Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

biyun suka tsaya, kallon su yake yi daga tsakiyar gado, a hankali suka fara takowa har gaban shi, ɗaya tayi gefen hannun shi na dama ɗayar kuma tayi hagu, hannayen su suka ɗaura akan hannun shi a hankali suna mishi tafiyar tsutsa a jiki, wani ihu yake saki na daɗi, su kuma suna cigaba da yi, zaren dake gefen rigar su ya warware, ai kuwa rigar su ta faɗi, asalin surar jikin su ta bayyana, da hannun shi ɗaya yake kama boobs ɗinsu yana murzawa, suma ɗin sun rikice sai wani faɗa mishi suke yi a jiki yana rufe ido, dana ga abun ba irin na mu bane ba shiri na ja ƙofar ɗakin na gudu dan ido na basu iya ɗaukar wannan abun.😂😂

     A ɓangaren Hajna kuwa fira suke da Fahna “Hajna kinsan me Alhaji musa so yake na kwana biyu gurin shi ", Hajna tace “me zaki mishi", “biyan buƙata mana"Fahna ta faɗa, Hajna tace “to ya zaki yi da Baba, kinsan kamar Baffa yake "Fahna tace “yo Inna zata ce mishi naje gusau kwana biyu zanyi ma ƙanwar ta", shiru Hajna tayi tace “to ke baki jin tsoro ", “tsoron me zanji Hajna, bariki fa akwai riba, ga daɗi ga kuma kuɗi" Fahna ta faɗa, Hajna tace “ni ai bazan iya ba ", Fahna tace “baki dai so ba", Hajna tace“ naji  mu bar zance, Allah ya tsare hanya ", nan suka taɓa hira da zata tafi Fahna tace “muje waje ki rakani ƙofar gida sai muyi hoto", ba tare da Hajna ta kawo komai ba suka fita suka dinga ɗaukar hoto a waje, har sai da baban Fahna ya zo wucewa, kasancewar yafi Baffa tsanani ya dinga musu faɗa wai ba tarbiya bace suna hoto a waje, gaida Baba Hajna tayi sannan ta koma cikin gida, ita Fahna gida ta shiga ta soma gyara kayan ta, inna tayi wa Baba maganar zuwan Fahna ziyara, da kamar bazai yadda ba dan ranshi ya bashi wannan tafiyar tsiya ce, amma inna ta sa kuka abunki da mata, dole ya haƙura ya bar Fahna ta tafi, a cewar sa kwana uku kawai ya yadda tayi kuma shi da kanshi zai je ɗauko ta, Fahna kuwa ba ƙaramin daɗi taji ba dan dama Alhaji musa Abuja zai je da ita da ta isa gusai, tana da kwana biyu tare da shi, a daɗin ta 💃💃💃💃💃💃idan suka dawo zata gidan aunty kareema sai Baffa ya ɗauke ta, amma inna tace mishi a'a ita a dole kwana biyar zata yi, dole ya yadda dan shi mutum ne da baya son yawan rigima.

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya.

ALQALAMI YAFI TAKOBI

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writters_ )

https://www.facebook.com/Zamfara-Writers-Association-zamwa-110643447448245/

SHARE
AND COMMENTS PLSSSS 🙏❤️
[8/17, 09:32] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

PAGE 5-6
***************'
Office ya nufa inda oga ke kiran sa, a ƙofar shiga meeting ɗin ya haɗu da Farween, kallon wulaƙanci yake ma Farween dan a duniya ba wanda ya tsana irin Farween, a ran Farween murmushi kawai yayi yace Qaseem kenan Allah ya maka magani, to masu karatu kunji dai wannan sarkin faɗin ran sunan shi Qaseem.
      A meeting hall ɗin suka zauna inda kowa yayi shiru yana jiran abunda za'a ce, kallon kallo ake yi tsakanin Qaseem da Farween, jin gyaran muryar ogan su ne yasa suka maida hankalin su, bayani yayi akan cigaban da za'a kawo a company ɗin da kuma ƙarin salary ma kowane ma'aikaci.
 
  Meeting ɗin yayi kyau sosai, kamar dai ɗazu a ƙofar fita hall ɗin yayi karo da Farween, wani jawo shi yayi yace “kai wani irin mutum ne, taya zaka na bibiya ta, nasha faɗa maka ni ko hanya bana fatan ta haɗani da kai ", murmushi Farween yayi ma kashe zuciyar maƙiyi sannan yace “ni bani da lokacin kula sakarai irin ka, idan baka son ganina ka kashe ni mana", maganar da Farween yayi tayi matuƙar ɓatawa Qaseem rai, amma sai ya haɗe rai ya wuce da kallo Farween ya bi bayan Qaseem, cikin kallo irin na natsane ka, shi kanshi ya tsane Qaseem saboda mugun halin shi.

     Kai tsaye gida Qaseem ya wuce, already anyi magrib, wanka yayi sannan ya ɗauro arwala ya zo yayi sallah, parlor ya dawo ya zauna, yana kallo, har yanzu ma'aikata na kai-kawo a gidan, kowa sai aiki yake yi.

**********
AJIYAWA
  Kwance take akan katifar ta, kasancewar daren jiya anyi ruwa duk sun jiƙata, dan karan ta aka rufe samman ɗakin ta bazai hana ruwa kaiwa ba, zazzaɓi ya rufe ta, Umma na gani zaune daga gefen ta tana jiƙa mata maganin gargajiya, bayan ta gama ne ta bata sannan tace “Hajna bari naje na ɗebo miki yanɗori, a dafa miki, insha Allah zazzaɓin ki zai sauka", gaɗa kai tayi dan bazata iya yin magana ba.

Fita Umma tayi, bayan gidan su naga ta zagaya gurin daji ne, ɗibar yanɗori tayi sannan ta koma cikin gida, tukunya ta ɗaura a wuta sannan ta dafa maganin, Hajna na kwance a ɗaki Umma ta shigo da maganin ta bata, sauran tuwon jiya Umma ta ɗauko ta miƙa mata “karɓi maza ki cinye, yanzu zazzaɓi zai sauka bari na je na gyara ɗaki na duk ruwa sun ɓata shi.

Ɗakin ta tashiga, masu karatu kar ku so kuga ɗakin su Umma ashe ɗakin Hajna Aljannar duniya ce akan na su umma, duk saman gurin ya hude, ɗakin duk ruwa sun ɓata shi, idon Umma ya cika da hawaye tace “ya Allah ka mana sassauci " gyara ɗakin tayi sannan ta gyara ɗakin Hajna, lokacin barci mai nauyi ya ɗauki Hajna.

   Bata farka ba sai da aka yi sallar azahar, wanka tayi sannan tayi sallah, tana saune a tsakar gidan su Baffa ya dawo da leda a hannun shi, ya miƙawa Umma sannan yayi wa Hajna ya jiki, abinci Umma ta ɗaura, suka dawo suna fira, Hajna kam shiru tayi dan bata magana in dai su Baffa na magana.

    Suna zaune Umma ta zuba musu abinci suna ci, Fahna ta shigo, zaunawa tayi ta gaida Baffa, “Lafiya ƙalau Fahna ina iro", cewa da mahaifin ta wanda ya kasance babban aminin Baffa, “yana gida "Fahna ta faɗa, Baffa yace “to ki gaida shi", “insha Allah "Fahna ta faɗa tana kama hannun Hajna suka shige ɗaki, da kallo Hajna ke bin ta, “wai minene kika wani jawo ni ɗaki" Hajna ta faɗa tana haɗe rai, Fahna tace “nifa wuya ta dake kenan ba'a miki abun arziki ", Hajna tace “wane abun arziki, ke kina da maganar da ta wuce ta maza ne", Fahna ta ɓata rai tace “to ai hanyar da ake yin kuɗi kenan, Hajna sai in baki son gaskiya amma kinsan dole sai an bi maza za'a yi kuɗi "Hajna tace “ke kike ganin haka ni ban gani ba, kuma hanyar arziki zata zo ta inda banyi tsammani ba, kar ki sake min maganar nan", Fahna tace “ni bazan gaji da jan ra'ayin ki ba, tabbas watarana zaki fahimta", Hajna yi tayi kamar bata ji me Fahna ke cewa ba, ganin Hajna bata karɓi zancen ta ba yasa suka canza labari.

    A ɓangaren Qaseem kuwa bayan yayi sallar isha ɗaki ya wuce ya latsa wayar shi, da misakin ƙarfe 9:30 na dare naga ya danna wani abu cikin minti 5 sai ma'aikatan nan nashi su biyar sun shigo, kallon su nake yi a raina nace su kuma waɗannan me ya kawo su nan cikin dare, kallon su naga yana yi, lokaci ɗaya naga ya nuna mutum biyu daga cikin su, sauran suka fita, biyun suka tsaya, kallon su yake yi daga tsakiyar gado, a hankali suka fara takowa har gaban shi, ɗaya tayi gefen hannun shi na dama ɗayar kuma tayi hagu, hannayen su suka ɗaura akan hannun shi a hankali suna mishi tafiyar tsutsa a jiki, wani ihu yake saki na daɗi, su kuma suna cigaba da yi, zaren dake gefen rigar su ya warware, ai kuwa rigar su ta faɗi, asalin surar jikin su ta bayyana, da hannun shi ɗaya yake kama boobs ɗinsu yana murzawa, suma ɗin sun rikice sai wani faɗa mishi suke yi a jiki yana rufe ido, dana ga abun ba irin na mu bane ba shiri na ja ƙofar ɗakin na gudu dan ido na basu iya ɗaukar wannan abun.😂😂

     A ɓangaren Hajna kuwa fira suke da Fahna “Hajna kinsan me Alhaji musa so yake na kwana biyu gurin shi ", Hajna tace “me zaki mishi", “biyan buƙata mana"Fahna ta faɗa, Hajna tace “to ya zaki yi da Baba, kinsan kamar Baffa yake "Fahna tace “yo Inna zata ce mishi naje gusau kwana biyu zanyi ma ƙanwar ta", shiru Hajna tayi tace “to ke baki jin tsoro ", “tsoron me zanji Hajna, bariki fa akwai riba, ga daɗi ga kuma kuɗi" Fahna ta faɗa, Hajna tace “ni ai bazan iya ba ", Fahna tace “baki dai so ba", Hajna tace“ naji  mu bar zance, Allah ya tsare hanya ", nan suka taɓa hira da zata tafi Fahna tace “muje waje ki rakani ƙofar gida sai muyi hoto", ba tare da Hajna ta kawo komai ba suka fita suka dinga ɗaukar hoto a waje, har sai da baban Fahna ya zo wucewa, kasancewar yafi Baffa tsanani ya dinga musu faɗa wai ba tarbiya bace suna hoto a waje, gaida Baba Hajna tayi sannan ta koma cikin gida, ita Fahna gida ta shiga ta soma gyara kayan ta, inna tayi wa Baba maganar zuwan Fahna ziyara, da kamar bazai yadda ba dan ranshi ya bashi wannan tafiyar tsiya ce, amma inna ta sa kuka abunki da mata, dole ya haƙura ya bar Fahna ta tafi, a cewar sa kwana uku kawai ya yadda tayi kuma shi da kanshi zai je ɗauko ta, Fahna kuwa ba ƙaramin daɗi taji ba dan dama Alhaji musa Abuja zai je da ita da ta isa gusai, tana da kwana biyu tare da shi, a daɗin ta 💃💃💃💃💃💃idan suka dawo zata gidan aunty kareema sai Baffa ya ɗauke ta, amma inna tace mishi a'a ita a dole kwana biyar zata yi, dole ya yadda dan shi mutum ne da baya son yawan rigima.

Haɗin guiwar : Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya.

ALQALAMI YAFI TAKOBI

📚🖊️ *ZAMWA* 🖊️📚
( _Zamfara writters_ )

https://www.facebook.com/Zamfara-Writers-Association-zamwa-110643447448245/

SHARE
AND COMMENTS PLSSSS 🙏❤️
[8/17, 09:32] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️

Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 7-8

******************
Kamar yadda Fahna ta tsara haka kuwa aka yi, da isarta tashar motar gusau ta kira Alhaji Musa, ba'a yi minti 10 ba sai gashi ya zo, ɗaukar ta yayi suka kama hanyar abuja.

   A ɓangaren Hajna kuwa wanka tayi ta shirya cikin kayan makaranta, a ƙofar gida ta samu Baffa, “Baffa ni zan wuce sai na dawo ", kallon ta yayi yadda taci kwalliya kamar me shirin zuwa wani guri yace “yanzu Hajna zaki makaranta ma sai kinyi kwalliya?", Umma ce ta iso ƙofar gidan dan ta shiga gidan su Fahna gurin inna su gaisa, dama duk sata tana zuwa su gaisa “kai ka fiye rigima wallahi, yanzu minene a ciki dan tayi kwalliya" Umma ta faɗa, kallon Umma yake da mamaki yace “wai ke kullum baki fahimtar abunda nake nufi ne", Umma tace “fisabilillahi yarinyar nan tana iya ƙoƙarin ta, shi fa yaro ba'a matsa mishi ", Baffa yace “Jamila ki fita ido na fa", kallon shi tayi tace “Allah ya baka haƙuri, ke kuma Hajna Allah ya baki ikon haƙuri da mu ".

(Masu karatu in kun fahimci rayuwar umma mutum ce da bata son ana matsawa yaro, wanda ta wani ɓangaren tana da gaskiya, matsawa yaro bazai hana shi lalalacewa ba in kuka buga misali da Fahna duk tsananin mahaifin ta ga yadda take, amma kuma haka baya nufin kada ku sawa yaran ku ido)

    Tashi Hajna tayi ta shiga cikin gida, wanke fuskantar tayi sannan ta dawo ta fita, a ran Baffa kuwa cewa yayi ina fatan ki fahimci son ki nake shiyasa nake baki tarbiyar da kowa ne uba yake ba ɗan sa.

    Mamakina Hajna ba makaranta ta nufa ba, bayan gari ta je ta zauna tana kallon mutane masu wucewa, har sai da aka tashi daga makaranta sannan ta dawo gida.

A ɓangaren Fahna kuwa ƙarfe huɗu suka isa garin Abuja, inda Alhaji musa ya ɗauki waya ya kira abokin shi yake faɗa mishi yana cikin garin Abuja yanzu zasu zo gidan shi.

    Masu karatu nayi matuƙar mamaki da naga sun tsays gaban gate ɗin Qaseem buɗe gate ɗin aka yi suka shiga ciki. A parlor suka same shi zaune, ƴan mata guda biyu suna mishi tausa, ɗaya a kan jikin shi, Alhaji Musa ya kalle shi yace “mutumina baka da sauƙi indai harka mata ne ", Qaseem yace “Alhaji Musa kenan, wannan ce sabuwar beb ɗin taka", Alhaji Musa yace “ka bari kawai yarinyar nan tayi ina gaya maka, ƴar gidan matsiya ta ce gaba da baya amma akwai daɗi ", Qaseem yace “to ka huta ga ɗaki can a kai ma ita, ni bari na gama da waɗannan", Alhaji Musa yace “ai baka sani ba harka da mace ɗaya daɗi ne da shi ", murmushi Qaseem yayi yace “nima na kusa kama ɗayar nan ai",“ kai dai kasani" Alhaji Musa ya faɗa yana tashi “ni zan shige sai gobe ", Qaseem yace “to yayi Alhajin ƴan iska ka fito lafiya".

(Ohh ni ƴar mutum biyu jikar mutum biyu ina ganin rayuwa😂 bari na bi su Alhaji Musa naga me suke ƙullawa)

  A ɗaki na same su Fahna tayi tuƙun-tuƙun da rai, “haba shalelen Alhaji ", “ni zaka kira ƴar matsiya ta" Fahna ta faɗa rai a ɓace, “sorry nayi kuskure za'a gyara ", “to wallahi ni ba irin sauran matan da kake ɗaukowa bane ka wulaƙanta, na fi gaban wulaƙanci, dan haka yazama na farko na ƙarshe"Fahna ta faɗa, Alhaji Musa yace “insha Allah za'a kiyaye yi haƙuri", haka ya dinga lallashin ta har ta haƙura, wanka ya shiga yayi, dan dama ita tana shigowa ɗakin ta shiga tayi wanka, minti 10 yayi a ciki ya fito, boxers kawai ya saka, ita ɗin rigar barci ta saka suka shige bargo.

Ni kuwa bazan iya binsu ba na fito abuna na basu guri 🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

    Qaseem kuwa ɗaki ya shiga kamar jiya sallah yayi sannan ya kwanta, da misalin ƙarfe tare ya  dannan wani abu a gefen gadon shi sai ga ƴan mata sun shigo, mutum ya zaɓa bana jiya ba sannan sauran suka tafi, tausa suka fara mishi, sannan yaja ɗaya jikin shi, ni kuwa na ja ƙofa na fito.

Washe gari da safe.

   Fahna suna zaune a parlor, Alhaji Qaseem ya sauko, kasancewar yau weekend ne bazai fita ba sai suka zauna suna ta fira, “kasan me Alhaji Qaseem bari na nuna maka hoton Alhaji Musa jiya a mota yana barci ya hangame baki "Fahna ta faɗa tana kwance a jikin Alhaji Musa", Qaseem yace “yauwa nuna min, dama Musa akwai barci "😂, miƙa mishi wayar tayi, Alhaji Musa yace “haba beb, ya zaki min haka kinsan fa nace karki nuna mishi", Qaseem da ke zaune sai da ya faɗi ƙasa dan dariya yace “to sai me in an nuna min kaifa shu'umin mutum ne ", dariya Qaseem ya cigaba da yi, scrolling yayi dan ya ga wani, unfortunately sai ya yaga hoto wata kyakkyawar yarinya, ƙoƙarin gaɗa yawu yake, ba shiri ya sarƙe, Alhaji Musa ya fara dariya, yace “mugu, ga abunda dariya ta haifar maka ai", ruwa yasa aka kawo mishi ya sha, sannan ya gyara zama, cigaba da scrolling yayi, wani guri yaga hoton guri kuma ya ganta tare da Fahna, gyara murya yayi yace “Fahna wacece wannan", Fahna da bata kawo komai a ranta ba tace “babbar ƙawa ta ce Hajna", lumshe ido yayi yace “wow Hajna suna mai daɗi, kuma kyakkyawar yarinya ", Alhaji Musa yace “ko dai ka faɗa ne", Qaseem yace “eh wallahi ni dai ta min, ya za kiyi ki haɗa ni da ita ", Fahna tace “ka hutar da kanka dan Hajna bazata saurare ni ba, na jima ina so ta shiga harkar nan amma taƙi, ni wallahi tausayin ta ma nake ji, abinci ma rasawa suke yi a gidan su", Qaseem da tunda Fahna ta fara magana yake kallon ta yace “Fahna so nake ki jawo hankalin ta yadda ya dace, ni kuma zan miki kyautar million uku da kuma mota sabuwa dal ", Alhaji Musa yace “wace yarinya ce wannan da har Qaseem yake so a harkar shi da zai biya waɗannan maƙudan kuɗi, abunda baka taɓa yi ba", Qaseem yace “ni ban damu da ko wacece ba in dai zan same ta to zan biya ko nawa ne, dan ajin ta ya min kuma zan zama na farko da zai yaga ta, ke dai Fahna kawai ki cika aikin ki ", Fahna kuwa jin an ambaci kuɗi har haka yasa ta amshi tayi jikin ta na rawa tace “an gama, kai dai kawai ka saka min number ka, kuma ka turo min hoton ka zaka ga aiki da cikawa, dan nasan ba macen da zata ganka ta ƙi ka", haka kuwa aka yi, number yasaka mata, sannan suka cigaba da fira.

    (to masu karatu kunji dai yadda Fahna da Qaseem suka, aje)

Abun tambaya anan shine, shin ko Hajna zata karɓi tayin da Hajna ta mata.

  Mu haɗu a next chapter dan jin yadda zata kasance.

LOVE U ALL READERS, NAGODE MUKU SOSAI, INA GANIN SOYAYYAR KU, NIMA INA YINKU.

Haɗin guiwar :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya

ALQALAMI YAFI TAKOBI 🏹🏹.

COMMENTS PLSSS 🙏❤️❤️
[8/17, 09:32] Queen Nasmah✍️: ♻️♻️♻️HAJNA♻️♻️♻️
Mallakin :Queen Nasmerh & Rabiatul Adawiyya
QUEEN NASMERH'S WATTPAD ACCOUNT KU NUNA MIN SOYAYYA KUYI FOLLOWING
https://www.wattpad.com/user/AsmaunanaLawalliman?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
****'' ***'****

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

PAGE 9-10
Wannan page ɗin sadaukar wa ne gare ki Nana khadi ❤️❤️❤️❤️ma rubuciyar almajiri ko attajiri, Allah ya ɗaukaki ya ɗaukaka Alqalami min ki, wannan page ɗin naki ne ke kaɗai ex mom😂💃💃💃💃, kiji daɗin ki.

***********************
  Bayan kwana huɗu, Fahna da Alhaji musa suka shirya tafiya, in Qaseem ya ɗauki dubu ɗari biyar ya bata kyauta, tafiya suke yi a mota suna fira, “wai dan Allah Alhaji Qaseem da gaske yake yi da yace zai bani kyauta kuɗi da mota? ", Fahna ta tambayi Alhaji musa cikin firar da suke yi, kallon ta yayi sannan yayi murmushi yace “har abunda yafi haka zaki samu in dai Alhaji Qaseem", jinjina kai Fahna tayi, idon ta fal cike da tambaya, Alhaji Musa yace “can da kike ganin shi, ɗan iska ne na ƙarshe, idan ya sauke ido akan mace baya ɗaukewa ", Fahna tace “wai wannan gidan sa ne", “ƙwarai kuwa, Qaseem da kike gani babban Alhaji ne, yana da kuɗi amma yana ɓoye wa, wata ma'aikata yake aiki, amma yana ɓoye musu koshi wanene, saboda ɓoye asalin sunan ahalin shi ", Fahna tace “amma miye ribar shi na yin haka", Alhaji Musa yace “nima fa ban sani ba ", Fahna tace “to ina iyayen shi suke", Alhaji Musa yace “ai baya da su, yana da yaya mace, kuma ba musulma bace, yana zuwa gurin ta ne duk bayan wata biyar ", Fahna tace “ikon Allah, amma to miyasa be yi aure ba", Alhaji Musa yace “a cewar sa wai matar aure bata gyara kanta kamar yadda karuwa ke yi, akwai lokacin da macen gida in ta kai bata gyara kanta musamman idan ta haifi yara da yawa, amma ita karuwa mai wayau bazata bari ta tsufa ba", Fahna ta jinjina kai cike da mamaki a ranta, suna cikin firar motar shi ta ciji burgi, dai ƙiiiiiiiii kake ji, motar ta tsaya, da sauri ya fita domin duba me ya faru, yafi awa ɗaya akan motar amma bata gyaru ba, gashi daji ne, sun yi nisa da gari sosai, Fahna ce ta fito daga motar “Baby me ya faru? "ta tambayi Alhaji Musa dake tsaye gaban motar, “Baby motar fa ta ɓaci ya kenan?", kallon shi tayi tace “mu ne mi mai gyara ", “ai babu mai gyara anan" ya faɗa, suna tsaye gaban motar ya taɓa wancan, ya taɓa wannan har dare yayi, agogo Fahna ta duba ƙarfe 10:00 na dare gashi barci take ji, gashi gobe da sassafe Baba zai zo ɗaukar ta, gashi basu ma ji rabin tafiya ba, basu da wani zaɓi daya wuce su kira Qaseem a turo musu mota, da wannan tunanin tayi barci cikin mota, Alhaji Musa wayar shi ya ɗauka ya kira
Qaseem ya shaida mishi abunda ke faruwa, da asuba motar da Qaseem ys turo musu ta iso, tsoro da fargaba fal ran Fahna, suka kama hanyar kusa wanda suke da kusan awa huɗu kafin su isa
**************************
A ɓangaren Baffa kuwa tunda ya fita sallar asuba be dawo ba, dan hankalin shi yaƙi ya kwanta da tafiyar da Fahna tayi, saboda haka ana gama sallah ya wuce tashar mota, motar ƙarfe 6:30 ya bi.

  Awa ɗaya yayi a hanya ya isa Gusau, kai tsaye adai-daita sahu ya tara ya  nufi gidan aunty kareema , a ƙofar gidan ya haɗu da ɗan ƙaramin yaron Kareema, “Muhammadu zo ", da gudu yaron yazo,

Please Login or Register in order to submit comment