Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da aka bar familyn ango da friends sunata shan shagali sai 2 akatashi kasancewar su Mustyy yan bidi'a ne sosai amarya da ango sukayi rawa haka dai taro ya tashi, suna dawowa ciki kowa kwanciya yayi dan sungaji.






Washe gari da safe bayan sunyi brkfst duk friend da yan uwan Amarya emmata suka fara shirin tafiya abin arziki su aunty lailah suka hada masu da kud'i 300k godia sukayi, Haneefa tace" toh Amarya sai mun had'e a school dan yau zamu juya abuja"

Smiling Fatty tayi kana tace " toh Babe muma nan da next week zamu shigo abujan ai"

Hugging duk dinsu daya bayan daya Fatty tana yimasu godia tana zuwa kan AFRAH tace "toh Amaryan Next Month saduwan alkhari sai munzo biki"




Smiling AFRAH sanan tace " toh Amaryan Musty Allah daku zaman lafiya"duk suka amsa da ameen exchanging numbers sukayi da wasu daka friends din Fatty wai in bikinta tazo zasuzo, haka dai suka rabu cikin Farin ciki





Nann dai akasa driver ya maidasu gidan su Fatty dan duk kayansu na chan, nan Abin arziki Mommy da daddy suka hada masu Inna sai Albarka take samasu da Addu'an suma Allah basu na gari, nan duk suka kama gabansu yan Abuja suka wuce yan kaduna kuwa kowa tayi gidan su, a ran wasu daka cikin yan zaria suma suka wuce, washegari ma duk yan katsina suka wuce da sauran yan zaria tare da sha tare na arziki, Inna kam Daddy yace tayi zamanta sai bayan bikin Afrah dama haka ta shirya shiyasa koda Daddy yace haka ta amince nan takira Aunty Zulaiha yariyan inna Rakiya ce watou kanuwar uncle Isma'l mijinta yarasu shekara daya dawuce dan so take ya gyara AFRAH sosai dan tasan a irin bakin halin Mommy babu gyaran da zatayi mata tinda ba itace uwarta ba, kwana biyu tsakani anty Zulaiha tazo nan fa aka fara gyara AFRAH ba dare babu rana, Mommy bata so zamansu ba amma babu yanda ta iya.








Washegarin ranan ne Fatty da Musty suka dan yimasu Sallama zasu koma Abuja, albarka gami da Addu'a Daddy da inna keta samasu Mommy kam sai washe baki takeyi y'ar zata abuja zaman aure Hmmmmm nan taja Farty jefe gami da damka mata wasu maganin kallanta Fatty tayi kana tachai"gskia Mommy nifa nagaji"d'an ubanki ke bakida hankali wanan shi zai gyara maki aure yakuma sa mijinki ya kara sanki, Ko AFRAH bazan ma wanan gatan ba, kidai sani"jin haka yasa Fatty sa ledan cikin handbag dinta sanan suka fito daka bedroom din, har waje suka rakosu mommy, aunty Zulaiha, Afrah da Afifah sai da sukaga Moransu yabar gidan sanan suka juyo ciki.










Haka Abubuwa keta tafiya lokacin biki nata matsowa Afrah nata shan gyara families kowa nata shiri dangin Mami da ita Mamin kanta da uncle Junaid ga dagin Ubanta dan sunce dole suyima AFRAH gata kaman yanda marigayi Salis ya girmamasu yakuma mutinta su haka Familyn ADULNASIR ma shiri sukeyi sosai,haka side Daddy ma kowa shiri yakeyi bana wasa ba(AFRAH y'ar gata) ga kuma abokan arziki su Zarah da Husna ba zama y'an *Biebie Dee nvls group* ji sukeyi kaman sujawo 22days din da yarage anko tini sun dade da siyan shi 😂 lol









Haki yaita matsowa dagi ta kowani side anata shiri pre wedding pics nasu mai Gaskiya ne yayi masu pictures da akayi a natse kuma a mutunce pics ne wanda da kungansu kusan yan gayune kuma wayyu simple make-up a face dinta dan Jiddah ce tayi mata amma kyau tayi sosai haka Abdulnaseer ma abindai sai wanda yagani









Pictures din sun zagaye social network, Snapchat, Instagram, WhatsApp da dai sauransu friends da abokan arziki keta sakawa kowa ya gani sai yachai masha Allah.





Fatty tinda tawuce Abuja tarage kiran Mommy inkuma Mommy takira yawancin lokuta bata dauka inkuma ta dauka Mommy ta tanbayeta dalilin dake hanata picking calls sai tace karatu, yauma ta k'irata ya kai sau 20 amma no answer sosai hankalin Mommy yatashi nan tashiga dialing numbern Haneefah ringing 3 tadauka bayan sungaisa Mommy ke tanbayanta Fatty nan Haneefah kesanar da ai Fatty bata dawo sch bah sosai hankalin Mommy ya tashii tana sallma da Haneefa tashiga dialing numbern Musty haka tai takira amma no answer haka ta hakura side din Daddy tayi hankali tashe, zama tayi sanan tashiga yimasu Daddy da Suleiman bayani kallanta sosai Daddy yayi kana yace" hukuncin Mijinta kenan ko ina da abinyi ne? " kuka Mommy ta fashe dashi gami da cewa" yanzo Suleiman abinda Daddynku yachi kaga ya dace?"

"Mommy hakuri zakiyi bamusan reason dinsa na hana taba, dole mubi komae a hankali"


"Ni gaskia gobe zan shiya naje abuja na ganota sanan Muyi magana"mommy tace

"Babu inda zakije, inma hanata karatun yayi mayb hakan yaga yadace da ita, d'an kai na na dade da sanin Fatima nada rawan kai, soo komai a hankali zamubi coz shikeda iko da ita yanzo"

Haka Mommy ta bar side zuciyanta na zafi sosai tunani iri iri haka taitayi haka dai tawuni wanan ranan babu walwala sam.



Yaune yan uwan Abdulnaseer zasu kawo lefe...
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



_page 62-63_





*A* yau ne y'an uwan Abdulseer zau kawo lefe so gidan cike dake da mutane babu laife d'an aunty Safiya maman Heeshmer tace sai tazo tarban kaya itama dan haka cikin shirinta take haka su Inna da aunty Zukaiha, gashi tin da inna tazo gidan sai yayibu jama'u takeyi wai y'an uwanta nan fa su maman Musa, Maman Fauxeey, Anty fatuu da dai sauran mutanan Inna duk suka cika gida kowa cikin shiga ta alfarma mommy kuwa b'akin ciki da haushi duk sun hana ta fitowa ga damuwa da halin da Fatty ke ciki, haka suko sukai ta shagali a cikin gida sai girke girke akeyi, a d'aura wanan a sauke wanan, a jere wanan a kulle wanan gida sai kamshi yakeyi, wanan karan komai Afrah batayi sai cupcake da cookies shima su Zarah duk sun tayata, y'an aikin gidan ma su Lantana sai kaud'i akeyi AFIFAH kam k'in zuwa islamiyya tayi babu yanda ba ayi da ita ba amma fir tak'i taje hakanan suka rabu da ita.



An shirya komai yanda ya kamata Sallah duk sukatafi gafa tarwa, bayan sun idar kowa k'ara gyara kanshi yayi ana jiran isowan b'aki AFRAH da Friends dinta duk suna bedroom duk wanan abu da ketayi sai yanzo Mommy ta sakko



Aikuwa kaman anajiran sakko wanta, dai dai wanan lokacin Motaci sukai ta shigowa cikin gidan suna parking sai da motoci 8 suka shigo cikin gidan daka baze, banzer, rang robber, golf8 dai sauran manyan motoci keta parking cikin gidan


firfitowa duk matan sukayi Aunty Baraka ce a gaba ita da Aunty Rabielah (autansu Ummie ce, amma tana zama ne a america ita da mijinta da yaranta Ahmad da Hajara- Iman sai k'aramarsu Rabi'a ancemata pretty) sanan Aunty Murja, Aunty Maijidda, sai Aunty Aisha Muh'd(aunty) su Ummu safeeya da Mom. Ameer, aunty Binta, Aunty Billy duk suna baya sai Humairah da Aisha suma da wasu emmata suma a baya sai wasu Mata 3 a ka hari suna jawo akwatunan nan yan aikin gidan Maza suka nufesu d'an tayasu shiga dashi ciki.

Kowanne a cikin su cikin shiga ta alfarma yake da kun gansu kunga wayayyu kuma y'an gayu jii da illimi



tin kafin Su kai da shiga ciki aka fara tarbansu cikin Murna da sakin fuska suna cikin fara'a sosai suke, anan Parlorn k'asa duk suka zauna basu kai ga fara gaisuwa ba su Haruna da Yakubu suka fara shigo da akwati a tsakiyan Parlorn suka dire suka juwa d'an dauko sauran tin da su Yakubu suka fara shiga da akwatin Inna ke gud'a ga gaskon turaran wuta hannunta tana bin parlorn dashi sakin baki da hanci Mommy tayi tana ganin sabuwar al'adan da *Uwar mijinta* ta fito dashii yau yau,Haka akai ta shigo da akwatuna sai da aka shigo da sha d'aya(11) tara(9) irin su da ban sai 2 suma irinsu daban

Gaisuwa aka farayi cikin fara'a da kuma barkonci nan dai Wata nan dai wata Saratu tashiga zuge zip din akwatunan ta fara fiddo kayan eyes sosai Mommy ta ware tana san ganin irin kayan da keciki Designs ne ko kuwa dau dauki bisu ne da laces taga anfara da irin na 400k dinan laces masu azaban zafi sai da kafito da kala 9 k'amin cikin su ne na 50k Super Holland 6 ne sai Ghana English 6 atanpan Aura 5, shaddoji masu azaban zafi shima 9,material masu kyau da tsada 8,sai k'anun Atanfofi irin na 7k kala 10 sai jallabiya 10 duk masu shegen kyau _hmmmm wasu kayan ma dai ni ban gane irin su ba, kawai bud'e idanu nayi da kyau ina ganin kayan arziki_ Mayafai guda 12, shoes n bags suma 9 pieces Amma duk Designs ney d'an babu vinci da wasu vine kai babu k'anan designs gskia, kayan inner kam wanne 24 pieces be, cosmetics kam ba'a magana gskia sabida kyaunsu da kuma tsadansu _ina tunanin ma Aunty Rabielah ce ta had'o su daka america d'an kyaunsu yayi over_gold set 2 d'aya mai d'an kunne da sarka, zobe da warwaro d'ayan kuma sark'a ne da d'an kunne sai English gold shima set 2 sauran kuma fashion ne masu shegen tsada da kyau har kala 7 sai kud'in dinki 200k

Akwati biyun kuwa na Maman amarya da Babanta ney, shi kaya kala 6 ko wane a ciki amma duk masu kyau da tsada ne kaka saka

K'arya ne kachai kayan lefa AFRAH baiyi ba wallahi sai mak'iyi kaya suyi 100% na Fatty yawa kawai yafi na AFRAH duk da dai itama an zuba mata kaya amma na AFRAH wasu irin kyau ne da su na musanman komai a tsare sukayi a natse babu hargowa.


Ganan uban kayan da Inna tayi sanan ga kuna na Uwa da na Uba kawai sai tasa kuka gami da cewa" Allah sarki Salisu Allah ya jikanka babu rabon kaga auran y'arka, Allah sarki" ta k'arasa maganan cikin kuka sosai


Hakuri aka shiga bata gami da yima Daddyn Afrah Addu'a Inna na amsawa da Ameen


Mommy gaba d'aya zaune take kamar wata picture tinda aka fara fiddo da laces dinan miyaun bakin ta ya k'afe zufa yafara keto mata smiling na dole kawai takeyi, bata tunanin zasu iya irin wanan kayan ba na masifa, kaya ba wani yawan kirki bah amma sai shegen tsada babu abida yafi bata tsoro kanan lace din farko na 400k dinan wanda ko Fatty iyakan na 250k lace dinta a lefa Amma ita sai ta nanka abun, Mommy ta kula duniyan tunani sosai bata san mai akaitayi bah, sai jitayi ana addu'a 100k tamik'o ma su Aunty Baraka tukwaici nan Inna ta karkace ta k'ara 50k kan 100k da Mommy ta bada sai snacks, girke girke da drinks iri iri, Godia sosai suka yi suma su Manan Heeshmer da Anty Zulaiha da sauran mutane nata godia, har jikin Motocin su suka rakosu, sai da suka bar haraban gidan duk suka koma ciki.

Kafin sutafi sai aunty Rabilah,Humairah da Aisha suka shiga waje AFRAH dan an aika ta fito sugaisa kuma Aunty Rabilah ta ganta amma AFRAH takasa fita sabida kuya, sosai Aunty Rabilah ta yaba da Afrah haka itama Afrah ta taba da girkin Aunty Rabilahn babu ruwanta she's nice, simple n unique.


Wanan ranan wuni akayi shigowa kallon Kayan Afrah, ita kam takasa fitowa d'an kunya su Husnah da Xarah da sauran friends kuwa suna a gaba sai daukan pics din kayan sukeyi ana posting a Snapchat Afifah kam tasha kamar zata balle sabodi murna

AFRAH kam na bedroom tana ta waya angonta anata soyewa a haka Friends dinta suka shigo suka sameta, sallama tayi da ABDULNASEER tamai da hankalin wajen hiransu hiran kayan lefanta suketayi kowa na yaba irin kyau su da tsadansu, nan Husnah ta shiga nuna mata pics din kaman zata tura kan Afrah cikin screen wayan
" kee barni haka ko nafasa wayan" cewar Afrah

"Hehehehe gashi Fasa yarinya angonki sai yasiyamin iPhone 7+ d'an nayi ban kwana da 6s walh" Husnah tace

"A'a iPhone-X zai siyamaki bah 7+ ba barauniya"

"Ahhhh khadee har anfara shiganmai fad'a? " cewar Jiddah tana daria


"Bansani bah" Afrah tayi maganan tana hararanta

"Please manta da wanan banzayen amarya" Zarah tace ta daria

Hadai akaita zuwa ganin kaya sai yamma mutanan Gidan suka ragu friends na Afrah duk suntafisuma nan Inna tasa a jere duk akwatunan a d'akinta Mommy na taganin kayan haushi dai, Daddy da yaya Suleiman sai bayan salan isha'i suka shigo gidan bedroom na Inna sukayi gaisheta suka k'arayi kana aunty Zulaiha tafa fiddo kayan suna gani Albarka sosai Daddy ketayi gami da Addu'a haka Suleiman ma, a nan d'akin Inna duk sukayi Dinner amma banda Afrah da Mommy bayan sun kammala dinner dinne Inna tace Afifah ta kira Afrah su Daddy kam kowa siden su sukawuce.


Da sallama tashigo bedroom din, zama tayi a bakin gadonn sanan tafa gaidasu, Inna bata amsa bah sai cewa tayi" gidan Bubu kowa kuma wani sabon salon xama a d'aki ke dai yatashi? "


"Ina wani abune" Afrah tace

Baki Inna ta tabe kana tacha" ga kayan nakin nan sai kije kiduba"

"Ba sai naduba ba, ai nagani"

"Karki duba din keka sani ai, naga dai ko a karkara amare na ganin kayansu"


"Gani tayi ai itace zatasaka kayan, kuma gidan zasu shiyasa" Aunty Zulaiha tace tana dariya maman Heeshmer ma dariyan tayi nan suka chanza chapter sunata hira.



Mommy kam dama tanan tana lura da shigan daddy so yana bar d'akin tabi bayanshii, yana shigo sai gata kaman tare suke, kallonta Daddy yayi da kyau kana yace" lafiya kin shigo babu ko sallama? "


"Magana nakeso muyi" Mommy tace cikin sanyi Murya

Zama Daddy yayi gami da maida hankalinshi gareta" Ina jinki"

" yanzo sabida Allah da darajan Manzonsa Abinda y'an uwanka sukeyi ya dace kenan?"


"Toh toh meme kuma ya faru? " Daddy yace yana gyara zamansa

" tsakani da Allah sai banbanci suke nunawa tsakan Afrah Fatty duk abinda basuyi bikin Fatty amma wanan Bikin kuwa rawan kan yayi yawa wai har Inna nak'ara 50k kan 100k dana bada tukwaici wanan ai duk nuna san kai nw da banbanci ai baikamata ba wanan tinda yara duk daya suke"


Tinda ta fara magana yazuba mata eyes yana kallonta shi gaba d'aya mamaki matake bashii


"Kayi shuru bakace komai"



"Ai ina mamaki ne nima sabida dai duk wani mai sanka toh ai sai dai yabi bayanki, ke kindauki yaran a matsaye d'ayan ne? Kuma zancen suna sankai kam ai ce shuga ba kece kika nuna masu shiyasa"


"Yanzo dai kanaso kachai sunyi dai dai kenan? "


"Ehhhh kusan hakan ne, ai dayake laifi tudu ne kin take naki kina kallan nawasu, AFRAH dai kinsan ubanta yarasu dole ne kowa yataka rawar gani kanta"


"Yayi dai dai kaima ai sankai kakeyi ba tun yanzo ba"


"Ni bana neman tashin hankali kibarni naji da abinda ke damuna kar kik'aramin damuwa" yayi maganan cikin kwanciyan Hankali


Fita Mommy tayi cikin fushi, ko da takoma side dunta Fatty tashiga kira amma no answer wanan sabon hali na Fatty na k'ona mata zuciya na kin picking calls gajiya tayi da kira tashiga dialing number Mommyn Musty aikuwa ringing 3 tadauka gaisuwa sukayi cikin Mutunci nan Mommy keyimata complaining rashin picking calls da basu yi dukka su buyun, kasancewar Mommyn musty tasan halin takesuke ciki tas yasa ta yi murmushi mai sauti kana tace" ai karki damu lafiya suke phones dinsune ta fad'i wai kar kidamu"

"Toh shikenan dana bikin y'ar uwartace ya taso yau saura 2kweeks"

"Masha Allah Allah sa alkhari ya basu zaman lfya yakuma kaimu lokacin lafiya insha zamuzo ai itama Fatty nasan duk suna sane"

Godia Mommy tayi kana sukayi sallama, ajiyan zuciya Mommyn Musty ta sauke kana ta shiga dialing numbern AuntyLailah ringing 2 ta dauka Mommy bata bari sun gaisa ta shiga karanto anty Lailh yanda sukayi Da mommy daka chan b'an garan sauke nufashi Aunty Lailah sanan tace" yanzo menene abinyi? "

"Toh ni ina ma nasa ni Lailah ai Mustapha yafi ganin girmanki a kai na, ke kanki kinsan ban isa nafad'a mai abu yaji ba bare kuma Daddyn shii gashi kinga tunda yayi auran munsa ran gyaruwanshi amma kuma lamarin nashi gaba yayi"

"Hakane Aunty insha zan daure naje gobe ko zaiga dama ya bud'e min k'ofa"

"Toh Allah sa amma gskia bai kamata iyayen yariyan susan halin da y'arsu ke ciki ba da kuna irin halin Mijinta"

"Hakane amma inyazama dole ai dole suji karya kashemasu yarinya"

"Haka ne Allah dai ya shirya"

"Amen ameen" Aunty Lailah tace hira suka d'anyi kana sukayi sallama



Tun Zuwansu Abuja kwanciyan hankali na 10days kawai Fatty tasamu ita da Musty coz Musty mugun d'an shaye-shaye ne ga zuwa club na masifa da Farko Fatty tasha zata iya hanashi ranan tahana shi fita tanata masifa amma mari masu lafiya ya bata har 3 gami da cewa tafita harkanshi kulin sai cikin dare ko subhi yake dawowa gashi ya amshe phone dinta inkuma tayi bak'i y'an uwanshi ya kule door din ya boye key sai dai sukaji sukoma school ya hanata zuwa wai sabida zataje taita yawo dasu Haneefa kuma yassn ba yaran kirki bane wajen kud'i kuwa batada problem sam d'an haka yake zube mata su coz shima Daddy haka yakemai transfer kawai wai d'an ya shiryu Amma Fatty bata komai da kud'in d'an ba barinta fita yakeyi ba kuma baya fita da ita inkuwa yana gida toh babu sauki girki xaice tamai ranan farko datafara girki tayi kuka kaman mai coz girki babu taste sam zagi da masifa har da jaraba babu irin wanda bata shaba kaman zaimata dukka aranan ney tayi bak'in cikin rashin shiga catering sch dabatiyi ba a zuciyan takuwa cewa takeyi AFRAH taji dad'in dan tayi imani inda itace cikin condition dinta bazata sha wahala haka ba d'an tafita experience sosai, duk wanan iskancin na Musty yana sallah amma a gida danshi bai cika fita da safe ko rana bah sai dare.

Yaunzu haka zaune suke a parlorn su da yasha kayan More yaruwa iri iri tsaf yake d'an babu y'ar aiki ko 1 a gidan(ina Musty zai bari) Farty kecin aikinta tun batasa bah gashi yanzu har tad'an saba

Jugum suke babu mai magana cikinsu wani series film suke kallo phone d'inta ya wurgo mata kana yace" gashinan baby kuma bada kowa nace kiyi waya ba, in kuma kinyi zan sani" _jin sunanda Musty ta kirata dashi yasani wani kwashewa da mugun dariya ganin Musty na wurga idanuwa yasani natsuwa d'an kar yakamani nima yaci gidanmu yasa nayi gum_😂😂


"Oky thank you alot"

"Kin dai ji abinda nace ko? "

"Yes insha Allah zan kiyaye"

"Good to here dat, yau fried rice, salad n pper chicken nakeso yi da coconut drink, ko baki iya ba?


" yes ban iya ba gskia kuma aiki yayi yawa"


Hararanta yayi sanan yace" sai kiyi browsing, mene anfanin baki phone din da nayi? Inkuma bazakiyi ba bani phone din"


"Nooo zanyi zanyi sorry" nan ta tashi tayi kicin yabita da kallo

Tana shigewa cikin din aka fara knocking door din parlorn Musty naji amma yayi kaman baijiba haka akaita bugu amma yayi banza

A waje kam aunty lailah phone dinta ta fiddo cikin handbag tashiga dialing number Musty, sai da yakusa tsikewa ya sauka gami dace " yes aunt"

"Open d door, ina waje"

Katse kiran yayi sanan yanufu kofar, yana budewa batare da yace da Aunty Lailah komai ba ya koma ya zauna, ita zama tayi kana tace" son how u? "

"Am good" Mustie yace

"Masha Allah Ina Fatima?"

"Tana kicin"


"Okay amma son kasan da bikin Sister dinta nan da 13days ko? And i hope zaka barta taje"


Shuru yayi sai chan yace" i'll think about it, buh i don't even know if she's going"


"Okay amma please kabar ta taje inba haka ba familyn ta zasu iya suspecting wani abu"

"I don't care, ni keda right kan matata basu ba, and please duk complain da zasuyi you, Mom n Dad ya tsaya kai na kawai" yayi maganan ya juya kanshii
Dai dai Faty ta fito karaso cikin parlon tayi cikin smiling gai da aunty Lailah tayi ta amsa cikin sakin fuska nan da nan Fatty tawuce da kawo mata soft drinks da snacks, tana kawo ta aje a gaban aunty godia anty yayinda Fatty ta koma cikin dan cigaba da aikinta

Aunty Lailah ta dade sosai tana bama Musty hakuri har ya yadda nan suka cigaba da hira kaman ba su ba, ko da Fatty tagama girki anan parlon tajere masu ita kuma ta wuce bedroom

Numbern Mommy tashiga dialing, ringing 2 Mommy ta dauka" lafiyanki kuwa Fatty ina kika shiga? "

"Lafiya lau Mommy ya gida da kowa? "

"Lafiya lau, ankawo lafe AFRAH bakida labari, ina fada maki kaya sunyi baxata dan anzubs kaya"

"Mommy duk ba wanan problem dina, zan maki transfer anjima in muka fita sai a saimin anko dukka sanan akaimin dinkinsu"

"Yar banza ina fada maki Affrah tayi gaba kina bashine damuwarki ba, toh menene damuwar? "

"Please Mommy kibari sai nazo ni fa bansan ihu" Fatty naga fadan haka ta katse wayan, friends dinta ta duga kira daya bayan daya kafin takoma parlor aka cigaba da hiran da ita, yau Fatty taji dadin gidan sosai ba kadan ba dan tasake ba kamar kulun bah

Ko da aunty Lailah zata wuce tare suka fitoh, ita tawuce gidanta sukuma suka wuce shopping.




Haka biki yaita matsowa ko wani side shirye-sheye kawai ake tayi yau saura kwana 5 biki kuma tin a yau din ne wasu yan katsina suka fara zuwa Mommy kaman ta mutu d'an ta haushi gashi yanzo Daddy baya shiga harkanta shiga suke cikin dangi aita hira, Sulaiman, Abdul, Afrah da Afifah in dare tayi hadda Daddy Mommy kaman ta mutu dan bakin ciki.

Gyara ko sosai AFRAH ke samu d'an in kun ganta bazaku gane ta ba sabida kyau datayi.

Innah da Aunty Zulaiha suna mamakin bakin zuciya irin na Mommy ko mutun d'aya babu wanda yazo daka side dinta sune suna ganin ikon Allah.

Saura kwana 3 biki PATTY ta shigo kaduna bayan Musty yayi jamata kunne sosai dan kafin tazo dinan ita kadai tasan bala'i da masifan da tashiga amma tana zuwa ta manta da duk wani magananshi.

Haka aka fara gudanar da shagalin biki cikin farin ciki da kuma kwanciyan hankali side na musanman aka warema Mami da y'an uwanta fad'an irin goshi da Afrah tayi sai na kwana anan ban gama fada ba kowa yayi rawar gani sosai, Mommy kuwa kaman tayi hauka d'an abin ya wuce da tunanunta da kuma hankalinta haka Fattyma mamaki kawai takeyi irin shatara na arzikin da akebama AFRAH yafara basu tsoro.


Yau Wednesday yaune kunshii, amma gidan dam yake da mutane kaman yaune akai daurin aure, Friends na Afrah gasunan kamar tsako kowa cikin gayu ba raini anata pictures wanda kema Amarya lalle daban haka wanda kema friends ma ga abinci iri iri kaman ana wani babban walima, haka akaita lalle har bayan magrab, Mommy gaba daya tarasa abinyi ita da Fatty zafi kawai zuciyan sukeyi masu, nanan zaune A parlorn sama wata Fadela daka side ango tazo bayan tagaida kowa ne ta mikama Afrah sakon da aka bata takawa gown da komai da zatayi anfani dashi gobe na *Bridal shower* (wata aunty shuwa family friends suke da Abban

Please Login or Register in order to submit comment