Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauran kayan kwadayi tasa a gaba tana shas ta basu kabari, sallamn wasu mata uku ne suka katsemasu hira, d'agowa dukkansu sukayi gami da amsa sallaman,gaishe su duk sukayi kana suka tanbaya tanbaya ko Mommy nan " ehh tanan, baby jeki kaisu wajen Mommy "Afrah tace tana dan smiling

"Toh aunty" Afifah ta shi sukabi bayanta

Ashe tun shigowansu gidan Mommy taji amma fargaba da tsoro ya hanata fitowa, tanan zaune bakin bed suka shiga" Mommy ka bak'i" Afifah tace tana juyawa

"Jekikawo masu wani abu" Mommy tace a daburce

"A'a Baby basai kinkawo mana komao ba" wata tace wanda nake tunanin itace Hajiya Adama, aiko ko second 1 Afifah bata k'ara ba tayi gaba abinta.



Xama sukayi a 2sitter dinsa ke bedroom din suna kallan Mommy Hajiya Hannatu tace" toh madam ashe haka Allah ya maidaku? *Karayan Arziki* zakice kunsamu ba wai kitsa mana nuk'unuku ba" ta karasa maganan tana kallan bedroom din da kyau

"A'a Hajiya kuyi abinda ya kawoku kawai basai kuncima iyalina mutunci ba"Mommy tace

"Hajiya Maryam tace". Please kuyi abinda yakawo mu"tayi maganan tana yatsina fuska

"Toh Bilki kawo kud'ada den mutane" hajiya Adama tace ta mik'o hannu

Shuru Mommy tayi coz batada bakin bayani, ai suna ganin haka sukasan babu kudi kwanan Masifa da bala'i gami da tijara suka shiga saukewa



A parlor kam tun suna jin magana da fada kadan kadan har sukaji abin yayi yawa Daddy ne yafito daka d'akin shii dan yaji hayaniyar tayi yawa, ganinsu duk yayi suna k'okarin karasawa bedroom din Afrah da Afifah ne gaba su Inna na baya shima Daddy bayansu yabi
Dai dai lokacin da suke isa bakin k'ofan ne Hajia Adama kecewa" wlhy kan kudinan sai munshiga kotu, zakiga tijara kuma kudi dole ki biya shii makaryaciya"

Kaman daka sama dukaji Afrah nacewa"ba ku isah kutijara kowa bah Wallahi, ko nawa ne kud'in naku za'abiya ku..."
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_


_page 73-34_


_am so sorry sweethearts, kunjini shuru 2days, by God willing zakuna jina always ynzo, thank you so much for d love, care n support I love you all with all my heart_ 💞 ❤❣💋💖





*H* aka Mommy tai ta tunani ynda zata samu kudin amma ta rasa, hakura wai tayi ta barma Allah.


Koda Daddy yadawo yaga uban shopping da Afrah tayi sosai yaji dadi gami da saka mata albarka, yayi farin ciki sosai wanda har yakasa boyewa, bedroom din mommy yayi bayan yadawo daka masjid, samunta yayi ta idar da Sallah tana nike hijab, zama yayi a 1 sitter kallanshii mommy tayi kana tace "lafiya dai" tayi magana tana zama bakin fado

"Lfyalau, Alhamdulillahi"

"Toh hakan mukeso"

"Naje wajen alhaji muntari ne kan maganan d'an business dinne kinsan zama haka bazai yuwu ba"

"Hakane "

"Naga shopping Mamana tayi naji dad'i sosai Allah ya masu albarka dukkansu"

"Aikuwa tayi shopping fa basu chan, wai kai ma baka samun Hafiz a waya KO kuwa ni kadai ce bansamun sa? "

"Hmmm nima bansamu, Suleiman baya samu ranan ma Abdull yakirani yakemin complain baya samu shima"

"Toh Allah sa dai lfiya d'an kasan fararan fatanan sai addu'a"

"Hmmm Hafiz kenan,lfyanshii lau, inyaji bayajin alert nan da 2 months ko 3 zaidawo da k'afarshii"

"Haba alhaji ai baikama ta kace haka bah"

"Tohh ya ya kamata nace? " daddy yace yana zuba mata idanu

"Kamata yayi ko kai ko Suleiman wani yayi bincike a kan lamari ba wai a zuba idanu ba"

"Tohh ai Kama zaki iya binciken inni banyi ba, ke sam ba'ayin maganan arziki dakee sai kin nemo wani matsalan" ya karasa magaban tana barin Dakin, takumi Mommy ta zuba d'an damuwa yafara mata yawa, Daddy kam Dakin Inna ya shiga yanan zaune Sulaiman ya shigo, nan sukaci abinci sanan Daddy yayi masu sai dasafe yawuce dakinshii, Sulaiman, Afifah da Anty Xulaiha ko suka shiga hira.







Ko dawasa Afrah bata bada ma Abdulnaseer komai bah, kawai dai tace sun tashi a wanachan gidan amma bata warwaremai maganan bah.
Ta sauki alkharin taimaka ma Daddy da duk k'arfin taa takuma k'ara girmamashi d'an shine yabata good foundation har nazama haka,shiyasa takesan kyautata mashi har illa masha Allahu.




Rayuwa nata tafiya, sosai AFRAH ke kesamun kula wajen dangin mijunta da nata d'angin ga so da kaunar da mijinta ke nuna mata,jitakeyi tafi kowace mace dace da miji na gari mai Santa kuma mai kaunartaa, shiyasa itama take iyaka kokari a kanshi ganin ta kyautatamai ta kuma so shii ta kaunaceshii kamar yanda shima yake kaunarta, mazan su abin sha'awa ne da birgewa komai nasu cikin tsata da gskia sukeyin shii, shiyasa suke kuli cikin farin ciki da
kwanciyan Hankali.








Fatty ma Alhmdulillahi Musty babu laifi ya gyaru d'an halinshii cikin kashi Dari 50 sun ragu, baya shaye2 da yawan dare dawasu sauran mugayen halinsa sai dai rashin hakuri da shegen bakin kishii ga zafin zuciya ga birkicewa amma Fatty a haka tayi murna sosai takuma k'ara godema Allah, zakuma taciga ba da addu'a har Allah ya shirya mata shii gaba d'aya
Sometimes Farty bata jin haushin Musty in yana mata wasu abubuwan gani yakeyi alhakin AFRAHne mugun fatan da taketa yimata ne Allah yasa ya kare kantaa, kuma bata taba regretting auran shii ba coz auranshi ne ya chanza rayuwanta, auran shi ne yasa tasan darajan d'an Adam, auran shine yasa yadena bin mutane da mugun nufi dakuma yimasu mugun fata, auran shine yasa tsaya waje d'aya yadena hange hange dakuma kai kanta inda Allah bai kaita bah, sosai life d'inta ya gyaru ta kuma chanza har ga Allah tana bin kowa da fatan alkhari, shiyasa bazata taba gajiya da
yimai addu'a bah har Allah ya shiryeshi( Allah sarki Fatima)









Brkry na AFRAH sai godian Allah sosai akesamun alkharii a cikinsa, d'an brkry din yayi fice kowa Afreey delious d'an sosai suka iya snacks bana wasa ba.

Shiyasa bata wasa takema iyayenta alkhari da kyautata masu koda yaushii kuma tada burin bud'e restaurant.







Yaa Abdul yafara final exams shima sosai yake temaka Daddy d'an yaron Akwai neman na jai tin kan ya kai haka yake u'ar business shi da friends dinsa.





Afrah ma sun fara exams na shiga 300lvl cikinta yayi girma babu laifii kuma cikin yayi mata kyau
Yaya Sulaiman kuma yaje Abuja yin wani interview a wani company na baban abokinshi, sai da yabama Daddy da Mommy kud'i kafin ya wuce amma mommy tarasa inda kudin sukayi sabida uban bashi dake kanta
Mommy sosai ta damu d'an Hajia Adama tafara mata waya kan kudin da taci bashi 30k din da Fatty ta bata ma wani bashin tabiya kuma ta kasa tan bayan Afrah d'an kunya takeji sosai, bama tasan ta inda zata fara ba, gashii Hafiz har yanzo shuru duk banyan nemanshii sunbi amma babu labari sheyasa suka duk'ufa da addu'a ba dare babu rana.











Zaune take a parlor tasa tagumi tunanin inda zata samu kud'i kawai yakeyi, gashii kaman yimata baki duk wani kayan gold dinta ta saida kuma batasan inda kudin sukayi bah komai bai albarka awajenta, nanan zaune Afrah ta shigo parlon da sallama Mommy ta amsa cikin sanyi murya, zama Afrah tayi a hankalina sanan ta shiga gaida mommy, mommy ta amsa cikin sakin fuska amma muryanta sanyi k'alau

"Wai Afrah zakije gida ki hutata bah kulin kina hanyan ko? Last week ma naji har katsina kukaje"

Smiling Afrah tayi sanan tace"mommy wai meki damunki? naji muryanki wani iri"

"Ohh ina maki magana kina tan bayanane ko? "

"Ya hakuri Mommy ai bani ke driving ba yanzo ma driver yakawoni katsina kuma tare da Abulnaser mukaje"

"Duk da haka kirika hutawa"

"Toh Mommy, meke damunki mommy? "


"BabU komai Afrah kawai yanayin rayuwa ne"

"Toh bari bashiga wajen Inna"

Toh Mommy tace gami da binta da idanu sai taji dama Afrah y'arta ce d'an gskia she's very loving and caring, kulan da take bata ko Farty bata mata kamanshii duk da itama tana k'okari yanzo










_please kuyi hakuri da wanna, nayi typing yarinyata tayi deleting , kuma har read more 6_😰😰😰 _insha Allah zakujini gove_
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*




_page 77-78_








*K*aman daka sama sukaji muryan AFRAH nacewa" baku isah kutijara kowa bah wallah, ko nawane kudin naku za'abiya kuu yanzo ba sai anjima bah"Afrah tace tana kallansuu

Wani kallan banza Hajia Adama tayi kana tachai" ai ban ganki da kudin ba da kikazo kina shirgarma uwarki makaryaciya"

Wani irin tsawa AFRAH tayima hajia Adaman wanda basu tabasanin Afrah ta iya ba tace" kar kikuskura kik'ara zagin uwata inkuma kinqi jii wallahi wallahi wallahi zakiyi nadama walhy so bani account number yanzo nayi maki transfer"
Su Daddy da Inna na gane kan rikicin kowa ya kama gabanshii yana jimami halin Mommy

Hajia Hannatuce ta karanto ma AFRAH account number din, kallansuu Afrah tayi kana tace nawane kud'in? "

"350k nee, taci takuma kass... "

Ban tan baya wani bayani ba kuma kudi kawai nace" tayi maganan tana watsamasu harara, babu b'ata lokaci tayi masu transfer din kid'in su gami da madu warning mai kyau, binsu da ido Afrah tayi har suka fice.



Mommy kam tinda taji muryan AFRAH nacewa zata biya kud'i wani zafafan hawaye ne suke gangaro mata, wani danasanii ne da NADAMA duk suka k'ara shigarta
Kuka tashiga yii nil hak'i da gskia kuka takeyi sosai gami dacewa" Allah na tuba Allah na tuba Allah ka yafenii" tana f'ada ne cikin muryan kuka sosai, Tanan zaune tana Aikin kuka Daddy ya shiga bedroom din, kallanta tayi sosai kana yace"dama kibar kukanan d'an bayda anfani yau kin yadda da maganata ko? Ba'ayima Allah shisshigi sam, san kai, banbanci duk basuda anfani "

"Wlhy nayi nadama nakumayi danasani, wallhy Naduba Kaima ksyafeni, kayafeni d'an girman Allah kuma"

"Bubu komai Bilki dama addu'an da mukaitayi kenan AFRAH da ABDULL kuwa karkidamu d'an basuda rik'o sam kinan a matsayin uwarsu har yanzu baki chanza ba" haka daddy yaita lallashin Mommy gami da k'arayima nasiha mai ratsa jiki kana yabar bedroom innata.


Afrah kam su hajia Adama nawucewa babu dadewa ita da Afifah suka wuce sunje yima Mommy sallama suka tarar tana sallah sai suka wuce.



Mommy bata Fitoh bah sai 5:21 a parlor taga Inna tana kallan tafsir, zama tayi a hankali kana tace" Inna d'an Allah atayani yima Afrah godia d'an ta fitar dani kunya ba k'arami ba" tayi maganan cikin sanyin murya

Inna dama abinda takejira kenan, ranan da taita add'an Allah sa tana raye zaifaru, Allah kuwa ya amsa mata tinda gashii tagani, volume din TV tarage gami da gyaran Murya sanan tace" ai Bilki ni dana ranan da naita jira kenan gashi kuma Allah ya nunamin, inga ikon Allah KO? Kingani ko? Kin zagesu, kin hantaresu, kin masu mugun fata, kin masu bakin ciki da hassada kinyi masu, kinyi masu, kinyi masu Bilki sai gashii a cikin su dinne suka taimakeki yau, d'an dai inbatan Allah da kuma AFRAH wlhy muna kallo zasuyi gaba dake dan bamuda kudin ke kanki kinsani" Inna ta k'arasa maganan tana share y'an kwalla

Cikin muryan kuka Mommy tace" nasani Inna wallahi nayi nadama, nayi nadaman da Nakasa h'ada idanu da Afrah, Inna kina da ikon yimin komai a wajenan d'an a irin mugun halina na chanchanta kowani hukunci, amma bazan taba gajiya da cewa kuyafe min ba, kuyafemin d'an Allah da daranan manzon Allah" tak'arasa maganan cikin kuka

Jikin Inna ne yayi sanyi sosai, nasiha tariga yima mommy sosai mai ratsa jiki Mommy na ta hawaye" kar kisamu Bilki Indai su Abdul ne baduda matsala sam ninasan basu rikeki a zuciya bah, da sun rikeki Afrah baxa ta taba iya biya bashi baa, kar kidamu Allah yafemana gaba d'aya"

"Nagode Inna Allah k'ara girma da tsawan rai mai anfani"

"Ameen Allah k'ara shiryaku da yaran ku gaba daya Allah kuma ya bayyanar mana da Hafiz"

"Ameen ya Allah " Mommy tace a hankali, ranan sai Mommy haka take wani iri _kai Mommy anyi nadama_🤣🤣💯
Da dare takira Afrah a waya ta rinka samata albarka gami da godia amma Aftah tace babu godia tsakaninsu dan ita uwa ce a wajensu, ai mommy albarka taitasamata gami damasu addu'a gaba d'ayansu" wani hawaye ne ke xubima Mommy mamKin kyauwun halin Aftarh takeyi nakika tayi gadon arziki d'an halinsu daya da mahaifiyyarta Rabi'atu, tuno da irin rashin mutuncin da tama Rabi'atun tayi wani hawayenne yakuma gangarowa, alkawari ta daukanma kanta zata bi kowa ta nemi gafararsa.










Sai ran Mommy Sulaiman ya dawo gida, a company biyu yayi interview kuma yana sa ran samu aiki very soon da yaddan Allah.

Mommy da kanta take fadama Sulaiman irin taimakon da Afrah tayi mata dakuma hakin arziki da Afrah keda shii

"Alhmdulillahi "abinda Sulaiman yafRa cewa kenan kana ya daura dacewa" da in ina yaba kyawawan halin Afrah kina jin haushi na, gashinan kingani da idanuwanki, kuma nasha fad'amaki cewa ba d'an da kahaifa kawai zai taimakeka ba d'a a titima sai ya temakeka D'AN ka baima ba duk da ba'a fatan hakan, amma nuna sankai da bambamta yara tsakanin naka sam bai da anfani sai Allah yanunama iyakanka, tinda shi ke shirya komai kuma ya ke tsara komai yanda yaso in har kana cewa yaron da banaka ba bai isah yazama komai ba kaman kanama Allah kankanba ne, Allah bai san haka sam"

"Hakane Sulaiman hakika da ina cikin dubu wanda Nakasa gane chaiwa D'A NAKOWA NE, nayi sankai nayi bambamci nabisu da mugun nufi da nuna su ba komai bah, ashe nice ba komai ba Sulaiman yarana ba komai ba, kana ganin Hafiz babu labarin sa, Faty zaman auran sai ah hankali kai da Afifah ne kawai baku dauki muguwar d'abi'a na bah, kai ma gashi har ynzo Aikin baisamu bah, Afifah kam bana tantama kanta d'an ita rainon Afrah ce"


"A'a Mommy kar kichai haka, rashin samun aiki daka Allah ne badan komai ba, Fatty kuma insha komai zayyi normal Hafiz shima Da yaddan Allah zay bayyana".


"Allah yasa, Allah yayi maka Albarka Allah yayi maku albarka ku duka"


"Ameen ameen Mommy Allah sa mudace"

"Ameen Sulaiman ameen yaaa Allah "







Abdul da Afrah sun k'are Exams Dinsu lafiya Alhmdulillahi, yadawo gida suna jiran fitowan result kafin sukuma fara Service, lafiyalau suke xaune a gidan sosai mommy ke kula da shii gani take kaman Hafiz shima sosai yake dawauniya da gidan coz yana D'an Business dinshi, Sulaiman kuwa haryanxo ba'a kirashi bah.




Sanda Abdulnasir yaji irin Abubuwan da Afrah keyi batare da tafada mai sosai ranshi ya baci" nii ban isah ki gayamin problem din ki ba ko? Sabida ni ba family inki bane ko? "

"Nooo sweetheart, wallahi ba haka bane, kawai bansan daura ma dawaini yane, amma kayi hakuri mijina"tayi maganan tana hugging dinshi sosai

Shima Hugging dinta yayi kamar zai maidata ciki kana yace" baby kintaba ganin inta yaron kirki ya Gaji da parents dinshii? "

"Nooo sweetheart, am so sorry please"

"Shikenan it's okay, buh kar kikuskura kisake"

"I promise you love love"

" yauwa babyna I love you"

"I love you more sunshine "Afrah tace tana k'ara shigewa jikinshii.


Washegari baatare da sanan Afrah bah Abdulnaseer yayi sopping na tashin hankali da ban mamakii yakai gidan su Afrah,Inna, Daddy da Mommy sai Albarka sukesamai gami da masu Addu'a sanan kuma yama Afrah transfer din 350k dinta.








_please kuyi hakuri da wanan kaina ke CIO_
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*




*page*7⃣9⃣



*A*abinda Abdulnaser yayi sosai Afrah taji dad'i, ita kanta tasan tayi dace da miji na gari mai halin kirki kuma mai Santa da k'aunarta.




Number Mami Mommy ta amsa wajen Inna d'an tanason tafara kiranta kafin taje katsina nan.

Mami na zaune a parlornta banyan su Arfah da Fahad sun wuce islamiya, phone din tane yashiga ringing, bakuwan number tagani sai da yakusa katsewa sanan tayi picking amma batare datace komai baa, daka chan b'angaran kam Mami na Picking Mommy tayi sallama, Mami taso gane voice din, amma garin irin halin wanda take nunani yasa ta kawarda Mommyn ce

"Rabi'atu kina lafiya? Ya gida da yarana dukka?"mommy tace a hankali

"Lafiya lau Alhmdulillahi"

"Masha Allah, Allah kara tsaremana su yakuma shirya mana su baki d'aya"

"Ameen ameen yaaa Allah" Mami tace sai tayi shuru

"Nasan kingane mai magana Rabi'atu sai dai kikasa yadda ko ni dince, nice kuwa Bilki mahaifiyar Sulaiman"

"Alhmdulillahi "abinda Mami tace kenan

"Hmm komai naki natse yake kanar y'arki AFRAH, hakika AFRAH tayi sa'an uwa tagari kamar yanda kema kikayi sa'an y'a tagari wanda kowa zaiyi alfahari da samun irinta"

Shuru Mami tayi batace komai bah illa mamaki datakeyii

"Dole Kiyi mamaki Rabi'atu d'an ni kaina nasan nadade ina binki da sharri am... "

Mommy bata k'arasa bah Mami ta tsayar da ita"Wallhy Mommy bakimin komai ba, d'anni banda ba rike ki a raina bah"

"Allahu Akbar Nasani, nasan haka zakice Rabi'atu amma d'an Allah ki yafemin dan Allah duk abinda nayi maki"

"Wallahi nii tuni nayafe maki Allah ma yasani"

D'an hawayene suka zoboma Mommy sharesu tayi kana tace" wallahi nayi nadana Rabi'atu nakumayi dana sani Wanda har nakejin kunya, mungun nufin da nataita bin wasu dashi da nuna su ba komai bane Ashe nice bakomai bah ga Hafiz tun tafiya karatu babu labarinsa"

"A'a Mmn Sulaiman karkice haka wanan K'addarace daka Allah Amma Bawai d'an wani dalili ba, kar ma ki dangantashi da wanan, Hafiz kuma insha Allahu zaybaiyana ba da dadewa ba insha Allah, AFRAH tafadamin nasa a tayamu da Addu'a"

"Allah sarki, nagode, nagode sosai Allah bar zuminci"

"Ameen, Amma ai babu godia tsakaninmu dan D'AA NAKOWA NE barema Hafiz ai yaro nane"


Nayi shuru amma d'an Allah kitayani yima AFRAH godia d'an tamin abun daako... "

Tsayar da ita Mami tayi dacewa" ai AFRAH Y'AR ki ce babu godia tsakaninku sai dai albarka, kuma ni basai nasan tsakanin kubah, maganarku da ban namu ma da ban"

"Toh nayi shuru yau nak'ara godema Allah, Da Allah yasa nagane gaskia gskia ne nakuma watsar da karya"

"D'an ALLAH kibar maganganunan sun wuce, Allah tsaremu yakuma shirya mana zuriyya baki d'aya"

"Amen amen yaa Rabbi, insha Allahu munan shigowa katsinan"

"Toh Allah kawoku lafiya, muna jiranku"

"Bada dadewa zaku ganmu a gaidamin yarana"

"Duk zasuji Agaidamin Alhaji da mutan gidan dukka"

"Zasuji da yaddan Allah" nan kowa ya katse kiran yanamin wayan nashi da murmushi, Mami sosai taji dad'i d'an batasan fitinah tun bayanzo ba taso su shirya amma mommy ta k'i, yau da hakan ta faru sosai taji dad'i har ranta.

Mommy ma dad'in taji sosai d,an sai taji kaman an ragemata nauyinda ke kantaa, yanzo y'an zariya ne problem inta d'an ko takirasu babu masu picking, Daddy ta fad'amawa yakumace cikin weekend d'an nan duk zasu je gaba d'ayansu.






Mommy dama duk tasanar ma Fatty duk wani abun alkhari da AFRAH tayi mata, natsuwa ne yak'ara shigarta sosai tayi da nasanin duk abinda tayi daa yanzo fatan alkhari kawai takebin kowa shii, every Monday n Thursday tana azumi sosai takema mijinta addu'a, iyayeta, yan uwanta dakuma ita kanta, alhamdulillahi ALLAH kam ya amsa d'an yanzo lafiya suke zaune da Musty sai dai fa har yanzo bayasan yawan fita da kuma bin k'awaye kuma yanada saurin fushi shiyasa takebin kayan ta a hankali, dan bayasan muso ko Yana magana kaima kayi yanada san girma sosai itadai Fatty haka takebinshi d'an Ance zama lfya yafi zama d'an sarki, Musty ya natsu yafara aiki a company din Uncle dinsa a nan abuja family shi nasan Fatty sosai d'an suna ganin sanadin auranta yasa yaronsu ya gyaru, kuma Farty na girmanasu sosai shiyasa Suma suke Santa.


Zaune suke a parlor bayan sun kammala dinner dinsu, kwashe kayan Faty tayi gami da k'ara gyara wajen d'an yanzo Fatty tasaba da aiki, bayan ta gama dawowa Parlorn tayi ta zauna gami da daukan remote tana playing film din da take kallo wani series film ne na Philippines on till the end of my life, musty kam aikinshi yakeyi a laptop 💻 tanan zaune tana kallo sai kwallah takeyi sabida sausayi film din gareshi sosai tin musty bai dauki abin serious ba chan ya ganta sai share hawaye takeyi wasu hawayen na gangarowa, Tashi yayi daka inda yake zaune yakoma 2 sitter d'in da take, jawata yayi zuwa jikinshii kana a hankali yace" wat wrong with ma bby?" Yayi maganan yana kallanta

"Nothing sweetheart"

"Den what's make you cry hum?

"I said nothing kawai film dinan tausayi wallah"

"Mtsww yayi tsaki film kikema kuka? Lallai u ar not serious" Tashi yayi ya kashe TV in yadawo ya zauna, "Oga ki Tashi muje muyi bacci, coz gobe zamu kd"

Tsashi zaune tayi da sauri sanan tace" kd? Sweetheart gobe Friday fa office fah? "

"Nasa ai, if you ar not going good n fine, banasan magana"yana gama cewa haka yayi banyan bedroom dinshii, cikin sauri Farty ta tashi tayi bedroom dinta, wanka tayi shap shap tasa night gown dita gami da fesa turaroka masu kanshi tayi bedroom dinsa d'an tasan yayi fushi sai tayi lallashi sosai.. Lol🤣





Washe gari 12 a kaduna tayima su Fatty,gidansu Musty na naduna suka fara zuwa sai 3 suka iso gidansu, har ciki Musty ya shiga ya gaida Inna, Daddy da mommy kana yace zaydawo da dare, hutun minti k'adan Faty tayi tashiga kiran AFRAH

"Ai da kibarta gobe gidan zata wuni" cewar Mommy

"A'a nidai mommy I Miss ha, kuma Kinga na manta bantanbaye Musty ya ajeni gidanta ba"

"Daa hakan kikayi ai da yafii, yanzo ki kirashii ki tan bayeshii ko yayanku sai ya ajeki"

"Mommy wallahi Musty bazai yadda bah, maybe ma ina cewa haka yaji haushi yace gobe na shirya muwuce"

"Toh ALLAH kyauta, amma dakin barta ta huta gskia"

"Ameen Mommy ai sirikin naki sai a slow, nidai bari nakira ai Abdulnaser baida problem" nanan tashiga k'iran AFRAH, Afrah dake zaune a parlor tana san ice cream tace "baby mikomin phone dina"

"Laaa anty Faty ce" Afifah tace tana kokarin picking call din

"Hello aunty yayane"Afifah tace tana daria

"Kee dalla bata waya" Fatty tace

"A'a ai batanan hira zamuyi, sun fita strolling da Yaa Abdulnaser"

"Waye ya tafi strolling din? "AFRAH tace tana Dariya

A Hans Free Afifah tasa phone din

"Kibarni da shegiyar" Fatty tace tana Daria

Dariya AFRAH dakuma yii"Autan ce shegiya? Wallahi babu ruwana"

"Hmmm ni barni da wata auta chan, sis ina kd fa yanzo haka ina gida ma, ban tanbaye Musty ba har ya wuce ai danazo kuma sai dare zaidawo"

"Don't worry gamunan zuwa" AFRAH na gama fadan haka tashe kiran, number sweetheart dinta tashiga dialing ringing 2 ya dauka" ma princess hw u? "


"Good sweetheartttt"

"Aa ban yadda bah baby daka jin yanda kikace sweetheart dinan u need something"

"Toh ni I wan to see u" tayi maganan a shagobe

"Oky okay on ma way babe"

"Je ki shirya baby" tace da Afifah, baifi 20mins ba ya iso gidan tana ganinshi tayi sauri ta tashi tayi hugging dinsa game da dacewa"I miss you sweetheart"

Kallanta yayi sosai kana yace"

Please Login or Register in order to submit comment