Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta kalleShi idanunta na ciko da kwalla tace.

"Yaushe zaka kar6i hakkinka?"

tsura mata ido yayi sosai yana kallonta na yan mintuna Allah ya sani yana cikin matsananciyar sha'awarta domin babu namiji me lafiyar da zeyi tozali da hibba yaji beji feeling akanta ba, but shi baze Iya kusantartaba a halin da suke ciki na rashin fahimtar juna, nannayar ajiyar zuciya ya sauke.

"hibbah! "

Ya kirata in cool voice.

dagowa tayi tare da masa kallo daya ta dauke kanta.

"zo muyi mgn."

Ya fada yana mika hannunta ba musu ta Mike tazo gabanshin ya janyota tare da daurata a cinyarsa kansa ya daura akan kafadarta yana sauke mata wani numfashi da yasa tsigar jikinta tashi.

"bby wllh ba hakkina nafi bukata ba a ynz sama da farinciki babu abnd nake yakin nema a ynz irin fara'arki hibba zan Iya sadaukar da komai nawa wajen ganin farinciki a tare dake wannan dalili yasa tun farko na hakura dake domin nasan kinfin son mahir fiye dani amma da yake rabo ajaline sae gashi Allah ya qaddara cewa ke matatace babu kuma yarda zamuyi."

Runtse idanu hibba tayi tana sakejin tausayin anwar din.




Qasar Russia.......

Cikin takun sauri sauri suke hawa benen asibitin har suka isa wani building marar girma sosai, kafin su shiga wani daki da sauri.

Mutum ne kwance akan gadon mararsa lfy gaba daya a rurrufe yake sae fuskanshi dake bude hancinsa dauke da oxygen.

feena ta zare spec din dake fuskarta ta Kalli baturen doctor din cikin harshen turanci tace.

"zuwa yaushe ze farfado kenan?"

"nan da 30mun zuwa 1hr."

kai feena ta gyada tare da matsawa bakin gadon, ta leka fuskarshi tare da zare oxygen din da aka saka masa..........


😳😳😳😳😳😳😳😳



*Sorry for the late posts plzzzz exams ce😒*










share
comments
vote






Oum Afaf✍🏻
[10/24, 1:02 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*







*πŸ…Ώ 32*

Tsura kyakkyawar fuskanshi ido tayi tanajin wata sabuwar soyayyarsa na fuzgarta, kanta ta duka dai dai kansa ta manna masa kiss a kumatu sannan ta Mike tana goge kwallar da ta zubo mata.



Few 30 minutes.

A hankali ya fara motsa kafarshi tare da hannunsa, feena da sauri ta Mike ta iso gaban gadon tana zare masa robar ruwan hannunshi, dai dai lkcn ya bude manyan idanuwansa da suka kumbura tsabar jimawar da sukayi a rufe, a hnkl suke budewa har suka bude gaba daya a fuskar feena dake masa murmushi, kir yayi da ido yana kallonta kafin ya fara motsa bakinsa, bataji me yace ba amma ya gane me take nufi.

Ruwa ta tsiyayo masa a cup ta taimaka masa ya Mike zaune tare da jinginar da shi a pillow..DR MAHIR kenan😳tsabar tsoratar dani har sae da wayata ta fadi Allah yasa bataci screen ba🀣

Ruwan ta taimaka mishi ya dansha sannan ta ajiye cup din tana fuskantarshi cikin tausasawa tace.

"sannu Dr."

Cikin sanyayyiyar muryanshi mai taushi ya furta.

"where's my hibbah! "

Dim dim gaban feena ya fadi amma tunawa da hibba ynz tayi aure yasa ta saki wani murmushi tace.

"Dr kaga ynz baka da lfy I beg ka kwantar da hankalinka ka gama warwarewa before kaji abnd ke going."

Wani kallo yayi mata wanda yasa jikinta wani irin rawa.

"ina Matata? "

Ya sake jefo mata question in serious voice.

"kana da wata matar da tafini ne, kaga mahir kabi a hnkl kar a fara jin kanmu daga tashinka."

Tana fadar haka ta Mike zata bar wajen a hasale, mikewa yayi da sauri a fusace ya fuzgota ransa a matukar 6ace yace.

"ni kike watsaki who're you? Ina tambayarki kina mini mgn kmr sa'anki, how long nake nan a kwance kina....."

Mgnr ce ta sarke masa, sbd wani jiri da yaji na dibarsa kafarsa na rawa sbd dadewar da yayi a kwance, a dafe ya karasa gaban bed din ya zauna tare da dafe kansa, ajiyar zuciya me karfi feena ta Saki tare da zaro wata allura a aljihun rigarta ta baya ta salalla6a zata tsira masa yayi saurin murde hannunta tare da kwace allurar ya jefar ihu ta fasa, ya dauketa da wani wawan mari guda uku, yayi jifa da ita a kasa ya dauki allurar da sauri ya fice a dakin tare da murza key.




Paris

Hibbace tare da Anwar tsare a wani Qaton moll tuna shopping domin gobe zasu koma Nigeria, suna sanye da flowy clothe sunyi masifar kyau, hannunsu sake da juna, rabin tsarabar anwar ne ke dauka ita dae sae dea ta kalleshi kawai sbd yarda takejin jikinta duk babu dadi, kaya masu yawan gaske ya jidar masu nata dana yan uwa, hibba ta dubeshi yana daukar wani designer watch na mata wanda akayishi da zallar diamond tace.

"wannan kashe kudin yayi yawa fa."

murmushi yayi yana kara agogan a hannunta kafin yace.

"Kalli kiga yarda yayiwa lustrous skin dinki kyau, kamar danke akayi shi dole mu siyeshi."

"haba ya anwar dubafa kaga uban watch's da kasiyan kuma kudin wannan yayi tsada da yawa plz basae an siyaba."

Dogon hancinta yaja.

"sae ansiya gaskiya unty hibba."

Ya fada cikin kokayon muryarta, baki ta turo tare da kai masa duka a kirji ya zille yana dariya.




suna dawowa gida a parlourn mamy suka zube kayan tana dubawa ta kuma yaba da kayan sosae musamman na hibbar, hibba tasha mamaki da taji mamy batayi fadan ko ta nuna damuwa da yawan kayanba, gsky wata uwar mijinma tayi a rayuwa, hibba ta fada cikin ranta.

A daren ranar su hibba Sun gama hade kayansu gaba daya gobe sae Nigeria, fitowa tayi daga toilet sanye da wani karamin farin towel wanda ko masakanta be rufe mataba gaba daya sae karami akanta tana goge gashin kanta sbd wankan tsarkin da tayi, anwar ne zaune kan sofa daga shi sae boxer kawai sexy body nashi a bayyane, wayarshi yake dannawa, tunda ta fito ya tsura mata ido sae dea ita sam ko ajikinta domin ynz ta fara sabawa dashi a hakan sbd cikin satin nan tare suke kwanciya gado daya, zama tayi kan stool tana kokarin janyo hand dryer taji muryanshi a kasalance yace.

"precious zokiga wani abu."

Kallonshi tayi taga yarda idanuwansa suka jeme sae wani lumshesu yake, mikewa tayi tare da isowa, batayi auneba taji ya janyota ta fada kansa, wani dogon abu taji ya soketa tayi saurin kallon kasanta sae ganin joystick din anwar tsaye sam6ar.πŸ˜ƒπŸ™ˆ

Kansa ya zuro tsakanin shoulder dinta ya bude wayarsa tare da nuna mata wani katon hadadden gida ME kyau ginin turawa yace.

"cwty kinga gidan mu."

"wow beautiful."

Hibba ta fada a hnkl fuskanta dauke da murmushi, anawar yaji dadi sosai ganin farinciki a fuskarta cikin whisper yace.

"not as you beautiful baby."

Murmushin hibba yaki 6uya tana cigaba da ganin aza part na gida ko ina yayi kyau babu karya.

"Allah yasa gidan zaman mune."

ta fada tana mika mishi wayan, dasauri ya furta.

"amin."

Domin be ta6a tsammanin wannan kalamin daga bakinta ba.

"Baby ki rakani inyi wanka am tired bacci nakeji."

kallonshi tayi da sauri sae muka ta saukar da kanta kasa tana wasa zoban hannunta.

Dago kanta yayi tare da jiyo da ita suna facing lkc guda ya hade bakinsu, nan ya fara aika mata wani zafaffen sakon hibba tun tana basarwa har itama ta hau network tare da enjoying abinda yake mata, wani zazzafan romancing juna suka farayi, lkc guda sukayi fatali da kayan jikinsu daman dukkan nusu a limit suke coz shekaru sunkai an balaga an balallageπŸ€£πŸ™ˆ,babu abnd kakeji sae nishin junansu, bakinsu sakalle da juna anwar ya dauketa yayi saman bed da ita tare da haye kanta.........



Russia


Mahir a daddafe ya fito daga building din da yake, wata nurse ya gani dakyar ya tmby ta main office na security na hospital din, ta nuna masa yana zuwa ya mika masu allurar da feena tare da doctor dinta suke masa tsawan watanni bakwai na fitar da mutun daga hayyacinsa tare dasa mutun dogon barci, lkc guda hukumar asibitin sukayi ram da su feena, shi kuwa mahir a lkcn yayi yawa da wani abokinsa dake garin yazo ya daukeshi zuwa gidan, a daren ranar mahir yayi cukucukun visa ta dawowa gida.





Paris

komai ya lafafa tsakanin Anwar da hibba duk da dae anwar be kai da jefa kwallonsa a ragaba amma yarda sukaci uwar sabada yasa ya sami kyakkyawar nutsuwa wata sabuwar tsumin soyayyarsa na sake tasar masa, rukunkumeta yayi sosai a jikinsa kmr me tsoron za'a kwace masa ita har Sea da ta Saki yar kara sannan ya sassauta rikon da yayi mata muryanshi na rawa yafa sanya mata albaka tare da mata alkawarin babu rabuwa tsakaninsu abadan da'iman, yana cikin mgnr ne ya fashe mata da kuka daman itama kukan take na tausayawa rayuwarta da halin da zuciyarta take ciki na son mataccen mutumin da babu shi a yanzu, cikin Raina nace umm hibba Manya.



Washe gari jirgin Sun hibba ya tashi zuwa Nigeria hibba tayi kuka Sosai na rabuwa da mamy hakama mamy sbd yarda suka shaku da juna anwar ne yasha faman rarrashi har ya samu tayi barci.


tsakar dare suka sauka a Abuja, a hotel suka kwana hibba ita dae tunda ta sauka a Abuja gabanta ke faduwa, tana zaune ta takure anwar ya fito daga toilet yana gyara hannun jallabiyarsa, ya kalleta yaga tayi narai narai da ido gefanta ya zauna tare da janyota yace.

"baby menene? "

Jikinsa ta fada tare da rungumeshi sosai tana Saki wani irin rikirkitaccen kukan, gaba daya hnkln anwar a tashe yake yana tmbyrt meke damunta cikin kuka tace.

"gaba sae faduwa yake inatsoron kar wani abu ya faru dani."

A hankali anwar ya mayar da ita jikinsa yana shafa bayanta idanuwansa a rintse domin shima yana jiyo yarda zuciyarta ke bugawa da sauri sauri, innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un kawai yake fada cikin ikon Allah ya samu barci ya dauketa gyara mata kwanciya yayi yaja mata bargo ya rufeta sannan ya Mike ya tada sallah.


6angaren Mahir shima jirginsu a Abuja ya sauka cikin dare hakan yasa shi da abokin nasa suka kama daki a sharaton hotel, anan suka kwana mahir addu'a kawai yake gobe tayi ya ga hibbarsa coz yayi missing nata over.



7:30 am

su hibba suka shirya zasu wuce airport hannun hibba cikin na anwar tana sanye da wata dakakkiyar Paris gown fara da kyallin baki a jiki sae bakin cover da ta sanya a kafarta, hannunts rike da wayarta da bakar hand bag, shi kuma anwar farar getzner ya saka da baki cover da hula sosai sukayi kyau kmr wasu taurari, tafiya suke a harabar hotel din a nutse har suka shiga cikin tasi da zata kaisu airport.

mahir shima cikin bakin trouser da folo riga ya shirya karfe takwai jirginsu ze tashi.

Da yake privet airline shi mahir zebi yana zuwa ba 6ata time suka wuce.....






Toh fah fans ga Mahir ga Anwar now the fun is about to start....





share
comments
Vote











Oum Afaf✍🏻
[10/24, 9:46 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*





_Zakiyya sani, Mummyn suhaila, Surbajo novels, marrieMe, oooooo kuna da yawa duk wani group da nake ciki kuma kuke bibiyan labarina kuke comments nd vote akai wannan shafin kyautarkuce nagodai sosai yh rabb yabarmu da ni'imarsa Ameen._





*πŸ…Ώ 33*

Jirgin su Mahir na sauka ba tare da 6ata lkc ba suka shiga taxi shida abokinsa, mahir ya dubi taxi driver cike da rashin son mgn yace.

"driver goron dutse zaka kaimu."

Dayyab abokinshi yace.

"goron dutse kuma? Kabar lamido creasent din ne?"

Girgiza kai mahir yayi idonsa a lumshe ya furta.

"I Ned to see her."

"hibbah right?"

Dayyab ya fada with fun voice.

Ba tare da ya tankashiba yayi shiru, da kwatacensa suka isa gidan su hibbar, taxin ko kyakkyawan parking beyi ba mahir ya bude ya fice, dayyab ne ya tsaya ya sallami taxi din sannan shima yabi bayansa.

Umma na tsakar gida tana wanke wanke, sae rayyan da ke zaune yana wanki, ganinsa kawai sukayi akansu ba tare da sunji shuguwarsa, rayyan ne ya fara ido hudu da shi, wata muguwar kara ya Saki tare da bal da boket din wankin gabanshi har yana kifawa yayi daki da gudu, umma da kanta ke durkushe tace.

"amma rayyan kai ko...."

Bata karasa mgnr ta idonta ya sauka kan mahir da yayi tsaye cike da mamaki, jikin umma ne ya fara tsuma lkc guda ta jike da zufa sae fitsari gashin ta kasa daga ko hannunta sae kyarmar take kawai, mahir ganin halin da umma take ciki yasa shi kuma cika da mamaki ya nufeta yana fadin.

"umma mahir ne fa baki..."

Luuu umma ta fada cikin kumfar wanke wanken a sume, hankali tashe su mahir sukayi kanta ga ihun rayyan da suke jiyowa ta cikin daki yana kwallawa umman kira ta taimakeshi, mahir ya isa gaban kofar yana cewa.

"auta open the door mahir ne fa ka bude umma ta suma where's my hibba?"

Kara rayyan ya saki yana fadin.

"innalillahi Allah muntuba me mukayi maka fatalwa zakazo mana gida wayyo munshiga uku."

Mahir yana jijjiga kofar, ina rayyan fitsari ya fara zubo masa yana ihu ikar karfinsa, makotane suka fara shigowa sae dea da Sun leko kasan cewar sun san mahir din sae su sa gudu, mahir da dayyab gaba daya kansu ya kulle da mamaki, mutanen unguwane suka kira Baba suka sanar dashi gidan ba lfy nan baba ya kamo hanya ya dawo, a kofar Gida ya fara i
jiyo ihun rayyan yana shiga dawa Allah ya hadashi sae mahir wata irin katantanwa da Baba yayi sae ya koma inda ya fito da gudu shima yana ihu. 🀣

Idanu mahir ya zaro tare da duban dayyab shima dayyab din kallonshi yake cike da mamaki.

"Dr what happenene?"

Mahir ya girgiza kai idanuwansa Sun kada sunyi wani irin ja ba tare da yace komai ba yaja hannun dayyab din suka fita daga gidan.

Umma na ganin fitarsu Ashe ba suma tayiba ta Mike a gigice tayi kofar daki tana dukar kofar iyakar karfinta tana fadin.

"bude mini kofa Marar imani yau nashiga uku zaka buden ko sae Sun dawo sun sameni."

Rayyan cikin kuka yace.

"umma tsoro nakeji."

"dan uwarka bude mini."

Umma itama ta fada cikin kuka, rayyan kememe yaki bude kofar dakin umma tanajin motsi Ashe babane ta arta ana Kare ta shige katon duro din ruwa da babu komai aciki🀣 shi kuma baba karar umma yasa ya shige kitchen shima da gudu ya 6uwa karkashin kantaπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

Mahir suna fita suka shiga adaidaita sahu sukayi gidansa, sae dea da isarsu gidan a rufe suka sameshi da katon key dafe kai mahir yayi da hannunsa yana furzar da wata zazzafar isa yace.

"wae meke faruwa ne?"

Dayyab ya zauna kan wani dutse yana kallon mahir din shima cike da mamakin abubuwan dake faruwa, wani makocin mahir ne ya fito daga gidansa cikin motarsa, mahir yayi saurin juya baya dan karya ganshi ya kalli dayyab din yace masa.

"Man kaje ka tmby wancen guy din mutanen gidan nan meybe daga gareshi muji abnd ke faruwa."

Kai dayyab ya gyada masa sannan ya mike tare da wasa Alhj hannu ya tsaya tare da zuge glass din motar, hannu dayyab ya Mika masa suka gaisa sannan dayyab yace.

"Alhj daman tmbyr nake gidan Dr mahir ni bakone jia nazo daga Russia am classmate."

Cike da jimami Alhj ya girgiza kai sannan yace.

"Allah sarki dr yh rabb yakai haske kabarinsa, ae dan uwa yau kimanin watanni bakwai kenan da rasuwarsa."

Idanu dayyab ya zaro sannan yace.

"what? You mean Dr is dead?

kai kawai Alhj ya daga masa hawaye na zubo masa na tunawa da amintaccen makocinsa nasa duk da ya girmi mahir amma ya daukeshi kmr abokinsa duk wata shawara ta Alhj idan ta taso mahir yake samu sbd yasan shine zasu haka su binne.

"Allah ya jikanshi."

Dayyab ya fada tare da mikawa Alhj hannu, Alhj yana kuka sukayi sallama.

mahir ya jiyo tare dabin motar Alhj da kallo sannan ya kalli dayyab da shima shi yake kallo, kai ya girgiza yana dan cije lips dinsa yace.

"yanzu nagano mafarin komai, mu koma hotel zuwa da yamma zanyi magana da mamy ynz ina bukatar hutu."

"amma kasan mutane suna ganinka da matsa dole ka 6oye face naka."

Handkerchief dayyab ya bashi ya rufe rabin fuskarshi da ita sannan suka sami wani napep din ya kaisu hotel.






Su hibba jirginsu na sauka su granny tare da unty unty ramla da yayanta ne sukazo tarbarsu hibba da su unty ramla sae farinciki suke da ganin juna hakama granny bakinta yaqi rufawa ganin zallar farinciki a fuskar jikan nata, motocin da sukazo daukarsu suka shishshige direct gidan anwar suka nufa dake badawa, hibba duk ta matsu taga umma da rayyan ta dubi unty ramla dasuke baya tace.

"Yanaga mun sauka a hanyar gida? "

"ae gidanki zaku sauka inji baba gidan yana can cike da en uwa."

Hibba ta ta6e baki tare da furta.

"ummata fa?"

"shafa kiji mana yar gidan umma."

Shiru hibba tayi ba tare da ta kuma cewa komai ba har suka isa mashahurin gidan nata, lkcn hibba ta sake tabbatar da haduwar gidan suna shiga gidan ihun su unty zarah ta jiyo ana buda kunya ta kusan kama hibbar domin har da yayyun umma da kannenta dana baba, kowa ka gani farinciki kayan motsa bakin da akayi masu hibba ta nafa anwar kuwa tunda suka gama gaisawa ya gudu part dinsa.


Wajen karfe biyu na rana shiru babu labarin rayyan, hibba ce ta kira umma sae dea har ta katse bata dauka ba hka akayi ta kiransu basa dagawa makociyarsu aka kira nan ta sanar dasu halin da gidan yake ciki amma bata fada musu abnd ke faruwa gaba daya suka rankayo suka taho gidan.



Duk suna zazzaune jigun jigun tsakanin umma baba da rayyan babu wanda ya iya budar baki ya sanar da abnd ke faruwa ilah zaburar da suke lokaci zuwa lkc kamar daga sama hibba ta fara jiyo tsadadden kamshin nan na mahir kanta ne ya sara mata ta fara karaton addu'a a zuciyarta sbd jin yarda kanta ke juyawa tabbas tanajin mahir yana kusa da inda take tana wannan tunanin sae shigowar mahir suka gani tare da dayyab🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣wayyo fans kuzo kuga yarda ake tsere a tsakar gidan nan kowa na neman ma6oya sa6anin hibba da ta sandare a zaune tana kallon mahir din dake sakar mata wani lallausan murmushi, wata kara ta Saki tare da mikewa a zube ta fada jikinsa tare da rungumeshi tight tana Saki wani mahaukacin kuka, shima mahir din kuka ya Saki sosai tare da sake matseta Sosai suna kuka gwanin ban tausayi, gaba daya mutanen gidan ta kofa suka zuro da kansu suna kallon ikon Allah ta yarda hibba bataji tsoron ganin mahir ba har ta Iya zuwa inda yake anwar kuwa kur yayi da ido dan ganin abin yake a mafarkine kawai domin babu yarda za'ayi mutumin da suka binne da hannunsu ace yana Raye to me hakan yake nufi kenan? "

Hibba ta dago cikin kuka tana kallon mahir din tana hawaye tana murmushi tace.

"daman...daman.. Na fada masu wllh baka mutuba kana raye babu yarda za'ayi ka tafi kabarni ynz zasu yarda Ae."

Sae tasakeshi kmr mahaukaciya tayi wajen anwar ta fara girgizashi tana kuka tana fadin.

"kaga abnd nake fada muku wllh be mutuba hub dina ya dawo zamu tafi daman nasan baze mutu yabarni ba umma Baba zo kuga hub wllh nasan be mutuba."

Ta fada tana sake komawa wajen mahir din da har ynz yake kuka kmr ze mutu, anwar ne ya janyeta da karfi daga jikin mahir din ya fara janta waje, mahir a haukace yayi kansu anwar naja mahir naja kmr zasu tsinkata ita dae hibba ihu kawai take tana kokarin kwace kanta a hannun anwar ta koma wajen mahir da yake babu kwari a jikin mahir yasa anwar cin galaba akansa ya janye hibbar tare da dagata tsam kmr baby ya fita da ita daga gidan tana wani fizge2 tana kiran mahir ne tana dukan anwar iyakar karfinta, cikin mota anwar ya cillata shima ya shiga tare da kulle motar yabar kofar gidan da gudu mahir yabisu yana wani irin ihu dayyab ya rikoshi da sauri.




Suna zuwa Gida ya sake daukarta ya shiga da ita ciki har bedroom dinsu ya cillata kan bed tare da fara cire kayan jikinsa, yana wani irin huci yake fadin.

"yau zanyi abnd mahir ze rasaki har abada domin befini sonki ba, wllh da mahir ya aureki gwara Murasaki duka."

ya fada lkcn da yayi naked ya haye gadon hibba ta faraja da baya tana wani irin ihu tana girgiza masa kai da karfi ya fizgota tare da jefata kasansa ya haye kanka wani ihu ta fasa tana fadin.

"ka taimakeni anwar wllh I love him kayi mini alkawarin bani farinciki yah anwar karka rabani da pride dina today ranar da mahir dina ya bayyana plz yh anwar I...."

bakinsu ya hade wajen daya yana mata wani tsotsa da zafi da zafi mitstsike2 ta fara amma ina karfin mace da na namiji ba daya ba, komai na jikinta ya cire mata tare da talle kafarta.

Dakarfi ta furta.

"kace fa Kana son farincikina."

Fasa abnd zeyi yayi ya tsura mata ido shima iduwansa duk hawaye a hnkl ya sauka daga kanta yayi gefe yana fasa wani irin kuka shime me dauke da ciwo.

Sun kusan awa a hka suna kuka bame rarrashin kowa a hnkl hibba ta janyo blanket ta rufe naked dinta tare da matsowa jikin anwar din ta baya ta rungumeshi tana Saki wani sabon kuka.

Rintse ido yayi yanajin yarda take kukan kmr ana watsa mashi wuta, a hankali ya juyo da ita gabansa ya tsurawa fuskanta ido sannan yasa hannu yana share mata hawayen, duk da wasuna sake zubowa, tsaye ya Mike tare da dagota suka nufi toilet da kansa yayi mata wanka shima yayi suka fito, hijjab dinta ya Sanka mata sukayi sallah LA'asar ya fito parlour ya zubo mata abinci dakyar ya samu tayi loma uku paracetamol yabata tasha sbd zazza6in da ya rufeta ya kwantar da ita sannan ya fita.









Share
vote
comments




Oum Afaf✍🏻
[10/26, 3:25 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*




*_Dan Allah na rokeku da kuringa Sanin maganar da zaku dinga fadawa mutun, karfa ku manta novel nake rubutawa ba reality ba, sannan kuma fiction ne fa kuma ni a farkon labarina bance muku true story bane, so why zaku dinga bina pc kuna cin fuskana kuna fadin wannan is kaza wannan is not kaza, gsky am not happy ko kusa wasu basu Iya mgn ba babu yarda za'ayi tun farko babu wadda tasani rubutu babu kuwa wadda ta isa tasa sana son ranta, dan Allah kusan irin kalamin da zakunawa mutumin da baku sani baπŸ˜•_*








*πŸ…Ώ 34*

Mr President tare da first lady ne tsaye hankalinsu a matukar tashe dajin halin da yarsu take ciki a kasar Russia, mummy ta dubi Mr President cikin matsanancin kuka tace.

"yanzu meye abunyi? "

Mr President ya numfasa sannan yace.

"kwakwalwata ta tunkushe nakasa gane wane irin tunani zanyi sbd...."

"yar tamu a garkame a gidan yari shine zakace ka rasa tunanin da zakayi wrong yalla6ai wllh dole Ka fita ko da tsiya tsiya ka fito mini da 'ya tun kafin wani abu yasameta wllh."

Ta fada cikin hasala ranta a matukar 6ace.

"but first lady kinsan dea wannan mutanen basa kar6ar cin hanci bare...."

"Quit! Kasim dan baiwa, karfa ka manta kai shugabane na kasa guda kaga kuwa kana da right a ko ina Kasim wllhi tallahi sae kasan yarda zakayi ka fito mini da yarinya ko da kuwa zaka rasa duk abnd ka tanada."

Tana karasa mgnr tabar wajen tana kuma sakin wani kukan da yafi na da, Mr President ya zube kan kujera yana jifa da hular kansa yanajin kansa kmr ze rabe biyu.



Labarin dawowar Mahir ya fara yad'uwa a gari har yan jarida sae da suka sameshi a hotel din da yake sukayi hira da shi sae dea be Iya amsa musu sbd tsabar tashin hankalin da zuciyarta ke ciki na rashin hibba.

Lokacin da labari yaje yola gidan su mahir dariya Abba yayi tare da karyatawa,sae dea mum da ta tayar masa da hankali yasa ba shiri suka nufo Kano cikin daren.


Duk suna zaune a katuwar tsakar gidan su hibba wadda mahir din ne ya
[10/26, 3:25 PM] +234 812 554 4850: *πŸ…Ώ 34........CONTINUE*




Duk suna zaune a katuwar tabarma a tsakar gidan su hibba wanda mahir din ne yabukaci a hadu gidan su hibbar, yah mudan ne ya kira anwar ya sanar dashi suna bukatar ganinsu sanar dashi jikin hibba ba dadi yayi amma yace shi gashi nan.

Ko da anwar yazo gaisawa sukayi da kowa banda mahir

Please Login or Register in order to submit comment