Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

fa ya ganni yana so", Trisha tace “soyayyar da Qaseem yake wa Favor ba ƙarama bace, dan ita kaɗai ce taci kuɗin Qaseem kafin ya samu tazo nan, sai dai yanzu ko naira bata samu a gurin shi, ni ce wacce ke cin kuɗin shi, dan ko hannuna bana yadda ya taɓa sai ya bani kuɗi, dama ni karuwanci na kuɗi nake yi", Hajna tace“to yanzu miye mafita ", Trisha tace “kiyi yadda nace kawai, ke kuma zaki huta", shiru Hajna tayi, a ranta tana jin son Qaseem ta ko ina na jikin ta, anya zata iya kuwa, Trisha da ta Fahimci yana yin Hajna tace “Hajna kar ki bari so yasa ki wulaƙanta, ko kinyi a banza dan Qaseem bazai aure ki ba, to gara ku casa juna keda shi ", Hajna tace to shikenan.

   A ɓangaren Qaseem kuwa yau ne ranar da zasu yi summiting aikin su, gashi Farween ya ɓata musu, shiga suka yi gurin taron, inda aka kira su akan suyi summiting aikin amma suka gagara, Farween kuwa tashi yayi yana murmushin munafurci ya wuce zuwa gaban shugaban su, miƙa mishi file yayi yace “yallaɓai wannan shine aikin da Qaseem ya gagara gamawa",, karɓa shugaban yayi cikin murmushi yace“Farween kayi abunda Qaseem bazai iya ba", Qaseem kuwa haushi ya kama shi, wai miyasa kullum burin Farween ya ƙuntata mishi ne, tashi Qaseem yayi ya bar gurin taron.

Anan zan dasa aya........

Wayyo Qaseem bawan god😂😂😂Farween ya samana kai gaba, kayi haƙuri

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️♻️💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writters_ )[8/17, 09:40] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️
Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT

Show me love and follow
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 27-28
*************************
A fusace ya nufi motar shi, dan Farween ya kawo mishi dab da maƙoshi, wani yawu ya haɗe da ƙarfi mai ɗaci a gurin shi, sannan ya saka wa motar key, tada ita yayi da ƙarfi, ya fito daga cikin ma'aikatar, shima me gadin gurin ganin Qaseem cikin fushi, yasa be ɓata lokaci ba ya buɗe mishi gate, tafiya yake yana shara gudu a kan babban titi, baya ji baya ganin, dan a yanayin da yake jin kansan in wani be yi wasa ba, tsaf ya kaɗe shi kowa ya huta.

     Ƙofar gate ɗin shi ya tsaya, horn yayi, me gadi ya buɗe masa, danna kan motar yayi ciki, be ma tsaya yayi parking dai-dai ba ya buɗe ƙofa ya fito, Hajna kuwa tana zaune a parlor taji tsayawar motar shi, da sauri ta tashi ba tare da ta tuna shawarar da Trisha ta bata ba, buɗe ƙofar tayi da gudu ta rungume shi, hannun shi ya sa ya ture ta da ƙarfi, sai faɗuwa naga tayi ƙasa, shi kuma wuce ta yayi ba tare da waiwayowa ba, da kallo ta bishi har ya shige gida, tashi tayi ta shiga ciki, ɗakin shi ta shiga, kwance ta same shi ya rufe idon shi, da alama ranshi a ɓace yake, a ranta ta ayyana ko me aka mishi, gaban shi ta zo ta durƙusa, takalmin ƙafar sa ta cire masa, sannan ta fara ƙoƙarin rage masa kayan jikin sa, yana jin ta amma yayi kamar baya ji, kayan da ta rage masa ta kwasa ta ba mai wankin sa, ta bar shi daga shi sai boxers dan ko singlet bata barshi da ita ba, dawowa tayi ta shiga toilet ruwan wanka ta haɗa mishi masu ɗumi, sannan ta dawo ta fara tada shi, dan ita duk tunanin ta barci yake, ƙafar shi ya saka ya ture ta, yanzun ma faɗuwa ta sake yi, a hankali ya tashi, da wani mugun kallo yake bin ta, kafin yace “kar ki kuskura ki sake yi min magana idan kika ga raina a ɓace, wai ke ana takura dole ne?, na faɗa miki ki fita a harka ta, haba! Yarinya sai kace mayya ", tashi yayi ya shige toilet, Hajna kuwa share hawayen fuskar ta tayi ta, tashi ta bar mishi ɗakin shi😓, wanka yayi sannan yasha magani dan kanshi na mishi ciwo, ko minti uku be yi da kwanciya ba barci ɓarawo yayi awon gaba dashi.

A ɗaki na sami Hajna sai kuka take yi, toilet ta shiga tayi wanka, kanta yana mata ciwo sosai saboda kuka da ta sha, saboda haka tasha magani sannan ta kwanta, ta jima a kwance kafin ta samu barci ya ɗauke ta, sai da aka yi la'asar Trisha ta, tashe ta.

     Arwala tayi sannan tayi sallah, Qaseem kuwa ne tashi ba sai 5:30 da addu'a a bakin shi ya tashi, arwala yayi, sannan ya fara sallah, bayan ya gama yayi ta istigifari akan jinkirin da yayi na rashin sallah, dan Qaseem duk iskancin shi baya wasa da sallah.

Yau kam har dare Qaseem na ɗaki daga sallah sai sallah ke tada shi kan gado, Trisha ya kira a waya “hello Trisha, i need coffee "ya faɗa yana kashe wayar, tunda taji ya faɗi haka tasan yau ba kanta, dan duk kaji boss ya nemi coffee to tabbas ta ɓaci, kitchen ta shiga ta haɗa masa dan dama kullum sai anyi, ɗakin shi ta shiga a hankali, sai yanzu na ƙarewa Trisha kallo, kyakkyawa ce, sannan tana da hips sosai, dirarrar macece, boobs ɗin ta ( dukiyar Fulani)  manya ne, amma ba sosai ba, fara ce ita amma ba sosai ba, tafiya take yi ko ina na jikin ta na girgizawa, zuwa tayi ta aje masa, “sir your coffee is ready ", juyawa tayi zata fita, “Trisha! I need u, more than the coffee u brought here" (Trisha! Ina buƙatar ki fiye da coffeen da kika kawo nan), “ina da abun yi yanzu, ka bari sai gobe "ta faɗa tana ƙara karkaɗa jikin ta, kallon yadda jikin ta ke motsawa yake yi, yana ƙara jin shauƙi da sha'awar ta har ranshi, yana son Trisha kuma yana so ya aure ta amma Trisha bata so tayi aure, wannan sana'ar ita ce gaban ta, gashi tsoron yake ya tilasta ta, yasan halin Trisha tsaf ta bar mishi gida, “plssss! Trisha ", ya faɗa, ko kallon shi bata yi ba ta fita, cup ɗin da ta aje gefen gado ya ɗauka, tunda ya ɗaura cup ɗin a baki bai sauke ba sai da ya shanye coffee ɗin tas, yana ƙarajin tsanar Farween a ransa, kwanciya yayi, tunanin rayuwa yake yi, tabbas yana mugun sha'awar Hajna, amma yanzu sai ya gama wasa da hankalin ta sannan sai dawo gare ta.

  Hajna kuwa tunda tayi sallar isha'i ta kwanta barci yayi awon gaba da ita.

************'

Wata mata ce zaune, wacce a ƙalla shekarun ta za su yi 36,kyakkyawa ce fara, sanye take da riga da wando gashin kanta yasha kitso ƙanana, masha Allah tayi kyau sosai, wasu yara nagani guda biyu sun zo, kamar su da juna ta ɓaci har ya kai ma ba'a bambance su tsabar kamar da su ke yi, da gudu suka faɗa jikin matar dake zaune akan kujera, murmushi ɗauke da fuskar ta tace “katrina and juliana, go and dress up well, we are going out for shopping"(Katarina da juliana kuje ku shirga zamu je shopping) , tsalle suka fara yi suna murna “momy will u buy me chocolate? "julia na ta tambaya (momy zaki siya min chocolate), gaɗa kai tayi tace “oya, u guys should hurry up" (kuyi sauri", “ok momy" Katrina ta faɗa, murmushi matar da suka kira da momy tayi, sannan tace “ tell Elizabeth to also get ready, we are all going out together "(ku faɗa ma Elizabeth ta shirya itama, tare zamu fita), ds guda suka wuce, a ɗaki suka samu wata yarinya da shekarun ta za suyi 17 a duniya, da alama ita ce Elizabeth, Katrina tace “sister, momy is going out for shopping with us, u should also get ready, she's going along with us "(sister, momy zata fita shopping da mu, ki shirya duk tare zamu fita", tashi Elizabeth tayi ta shirya dan dama wanka ta fito shine ta kwanta, wata doguwar riga ta saka iya guiwa, gashin kanta ta gyara wanda yasha kalaba da attach, Katrina ta fara shiga toilet, tayi wanka, sannan Juliana, kaya iri ɗaya suka saka, jeans da t-shirt suka saka, sannan suka taje kan su, suka yi parking, Katrina tayi parking kanta tsakiya, Juliana kuma gefen kai, a parlor suka sami momy da Elizabeth suna jiran su.

Anan zan dasa aya.............. ✍️

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️♻️♻️♻️♻️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writers _ )
[8/17, 09:40] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

[8/17, 09:43] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

PAGE :29-30
*************************
Babban yayan su Joseph ne ya ja su a mota wanda zai yi shekaru 19 a duniya, Elizabeth ce ta zauna kujerar gaba, Momy da su Katrina kuma suka zauna a baya, wanini babban shopping mall suka nufa dake lagos, shiga suka yi ciki, kowa yana duba abunda yake so, wanda dama al'adar su ce, idan aka zo kowa zai ɗauki abunda yake so sai momy ta biya, momy kuwa gurin siyen snacks ta nufa, cakes ta siye kala daban daban, sannan ta wuce gurin siye gift, wani tsadadden agogo ta siye mai masifar kyau da tsada, su Elizabeth ne suka zo, ko wacce daga cikin su ɗauke da kaya niƙi-niƙi, umurni ta musu akan suje su kai kayan yanzu, atm card ɗinta ta miƙawa Joseph, “ka basu su cire kuɗin su "ta faɗa, ni kuwa mamaki ya kama ni dama tana jin hausa ashe, kuɗi suka biya, itama tazo ta biya nata, sannan suka wuce, “momy hala Uncle zai zo gobe?" Joseph ya tambaya, “eh Joseph, gobe zai zo", Juliana tace “momy what are you saying "(momy me kuke cewa), murmushi maman tayi sannan tace “your brother is asking about ur uncle" (yayan ku yana tambaya na akan uncle ɗin ku), “ohhh mom, when is he coming "Katrina ta faɗa(mom yaushe zai zo?), “tommorow" (gobe) ta faɗa a taƙaice, se yanzu na fahimci cewa yaranta ƙanana basa jin hausa.

    Gida suka koma, inda tun cikin daren momy da Elizabeth suke aiki a kitchen, kuma tun da safe ta tashi, yau su Elizabeth ba zasu makaranta saboda ana good Friday, ba'a makarantu, wanda haka yayi matuƙar yiwa yaran daɗi.

   A ɓangaren Hajna kuwa bata nemi Qaseem ba haka shima, abun yana damun ta, kenan ita kaɗai ta damu da Qaseem ko minene, wanka tayi ta shirya cikin riga da wando waɗanda suka yi matuƙar yi mata kyau, wayar ta, ta ɗauka ta fara chart.

  Qaseem kuwa rashin ganin Hajna na yau yana damun shi, sai yake jin haushin ta da bata zo ta neme shi ba, gashi shi dama haka yake, idan yayi fushi dake baya neman ki sai bayan kwana uku, gashi ze yi tafiya, tunani yayi ko yaje ɗakin ta, amma sai ya fasa, kuɗin ta ma Favor ya ba dubu ɗari biyar ta kaima Hajna, shi kuma ya nufi airport, jirgi ga hau zuwa Lagos.

   Hajna tana ɗaki zaune Favor ta shigo, kuɗi ta miƙa mata tace “gashi inji boss ", karɓa tayi tace“nagode" a je su tayi cikin drawer dan ita bata da buƙatar kuɗi, Favor ta fita dan ta isar da saƙon ta, yadda aka bata haka ta kai su.

  ^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^

Fahna! , kwance  take akan gado inda take ta waya hankalin ta kwance, bayan ta gama wayar ne tunanin kiran Hajna ya zo mata a rai, kiran ta  tayi, aka yi sa'a wayar na hannun ta, ɗagawa tayi “hello Fahna "Hajna ta faɗa, “hello Hajna, ya kike?" Fahna ta tambaya, gaisawa suka gama yi sannan Fahna tace “Hajna gobe zamu shigo Abuja zan so gidan ku ", Hajna tace “ohk Allah ya kaimu, dama ina da damuwa wallahi", Fahna tace “damuwar me", Hajna taja dogon numfashi, sannan tace “Qaseem ne Fahna, baya kulani tunda muka zo, aka yi na marmari", Fahna tace “ke bazan ce, baya samun abunda yake so gurin ki ne shiyasa", Hajna tace “kamar ya kenan", Fahna tace“ki bari sai nazo na baki shawara ", nan suka taɓa hira, knocking ƙofar ɗakin Fahna aka yi,“Hajna alhaji Kabeeru ne zai  shigo muyi magana gobe in na zo", Hajna tace “waye kuma alhaji Kabeeru? ", Fahna tace “wani sabon alhaji ne na haɗu da shi, ina gaya miki ƙawata ya haɗu, ga daɗin harka ga sakin aljihu, kinga bari na buɗe mishi kar na barshi yana jira" ta ƙarasa maganar tana sauka daga kan gado, ƙofa ta bude mishi, rugume shi tayi, cikin salo irin nata tace “Alhaji na sannu ta zuwa ", “yauwa shalele na, gani nazo", ƙara narke mishi tayi a jiki, cikin rikitaccen salo tace “me za'a bani ", “zuma" ya faɗa yana me turata kan gado, ba shiri ta jawo shi ya faɗa mata a jiki, haɗa bakin shi da nata yayi, wanda ya sani gaggawar ja musu ɗaki kar in ga abunda ya fi ƙarfi na.

    **************************************
Kasancewar jirgi Qaseem ya hau, awa ɗaya yayi ta kaishi Lagos, murmushi yayi lokacin da ya hango sister da Joseph tsaye, da alama shi suka zo tarba, tafiya yake cikin taƙun ƙasaita har ya iso gaban ta, buɗe mishi hannu tayi murmushi ɗauke da fuskar ta, rungume ta yayi yace “i missed you sister ", haƙoran ta suka bayyana sosai tace “i missed you more", murmushi Joseph yayi yace “good afternoon uncle ", “good afternoon Joseph " Qaseem ya faɗa yana rungume shi, daga nan sai suka ɗunguma zuwa mota, inda suka nufi wani haɗaɗɗen estate, cikin naga sun dannan kai, gaba ɗaya, daga cikin ginin naga sunyi parking mota, ciki suka shiga, da gudu Katrina da Juliana suka zo da gudu suka rungume shi, a tare suka ce “you are welcome uncle, we missed u"(sannu da zuwa uncle, munyi kewar ka", a tare ya ɗaga su  sama, sannan ya sauke su, gaisawa suka yi da Elizabeth, sannan suka zauna a dining area, a tare suka ci abinci suna ta fira, shi kuwa Qaseem sai tsonar Elizabeth yake, “dama haka kike bakya son magana, ƴar ƙauye kawai", momy tace “taji kar ka dame

Please Login or Register in order to submit comment