Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

really? "

"Yes sweetheart"tayi maganan tana jan hannunsa zuwa bedroom dinsa " love love " Afrah ta kirashi cikin voice inta mai dadi

"Yes baby"

"Please zakayi dropping dinmu a gida Fatty ce tazo" tayi maganan kaman xatayi kuka

"Noooo, ai nace baza kije ko ina bah dis week, kuma ai yau Friday"

"Please sweetheart please wallahi I miss ha I wan to see ha, please" tayi maganan tana rik'e hannunshii

"Ni fa Bawai banso kije bane kawai inaso ki huta ne, ita basai tazo ba"

"Ai ni a huce nake, kuma bata fadama Musty zatazo nan bane shiyasa faa" ta karasa maganan tana kallanshii gami da turo baki" kuma har wani magani ma Inna tachai nazo na amsa yau, kawai van fada ma bane"

"Hoooo baby shirya na kaiku"

"Yeeeeeee, toh daukomin gown cikin kayana DA ke d'akin nan ina zuwa" tayi kasara maganan tana yin banyan toilet

Bayan ta Fitoh Abdulnaser ne yatemaka mata tasa shirya tsaf a parlor suka tadda Afifah na jiransu, nan suka Fitoh Abdulnaseer ya kulle Gidan sanan suka nufi mota.

Suna isa Afrah bata jira Abdulnaser yabude mata mota bah kamar yanda yasama tayi gaba cikin sauri shima cikin saurin yakashe motan yabi bayanta sai daria Afifa kemasu d'an ko a gida haka sukeyi taita daria ita kam.

"Siss gani nazo"Afrah tace da KARAI

Aguje Fatty ta tashi xatayi kan Afrah "ke ke baki da hankali ko, baki ganin ba ita kadai bace wai" mommy tace tana rike AFRAH

"Ke kuma kita abu kamar wata Afifah" tace tana kallan Afrah

"Wallahi Mommy haka takeyi ko a gida tanbaye Afifah kiji"Abdulnaser dake k'arasowa yace

"Toh Allah shiryeki"

Nan fatty ta ja hannuntaa suka shige ciki, nan Abdulnaser shiga gaida Mommy, cikin sakin fuska ta amsa tana tan bayanshi Ummie, yace duk lfya suke, "masha Allah ai munyi waya jia"

"Ja'iri watou ko bakuda kawaici ko, sirikar zamani da d'an zamani" Inna tace tana kallan Abdulnaser

"Ina yini Inna"

"Ban amsawa mara kunya, ai duk ina jinku, ita kuma sirikar taka duk daya kuke"

Daria kawai mommy da anty Zulaiha keyi Abdulnaser kam smiling kawai nakeyi

Sai bayan Sallan isha Musty yadawo, anan babban parlor suka zauna suna ta hira bayan sun gama dinner, hira sukeyi gaba dayansu, Inna, Aunty Zulaiha, Fatty, Afrah, Afifah, Sulaiman, Abdul sai Musty DA Abdulnaser sunata hira gwanin sha'awa, kafin Daddy ya tashi Yake sanar dasu zuwansu zaria gobe insha Allah.

Sai 10 na dare sukayimasu sallama kowa yayi gidansa, Faty da Musty ma sukawoce, Afifah kuma gida zata kwana sabida Afrah ta shiryo da wuri.
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch β™₯ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*


_page 80-83_



*T*in 8 na safe su Abdulnaser suka fitoh gida, sai da suka fara biyawa ta gidansu suka gaida Abba da Ummie kana suka nufi gidansu AFRAH, su Afrah sun iso babu jimawa Fatty da Musty suka iso, su daddy, mommy da Sauran ma duk sun shirya sun gama komai, kulle gidan kawai sukayi gami da addu'a kowa ya shiga mota "Inna wani mota zaki shiga hum ?" Afifah tayi tanbayan a hankali tana kallan Innah

"Haa ina ruwan kii, Nida keda jikoki gasu anan"

"Left to you dama I gav something to give you ne, amma tinda baki shiga namu dats yur on cup of tea" Afifah nagama fadar haka tawuce fuuu ta nufi motan Yaa Abdulnaser

"Yar arziki ba tsiya ke kika sani, yarinya sai shegen manyance sai kace wata uwar mata,ji wanan aiki? Sai lan kwasa hannaye da harshe takeyi wai dat noo tiiii, ina nasan abinda kikecewa tinda banyi boko ba"

"Ahh Inna lafiya? Naga baki shiga motan bane"

"Kai nii budemin na shiga d'an ba mutunci ne daku ba sai ka bode ma matar ka yanzo ta shige ni Inanan tsaye, nasan ku sarai"

Smiling Musty yayi sanan yace"ahh haba dai Inna ai kema u ar special" yayi maganan yana bud'e mata motan

"Kai nii banni dawani yare chan dama ynxo wanchan mai maganan kaman uwar mata tagama turanceni kaima kazo kanayimin"

"Allah barmana ke kakus" Fatty dake gaban mota tace

"Ni dan Allah ku rabu dani, kunanan kuna zance gasu chan su sun dau hanya"

"Muma yanzo zamu dau tamu hanyan"Musty yace yana daria kadan

"Toh Allah saukemu lfya"

"Amren ameen"




Kowa yasan tafiya zuwa kaduna 2 zaria ba wani tafiya bace cikin yaddan Allah, dan wasu ko 1hr basayi hanyan zaria, Suma dai haura 1hr din sukayi kadan sabida basa gudu sam a hankali sukai ta tafiya har suka iso

A wani k'ofar gida sukayi parking dake JUSHII anan zaria,sun fitoh kenan, wani k'anin mahaifin Mommy na kokarin fitowa daka cikin gida, cikin fara'a da girmamawa Daddy da sauran mazan da ke bayanshi suka sufeshii suna gaidaidashii, gaba da yansu suka shiga cikin gidan, amma inda su Mommy suka shiga daban inda su Daddy ma sukayi da ban, dan DA alama gidan family house ne mai dauke da sa-sa da ban da ban.
An basu tarba mai kyau masha Allah, sai fa da kyar marik'irar Mommy ta sauko daka fushin datayi d'an har kuka sai da tayii, su AFRAH ne sukai ta bata hakuri da Inna kafin ta hakura ta sauka, taita samasu albarka.

Inna Safiya itace ta raini su mommy bayan rasuwan mahaifiyarsu, kanwan mamansu ce uwa daya uba daya,bayan rasuwan mahaifiyar Mommy ne akabashi kanuwarta safiya Kuma 'yaya maxa suke DA ita da mijin nata malan Sulaiman watou mahaifin su mommy kenan, Inna safiya tsakani da Allah ta rainesu batare da nuna sankai ko banbanci ba, har ta aurar da Mommy dan itace babba, da farko mommy na kokari a kansu amma daka baya ta bari tinda taga ba itace ta haifetaba, tadena masu komai takuma dena zuwa ma baki daya, sai Daddy in daddy yaje shii yake komai tare da masu alkhari mai yawan gske, tinda su Nana suka bama Inna Safiya labarin rashin mutuncin da Mommy yayi masu Inna Safiya tace surabu da ita ai duniyace, sukuma ta kara yimasu fada gami da nasiha mai shiga jinin jiki.

*Duk wani wanda ake rik'eshii inhar da zuciya d'aya aka xauna da shii, babu banbanci ko sankai, tsangoma, aka daurashii a hanya mai kyau aka kawar da shii a hanya mara kyau, aka tsayamai tsayin daka kan karatunshii da dai duk wani alkhari toh yasani inhar ya juya masu baya ko yaqi yayi masu biyayyah wai dan vasune suka haifeshi ba toh inhar sukai fushii sai ya tab'ashii ko tsinemai sukayi sai ya tab'ashii, d'an haka gyara ko sharri akayima Kai kayi alkhari dan kafiso ko wajen Allah, Allah yasa mu dace ameen*



An sasanta komai su Nana da sauran k'anan Mommy duk sunzo anata raha, sai bayan la'asar suka dauki hanya kafin su wuce Abdulnaser ya sauke masu shatara na arziki da suka zubo a both batare da sanin kowa bah, Afrah ma 20k ta daura akai haka Musty 50k a ajiye masu, daddy, ya Suleiman da ya Abdul duk sunyi masu alkhari sai godia dai sa albarka kawai sukeyii.








Mommy taji dadi sosai abinda Abdulnaser da AFRAH sukayi, yarda tak'arayi dan Afrah Yar baiwa ce, batada san Kai da banbanci Yan zaria da ba yan uwanta amma ta kyauta masu ita da mijinta, godema Allah tak'ayi da ya fargar da ita yafiddo ta daka bik'in duhuu, Nitsuwa yakara shiganta sosai, haka dai suka dawo lafiya cikin farin ciki. Mommy taji kaman ansaukemata babban dutse a Kai sai washe baki take tana jin Dadi.





Gidan AFRAH sukayi dan chan Fatty zata kwana, shi Kuma Musty ya wuce gidansu, ranan su Afrah ba suyi bacci ba sabida labari dasuketayi, ga zaman Abdulnaser da Afrah sosai ya birgeta komai tare sukeyi kaman friends , ga Abdulnaser ko gaban waye kula da AFRAH takeyi itama tin tana kunya yanzo har tasaba dan su Ummie babu ruwan su Suma 'yan gayune wayyeyu Kuma.



Da safe bayan sun kammala komai gidan su Abdulnaser sukawuce dan gaida Ummie, nan suka had'u da Humairah anta labari sai 2 deriver din Ummie ya kaisu gidannasu.

Zaune suke a d'akin Inna Afrah na cin zogale sai Inna, Anty Zulaiha da Faty Afifah Kuma tawuce islamiya
"Sis wai ina friends dinki Xarah da Husnah ne" Farty tace tana sama Afrah hannu cikin bowl din xogalen

Smiling Afrah tayi sanan tace "duk sunan lafiya, Husnah ma bikinta Saura 22 days, Dan ma an d'aga ne da next week ne"

"Allah sarki, ai naso nazo bikin Zarah wallahi amma kinsan halin Musty yahanani fir, amma wanan insha Allah zanzo"

"Allah ya yadda, nii sai na mai magana ma da kaina"

"Wallahi Kiyi nasan zai yadda naga kuna 'dasawa ai"

"ALLAH dai ya kaimu lfya, bari na kirasu"

"Ameen"Afrah tace tana dialing Number Zarah, tana picking AFRAH tafara yimata iskanci wai ko tanada ciki ne, Kira a waya ma wahala yake bata, daria Zarah takeyi dan hira sukayi sanan Fartyta ansa itama suka gaisa, k'arshi takira Husnah ma suka sha labari
" kuu kun isheni kubarmin d'aki" innah da ke fitowa a toilet tace

"Muje Ina kenan? Fatty tace tana kallan Inna

"Chan maku, watou kun had'e kuna ta zance babu mai bi ta kaina bah"

Dariya duk sukayi sanan Afrah tace" da girman kujerarki ba haka bane fa"

"Ni tafi chan, ai zakixo ki same nine har mazauni na, Fatima ai banan takeba"

"Haba tawaan"AFRAH tace tana rungumo Inna

"Kee Sakeni karki ma Shu'ibu a sarar Uwa, ni kuficemin a daki"

Dariya kawai sukayi suka fice daka d'akin parlor suka sauna suna hiransu hadda anty Zulaiha

Ya Suleiman da Abdul ne suka shigo parlorn chan Sai mommy da Daddy ma sun shigo, suna zaune suna hira sai ga Inna nacewa"watou Family, ahhh lallai ba'aso naji shiyasa ni ba kirani bah kow" ta k'arasa maganan tana kallan su Afrah
Daddy na k'okarin magana ne phone nashi yashiga ringing shuru yayi yana kokarin picking din call din sai Fatiyy tace" ba a d'akin ki ake meting din bah kika koramu" Inna na shirin Yin magana sukaji Daddy nacewa" HAFIZZZZ!!! " duk kan su mik'ewa sukayi suma suna cewa HAFIZZZZ! A rud'e,
Daka chan b'an garan Hafiz kam hawaye ni ke zuba daka idanunhii
"Kayi magana Inajinka" Daddy yace

"Dan Allah Dan girman Allah da Darajan mazon Allah SAW Daddy kazo ka fiddo ni, wallahi na tuba kayafeni Daddy sharrin shedan ne" ya karasa maganan cikin kuka

" najii yanzo ka fadamin abinda ya faro da Kai, ina ka shiga Hafiz? Ka tadamana hankali" ganin yanda kowa dake parlorn yanasan jin muryan Hafiz yasa Daddy yasa phone din a has free, duk suna jin bayanin Hafiz, komai ya gayamasu bai boye komai baa, shuru Daddy yayi bai iya cewa komai bah dan wani zafi zuciyanshii yakeyii tsabar bakin ciki, mommy kam Kuka takeyi sosai, tasa itace ta b'ata Hafiz har yazama haka, ta san itace bah kowa ba, tinda take duk abinda Hafiz keyi bata taba tsawar mai KO hanashii abu bah kuma tasan ba mai kyau yakeyi ba, ita a ganinta gatane Ashe wuk'a ta dauka ta chakama kanta bata sani ba, antura shii yayi karatu chan dan yafi Abdul sai ga Abdul har yagama shii bai tsira da komai bah sai zaman person da asaran kudi yasa akayii.
Sulaiman ne yayi k'arfin Halin ansan phone din, gyran murya yayi sanan yace" kanaji kow hafiz? "
"Ehh inajinka yaya Sulaiman" Hafiz yace cikin muryansa da ke rawa

"Yauwa, don't worry kaji, insha za'anema kud'in jirgin dakuma kud'in da za'abasu insha, xakadawo gida soon insha kaji"
" insha ALLAH danadawo," Abdul, Afrah da Fatty suma sukace

"Okay OK , I miss you so much All, nasan duk su Daddy sunyi fishii dani amma please kutayani roqansu please " yayi maganan cikin muryan kula

"Okay insha Allah, dont worry brush"

"We Miss more, vry much"

Katse kiran HAFIZ yayi sabida kukanda kezuwa mai

kowa na parlorn shuru kawai yayi mommy sai hawaye takeyii, "yanzo Hafiz yayakeso nayi sabida ALLAH? Daddy yayi maganan cikin damuwa
"Kayi hakuri daddy"Abdul yace
"Nabashii duk wani farin ciki, nabashii duk wani gata daidai karfina, na daurashi hanya mai kyau, amma duk Hafiz bai gani ba,yaya yakeso nayi mai ne? Amma... "

AFRAH ta tare nunfashin Daddy da sauri tana cewa" please Daddy, Dan Allah karkama yaya Hafiz baki, insha Allah za'asan abinyii, please daddy kace kayafemai" takarasa maganan hawaye na gangarowa daka idanunta, Sulaiman, Abdul da Fati ma hakuri suke ta bashii
"Shikenan Allah yayi maku albarka"Ameen duk sunaamsa, Inna kamar an kafata dan tsavaraken mamaki
"Amma tsakani da Allah abinda Hafiz yamin ya kyauta? "

"Bai kyauta ba sam, sukaji mommy nacewa, sai ta daura da cewa, Amma ku kanku kunsani sai dai kuki fada, kowa yasan ban daura yarana kan hali mai kyau ba, na fifitasu, na banbanta su, na nunah su na dabanne su fi kowa, nayi sankai nayi zalumci, nayi baki ciki, nayi mugun hali da Duk wani abu da kuka sani, ni yadace kafarayi ma hukunci kafin Hafiz alhaji ni yadace kafara yima baki kafin kayima Hafiz"Mommy ta k'arasa maganan cikin mryar kuka
Rungomota Afrah tayi cikin sauri gami da cewa" please mommy kibar kuka, please kibar kukanan"

"Nabari AFRAH amma dan ALLAH keda Abdul ku yafeni"

"Nidai bakimin komai bah, tini nayafe maki walhy"

Abdul ma matsowa kusa da Mommy yayi sosai kana yace " wallahi mommy ban taba rikeki a zuciyataba, kulin cikin yimaku addu'a nake DA fatan alkhari, nima baki min komai ba walhy"Dady, Inna da Anty Zulaiha, Sulaiman drama kawai suke kallo, Sulaiman wani dadi yakeji har cikin ranshii mommy ta shiryu abinda ya dade yana fata, sai yaga su Abdul DA AFRAH sun kara birgeshi, sabida dadi har dan hawaye sai dayayi, haka Anty Zulaiha da innah sosai su AFRAH suka birketa albarka kawai take SA masu Daddy kam wani side na zuciyarshii ne yabar zafi

Itama Fatty dukar da kai kasa tayi tashiga neman gafararsu" please Sis stop it, Bakiyi komai ba" Abdul da AFRAH sukace

"Nidai kuyafemin"

"Shikenan please komai yawuce please "

"Allah maku albarka duka"Mommy tace tana smiling

Innah ma Albarkan tasa masu haka Daddy ma aunty Zulaiha nacikin Addu'a Afifah tadawo daka islamiya zama tayi itama aka karasa da ita.





Sai bayan sallan isha kowancensu mijinta yazo daukanta Fatty kuma gobe zasukoma Abuja.




Kwance take a jikinshii yana wasa da gashin kanta, nan AFRAH ke fadamai kiran Hafiz yayi da Duk labarin da yabasu, Addu'a sosai Abdulnaser yayi gami da cewa karta damu zasuyi magana da Sulaiman da ABDULL

"Kai amma nagode, thank you so much for everything's sweetheart, u ar so so sweet, Kai am speechless, than... " bata ida fadan thanks inbah yakaima bakinta wani wawan kiss,kissing inta yayi sosai sai da yagaji dan kanshii ya saketa yana kallan cikin eyes inta sanan yace"I love you princess"
"I love you more ma prince"
"D u nkw smthn? "
" bana san jin komai jst slp, bbyna yahuta" ya karasa maganan yana shafa cikinta
"Iyye wani yaro zaizama father"
"Yh call me watevr, i'll soon bi a Father insha Allah"
"Kuma ai.."
"Kuma ai me? Ya katseta
"Toh kabari nafada mana"
"Noo jst slp"
O'o ni am hungry"
Zaro ido Abdulnaser yayi sanan yace" wat d want?"
" cornflakes"
"Oky wait fr me am coming "yayi maganan yana sauka saman bed din kan kace mai har yafice daka bedroom din dan hadomata cornflakes in.



Fatty ma tafada ma Musty shima yace zayyi wani abu a Kai, k'arfe 11 suka iso gidan nasu bayan sungaisa da Mutan gidan daki mommy tawuce Faty tabi bayanta
Gyara zama Mommy tayi kana tace" toh Fatty naji kina complaining kan mijinki, toh wallahi ki rekeshi da kyau, duk wani mugun abu dayakeyi addu'a kawai shine abinyi, kita hakuri, dan nima shii Daddynku da family sa sukaitayi danii, kinga inda baiyi hakuri da halina bah da kila bakin hali da mugun halina sunfi haka, sabida haka hakuri da juria shizaki kinayi, kuma kidage sosai da addu'a abinda baki ganeba wanda ni bazaki iya fadamin bah toh ga Yar uwarki nan AFRAH sai ki sarmata dan zata baki shawara maikyau Afrah nada basira, natsuwa da kuma hankali, kinji ko? "

"Ehh mommy naji, insha Allah zanyi ynda kikace, insha Allah" yauwa Allah maku albarka"

"Ameen ameen mommy"

Musty sunyi magana da Sulaiman yace indai sunkoma ko transfer ne saiyyi, sanan ya roka Sulaiman daka yasarda su Daddy( Ashe dai su Musty anada mutunci.. Lol)
Gidan Afrah suka wuce dan yimasu sallama, nan Musty kesanar da AFRAH zasudawo nan ba da dadewa ba.
Sai da sukayi sallan azahar, sanan wani Hussain a gidansu Musty na nan kaduna yakaisu train station, dan train zasubi.









Cikin kwana 3 su Abdulnaser suka gama shiya komai suka gama, kud'in jirgin mutum biyu Musty yabada, watou na Hafiz da yaya Sulaiman, Abdulnaser kam shine wanda zai biya kud'in da prison ke buk'ata, kafin su wuce yasar da Abba da Ummie komai goyan baya suka bashii gami da yimashi add'an fatan alkhari a k'arshe sukai ta samai albarka

Sun isa Lafiya, taxi suka tare ya kaisu har masaukin suu, bayan sunyi sallah, wanka, sunci abin gami da dan hutawa, Numbern da Hafiz ke kiransu da shii suka kira nasani security, security ya hadasuu da Hafiz nan suke sanar dashi isowansu, Hafiz yaji dadi sosai nan dai suka sanar dashii gobe insha Allahu zasu iso. Hafiz yaji Dadi sosai addu'a kawai yaketamasu

Washe Gari da sassafe suka isa wajen, sunyi duk abinda yakama ta, mamaki yakama hafiz mijin Afrah ne wai yakemai mutunci haka, kasu Afrah na Kira sosai suna gaisawa haka Faty da Musty DA su Daddy, cikin kwana 2 sun gama duk wani abu da'ake bukatan Hafiz yayi, sai da suka k'ara 3days dan Abdulnaser yayi shopping sosai a k'asar sanan suka dauko hanya.




Ranan Afrah gayyato Husnah, salamatu tayi da Afifah suka shirya lafiyyan abinci mai rai da lfya da drinks iri iri.
Gidan su Abdulnaser suka fara tsaya suka bah Ummie nata kana sukawuce nasu gidan, yaya Abdul ne zai dauko d'an ta kano suka sauka
K'arfe 4 na yamma suna garin kaduna lafiyalau suka ISO
Tin kafin mota yagama tsayawa Hafiz yafitoh, wajen Mommy yayi direct yayi hugging dinta gami dacwa " mommy please ina Daddy " ya k'arasa maganan yana kallan Inna da su AFRAH, Afifah DA ke tsaye a wajen, mommy bata iya cewa komai bah, ganin haka yasa Hafiz yasaketa yanufi wajen Innah, "kayi shuru Hafizu kaji Daddy din naku yanan lafiyalau " Inna tace tana shafa kanshii, smiling kawai yaketa masu, hama hannunsa Abdul yayi suka shiga cikin parlon, shi Hafiz sam bai lura da gidan bah, burinshi kawai yayi ido hud'u da Daddyn su.
A zaune kuwa ya ganshi, a nan parlorn, karasowa Hafiz yayi cikin sauri ya kama kafar Daddy yana cewa"kamin rai Daddy natuba wallahi, dan Allah ka yafemin walhy duk abinda kace dani yanzo shi zanyi dan Allah Daddy kayafemin" Hafiz ya karasa maganan yana kuka yana rike Daddy gam, duk wanda ke parlorn sai da Hafiz yabashi tausayi Inna kam hadda hawaye, Sulaiman, Abdul da AFRAH kam Daddy ne ta rufesu
"Shu'ibu kayafema yaronan yatuba" Inna tace cikin muryan ta daka rawa

Shafa sumar kanshi Daddy ya shiga yii, yana cewa" Wallahi nayafema Hafiz, na yafemai duniya da lahira, kawai inaso naga wani abu ne, nakuma gani, tashi kazauna Allah maka Albarka"
Ameen ameen yaaa " Hafiz yace tana hugging din Daddy, shina Daddyn run gumeshi yayi yaba bubbuga bayansa
Bayan yasaki Daddy wajen mommy yaje itama ya rungumeta, haka Abdul Afifah sai pictures take sauka tana wani jin Dadi.

Bayan anci ansha nasiha Sosai Daddy ya karayima su haka Inna ma, gami da samasu albarka, Daddy nagamawa su Afrah daka Abdulnaser suka wuce gida cikin farin ciki.



Sai da Hafiz yadawo yayyacinsa yake tanbayan gidansu nadaa nan Sulaiman da ABDULL sukabashi labarin abinda ya faru sosai ya ji tausayin Daddy yakuma yii alkawarin barin duk wani hali dayakeyi.






Kwanan Hafiz biyu da Dawowa har yayi dan kiba daka ramar da ya d'anyi dan abinci yakeci sosai, a ranar ne Fatty sukazo, sunan zaune a parlor suna dan Hira Yaya Sulaiman ya shigo sai da ya gaida duk yan parlorn sanan yashiga sanar dasu duk company dayayi Interview sun daukeshi aiki,kabbara duk sukayi gami da yima ALLAH godia.





_wanan page din NAKOWA ne kyauta ga mai karanta book din nan, kusa biebie dee na sanku har cikin ranta wallahi_

_Maryam da Haneefa naji sakonku, kawai kuta hakuri nidince sai a slow wlhy_πŸ€£πŸ€£πŸ˜…πŸ€ΈπŸ»β€β™€
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch β™₯ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*





*page 84*




*C*ikin kwanakin nan kowa yana cikin farin ciki dakuma walwal da jindadi, 1 week Musty yabar Faty tayi a kaduna sai shine yakoma abujan, tin Thursday suka wuce katsina, ziyara sosai sukayi gidan 'yan uwa da abokanan arziki Mommy nata neman yafiyar jama'a kasan cewar mutanan katsina masu mutunci da karammci ne yasa suka yafe mata kaman komai bay faru ba, ko da sukaje gidan Mami mommy sosai ta roketa kafara, amma dayake masu suba Rabi'atu na musanmanne daban suke yasa Mami tace subar zancen komai ya wuce, haka wanan zuwa katsina yayi dadi sosai akayi zuminci, ranan Sunday daka nan katsina Sulaiman yayi abuja dan Monday da yardan Allah zai shiga office( toh Sulaiman Allah afara a sa"a) su Mommy kam sai Wednesday suka dawo kaduna tare da tsaraba iri iri, tare da Fahad DA Arfah suka zo d'an anyi hutu Afifah ba sauki ansamu abokan surutu.



Innah ma taso ta zauna nan katsina amma sam jikojinta suka k'i dole suka dawo tare.




Sai yamma suka iso kaduna duk a gajiye suke fatty kam fever ne mai zafin gske ya rufeta, bata samu komawa gidanta ba, Afrah DA su Afifah ne Abdulnaser yazo yawuce dasu bayan yagaida su Daddy, kwana Fatty tayi da wanan fevern sai da safe cikin yaddan Allah taji sauki, suyi waya Musty nan yake sanar da ita ta zauna kawai zai shiga kaduna ran Friday Dadi Fatty taji sosai.


Yau Su Afifah tin safe suka wuce gida ita kadai ne bayan tagama duk abinda xatayi a gida brkry dinta ta leka Alhamdulillahi komai dai dai yake tafiya, tana dawowa sallan laasar, tayi kana tashiga duba wani book har 5:00 na yamma, tana ganin 5:30yayi kuma ba'adawo dasu Afifah bah tasan yau bazasu kwana wajen taba, shiyasa komai bata daura ba, Tana zaune taji shigowan motan Abdulnaser gidan tashi tayi a hankali dan tarboshi, jakan laptop din taso amsa sai yakibata sai wasu I. V da yamikamata tareke" sweetheart waye zayyi aure ne I. V masu kyau wallah
" ajesu kawai sai nadawo masjid nabaki labari,
naga tinda kikaga invitation card duk kin rud'e" yayi maganan suna shigowa bedroom dishi,ajiye cards din tayi kan bedside drawer, tafice daka bedroom din, cikin tanufa, ruwa mai sanyi a Dan tray AFRAH ta dauko tare da cup ta dawo d'akin, cikin sauri Abdulnaseer ya amsa tray din yana yimata smiling yana cewa" nifa banaso kina wahala"


"A'a kawai cewa zakayi kana min bakin cikin ladan da zansamu"


"Ahh haba wane ni, ai ko zaman nan dakikayi a gida yau ladace"

"Aa nidai bani nazubama ruwan"


Bottle din ruwan Abdulnaser ya d'aga yana sha batare da yazuba a cup dinba, AFRAH na ganin haka tayi

Please Login or Register in order to submit comment