Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Aunty yau Saturday zaki school?

"Yes baby, muna karatu ne"

"Okay best of luck"

"Thank you lil_lil"

Face Afifah ta bat'a sanan tace" ni banasan wanan sunan ki bari anty"

Dariya *Afrah*tayi sanan tace bakin yaa Sulaiman naji ai"

"Ehh ai shima daka baya yabar cemin"

"Toh shiken nima na bari"

"Yauwa, aunty please inkindawo xaki aramin phone d'inki xan gayama yaya wani abu ne"

"Tohh Baby sai nadawo"takarasa maganan tana barin d'akin nasu

Side d'in Mommy tayi, tashiga bedroom d'in nata da sallama, sai da Mommy ta amsa sanan tashiga, gaisheta tafarayi sanan tace"mommy sai nadawo"

Kallanta Mommy tayi sanan tace"sai kindawo daka ina fa? "

"Mommy school zani, akwai karatun da yan 3lvl da 4lvl sukeyimana yau"

"Tohh yayi kyau alhudahuda"

Tashi tayi tabar d'akin dan tasan ko shekara zatayi Mommy ba addu'a zata mata ma, bama tama yaranta ba ne sai ita, dawanan tunanin ta bar gida.



Tana isah school d'in babu dad'ewa su Zarah da Husnah suka iso da duk wani mai buk'atan karatun da yazo, babu bat'a lokaci akafara karatu suna jotting, haka akai ta karatu har 12:45.



Bayan sun idar da Sallah suna zaune,Zarah Muktar ne tayi magana" ni fa yunwa nakejii"

"Toh mezamuci? "Cewar Husnah

"Ku ni dai banjin wani yunwa" *Afrah*tace tana duba wani book da ke hannunta

"Ke mufa ba dan karatu mukaxo duniya bah" cewar Zahrah

"Toh mamarciki muje muci ko snacks ne mu daura"

Dariya Husnah tayi sanan tace"kuna da abin dariya wallah"


Bayan sunci abincin, hall suka koma aka cigaba da karatu sai 3 dai dai suka fitoh.



Suna fitowa *Afrah*phone d'inta ta fiddo daka cikin bag d'inta wanta tun suna karatu takejin vibrating d'inshi, missed calls na Mommy tagani har 12,babu bat'a lokaci *Afrah*tashiga k'iran Mommy'n ringing 2 Mommy ta dauka

" *Afrah*kina ina ne? "

"Ina school Mommy, amma yanxo zandawo"

"Oky toh please kiyi sauri, Daddy'n ku yayi waya yana hanya, girki za'ayi masa"

"Tohm ganin soon da yaddan Allah"

"Yauwa toh adawo lfya, kiyi sauri please"

Kafin *Afrah*tace wani abu har Mommy ta kashe kiran, da ido *Afrah*tabi phone d'in, a xuciyan ta tace"Ai na san k'ira sai da dalili, meye anfanin Fatty dake gida toh? Wata zuciyan tace da ita" ke ma inna ruwanki da Fatty'n komai zakiyi dai toh kiyishi d'an Allah".


K'arasawa wajen su Zarah tayi, sai da ta kallesu sanan tace"Ni zan wuce gida"

Hararanta Husnah tayi cikin wasa gami dacewa"kin manta ne"

"Bangane gida zaki bah"cewar Zarah

"Wallahi Mommy ce tak'irani Daddy na hanya"

"Ohhh toh ke Husnah kiyi hakuri next time sai muje gidan naku, ai muna tare insha Allah"Zarah tace

"Toh shikenan no problem Allah kaimu"

"Ameen "duk suka amsa

Sai da sukazo gate sanan sukai sallama kowanne su yayii hanyan gidansu.








A gida kam bayan Mommy ta gama waya da *Afrah* harara ta watsama Fatty gami dacewa

"Kedai badai bakida mutunci ba, ban isa nasaki kiyi ba"

"Toh wai Mommy ni na iya irin kallan girkin da kike magana ne, kinfa san daka indomie sai soya kwai na iya, Amma sai wani harara kikemin sai kace nayi wani babban laifi haba"tak'arasa maganan tana danna phone d'inta



"Wawiya ita *Afran* kanta ba ta waya takoya ba, ke sai tsinannen danna wayan baki tsinana uwar komai, kinfi so komai tawuce ki"


Tab'e baki tayi sanan tace"ita duk zata iya wanan wahalan,ni kam baxan iya ba wallahi"

"Kar kikoya d'an ubanki, kikayi aura mijin yakoro ki"

Dariya Fatty tayi sanan tace" zamanin ku ma Daddy bai koreki ba sai namu zamanin? Kema fa Mommy girkin naki sai aslow"


"Zanci mutuncinki fa, baki dakunya"

Dariya takuma yi sanan tace" Wallahi mommy gaskiya na fad'a, ko su Aunty Azeezah girkinsu babu dad'i, gaskiya kawai nake fad'a"


Kallanta kawai Mommy keyi takasa magana. Ganin kallon yayi yawa ne yasa Fatty cewa" kawai mommy k'ar kiwani damu d'an ban iya girki ba, dan gidana masu min abinci ma sai mai degree wallahi, dan nasan akwai cash"

"Toh Allah sa, inna fatan haka"


"Yauwa mommy, kicire wata banzan *Afrah*a rainki d'an ita ba komai bane daka ita har Abdul d'in"

"Toh shikenan naji, jeki shiryamin kaya cikin drower"

"Toh"Faty tace kawai tayi hanyan bedroom din, da ido Mommy tabita.








_kuyi hakuri please_ ๐Ÿ™
_bubu yawa MUCH LOVE_
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch โ™ฅ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~๐ŸŒธ


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_


*congratulations sis SADNAD INA taya murnar kammala book dinki SANADIN GROUP, Allah saka da Alkhari yakuma qara basira, Allah ya bamu ikon aiki da saqon da kika isar, Allah tsaremu ya karemu da ka dukkan sharri AMEEN*





_page 35-36_




"""" *Afrah*nadawo wa sallah tafarayi sanan ta shiga kitchen, tuwan shinkafa takeyi miyan ogu, sai pepper soup na kayan ciki, sai wani shegen zobo dayaji kayan kamshi da flavors iri iri, kafin kace mai gida yadau kamshi,Mommy sai kaiwa da komuwa takeyi, taci kwalliya cikin atanpa super Holland mai zanen red n yellow rayi kyau sosai๐Ÿ˜‡


"Yauwa sannu Afrah, nace ko zaki d'an dafa maku wani abu tinda basan tuwa kukeyi ba"

"Oky toh bari nayi mana mcroni"

"Yauwa toh"

Bayan sun gama gyara kitchen din Salamatu tayi, sanan duk suka nufa bedroom dinsu.



Sai gab da magrab Daddy ya dawo, da murna duk suka tarbeshi, drink kawai yasha yanufi side dinshi, wanka yayi gami da Alwala, yana fitoh parlor aka fara k'iran sallah, dan haka babu bat'a lokaci yayi massallaci, kamar yanda yasaba bai shigo gida ba sai da yayi har isha.



A parlor duk ya gansu zaune, duk anjere kulolinn abicin da jugs da dai sauran kayan bukata.

Zama yayi duk yaran suka sake gaisheshi gami da sannu da zuwa, amsawa yayi cikin sakin fuska, nan Mommy tazuba mai abinci, itama tazuba nata, Afrah ce tazuba ma Fatty da Afifah sanan itama tasa nata.

Parlon yayi shuru kowa ya maida hankalinshi kan ๐Ÿฝ plate dinsa, Daddy ne yafara gamawa, bakinshi yagoge gami dayima Allah godia, kallan Mommy yayi kana yace"Abdulraham yadawo weekend kuwa? "

"A'a, tinn wanan dawo wan dakayi dai"Mommy tace

"Toh meyasa? "

"Tanbayeshi, tinda da mutun yanuna bakai ne ka haifeshi ba yazakayi dashi? "

Daddy baice kimai bah, phone dinshi ya dauka yashiga kiran layan Abdul, ringing 2 ya dauka

"Meke hanaka hawowa gida weekend? "Daddy yamai tanbayan batare da ya amsa gasuwanshi ba

Daka chan bangaran Abdul yace" babu komai daddy "

"Good kadawo gida gobe gobenan"

Baijirah amsashi ba ya kashe phone d'in, d'an tsaki Mommy tayi gana tace"Allah dai ya kyauta"

"AMEEN" daddy yace


Sunan zaune a parlorn Afifah sai zubo surutu takeyi, daddy na biye mata chan tace "Daddy dazo nak'ira yaya Hafiz ta phone din anty Afrah nace yasiwomin gown d'inda zansa ran birthday na, wai nace ma kuturo kud'i"

Tsaki Daddy yayi gana yace"matsalanshi kenan ai"

"Toh dinda akwai ai sai atura ma"cewar Mommy

"Alhmdulillahi kam, amma baxan tura ba, d'an last week natura mai kud'i kuka masu yawa, meyakeyi da kud'i yana student? "


"Ai wallahi karkatura mai komai Daddy"Fatty tace

Hararanta Mommy tayi ta kana tace"sai kihana tinda kud'in naki ne"

"Daddy ai kace bazaka tura ba ko? Amma ni ma kace zaka bani 50k nasiya kaya time d'in da kasai ma Afrah"

"Toh kaji, ai duk d'aya kuke da Hafiz din, koyaushe kunada matsala, basan mekuke da kud'i haka ba"

Naki Fatty ta turo kaga gami dacewa "please daddy, kaifa kace

"Naji Fatima zan baki insha Allah"

"Yauwa daddy'n mu Allah kara maka bud'i"



"Amen, kee mama kiyi shuru keda kanuwar taki baku buk'atan wani abu ne? "


"A'a Daddy bana bukatan komai, Allah saka da Alheri"


"Toh kintan bayo makarantar girkin"

"A'a Daddy indai ta binciken mai kyaunne"


"Da kyau, in kinbinciko sai kuhiga keda Fatty tinda ita batama samu sch ba"


"A'a Daddy ni wallahi banaso"tayi maga tana tashi tsaye

"Zauna abinki babu dole ai"daddy yace yana daria.

Mommy na kallonsu tinda yafara ma Afrah magana tawani bat'a fuska, k'arfe 10:30 yaran suka masu sai da safe suka bar parlon.



Kallon Mommy yayi da kyau da gyara Zama, itama gyaran zaman tayi kana tace "Daddynsu lfya kuwa? "

"Lfyalau zance tinda bawani tashin hankali bane"

"Toh toh mash Allah "

Gyaran Murya Daddy yayi sanan yace"dama bbawani abu bane, abokin kasunci na Alhaji Yusuf ne yace mu ci bashin banki muk'ara kan wanan sana'ar da na sanar daku kwanaki tinda kudad'enmu baza su dauko mana irin kayan da mukeso bah, sai nace yabari xanyi shawara da iyali na tukunna, insha gobe ma zan sanarma Sulaiman da sauran yaran naji nasu shawaran"

"Masha Allah, aiko dai shi Alhaji yusuf din yakawo shawara, kuma bakacemin ya tab'a irin sana'ar bah"

"Ehh hakane"


"Toh ni ina ganin shawara mai kyau yakawo, yana hango maka bud'i dakuma daukakan dazaka samu ne nan gaba insha Allah, tin da dai shi sana'arshi ne, yasan cigaban da ketare da abun"

"Hakane kuwa"



"Kagani? Maganan zakafada ma yara kuwa duk bai taso ba, ka barsu kawai, kiransu dai zakayi kace sucigaba dama addu'a kamar yanda suka saba"


"Toh shikenan, Allah maki albarka da dukann yara gaba daya"

"Ameenn Mommy tace tana wani murmushi wanda ita kadai tasan ma'anar yinshii.






_DUBAI_
Sanye yake cikin wado 3 quoter sai riga armless mara hannu, dawanshi daka sch kenan yayi wanka yashirya, yayi kyau abinshi weather garin ya amshe shi ba kadan ba, dan yanda skin disa yaqara gogewa zaka dauka dan sudan ne ba Nigeria ba.


Zama tayi bakin gado da cup hannunshi

"Friend please tell me, what the u want me to do nw"yace ma wani handsome guy da ke xaune a kujera yana danna waya


"I really donno" handsome din yace tashi

Cup d'in hannunshi ya aje gana yace"haba Muhammad please"

"Naji, ni mekakeso nayi yanzo? Nafadama duk abinda yadace, kaqi yi, u are telling me she's still young, toh kabarta sai ta girma"ya k'ara maganan yana tashi

"Haba momoh ina xaka muna magana"

"You asking me inna zani? Toh zanyi magana da sunshine dinane, na tsaya biyema sai ka kiramin ruwa"


"Please now, just 10mns"

"Okay, okay naji"zama Muhammad din yayi


"Inajinka friend "

"Hmmm kana abu kaman wani dan kauyen katsina"


"Just tell me wat to do, ba wanan surutan ba"

Dariya Muhammad yayi tayi, sai da yagaji dan kanshi sanan yace"kanaji na"

"Yes inaji"

"Toh just call her, tell her that you love her so much"

Zama Sulaiman ya gyra sanan yace"how? "

"Kai i don't know, ina advice dinda naita baka da, duk kanemuso kahada, inkuma bakayi yiba, left to you dats is your wahala" yak'ara maganin yana barin dakin, da ido Sulaiman yabishi har yabar d'akin.


Phone dinshi k'iran iPhone7+ yakalla dake bedside drwer, jawo phone din yayi 6:30 gogon Dubai yace inda Nigeria yanzo 3:30 kenan


Yakai minti10 batare dayasan abinyi ba phone din na hannunshin sai juyashi yakeyi, wata zuciya tana yakira yayin da wani side na zuciyar shi yana kar ya kira, maganan Muhammad ne yafad'o mai a rai inada yake cewa" ka tsaya anan kanan zata fara baka labarin boyfriend din ta wallahi" ai kaman an ingixashi nan yashiga dialing numbern nata.






_NIGERIA_


Zaune take tana kara duna wani littafii, yau tin 2:30 tadawo giida, sai Afifah a gefanta tana nata assignment din, phone d'inta ne yafara ringing

"Afifah mikomin "

Batare da takalla mai kiran ba tamiqama Afran wayan, sunan Sulaiman tagani, ware idonta tayi da kyau sanan tace " iyyah bai ganni online ba"

Phone din ta kara a kunnanta gami da cewa Am sorry big brother "

Daka chan bangaran Kwanciya yayi gami da lumshe eyes dinshi sanan yace" babu wani sorry kinwani banta da ni"

Tashi tayin daka inda take tahaye gado " noo wallhy ina karatune, kasan new student"

"Naji ya sch ya friends dinki? "

"Duk suna lfya"

"Afrah " yakira sunanta cikin wani irin voice da bata sanshi da shi ba

"Na'am ta amsa"

"Kina jina?"

"Ehhhh"

"Magana nakeso muyi ta fahimta, kuma please k'ar kimin k'arya"

"Toh insha Allah"

"Kina da boyfriend? "Shuru tamai batace komai ba, a zuciyar ta tace toh kai meye naka, jiwani tanbaya


"Kinyin shuru, zakice ni menene nawa ba??"

"Noooo"

" toh answer my question"

Bakinta narawa tace "noo Am single"

Ajiyan zuciya ya sauke sanan yace "toh baki taba saurayi ba?

Nashiga uk'unAfrah tace a zuciya, axahirinkam cewa tayi" na tabayi kawai bana accepting dinsu ne"

"Alhmdulillahi, nasan sakinso kiji reasons dinda yasa nake tamaki wanan tan bayan ko? "

"Ehhhhh" Afrah tace

"Because i do love you, Afrah I love you very much, i love you with all my heart n u knw it," nan Sulaiman yashiga fad'amata duk anbinda ke ranshi

Shuru tayi batace komai ba, kirjinta sai harbawa yakeyi

"Zan baki time kiyi tunani, kawai don't forget that I love you"

"Tohh" tace kawai ta katse wayan



Shiko Sulaiman jiyayi kaman an sauke mai katan dutse, smiling kawai yakeyi abinshi.


Zaune take kamar andasata, magananta da shi kawai taketa tunowa, muyar Afifah ne yadawo da ita ka duniyar tunanin da ta tafi, "anty natafi islamiyya"ta bar dakin bare da ta tsaya jin mai Afran zatace bah.


Afrah kam Mami ta k'ira ta fad'a mata, yanda sukayi da yaya Sulaiman, murna Mimi tayi gami da cewa "Allah tabbar da Alkari, "
Bayan sun gama waya da Mimi best friend din ta ta kira Aysha(tana Alhikkma university) ta fada mata itama cemata tayi tayi accepting kawai, wunin wanan ranan, cikin sanyi jiki tayi shi.


batayi wani baccin kirki ba, hiranta da yaya Sulaiman taketa tunowa, Allah Allah take gari ya waye taje school tabama su Zarah labari.





_Next day_

Bayan sun fitoh daka lectures ne, Husna ce ta kalle Afrah kana tace"babe wai mekedamun ki yau ne? "


"Suyi fad'a da Sweetheart dinta ne"Zarah tace tana dag'amata gira๐Ÿ˜‰


Kallanta Afrah tayi kana tace"wayace? "

" ke kifada mana kawai"Husna tace


Nan Afrah ta zayyano masu duk yanda sukayi Da Sulaiman tana kallansu

"Toh ke kinada wani ne dakike dating ne? "Husna ta tanbayeta

"No, am single"

"What are waiting for? Just accept him kawai, tinda kinsan good person ne"Zarah tace


"Okay thank you babies, Allah barmu tare"

"Ameen baby" duk sukace, haka dai sukaita tsokanan Afrah daka k'ashe sukace ta gaisheshi.


Side'n Sulaiman ya damu sosai dan 2days kenan dasukayi waya da Afrah, kuma tin ranan phone d'inta kashe yake,"Friend wallahi tin ranan phone dinta kashe"Sulaiman yacema Muhammad

Dariya Muhammad d'in yayi kana yace"zata kunna jan class ne irin na mata"

"Allah sa toh"

Sai da Afrah tayi 3days sanan takuna phone dinta, messages din tagani masu yawan gske, haka WhatsApp data shiga, messages dinshi ne kaman na group, smiling tayi sanan itama damai reply masu dad'in gske, alamun tayi accepting dinshi, wanan ranan murna wajen Sulaiman kamar mai, Muhammad sai dariya yakemai, tin daka wanan ranan Sulaiman da Afrah suka bud'e sabon safin soyayya batare da Mommy kowani a gidan yasani bah.



๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
Zaune yake a d'aya daka cikin kujeran bedroom d'in, Ummiece tashigo d'akin, zamanshi ya gyara, zama tayi bakin gado tana kallanshi kana yace"Ummie" saikuma yayi shuru

"Abdulnaseer Nasha fad'ama inkana da damuwa kafad'amin,amma dai kai kasani" Ummu tace

"Noo Ummie kisan dai inna fad'a maki komai, wanan maganan ina d'anjin kuya ne"yayi magana yana shafa kanshi

"Kasan ai ni surukar kace, sai kaitajin kunyan ai"tayi maganan tana qokarin tashi daka zaune


Hannunta ya riko gami da zaunar da ita kusa dashi kana yace" Ummie wallahi inna san Afrah, yarinyan Mommy and i want to Marry her, tin randa muje gidansu da mukadawo nakesan fad'amaki na kasa"

Smiling kawai Ummu takeyi tana sauraranshi, sai da yagama duk magananshi sanan Ummie tace"menene abin kunya anan? Kasan dai banasan nuqunuqu ko? "

"Am sorry Ummie nah, bazan sake bah"

"Good yanzo Zan kira ita hajiyan nafad'a mata, dan tasani"

"Nooo Ummie, banfayi magana da Afrah ba, bare ki fad'ama Mommy, kawai taji magana daka sama sai kace y'an zamanin daa, Addu'a kawai zakiyi, inkomai ya kan kama sai ki fad'a ma Mommy da kowa ma"

"Allah shiryeka Abdulnaseer"Ummie tace tana dariya

"Wallahi Ummie Addu'a zakiyi Allah sa karta bani ciwan kai"

"Toh Allah tabbatar da alkhairi yasa ayi da mu"

"Amen Ameen"
Abdulnaseer yace















_Nima biebie dee nace Ameen_



_fans yakukaji na yau??_
_comments zakuyi nasan halin da ake ciki, love you all lodi lodi_โคโคโค
[12/18, 09:04] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITES'S(We don't just entertain and educate,we also touch โ™ฅ of the readers_)

_story/written by_
~Biebie Dee~๐ŸŒธ


_Dedicated 2 amazing sister Afrah Bhai_




*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
# *IG PML WRITERS*
# *https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
# *http://maryamsbello.blogspot.com*

_wannan sune safikan mu da zakuna ziyarta dan neman nvl d'in mu. Fatan mu Allah ya baku ikon zuwa Ameen_



*wanan page d'in kyau ne ga duk wani masoyin biebie dee, sanan da duk wani makarancin D'AN HAKKIN DA KA RAINA... Ina godiya mai yawa Allah bar qauna*๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป


*Bazan tab'a mantawa da kuba y'an BIEBIE DEE NVLS GROUP hakika ina jin dadin comments d'in ku, d'an yana sani nishad'i, ina sanku lodi lodi*โคโคโค


_page 37-38_








*""""""" Abdulnaseer* yabar bedroom d'in Ummie cikin farin ciki, d'akin shi yayi direct, kan bed ya zube yana daria, chan kuma yatashi zaune, phone d'inshi ya jawo da ke kan bed number'n Hasheem friend nashi yashiga dialing, ringing biyu ya dauka, daka chan bangaran Hasheem yace" ya'akayi ne? "

Smiling Abdulnaseer yayi kana yace" dai dai fa, kana gida ne na shigo? "

"Nooo, ina hanya zan je naga Nusy"

"Toh kajirani nazo sai naraka ka mana"

"Yi zamanka bamasan surutu"

Dariya Abdulnaseer yayi kana yace" kai d'an iska ne, amma kasan dai ba kowa nake ma surutun ba ko? "

"Kai da sauki dai, ai matar ka zatasha zuba"ya karasa maganan yana daria

"Katunamin ma"

"Mekenan fa? "

"wallahi wata yarinyan Friend d'in Ummie nagani inaso, bansan ma ta ina zan fara ba, coz yarinyan na ganta bakamar sauran bane"

Daka can b'angaran dariya Hasheem yayi kana yace"kar ka bani kunya mana, kai da ke temaka mana,Ta wanan side d'in mezai baka tsoro kuma? "

"Baxa ka gane ba, batada rawan kai ne, basan ma ya zance maka ba"

"Bakana da number'n ta ba? "

"Yes, ai tin randa na fara ganinta nasamu number'n"

"Good, k'iranta kawai zakayi, kai ba sai na maka bayani ba, bakin ka ya temake ka kawai"

"Hahahaha, insha Allah kuwa, Dan ko tana da wani ma koreshi zanyi"

"Hhhh da ka temaki kanka, zanzo dai kafin nakoma gida"

"Okay ka gaida Nusy"

"Zataji "sallama suka gama duk suka katse kiran.

๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
Soyyan Sulaiman da Afrah yana tafiya yanda ya kamata, amma Har yanzu babu wanda ya sani a gidan, su biyu suke kid'ansu da rawansu. Suna bama junansu kulawa yanda yakamata.







_BAYAN KWANA BIYU_

Zaunee suke dukkan su a parlor, Mommy, Fatty, Afrah sai Afifah da keta buga game a new iPad dinta da Daddy yasiya mata, parlor'n shuru babu mai magana kowa yana abinda ya fiye mai.

Phone d'in Afrah ne ya shiga ringing, Daga kanta tayi daka karatun da takeyi ta kalla phone d'in, new number da tagani ne yasata share kiran taciga ba da abinda takeyi, haka wayan ya k'arata ringing d'inshi ya katse batayi picking ba, kiran ne ya k'ara shigo wa, shima batayi picking ba, sai ma silent data sa a wayan, taci gaba da karatunta, a takaice dai sai da akakira sau 6 duk bata dauka ba.

Tunda k'iran yafara shigowa wayan nata Mommy ta kasa ta tsare tana jiran taji mai k'in Amma taji gum, kallan Afran tayi kana tace" wai ba phone d'inki ke ringing ba ne? "

"Shine Mommy, basan mekiran bane"baki Mommy ta tab'e, Fartty kam wani dogon tsaki tayi taci gaba da sana'ar danna wayan nata.


Wayan ta dauka d'an duba wani abu ciki, bata kai da dubawa taga alamar message yashigo wayan, shiga cikin inbox d'in tayi, new number tagani, shiga tayi d'an ganin me'aka turo
_please pick d call, am one_ abinda tagani kenan, a zuciyarta tace" u are d one? Who? " tashi tayi gami da tattara duk wani kayan ta tayi d'akinsu da kallo Mommy ta bita.



Afrah na shiga d'aki call din na k'ara shigowa, number dazo ne dai da'aka mata 6 missed calls da next,kallan Number ta tsaya yi kaman ta sanshi, sai dayakusa tsikewa ta dauka gami da karawa a kunnanta, shuru tayi batare da tace k'ala ba, daka chan bangaran kam tana picking "Alhamdulillahi"akace kana yadaura da cewa" kina jina? "

"Inaji, how are you? N wat d u want from me?" Afrah tace

Sai da ya d'anyi shuru kana yace" how U, ya su Mommy n all?

"Fine, who are you please"

" am mrs right, don't worry zaki sanni soon" yayi maganan yana daria

"Wrong number, i don't know what you are talking about"

"AFRAH! "

taji ya kira sunanta, samun waje tayi ta zauna kana tace" please tell me who are you?"

"Oky, okay, it's *Abdulnaseer*

*Abdulnaseer! ** ta maimaita sunan

"Yes" yace da ita

" gaskia ban ganeka ba"

Smiling yayi kana tace" nasani ai, buh zakisanni yanzo"

"Okay " tace kawai

" kaman yanda kika sani am Abdunaseer Abdullahi Yalwa,tarihin kanshi yabata a takaice

"Good, wani course" ta tan bayeshi

" in mun had'u i'll tell everything"

" okay good "

"Yes, when zamu had'u? Coz i have something to tell you, n it's important"

"What is it " ta tanbaya

"In munhad'u den asking anything, so dai yaushe zanzo? "

Shuru tayi sai kuma chan tace" i'll think about it"

Sallama yayi mata ya kashe wayan, da kallo da bi wayan a zuciyan ta tanasan sanin maganan da yace zasuyi, toh wani magana, ta kai minti 15 tana tan bayan kanta, dataga bata da answer phone d'inta tajawo tashiga dialing numbern Mimi.




A parlor kam tinda Afrah ta tashi Fatty ta kalle Mommy kana tace" inaga fa wani, Munafurcin wanan shegiyar ke hadawa fa " tak'arasa maganan tana kallaan Mommy da kyau

"Ina tunanin haka" Mommy tace

"Kigafa kiranta akairayi raqi dauka a gabanmu sai sai da tabar parlorn, wanan ai rashin gaskiya ne, yanzo haka wani mana qisar suke shukawa da Inna"

Zama Mommy ta gyra sanan tace"Aniyarsu ta bisu, kurwana kur, nama na da yarana da d'aci, munafinsu zai qare masu wallahi"
.

"Mommy wai waye munafuki"Afifah ta tanbaya dan tinda suka fara maganan batasan sunayi ba hankalinta na kan game

"Dallah tashi kibar wajenan wawiya kawai" Farty tace

Baki tamurgusa sanan tace" bazan bari ba, ai ba parlorn ki bane"


Tasha Fatty tayi zata kai mata duka"ni zan mareki ne, indai ina magana kinasamin banzan bakin ki"

Bayan Mommy Afifah ta boye, tana magana kasa kasa wanada bansan metake cewa ba

" wallahi Mommy kiyi mata warning "

"Kee oya wace d'aki"mommy tacema Afifah

Sai da tagama harare hararen ta sanan tabar parlorn fuuuuu

Kudai bakuda aiki sai na fad'a sai kace kuna ganin hanjin juna" Mommy tace ta qoqarin tashi

Tsaki Fatty taja

Juwowa Mommy tayi kana tace" uban wa kike ma tsaki dan Ubanki? "

" ni banyi da kee ba, mutun baida aiki sai zagi da masifa"

Mommy batace komai ba tawuce.



B'angaran Abdulnaseer kam yana gama waya da Affrah Hasheem ya kalla sanan yace" Allah temake ni dai"

Dariya Hasheem yayi kana yace " please kar kabani kunya mana NASS, i know you n i trust you, kai dai kaita Addu'a inhar da alkhari komai cikin sauki zaizo"

" Allah sa kam, Amma kaman she have someone else"

"See you, kana nufin haka zataizama kenan saboda zakazo ka aure ta ko?yan da kaban labarinta ai irin wayanan yammata sufi yawan samari"

Kallanshi Abdulnaseer yayi kana yace" da gske? Toh gaskiya wajen Ummie zanje ta bani shawara coz i don't want to lose her"

" kai ko kunya bazakaji ba zakace kasamu Mommy da wanan maganan? "

"Kunya? Ummien nawa zanji kunya? For wat reason ma? Ai ko Abbane zan iya zuwa mashi da maganan balanta na Ummie"

"Toh yaran Ummie muje naraka neman sawaran"

Hararanshi Abdulnaseer yayi cikin wasa kana sukayi siden Ummien.


Sunshiga da Sallah, zaune suka sameta tana waya, waje suka samu suka zauna harta gama wayan, gaisheta Hasheem yayi ta amsa cikin sakin fuska, zamanta ta gyara kana tace" inma yunwa kukeji kuje kudafa kayanku d'an babu wanda zansa yimaku girki"

"A'a Ummie bawanan bane problem d'in" Hashem yace

"Toh mene problem din?"

Sai da Hasheem ya kalle Abdulnseer

Please Login or Register in order to submit comment