Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ake operating, sai da Fahna ta tsaya bakin hanya ta siye Layin waya mtn ta saka mata, da ta isa gida ma sai da tayi charging wayar sannan.
  Gidan su Hajna ta shiga, Umma ta tarar ƙofar ɗakin ta, “ina wuni Umma", “lafiya ƙalau, Fahana "umma ta faɗa wanda dama ita Fahana take kiran Fahna, har Fahna ta tashi sai umma tace “yaushe kika dawo ba jiya kika tafi ba", “eh aunty Kareema ta aiko ni ", nan take Fahna ta ƙaƙalo ƙarya, ba tare da umma ta gamsu ba ta gaɗa kai, ɗakin Hajna ta shiga..

Mu haɗu a next chapter dan jin shin ko tsoro zai bar Hajna ta karɓi wayar.

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writters_ )

https://www.facebook.com/Zamfara-Writers-Association-zamwa-110643447448245/

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya 💕💕

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️💕💕💕💕

COMMENT plss😢💕💕💕
[8/17, 09:34] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 15-16
**********************

A kwance ta samu Hajna, tada ta, ta fara yi “ke tashi yarinya ga abun arziki ", tashi Hajna tayi, ba tayi mamakin ganin Fahna ba dan dama sunyi Fahna zata dawo, “har kin dawo kenan" Hajna ta faɗa tans ɗaura ɗan kwalin ta, “ba dole ba, Alhaji Qaseem yace dole sai na kawo Miki waya yau ", “waya! Hajna ta faɗa tana zare ido, “eh fa waya, ko baki so ne in mai da mishi", Fahna ta faɗa, Hajna tace “yanzu ya zanyi da wannan wayar me zan cema su Umma", Fahna tace “yanzu ki tashi ki nuna wa Umma", “in ce mata me? "Hajna ta faɗa tana dafe ƙirji, “ce mata zaki yi ni na siyo miki, ni kuma sai ince kar ta gayawa Baffa, ai umma bata da matsala", murmushi Hajna tayi dan ko babu komai zata riƙa jin muryar Qaseem, tashi tayi ta fita.

   A ɗaki suka sami Umma, da gudu Hajna ta shiga tana murna, “minene ya faru Hajna, naga kin shigo kina murna" Umma ta tambaya, “Umma kin ga fa, waya Fahna ta kawo min ", “ahhh madallah kin gode", “Umma amma karki gayawa Baffa "Fahna ta faɗa, “to shikenan Fahna, amma ina kika samo ta?", “wanda zai auri Fateema ƴar aunty Kareema ne ya kawo min ita, ni kuma ban daɗe da siyen wata ba shine nace bari na ba Hajna ko gaisawa ba sai mu riƙa yi ba", murmushi Umma tayi tace “eh gaskiya kin yi dubara, amfanin abota kenan, ku taimaki juna, Allah ya daɗa shirya min ku ", “Ameen", suka faɗa a tare, tashi suka yi suka fita. Umma kuma ta cigaba da gyara kayan ta dan dama ita bata cika tsaurarawa yara ba.

    Rungume juna suka yi suna murna, Hajna tace “good idea", nan take suka kunna wayar, kiran shi suka yi sai da ta kusa katsewa ya ɗauka, “Hello 'Fahna ta faɗa, “hey"ya faɗa cikin salon yaudara, Fahna tace “da fatan ka gane mai magana", “eh me zai hana, Fahna right? "ya faɗa yana gyara kwance, “eh nice, ga number Hajna nan, na cika nawa aikin", murmushi yayi yace “ na ƙara miki da gida ", Fahna sai washe haƙori ake yi 5mil, ga gida ga mota, miƙawa Hajna wayar tayi “karɓi kuyi magana", “Hello" Hajna ta faɗa cikin sanyi murya, wani yarrrrrr yaji a jikin shi, cikin kasalalliyar muryar shi yace “hey baby ", lumshe ido tayi a hankali tana jin son shi har jikin ɓargon ƙashin ta, tabbas Qaseem shine namiji na farko da ta fara so a rayuwar ta, murmushi tayi mai sauti, jin sautin murmushin ta ya ƙara narkar da shi, ji yake ina ma tana gaban shi ya rungume ta, ko ya samu sauƙi, “ina wuni "yaji ta faɗa can ƙasan maƙoshin ta,ohh my good ya faɗa a ranshi, amma a zahiri yace “ alhamdulillah, love kefa", wani fari tayi da ido jin yace mata love tace “ina lafiya "bayan sun gama gaisawa yace mata zai kira ta da daddare.

   Bayan sunyi sallama, Fahna ta koya mata yadda ake operating wayar ba abunda bata koya mata ba, da yake Hajna na da basira nan take ta gane duk abunda aka koya mata.

   Da dare yayi sai Hajna ta shige ɗaki tayi kwanciyar ta kamar yadda ta saba, rufe ɗaki tayi, kwanciyar ta ke da wuya Alhaji Qaseem ya kira ta, bugu biyu ta ɗaga kiran, sai da suka raba dare suna waya, bayan sun gama waya ne ta yi barci, yau kam tayi lattin sallah, Baffa mamaki ya kama shi ganin Hajna na arwala da rana tsaka,“ ke bakiyi sallah bane " ya tambaya, “eh baffa jiya kwana nayi ciwon ciki"Hajna ta faɗa tana yamutsa fuska, “sannu Allah ya yaye miki wannan ciwon", dama Hajna tana da matsakar ciwon mara, wanda yake na sha'awa ne, sha'awar ta na da ƙarfi sosai.

   Sallah tayi sannan ta yi aikin gida kamar yadda ta saba, gyara ko ina tayi sannan ta koma ɗaki, kunna data tayi ta fara chart dan dama Fahna ta buɗe mata WhatsApp, ganin Qaseem tayi online, gyara zama tayi suka fara chart, video call ya kira ta, sun jima suna chart har sai da aka yi sallar azahar, fitowa tayi waje tayi arwala, ɗakin Umma tayi sallah, sannan suka shinfiɗa tabarma suka zauna dan kamar kullum yau ma basu da abinci a gidan, fira sukayi, da la'asar Baffa ya shigo da dawo da nono yace a dama fura su sha ita ta samu, Umma ba tayi musu ba suka dama, Baffa suka zuba ma a kofi Hajna ta kai mishi ita waje, sannan suka sha suka yi hamdala, dan ita Umma macece me haƙuri da godiya da duk abunda ya samu.

   ******************************************************
Kwanaki tafiya suke yi, yau wata uku kenan da haɗuwar Hajna da Qaseem, wanda yanzu Hajna ta cire tsoro, ta ware ranakun da Qaseem ke zuwa gurin ta, a bayan makarantar su inda gurin ya kasance gurin ɓuyan su da Fahna, nan yake zuwa su sha soyayyar su.

Yau ta kasance ranar Alhamis inda ba makaranta, dan haka Hajna tana gida zaune, kuma yau kusan kwana biyu kenan da bata samu sunyi waya da Qaseem ba, wanda take jin haka kamar barazana ne ga rayuwar ta.

    Zaune take a ƙofar ɗakin ta, yadda zata samu Qaseem take tunani, dan bata ma jin daɗi jikin ta, yau zazzaɓi take fama dashi, ji tayi wani yaro shigo, “salamu alaikum, ana sallama da malam Ibrahim, cewa da mahaifin Hajna, fitowa yayi daga ɗaki, fita yayi waje , wata dan ƙareriyar mota ya gani wadda be taɓa ganin irin ta ba, wani kyakkyawan saurayi ya fito daga ciki, gaisawa suka yi Baffa yace “sai dai ban gane ba ", sai yace “eh bazaka gane ba da farko dai ni sunana Muhammad, na zo nan ne domin na taimaka maka saboda ranar naganka kana neman taimako", murmushi Baffa yayi yace “Allah sarki to na gode ", nan driver da Muhammad yazo da su suka buɗe boot aka dinga kwasar kayan abinci ana shiga dashi cikin gida, buhun shinkafa guda 10,kwalin taliya 5,macroni kwali biyar, indomie kwali 5, galam ɗin man gyaɗa 3,na manja biyu, sannan da dubu ɗari yayi cefane, Baffa ba ƙaramin daɗi yaji ba ganin yadda aka taimaka musu, Baffa yasa aka kira mishi Hajna da Umma su mishi godiya, fitowa suka yi, kamar ance Hajna ta ɗaga ido ta kalla, wa zata gani Qaseem, wani sanyi taji a ranta, ni kuma mamaki ya cika ni, miyasa ya canza sunan shi daga  Qaseem zuwa Muhammad.

Anan zan dasa aya.

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️❤️❤️❤️❤️❤️
[8/17, 09:35] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 17-18
**********************
Yanzu anyi wata ɗaya kenan da Qaseem yake taimakawa su Baffa, a ɓangaren Hajna kuwa ba abunda ya canza tsakanin ta da Qaseem, wanka tayi ta shirya cikin kayan da Qaseem ya kawo mata, dan yau sun yi zasu haɗu inda suka saba haɗuwa, dan yanzu Hajna ta samu sake sosai, kasancewar yanzu Baffa yana zuwa cin kasuwa garuruwan da ke kusa da su, kullum baya zama sai dare, Umma kuma ba ruwan ta, ita bata tsaurarawa, tafi yin imani da addu'a.

     Cikin mota ta same shi, sanye yake da baƙin glass yayi matuƙar yin kyau, kayan jikin shi sun amshe shi, masu karatu Qaseem kyakkyawa ne, har ya kasancewa wani lokacin ina tantama akan ko shi ba haushe ne, jawota yayi jikin shi yana ƙara lumshe idon shi, dama Hajna bata da wani buri a yanzu da ya wuce ko yaushe ta jita a jikin shi, dan ya saba mata da hakan, “ina wuni "ta faɗa cikin kasalalliyar murya dan ji take kamar ranta zai fita tsabar yadda sha'awa ta taso mata, kar ku manta tun farko na faɗa muku Hajna tana da ciwon mara wanda haka ya faruwa ne saboda tana da ƙarfin sha'awa, “lafiya ƙalau, my favorite", ya faɗa, yana haɗa bakin shi da nata, wani irin yanayi Hajna ta tsinci kanta wanda ta saba da jin shi, amma kullum ji take kamar yau suka fara haɗuwa, sun fi minti talalatin a haka, idon Qaseem sun sauya, a rayuwar shi be taɓa haɗuwa da mace irin Hajna ba, ko hannun ta ya riƙa ji yake kamar  baya hayyacin sa, ta dalilin Hajna Qaseem ya rage kula wasu mata,Hajna kawai yake ji, ko muryar ta in yaji tana saka shi shauƙi, he's hugging her tight, to the extent that she can't even breathe well, duk ya wani rikece, wasa yake da nipples ɗin ta, ita kuma tana sauke wani numfashi, haka ya dinga jagwalgwala ta, nan take ta rike ce mishi, da ƙyar ya samu ya dai-daita natsuwar shi, rigar jikin ta ta mayar sannan ta gyara ɗaurin ɗan kwalin ta, “my favorite, u are so sweet"Qaseem ya faɗa, murmushi Hajna tayi tace “thanks "dan yanzu ta ɗan fara iya turanci, Qaseem ne ya samo mata wata malama tana koya mata karatu, kuma tana ɗauka sosai, bandir ɗin ƴan dubu-dubu ya ɗauka ya bata, “nagode sosai mij........, bata ƙarasa ba, yace “shhhhhhhhh, wannan yiwa kaine", murmushi tayi tana kallon shi, hannun ta ya riƙe yace “zan koma Abuja, sai nan da wata ɗaya ", jin haka yasa idon ta ya ciko da hawaye, ƙoƙarin danne su take yi amma ba tsammani kawai taji saukar hawaye a fuskar ta, “Hajna kuka?" yayi maganar cikin sigar tambaya, kallon shi tayi tace “bana so kayi nesa dani, kuma gashi har wata ɗaya, zaka na kula wasu matan bani ba", dariya yayi sannan yace “ai bazan manta dake ba, kuma zamu riƙa waya, muna video call", “wannan duk be isa ba, i want to feel u "ta faɗa, sake haɗa jikin ta da nashi tayi suka koma aikin su na ɗazu, sunfi awa a haka, sannan yayi ƙarfin hali yace “Hajna ki daina haka ya isa, bana so in zama sanadin ɓata miki budurcin ki, saboda idan kika yi aure baza kiyi mutunci ba, ni kuma ina son ki yi mutunci a idon mijin ki ", kallon shi tayi da mamaki, haka na nufin kenan Qaseem ba auren ta yake son yi ba, “kana nufin bazaka aure ni ba?, “eh Hajna ni ba aure a tsarin rayuwata", “kenan ba so na kake yi ba "Hajna ta faɗa rai a ɓace, “ina sonki!" Qaseem ya faɗa yana murza hannun ta, “wani irin so "ta tambaya, “bansaniba nima, kawai ni dai ina sonki, shikenan", idon ta , ta rufe tana kuka tace “amma kasan ina so in aure ka ko ", murmushi yayi yace “zaki iya yin duk abunda kike so, amma bazan aure ki ba", juyawa tayi zata fita ya jawo hannun ta yace “komai ya ƙare kenan ", “a'a Qaseem bazan iya barin ka ba, watarana zaka gane me nake nufi da so, kuma zaka so ka aure ni, zan jira ka koma yaushe ne, kuma a yanzu ba abunda zai canza tsakanin mu", murmushi yayi a wani ɓangaren ta bashi tausayi, tabbas dama can yana tausayin ta, shine ma dalilin da yasa be sadu da ita ba har yanzu, kuma Hajna ita kaɗai ce macecen da yake tsoron yin sex da ita, yafi so yayi romancing ɗin ta, “to shikenan Hajna zan dawo wani sati, nima ɗin bazan iya wata ba tare da na jiki a jikina ba ", murmushin da yafi kuka ciwo tayi tace “Allah ya tsare hanya", “Ameen "ya faɗa, sannan suka yi sallam, ya wuce.

    A ɓangaren Fahna kuwa yanzu karuwanci ya girmama, ba da Musa kawai ba, kowa ma ba jikin ta take yi, kuma bata harka da ƙananan yara, a yini namiji 5 yana zuwa gurin ta, bata gajiya, kamar karya.

    Hajna kuwa tunda da ta dawo gida abun ke damun ta, Haka rayuwa ke tafiya komai na tafiya, yau sati ɗaya dai-dai, inda yau ta kama ranar da Qaseem zai dawo, Baffa yana ƙofar gida Qaseem ya zo, gaisawa suka yi, sannan suka shiga cikin gidan, abinci Umma ta zuba mishi, suka zauna yana ci, Baffa na lura da yadda Qaseem ke kalle-kalle, da alama wani yake son gani, dai-dai lokacin Hajna ta fito ɗaki, da kallo Qaseem ke binta har tazo ta zauna, gaisawa suka yi, da zai tafi ya ɗauko kaya ya bada, waɗanda duk yawanci na Hajna ne, Baffa yana yawan zargin akwai wani abu tsakanin Hajna da Qaseem, gashi yana yawan mata kyauta, kallon da Qaseem kema Hajna, Baffa yasan irin na mayaudaran mazan nan ne, dan haka Baffa yabi Qaseem waje yace “kayi haƙuri da abunda zan faɗa, akan mutunci ahalina na gwammace mu mutu da talauci, dan haka ina roƙon ka da ka daina zuwa gidan nan, mun gode da taimakon da ka mana Allah ya biya ka da gidan Aljanna, amma dan Allah ka cire idon ka akan ahalina ", murmushi Qaseem yayi kamar wani na ƙwarai yace “Babu damuwa Baffa, daga yau bazan sake zuwa ba insha Allah", “nagode sosai, kuma Allah ya maka jagora na alkhairi "Baffa ya faɗa sannan ya shige cikin gida, yana shiga ya saka wa Hajna doka, akan kar ta sake fita, islamiyar ma za'a samo mai koya mata agida kamar yadda ake koya mata boko a gida.

ƘARA-ƘARA, ƘARA!, GA AKUYA GA KURA.

Anan zan dasa aya.

Haɗin guuwar: Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI.✍️❤️❤️

COMMENT PLSSS🙏
[8/17, 09:36] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️
Mallakin : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 19-20
*********************
Bayan kwana biyu da yanke wannan hukuncin, sai ya zama Hajna bata da walwala a gidan su, kullum tana gida bata fita, ko ɗibar ruwa ma an hana ta zuwa, Baffa da kanshi yake fita ya ɗibo wani lokacin kuma ya samu yaro ya kawo musu, gashi tunda aka hana ta fita kullum sai sun yi faɗa da Qaseem, yau dai ta yanke hukuncin zata kira Fahna ta gaya mata duk abunda ke faruwa.

       Wayar ta ta ɗauka ta kira Fahna, “hello Fahna"Hajna ta faɗa lokacin da Fahna ta ɗaga wayar, Fahna tace “hello ya kike Hajna ", “lafiya ƙalau Fahna, ke fa, ya kike?", gaisawa suka yi, “Fahna wallahi ina cikin matsala, babba! ", Fahna tace “subahanallah me ya faru", “Fahna Baffa ya hanani fita, ga shi Qaseem ya ƙi ya fahimce ni"Hajna ta faɗa, Fahna tace “kema da laifin ki, ki bari yau zan dawo gida sai muyi shawara ", hakan da ta faɗa yasa Hajna jin sassauci a zuciyar ta, sallama suka yi kowa ya kashe waya.

   Da marece Fahna ta iso shinkafi,unguwar ajiyawa aka sauke ta, gida ta shiga, taci abinci tayi wanka, sannan ta nufi gidan su Hajna, in da ta samu Baffa a ƙofar gida, gaida shi tayi ya amsa sama-sama, a ranshi baya son kusancin Hajna da Fahna, amma ya zai yi, ɗiyar aminin shi ce, kuma gashi ba wanda yasan halin ta, idan ya hanata zuwa gidan shi mutane zasu zage shi, suce ai dan mahaifin ta ya rasu ne, bayan haka ma be kamata ya guje ta ba, baya da wani zaɓi da ya wuce ya taya Hajna da addu'a Allah ya tsare ta, wucewa tayi cikin gida, ɗakin Umma ta fara zuwa, gaisawa suka yi da ita, sannan ta nufi ɗakin Hajna.

     A ɗaki ta same ta, murmushi Hajna tayi tace “har kin ƙaraso kenan? ", Fahna tace “eh dama ina da niyyar zuwa, shiyasa ban wani ɓata lokaci ba na zo, yanzu faɗa min minene", Hajna tace “ Baffa ne ", “me ya faru" Fahna ta faɗa, nan Hajna ta kwashe labarin komai ta bata, Fahna tace “yanzu dama ɗaya kike da ita ", Hajna tace “wace irin dama ce", Fahna tace “ki gudu ki bar gari ", Hajna tace “na gudu fa kika ce, inaa Fahna bazan iya ba", Fahna tace “to kisa a ranki kin rasa Qaseem har abada ", shiru Hajna tayi na wani lokaci, Fahna tace “tunanin me kike yi, damar kenan gare ki", Hajna tace “to Umma fa ya zanyi da ita, kinsan dai ba zata goyi bayan haka ba ko ", Fahna tace “to ai ba cewa nayi kiyi shawara da wani ba, kawai cewa nayi ki guda, sai da a tashi da safe baki", Hajna tace “ ya Baffa na zai yi, Umma zata iya mutuwa saboda rashi na ", Fahna tace “ki daina damuwa akan su tunda kina son Qaseem ya kamata ki samu soyayyar shi, Umma zaki iya kiran ta daga baya, Baffa kuma idan kika auri Qaseem zai yafe miki ai", shiru tayi domin ba zuciyar ta dama ta mata jagora, tabbas tana so ta samu soyayyar Qaseem, kuma tana so ta aure shi, gashi ba zata samu kusanci da Qaseem ba in dai bata gudu ba, ba kusanci ai ba maganar aure, amma ɗayar zuciyar ta na faɗa mata kar tayi haka, zata ruguza rayuwar ta ne, “Fahna zan yi tunani tukun, idan na yanke hukunci zan kira ki a waya ", Fahna tace “ai ina nan bazan koma ba sai kin yanke hukunci, ke dai kawai kiyi tunani mai kyau, yanzu dare nayi zan wuce gida gobe idan nazo zan ji hukuncin da kika yake", “to shikenan Fahna "Hajna ta faɗa, Fahna tace “kar ki manta kina buƙatar soyayyar Qaseem" sannan ta fita daga ɗaki.

    Da wannan tunanin Hajna kwanta kasancewar bata sallah, wayar ta, ta ɗauka ta kira Qaseem amma yana ta rejecting, maganar Fahna ce ta dawo mata a kunne “kar ki manta kina buƙatar soyayyar Qaseem!, kar ki manta kina buƙatar soyayyar Qaseem ", danne kunne ta tayi amma bata daina jin wannan sautin ba, haka ta dinga saƙe-saƙe, daga ƙarshe tayi murmushi jin ta samu mafita, barci tayi cikin kwanciyar hankali.

    Washe gari da marece tana zaune tsakar gida tana gyara kayan miya, Fahna ta shigo, aiki ta taya ta suka ƙarasa, sannan suka ɗaura abincin marece, abinci suka kaiwa Umma ɗakin ta, sannan suka zuba nasu tare suka ci abinci, Umma da Baffa kuma suka ci a tare.

   Ɗaki Fahna ta jawo Hajna suka shiga, “ke wai wani hukunci kika yanke? "Fahna ta faɗa tana zauna wa kan katifa, Hajna tace “na amince zan gudu, amma yanzu ya za'a yi", Fahna tace wannan ba matsala bace tare zamu tafi, ke dai kawai ki fito cikin dare da misalin ƙarfe
1:00 na dare lokacin Baffa yayi nisa a barci sai mu tafi", Hajna tace “ina zan same ki? ", Fahna tace “bayan gidan mu, zan jira ki, kuma mota zata ɗauke mu zuwa gusau a daren nan, insha Allah", Hajna tace “to shikenan nan, koma minene za muyi waya dake ", da haka suka yi sallama, Fahna ta tafi.

    Hajna fargaba duk ya cika ta, a ɗayan ɓangaren akan soyayyar Qaseem ce, a ɗayan ɓangaren kuma aka soyayyar iyaye ce, zuciyar ta na faɗa mata kin riga kin samu soyayyar iyayen ki, yanzu ta Qaseem kike nema, ɗakin Umma ta shiga, yau Umma ba daɗi take jin jikin ta, bata meyasa ba, amma yau gaban ta faɗuwa yake yi, ta rasa dalili, tagumin da Umma tayi shi ya tada wa Hajna hankali, “ Umma ina fatan dai kina lafiya "Hajna ta faɗa, murmushi Umma tayi tace “Hajna lafiya na ƙalau kawai ina tunanin rayuwar gidan nan ne" Umma ta ɓoye wa Hajna fargaban da take ji, Hajna tace “kar ki damu Umma, watarana wannan rayuwar zata zama tarihi, kamar ba'a yi ba ", Umma tace “shiyasa kullum nake miki addu'a ki auri wanda zai kula da ke, mu mun tsufa ba jimawa mutuwa za muyi, amma ke yanzu kike da ƙuruciya, ina fatan Allah ya miki tsawon rai ki rayuwa da masoyan ki", murmushi Hajna tayi a ranta tana jin son Umma har ranta, dan ta san Umma na matuƙar son ta, Umma uwace da ba kamar ta, kuma macecd ta gari a gurin mijin ta, Baffa zai iya bada shaidar nan, bata da raina abu, ko ya

Please Login or Register in order to submit comment