Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_

*gaisuwa ga dukkan masoya nah masu bibiyan labari na,nagode sosai Biebie dee na k'aunarku har cikin ranta a duk inda kuke a fad'in dunia*❤❤❤❤❤
*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



_15-16_



""""""Su isah katsina lafiya duk daa dai Afrah tasha maganganun banza da rainin wayo wajen Hafiz da Fatyy,har D'an kuka sai da tayi, Amma suna parking k'ofar gidan inna duk tanema damuwan tarasa




Tinkafin motan ya tsaya Afrah ta bud'e tayi cikin gidan a guje tsaki Hafiz da Fatty sukayi gami dacewa" stupid girl "


Hugging d'in Inna tayi Tana daria "kedawaye? " inna ta tanbayeta "ni kadai ce" inna bata Kai da magana bah Su daddy suka shigo, murna sosai inna tayi d'an taji dad'in ganunsu matuka

"barkanku da zuwa mutan kaduna,kusha hanya" waje tasamu ta zauna nan aka shiga gaisuwa,kafin kace Mai inna tasa Zainab ta cika masu gaba da kayan motsa Baku,

Hafiz da Fatty tinda suka gaida inna basukuma magana bah phone kawai suketa latsawa

Suleiman,Abdul, Afrah da Afifah kam sunsaka inna gaba sai tsokanar ta sukeyi Mata

Inna na lura da Mommy tinda sukazo takewani cin magani kallonta kawai inna keyi tana mamakin bak'in Hali irin na Bilki

"Inan bari mushaga daka ciki mommy tace"

"toh ai gara a huta gajiya" nan Faaty tabi bayan mommy'n

Tashi Hafiz yayi " sai ina kuma d'an nema" k'aramin tsaki yayi sanan yace iska zansha"

"tohh yau inajin salon salo d'akin nawa ba iska kenan"

"nifa bance ba k'arki Kai ni gaba yanxo kisa Daddy yafara.." bai k'arasa bah yayi shuru

Musrmushi tayi sanan "tace sai kaje gidan malam duk ka gaidasu nasan dai Kai ba kwana zakayi bah"

" toh" kawai yace yafita yana k'ara Jan tsaki

Daddy ne ya kalle su Suleiman yace " anko shigo da kayayyakin nan?"

"a'a daddy, ai ni na manta da wasu kaya, buri na naga tsohuwa mai ran k'arfe" daria duk sukayi sanan suka Tashi dan shigo da kayan

A waje suka ga ySafiyanu yaron mak'okin Inna, sai da suka gaisa sanan yatayasu shigo da kayan


Kayan abinci ne iri iri babu abinda babu a ciki sai atanfofi da hijabai da takalman sakawa godia inna tayi gami da samai Albarka

"Bari na d'an fita mugaisa da jama'a" daddy yace

"adawo lfya"


Hira da barkonci aketayi da inna da jikokin nata Afifah sai zuba zance takeyi ana ta faman daria

A cikin d'aki ko mommy ne da Fartty ke k'ananun maganganun su wanda suka Saba

"mommy wlhy inna tafisan su Afrah "

"ai nad'ade da sanin wanna sai dai na baki labari"

"Allah bamu rai da lfya wallahi zan bama inna mamaki, D'an wlhy ni sai nafi daddy kud'i, ke mommy kinsan dai yanda Loyers kesamun kud'i, ki bar su kawai wlhy zan bada mamaki "


"kibar y'an rainin hankali, kallan kowa nakeyi a tafin hannu na wlhy"

" yauww sweet mum shiyasa nake sanki wllahi, ai insha Allah daka Abdul d'in har banzan Afran babu wanda zaicigaba "

"ki daina wahalar da kanki ,abune gashi a baiyane k'iri k'iri, ba class d'inku daya da Afrah ba Sam, kinfita haduwa da sanin yaran Manya,sch dinku yafi nasu kan me zaki hada kanki da ita? ai da babbanci a lamari"

Hakadai sukai ta hiransu har akai k'iran sallan azahar
Kuma a wanan lokacin ne Afrah da Zainab jikan inna Rakiya suka gama shirya abincin su mai rai da lafiya, sallah duk suka tafi gabatarwa yayinda mazan duk sukayi masjid


A Palo'n inna duk a ka baje ina kwasan girki gami da kunun aya mai shegen dad'i a na ci ana wasa da dariya

Bayan Sun gama gami da gyara wajen sabon shafin hira a ka bude, kowa zuba Kawai yake inkacire Fatty da ita sama sama take maganan



Sai da su Daddy sukai sallan la'asar sanan suka fara haraman tafiya,

Sallama inna tamasu gami da k'ara samasu Albarka, tsaraba iri iri ta hada masu nanan suka masu rakiya waje

Inna ce tayi manana " ke Fatima bazaki kwana wajena ba ko? Kina Abu kaman yarinya k'arama, ke kikasa ai"

Su daddy ne suka fara shiga mota deriver ya jasu sanan Hafiz da Fatyy suka shiga nasu motan, sai Hannu inna ke d'aga masu har suka b'ace


"bar hannun haka har ya tsinke" Abdul yace ma inna

Dariya Suleiman yayi sanan yace" daka barta ai in ya tsnke anamata na robber "

Wani mahaukacin dariya Afifa tayi sanan tace " waya ga inna da hannun kutare"

Duk dariya sukayi gaba dayansu.




Kaman a mafarki Aunty Rabi taji sallanman Afrah
Bata yadda ba sai da ta gansu ita da Afifah

, kallonta kawai anty Rabi keyi rungume ta Afrah tayi gami dacewa"i miss you so much mami"

"ke da waye wai?" mami ta tanbayeta

"ni da su yaa Suleiman ne"

"shine kika barsu waje?"

Afrah bata kai ga bama Mami answer ba sai gasu

"bana murna zakuzo ko notice babu a shirya maku wani Abu"

"haba mamin mu surprise ne kawai wlhy ko Abdul?"

"ehh wllahi mami kiyi hakuri kawai,next time bazamu k'ara bah"

" yamaku kyau mushiga ciki"

Bayan Sun zauna aka k'ara gaisawa mami tacika gabansu da kaya iri iri

"wai ina su Arfat ne mami, ina uncle ?"

"ba mamaki ki gansu yanxo Sundawo, d'an fita sukayi"

"Okay"


"ina Hafiz ne da Fatima,ko basu bane"mami ta tanbaya

"ai mami wayanan tun jiya suka juya wai bazasu kwana ba"

"au lallai tin jiya kuka shiga banda ko labari, ko ta waya ai asanar dani"

Abdul yace"mami surprise ne fa ba'a fada"

Basufi minti talatin da zuwa bah sai gasu ko sundawo

Nan duk sukamai sannu da dawowa,zama yayi suka gaisa cikin sakin fuska

Hira akaitayi Afifa tasiga cikin su Arfat sai maiyance take kamar Babba🤣


Nan suka wuni sai dare Abdul da Suleiman suka masu sallahma suka koma gidan inna Afifah da Afrah kam kwana zasuyi....
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*



_PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸



*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



_this page is for you AUNTY SIS💞 thank you so much for the du'a i really appreciate, may Allah protect you n your family 👪 always n forever Ameen_



_page 19-20_





*KADUNA STATE*


""""""""""""Zaune take kan sallaya da ta idar da sallan magrib dugon tsaki taja phone d'inta ta jawo number'n Suleiman ta shiga dialing amma still a kashe jefar da phone din tayi saman godo gami da jan wani dugon tsaki

"Wai menene mommy"Fatyy ta tanbaya

"Mekuwa in banda y'an iskan yaranan sunki dawowa, duk nawkiran number'n su switch off "

"Yanzo haka munafukanan ne sukace abari gobe, barinma wanan shegir Afran jitakeyi kaman family d'inta ne ita kadai"

"Zata aika wllahi"

"Dama kawai sukoma katsinan wajen inna, da yafi masu duk muhuta"

"Bakida hankali wallahi sam, sukoma fa kikace, saboda duk abinda Daddyn ku yasamu yaje can ya sauke masu kenan, bakisan mai kike fada ba wlhy, ko ance maki inna zaitai ta kallansu ne batare da tace aymasu wasu abubuwan ba?"



"Ke mommy daka magana sai masifa, ni menene nawa? Kedama haka kike ba'a maganar arziki dake, saikace nine na bata maki ran habaa" ta k'arasa maganan tana barin bedroom d'in


Hijab d'inta ta cire ita tayi palon (niko nachai hmmm).


Duk sunan zaune a palon babu mai magana kowa da abinda yakesak'awa a ranshi, minti-minti mommy na tsaki, kallan side d'inda Fatyy take tayi sanan tace" wai ina wanan shegen yaron ne?"

"Wakenan?" Fatyy ta ce

" dan ubanki Hafiz nake magana"

"Ohhhh, toh ni ina zansani, ke da yaron ki call him now "

"Duk zanci ubanku wllahi, na lura duk kun rai nani a gidanan"

"Toh wai memukayi ne mu? Kawai sai wani masifa kikeyi, nifa shiyasa sometimes banasan zama inda kike wllahi d'anni bancika san matsala ba, ke kanki kinsani, kawai kijira wayanda suka bat'a maki rai su dawo sai kiyi masu masifar da jaraban"


Shuru mommy tayi d'an takasa magana, sunan zaune dai mommy taji kaman ana bud'e gate,window ta laka d'an ganin mai shigowa motan Sulaiman ne ya shigo, waje tayi da saurinta.


Sulaiman ne yafara fitowa sai Afrah da Afifah, Abdul kam yana k'ara ygara parking motan

Karasowa wajen ta Afrah da Afifah sukayi gami da cewa" sannu da gida moomy"

" dallah ku matsamin na bar ganinku"

Babu musu sukawuce ciki Afrah a ran ta tace "masifar na kusa kenan"



"Kai Sulaiman"ta kirashi da k'arfi

K'arasowa yayi gami da cewa " am sorry mommy, munyi dawowan dar... "

Bata bari ya k'arasa bah ta fara masifa, hannun ta yaja suka shiga palo

"Haba mommy, daka dawowa na sai fad'a, indan wani laifin nayi ai sai ki bari na huta kafin ki sanar da ni"


Abdul ne yashigo yana gaishe ta, ko kallanshi batayi ba bare ma ta amsa sai dag'a mai hannu da tayi, ficiwa yayi side d'insu



Kallonta ta maida kan Sulaiman sanan tace

" bakada asara shiyasa zaka zubu marasa afani cikin mota kudauko hanyan kaduna, inda kamutu ni keda asara basu ba"

"Nifa mommy banasan k'anan magana, daka wanan sai wanan haba d'an Allah, kuma waye yace maki su marasa anfani ne? Kowa dakika gani duniya da anfaninsa tinda Allah ne yayi su"


"Toh dukeni, nace kadukeni yaro babu damar a fad'a gskia"



" Allah kare ni da dukanki, babu wani gskia a nan kema kinsani"

" fita kabani waje shasha kawai"


" tafiya ma zanyi na bar gidan duk mu huta"


" wllahi mommy yaa sulaman d'inan yarai naki"Fatyy tace

"Kibarni dashi zanyi maganinshi"



Afifah ce tashigo palon da gudu, kusa da mommy ta zauna

" mommy kalle abinda anty Rabi tabani, tache kar nabud'e sai nazo gida, please budemin"

Wurgi da bag din mommy tayi gami da cewa " Rabi har tana da abinda zatabama yarana, lallai ma"


Da gudu Afifah tabi bag d'in sanan tace" ke da ma mommy haka kike komai masifa, daka dawowa na yau"

Daukan bag d'inta tayi tawuce bedroom d'insu
Abakin k'ofa suka hadu da Afrah zata fitoh duk abinda mommy tace duk taji kallan Afifah tayi sanan tace
" baby banace in anamaki fad'a kidena magana ba? "
"Aunty ke bakiji abinda mommy kecewa bane? "

"Naji amma babu kyau, kidena kinji"

"Toh insha Allah, wallahi mommy ta batamin rai"

"Amma nace kiyi shuru ko"

"Sorry, sorry nayi"


Koda Sulaiman yadawo d'akinsu hakury yaita bama Abdul, Abdull yace ba komai wlhy "


Yau wensday Fatyy, Afrah da Afifah duk sun wuce school, Abdul ma tin ran Monday da safe koma Hafiz kam yafita yawanshi na fama


Turo k'ofan akayi kanshi yad'aga dan ganin wanene mommy ce, abinda yakeyi yacigaba dayi batare da kalleta ba


"Haba big brother, har yanxo baka huce bane wai? Saura Fa 1day murabu" mommy tace


Kallanta Sulaiman yayi sanan yace " noo kinsan ni bani da rik'o, kawai ina dan wani aiki ne"

"Okay toh adai yi hakuri"

"Yawuce fa mommy, kawai dai kicanza wasu halin"

"Insha Allah zan gyara"


Hira suka d'an yi sanan tafitah


"Mommy kenan akwai san nata.....
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*



_PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



_page 21-22_







"""""""""""""""Thursday yau ne tafiyan ya Sulaiman, Amma sai Abuja zai je sai Friday zasu tashi

Zaune suke dukkansu a babban palo, kasan cewan yau duk basu je sch ba, wai sai kunga tafiyan Sulaiman d'in daddy, Mommy da dukkan ya ran gidan

"Kai Hafiz kagama research d'in sch dinkuwa? " Daddy ya tanbaya

"Noo, nafasa kairon ma Daddy"

" sai ina? "

"Ghana nakeso"

Tsaki Daddy yayi gami dacewa nidai zanga randa zakai hankali, kaidai kawai kadauki mota kaje yawo shine matsakanka, ghana kuma bazakaje ba duk nayi canceling, jamb zaka sake da sisters dinka sai ka fara sch din anan"

Magana Hafiz yashiga yi k'asa-k'asa wanda ni kai na bansan mai yake cewa ba nadai ga bakinshi nata motsi



Kallan Mommy yayi, itama shi d'in take kallo

Side d'in da Daddy nasu yake ta kallah sanan tace

"Haba Alhaji kai fa kasamai rai fita dashi waje karatu, sai yanzo da rana tsaka kace wai kafasa, wanan bai kamata bah gskia dawasu ne jiki na rawa zakamasu"


Kallanta Daddy yayi da kyau sanan yace

"Mai kedamunci wai? Indai ina magana kedena samin baki"


Tinda Mommy ta fara maga duk yaran suka bar palon


Sulaiman ne yashigo da sallama

"Daddy tinda kai ma Abujan kayi mufita tare kawai" Sulaiman yace


Mikewa Mommy tayi gami da cewa "aa, kai da sai 4"

"Yes, yanzo nakesan natafi kawai, zamuyi waya ai"

"Oky bari nashiga na fito" Daddy yace

Bedroom d'in su Afrah Sulaiman yayi, zaune yaganta saman gado da wani book hannunta da alama katu takeyi Afifih na kwance game takeyi cikin tab d'inta

"Sisters" yakira sunansu

"Ni zan wuce, sai kumin Addu'a"

"Ahh yaa ba sai d'an Anjima ba" Afrah tace

Kai ya girgizamata alaman a'a

"Toh Allah tsare, yakai ku lafya, ya bada sa'an karatu"

"Ameen ameen thanks

"Yaa Allah kai ka lfya, Amma please inzaka dawo next year d'in kazo min da iPad d'in" Afifah tace

"Matsalanki kenan ai, kedai a saimaki abu"

"Tap, wallahi gara ni da wanan Anty Fattyn nifa har addu'a nayi ita kokasan dai baxatayi ba ko? "

"Kinciki magana lil-lil"

"Ai munfi wayo irinmu ko anty Afrah? "

Dariya duk sukayi

"Jeeki kitchen ki amso min ruwa Afifah"
Nan Afifih tayi kitchen ta barsu

"Toh sis zamurika waya, chatting ko"? Sulaiman yayi maganan yana kallanta

"Yes insha Allah "

"Toh kuta hakuri kinji, wata rana sai labari"

"Hakane babu komai insha Allah"

" ga ruwan yaya" Afifah tace tana daria

"Kee mekikema daria ne?, ina Fatty wai? "

"Ahh ni yaya ba komai, taba d'akin Mommy i think "


Har bakin mota duk suka rakoshi

Fatty tace "please yaya kabarmin laptop d'in? "

"Yes kidauka ba d'an halinki ba"

"Thank you "kawai tace

"Toh Afrah Jinki abinda nafada maki ko? "

"Ehhh"tace a hankali

Tsaki Fatty tayi gami da watsama Afran harara

Duk wanan abu dakeyi Mommy bata sani ba tana side d'in Alhaji suna magana


Haka dai suka tafi suna dagama suna hannu har suka bar gidan

Afrah duk sai taji babu dad'i wunin ranan a d'aki ta wuni ko Hadda bata je ba







Ya Sulaiman yatafi da sati d'aya Fatty da Afrah suka fara exams d'in su

Banbanci da saankai iri iri babu wanda Afrah bata gani wajen mommy, gidan baya mata dad'i sam d'anma tana waya dasu Inna, Mami, yaa Abdul da ya Sulaiman sai kuma in Afifah na gida suta labari
Fatty kuwa in bataga dama ba ko magana batayi mata kanta k'ara girma yayi

Cikin nasala da kwanciyan hankali duk suka kammala exams d'insu WAEC, NECO da JAMB
Inda Afrah keda 210 Fatty kuma 167




*YANZO A KA FARA*


_kuyi hakuri da wanan kai na ke ciwa_






fans yakukejin labarin????

Shin Mommy zata bari Afra ta fara school bayan Fatty nataci jamb ba???

Ya kuke ganin zata kasance???

Inajiran comments d'inku


~biebie dee~🌸
07039732859
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*



_PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_
*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_


_Page17-18_












"""""""""Afrah da Mami kwana sukayi suna hira, Mimi taji dad'in zuwansu sosai sai kusan 3 na dare suka kwanta


Bayan Afrah tayi sallah kitchen ta nufa ta shirya masu brkfast Mai lfya, sai da ta gama ta yi wanka sanan ta sa su Arfat ma duk sukayi.




Sai After 9 Mimi tafitoh, a Palo duk ta gansu kallo sukeyi

"woyyo babies d'ina kuyi hakari yanzo za a shirya Brkfst kuji" Mami tace da rayan


"AI duk na gama mami jeki shiya kawai"

"thank you sweetheart, Allah maki albarka"


"Ameen ameen mami nah"

Nan mami ta shige d'an shiryawa

Murmushi Afrah tayi a ranta tace" zama da uwar da banaka bah sai hakuri,dan aikin da nayi tana godia abinda mommy bata t'aba cewa ba"

Sunan zaune su yaa Abdul suka shigo nan uncle junaid ya fitoh hiran aka shiga yi dashi, Mami nafitowa akashiga cin abinci bayan Sun gama Arfat ta kwashe kayan dan wankewa hira sukai tayi har kusan 1 yayinda mami da Afrah ke kitchen dan shirya abincin rana



Bayan duk sundawo da ka masjid matan ma duk sunyi sallah nan aka shiga cin abinci, ko da suka gama hira suka d'anyi kadan sanan aka Fara haraman tafiya, tin da Afrah tashiga bedroom dauko side bag d'inta ba ta fito ba


Bin bayanta mami tayi a bakin gado ta ganta zaune

"haba Afrah keda zaku Fara exams menene na damuwa, IN kungama ba sai ki dawo bah"

Kallanta Afrah tayi sanan tace "ba sai mommy ta yadda ba"

"noo don't worry, sai nasa babansu Arfah yakira daddy'n naku, abinda nakeso dake shine ki kara hakuri kan wanda kikeyi komai da kika gani time ne, nafi sannin kowacece anty Bilki kiyi hakuri kinji ki tsaya a yanda na sanki"


"Insha Allah mami zan cigaba da zama da su da zuciya d'aya kaman yanda na Saba Insha Allah "

"yauwa princess Allah maku albarka"

"Ameen yaa Allah" Afrah tace, nan ta dauki bag d'in tayi Palo

Ya Suleiman ne yayi magana " haba sis kin wani shige kin barmu, yau fa zamu koma kd"

Beautiful eyes d'inta ta zero sanan tace " yau kuma yaa tafiyan dare zamuyi kenan"

"eh mana mommy ce tace wai mudawo yau, gashi Abdul ma zaikoma school gobe da sassafe"

"toh Allah kaimu lfya, amma zamukai dare fa"

Abdul da tunda suka Fara magana bai ce komai bah sai yanzo " kisa ma aranki har mun kai kaduna da yadda Allah "

Mami ce tafito da wani d'an jaka hannunta wajen Afifa ta nufa

"baby gashi ko, inkinje gida sai ki nude thank you so much ki gaidamin mommy sosai"

Dariya Afifah tayi sanan tace" Thank you so much anty Rabi Insha Allah mommy zataji"

Wajen Suleiman ta juyo "toh d'an turai Allah tsare, Allah kaika lafiya, banda wasa ayi abin da akajeyi kawai, Allah bada sa'a thanks alot"

Shima Abdul d'in addu'an tayi mashi sanan uncle junaid ya hada masu sha tara na har ziki sai Godiya sukeyi, har waje duk suka rakosu Arfah hadda hawayenta

Ya please don't forget kaji" Fahad yace

"ah don't worry bro, yaa Abdul zai kawo ma har gida"

Har suka fitoh Arfah bata bar kuka ba ta rike Afrah gam 2k yaa Abdul ya zaro ya bata gami da cewa" je kisha ice cream, ranki zaiyi sanyi"

Kawo kud'inan mami" tace ai a guje ta shige gida dariya duk sukayi, mota duk suka shiga suna d'aga masu hannu
Ba subar wajen bah sai da suka daina ganin motan Nasu.




Ko da suka koma gidan inna basu wani dade bah suka fitoh, kaya iri iri ta hada masu gami da masu addu'a da sa masu Albarka

Sun kusa waje Afifah tace" Inna ina d'an waken da kikace zakimin yau"

"auu yanan ai angama na zubashi a roba Mai murfi,maza kije kitchen ki dauko" da gudu tayi cikin gidan babu jumawa ta dawo

"Kai gskiya nagode tsohuwa wanna Abu haka"

"kedai wanna y'a akwai shegen manyace" dariya Afifah tayi sanan tace ai wajenki na gado"

Duka Inna taso Kai mata, gocewa tayi sanan tashige mota "zaki sani" inna tace

Bayan duk sun shiga motan Suleiman a mazaunin driver Abdul a jefanshi sai Afrah da Afifah a gidan baya

Kallan Suleiman Inna tayi sanan tace" saura IN ka koma bokon kak'i Kira na, na hanaka matar Allah shi Abdulrahm ban da Marsala da shi, kai ko ka bini a hankali"

Dariya Abdul yayi sanan yace" k'arma kidamu zaikira"

" k'arma yakira yaga aiki da cikawa"

"toh ke Inna ki Fara chatting mana" Afrah tace tana daria

"zanyi maganin ku, kutafi Allah tsare ya kai min ku lafiya,duk a k'ara gaida mutan gidan Allah yayi Albarka"

Duk suka amsa da Amin, suna d'aga mata hannu itama hannun take d'aga masu Tanana tsaye har tabar ganansu sanan tashiga gida..




"wlhy kowa y'all kashe phone d'inshi kafin mommy ta k'ira" Afifa tace

" good idea lil-lil" Suleiman yace

Nan duk suka kashe phones d'insu, aka ciga ba da tafiya....


(Allah tsare hanya nace)
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*



_PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch ♥ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~🌸


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



*Thais page is for you Aunty Maijiddah musa thank you so much for d love n care Biebie dee na godia*



_PAGE 23-24_



"""""""Mommy ce zaune gaban mirror ta sha kwalliya, Fatty tashigo d'akin babu ko sallama, kallanta Mommy tayi sanan tace "wai bazaki je bikin bane? Fuska ta b'ata sanan tace

" noo bazani ba, coz yau Afrah zataje"

"Mesuka hada da Muniran da har zataje bikin? "

"Wai Mommy kin manta islamiyya d'aya mukayi ne, abinda yasa nake kula Muniran ma sabida naga suna da kud'i ne kuma she's classy ba laifi Amma tin da zataje yau ni bazani ba d'an she's not my mate "

"Okay ki shirya sai muje gidan Ummu-Abdulnaseer tare, inna san zuwa gidan Aunty Maijiddah ma d'an tak'ira ni kayanta daka dubai sunzo so duk saimuje"

"Yauwa Mommy, bari na shirya toh"


Sai da Fatyy ta bat'a moren 1 hour wajen shiryawa, tasha kwalliya cikin atanpa pink n blue d'inkin riga da skirt, d'inkin yayi kyau sosai, wani d'an yalolon mayafi tasa blue sai wani takalmi mai shegen tsowo kasanwar Fatty bata da tsowo (uwarta ta gado🤣) wani side bag ta sa sai earpiece da ta danna a kunne


"Mommy toh muje" cewar faty
Sai da Mommy takalle ta sanan tace "kiramin Afrah"


"Kizo inji Mommy " Fatyy tacema Afrah
Batare da tace komai ba tabi bayan Fatyy'n

Da sallama ta k'araso wajen Mommy'n, babu wanda ya amsa cikisu, kallanta Mommy tayi da kyau sanan tace" zakije biki yau shine ban isah kifadamin ba ko Afrah?"

Ware beautiful eyes d'in tatayi gami da cewa

"Nooo Mommy babu inda zanje ni, da zan fita da zan fada maki tin shekaranjiya ai"

Baki Mommy ta tabe sanan tace" ke kika sani, indai zaki fida ki kulemin duk inda yakamata, fita zamuyi sanan a daura ko jolof ne kan nadawo sai salat"

"Okay sai kundawo, sis bye"
Hannu kawai Fatty ta dag'amata sukai gaba tabisu da eyes a zuciyan ta tace " mata sai chanxa magana, Allah dai ya ganar daku" d'akinsu ta koma tacigaba da abinda takeyi.









Agidan Ummu-Abdulnasir kam Ummun tayi farin cikin ganinsu sosai kayan motsa baki babu irin wanda bata kawo masu ba, sai hira sukeyi yayinda Fatty ke palo wajen Humaira itama yarinyan Ummunce , hiran school suketayi chan phone d'in Fatty yafara ringing sai da taja tsaki sanan ta dauka

"Hafiz wai meye ne?" Daka chan bangaran yace "kefa bakida mutinci, ya maganinmu ne? "

"Kabari nadawo sai kazo" bata bari yakara magana ta katse wayan tana kuma jan tsaki

Humairah ce tayi magana
"Gskiya kin rai na gayanan da yawa" ta karasa maganan tana dariya

"Kee brother nane fa"

"Au amma k'aninki ko? "

"Noo yayana, dakashi sai ni"

Sai da tad'an ware eyes d'inta sanan tace "lallai yarinya, wayaganni inama bro magana haka, ai sai Ummie tacimin k'aniya"

"Waye kuma bro" Fatty ta tanbaya

"Yaya Abdul-naseer mana"

"Bayana school ba"

"Noo, yanan sai December zai koma, kuma 6 months kawai zaiyi yadawo yagama"

"Ohhh ai ni ban taba ganinshi ba ma, nashama bayan ne"

"Noo, muje garden naduba maybe yanan, sai kiganshi, zakiga ba wasa" dariya Fatty

Please Login or Register in order to submit comment