Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta ", Katrina tace “Uncle why are u speaking hausa, what are you saying"(uncle miyasa kake yin hausa me kake cewa) , dariya ya fashe da ita yace “hey u aunty, yaran ki akwai gulma ", dariya tayi sannan ta ja kumatun shi tace “gado suka yi gurin ka", “kema kinsan bana gulma ai ", Juliana tace “Uncle i think she was just asking u something"(uncle ina tunanin yanzun nan ta tambaye ka abu) ta faɗa tana nuna Katrina, dariya ya sake yi yace“Aunty duk gulmar yaran ki sai sun barni, in zaki koya musu hausa ki koya musu, ba wanda zai sani yin magana da Hausa, kuma in fassara da turanci "ya faɗa yana dariya, Elizabeth tace “abeg let's go, u guys are disturbing uncle" (muje kuna damun uncle "ta faɗa tana kama hannun yaran, Qaseem yace “good bless u my kurma daughter" (Allah ya miki albarka ɗiya ta kurma), Momy tace “kai dai kana nan baka canza ba, kayi ta tsokanar mutane", murmushi yayi yace “i learn that from u"(na koyi wannan daga gare ki ne), parlor suka koma, nan ta ke tambayar sa Trisha, murmushi yayi yace “Trisha tana can Abuja, yanzu ai nayi sabuwar beb ina gaya miki yarinyar ta haɗu", “dan Allah fa? "Aunty ta tambaya, murmushi yayi yace “yeah sunan ta Hajna Ibrahim", “wow Hajna, nice name, muga hoton ta, nan yake nuna mata, sosai Aunty ta yaba da kyan Hajna, “amma Qaseem miyasa bazaka aure ta ba? ", murmushi yayi yace “ai ban shirya aure ba, ni kawai so nake na mori jikin ta yadda ya dace", duka ta kai masa, sannan tace “Qaseem listen to me attentively, Hajna ba kalar matan da ya kamata ka ɓata bane, Hajna kalar macen da kowa ke so ya aura ce, ka kalle ta a hoton nan, dubi shape ɗin ta, duba dirin ta, Trisha da kake so wallahi ko zaka mutu bazata aure ka ba, kuma wannan Hajnar tafi Trisha kyau", dariya ya soma yi har da riƙe ciki, harara ta kai mishi sannan tace “ duk yadda zan faɗa maka ba zaka gane ba, ina fatan ka gane lokacin da guri be ƙure maka ba, yanzu faɗa min yaushe zaka koma ", “kora ta kike yi", murmushi tayi tace “ni da nayi kewar ka, ya zanyi na kore ka, so nake nasan kwana nawa zaka min ", murmushi yayi yace “sati ɗaya zan miki kamar ko yaushe", aunty tayi farinciki sosai da jin haka.

Anan zan dasa aya.

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya
ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️❤️❤️
📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writers _ )
[8/17, 09:43] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya


QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍


*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.


*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 31-32
*************************

Wannan shafi naku ne Hajna fans 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻, tabbas kuna nuna min soyayya, kuna ƙarfafa min guiwa da comment ɗin ku, saboda haka na sadaukar da shi gare ku, love you all muah💋💋💋💋

*****************-----------❤️❤️------------**'*************************

Washe gari da safe Hajna tashi tayi wanka ta shirya cikin wando da riga, wanda yayi matuƙar fito da asalin kyan ta, a parlor ta sami su Trisha suna kallon wani series film double kara a novelaE, zaunawa tayi suka yi kallon tare, magana taji Trisha nayi da Juliet wato mai wa Qaseem wanki da guga “Juliet kinsa yanzu zamu fita kasuwa ", Juliet tace “ohk to shikenan bari nayi wanka, sai mu fita", Trisha ta juyo ta kalli Hajna tace “Hajna za ki bi mu, ko zaki ga gari ", murmushi Hajna tayi tace “eh Trisha, dama ina so na fita", a tare suka fita bayan Juliet ta fito, sai aka bar Favor, Easter da kuma Adaku, taxi suka tara ta kai su har kasuwa suka biya mai taxi ɗin sannan suka fara zagaye, wasu kayan gyaran jiki suke ta siye, sannan suka dawo gida, Hajna dai ba abun da ta siya, suna dawowa ta faɗa toilet wanka ta sake yi sannan ta fito ɗakin, tana cikin sa kaya Trisha ta shigo ɗauke da wani cup a hannun ta, miƙa mata tayi tace “oya Hajna sha wannan", da kallo Hajna ta bita, “nace kisha, bana son tambaya " karɓa Hajna tayi, yadds Trisha tace haka tayi ta ɗaga kai ta shanye shi tas, Trisha tace “good of u, kinga kafin Qaseem ya dawo kin tsima, ki jira na dare kuma", murmushi Hajna tayi tace “kina nufin wannan tsimi ne? ", “eh shine, sannan daga yau zaki riƙa shan kayan bata, da kayan gyaran jiki, kafin Qaseem ya dawo", shiru Hajna tayi kafin tace “haka zai sa ya so ni? ", Trisha tace “haka bazai sa Qaseem ya so ki ba, kar ki manta so a zuciya yake ba jiki ba, Qaseem zai so ki ne kawai idan zuciyoyin ku sun haɗu, amma for now ki yi wannan, wataƙila kisamu sauƙi, saboda ko ba komai zaku kasance tare", sosai Hajna taji daɗin maganar ta, godiya ta mata, sannan Trisha ta bar ɗakin.

        Fahna bata ƙaraso Abuja ba sai bayan la'asar, a parlor ta sami Hajna zaune, gaisawa Hajna tayi da saurayin da Fahna tazo da shi, sannan aka kai shi masaukin baƙi, abincin shi ma can aka sa Adaku ta kai mishi, Fahna kuwa ɗakin Hajna ta fara zuwa, wanka tayi sannan ta zauna, tun da ta fito wanka ta lura da irin kallon da Hajna ke mata, “ke wai kallon me kike min" Fahna ta tambaya, Hajna tace “naga kinyi ƙiba, kin ƙara kyau, minene sirrin, kin zama wata irin babba ", murmushi Fahna tayi tace “wani guy na haɗu dashi, ina gaya miki kuɗin shi nake ci, yanzu haka na siye gida", Hajna tace “shi kuma wancan fa? ", “satin da ya wuce muka haɗu da shi, har ya siya min mota da waya" Fahna ta faɗa, Hajna ta zare ido tace “Fahna kin yi nisa fa ", Fahna tace “ke ba wani nisa, ni maganar Qaseem nake so muyi", nan Hajna ta sake faɗa mata abunda yake mata, Fahna tace “namiji fa, muddum ya ɗaukoki ya kawo gidan sa, to ki bashi jikin ki kawai", Hajna tace “to ai baya nema na", Fahna tace “to ke mikike da bazaki neme shi ba ", Hajna tace “Qaseem fa ya wuce tunanin ki", Fahna tace “waɗannan shegun kayan da kike sawa suna rufe miki jiki ki daina, Hajna kina da shape, kinfi duk matan da Qaseem ya aje gidan kyau, diri da komai, amma sun fiki fitar da jikin su waje, taya zai kula ki, ki samu kaya ƙanana kina sawa ", Hajna tace “to in be kulani bafa", Fahna tace “duk taurin kansa, in ya jiki a jikin sa rikicewa zai yi, sannan ki riƙa shan kayan gyaran jiki, sannan ki siye wani magani na nan kina matsawa a jikin ki, zai dawo dake sabuwa kullum, ki gane kawai", Hajna kuwa wani sanyi taji a ranta, dan gani take kamar ta samu Qaseem ta gama.

     A cikin kwana huɗu Hajna ta ƙara kyau, asalin surar ta, ta bayyana, Fahna sai ɗirka mata magani take, ga na Trisha, kullum sai Fahna ta fita da Hajna yawan zaga gari, inda idon Hajna ya buɗe sosai, yanzu ta ƙara sakewa da garin Abuja, Fahna kuwa sheƙe ayar ta, take yi, duk namijin da ya tari gaban ta, matuƙar yana da kuɗi to zata afka masa ba wasa, kwana biyar Fahna tayi suka koma ita da gayen ta, idan ta ɗaura Hajna akan turba kala-kala na karuwanci, Trisha ta ɗaura daga inda aka tsaya.

YAU DAI NACE BARI NAJE SHINKAFI

Umma na gani zaune tayi tagumi, sallama Baffa yake yi amma ina bata ma jin shi tayi nisa da tunani, zaunawa yayi ya ɗan taɓa ta, firgigit ta dawo daga duniyar tunani, “wai minene, ina ta sallama amma ko ki amsa ni, tunanin me kike? "Baffa ya faɗa, kallo shi tayi, idon ta cike da hawaye tace “tunanin me zanyi inba na Hajna ba, yarinyar nan bamu san halin da take ciki ba", Baffa da takaici ya kama yace “idon ki zai tsiyaye dan kuka in dai Hajna ce ", Umma tace “amma kasan be kamata kana faɗan haka ba ko", “to mikike so nace? "Baffa ya tambaya, “ kasani sarai yarinyar ba haka take ba, amma ko uzuri ka gagara mata", tashi yayi yace “wani uzuri zan mata, me na mata da zaki ce na ƙi mata uzuru, ita ta zaɓi ta bar mu, ta zaɓi shawarar ƙawa akan shawarar da nake bata, me sheda ce kullum sai na yiwa yarinyar nan nasiha, to yanzu ta tafi so kike naje har in da take na ɗauko ta? ", shiru Umma tayi dan a wannan fannin tasan Baffa keda gaskiya, a ranta tace Allah ya dawo mana dake gida, Allah yasa ki dawo gida a lokacin da muke raye.

     A ɓangaren Qaseem kuwa hutawa yake a Lagos hankalin shi kwance, kullum yana gurin party da ƴam mata ya taɓa wannan ya taɓa wannan, har sati ya cika, inda yau yake shirin komawa, dan shi, kan shi ya matsu yaga Hajna.

Anan zan dasa aya................ ✍️😉

Shin ya zata kasance tsakanin Hajna da Qaseem.

Ku kasance dani Queen Nasmerh dan ɗauko muku rahoto.

Godiya ta musamman gare ku masoyan mu.

Haɗin guiwar:Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya.

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writers _ )
[8/17, 09:43] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍


*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.


*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 33-34
***********************

Washe gari da safe, wanda yayi dai-dai da dawowar Qaseem daga Lagos, Hajna na gani sanye da wani gajeren wando da riga iya cibi, ta tattara gashin kanta ta gefa ɗaya, masu karatu kamar ba Hajna ba, ta ƙara kyau komai nata ya ƙara girma, tayi cas-cas abun ta, wani lips stick ne ta shafa, sai wani uban ƙamshi take zubawa, Trisha kuwa sai zuga ta take yi.

   Suna zaune a parlor suka ji knocking, Trisha ta tashi ta je ta buɗe ƙofar, gani Qaseem tayi, “sannu da zuwa ta faɗa "tana karɓar jakar hannun shi, ɗakin shi ta nufa domin ta aje mishi, Hajna kuwa tana kwance akan kujera ta rufe idon ta kamar me barci, idon shi suka sauka akan ƙirjin ta da ya cika yayi fam dan ko bra bata daka ba, kuma tayi hakan ne dagangan dan ta ƙara jan hankalin shi, gashi duk rabin boobs ɗin ta a waje suke, kallon ta yake yi ba ko kyafta ido, ita kuma jin ana kallon ta yasa tayi miƙa, wanda hakan ya ƙara fito da ƙirjin ta, juyaw tayi, inda ya sauke idon shi akan ƙugun ta, nan take yaji sha'awa ta taso mishi, da taku ya iso gaban ta, hannun shi ya ɗaura akan ƙugun ta yana shafawa a hankali, tana jin shi, dan numfashin ta kamar zai ɗauke, amma sai ta share shi, “Favorite one"ya furta a kunnen ta, a hankali ta buɗe idon ta, murmushi ya sakar mata, amma da mamaki sai yaga ta tashi ta bar wajen, kallon yadda ƙugun ta ke kaɗawa yake yi, da sauri ya riƙe marar sa yace “ouch yarinyar nan fa zata yi daɗi", tashi yayi ya nufi ɗakin shi, wanka yayi, ya shirya, ita kuwa Hajna wanka ta sake yi ta saka wata riga iya guiwa, wadda da saka  ta babu duk ɗaya, ganin har yanzu be shigo ba yasa ta yanke hukunci yin kwanciyar ta dan dare ya riga yayi, kamar daga sama taji shigowar, shi tana tsaye gaban gado, sai ji tayi ya rungume ta, ta baya, lumshe ido tayi dan duk lokacin da ya taɓa ta, ji take kamar ta mutu, “am so sorry Hajna "ya furta cikin kunnen ta, zata yi magana ya haɗa bakin shi da nata, suka faɗa kan gado, romancing ɗinta yake yi, har yayi nasarar raba ta da kayan jikin ta, shima ɗin ba kaya a jikin sa, ido na zare tsoron kada ya raba ta da budurcin ta nake yi, dan naga ita gaba ɗaya bata cikin hayyyacin ta, ji nayi tace “plsssss Qaseem mu je zuwa, ina buƙatar ta "muryar ta na rawa da alama bata masan me take faɗa ba, ai kuwa Qaseem ya shige tare da sakin wani ihu, da sauri naja ƙofa na fito, a waje na samu Rabiatul Adawiyya, duk imani da tsoro ya cika mu, Qaseem ya raba Hajna da budurcin ta, budurcin da kowace mace take alfahari da shi, gashi ita ta salwantar da na ta akan soyayya, soyayyar da bata da amfani, ta biyewa son zuciya da muguwar shawara.

     Daren ranar, Qaseem yayi 7 round akan Hajna, dan be taɓa jin mace irin ta ba, kwana yayi yana aiki akan ta, Hajna kuwa ta suma ba adadi, wanda shi Qaseem bema san tana yi ba.

Washe gari da safe Hajna ta tashi da matsanancin zazzaɓi, gashi tayi kaca-kaca, duk gadon ta jini ne, Qaseem kuwa da safe daya tashi wanka yayi, zai je duba Hajna aka kira su meeting ɗin gaggawa, ba shiri ya tafi, Trisha ce ta kama Hajna, da taimakon Allah da taimakon Trisha, Hajna tayi wanka, sannan Trisha ta gasa ta, tare da bata wasu magani ta sha, sannan ta ƙara tsuma ta da kayan mata, Hajna taji daɗin maganin da Trisha ta bata, haka yasa tayi barci.

  Da misalin ƙarfe 1:30 Trisha ta tashe ta, sallah tayi, sannan taci pepper soup ɗin da Trisha ta kawo mata na naman kaza, sosai take jin daɗi. Yadda Trisha ke kula da ita, haka sai ya tuna mata da Umma, Allah sarki ko ya Umma take da Baffa, wasu hawaye masu zafi suka zubo mata, Trisha tace “Hajna kukan me kike yi? ", share hawaye Hajna tayi tace “na tuna da Umma ne, ranar da zan taho, naso ace Umma tayi bankwana dani a matsayin wacce zata kai gidan miji, amma haka be yuyu ba", Trisha tace “kina so kice min guduwa kika yi ", Hajna tace “eh Trisha", Trisha tace “miyasa kika yi haka ", Hajna tace “soyayya! Soyayyar Qaseem ita ta raba ni da iyaye na, kuma ita ta ruguza min farinciki na, ita ce ta sa na bada budurcina", dafe kai Trisha tayi tace “Hajna kinyi hauka, wanda yake sonka bazai taɓa rabaka da budurcin ka ba, bazai goyi bayan kibar gidan iyayen ki ba", Hajna tace “amma ni ina son shi, kenan babu sadaukar wa a soyayya ", Trisha tace “ akwai amma ba irin wannan ba, yanzu ya za kiyi da iyayen ki?", Hajna tace “zan jira har lokacin da Qaseem ya aure ni, sai mu koma mu roƙi gafarar iyaye na ", Trisha tace “zan taimaka miki da wannan, dan ya kamata ki nemi yafiyar iyayen ki da wuri, dan duk abunda nake yi ina yi ne dan farincikin iyaye na, Hajna Momcy ce take ɗaura ni a turbar karuwanci, shiyasa nake yi", murmushi Hajna tayi tace “amma miyasa kike yi in baki so ", Trisha tace “saboda addinin mu ya ce mu bi umurnin iyayen mu koma ta wace hanya, ni ina koyi da koyarwar addinin mu ce", Hajna tace “amma haka ya saɓawa addinin musulunci ", Trisha tace “ni addini na ba'a haramta min yin haka ba, ke miyasa baki bi dokokin addinin ku ba", Hajna tace “son Qaseem bazai barni ba", Trisha tace “kin fi son shi da addinin ki? ", girgiza kai Hajna tayi tace “ a'a, Trisha ba zaki gane ba, amma ni dai kawai nasan ina son Qaseem, kuma zan yi koma minene dan na aure shi" ta faɗa tana share hawaye masu zafi.


Anan zan dasa aya............ ✍️

To masu karatu, ta faru ta ƙare, abunda kuke gudu daga ƙarshe ya faru, shafin nan yana nuni gare mu musulmai da bama kishin addinin mu, Trisha tana bin koyarwar addinin su, saɓanin Hajna da take musulma, amma ta saɓawa koyarwar da addini ya mata, wanda kusan haka ke faruwa a duniya yanzu, ƴa ƴan musulmai basa koyi da addini, Allah yasa mu dace.

I love u all my fans, kuyi haƙuri wasu na ƙorafi akan Hajna ta lalalace, wanda haka labarin yake, wannan shine salon labarin, kuma mun riga mun tsara komai nida Rabiatul Adawiyya, dan haka duk yadda yazo ku bi mu kawai dan jin ƙarshen labarin.

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️💗💗💗💗💗💗💗💗
[8/17, 09:43] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍


*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.


*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 35-36
**********************
Ka da Qaseem ya dawo daga aiki Hajna barci take yi, dan haka ɗakin shi ya nufa, inda ya kara Easter da Favor domin ya sauke gajiyar shi akan  su, romancing ɗin shi suka dinga yi, shima yana mai da martani, ni dai Nasmerh ina ganin ikon Allah mutum sai kace bunsuru.

Hajna kuwa tana tashi toilet ta shiga sannan tayi wanka, tana fitowa taji wani ƙarfi a jikin ta, kamar ba ita bace ɗazu take fama da zazzaɓi, gefen gadon ta, ta kalla plate ta gani, wanda tasan wannan ba aikin kowa bane face Trisha, buɗewa tayi taga meat pie da spring roll, ci tayi ta ƙoshi sannan ta ɗaura da ruwa, ɗakin Qaseem ta shiga in da ta same shi har yayi wanka yana sa kaya, ni kuwa nace ohhhh su Qaseem har an gama iskancin.

“Har kin tashi? "ya faɗa, “eh" Hajna ta faɗa, kallon ta yake yi, sannan yace “Hajna ina fatan zaki cire rai akan aure na, dan tun daga jiya kika fita jerin matan da zan iya aure, sai dai muyi zaman dadiro"ya faɗa yana zaunawa kusa da ita, tare da ɗaura hannun shi biyu akan cikin ta, wani yarrrr taji lokacin da ya ɗaura hannun shi a cikin ta, amma maganar da yayi ta daki zuciyar ta, “Qaseem ka sani, ina nan ne domin ka, saboda kai na baro gidan mu, dan kawai na samu soyayyar ka", dariya ya fara yi har da riƙe ciki, “kina nan domin ki aure ni fa kika ce"ya faɗa, Hajna tace “eh Qaseem, dan Allah ka aure ni ", ta faɗa tana yin kneel down gaban shi, tare da wasu hawaye masu zafi, “Hajna har abada ni ɗinnan bazan so ki ba, ballantana kiyi tunanin na aure ki, tun daga farko ba son ki nake ba, burgeni kike, daga baya na fara sha'awar ki, gaskiya kin yi wauta da kika kamu da so na", tashi tayi taza fita, dan ba za ta iya jurewa ba, ji tayi ya jawo ta, ta faɗa jikin shi, “bazan bari ki barni ba, daga yau zaki zauna anan ne har ƙarshen rayuwar ki, ke dadiro na ce, sannan za'a baki tsaro fiye da su Trisha, dan ko fita ba zaki sake yi ba"ya faɗa yana haɗa bakin shi da na ta  kuka yaci ƙarfin ta, amma Qaseem ko a jikin shi, haka ya dinga jagwalgwala ta, tana ji tana gani aka yi magrib suna kwance , aka yi isha'a, har ƙarfe sha ɗaya na dare Qaseem yana kan Hajna, yau ma kamar jiya ya mata kaca-kaca da jiki, dan ko numfashi bata yi tsabar wahala, bayan ya gama ne, ya shiga toilet yayi wanka, Trisha ya kira, ganin Hajna tayi a kwance, “ba kiran ki nayi ki kalli wasu ba, i need u right now ", “haba Qaseem wani irin rashin imanine wannan" Trisha ta faɗa, Qaseem yace “nace ina buƙatar ki yanzu ", ba yadda Trisha ta iya dan tana buƙatar kuɗi hannun shi, dole ta bashi haɗin kai, har asuba suna abu ɗaya, Hajna kuwa tana daga gefe, bata san abunda ake yi ba, da asuba kuwa tashi yayi, yayi wanka ya fita dan kwanan nan aiki ya musu yawa a office, Trisha ce ta tashi Hajna, wanka Hajna tayi sannan ta koma ɗakin ta, kuka kawai take yi, dan sai yanzu take nadamar biyo Qaseem da tayi.

NI KUWA NACE DUK WANDA BE YI SHARAR KASUWA BA YA YI TA MASALLACI.

Tun daga ranar Qaseem ya maida Hajna kamar akuya, kullum yana tare da ita, har office yake sawa ta bishi, tun Hajna bata bjye mishi har ta saba.

A ɓangaren su Umma kuwa har sun saba, domin yanzu Hajna shekarar ta biyu bata gida, Umma kan ta ta cire, wani lokacin Umma tayi ta kuka, Baffa ne zai ta lallashin ta, da ƙyar yake samu ta haƙuri, so dayawa Fahna na zuwa Ajiyawa, amma bata taɓa bari ta haɗu Baffa ba, shigowar dare take yi, kuma washe gari da daddare ta koma.

A shekarun nan biyu abubuwa da yawa sun faru ciki kuwa harda rasuwar Trisha, Favor ma ta koma gida, Easter kuwa tayi aure, Juliet ma tayi aure da wani ɗan uwan ta, Adaku kawai ta rage, yanzu ita ke kula da aikin gidan, Qaseem kuwa kula mata sai abunda ya ƙaru, Hajna kuwa tana gidan shi, kuma kullum ƙara son Qaseem take yi, kamar ta mutu.

A ɗaki na same su, “Qaseem yaushe zaka janye mugun ƙudurin ka a kaina, ka aure ni", juyowa yayi ya sakar mata wani mugun kallo yace “au ashe dama mugun ƙuduri nake da shi akan ki? ", “ba haka nake nufi ba Qaseem, ya kamata ka fahimce ni, shekara biyu nayi ina

Please Login or Register in order to submit comment