Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Indo da Malam suka shiga ba jin cewa wai Inna Habiba ta rasu , jikin malam na rawa ya dauko waya ya kira yaranshi ya gayawa Abdullahi amma bai gayawa Abdurahaman ba yadai ce mashi komai yakeyi ya ajiye yazo gida ,

Abdurahaman fa ya tashin hankalinsa don ya tabbata ba lafiya ba tunda har yaji irin wannan kiran daga mahaifinshi , ba abunda bai sak'a a zuciyarshi ba , a ranar ya hawo jirgi ya nufi Sokoto ,

Lokacin da yayi arba da gawar mahaifiyarsa ba k'aramun firgici ya shiga ba , yayinda komai ya tsaya mashi cak yarasa wane irin tunani zaiyi , haka ya tsurawa gawar ido kai kace ita yake kallo amma sam hankalinshi tuni yabar jikinshi , tsabar tashin hankali da yake ciki Bama ya iya banbance abubuwan dake faruwa a gidan , ganin halin da yake ciki yasa Malam Muhammad janye shi ya fita dashi daga dakin , dakinshi ya kaishi nan ya zaunar dashi yarinka bashi baki da yimashi nasiha inda yarinka janyo mashi ayoyi da hadisai masu magana akan yarda da Ζ™addara yajima yana bashi baki kamun a hankali yafara dawowa hayyacinshi , aikuwa take ya fashe da wani irin kuka mai matukar ban tausayi..................✍🏼


*ZAN BAKU TARIHIN IYAYEN SHI NE A TAKAICE SABODA MUSAMU MUSHIGA GUNDARIN LABARIN*

*Kuyi hkr da wannan kunsan bangama warwarewa ba sai a hankali*


πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
*SHAHARARRA KUMA K'ASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA _MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TA SAKE ZO MAKU DA KAYATATTUN KAYAN MATA ZAFAFA MASU KYAU DA INGANCI SAYEN DAYA KO SARI INA SOKOTO INA AIKAWA KOWANE GARI A NIGERIA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH KUDAI KU MATSO KAR AYI BABU KU KAYANMU NA MUSAMMAN NE*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»
09035027743
*KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MUKE DASU*

maganin sanyi
Maganin KIBA
Maganin rage tunbi da kiba

Maganin sanyi na maza


Maganin gashi - Yana Sanya tsawon gashi Hana karyewar gashi bakin gashi yana maganin sali kurajen Kai da sauran matsalolin Kai


*Akwai zafafan kayan Mata Kamar jaka*

Gumar Madara
Gumbar gero
Gumbar Jan icce
Gumbar Sha ki matse
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar ridi
Gumbar shinkafa
Gumbar Aya
Gumbar ukku bala'i
Sarauniyar gumba
Da dai sauran kalolin gumbunan da muke dasu

*Kalolin gari*
Dakan jaraba
Kinfi budurwa
Jita salaf
Garin mallaka
Dakan Ni'ima
Bita zai-zai
Sabon budurci
Mai kwamson gyada
Dakan tabaje
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Dakan Amare
Emergency
Dakan sa buzu kuwa
Dakan sha yanzu magani yanzu
Da sauran kalolin da ban fada ba

09035027743 mmn yusuf skt

*Munada kalolin matsi da basuda illah Kuma masu matukar aiki da Kara lafiya ga HQ*

Matsin mallaka
Matsin a Daren farko
Matsin sabon budurci
Danba gigita
Matsin kishiya in bakiyi bani waje
Matsin Dan la'asar
Gam-gam
Matsin kinfi budurwa
Matsin rantse bakida kishiya
Matsin Dan mannau
Matsin k'yallen al'ajabu babban sirri kenan
Da sauransu

*AKWAI*
original Dan goshi ba bugi ba tare da Mahadi shi

Original man ayu
Original man damo da kitsensa
dan goshi sabon salo wanda ake amfani dashi ga mara

*Muna dahuwa Kamar haka*
Dahuwar kaza
Kazar yar gata
Kazar Amarya
Kazar maijego
Ciccibi
Yan shila
Nama
dambun nama Wanda yake jimawa ajiki
Kifi
Da dai sauransu

*Daga gefe Kuma akwai*
1,Maganin kiba maisa cikowa da laushin fata,
2,maganin gyaran nono 3in1
3 na hips mai ingaci dake aiki a cikin sati daya

Kalolin sabulun wanka masu gyara fata da Sanya hasken fata mai kyau
Sabulun tsarki Yana maganin duk wata matsala ta HQ Yana matsi ciki da waje Yana saukar da Ni'ima
Turaren jiki
Turaren daki
Turaren tsugunno
Tsarkin jaraba
Dan la'asar na Sha
Kayan gyaran jiki na Amare irin su dilka halwa sabulun Amare turarrukan Amare masu gyara fata da Sanya k'amshi ajiki
Hatsabibin turarene
Hatsabibiyar humara
Kalolin humara
Colecca
Sirrin mallaka na tafin kafa hmmm yar uwa jaraba kiga abun mamaki

Dama sauran abubuwan Dana manta ban fada ba duk zaku samesu a wajan yar mutan sokoto mmn yusuf skt

*A'bangaren girki ma muna bada namu tallafi akwai curry kala kala Masu kamshi da bada launin abinci nai kyau da jan raayi yara da oga ga abinci ki hjy* 09035027743

*A'bangaren tsumi ma ba'a barmu a baya ba akawai*

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar Ni'ima tsumin tabajeπŸ’ƒπŸ»
Shayin Amare
Tsumin nono rakumi
Zumar Mata mai ridi & zumar. Icce xallah tamasu jego
Tsumin ruwa lumtsum
Tsumin Sabon budurci
Tsimin bita xaixai
Tsimin makalemata
Tsimin sa sambatun oga
Da dai sauransu

09035027743
*Muna hada kayan Mai jego abubuwan da zasu dawo Mata da martabanta a wajan maigida kasancewar duk wadda ta haihu to ni'imar jikinta na tafiya sosai hakama HQ dinta zai bude to muna hada kayanda zasu dawo Mata da martabanta zata matse sosai ciki da waje Kamar bata haihu ba da Wanda zasu dawo Mata da martabanta akan kudi kalilan*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Hakama zawara Mai Shirin yin aure muna hada Mata kaya masu taken ubanka sabon budurciπŸ’ƒπŸ»

Hakama budare muna hada kayan gyaran Amarya ciki da wajenta zatayi das abunta gwanin sha'awa sauran bayani Kuma ango ne zai yi makiπŸ˜‰


Karku manta da sunan maman yusuf yar mutan sokoto
Address _unguwar Makerar Assada area sokoto
Phone number _09035027743 do neman Karin bayani πŸ‘πŸ½


*Don Allah don annabi duk wadda Bata shirya siyaba kar tamun magana tabari sai ta shirya tukunna kar mu batawa juna lokaci* πŸ€—πŸ€—πŸ€—πŸ€—
[6/12, 8:20 PM] Mmmm Yusuf: πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§ *JAMI'IN 'DAN SANDA*. πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§

*Mallakar*

*Maryam Umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*
*Minene Asalina*
*Mutum ce kuwa*
*Husna ko Huzna*
*And now*πŸ‘‡πŸ»
*Jami'in d'an sanda*


*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*😍😍



πŸ…ΏοΈ_11



.........................Sati biyu da rasuwar Abbana ya koma Lagos saboda aikinshi ,inda yabar Momma har ayi sadakar arba'in sai yazo sukama tare,
Hakan kuwa akayi ana saura kwana biyu ayi arba'in saiga Abdurahaman ya sauka a garin Sokoto ,
Maryam tayi farinciki sosai da ganin mijinta , duk tabi ta rame saboda tunanin Inna Habiba da rashin mijinta a kusa , duk da tana samun kulawa daga wajan Inna Indo da Malam Muhammad hakan bai hanata shiga matsananciyar damuwa ba , saboda inba Habiba tayimata komai a rayuwa ita take gani a matsayin mahaifiyarta shiyasa duk sai taji gidan yafita ranta tana dai zaune ne kawai Hisham kuwa yayi bul-bul dashi Masha Allah yayi jiki sosai farinshi yak'ara fitowa , ga yalwan suma kamar dan indiyawa ,
Malam Muhammad ma yayi farinciki da ganin d'an nashi sosai, don yana tausayin Abdurahaman da Maryam sosai don yasan irin shak'uwar dake tsakaninsu da Inna Habiba ,
Kwanansa biyar a k'auyen suka tattara suka koma Lagos ,
Haka a rayuwa tayi ta juyawa yau fari gobe bak'i inda Abdurahaman yayi suna sosai da farinjini saboda yadda yake aikinshi cikin gaskiya da amana sosai akeji dashi agarin na Lagos yatara masoya masu dinbin yawa kamar yadda yatara mak'iya masu tarin yawa , don da yawa wad'an da basasonshi kama daga manyan masu kudi yan siyasa saboda shigema yaransu hanci da yakeyi dakuma wasu daga cikin *yan sanda* 'bata gari wanda basa kishin kansu da kasarsu saboda tsabar bakin ciki da hassada.

K'iyayyar da akema inspector Abdurahaman yasa har anfara farautar rayuwarsa ko ta ina anyi ta kafa mashi tarko amma cikin ikon Allah yana tsallake wa , ahaka kwanikka suka rinΖ™a shud'ewa sattika na wucewa hakama watanni da shekaru ,

*Bayan shekara 20*

Acikin wannan shekarun abubuwa da yawa sun faru ciki kuwa harda rasuwar malam Muhammadu shekaru takwas kenan da suka wuce , tun bayan rasuwar shi Abdurahaman ya k'auracewa Sokoto sam bayason zuwa garin sai doli hakama Maryam , suna jimawa sosai kamun su ziyarci garin , sai dai akai akai Abdurahaman yanama Inna Indo ake sosai kama daga kudi sutura ko kayan abinci , duk da kasancewar Abdullahi ma nada abunshi dai dai gwargwado kuma yana kulawa da mahaifiyarshi sosai hakan bai hana Abdurahaman yimata hidima ba amatsayinta na matar mahaifinshi kuma wani 'bangare gwaggonshi ,

A wannan shekarar ne Hisham ya k'are karatunshi na secondry cikakken saurayi dan shekara 20 k'ak'k'arfa kuma shahararren Gaye Dan wanka ,yaro mai farinjinin samari da 'yan mata , Hisham yaro ne kyakykyawa na bugawa a jarida , farine tass wanda har wani yellow yellow yakeyi , yanada manyan idanu wanda suke a lumshe koda yaushe ina har kaga idanunshi sun fito sosai tofa ranshi ne a 'bace yanada dogon hanci sosai wanda yak'ara k'awata mashi fuskarshi, Hisham mutum ne mai fara'a sosai wanda yanada wuya kaga bacin ransa mutum ne Maison mutane sosai da wasa da dariya , yanada barkwanci sosai wanda ko iyayensa bai bariba haka ya mayar dasu kamar wasu kakanninshi wannan yasa mutane kesonshi sosai kowa nasa ne,
mata kuwa kamar zasuyi hauka saboda Hisham amma shikam sam baya kulasu dukda yakeda sakin fuska amma sam baya bawa mace damar da zata furta mashi kalmar so ,

Idan ka ganshi zaka dauka yakai shekara 25 saboda yadda yake da manyan ga'b'bai ga tsayi irin na asalin jaruman maza ,
Ba karamin so iyayenshi ke mashi ba , gashi har zuwa lokacin ko 'batan wata Momma bata k'ara yiba , shiyasa Suka dauki duk wani so da kauna suka d'ora akan Hisham , Hisham yarone mai tsananin hak'uri da tarbiya , da wuya kaga fad'anshi , sai in ta 'baci amma yanada zuciya da rik'o sosai , sannan baya yafiya ga duk wani wanda yaci amanarsa ,
Yana tsananin son iyayenshi fiye da komai a rayuwa ,kamar yadda suma suke kaunarahi da alfaharin samun d'a kamarshi,

Lokacin da takardun shi suka fito sunyi kyau sosai wannan yasa bai dauki lokaci ba ya jona karatunsa na digree a fannin computer,

Yau ma kamar kullum ya dawo a gajiye saman mashin dinshi bayanshi kuma Ibrahim ne Abokinshi , wanda sau da yawa zaka gansu tare in baya gidansu Ibrahim to Ibrahim yana gidansu, sun shak'u sosai wanda har hakan yasa iyayensu suka kulla zumunci mai k'arfi a tsakaninsu,

"Assalamu alaikum Momma! Momma , tun daga harabar gidan yake k'walamata kira har ya shigo cikin falon , ganin bata falon yasa yakoma bud'e murya yana fadin " Momma wai kina ina ne"?

Fitowa tayi daga kitchen dafe da kanta ,tana zabga mashi harara tace "wai kai *shalele* sai yaushe zaka girma ne"

"Sai sanda kika haifamun k'ane Momma "

Yafad'a Yana dariya , Ibrahim ma dariyar yake don inda sabo yasaba da rigimar Momma da Hisham

Harararshi tayi tace
" Aikuwa sai dai karka girma d'in don Ni yanzu bawata haihuwa da zanyi,"

"Aikuwa wallahi zansa Abbana yayi aure don Ni k'anne nakeso ,kuma kinsan in nacewa Abbana yayi aure yi zaiyi yafad'a cikin murtuk'e fuska kamar gaske,"

Sanin halinshi yasa Momma saurin karaya "tace kai Shalele yanzu sai kasa ayimun kishiya don dai kai baka kishina ko ,"

Duk yadda sukaso rik'e dariyarsu kasawa sukayi daga Hisham har Ibrahim dariya suka fashe dashi harda buga k'afa k'asa , suna mamakin kishin Momma sosai sam batason ayi mata zancan kishiya ko da kuwa cikin wasa ne , bare ita a ganinta Hisham zai iya sa Abbanshi ya k'ara aure saboda yadda yake matuk'ar kaunar yara , kuma tsaf tasan Abdurahaman zai iya yin duk abunda Hisham keso koda kuwa ita batason abun, shiyasa yake fakewa da hakan Yana zolayarta aduk lokacin da yakejin shak'iyancin shi,

"Au dariyama nabaku ko, kuma wai Ibrahim harda kai kake biye mashi bayan kasan shi bawani sanin ciyon kanshi yayiba , tafad'a tana hararar Hisham ,"

Cikin dariya Ibrahim yace " manta dashi Momma shima wasa yake ai Abba kam shi da aure sai a lahira in anayi ,"

"Injiwa" cewar Abba da shigowar shi kenan yaji Ibrahim na wannan maganar , yayi maganar Yana dariya ,

Dariya sukayi dukkansu yayinda Hisham ya tashi da sauri ya rungume Abbanshi ,yana fadin "welcome Abba , "
"Yawwa son kana lafiya, ya school ?"
"Alhamdulillah Abba,

Zama sukayi a kujera d'aya inda Hisham yake manne da Abban kamar wani yaron goye, har k'asa Ibrahim ya duk'a ya gayar da Abba , kamo hannunshi Abba yayi yana amsawa yace " tashi mana Ibrahim zauna anan ya nuna masa kusa dashi inda sukasa Abban a tsakiya , fira suka ci gaba dayi inda Momma Takoma kitchen don k'arasa girkinta ,

Kallon Ibrahim Abba yayi yace Ibrahim kana kallona da abokinka sam yakasa cikamun burina ko , nayi lallashi har nagaji amma yaron nan ya kafe akan ra'ayinshi , nikuma harga Allah bani wani buri irin naga Hisham ya gajeni , ina matukar son wannan aiki nawa , shiyasa nayi sha'awar ace Hisham ya gajeni ta hanyar yin *aikin dan sanda* yazamo kamar Ni , kuma nasan a yadda yake da k'wazo da jajircewa zai zamo abun alfahari ga k'asarsa amma ina sam yakasa gane hakan ya kafe akan shi doli computer zai karanta , "

"Ayi hak'uri Abba asa mana albarka akan wannan din, tunda nima ba yadda banyi dashi ba akan ya daure yayi aikin nan kodon ya faranta maka amma ya kafe akan bayaso "

"To shikenan Ibrahim Allah yasa hakan shi yafi alkhairi,"

"Amin dai Abban shalele ,Gara da Allah yasa bayason aikin nan , don Ni bashi ba wallahi ko kai da zakaji ta tawa da kabar aikin nan don sam babu kwanciyar hankali acikinshi ,mutum kullum cikin yimaka barazana ake amma ka kasa ganewa sai so da kakeyi ka dora d'anmu akai to bazai yiwuba wallahi naji dadin da baya ra'ayin wannan aikin , " cewar Momma ,

Murmushi Abba yayi yace
"Maryam kenan abinda nakeso ki fahimta shine shin idan har mukace zamu zuba idanu munaji muna gani ana zalunci a gari taya zamu samu zaman lafiya da kwanciyar hankali , idan har muka sanya tsoro a zukatan mu taya k'asa zatayi alfahari damu amatsayinmu na masu kare lafiyar al'umma har wasu su gani suyi koyi damu , babu sanda k'asarmu zataci gaba kenan matukar mukace zamu tsaya tsoron kar wani abu yafaru damu yayi tasiri a zukatan mu , k'asarmu cike take da azzalumai kala kala , babu wani babban laifi da ba'a mayar dashi ruwan dare ba a k'asar nan ,kisan kai , cin hanci nashawa, matsalar fyade, fashi da makami , satar mutane, wasu ayi garkuwa dasu wasu ayi tsafi dasu , shaye shaye ,abubuwa da yawa wanda in Zan lissafa maki su sai mu kwana munayi , kuma duk abubuwan nan zakiyi mamakin idan aka ce maki duk dasa hannun manyan mu akeyi abun takaici manyan mu su suke lalata mana yara ta hanyoyi da dama su suke kawo masu kayan shaye shaye, makaman da suke fashi ko satar mutane haka lokacin siyasa zasu dibe makamai subama matansanmu surinka fad'a da junansu suna kashe junansu alhali su yaransu nacan kasashen waje suna holewarsu mu nan suna lalata mana tarbiyar yara suna amfani dasu wajan cimma burinsu ,kuma da sunci za'ben nan bazasu sake bi takansu ba sai kuma in wani zaben ya tashi ,munada matsala fannin ilimi fannin lafiya dakuma fannin tsaro wanda cin hanci da rashawa yasa munkasa samun cigaba a k'asarmu , abun nan nacimun tuwo a kwarya wallahi wannan yasa muka kafa wata k'ungiya ta sirri a tsakaninmu insha Allah zamuyi yak'i da masu gur'bata mana yaranmu zamu kawo gyara insha Allah zamuyi kokari sosai wajan ganin mun fahimtar da matansanmu halin da suke ciki ko Allah zaisa. Su farka , inkuwa kanemi yimana taurin kai to tabbas zaka fuskanci hukunci daidai da abinda ka aikata , kedai kici gaba da tayamu da addu'a insha Allah ba abunda zai faru , dama can mafi yawa barazana ce kawai ba abunda zasu iya yi mana,


"To shikenan yaya Allah ya taimakeku akan niyarku ta alkhairi , Ni wallahi ba abunda yake damuna yanzu kamar yawan fyaden nan da akeyi ba manyan ba ba yara ba Allah dai yasa mufi Ζ™arfin zuciyoyinmu , duk suka amsa da Amin,

Tunda aka fara maganar baice komai ba saida jikinshi yayi sanyi sosai tabbas yasan gaskiya mahaifinshi yake fada , k'asarmu tana buk'atar nagartattun Jami'ai wanda zasu kawomata gyara da cigaba ,sai dai shi gaskiya sam aikin *yan sanda* baya burgeshi ,

Haka sukayi ta tattaunawa tsakanin Momma da Abba da Ibrahim , gogan kuwa k'ala baice masu ba , dama haka yake wani Lokaci in Yan rashin son maganar Yana kusa,
Anan sukaci abincin rana Sannan suka sake fita,



_________________________


Wai Alhaji manu kana kallo wannan k'aramun k'waron yana mana wasa da hankali , mi kake tunani idan har su goga suka sanar dashi wani bau akanmu , kaima kasan asirinmu yagama tonuwa , babu wani sirrinmu da goga baisani ba , Ni banma san ta yadda akayi ya tsaya shashanci har wannan banzan ya kamashi ba ,

Tunda aka fara maganar Alhaji Manu baice komai ba sai faman shafa gemunshi yakeyi yana wani cije baki ,

Alhaji Musa yace " Alhaji manu yakamata fa kace wani abu kabarmu sai zuba mukeyi , yanzu fa gaba daya wad'an nan kayan suna hannun *yan sanda* mi kake tunani idan har suka duba kayan nan sukaga abunda ke ciki , sannan babbar matsalar itace Goga , ina jin tsoron yaji wuya ya fada masu gaskiya,
Gaskiya Yakamata asan abunyi , don nidai komai za'ayi karku yarda sunana ya fito ciki , yafad'a Yana huci zuciyarshi kamar zata fito tsabar bacin rai,

Gyaran zama Alhaji Manu yayi cikin muryarshi mai kama da ganga yace " kai kolo kiramun wayar inspector Haruna, "

Cikin wata k'atuwar Murya yace " angama mai gida" kana jin muryarshi kasan acikin maye yake sosai , sai wani lumshe ido yakeyi,

"Mikake nufi ne Alhaji Manu , kasan abunda kake fada kuwa , ? Inspector Haruna fa kace , kokasan duk wani k'ulli da Inspector Abdurahaman yakeyi tare sukeyi da Inspector Haruna, "

Wata mahaukaciyar dariya Alhaji Manu ya bushe da ita yace " ba abunda bansani ba Alhaji Musa , Inspector Haruna namune na jima da sayeshi Ni yakewa aiki a yanzu ba k'asarshi ba don haka ku kwantar da hankalinku a wannan karon b.................kolo ne ya katseshi da cewa "Oga gashi akan layi, "

Amsar wayar yayi ya kara a kunne , cikin isa yafara magana,

"Kana jina ko Haruna inason a yau duk yadda za'ayi kaja abokinka zuwa wani wajan , kasan karyar da zakayi mashi ya bika zan turo maka inda nakeso ka nufa dashi kuma ka tabbar kayi aikinka cikin taku don kasan halinshi kamar mai gani har hanji nikuma kasani sam ban yarda da kuskure ba, "

Angama ranka ya dade yadda kace haka za'ayi ina saurarenka sai ka turo daga haka sukayi sallama suka kashe wayar ,
Ajiye wayar Alhaji Manu yy yana wani murmushin mugunta yace "kuje kuyi baccinku harda munshari a yau matsalar mu tazo karshe ,.................✍🏼



🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴 *Shin yar uwa ko kinsan illar da sanyi (infection) yake da ita ajikin mace kuwa*

Sanyi yanada matukar illa ajikin mace fiye da tunaninki yar uwa , kina iya kamuwa da ciyon sanyi ta hanyar yin fitsari a inda mai ciyon tayi fitsari ko rashin tsabtar banΙ—aki, haka mace tana sanyawa mijinta kamar yadda shima mijin zai iya sa mata ciyon so da yawa wata tun tana k'arama zakiga tana fama da wannan matsalar ta infection sai dai da yawa bazai bayyanaba sai tayi aure,
Ciyone da yake hana ma'aurata jin dadin rayuwarsu ta aure yana dauke duk wata ni'imar mace yana bude gaban mace yana hana mace sha'awa yana hanata jin dadin saduwa yanasa mace ciyon mara Wanda in yy yawa yana hana mace haihuwa , Yakamata mu tashi tsaye yan uwa don yak'i da wannan babbar cuta da ta addabi mata,

Kadan daga cikin alamominshi
Jin zafi lokacin saduwa ko bayan saduwa
K'aik'ayin gaba
Kurajen gaba
Fitar ruwa masu mabanbanta launi,
Rashin sha'awa
Bushewar gama
Da sauransu ,

Wanan yasa mukazo maku da sahihin maganin sanyi yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci yana wankin duk wani dattin mara yana maganin ciyon mara sosai duk wata mai matsalar sanyi ta jaraba wannan ingantaccen maganin zatarabu da matsalar sanyi da ikon Allah don neman karin bayani 09035027743 don Allah sis in baki shirya siyaba karki nemeni kibari sai kin shiryaπŸ€—πŸ€—

Mmn yusup ceπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°
[6/12, 8:20 PM] Mmmm Yusuf: πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§ *JAMI'IN 'DAN SANDA*. πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§

*Mallakar*

*Maryam Umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*
*Minene Asalina*
*Mutum ce kuwa*
*Husna ko Huzna*
*And now*πŸ‘‡πŸ»
*Jami'in d'an sanda*


*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*😍😍



πŸ…ΏοΈ-12



..................daga Alhaji musa har Alhaji Buba dariya suka fashe da ita , cikin matuk'ar jin d'adi da jinjinama Alhaji manu don sun san tunda har ya fad'a masu hakan to tabbas yasamo masu mafita ,

"Da kyau alhaji manu aikinka yana kyau , shiyasa nakeson aiki tare da kai , da fatar kad'a manashi zakayi inda ba'a dawowa , don wallahi gayen nan ba k'aramun samana ido yayi ba , bazai ta'ba k'yalemu ba ,gashi narasa abunda yasa *yallabai* yakasa saukeshi akan muk'aminshi bayan yana kallon irin 'barnar da yake mana ," cewar alhaji musa ,

Dariya alhaji manu yayi yace akwai dalilin da yasa *yallabai* ya zuba mashi idanu amma yanzu komai yazo k'arshe , sai dai in yaje lahira yaci gaba da aikin acan , "

Gabad'aya dariya suka fashe da ita tareda tafawa , alhaji Buba yace
"Kai amma Alhaji manu gaskiya ka iya sharri wato ma a lahira zaici gaba da aikin nashi kenan ,yafad'a yana dariya,"
"Kwarai kuwa"

Cike da farinciki sukaci gaba da k'ulle-k'ulle su ganin sun samo mafita ,


---------------------------------------


Kwance yake a falon akan kujera sai faman latse latse yake a waya , fitowa momma tayi daga bedroom dinta ,
Kallonshi tayi tace

"Wai kai kam shalele hannunka baya gajiya da latsar waya ne , ? ayita abu babu gajiyawa sai kace ibada , akan wayar nan ko abincin kirki baka iya zama kaci , wai nikam mi kakeyi acikin wayar ne, ?

Dariya Hisham yayi yace kai momma kullum sai kinmun magana akan wayar nan ,
"Yawwa wai har yanzu Abbana bai dawo bane tun d'azu fa shi nake jira "

"Nima bansan abunda ya tsayar dashi ba yau tun dazu nake zuba idon ganinshi don yacemun bazaijima ba amma kaga shiru, k'ila akwai abunda ya tsayar dashi," cewar momma,

"To nidai zanje gidansu Ibrahim zan duba mamanshi batada lafiya nasan kamun na dawo ya dawo akwai maganar da nakeson muyi dashi , "

Hajiya Rabi ce ba lafiya amma shine baka gayamun ba d'an nan , wai miyasa kake hakane ai danasani da naje dubata ko"

'Dan yatsina fuska yayi yace kiyi hakuri momma na manta ne "

"Ai haka zakace tunda kai kullum cikin mantuwa kake , sam baka daukar komai da muhimmanci shiyasa in an tambayeka sai kace ka manta to ka gaishemun da ita kamun nazo"

"To momma sai nadawo in Abbana ya dawo kice ya jirani plss" daga haka yajuya yafita daga falon ,


-------------------------------------


Banda Ihu ba abunda yakeyi ,kamar zai tada wajan ,
Daure yake hannu da k'afa yayinda suka juyar da kanshi zuwa k'asa k'afafuwanshi suna sama a d'aure ,kwana ukku kenan da ake gana mashi azaba amma dayake mutum ne mai matukar taurin k'ai da kafiyar tsiya sam yak'iyin bayani,

Ruwa masu matukar sanyi d'aya daga cikin jami'an dake wajan ya dauko cike da boket suka kwara mashi su wanda haka yayi sanadiyar farfad'owarshi a firgice sakamakon suman da yayi saboda wahalar da yakesha , bai gama dawowa hayyacinshi ba d'aya daga cikinau yacire belt yafara dukanshi dashi iya karfinshi , ai kuwa nan ya buga wani uban ihu yana rok'onsu akan su daina dukanshi,

Zaune yake cikin office dinshi banda zarya ba abunda yakeyi gaba daya ihun wannan wawan ya hanashi sukuni , yarasa wane irin mutum ne haka mai matuka kafiya kamar mutanen farko, tsaki yaja.cikin matukar 'bacin rai da gajiyawa ya juya yabar office din nashi ya nufi inda ake dukan wannan mutumin,

Duk abunda ke faruwa Inspector Haruna yana kallo ,gaba daya baya cikin nutsuwarshi ganin irin yadda ake azaftar da Goga ,yana matukar jin tsoron goga yafara gajiyawa ya fad'a masu gaskiya, gaba daya yakasa zaune yakasa tsaye ,
Yana haka ya hango fitowar inspector Abdurahaman a harzuk'e ya nufi inda ake dukan goga ,
Hankalinshi ne yayi mugun tashi nan da nan yafara tunanin abunda zaiyi don ganin ya dakatar da Abdurahaman daga zuwa wajan ,don inhar ya kar'bi ragamar azaftar da Goga wallahi komai zai iya faruwa don mutum ne da yasan duk wata makasar mutum cikin kankanin lokaci

Please Login or Register in order to submit comment