, Husna sai tsokanar ta takeyi ita dai AFRAH hararanta kawai taketayi.

Sai da AFRAH ta tafi sanan itama Hushan ta samu na uguwarsu tayi gaba.


K'arfe 5:46 AFRAH tashigo gidan nasu, tashiga parlorn da sallama zaune taga Mommy sai karkad'a kafafu takeyi

" sannu da Gida Mommy"AFRAH tace tana kok'arin wucewa

"Kee AFRAH! " MOMMY takirata

"Na'am gani Mommy"

" wai uban me kika tsaya yi a school ne? ni tin da nake ban taba ganin mayya kamarki ba, kina sane nace zakiyi min girki shine kikaje kikai zamanki watou ka banza ko? Toh wallahi ni na fi k'arfin ki kirani banza d'an arzikina da yarana kikeci a gidanan ke kanki kinsani gara ki bud'e idanuwanki da kyau kisan ke wacece kafin kice zayi fiddo da sabon salo, wanan ma ai rai ni ne duk abinda nake maki cikin gidanan bakigani ba ki daukeni a matsayin uwarki ba har ni zance zakimin abu kije kiyi zamanki saboda rai ni da wulak'anci watou na damu da girkinki bari ki wanani ko? Toh ko uwarki ta buga dani ta barni wallahi d'an ni nafi k'arfin duk wani munafiki wallahi, haka kawai ina bazan d'auka ba sam, gara ki canza inhar kinaso mu shirya dake" duk wanan maganan Mommy nayinsu ne cikin masifa da d'aga murya

AFRAH kam tin da Mommy ta fara masifan take hawaye, shuru tayi tana sauraranta

" wai badake nakeyi bane kinmin wani gum"

Hawayen fuskarta ta share kana tace" kiyi hakuri Mommy insha Allah zan kiyaye kiyi hakuri"

Baki Mommy ta tab'e kaga tace" nidai na fad'a maki, karatu kamar d'an kekadai akayi shii haba mutane nawane sukayi karatun kuma basuci gajiyan karantun ba? In ma da wani manufa kikeyi Allah sai yak'i baki saunawa akayi wanan muka gani da idanunmu"

Ita dai Afrah batace komai ba tayi d'ankinsu.


Kaya ta canza zuwa mara nauyi kana tashiga kitchen,tana aiki tanajin karatun qur'ani Salamatu na tayata sai bayan magrab ta kammala duk sukajere a dinning hadda AFIFAH.

Kasancewar ba sallah zatayi ba tad'an zauna a kitchen tana cin wani samosa da Afifah ta soya

Kallanta Sallamatu tayi kana tace" auntymu nayi sallah naxo ki biya min karatun?

"Ehh jekiyi sallan zanzo ma nasameki"

Washe baki Salamatu tayi" kana tace Allah barmana ke antynmu"

"Meyafaru naji ana magana ne" cewar Mommy da tashigo kitchen d'in

"A'a Mommy AFRAH ce tace zata koyamin karatu, shine nake godia"harara Mommy ta watsa ma Salamatun, aikuwa sumsum tabar kitchen d'in kamar munafuka

Sai dai Mommy tagama bud'e bud'e da rufe rufe da tsakinta kana tabar kitchen d'in, idanuwa AFRAH tabita tana mamakin sabon hali da Mommy ta fiddo dashi na zargi parlor takoma tana bin k'aratunta FATTY ce tashigo parlon babu sallama kamar dai yanda ta saba kashe karatun AFRAH tayi tana kallonta zubewa tayi saman kujera gami da cewa" wasss nagajii"

"Sorry "AFRAH tace

"Mommy fa d'an Allah?

"Tana d'akinta tana sallah inaga"

tazo yau akwai labari sister Aseeya dake India ne zatayi aure kalle pre_wedding pictures dinsu d'an Allah" Fatty tace tana nunama AFRAH

"WOW masha Allah gaskia sunyi kyau sosai, amma mijin yafita kyau"

"Wallahi kuwa ai ji nayi dama miji nane, Amma nasan ni mijina sai yafi wanan kyau da kud'i"

Smiling AFRAH tayi kana tace "Allah sa haka"

"Ai dole ne ma na aura mai kud'i d'an samari na duk masu kud'i ne"

" toh Allah kaimu bikin musha rawan wooo" AFRAH tace tana daria

"Ameen dai sisi, aike zakiyi mana abinci tinda zaki shiga catering school" tayi maganan tana dariya

"Ai ba damuwa kafin Time d'in ai nima na bud'e na hab'aka d'an har sch zan bud'e nima nan gaba"

"Lallai fa toh abincin fa yinin biki zakiyi bafa na dinner ba"

Smiling kawai Afrah tayi kana tace bari naje d'akin salamatu zan koyamata karatu"

AFRAH na k'okarin tace Afifah ta k'araso cikin farlon tana cewa" aunty Fatty kin siyomin shawarman"


"Ban siyo ba"

Dama ai nasan basiyowa zakiyi ba, aunty Afrah d'an a ramin phone d'inki na tura pictures"

Mik'amata phone d'intayi kana ta nufa d'an Salamatun

Bedroom d'in Mommy Afifah tayi Fatty ma tabi bayanta.

Dukkansu gan gado suka haye Afifah tashiga tura pictures yayin da Fatty keta zuba ma Mommy labari na bikin da za a na sister Aseeya


Phone d'in Afrah ne yashiga ringing " laaaa yaya Sulaiman ne" Afifih tace gaban Mommy ne ya bada rasssss Afifah kam aguje tabar d'akin dan kaima Aftah phone d'in.


"Ke Fatima kina ganan babu komai tsakanin Sulaiman da Afrah kuwa?" Mommy tace

"Mekika gani Mommy? "

"Bakiga yanzo shine ya kirata ba kwanaki can ma ba k'iranta yayi da phone dinki ba? Sanan meyasa indai ana kiranta a gabanmu bata picking?"

"Hakane kuwa wallahi, amma mai yaya Sulaiman zaimayi da ita? Ai yawuce da class dinta"

"Kece kikasan wanan ai shiyasa kuke birgeni keda Hafiz kuna fahimtan abubuwa"

"Ai toh haka kawai, AFRAH kam sai kin tashi tsaye a kanta"

"Ina Wallahi ba zai tab'a faruwa ba sai duk tsiyar da za a sai dai ayi bazan tab'a yadda ba d'an yarona yafi k'arfinta wallahi, d'an ubanshi zan kirashi gobe naji"

" eh wallahi karki sake ki yadda mommy"

"Ki barni dasu zan fito masu a true color dina"

Ranan Mommy ko baccin kirki barayi ba, wani tsanar AFRAH ne sabo fil ya shigeta wanda yafi na uwarta.
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch β™₯ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



_page 47-48_






*wanan shafin naku ney BIEBIE DEE NVL GROUP hakika bani da kamarku, ina sannku har cikin rai nah❀❀, Comments din ku nasani nishadi*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*gaisuwa mai yawa gare ki second admin AUNTY BARAKA nagode Allah bar zuminci*


*N*umbern UmmuAbdulnaseer tashiga dialing ringing 2 ta dauka " Assalamu'alaykum" Ummu tace daka chan b'angaran

"Wa'alaykissalam, gaisuwa sukayi kana Ummu tace" kina raina wallahi inataso inzo Allah bai banini iko ba"

"Hakane dama komai sai Allah yayi ai, ina nan zuwa gobe insha Allah gobe zan shigo akwai maganan da nakeso muyi"

"Toh Allah kaimu da rai da lfya"

"Ameen ameen"

"Yarona bai dad'e da yabar nan ba ai yazo sallama, ashe har zai koma"

"Ehh ya fada min zaizo dama"

"Toh Allah ya basu sa'a dukka, duk a gama karatun asha biki"

"Aikuw dai Ameen" cewar Ummu, hira suka d'an tab'a kadan kana sukayi sallama.

"Mommy wai dawa kike ta waya tinda na shigo?"Fatty tayi maganan tana k'okarin zama kusa da Mommy

Gyara zama Mommy tayi kana tace" da Ummu Abdulnaseer ne, waman 'yar banzan yarinyan tana neman tadamin hankali ina zaman lfya"

"Wakenan?"

"Akwai wata y'ar ne bayan AFRAH? "

"mommy please meye faru ne? "

"ABDULNASEER yazu bakinan, wallahi ki rage wanan yawan naki Fatima inba haka ba kina can abubuwa zaita wuce ki"

"Ohh Allah wajena yazo Mommy? Mai yace? Kai dama ban fita ba wallahi"

Hararanta Mommy tayi kana tace" wajen ki? Kina hauka wallhy"

"Mommy bangane ba please kimin bayani kince fa yazo wajen wa yazo inna niba? "

"Wajen Munafukar gidanan AFRAH mana"

Tashi tsaye FATTY tayi gami da cewa " wajenta? A ina yasanta tohh da har zaizo wajenta? Ai ita ba

Please Login or Register in order to submit comment