Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTUBATA AKAN LAMBAR WAYA KAMAR HAKA 09066386347*

*DAN ALLAH KU SHARING MUN*

*COMMENTS*
*&*
*SHARE*
*&*
*VOTE*

*STORY & WRITTEN BY MUM FU'AD*

*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธGUGUWAR ANNOBA*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ

*(HURRICANE EPIDEMIC)*

*mallakar๐Ÿ‘‰ zaynerb muhammad kabeer (mum fu'ad)*

*Marubuciyar littafin๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡*
*mahaukacin kishi*๐ŸŒบ๐ŸŒบ
*Hatsabibiyar mace*๐Ÿง›๐Ÿฝ๐Ÿง›๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ
*A sanadin kuskurena*๐Ÿ’๐Ÿ’
*And now*๐Ÿ‘‡
*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธGUGUWAR ANNOBA*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ

*Banyarda a canzamun labari na ta wata siga ba batareda izini na ba*

*Kamar yanda kuka sani duk labarai na a gaske suke faruwa( true life) ne to wannan ma hakan yake , sai dai wannan labarin nawa yasha banban da na saura domin yazo da wani salo iri_iri a cikinshi , kudai ku kasance dani , akan farashi mai sauki naira dari biyu kacal 200,*
*Zakuyi iya fara biyan kudin ,ta wanan Account din 1461261429 Muhammad Zainab kabir access bank ko katin waya ta wanan layin 09066386347 sai na jiku*

*SADAUKARWA*
*Na sadaukar da littafin Na zuwaga member na GUGUWAR ANNOBA fans, nagode sossai da soyaiyyar Ku a gareni, hakika ina sonku son so fisabilillah*

*Haryanzu littafin HATSABIBBIYAR MACE๐Ÿง›๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ๐Ÿง›๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ nanan akan farashin naira dari biyu 200 kacal maza ku garzayo kusiya, amma akwai promo, duk mai so da wannan GUGUWAR ANOBA ๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ da HATSABIBBIYAR MACE sai ya biya naira dari uku kacal, sai yasha karatunshi kudai ku garzayo kusiya karku bari ayi Baku....๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*

*_______________________*_____________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*
ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑ ุญู…ู† ุงู„ุฑ ุญูŠู…
*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai*
*ina rokon Allah yasa na fara a sa'a ,Allah kuma ya bani ikon rubuta daidai ,yand na fara lafiya Allah kasa nagama lafiya Ameen*


*FREE PAGE 7&8*

Bayan motar ALHAJI TANIM GAMJI, ta sau'ka a ringroad area...
kai tsaya ya bud'e katafaren gate d'in gidanshi da extra key din dake hanunshi....

Jin horn din mota yasa su hibba tsorata matu'ka suna me fargabar dawowanshi ......

Gaba d'ayansu zama sukayi , suka rafka uban tagumi , duk suna me fargabar shigowan daddynsu....

Fitowa yayi , daga cikin lafiyaiyyar motarshi....

Mutum ne a'kalla zai kai shekaru Arba'in a duniya...

Ba'ki ne mai gemu had'e da saje, yanada 'kiba ba laifi, ga uban tumbi da ya ajiye .....

Sanye yake da suit ba'ka , 'kafarshi sanye da ba'kin takalmi ...
hannunshi sanye yake da ba'kin agogo , 'kirar Rolex.....

Fuskar shi sanya yake da ba'kin gilashi .....

*ALHAJI TANIM GAMJI* kenan.....

"Wata matashiya ce ta fito daga cikin motar,sanye take da matsatsen riga da wondo....
Rigar pink colour ce 'yar shara,shara, sai wandon jins dark blue...
Kanta sanye da gashin doki akanta takama da ribbon........

Fuskarta sanye da 'katon ba'kin gilashi tana taunar jingum......

A seat d'in baya ma mata ne su uku , dukkaninsu irin shigar su d'aya ne , sai dai bambancin kalar kayan.......

Fitowa sukayi cikin takun 'kasaita ......

Biyu a cikinsu ne suka matso kusa dashi ,suka kai hannunsu dai_dai kan kafadarshi .....

Sauran biyun kuma suna ri'ke da manya_ manyan trolley guda biyu , d'aya ta ri'ke d'aya, d'ayar ma ta rike d'aya.....

Cikin takun 'kasaita suka nufi cikin gidan .....

Batareda ya Shiga d'akin yaran ba kai tsaye ya d'auki mukullin d'akinshi ya bud'e d'akin, ya kutsa ciki tareda karuwanshi .....

Jin daddy su ya shiga d'akinshi hakan yasa hibba ta tattaro 'kannena ta rungumesu , wasu hawaye masu zafi suka sau'ka a fuskarta......

Bayan sun Shiga d'akin kai tsaye suka zube gaba d'ayansu a kan gado ...

Biyu a cikin su ne suka fara cire mishi kayan jikinshi...

Sauran biyu kuma suka nufi toilet suka fara 'ko'karin had'a mishi ruwan wanka....

Bayan sun zuba mishi ruwa nan ya tashi ya shiga toilet d'in ....

Su biyun ne suka rakashi bayan gida suka tayashi wanka.....

Bayan yagama ya fito...
biyun ne suka fara 'ko'karin shafa mishi maii had'e da sa mishi kaya... ..

Riga t_shirt suka saka mishi da guntun wando .....

Bayan ya kammala nan ya fito ya kwanta a 'katon gadanshi...

Nan suma suka Shiga wankan d'aya bayan d'aya sukayi wankan , ko waccensu ta d'auki wasu arnan kayan barci suka sa....

Bayan dukkaninsu sungama..
kai tsaye ya fito yana 'kwallama hibba kira ...
Da Sauri hibba ta 'karaso gurinshi jikinta Na rawa tana fad'in," na'am daddy gani.....

Ina abinci? Yana kan dining tafad'a cikin sigar tsoro ........

Juyawa yayi ya Shiga d'akin ya fad'a ma karuwan nashi cewar suje su cii abjnci.....

Tashi sukayi suka fito falo ...
kai tsaye suka nufi dining ....

Ganin sun fito yasa hibba tayi maza ta kama kannenta ta shigar dasu d'aki gudun kar kannenta suga mummunan aika_ aikan da suke aikatawa , domin tasan sun saba sai sunyi ta wasan banza ....

Ganin tana 'ko'karin Shiga d'akin ne yasa daddyn nasu ya daka mata tsawa ta hanyar fad'in," kee!! Ina zakuje ?
Bakwa ganin ba'ki ne bazaku gaishesu ba ?

Jikinsu na rawa suka dawo , cikin rawar mura, muryar 'kasa_'kasa sukace ina wuninku ?

Hannun suka d'aga musu ,batare da sun amsa musu ba...

Bayan sun gaishesu nan suka tatfara suka koma cikin dakinsu ....

Bayan sun shiga d'aki , duk suka kwanta akan gado , sukayi shuru , ihama na jikin hibba .....

Wasu hawaye masu zafi ne suka zubo a fuskar hibba , tana me jjnjina hali irin na mahaifinsu .....

Bayan sun fara cin abincin ne , suketa santin abincin suna fad'in", hibba ta iya girki sossai suna me matu'kar mamakin yarinya mai karamin shekaru yanda ta iya girki sossai , haka suka 'karasa cin abincin Suna ta santin abincin .....

Misalin 'karfe
bakwai , bayan hibba ta tabbatar sungama cin abinci sun tashi , da sauri ta tashi ta le'ka ,tayi saurin kwashe kaununkan ta kai kitchen...

Sauran abincin ta kwashe tasa a plates ta kai d'aki sukaci ..

Bayan sungama ta kai plates din kitchen ta wankesu Tass , ta sa kannenta sukayi sallah itama tayi alwala ta Shiga daki ......

Bayan sunganma suka fara shirin barci , gaba d'ayansu suka kwanta jiki duk babu kuzari ........

Bayan sunga cin abinci , nan suka tashi suka koma d'aki batare da sunyi sallah ba ......

Kai tsaye ya fad'a gado , suka cire mishi kayan jikinshi , suma gaba dayan su hud'un suka cire kayan jikinsu , suka fara aikata Alfashansu , wa iyazubillah .......

Tunda suka Shiga d'aki duke abu d'aya har cikin dare , bayan sungama suka kwanta dan kansu.......


Misali 'karfe hud'u na asuba hibba ta tashi...
sanin cewa break fast dayawa zatayi yasa tafara 'ko'karin sakamusu ruwan wanka ......

Tunani ta farayi yanda zata tunkari daddyn nasu.......

Tanaso taje ta tambaye shi abun da zata dafa musu suyi breakfasts amma tana tsoron zuwa gudun samun matsala.....

Dauriya tayi ta nufi 'bangaren shi , tafara knocking kofar cikin tsoro da fargaba .....

Kwance yake a katafaren gadonshi , yanmata biyu suna hannunshi yana shafasu cikin salo irin na ri'ka'k'kun yan bariki......

Biyu kuma suna bashi hot romance daya sashi fita a haiyyacinshi .......

Jin ana knocking 'kofa kuma yasan hibba ce yasa shi fad'in", ke! Menene haka ? kinsan 'karfe nawa yanzun zaki fara mun knocking kofa?.....

Muryarta na rawa tace," A'a daddy kayi ha'kuri dama zan tambeyeka abun da za'adafa ne ?.....

Cikin tsawa yace," to shine sai kin dameni yanzu?....

Daddy kayi ha'kuri tafad'a muryarta na rawa cikin tsan_tsan tsoro ...

Kallan karuwanshi yayi yace," babies me kukeso so kuci?....

Cikin Isa da ta'kama d'aya tace," ehh ni inason yam balls , is okay , d'aya ma tace," uhmm potatoes balls is okay , d'ayar kuma tad'an ya tsine fuska tace," indomie and egg is okay , takarshen ce tace," ehh ni bani da matsala duk wanda yasamu zanci, dan naga kamar abubuwan zasuyi mata yawa , gata yarinya 'karama .....

Saurin dakatar da ita yayi ta hanyar fad'in," kinjiki da wani magana ,kar kidamu, ba ni na tambayeku ba .....

Murmishi tayi tace," noo duk da haka dai , okay fine , yafad'a cikin nuna alamun ko in kula....

'Daga murya yayi yace," kinaji? tsaye take a bakin 'kofar tana jiran amsar daddy nasu .....

Jin ya kirata yasa tayi saurin amsawa tace,ehh inaji tafad'a tana jiran abun da zai fad'a .....

Ki yi yam balls da potatoes balls, sai kiyi indomie da kwai , ni kuma ki San me nake ci da safe ai.......

Cikin tashin hankali da matsananciyar damuwa muryar ta na rawa tace," to , tafad'a gamida komawa cikin d'akinsu .....

Tunanin yanda zata fara girke_girken nan tayi , ga farfesun Kazan daddynsu dan shi yake ci da safe ....

kuka ta fashe dashi cikin ranta tana tunanin ta Inda zata fara wannan tulin aikin ......

Ganin kuka bazai fisheta ba yasa ta mi'ke ta tafara 'ko'karin fara aikin.......

Dankali d'an dai_dai ta d'ebo ta fere....

Bayan ta gama ta d'ebo doya shima ta fere , ta d'aura a gas....

Bayan ta gama ta yi sauri ta tashi kannenta a barci tayi musu wanka, ta zubama sauran suma sukayi.......

Bayan tagama tayi Sauri ta d'aura musu indomie , had'a indomie tayi dana karuwar daddynta......

Bayan ta gama tasa nihat ta shafa musu mai, ta saka musu uniform, ita kuma ta koma kitchen ta cigaba da aiki ......

Ni'ka kayan miya tayi, ta yi Sauri ta gama .......

Bayan doyan tayi, nan ta farfasa su, tasa jajjageggen kayan miya a ciki, ta daukko kifi gwangwami ta bude tasa a cikin , tasa su maggi da ajino da su spices , bayan tagama ta fara cuccurawa......

Bayan ta gama ,ta d'aukko dankalin tayi same abun da tayi a doya , shima ta cuccura su ......

Mai da hankalinta tayi akan indomie d'in, tayi sauri ta d'aura ta fasa kwai ta soya......

'Deban ma kannenta tayi ta kai musu suka fara ci kafin daga bisani ta koma kitchen din, ta cigaba da aiki .....

Flower ta d'ebo ta barbad'a akan balls din kafin daga bisani ta fasa kwai ta zuba maii a wuta tafara soyawa , tanayi tana sawa a cikin kula.....

Bayan ta gama ta curo naman kaza a katon freezern, ta wanke ta d'aura akan wuta, ta sa su citta da albasa da garlic a ciki had'e da spices ....

Bayan ta d'aura tayi Sauri ta fara d'eban abincin ta kai kan dining ta jera akai, kafin daga bisani ta koma kan kannenta dan 'karasa shiryasu .......

Samun su tayi har sungama karyawa suna zaune Suna saka socks ....
Da Sauri ta taimaka musu tasaka musu safinan daga bisani ta d'auka hijab dinta tasa ta'karasa shiryasu ta fita ta kai su school din.......

Bayan ta dawo tayi Sauri ta shiga kitchen din ta cigaba da aikinta .....

Bayan kazar ta dahu ta zuba jajjagen da tayi ta zuba , ta 'kara su maggi ,tabar naman ya cigaba da dahuwa ......

Bayan ta tabbatar kazar tayi, itama ta juye ta a flask , ta d'aukko takai kan dinning......

Sai da ta tabbatar ta kammala musu komai kafin hankalinta ya kwanta ......

'Daki ta Shiga tayi Sauri tafara 'ko'karin gyara gurin da suka 'bata ta share ko ina....

Ta kwashe kayan da suka cire ta ajiye a cikin bahon....


Misalin 'karfe takwas hibba tagama komai ta jera musu komai akan dining , daga bisani ta Shiga bayan gida tayi wanka, ta fara 'ko'karin wankin kayansu ......

_kai ha'ki'ka masu karatu aikin da hibba take ko wata babbar mace iyakaci kenan_......

Misalin 'karfe tara suka tashi suka yi wanka......
Shigar su sukayi irin ta lalatattun mutane...,

Fitowa sukayi, suka nufi kan dining suka fara cin abincin......

Itako hibba ganin sun fito yasa tayi maza ta shiga d'akin su gudun ganin abun da bai dace da idonta ba ......

Shuru tayi ta zauna a gefen gado ,ga wani ciwon baya da ya kamata ,ga matsanancin ciwon kai ,ga wata azababbiyar gajiya , da kyar ta iya lalubo magani tasha tad'an kwanta, wani azababben barci yayi awun gaba da ita .......

'Deban abincin ko wacce ta farayi suka fara cin abincin da zasuci .....

shima d'aukan nashi yayi ,daga bisani suka gama ci suka tashi suka koma d'aki , suka cigaba da aikata alfashansu .......

Bayan sun gama suka fito katafaren tsakar gidan gidan suka zauna suna shan iska had'e da wasan banzan tsakaninsu ....

Kamar yanda suka saba 'kid'a suka kunna, nan kowa wacce a cikinsu ta fito tayi mishi rawa shiko yana kallon yana tuntsurewa da dariya had'e da jin shau'ki yana zuba musu ku'di batare da da damuwar komai ba.....

Bayan sun gama dan Kansu suka shirya gaba d'ayansu suka bar gidan suka nufi gurin hutawa wansu.......


*MUJE ZUWA*

*KIYI MANAGE DA WANNAN*

*ZAKU IYA FARA BIYAN KUDINKU , DAN NASAKU A PAID GROUP*

*DAN ALLAH KUYI SHARE*

*DON NEMAN 'KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTU'BATA AKAN LAMBAR WAYA KAMAR HAKA 09066386347*

*COMMENTS*
*&*
*SHARE*
*&*
*VOTE*

*STORY &WRITTEN BY MUM FU'AD*

*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธGUGUWAR ANNOBA*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ

*(HURRICANE EPIDEMIC)*

*mallakar๐Ÿ‘‰ zaynerb muhammad kabeer (mum fu'ad)*

*Marubuciyar littafin๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡*
*mahaukacin kishi*๐ŸŒบ๐ŸŒบ
*Hatsabibiyar mace*๐Ÿง›๐Ÿฝ๐Ÿง›๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ
*A sanadin kuskurena*๐Ÿ’๐Ÿ’
*And now*๐Ÿ‘‡
*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธGUGUWAR ANNOBA*๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ

*Banyarda a canzamun labari na ta wata siga ba batareda izini na ba*

*Kamar yanda kuka sani duk labarai na a gaske suke faruwa( true life) ne to wannan ma hakan yake , sai dai wannan labarin nawa yasha banban da na saura domin yazo da wani salo iri_iri a cikinshi , kudai ku kasance dani , akan farashi mai sauki naira dari biyu kacal 200,*
*Zakuyi iya fara biyan kudin ,ta wanan Account din 1461261429 Muhammad Zainab kabir access bank ko katin waya ta wanan layin 09066386347 sai na jiku*

*SADAUKARWA*
*Na sadaukar da littafin Na zuwaga member na GUGUWAR ANNOBA fans, nagode sossai da soyaiyyar Ku a gareni, hakika ina sonku son so fisabilillah*

*Haryanzu littafin HATSABIBBIYAR MACE๐Ÿง›๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ๐Ÿง›๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ nanan akan farashin naira dari biyu 200 kacal maza ku garzayo kusiya, amma akwai promo, duk mai so da wannan GUGUWAR ANOBA ๐ŸŒช๏ธ๐ŸŒช๏ธ da HATSABIBBIYAR MACE sai ya biya naira dari uku kacal, sai yasha karatunshi kudai ku garzayo kusiya karku bari ayi Baku....๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*

*_______________________*_____________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*
ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑ ุญู…ู† ุงู„ุฑ ุญูŠู…
*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai*
*ina rokon Allah yasa na fara a sa'a ,Allah kuma ya bani ikon rubuta daidai ,yand na fara lafiya Allah kasa nagama lafiya Ameen*


*FREE PAGE 9&10*

*kuyi hakuri rashin jina kwana biyu , wallahi cousin brother na ne ya rasu jiya akayi uku , kuyi hakuri ......*


"Misalin karfe goma sha biyu hibba ta tashi a barcin .....

Cikin Sauri ta nufi kitchen tafara 'ko'karin d'aura musu abincin rana.......

Sanin cewa 'yan uwan nata suna matu'kar san cin shinkafa da wake yasa ta yanke shawarar dafata ....

Bayan ta d'ebo waken ta tsince tas, ta wanke ta d'aura akan gas ,daga bisani ta nufi kan dining din ta kwashe kayan da suka yi break fast ,taje ta wanke .....

"Bayan ta gama wankesu ta cigaba da aikin abincinta ........

Bayan waken yayi ta sau'ke tasa wani ruwan .......

Waken ta zuba hade' da shinkafa ,bayan ruwan ya .......

Nan da nan abincin ya nuna , ta sau'ke ta zuba a food flask .........

"Kamar yanda suka saba Misalin karfe d'aya da minti ishirin suka dawo gida ...

Batare da wani murna ko kuzari ba suka shigo , da Sauri suka Shiga d'aki......

Nan Hibba ta cire musu uniform ta sa musu kayan gida , daga bisani ta zuba musu abinci sukaci.......

Bayan sun gama cin abincin Hibba tasa su suka yi sallah daga bisani suka fito da home work d'insu suka farayi.........

Sanin cewa daddynta bazasu dawo ba yasa hibba ta'ki d'aura abincin dare.......

Dare nayi Hibba ta zuba musu Sauran abincin ranan da ta girka tasa musu sukaci , daga bisani suka yi sallah suka kwanta ......

"Kwance suke, duk sunyi shuru , batare da sunyi barci ba .....

"Mufida ce ta kalli Hibba tace,"anti Hibba daddy baya nan ne?
Ehh bayanan bai dawo ba Hibba tafad'a had'e da sakin murmishi a fuskarta ........

Cuno d'an karamun bakinta ilham tayi tace," anti Hibba ina taje?

Dariya Hibba tayi mata had'e da kwaikwayan tsamin bakin tayi tace," ilhamana ban sani ba , maza kuyi barci kar kuyi latin school gobe kunji .........

Ajmal ne yace," Anti Hibba inaso ki dinga zuwa school , wasu ma kamar ke suna zuwa scool amma ke kullum kina gida bakya zuwa school........

Murmushin ya'ke Hibba tayi tace,"Ajmal in naje school to waye zai dinga dafa muku abinci ? Wazai dinga dafa muku abinci in kun dawo daga school ?

Cikin Sauri Nihat tace," to in mun dawo basai ki dinga dafa mana ba , gaskiya kiyi ma daddy magana kice ya barki ki fara zuwa school kinji?

Dakyar Hibba ta iya 'kwa'kulo murmishin ya'ke ,sakamakon wasu hawaye da suke barazanar zubo mata .......

Juya fuskarta tayi gefe gudun kar suga hawaye a fuskarta .......

Danne zuciyarta tayi gamida Jan dogon numfashi had'e da 'kwa'kulo murmishi ya'ke tace," to shikenan 'yan 'kannena zan fad'a mishi kunji , tafad'a gamida sakin murmishin da bai kai zuci ba .... ....

Jawo ilham tayi jikinta tace," ilhamana kiyi barci kinji , tafad'a gamida shafa mata kai .......

Cikin 'kan'kanin lokaci gaba d'ayansu suka yi barci, sa'banin Hibba da batayi barcin ba ........

Shuru Hibba tayi , tafara tunanin rayuwa , wasu hawaye masu zafi suka zubo mata , kirjinta nayi mata zafi , tuna wani abu ta'karayi da yasa kukanta ya'kara tsananta ........

Ganin kar ta tashi yaran ne yasa ta rufe bakinta, ta runtse idonta , ta danne zuciyarta........

Dakyar barci ya iya d'aukanta sai dai dan barci 'barawo ........

Misalin 'karfe biyu na dare , suka shigo cikin gidan suna ta shewa .........

Jin hayaniya yasa Hibba ta farka firgita......
'Karamar wayarsu da take kusa da ita ta lallubo ta duba taga har 'karfe biyu........
mamaki sossai tayi ......
barcinta ta koma , tana yi musu addu'ar shiriya cikin zuciyarta kamar yanda tasaba ........

'Daki suka Shiga , gaba d'ayansu ba a haiyyacinsu ba , duk sun sha giya sun bugu........

Kwanciya suka yi cikin maye, gaba d'ayansu , barci ne yayi awun gabasu......

Washe gari Hibba ta farka kamar yanda ta saba.......

Knocking 'kofarsu tafarayi......
Jin shuru ba'a bud'e ba yasa ta tafi ,ta concentrate akan shirin school din kannenta......

Misalin bakwai da rabi ta shirya 'kannen ta ta rakasu suka , tafi school......

Bayan ta dawo itama ta zauna ta karya, tashiga wanka ta fito tasa kayanta......

Jin shuru_shuru basu fito ba ya yasa Hibba ta cigaba da aikace_aikaccenta .....

Bayan ta gama ta 'Kara bubbuga musu 'kofan amma shuru basu bud'e ba ........

Tunani tafara yi kan abincin da zatayi musu , ganin cewa bata da za'bi yasa ta koma d"aki ta kwanta tayi barcinta .........

Misalin 'karfe sha d'aya suka farka .......

Firgit suka mi'ke , a rikice Alhaji tanim ya kalli agogon hannushi yaga har 'karfe sha d'aya........

Tashin su suka yayi..

Yayi sauri ya Shiga wanka, suma suka Shiga daga bisani suka saka kaya , kai tsaye suka nufi kan dining .....

Ganin kan dining wayam babu breakfast yasa su matu'kar mamaki .......

Cikin 'bacin rai tace," kai! Yarinyar nan batayi mana break fast ba kenan ???

A zuciya ya nufi 'bangaren d'akinsu .......

Kai tsaye ya nufi d'akin cikin tsawa yace," me Hibba !!

A firgice ta mi'ke tafara mutsitsika idonta......

Ganinshi haka yasa gabanta yayi mummunan fad'uwa tace," na'am daddy .....

A zafafe ya nufotaya tsinketa da wani gigitaccen mari , yana huci yake fad'in", dan ubanki ina abin karyawan mu ?

Cikin tsoro , muryar ta na rawa tace," daddy nayi ta buga muku kofa akan na tambayeku naji abun da zakuci amma najiku shuru baku bud'e ba........

Zaro ido yayi yace," ohh shine bazaki dafa ki ajiye mana ba ........

Cikin muryar kuka tace," daddy kayi ha'kuri , bansan me kukeso ba , bansan me zan dafa ba , kayi ha'kuri ,barin je in dafa muku yanzunan me ,kukeso kuci? Tafad'a cikin tsantsar tsoro had'e d k'o'karin mik'ewa ........

Cikin wata razananniyar tsawa yace," you

Please Login or Register in order to submit comment