Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace cikin sanyin murya.

"bro I think something is very wrong with you, what happened to you brother."

6oyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke yana sake daidaita muryanshi sosai yace.

"babu komai wllh Dr na fara bacci ne kawai."

"ayyah sorry na tasheka ban sani ba."

"karka damu daman zan kiraka."

Nan ya sheda masa duk yarda sukayi da hibba sosai mahir yayi farinciki ya yi ta zubawa anwar godiya har sae da ya datse kiran.



_A gaggauce.... After 1mounth_

Tsakanin hibba da mahir abin sae son barka da wata irin zazzafar soyayya sukema junansu mai cike da ilimi da tsafta duk Friday yana tafe a kd anan yake weekend dinsa, 6angaren uwargida feena kuwa ynz alhmdllh suna dan mgn da mahir dan har Sun dawo kamar da sai dae sam baya sakar mata kamar a baya.

Iyayen mahir har sunzo sun kawo kudin auren hibba da saka rana inda suka tsayar da wata buyi kachal domin shi baba yace tunda ansan halin yaro no need a tsaya aja biki da nisa, hibba anata shirye shirye sai dai har ynz unty Asiya ta hanata dawowa kano domin gyara na musamman take mata kasancewarta shuwa.





••••••

Hamshakiya mandiya uwargida rangida farar Mace alkyabbar mata wane yace bake ba uwargida a gidan Dr mahir🤣Dr feena kenan zaune take a main parlour tana sanye da wata super Holland ja anyi mata dinki straight gown ta kamata sosai irin hannun nan ne Wanda kafada ce kawai ba hannu kanta yasha kananun kalba ta original attachment, tana zaune ta daura kafa daya kan daya tana girgiza su da alama yau ran manyan mata a 6ace yake, iPhone 11pro dinta dake kan side table ce tayi kara cikin salon kidan ringtone din Mummyn ta janyo wayar tayi tare da daidaita kanta ta daga wayar.

Mummy cikin tashin hnkl daga muryanta tace.

"Cwthart kishiya za'ayi miki amma dan ubanki baki sanar dani ba, sai yanzu nakeji a bakin excellency, wai Dad din mahir ya fada masa an Saka ranar aurensa 2months."

"humm mummy mahir ya cuceni ya zubar mini da ajina but don't worry about me."

"dan ubanki ya zakice I should not worry ke baki tashi kin ganni da kishiyaba, how will you cope, kuma the most annoying part shine kinsan mahir ba wani sonki yake sosai ba, Cwthart am worried about ur happiness."

Mummy ta karsa mgnr kmr zatayi kuka, feena da idanuwanta suka gama kadawa tayi wani shu'umin murmushi wanda duk tym din da tayishi to ba sauki dakyar tace.

"Mum karki damu feena ce fa jininki kuma haihuwarki rainonki mummy I will soon be... "

Sae tayi shiru kuma tana girgiza kai.

"what do you mean?"

Mummy ta tmby ta cikin sauri, shiru tayi tana tunanin ta fadawa Mum planing dinta tunda she's best friend kuma tasan meybe ma Mum tafita wata bakar idea din.

Mummy ta katse shirun da fadin.

"Cwthart plz tell me, am worried."

"karki damu Mummyna Zan shigo villa this days."

"okay dear zan turo jet gobe ya dauko mini ke."

"tohm mummy."

"that's my baby take care. "

Daga haka suka datse wayar feena ta mike tsaye tana zagaye parlour at the same times kuma ta fashe da wata irin dariya.

"BA A WARWARE ALKAWARI DA NI HIBBATULLAH.... Ni da ke shege ka fasa........."


Ta fada tana sake fashewa da dariya🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣irin ta gidan basawa.



*TEAM*
~HIBBA AND FEENAH~






comments
Vote
share



o





Oum Afaf✍🏻
[10/11, 9:58 AM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

💋💋💋💋💋💋💋💋
*NI DA DR MAHIR*
💋💋💋💋💋💋💋💋

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*




_I need ur du'a plz and plz😢👏🏻_




_A gaggauce_

*🅿 27*

First lady zaune a hamshakin parlonta feena ta daura kanta saman cinyarta, kallo daya zakayi masu kasan ko waccen su tana cikin damuwa feena ta mikawa mum wayarta tana fadin.

"Mum duba kiga uban kayan da yayi yar matsiyatan nan."

Mum tayi tsaki ba tare da ta amshi wayarba tace.

"I don't care, abnd ke damuna kawai shine yarda zan dubi kawayena akan za'ayiwa 'yata kishiya mace kamata."

Shiru feena tayi for moment sannan ta Mike Zaune tana fashewa da kuka tace.

"Mummy Dr mahir is getting married."

Rungumeta mummy tayi cike da tausasawa tace.

"don't cry baby, wllh bai isa ba shi din never ya hadaki da wata plz stop cry, sae dae a raba wannan auren da ki zauna da kishiya."

Dasauri feena ta dago ta kalli Mummyn cikin kuka sosai tace.

"I can't mummy, cos I love him."

"dear you are too young ki zauna da kishiya beside ni ban zauna da ita bama bare ke."

Mummy ta fada tana shafa bayan feenar da ke kuka kmr ranta ze fita.

"mum my heartbeats for him wllh zan kashe kaina mummy."

"yah subhanallah why Dear me yayi zafi kul karna sake ji zokiji wata mgn."

Mummy ta fada tana rada mata mgn a kunne, ta6e baki feena tayi tare da mikewa tsaye tana goge hawayen fuskarta but still wasu na zubowa, cikin tsananin 6acin rai tace.

"Mum na hkr ya aurota."

Daga haka tabar wajen tana sakin wani irin kuka, mummy tabi bayan yarta ta da kallo tana maimaita kalmar da ta fada murmushi mummy kawai tayi wanda ita kade tasan fasaran kayanta.




****

Shirye shiryen biki ya kankama domin saura kwana biyar kacal a daura aure idan Kaga amarya hibba bazaka ganeta ba sbd tsabar kyan da tayi, gyaran jiki na musamman na kasaitattun mata unty shuwa ke mata unty ramla ce ta samu handle nata a IG haj shuwa001 kwararriyar mai gyaran jiki ce idan tayi gyaran jiki umm ba'a mgn, IN tsaya fada muku yarda hibba ta koma 6ata lkc NE just imagining classic bride.

Haka ma wajen mahir sosai yake shirye shiryensa da abokanensa musamman anwar da yake jansa sosai a kowacce harka sae dea shi anwar din yana karfin haline kawai amma da akaganshi kasan yana cikin damuwa mai tarin yawa.


Monday 2:30pm

Hibba ce ta fito daga dakinta da alama daga barci ta tashi hayaniyar unty ramla da unty zee ce ta tasheta, a zazzaune ta gansu a parlo sun baje siyayyar kayan kitchen da suka karasa siyowa a gaban umma, unty zee ta shigo da flate din dan wanke da ta Zubo masu.

Hibba ta zauna gefan Umma tana ya mutsa fuska kyawawan idanuwanta har wani lumshewa suke da kansu tsabar hutun da takeyi domin babu abinda takeyi ynz daga taci sai ta kwanta.

Umma tace.

"kintashi kenan?"

"inafa hayaniyar wadannan ce ta tashen. "

Unty ramla ta zabga mata harara tana fadin.

"aiko baki tashi bama zamu tasheki."

Matsowa gaban kwanon danwaken nasu tayi tare da tsoma hannunta suka faraci suna hira, har suka gama taja da baya cike da tsokana tace.

"plz unty ramla ruwa marar sanyi."

"kambu Ashe kuwa bazaki sha lallai yarinyar nan."

Dariya suka bushe da ita sannan tace.

"mayar da wukAr hajia da wasa nake miki."

Unty zee tace.

"yau ya mgnr Iv har ynz be kawo na dinner din bane?"

"yace mini sae ranar lunch da daddare za'a kawo. "

Unty ramla tace.

"yauwa hakan ma yafi wllh shine ba za'a samu wasu suyi photocopy ba."

Umma tace.

"ni wllh banason wadannan bidi'o'in da kunbari anyi walima da daurin aure kawai ae da ya isar."

Unty zee tace.

"haba Umma bikin auta guda nd professional doctor's of Nigeria kice baza'a zazzagar da ko rabin galan ba, a hkn ma ea dan ita hibbar ba maison bidi'a bace tunda lunching ne fa sae dinner kawai sae kuma su dangin ango da sukace zasuyi Arabian night da parents eve acan yola, mu wannan kuma yan gayyane kawai."

Hibba tace.

"dazu ma munyi waya da yayarshi tace akwai photographer da yazo daga Lagos zeyi mana pre-wedding pics anjima."

Umma tayi saurin cewa.

"mene sam ban yarda ba ban kuma amince ba da wannan shashancin karki kuska ba wani pre-wedding pics da za'ayi ba anan ba."

Unty ramta tace.

"haba umma zamanine fa yazo kuma kema kinsan Dr mahir ba yaro bane da zeyi wannan shashancin hotonan da akeyi na banza cos da iliminsa shi kuma itama hibbar ae..."

"ke rufan baki nace bana so ko?"

Umma ta fada a tsawace.

unty zee tace.

"tunda bataso abarshi kawai ba sae anyi ba."

Hibba tace.

"daman nima baso nakeba kawai dan yayarshi ce tayi mgn amma tunda umman bataso na kirata na fada mata."

"karki kirata ae bazataji dadi ba kuma nasan wllh sun kashe kudi tunda nasan special photographer zasu dauko shi mahir din zaki kira kiyiwa bayani."

Unty ramla ta fada fuskarta a dan hade.

Umma dea bnz tayi dasu tana hade kayan waje guda.





Tana shiga dakinta ta dauki wayarta ta kirashi sae gashi ya kirata gyara voice nata sosai tayi cikin wani salo na daukar hankali tayi masa sallama tanaji wani numfashi da yasauke murya can kasa yace.

"love ina kofar gidan ku."

"okay."

Daga haka ta datse kiran dogon hijjab dinta ta zura brown ta kalli mirror taga yarda fuskanta ke wani kyallin kyau, turare kawai ta dan fesa domin daman already tana kamshin turaren gyara ta fito rike da yawarta, tace.

"Umma bari naje Dr najirana a waje."

Kai kwai umma ta gyada mata domin har ynz fushi take, murmushi unty zee tayi tana kallon unty ramla da ta wani hade rai tana gyara wani kwalin dinner set.

Da yake motar tinted ce baka Iya ganin na ciki yasa ta tsaya tana zagawa front sit domin yau shi kade yazo ba driver tana shiga motar ta sauke ajiyar zuciya sbd wani sanyi da kamshin mahir da ya bugeta kura mata oily eyes nashi yayi for moment kafin yace.

"habebbty is that you?"

Cike da zolaya hibba tace.

"yes of course."

"you are my own BQ."

Dariya hibba tayi kafin tace.

"kashigo ciki na kawo maka abinci I think kanajin yunwa right."

"no just sit let me watch you. "

sake gyara zama tayi tana fuskantanshi tare da tagumi tana wani irin murmushi shi kuwa inbanda kallonta babu abinda yake yabi fatar jikinta da kallo yaga tayi wani sumul da ita.

"hmmm!"

Kawai yace, ta kalleshi sannan tace.

"what?"

"I missed you."

Yafada cikin whisper sannan ya dauka da cewa.

"I can't wait for the 5 days."

Gaban hibba yayi wani mumman bugawa amma sae tayi saurin sakar masa murmushi tare da dan juyar da kanta gefe tana kallon window matso da kansa yayi saitin kunnanta cikin whisper yace.

"habebbty are you flirting with me?"

Dasauri ta kalleshi ya dauke mata gira daya, ta dauke kanta sannan tace.

"munyi waya da unty fareeda."

Komawa yayi ya zauna sosai sannan yace.

"okay metace miki."

"tayi mini mngr pre-wedding pics ne kuma Umma tace...."

Sae tayi shiru tana wasa da yatsanta.

Kallonta yayi sannan yace.

"Umma tace baza'ayi ba."

Kallonshi tayi sannan ta gyada masa a sanyaye murmushi yayi sannan yace.

"good daman iyayine irin na fareeda, ki share ynz dae fadan me kikeci you look ravishing?"

Dariya tayi sannan tace.

"thank you."

Shiru sukayi Shidai idanunsa kanta ji yake kamar ya tsaga kirjinshi ya sakata tsabar so, wayar hibba tayi ringtone ta dubeshi tare da kallon wayarta tace.

"unty fareeda ce kekirana me zance mata plz."

"just pick and say her Umma ta hana."

Girgiza kai tayi sannan ta daga wayar tana kallonshi kmr yarda yake kallonta.

"unty fareeda ina wuni."

"lfy sister in-law, wadda zatayi arrange pictures tare da makeup artist zasuzo tare da driver around 4 o'clock zasu daukeki zuwa government house anan za'ayi muku pictures din."

Kallon mahir tayi tana masa alamar me zatace ya daga mata hannu tare da ta6e baki alamar be sani ba, cike da inda inda tace.

"okay tohm."

Wayar mahir ya kar6a tare da saka speaker yace.

"wai meyasa kika cika takurane shi pre-wedding din dole ne yinsa ne."

"oh mara mutunci Ashe biyoya kayi ka zugeta to dolene sae anyi dan baka isa kasa nayi asaran kudina a bnz ba."

"ki fada a biyaki mna."

"dallah chan stubborn kawai, baka da kudin da zaka biyani."

Dariya yayi sannan yace.

"mum dinta tace baza'ayi ba ta kasa fada miki ne."

"karya kake ae munyi waya da umman ynz kuma ta amince ni dallah bani ita muna mgn."

Hibba ta dauki wayar tare da cirewa a speaker suka cigaba da mgn kafin ta kashe.

hira suka danyi kafin yayi mata sallama ya tafi.

a sanyaye tashigo gidan, umma ta fito daga bayi ta kalleta sannan tace.

"nadauka zeshigo yaci dan wanke."

"yace bayajin yunwa."

Ta fada sannan ta kuma cewa.

"yauwa Umma wae wae..."

Umma ta katseta da fadin.

"takirani na kuma amince ni dai fatana ki kiyaye."

Cike da farinciki hibba tayiwa Umma godia tashige wajen su unty ramla.


Around 4 kuwa hibba na idar da sallahr LA'asar motar daukanta tazo, ta fita sanye da hibba dinta tsayawa fadar kyan motar Tab cin read more guda ne🤣 Back sit aka bude mata tashiga nan idanunta ya fada cikin nasa dake kishingide yana duba jarida, kallo daya tayi masa ta dauke kanta shima bece mata komai ba har suka isa government house hibba tasha zallar mamaki wae yau itace a gdn gwamnati hka tashigeshi kmr yarda take shiga gidansu Tab.

Wani katon building suka shiga a wani hadedden parlour nan take aka fara tsara mata makeup simple mai kyau sai nan take ta fara wani kyallin hasken kyau wata tsadaddiyar lafara aka nada mata tayi kyau mahir shima ya gama shirinsa ya fito nan aka fara kashesu da hotuna masu azabar kyau wajen color goma sukayi duk da kaya iri iri a guri daban daban kuma duk cikin hoton babu irin na fitsarar nan sunyine cikin wayewa da ilimin Islam.

Sae bayan magriba suka koma gida.






the following days.

Ana gobe lunch nd kamu gidan su hibba ya cika makil da yan uwa na kusa da nesa, haka dangin mahir duk sun iso kano.

Ranar lunch eve.

A marhaba akayi katon holl din nan yasha uban decorations mai shegen kyau da tsada, holl ya cika makil da yan uwa da kawaye kowa ya kece raini iya raini yan ni da Dr mahir fans har dan ankonsu ansha kyau nan na juya ko zanga yan amcy novels amma ko mutun daya ban gani sae lkcn na Tuna da Ashe team uwargidane🤣


Daga gidan makeup mahir tare da abokinsa Yarima Asim (bakar kaddara), sae a gaba Rashida da itama taci gayu iya gayu ko za'a dace🤣

idan kukaga kyan da two couples din nan sukayi sae kun dimoce domin sunyi masifar azavar kyau cikin shigarsu.

Tunda suka shiga motar babu me mgn cikinsu can dae ya riko hannunta a hnkl yana kallon hadadden zanen lallainta, a hnkl yake messaging hannun murya kasa kasa yace.

"love why are you not looking at me? "

Yafada yana mata wani irn tafiyar tsutsa duk jikinta ya Saki IN banda rawa babu abnd yake murya a hnkl tace.

"nothing."

"okay look at me. "

Ya fada idanunsa kanta

A hnkl ta dago da lashes nata ta kalleshi.

"wow looking so cute."

Ya fada yana kissing handa dinta.

Shiru itadai kawai tayi har suka isa wajen lunch din.......











******

Kai komo kawai take a tsakiyar parlournta kana ganinta kasan tayi mugun rama duk tayi duhu sae idanu kamar su fado mafita kawai take nema yau zuwa gobe dan har abada bazata bari a daura auren nan ba, da sauri ta dauki wayarta tare da kiran wani doctor da suka ta6a krt dashi a abroad kwareren likitane sosai bature cikin sa'a ya daga wayar ba saurin shigewa bedroom dinta tayi cikin muryar kasa kasa suka fara mgn duk gulmata banji me tace ba sae dea gani nayi ta tuntsire da wata mahaukaciyar daria tace.

"woni shegiya feena shedan ma natsorona........"





Wllh na fara krtn exams dakyar nake samu nayi typing gashi ba dadi nakeji ba amma abin haushi sae kikiyin comments kadan acikinku keyi sae dea inda ba'ayi posts ba mutun ya shigesu ku gyara plz.




vote
shAre
comments







Oum Afaf✍🏻
[10/15, 10:56 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

💋💋💋💋💋💋💋💋
*NI DA DR MAHIR*
💋💋💋💋💋💋💋💋

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*






_A gaggauce_

*🅿 28*

Ayi lunching lfy washe gari ya kama dinner wadda akayita a favs itama sosai tayi kyau ta tsaru fiye da lunching domin an Tara big guys hadaddu natashin hnkl hatta da anwar yazo dinner din bisa ta kurawar mahir da yayi masa.

Karfe 12:30 aka tashi daga wajen dinner a hanyar anwar koma gida aka kirashi immediately meeting Abuja wanda za'a zauna 3 na dare a fadar shugaban kasa tare da manyan doctors akan yajin aikin da akeyi a manyan asibitocin Nigeria.

Relaxing yayi bayan mota ransa na 6aci domin babu yarda za'ayi ya tafi Abuja ana gobe za'a daura masa aure, suna isa Gida ko kyakkyawan parking driver beyiba ya fito tare da shiga cikin gidan, beji motsin feena ba har ya isa apartment dinta, bata parlour ya shige bedroom dinta kwance yagnta kasan tiles da alama barci ne ya dauketa, gabanta ya matsa tare da tsugunnawa dai dai kanta a hankula ya dagata kmr Baby ya kwantar da ita saman bed a hnkl ta bude manyan idanunta da suka kankance tsabar kuka ta sauke akansa, tsurawa juna ido sukayi sai hawaye suka fara zubo mata, a nutse ya dago da ita tare da shigar da ita jikinsa ya rungumeta tsam, kuka mai karfi ta sakar masa tana sake tusa kanta sosai cikin kirjinsa.

Sai da tayi kukan me isarta shide idonsa lumshe yanajin kukan nata har cikin ransa.

Dago kanta tayi ta kalleshi cike da ban tausayi tace.

"me yasa ka tsaneni mahir menayi maka kayi mini irin wannan mummunar tsanar da har zakayi aure ka gagara sanar dani meye matsayina a wajenka?"

Ta karasa maganar wasu zafaffun hawaye na zubo mata.

Hannu yasa yana goge mata hawayenta amma still wasu zubo mata suke, cikin sanyi murya yace.

"am sorry habebbty wllh banyi haka wae dan bana sonki bane, kawai dan dai....."

"stop mana, mahir idan da aka sona mezesa kayi mini hka?"

Ta katseshi da sauri.

Wayanshi ta sake ringtone yana dubawa yaga kirane, dubarta yayi sannan yace.

"dear kirane daga Mr President zamuyi meeting game da yajin aikin da ake, but...."

Sae yayi shiru guri ta maida ta kwanta tare juya Masa baya zuciyarta na kuna, yajima yana tunani can ya Mike tare da kiran hibba itace ta karfafa masa gwiwa akan yaje kodan talakawan da basu da halin zuwa private hospital.
[10/15, 10:58 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

💋💋💋💋💋💋💋💋
*NI DA DR MAHIR*
💋💋💋💋💋💋💋💋

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*





_Sorry for the late posts🙈_




*🅿 29*

Cikin wannan dare mahir ya wuce Abuja daga shi sae drivern sa, feena kuwa cikin dare zazza6i mai zafi ya rufeta.


A hanya mahir kishingide bayan mota yana karanta Alkur'ani mai girma cikin app na wayarsa, haka kawai yaji gabansa na faduwa jikinsa yayi wani irin sanyi, karamar wayansa ya dauko tare da danna number hibba,kamar jira take tayi saurin dagawa cikin sanyin murya tace.

"yah hanya?"

Lumshe idanu yayi yanajin wani karyewar zuciya dabe ta6ajin irinsa ba murya kasa kasa yace.

"yanzu haka muna kd mekikeyi har 3:15 baki bacci ba?"

"hub nakasa gabana na faduwa haka kawai..."

Sae kuma ta fashe masa da kuka, sake lumshe milk eyes nashi yayi sannan ya bude shima har cikin ransa yakejin sonyin kukan amma ya daure yace.

"haba love mene na kuka kuma? Kamar ba musulma ba kin manta da addu'ar da annabin mu ya bamu idan munajin irin wannan yanayin? Love plz stop cry just kitashi kiyi alwala kiyi sallah meybe faduwar gaban na alaka da auren mu da ake shirin daurawa gobe."

Shiru tayi tana cigaba da shesshekan kukanta, cikin sanyin murya tare da tarin laushi yace.

"baby I love you with all my I don't miss u in my life I love you baby forever and ever."

Har tsakiyan kanta kalamansa Suka ratsata ta kuwa sake fashe da wani sabon kukan dake dukan zuciyar mahir, dakyar ya iya sake furta.

"love mene?"

"my heart is broken."

"sorry swthart duk abinda nace kina fada kinji."

A sanyaye ta amsa masa, nan ya fara karanto addu'o'i tana amsa masa, wani irin wawan burki driver ya saki yayin da motar ta kwace masa sukayi daga daga suka fada wani katon rami katuwar motar da ta kwara musu itama tayi kansa, wani irin ihu driver ya saki yayin da mahir idanuwansa ya lumshe cikin tsananin rudu da tashin hankali yake furta innalillahi WA'inna ilaihir'raji'un la ilaha illahu muhammadur'rasulullah....... "


Wata muguwar kara hibba ta Saki wadda taja hankalin duk mutanen gidan masu barci da wadanda ke tsakar gida suna tuwon gobe, umma tayi saurin shigowa dakin da hibba suke ciki, ganin tsananin rudu da tashin hankalin dake fuskar hibba yasa umma yin saurin zuwa gabanta tare da rikota, sae dae ashe tuni hibba ta suma umma na kamota ta fadi kasa rigijif dukkan wasu sassa na jikinta na sandarewa😓


Hakakika masoya wannan labarin ina me baku hakuri bisa babban rashin jigo da mukayi wato mahir sae dea ku sani kullu nafsin za'iqatul maut tabbas duk wani mai rai a doron duniyar nan sai ya dandani dacinta da zafinta, kuma kowa zaman jiranta yake, bazan Iya tsayawa fada muku irin halin da yan uwa da abokananen arziki kai da duk wani wanda yasa doctor mahir ya shigaba bisa rasuwarsa, anan aka kwashi gawawwakinsu zuwa yola, dai dai lokacin daurin auren sa akayi masa jana'iza tare da miliyoyin mutane suka rakashi gidansa na gaskiya😭

Hakika bamu da tsumi bare dabara yh rabb munyi tawassali da kyawawan sunayenka yh Allah kasa mutuwa ta zama Hutu a rayuwarmu ubangiji dukkan al'uman musulmin da suka rigamu gidan gaskiya Allah ya gafarta masu yh rabb ka haskaka kabarin duk wani musulmi da ke da digon imani a zuciyarsa Allah muntuba Allah ka yafe mana😭


Kowa ka zaga zakaga yarda yake kuka yana fadin alkhairan mahir gareshi.

A hankali ta fara bude idanuwanta dasukayi mata azabar nauyi tun tana ganin dishi dishi har idanun suka bude gaba daya ta fara bin dakin asibitin da kallo umma tare da wata yayar babane zaune gefanta daka gansu kasan sunci kuka kuma suna kan cinsa, hibba cikin nauyi baki ta fara kokarin mgn sae dea ina ta kasa wata muguwar kara ta Saki tare da fara fizge fizge, umma tayi kanta tana rirriketa ita kuma umma sarai tayi waje da gudu tana kuka tana kiran doctor, wasu alluran masu zafi na bacci suka sake mata.



6angaren feena tab nawawo kawai kuyi imagining mahaukaciya number daya domin ita daddauretama akayi domin allurar baccinma taki daukanta.



Bayan kwana bakwai.

Yau akayi sadakar bakwai ta rasuwar mahir wadda zan Iya cewa kusan duk wani kusa na Africa dama Nigeria sun halacci sadakar nan, a ranar kuma mutuwar ta dawo sabuwa.

Hibba tana zaune a wani daki dake gidan su mahir kana ganinta zaka zubar mata da kwalla domin duk ta jeme cikin kwanakin nan ta rame domin ko ruwa bata Iya sakawa bakinta inba na alwala ba.

Unty farida ce tashigo rike da plate da gorar faro ta ajiye gaban hibbar.

Itama duk ta rame tayi wani iri ga idanuwanta da suka wani kukkumbura cikin sanyi murya tace.

"hibba ga abinci ki daure kici inji mum."

Hibba ta dago ta kalleta idanuwanta na kawo ruwa zatayi mgn unty farida ta saki wani irin kuka tare da rungume hibbar tana wani irin kuka.

Unty zarah da ta fito daga toilet din dakin ta share hawayenta da suka zubo mata ta fice a dakin tsabar tausayin Halin da dangin mahir suka shiga na rashinsa dama ita kanta hibbar.


A ranar su hibba sukayi shirin komawa kano duk da Mum taso abar hibba amma yanayin da ita kanta mum din ke ciki yasa Abban mahir din yace kawai su koma da hibba dan barinta wajen Mum din sake lalata komai ne domin kullum zasu dawwama cikin kuka ne, feena kawai aka bari tare da masu kula da ita har ta gama takaba.




Kwanci tashi babu wuya wajen Allah yau har anyi wata guda da rasuwar mahir.

Hibba na tsakar gida sanye da T-shirt da zanin atamfa tana wanke wanke, kallo daya zaka mata ka gano tsananin damuwa dake tare da ita duk ta LAlace ta jame.

Sallamar umma ce tasa dago da kanta a hankali ta amsa mata cikin sanyi da rashin son magana.

Umma ta cire hijjab dinta tare da shanyawa kan igiya cike da tausayawa tace.

"sannu hibbatullah ke da nace ki hakura da wanke wanken nan idan na dawo nayi ke da bakyajin dadi."

Hibba tayi shiru kafin can tace.

"ae basu da yawama na kusa karasawa."

Umma ta jijjiga kai harcin ranta takejin rashin dadin wannan sanyin da rashin mgnr da hibba takeyi ynz.

"shikkenan Allah yayi miki albarka."

A ciki ta amsa da amin din, dai dai shigowar anwar tare da sallama, umma ce kawai ta amsa a fili banda hibba da ta sake kasa da kanta tana cigaba da abinda take.

Har kasa ya tsugunna yana gaida umma, umma ta amsa cikin sakin fuska tare da tambayar jikinsa da granny domin shima yasha fama da rashin lfy bayan rasuwar mahir din.

Umma ta miko masa kujera ita kuma ta shige dakin, a jima yana noticing yanayin hibba gaba daya ta chanja ta zama so silent domin hatta da doguwar mgn ta dena, numfashi ya sauke

Please Login or Register in order to submit comment