Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

“ina auntyn ka Fahna", “ai bata zo ba, naji mama na faɗin yau zata dawo daga Abuja sai ta zo gidan mu, wai kai zaka zo ka ɗauke ta", mamaki fal ran Baba, zuciyar shi har buguwa take yi, me zai kai Fahna Abuja, “to shikenan, kar ka faɗa ma kowa na zo, zan zauna daga nan har ta dawo, je kayi wasa", ba tare da Muhammadu ya kawo komai a ranshi ba, ya koma gurin da suke wasa.

10:30
***************'
Shigar su garin Gusau kenan Fahna ta azazzali Alhaji Musa akan ya fara aje ta gidan Aunty Kareema, dan ta san duk inda Baba yake ya baro shinkafi yanzu.

(rashin sani yafi dare duhu)

   A ƙofar gidan Aunty kareema ta saka Alhaji Musa gaba sai ya fito ya gaida Aunty Kareema, fitowa yayi daga mota sannan ya zagayo ya buɗe mata mota, wani murmushi ta sake mishi, yace “Baby bari na miki rungumar bankwana kince sai an daɗe zamu sake haɗu saboda kar baba yayi zargin wani abu "gaɗa mishi kai tayi sannan ya rungume ta batare da ya kawo komai a ransa ba kasancewar unguwar cikin lugu take ba'a ganin su, kawai ya haɗe bakin shi da na ta ta ya fara tsutsa kamar ya samu sweet, sun fi minti uku a haka kafin ya jaye jikin shi daga nata yace zamu iya shiga,  Baba dake zaune ƙofar gidan zuciyar shi kamar zata fashe, be taɓa tunanin haka daga gurin Fahna ba, ba san lokacin da hawaye suka fara zubo masa a ido ba😭😭😭😭.

Masu karatu abun da ciwo iyaye su ga ɗan su ya lalace 😭, kira zuwa gare ku ƴan mata kuji tsoron Allah, nasan bazaki so la'anar Allah ba, kar ki bari shaiɗan ya ruɗe ki, ki zama sanadin zubar hawayen iyayen ki.

Gani Baba a ƙofar gida yasa Fahna tayi saurin sakin akwatin ta ƙasa, ƙoƙarin jaye hannun ta take yi daga hanun Alhaji Musa, da gudu ta isa gaban Baba tace “Baba wal-laaa-hi" cikin tsarƙewar zanxe, bata samu ƙarasa ba jin yace “babu komai shiga kiyi musu sallama kizo mu tafi, nagode miki sosai da irin sakayyar da kika min ", Alhaji Musa kuwa saurin tafiya yayi ganin Mahaifin Fahna, shiga tayi jikin ta ba ƙwari suka gaisa da Aunty Kareema, “Bari a kawo miki abinci kici" Aunty Kareema ta faɗa, Fahna tace “a'a...... ", bata ƙarasa maganar ba taji muryar baba yana sallama, zuwa yayi suka gaisa da Aunty Kareema, “tashi muje ko" ya faɗa, Aunty Kareema tace “ka bari taci abinci mana", “ni sauri nake, ta bari in mun je gida taci, ita ta miki kwana biyar a gida ai ko taci abinci har ta ƙoshi", Aunty Kareema tace “eh wallahi gaskiya naji daɗin zuwan ta ga Fahna da son aiki, kaga ma kayan yaran nan duk ita ta wanke su, ɗazu take cewa zata goge sai gashi aka ɗauke wuta "murmushi ƙarfin hali yayi yace “ai haka Fahna take, mu zamu wuce", “to shikenan sai kin sake dawowa "Aunty Kareema ta faɗa tana sauke wata irin muguwar ajiya zuciya, dan ita duk ganin ta Baba be san Fahna bata zo gidan ta ba, Fahna kuwa duk tsoro ya cika ta, dan tasan kawai Baba yayi shiru ne dan baya son ya tara musu jama'a a gidan mutane.

To fa akwai chakwakiya next chapter 💃💃💃💃💃💃😂.

LOVE U ALL MY FANS.

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️✍️✍️⚔️

COMMENTS PLSSSS 🙏
[8/17, 09:32] Queen Nasmah✍️:       ♻️♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

PAGE 11-12
******************************

Tashar mota suka isa, motar Shinkafi suka shiga, gaban Fahna ke duka, dum dum, tasan yau bata da me ceton ta sai Allah, Baba ma be ce komai ba.

     A ɓangaren Hajna kuwa sharar tsakar gida take yi, yayin da Umma ke wankin kayan ta, bayan ta gama sharewa ne ta kama wankin da mama keyi, tare suka ɗauraye kayan “Umma ki bari haka, ni zan shanya"Hajna ta faɗa, komawa Umma tayi ta samu guri ta zauna, kallon Hajna take, a ranta tana tausayin ƴarta.

    Mama na tsakar gida zaune lokacin da Fahna da Baba suka shigo, ganin fuskar Baba ta sauya ba kamar yadda ta saba gani ba yasa gaban ta faɗuwa, dakewa tayi tace “Baban Fahna kun dawo ", “eh ya" faɗa tare da shigewa ɗaki,Mama kallon Fahna tayi tace “me ya faru ", Fahna zatayi magana kenan Baba ya fito daga ɗakin sa da wata ƙatuwar dorina, dukan ta ya fara yi tana ihu, kamar ranta zai fita, masu karatu tun ina ƙirga dukan da Baba ya ma Fahna har na kai na daina ƙirgawa, Mama ce ta dakatar da shi ta hanyar riƙe dorinar, “haba ya zaka sami yarinya kana duka kamar Allah ya aiko ka, kuma ba wanda ya min baya ni ", kallo Fahna yayi da jikin ta yayi ja abunka da farar fata yace “ina kika je", Fahna da take jin zata iya komai akan rayuwar da take yi kuma ita ba mai hanata tace “Abuja naje ", “gurin me?", baba ya sake tambaya, “gurin karuwanci! Ta faɗa da gadara, Baba ji yayi an caka mishi wani mashi a zuciyar sa, dan be taɓa tunanin abun ya kai haka ba, danne zuciyar shi yayi yana jin kamar zata fashe, jiri ya fara gani, ba tare da ya ankara ba ya faɗi ƙasa, ihu Mama ta sa, wanda har maƙota ana jiyo ta, tana faɗin “Baban Fahna ka tashi ", jini yake zubar mishi ta hanci da baki, Fahna kuwa ko a jikin ta, Baffa ne ya iso ƙofar gidan dan dama sun a aje da Baba idan ya dawo daga gona yazo ya same shi su fita neman aiki, jin kuka Mama da abinda take faɗa ya sashi shiga cikin gidan ba shiri, kwance ya samu Baba, da sauri Baffa ya ƙaraso “Malam Habu me ya same ka? ", Baffa ya tambaya, cikin jini Baba yake faɗa mishi abunda ya faru, sannan ya ƙara da bazai taɓa yafe mata ba, duniya zata koyar da ita darasi, Baffa yace “Malam Habu banso kayi wannan furucin ba", tari ya ƙara turniƙe shi, ɗaukar shi sukayi zuwa wata ƙaramar asibiti, suna zuwa likita ya shaida musu  ai Baba baya da rai, sanadiyyar bugawar da zuciyar shi tayi ta fashe, dafe kai Baffa yayi a hankali yana furta “inalillahi wa inna ilaihir raju'un ", Mama kuwa zubewa tayi ƙasa tana kuka, da ƙyar Baffa ya samu ta tashi suka koma da gawar gida.
    
     Hajna na zaune duk ta gaji, labarin mutuwar Baba ya zo mata, kuka ta fara yi, dan Baba kamar uba yake a gare ta, Umma tace “Hajna ke kina kuka to ita Fahna wa zai lallashe ta, ki tashi ki wanke fuskar ki kije ki lallashe ta ", tashi tayi, kamar yadda Umma ta umarce ta haka tayi, zaune ta samu mutane duk an cika gidan, ɗakin Fahna ta nufa, a ɗaki ta same ta tana waya, sai dariya take yi, Hajna murza idon ta tayi dan ta kasa yadda da abunda idon ta ke nuna mata, amma duk da haka abunda ta gani shi take sake gani, jiki ba ƙwari ta matso kusa da Fahna tace “Fahna lafiyan ki dai? ", “eh mana lafiya na ƙalau me kika gani" Fahna ta faɗa tana kashe wayar ta, girgiza kai Hajna tayi tace “amma baki san mi ke faruwa ba ko ", murmushi Fahna tayi tace “baba ya rasu ko, to sai me in baba ya mutu, ai ni ina da raina ", Hajna tace “amma ko cikin marasa hankali ke kinfi kowa ", kallon ta Fahna tayi tace “saboda ni Baba ya rasu", Hajna ta zare ido cike da tsoro tace “kuma hankalin ki kwance? ", nan Fahna ta bata labarin abunda ya faru, dafe kai Hajna tayi tace“amma baki kyauta ba", Fahna tace “a gurin ki kenan ", Hajna tace “yanzu dai ba wannan ba, tashi zaki yi mu fita waje gurin zaman amsa gaisuwa kar mutane su gano wani abu", ɗaukar hijab Fahna tayi tare da jan shi ya rufe mata fuska, Hajna ta kamata suka fito.
   Guri suka samu suka zauna, da aka buƙaci iyalan mamaci da suje suyi bankwana da shi, Hajna tayi wa Fahna magana a kunne “Fahna tashi kije", ce mata tayi “nifa babu inda zani, mutumin da yace bazai yafe min ba har abada ", Hajna ce tayi ƙarfin hali tace “Fahna bazata iya ganin gawar shi ba, tana jin ciwon rashin shi", kowa a gurin ƙara tausaya mata yayi, wata tace “wayyo Allah sarki, abunka da ɗa da mahaifi, gashi itace ƴar shi ta farko dole taji ba daɗi", wata tace “yarinya Allah ya baki ikon haƙuri "Hajna ce ke ƙarfin halin amsa musu da ameen.

      Bayan sati biyu da rasuwar Baba, Fahna ta haɗa kayan ta, ta bar garin, wanda a garin ba wanda yasan abunda ya faru, Baffa kawai yasan asalin gaskiyar sai Hajna da Umma, kuma kowa yayi shiru da bakin shi, yanzu ma da zata tafi Mama cewa tayi gurin ƙanwar ta zata Kareema, Hajna kawai ta san gaskiyar.

   Kamar kullum yau suna zaune wajen makaranta, Fahna tace “kinsan gobe zan wuce gusau, kuma gashi kullum sai na miki maganar Alhaji Qaseem baki cewa komai ", murmushi Hajna tayi dan duk lokacin da Fahna ta ambaci sunan Qaseem ji take yi kamar an mata kyautar kujerar makka, “Fahna idan nace miki bani son Alhaji Qaseem nayi ƙarya tun daga ranar da kika nuna min hoton shi ko barci bana iya yi saboda tunanin shi ", Fahna tace “Alhamdulillahi an zo gurin, to yanzu minene matsalar?", Hajna tace “Baffa! ", “wai ke kullum maganar ki Baffa, in dai kin amince ki bar min komai hannu na", shiru Hajna tayi na wani lokaci sannan tace“ a'a Fahna, wannan shawarar tare za muyi ta", Fahna tace “gobe da safe zan wuce gusau, idan muka yi magana da Qaseem duk yadda aka yi zaki ji".

Love you all fans ❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writters_ )

https://www.facebook.com/Zamfara-Writers-Association-zamwa-110643447448245/

Comments plsss. 😇💃💃💃[8/17, 09:32] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️
Mallakin : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 13-14
*********************
Washe gari da safe Fahna ta shirya ta bar garin, da isar ta Gusau kai tsaye Maryam hotel ta nufa, inda suka aje zasu haɗu da Alhaji Musa.

     Kwance yake a ɗaki yana jiran Fahna, ƙofar ɗakin aka turo, Fahna ce ta shigo, faɗa mishi tayi a jiki “wash! Alhaji jikina duk ciwo yake min ", murmushi yayi yace “bari kiyi wanka in miki tausa", tashi tayi ta shiga toilet, sai da ta share awa ɗaya tana wanka sannan ta fito, daga ita sai towel, gaban mirror ta tsaya, wata shegiyar riga ce a hannu ta, wanda da ita da babu duk ɗaya, sanyawa tayi, wanda ya fiddo da jikin ta, Alhaji Musa kuwa tuni ya rikice, tafiya take yi tana girgiza jikin ta har ta kawo bakin gado, kwantawa tayi, Alhaji Musa ya fara shafa jikin ta, yana mata tausa, sai wani lumshe ido take, daga nan labari ya canza zani, rungume ta yayi ya fara romancing ɗinta, ita ko wani sound take saki tana jin daɗi, ni kuwa na ja musu ƙofa na fita.

Ban zame ko ina ba sai gidan Abuja😂.

Qaseem ne yake waya “what! Wai shi Farween me yake so ne, how dare him".

Masu karatu wasu daga cikin ku suna so su san asalin abunda ya kawo gaba tsakanin Qaseem da Farween.

Tuna baya.
*******'' '
Watarana Qaseem ya fito aiki sai ya sami an kwashe kayan shi daga office ɗin shi zuwa ƙaramin office, wanda hakan yasa Qaseem jin haushi sosai ya nufi office ɗin shugaban su, a fusace yace “ranka ya daɗe mike faruwa ne? ", “da mi fa", shugaban su ya tambaya, Qaseem yace “nazo na sami an canza min office ne ", “eh Farween yafi ka cancantar gurin", Qaseem ji yayi kamar an daka mishi mashi, abun kamar wasa Farween ya kwace mishi duk wani matsayi, wanda shi Farween da gangan yake yi, an biya shi kuɗi ne dan yayi haka, wannan dalilin ne yasa Qaseem da Farween basa jituwa, kullum gabar ƙaruwa take yi, daga baya kuma sai Farween ya daina dan dama tun farko aikin na shekara ɗaya ne, kuma ya gama an biya shi kuɗi, amma wannan gabar bata tsaya saboda ya riga ya ƙuntata ma Qaseem.
             Wannan shine tushen gabar su, wanda hakan ba laifin kowa bane face Farween.

********************
Yanzu ma da kuka ji yana faɗa, Farween ne yayi rejecting budget ɗin Qaseem, wanda hakan yayi matuƙar fusata shi, tashi yayi wanka ya shiga sannan ya fita domin yaje ya gyara akin da Farween ya ɓata, ba abunda ke mishi ciwo irin yanzu komai ya dawo baya duk kuɗin da ya kashe, saboda haka ya kamata ya biya abunda ya aika ta.

    Office ya nufa kai tsaye, Farween na tsaye gaban motar shi, Qaseem ya fito  daga tashi motar, kallon-kallo suke yi, kafin Farween ya sakar mishi wani miskilin murmushi, harara Qaseem yayi, shi abunda yafi tsana cikin halayen Farween irin wayancewa, he always look innocent kamar baya committing crime, and it really hurt Qaseem, yes Qaseem yana da halin banza amma shi baya munafurci, idan baya sonka zai nuna maka asalin colour ɗin shi.

     Yafi awa biyar a office yana gyara budget ɗin da Farween ya ɓata musu, da ƙyar ya gyara sannan kuma kafin su cimma abunda suke so zasu ɓata shekara ɗaya, gashi kuma shugaban su yana buƙatar abun nan da wata shida, dafe kai yayi deep inside him he's burning, ko ni kaina sai da Qaseem ya bani tausayi.

Allah dai ya raba mu da maƙiyi. 🤲

******************'*************

A ɓangaren Hajna kuwa tunanin Qaseem take yi ba dare ba rana ji take yi kamar ranta zai fita dan son da take mishi, gashi bata ji komai daga ɓangaren Fahna ba, abun yana matuƙar damun ta, ko dai Qaseem ya fasa ne? Da wannan tunanin barci ya ɗauke ta.

   A ɓangaren Qaseem kuwa Hajna na ranshi dalilin abunda Farween ya mishi ne yasa be samu ya kira Fahna ba, dan yaga miss call ɗin ta.

   Yana zaune ya tuna da fuskar Hajna kamar ko yaushe sarƙewa yayi, sai da aka bashi kofin ruwa, wayar shi ya ɗauko ya kira Fahna, bugu biyu ta ɗaga, “hello yallaɓai"Fahna ta faɗa tana fari da ido, “ƴar duniya "Qaseem ya faɗa, “ina wuni" ya amsa da“lafiya ", Fahna tace “Hajna ta amince", murmushi yayi tare da jin wani sanyi a ransa “yanzu ki bani number ta za muyi magana ", “yo ai bata da waya" Fahna ta faɗa Qaseem yace “that's not a big case, Bari na turo miki kuɗi ki siya mata waya", “ohk to shikenan "Fahna ta faɗa, ko minti uku ba'a yi ba taji alert ɗin dubu ɗari biyar, waya ta siya mata tsadadda ta zamani iPhone x, mota ta hau zuwa shinkafi, dan Qaseem ya faɗa mata yau yake so ta kai wayar kuma ta nuna mata yadda ake operating, sai da Fahna ta tsaya bakin hanya ta siye Layin waya mtn ta saka mata, da ta isa gida ma sai da tayi charging wayar sannan.
  Gidan su Hajna ta shiga, Umma ta tarar ƙofar ɗakin ta, “ina wuni Umma", “lafiya ƙalau, Fahana "umma ta faɗa wanda dama ita Fahana take kiran Fahna, har Fahna ta tashi sai umma tace “yaushe kika dawo ba jiya kika tafi ba", “eh aunty Kareema ta aiko ni ", nan take Fahna ta ƙaƙalo ƙarya, ba tare da umma ta gamsu ba ta gaɗa kai, ɗakin Hajna ta shiga..

Mu haɗu a next chapter dan jin shin ko tsoro zai bar Hajna ta karɓi wayar.

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writters_ )

https://www.facebook.com/Zamfara-Writers-Association-zamwa-110643447448245/

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya 💕💕

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️💕💕💕💕

COMMENT plss😢💕💕💕
[8/17, 09:34] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️
Mallakin : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 13-14
*********************
Washe gari da safe Fahna ta shirya ta bar garin, da isar ta Gusau kai tsaye Maryam hotel ta nufa, inda suka aje zasu haɗu da Alhaji Musa.

     Kwance yake a ɗaki yana jiran Fahna, ƙofar ɗakin aka turo, Fahna ce ta shigo, faɗa mishi tayi a jiki “wash! Alhaji jikina duk ciwo yake min ", murmushi yayi yace “bari kiyi wanka in miki tausa", tashi tayi ta shiga toilet, sai da ta share awa ɗaya tana wanka sannan ta fito, daga ita sai towel, gaban mirror ta tsaya, wata shegiyar riga ce a hannu ta, wanda da ita da babu duk ɗaya, sanyawa tayi, wanda ya fiddo da jikin ta, Alhaji Musa kuwa tuni ya rikice, tafiya take yi tana girgiza jikin ta har ta kawo bakin gado, kwantawa tayi, Alhaji Musa ya fara shafa jikin ta, yana mata tausa, sai wani lumshe ido take, daga nan labari ya canza zani, rungume ta yayi ya fara romancing ɗinta, ita ko wani sound take saki tana jin daɗi, ni kuwa na ja musu ƙofa na fita.

Ban zame ko ina ba sai gidan Abuja😂.

Qaseem ne yake waya “what! Wai shi Farween me yake so ne, how dare him".

Masu karatu wasu daga cikin ku suna so su san asalin abunda ya kawo gaba tsakanin Qaseem da Farween.

Tuna baya.
*******'' '
Watarana Qaseem ya fito aiki sai ya sami an kwashe kayan shi daga office ɗin shi zuwa ƙaramin office, wanda hakan yasa Qaseem jin haushi sosai ya nufi office ɗin shugaban su, a fusace yace “ranka ya daɗe mike faruwa ne? ", “da mi fa", shugaban su ya tambaya, Qaseem yace “nazo na sami an canza min office ne ", “eh Farween yafi ka cancantar gurin", Qaseem ji yayi kamar an daka mishi mashi, abun kamar wasa Farween ya kwace mishi duk wani matsayi, wanda shi Farween da gangan yake yi, an biya shi kuɗi ne dan yayi haka, wannan dalilin ne yasa Qaseem da Farween basa jituwa, kullum gabar ƙaruwa take yi, daga baya kuma sai Farween ya daina dan dama tun farko aikin na shekara ɗaya ne, kuma ya gama an biya shi kuɗi, amma wannan gabar bata tsaya saboda ya riga ya ƙuntata ma Qaseem.
             Wannan shine tushen gabar su, wanda hakan ba laifin kowa bane face Farween.

********************
Yanzu ma da kuka ji yana faɗa, Farween ne yayi rejecting budget ɗin Qaseem, wanda hakan yayi matuƙar fusata shi, tashi yayi wanka ya shiga sannan ya fita domin yaje ya gyara akin da Farween ya ɓata, ba abunda ke mishi ciwo irin yanzu komai ya dawo baya duk kuɗin da ya kashe, saboda haka ya kamata ya biya abunda ya aika ta.

    Office ya nufa kai tsaye, Farween na tsaye gaban motar shi, Qaseem ya fito  daga tashi motar, kallon-kallo suke yi, kafin Farween ya sakar mishi wani miskilin murmushi, harara Qaseem yayi, shi abunda yafi tsana cikin halayen Farween irin wayancewa, he always look innocent kamar baya committing crime, and it really hurt Qaseem, yes Qaseem yana da halin banza amma shi baya munafurci, idan baya sonka zai nuna maka asalin colour ɗin shi.

     Yafi awa biyar a office yana gyara budget ɗin da Farween ya ɓata musu, da ƙyar ya gyara sannan kuma kafin su cimma abunda suke so zasu ɓata shekara ɗaya, gashi kuma shugaban su yana buƙatar abun nan da wata shida, dafe kai yayi deep inside him he's burning, ko ni kaina sai da Qaseem ya bani tausayi.

Allah dai ya raba mu da maƙiyi. 🤲

******************'*************

A ɓangaren Hajna kuwa tunanin Qaseem take yi ba dare ba rana ji take yi kamar ranta zai fita dan son da take mishi, gashi bata ji komai daga ɓangaren Fahna ba, abun yana matuƙar damun ta, ko dai Qaseem ya fasa ne? Da wannan tunanin barci ya ɗauke ta.

   A ɓangaren Qaseem kuwa Hajna na ranshi dalilin abunda Farween ya mishi ne yasa be samu ya kira Fahna ba, dan yaga miss call ɗin ta.

   Yana zaune ya tuna da fuskar Hajna kamar ko yaushe sarƙewa yayi, sai da aka bashi kofin ruwa, wayar shi ya ɗauko ya kira Fahna, bugu biyu ta ɗaga, “hello yallaɓai"Fahna ta faɗa tana fari da ido, “ƴar duniya "Qaseem ya faɗa, “ina wuni" ya amsa da“lafiya ", Fahna tace “Hajna ta amince", murmushi yayi tare da jin wani sanyi a ransa “yanzu ki bani number ta za muyi magana ", “yo ai bata da waya" Fahna ta faɗa Qaseem yace “that's not a big case, Bari na turo miki kuɗi ki siya mata waya", “ohk to shikenan "Fahna ta faɗa, ko minti uku ba'a yi ba taji alert ɗin dubu ɗari biyar, waya ta siya mata tsadadda ta zamani iPhone x, mota ta hau zuwa shinkafi, dan Qaseem ya faɗa mata yau yake so ta kai wayar kuma ta nuna mata yadda

Please Login or Register in order to submit comment