Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan da Fahna tayi yau babu ta a duniya ", Umma tace “Hajna duniya kenan, duk aikin da zaki yi mai kyau ko mara kyau, duk yadda kake, me kuɗi ko talaka, Hajna ki sani ƙasa zata rufe miki ido, kuma har abada ba zaki mai-maita zaman da kika yi a doron duniya ba, shiyasa yake da kyau mu yi aiki mai kyau, domin mu tsayu a gaban ubangijinmu muna masu tsarki a gare shi, ki sani Hajna baki da wata nasara ko riba idan baki tsarkake kanki daga muguwar rayuwa ba ".


Anan dasa aya sai mun haɗu gobe insha Allah.

Kuyi haƙuri da kuka ji ni shiru, an min rasuwa ne, gwaggona ta rasu, ku saka ta a addu'a.

Nagode sosai da soyayyarku a gare ni, sannan ina samun comment daga gare ku, ta whatsapp groups dama ta akwatin sirrina, godiya a gare ku masoyana ina godiya sosai, ni Queen zan kasance wacce zaku yi alfahari da ita a ko yaushe, love u all.


ALQALAMI YAFI TAKOBI💞✍️🌎
[8/28, 17:18] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️

*Mallakin: Queen Nasmarh & Rabiatul Adawiyya*
https://www.wattpad.com/user/QUEENNASMERH08?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
Page 89-90
*********************

Washe gari da safe Hajna gurin Inna mahaifiyarsu Fahna tayi mata gaisuwa, Inna ta ji matuk'ar dad'in ganin Hajna inda ta shiga bata hak'uri akan irin yadda Fahna ta tarwatsa mata rayuwarta, Hajna ta ce mata babu komai ya huce, ta d'an zauna na wasu mintina suka tab'a hira da Inna daga k'arshe tayi wa Inna sallama ta koma gida.

Yau ne Aunty Farween ta dawo daga dubai, Halia da Aisha sun gyara gidan sosai sunyi girke-girke kala daban-daban, sun jerashi a dinning table, salamar Aunty Farween da Farween ne yasa Aisha da Halia suka fito daga kitchen da gudu suka rumgumeta suna cewa "Oyoyo sannu da dawowa" Aunty Farween ta saka musu murmushi ta ce "Ai na ga alamar ma babu wanda yay kewata a cikinku kowa sabgar gabansa yake yi" Halia ta dafe k'irji, Aisha kuwa kuka ta saka tana cewa "Wallahi Mummy i really miss you with all my heart" Aunty Farween ta jawota jikinta tana goge mata hawayen fuskarta tana cewa "Ohhh Sorryy yarinyata kada ki yi kuka kinji, ai nasan kun yi kewata kawai wasa nake yi muku" Halia ta tintsire da dariya tare da cewa "To sarkin kuka haka kika iya ai" Farween ya ce "Ai Aisha kam an bata Award inda wajen kuka ne" Yay maganar yana dariya sosai, Aunty Farween ta ce "Ku kuma indai wajen sa ido ne da tsokana an baku award ko?" Dariya sukayi gaba d'ayansu, Halia da Aisha suka kama hannun Aunty Farween dinning area suka huce, Halia ta ja mata kujera ta zauna su ma duk suka zazzauna, Aisha ce ta zuba musu abincin gaba d'ayansu, suna ci suna hira, Aunty Farween suna gama cin abinci ta huce d'akinta dan tayi wanka daman yunwar da ta kwaso ne yasa sai da ta fara cin abinci, Halia da Aisha kuwa falo suka dawo suka zauna bayan sun kwashe kwanukan abincin da suka ci sun kai su kitchen hirar duniya suka shiga yi abin gwanin ban sha'awa, Farween kuwa kai tsaya bayan an gama cin abinci d'akinsa ya huce ya kwanta a kan gado ya d'auki wayarsa ya kira Hajna, ringing d'aya, biyu ta d'aga wayar bakinta d'auke da sallama "Assalamu alaikum" Farween ya lumshe zara-zaran idanuwanshi yana jin wani irin dad'i yana ratsa dukkanin jikinsa jin sautin muryar sahibarta sa, a hankali ya bud'e baki cikin wani irin shauk'i ya amsa sallamar "Wa'alaikumussalam matata, da fatan kina cikin koshin lafiya" Yay magana har lokacin idanuwansa a rufe suke, yana hango kyakkyawan fuskar Hajna a ciki, Hajna ta ce "Lafiya alhamdulillahi da fatan kai ma haka sahibina" Tayi maganar tana sakin wani irin shu'umin murmushi kamar tana gabansa, Farween ya d'an bud'e idanuwansa a hankali fuskarsa kunshe da murmushi ya ce "Ina lafiya kamar yadda kike, wato kin manta dani ko Sweetheart baki damu da ki kirani ba sai dai ni na kiraki" Hajna ta tashi daga kwancen da take fuskarta kunshe da damuwar maganar da Farween yay mata "Kana tunanin cewar ba na sonka ne?? To wallahi na rantse maka da Allah ina sonka sosai fiye da yadda ka ke tunani ina sonka! Ina sonka!! so tsantsa nake yi maka ba na yaudara ba, kuma tunda ka ce ba na kiranka ka yi hak'uri daga yau zan dinga kiranka har sai ka gaji" Tana gama magana ta kashe wayar Farween wanda shauk'i ya gama kasheshi jin ta kashe wayar yasa yay saurin kallon wayar cike da mamaki, kiran Hajna ne ya shigo wayarsa ya saki murmushi ya d'aga tare da cewa "Wato shine ki ka kashe wayar ko??" Hajna ta ce "A'a kawai dai so nake na nuna maka na damu da kai ne shiyasa na kashe wayar ni na kira ka" Farween ya ce "Nagode sosai matata naji dad'in maganganunki sosai nima ina sonki sosai fiye da tunanin me tunani son da nake miki ba zai tab'a misaltuwa ba" Daga nan suka cigaba da hiran soyayyarsu cikin so da k'aunar juna, sun d'auki kusan mintina 40 suna waya sannan daga k'arshe kowannansu ya kashe wayar cike da kewar junansu.

Yau aka kai kayan laifen Hajna inda aka tsayar da ranar bikin nan da sati d'aya, Halia ma an kawo kayan laifenta inda aka saka ranar bikin d'aya da na Farween, Halia ta ji ta k'ara son angon na ta Musaddam, wani irin sabon sonsa ne yake ratsa ko ina na jinin jikinta, a 'bangaren soyayyar Farween da Hajna kuwa sai abin da ya cigaba dan kullum cikin nunawa junansu soyayya suke kullum sai Hajna ta kirasa a waya kusan sau ashirin shima kuma haka, ranar muke jira yau gata ta zo, duk abin da aka saka lokaci to dole sai ya zo a yau aka fara bikinsu Farween da Halia za'ayi dinner 7pm na dare a wani babban waje da suka kama, tun da safe Farween ya je ya d'auko Hajna ya kawota gida, wajen gyaran jiki Aunty Farween ta kai su ita da Halia aka shiga gyarasu sosai, sai wajen k'arfe 4pm suka dawo daga wajen gyaran jikin, Farween ya tura mota aka je Ajiyawa aka d'ebo su Umma da sauran dangin Hajna aka kawosu gida domin su ma su halacci dinner, kamar yadda aka tsara k'arfe 7pm dai-dai motoci suka jeru a farfajiyar gidan kowa ya shiga aka saka amaren biyu a mota d'aya suka shiga nufi wajen dinner, suna zuwa babban wajen kowa ya shiga Halia ta fito Musaddam wanda zuwansa kenan ya kama mata hannu suka shiga wajen, Hajna kuwa k'in fitowa tayi ta dinga waiwayen inda zata hango Farween ganin bata ganshi ba sai ta fara kuka, ta shiga kiran numbersa.

Ji tayi an bud'e motar an shigo bata d'ago ba sai tayi tunanin Aisha ce, muryarsa taji ta doki dodon kunnanta "Wayyo ni na saka amaryata kuka" Da sauri Hajna ta d'ago tana dariya ji tayi kamar ta rumgumeshi amman sai ta tuna babu aure a tsakaninsu dashi har yanzu, kura masa kyawawan idanuwanta tayi tana kallonsa ko kiftawa ba ta yi, wata tsadaddiyar shadda ce a jikinsa kalar kayanta blue colour sai wani shek'i take "Kaii ma sha Allah! Kayi matuk'ar yin kyau" Farween ya ce "Ai ban kai ki ba sarauniyar kyau" Dariya sosai Hajna tayi cikin shagwab'a ta ce "Babu wani bayan ma sai da kasa kwalliyar ta goge" Farween ya ce "Ai ni a wajena kin fi kyau a haka sosai kawai dai ban ji dad'i ba da ki ka yi kuka, kwalliyar da aka yi min ta goge" Hajna ta ce "Rashin ganinka da ban yi ba ne ya sani kuka, kuma da baka zo ba kuka zai ta yi ba zan dena ba" Farween ya zaro ido "So ki ke kiyi min muguwar asarar hawayen sweetyna" Hajna saki wani irin murmushin jin dad'i ta ce "To mu tafi kar ayi ta jiranmu ko??" Bud'e motar yay ya fita ita ma ta fito ya kama hannunta suka shiga gurin aka ganinsu mutanan gurin suka shiga tafi ji ka ke raf-raf, Hajna ta kalli inda Halia da Musaddam suke wad'anda su ma suka saka kaya iri d'aya ash colour sun yi kyau sosai kuma sun dace da juna sosai murmushi ta sakarwa Halia lokacin da suka had'a ido da ita, ita ma murmushin tayi mata, Hajna suka k'arasa wajen da aka tanadar musu suka zauna, Hajna tana k'arewa wajen kallo tabbas wajen ya tsaru sosai kuma da dukkan alamu ba k'aramin kud'i aka saka ba wajen kama wajen, nan aka shiga gudanar da shagalin biki, an ci ansha sosai sai wajen k'arfe goma sannan aka fito daga wajen Farween ya kama hannun Hajna suka shige motarsa ya ja ya nufi gida, Halia ma a motar Musaddam ta koma gida, Hajna suna isa gida bata zame ko ina ba sai d'akinsu Aisha wanka tayi ta saka waya rigar baccinta kwanciya tayi saboda ta gaji sosai, Farween shima d'akinsa ya shiga ya kwanta bayan ya rage kayan jikinsa bacci me nauyi yay awan gaba dashi.

Kwana hud'u aka yi ana bikinsu Farween yau lahadi ya kama za'a d'aura auren Farween da Hajna sai kuma Halia da angonta Musaddam da misalin k'arfe sha d'aya aka d'aura auren, anyi shagali sosai amare sun sha kyau iya kyau, anyi b'arin kud'i sosai mutane an cika ciki dam, wajen k'arfe shida motocin kai amare suka jeru a farfajiyar gidan, aka fito da amaren fuskarsu lillibe a cikin mayafi, kowacce aka sakata a mota suna ta faman rera kukan rabuwa, gidan Hajna aka fara zuwa kasancewar ta gidanta ya fi kusa akan na Halia, suna shiga kai tsaye bedroom d'inta aka nufa da ita, a tsakiyar gadon aka zaunar da ita tana faman kuka, suka yi mata nasiha sosai sannan suka fito aka nufi gidan Halia ita ma nasihar aka yi mata sosai sannan kowa ya huce gidansa.................👩🏼‍🦯✍🏽

Anan zan dasa aya................📚✍🏽


ALQALAMI YAFI TAKOBI
[8/29, 15:57] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

https://www.wattpad.com/user/QUEENNASMERH08?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
PAGE 91-92
*********************

Ɓangaren Farween kuwa yana hanyar zuwa, dan daga inda yake zuwa gida akwai nisa sosai, farinciki ya cika ranshi fal, sai gudu yake sharawa kasancewar titin ba mutane sosai, ya, ƙagara ya ga hasken idaniyarshi, wani ɗan ƙaramin murmushi ya saki, sannan ya ɗauki wayar da niyyar kiran Hajna. A ɓangarenta kuwa, gabanta ta ji yana faɗuwa, bata san miyasa ba amma fargaba ya mamaye ta, ta rasa miyasa amma haka kawai take jin rashin kwanciyar hankali, tana cikin wannan yanayin ne wayarta ta shiga ƙara ganin baƙuwar number yasa ta yi sauri ƙura ma wayar ido, har ta gama ruri bata ɗaga ba, kiran ne ya sake shigowa, cikin firgice ta ɗaga wayar, bata wani fahimtar me ake cewa, kuma muryar tayi ƙasa, da alama network bazai bari ka gane mai muryar ba, ji tayi an ce “ki fito ki tarbi mijinki waje mana ", shiru tayi, dan ita bata taɓa ganin anyi haka ba, “Haba wifey yanzu bazan samu wannan ba" ta sake jin muryar ta daki kunnanta, ta buɗe baki zata yi magana ta ji an katse kiran, tashi tayi badan ta so ba, dai-daita natsuwarts tayi, sannan ta fito, wata mota ce baƙa tinted black duka a glass ɗin, bazaka iya ganin wanda ke ciki ba, tsaye tayi tana kallon motar, wayarta tayi ƙara, da sauri ta duba ganin saƙo yasa ta buɗe da sauri, ki ƙaraso cikin motar habibatyna, so uku tana karanta saƙon sannan ta nufi motar, buɗe motar tayi ta shiga dai-dai lokacin ta ji an watsa mata abu a fuska, luuuuuuuu ta faɗa kan kujera tana ganin duhu-duhu, hannunta ta ɗaga alamun kai ne, amma sai idonta ya rufe, motar aka ba wuta, da gudu ya fita daga gidan, wanda haka yayi dai-dai da isowar motar Farween, dan sosai hankalinshi ya tashi ganin yana kiran Hajna amma user busy.


Da kallo ya bi motar da ta fita, kamar an tsikare shi ya bi bayan motar da ta riga ta mishi nisa, gudu su ke yi kamar zasu tashi sama gashi dare ya fara yi, dan agogo ya nuna ƙarfe 10:30, waya Farween ya ɗauka, “hello Ahmad dan Allah fito ta gurin maitama, ina so ka taro wata mota ta gaba ina bayanta ", “ohk to yayi Farween dama ina waje", juya mota Ahmad yayi ya hau titi, gudu su ke ta faman yi, Farween kuwa har yanzu be daina kiran Hajna ba, amma wayarta bata shiga, number inspector naga yayi dialing, bugu biyu tayi ya ɗaga, “hello Farween me ya faru ", cikin tashin hankali Farween ya mishi bayanin komai, “yanzu abunda za'ayi bari mu fara biya gidanka mu tabbatar idan matarka tana nan" inspector ya faɗa, Farween yace “ohk to yayi ", nan ya kashe waya.

Sai yanzu yake tunawa da saƙon da wata baƙuwar number ta turo mishi ɗazu bayan an ɗaura Aure, (ka sani Hajna ba taka bace, Hajna tawa ce kuma zan iya yadda zan iya na raba ka da ita, har abada), dafe kai yayi “ohhhh! My God" ya faɗa yana buga hancin motar, cin burki yayi sanadiyyar motar da ke gabanshi ta tsaya, buɗe mota yayi ya fito, wanda yayi dai-dai da fitowa sojoji, daga ko ina su ka zagaye wannan baƙar motar.

Buɗe baƙar motar aka yi, sai ga wani babban mutum kuma kyakkyawa ya fito daga ciki, da kallo Farween ke bin shi, “Qaseem, kai? "Farween ya faɗa a firgice, Qaseem da ko a jikinshi yace “ni ne kuma ko za'a kashe ni bazan baka Hajna ba, yanzu zan kashe ta gabanka, dan da Hajna ta yi zaman aure da kai gara kowa ya rasa", Ahmad ne ya nuna mishi ankwa yace “mun kamaka da laifin garkuwa da mutane, wannan shi ne karo na uku", murmushi Qaseem yayi yace “ kuma ba zai zama na ƙarshe ba ", ankwa aka saka mishi, sannan sojoji su ka saka shi gaba, juyowa yayi yace “na tafi amma zan dawo, Farween ni bala'i ne a rayuwarka, kuma sai na tabbatar baka yi farinciki ba", murmushi kawai Farween yayi sannan ya buɗe motar da Qaseem ya fito daga ciki, Hajna ya gani kwance kamar gawa ciki, da sauri ya ɗauke ta, su ka nufi asibiti, yana zuwa ya likita bayani, nan aka jona mata ruwa, sannan aka fara dudduba ta, babu wani rauni a jikinta, kuma ta suma ne saboda powder da aka watsa mata, dan haka likita ya faɗa mishi ba wani abun damuwa bane, zuwa gobe zata farka.


Zama yayi gefenta, tare da ɗaura kanta a ƙirjinshi, a hankali ya shiga shafa kanta, dai-dai kunnenta ya kawo bakinshi, sannan ya furta “ina sonki Hajna, ko kaɗan bazan juri rasa ki ba, na miki alƙawari daga yau wani bazai sake taɓa ki ba ", be yi barci ba har safe yana kallonta, shi ne taɓa jin son wata ba yadda ya ji akan Hajna, be taɓa tunanin zai yi aure ba, amma ganin Hajna da yayi a karon farko ya saka mishi sha'awar aurenta, Hajna ta bashi rayuwar da yake buri, ganin haske ya fara fitowa yasa ya tashi ya nufi masallaci domin yin sallah.


Ƙarfe 7:38 ya shigo ɗakin, amma har yanzu bata farka ba, zama yayi gefenta, ya shiga hura mata iska, a hankali ta shiga buɗe idonta, har ta sauke su a kan Farween, murmushi ta mishi, cikin murya can ƙasa yace “Kin tashi lafiya ", gaɗa kai tayi tana murmushi, ɗakin ta ƙarewa kallo sai yanzu ta tuna jiya ta ga Qaseem, “me yasa aka kawo ni nan?" ta faɗa tana tashi zaune, “Qaseem ne yayi garkuwa da ke, a lokacin duk na firgita, ina tsoron kar na rasa ki shiyasa na kawo ki nan ", dariya ta fara mishi, sannan tace “ashe har haka kake sona? ", “matso kusa ki ga adadin yadda nake miki", ya faɗa yana fizgota jikinshi, kallonta yake ido cikin ido, rufe idonta tayi da sauri ta jaye jikinta “nan fa asibiti ne " ta faɗa, “to sai mi, ke fa matata ce", “ummmm ni dai bari na je nayi sallah na makara ", tashi tayi ta nufi toilet, ta ɗan jima ciki sannan ta fito ta nufi wata ƴar carpet, gyalenta ta yafa kasancewar babban ne, sannan ta yi sallah, bayan ta gama ne likita ya shigo, “ah sauƙi ya samu sai zuwa gida", likitan ya faɗa yana miƙawa Farween takardar sallama.



Anan zan dasa aya.


ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️♻️♻️♻️[8/30, 15:37] Queen Nasmah✍️: *♻️♻️HAJNA♻️♻️*

Mallakin: Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya
https://www.wattpad.com/user/QUEENNASMERH08?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
Page 93-94
****************

Halia ce zaune a jikin Musaddam tana zuba masa shagwab'a gaba d'aya ta narke a jikinsa, shi kuma sai biye mata yake yi yana lallab'ata kamar kwai, wata rigar bacci ce shara-shara iyakarta guiwarta a jikinta tayi matuk'ar yi mata kyau sosai"Sorryy babyna har yanzu da zafi ko??bari na gasa miki gurin zaki daina jin zafin kinji" Halia ta langwab'ar da kai tare da cewa "A'a ba na so" Musaddam ya ce "No kina so babyna ba zan saka miki ruwan zafi me zafi sosai ba" D'aukarta yay kamar wata jaririya suka shige bedroom, ni kuwa Queen Nasmarh nace Halia asha soyayya lafiya ni kam nayi wajen su Hajna na ji wace wainar ake toyawa.

Sai da aka tabbatar da taji sauk'i sosai, Farween ya kama mata hannu suka k'arasa wajen da motarsa, take ya bud'e mata ta shiga mazaunin me zaman banza shima ya zagaya mazaunin driver ya ja motar suka nufi gida, suna zuwa me gadi ya wangale musu gate d'in gidan ya fito da sauri ya zagaya wajen da Hajna take ya kamata ta fito daga cikin motar, hanyar da zata sadasu da babban falon gidan suka nufa yana rik'e da ita ji yake kamar Qaseem zai dawo ya k'ara d'auke masa Hajnarsa daga garesa, suna shiga falon ta ya taimaka mata ta zauna a kan kujera ta kallesa sosai bayan shima ya zauna kusa da ita ta ce "Nagode sosai Sahibina ka nuna min tsantsar kulawar da ta dace da ni, na ji dad'i sosai na ji dad'i fiye da yadda baka tunani ina kaunarka sosai Noorul Qalbi" Tayi maganar tare da rumgumeshi tana kuka, murmushi Farween ya dinga sakar mata tare da d'agota ya zuba mata kyawawan idanuwanta ya ce "Haba Sweetheart menene na kuka?? Ko so kike yi zuciyata ta buga???" Da sauri Hajna ta girgiza masa kai tare da cewa "Ba na so zuciyarka ta buga dan idan har zuciyarka ta buga to ka tabbatar da cewa ko second d'aya tawa ba za ta yi ba zata buga ita ma, sonka a cikin jinin jikina yake Yaya Farween ina sonka ban san me zan yi na nuna maka irin son da nake yi maka ba dan ba zai tab'a kwatantuwa ba" Farween yace "Ina so inji d'umin k'auna" Hajna ta yi dariya sosai har da rik'e ciki tace "Nima ina so inji d'uminta" Farween ya ce "Hmmmm!" Da sauri Hajna ta ce "Menene ka ce hmm kuma??" Farween ya ce "Babu komai kawai dai ina son na ga kina cikin farin ciki ne, hakan yana sakani inji dad'i sosai koda kuwa ba na cikin farin ciki indai na ganki kina dariya ko kina farin ciki nima ina tsintar kaina cikin farin ciki matsanancin gaske kuwa" Hajna ta ce "Nima haka Noorul Qalbina" Haka dai suka wuni cikin nunawa junansu tsantsar soyayya har dare ya yi, misalin k'arfe 8:00pm na dare Hajna tana kwance a kan makeken gadon d'akin, Farween yana kusa da ita a zaune hannunsa rik'e da wata rigar bacci ya kalli Hajna yace "Sweetheart tashi na saka miki rigar nan, nasan zatayi miki kyau sosai ni bacci nake so nayi" Yay maganar tare da kwantar da kansa a k'irjinta, murmushi Hajna tayi tace "To Noorul Qalbi" Tayi maganar tare da yunk'urawa tana kok'arin tashi, amman Farween ya gama sakar masa nauyinsa, hakan yasa ta kasa tashi.

"To Noorul Qalbi ka tashi daga jikina, idan yaso sai na tashi ka saka min rigar" Farween yace "A'a ba zan tashi ba ni na ji dad'in kwanciyar da nayi, idan kuma bakya so na rab'eki to sai ki fad'a min" Hajna ta ce "A'a ba haka ba ne wallahi kawai daman da kace na tashi zaka saka min rigar ne shiyasa, amman ka cigaba da kwanciya idan bakaji dad'in kwanciyar ba ma ka fad'a min sai na gyara" Farween yay murmushi "Sweetheart ba sai kin saka rigar ba, ina son ki nuna min irin son da kike yi min yau d'in nan" Hajna ta fahimci inda zancen Farween ya nufa dan haka tace "Duk abun da ka ke so kayi dan a shirye nake dana nuna maka irin son da nake yi maka" ta ƙarasa maganar gabanta yana faɗuwa, dan idan ta tuna cewa Farween ba shi ne mutum na farko da zai kusance ta ba, sai ta ji duniyar duk ba daɗi, Zib d'in gaban rigarta ya kalla sannan ya saka hannunsa ya fara zuge shi a hankali, bayan ya gama zuge rigar yay wurgi da ita k'asa sannan ya d'agota kad'an ya cire mata bra d'inta ita ma yay wurgi da ita, haka dai ya cire mata gaba d'aya kayan jikinta, bakinsa ya saka akan k'irjinta yana tsotsa, Hajna ta lumshe ido tana jin wani irin dad'i yana ratsata, Farween kuwa wani irin nishad'i ne ya ziyarci zuciyarsa da gangar jikinsa gaba d'aya nan da lula wata duniyar ta daman nan ya shiga tsotsar ko ina na jikinta irin yadda Hajna tai-ta bashi had'in kai ne yafi burgeshi haka dai suka raya wannan daren cikin farin ciki da shauk'i, ya ji daɗi sosai, dan in ba an faɗa mishi ba bazai ce wani ya taɓa kusantarta ba, sosai jikinta yasha gyara dan Umma sai da ta mata gyara na musamman.

Washa gari da sassafe wajen k'arfe shida Hajna ta tashi daga bacci kallon Farween tayi wanda ya kwanta gaba d'aya a jikinta yana bacci, tunani ta fara yi ya zata yi ta samu ta zame dan taje tayi musu girki, A hankali ta shiga ture Farween daga jikinta wata iriyar k'ara ta saki lokacin da ta d'aga fuskar Farween ashe bakinsa a kan k'irjinta ya rik'eshi sosai ita kuwa bata lura ba ta d'aga fuskar wata iriyar azaba ta ratsa dukkanin gab'ob'in jikinta, Da sauri Farween ya bud'e idonsa "Meya faru sweetheart??" Ya tambayeta cikin tashin hankali, baki Hajna ta turo hawaye na zuba daga cikin idanuwanta "Ba kai bane ba" Farween muryarsa na rawa ya ce "Menai miki??" Hajna cikin muryar kuka ta ce "Kawai na zo zan d'aga ka daga jikina zanje nai girki sai"..... Kuka ne ya ci k'arfinta jin irin zugi da gurin yake yi mata.

Rumgumeta yay sosai dan ya fahimci abin da yay mata "kiyi hak'uri sweetheart ba zan k'ara ba kinji matar so" K'ank'ameshi tayi sosai tana goge hawayen kan fuskarta ta ce "Bakomai ya huce" Tashi yay ya d'auketa cak suka shige toilet wanka sukayi tare, ya fito yana d'auke da ita a hannunsa kwantar da ita yay a kan gadon, ya nufi drower da aka saka mata kayanta ya d'auko wata atamfa pink da ratsin fari-fari a jikinta ya dawo wajen da take kwanta ya saka mata tayi kyau sosai ya fasa mata turarurruka masu kamshi sannan ya tashi shima ya shiga shiryawa, kitchen ya shiga ya soya musu dankali da kwai ya dawo ya zauna kusa da ita yana bata a baki, tana ci ita ma tana basa yana ci har suka gama cin abincin.

Haka dai ranar suka wuni cikin farin ciki kowa yana kok'arin ganin ya nunawa d'an uwansa soyayya.

A yau aka yankewa Qaseem hukuncin d'aurin rai da rai sakamakon kamashi da akayi yana garkuwa da mutane, Ni kuwa nace to Qaseem aje a girbi abin da aka shuka.

*BAYAN WATA BIYU🤞🏽*

Hajna da Farween soyayya sai abun da ya k'aru yau Hajna ta tashi da wani matsanancin zazzab'i da ciwon kai, hankalin Farween yay matuk'ar tashi ya shirya Hajna cikin wata doguwar rigar abaya ya

Please Login or Register in order to submit comment