Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gida ba sbd rashin kwarin jiki dangin kusa har da nesa sae tururuwar zuwa duhata suke tare da barkar ganinta.

Mahir kusan kullum a asibitin yake wuni sai dea kullum idan har zata ganshi to zata fara abu kamar me aljanu zatayi ta ihu tana fizge fizge har sae ya fita, sosai abin ke damun anwar da su baba, mahir gaba daya yabi ya tashi hnkln sa ramarsa ta yanzu har tafi ta da, dan gaba daya hankalinsa a tashe yake.


A ranar da aka sallemeta a ranar ta kafe sae tabi yayanta na kd da matarsa tace ita bazata iya zama a Kano ba su umma babu yarda basuyi da itaba amma sam taki amincewa kuka tadingayi kancewa ita dole bazata zauna ba, babu yarda suka iya haka suka amince tabi su.



Rayuwar hibba da mahir ta shiga cikin wani irin kunci da kewar juna mahir ynz sam ya dena wata doguwar walwala itama kanta feena ynz bata jindadin Komai duk da tasan hibba tabar rayuwarsu amma sam bata da kwanciyar hankali a tare da ita sbd halin da mijinta ke ciki, 6angaren anwar kuwa kullum cikin addu'ar Allah ya bashi macen da tafi hibba duk da yasan baze iya samun kamar hibba a rayuwarsa kuma yana addu'ar Allah ya sasanta hibba da mahir.




Yau wata hibba daya cif a Kd tana kwance a dakin da yazama mallakinta gaba daya ta tsunduma cikin duniyar tunanin mahir zaune ta mike tare da janyo wayar da tun zuwanta yayanta ya siya mata iPhone 7+ ce sabuwa fil har da sim cart dinta a ciki kunnata tayi tagama process din komai na kan wayar number mahir ta danna gabanta na wani irin faduwa, cikin mamaki wayar ta fara ringing bugu daya akayi saurin daga wayar muryarsa da daki dodon kunnenta sae ta fashe masa da kuka.

Dasauri ya mike zaune jikinsa na wani irin Rawa yace.

"hibba is that you? "

kukanta ya kuma tsananta yayi wani murmushi yace.

"hibba the only way I will forgive you for playing with my heart is by telling me where you are."

Ya fada a fusace har jijiyan wuyanshi na mikewa, bata Iya cewa komai ya daura da cewa.

"I thought you love me but I was wrong wllh idan har baki fada mini inda kike ba..."

Sae Yayi shiru hawaye na zubo mishi.

"what did I ever do wrong to you. "

Ya fada muryanshi na rawa.

"love tell me plz."

Yafada a hankali. hibba batace kala ba illa kukanta dake kuma tsananta.

Tari ya farayi muryanshi na wani irin gaf gaf kmr me zazzafan zazzabi ya kuma cewa.

"am drying for you love wllh tunda kika fara nuna baki sanni ba kika gudu kika barni ban Iya cin komai tell me and I will forgive you."

A hankula hibba tace.

"Dr am.... "

"don't you ever call me that, until you tell me where you? "

"am sorry hub..."

A fusace ya kara katseta.

"don't say anything until you tell me where you are ?"

Hibba batace komai ba ta dinga kuka, hankali mahir yayi murmushin takaici.

"okay hibba bazaki fadamin bakoh? "

Hibba bata bashi amsa ba ta cigaba da rusa kukan ta.

"OK ba matsala did you know what I regret most? "

Ya tmby ta, bata bashi amsa ba yacigaba da cewa.

"hibba kinsan dai...."

Kit yaji ta katse kiran, wayar yabi da kallo tare da sake kiran layin sae dea yajita a rufe, jifa Yayi da wayar tare da zama dirshan idanunsa na sake kadawa.

Hibba kuwa kifa kanta tayi tana wani irin rusa kuka kamar wadda aka cire mata wani sashi na jikinta tana danasani da amincewa da yarjejeniyar feena tanajin dama tabarta acan din har lkcn da kwananta ze Kare wani irin zafi zuciyarta keyi.



Cikin kwana biyar hibba ta sake komawa kamar ba ita ba don wannan hips din da mahir ke mutuwar so duk sun ragu, mutanen gidan gaba daya sun kasa gane kanta, unty Asiya matar gidan ta sakata a gaba da tmby ita da yayanta make damunta.

"plz hibba tell me what's the problem remember we are family tunda ni matar yayanki ce matsalarki tamuce bugu da kari ke amanace a hannuna ynz baki da wadda zaki sanar da damuwarki sama dani."

Unty ta tmby ta a sanyaye.

Shiru kawai tayi tana tsiyayar hawaye, yaya ransa ya 6aci yace.

"dan ubanki wai badake muke mgn ba."

shiru tayi bata ce komai ba.

Yaya yace.

"look Asiya leave her tunda bazata fada ba taje can damuwar ta kasheta dan ubanta."

Ya Karasa mgnr a fusace.

unty Asiya tayi kasa da murya cikin rarrashi sosai tace.

"to tunda baki fawa yayanki damuwarki ba to ni IN fidda ran zaki fada mini kenan?"

A hankali hibba ta girgiza kai kanta a kasa tana hawaye tace.

"unty yaya kuyi hkr ina cikin matsalar da shiru yafi min alkhairi. "

Unty ta mike daga kusa da yayan hibbar ta matsa kujerar inda hibba ke zaune kasa ta dafota tace.

"hibba kiyiwa girman Allah ki fada mana mene ne watakila muna da mafitar da zamu baki ko addu'a mu tayaki."

Kallon yayanta tayi taga ya dallah mata harara, tayi saurin kasa da kanta, unty Asiya ta kalleshi tace.

"Abban suhaila dan Allah bamu waje."

"ba inda zani ae kukuka sameni anan."

tsaki Yayi sannan ya mike cike dajin haushin taurin kan hibbar.

A nutse hibba ta fara bawa unty labarin duk abnd ya faru tsakaninta da feena cikin kuka take kuma rokarta karta sanar da kowa gskyr lamarin ta.

ajiyar zuciya unty ta Saki ta share hawayen da suka zubo mata tabbas feena bata daga cikin layin mutane masu imani tunda har ta iya zabaftar da dan Adam har haka babu kuwa abinda bazata iya ba ko da kuwa basu da mulki amma suna da kudi nakin karawa kuwa.

"hibba ni dae shawarar da zan baki ki hakura da mahir kawai duk da nasan abun da matukar wahala amma akacE zaman lfy yafi zama dan sarki so kawai ki hkr dashi dan matar nan bata da digon imani sam ki bawa anwar dama kawai ya turo nasan idan kikayi auren zaki rage damuwar tunanin mahir din."

"no unty baran Iya ba wllh ban iya auren kowa IN ba mahir ba I love him."

"to ynz hibba haka zaki tura kanki cikin bala'i."

Tsaye hibba ta mike tare da cewa cikin jarumtaka.

"zan iya na daura damarar yaki da feena......"




_chayyyy😳hibba fa an zama kauriyaπŸ€£πŸ€£πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»β€β™€Anya zata Iya kuwa❓❓❓❓_





share
Vote
comments






Oum AfafπŸ–€πŸ”₯
[10/11, 8:59 AM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*




_this for you maryam dan aljanna rabb yabar kauna🀝🏻❀_




_A gaggauce_

*πŸ…Ώ 26*

Shigowar mahir ne yasata komawa inda take ta zauna, kallonsa take from heard to toe ganin yarda ya sake wani fresh malam yayi kyau ba karya har wata yar kiba yayi, bakar t-shirt ne a jikinsa da blue jeans farar fatanshi tayi kyau sosai cikin dressing din.

Kusa da ita ya zauna tare da rungumota zuwa jikinta ya zuro da kansa ta wuyanta ya fesa mata iskar bakinsa a hankali cikin rada yace.

"zani kd today."

Danne duk wani 6acin ran da take ciki tayi tace.

"baby wae mekakeyi a Kd ne duk weekend kana hanya?"

"umm ina...ina..."

Sae kuma yayi shiru sbd besan da wata kalma zeyi amfani wajen sanar da feena mgnr auren saba, ze dauki shawarar Mum dinsa da tace yabar komai a hannunta.

Feena ta manna masa kiss a wuya sannan tace.

"nima inason zuwa gida gobe mutafi kawai tare koh? "

"nop dear me zakiyi a gida kince fa kin daena yin abnd banso."

"baby zani duba jikin mummy tace mini bata da lfy."

"okay shikkenan safe journey amma ni anjima ma zan tafi."

Daga haka ya mike ya nufi upstairs yana danna wayarsa.

Wani bakin takaici ya mamaye zuciyar feena ta Mike itama tabi bayansa.





β€’β€’β€’β€’β€’β€’

Hibba kuwa nacan ana shirin zuwar mahir, ko da nakalli hibba sosai na cika da mamakin yarda ta koma tayi wani irin kyau ga wata wayewa da ta sakeyi ta musamma ta cika sosai hips din nan da mahir ke matukar sosai kamar su tsaga skirt tsabar fitowar da suka sake, babu wanda zega hibba yace tayi 26yrs domin kwata kwata jikinta na danyun yarane shagwaf.

Karfe 8 na dare mahir ya karaso gidan yayan hibba yaran gidan gaba daya sun zagayeshi suna ta murnar ganinsa sbd sosai yaran ke matukar sonsu kmr kullum yauma tsaraba sosai yayi masu sai murna suke.

Sallamar hibba ce tasa shi saurin dago da kansa cikin zazzakar muryarta kir yayi mata da ido tana sanye da wata dakakkiyar Dubai gown tayi rolling knta fuskanta yayi fresh babu kwalliya, lustrous skin dinta ya tsurawa idanu har ta karaso ta zauna a gabansa har lkcn bata daga kai ta kalleshi ba.

"hmmm love yau baki kallo na?"

Ya tambayeta yana kallo yarda take wasa da karamin diamond ring din da yabata.

Lokacin duk yaran sun fice.

Shiru tayi ba tare da tace komai ba, saukowa yayi kan carpet din shima yana tankwashe kafafunsa kmr yadda tayi yace.

"OK yau tunda kunyana akeji ba'a murnar ganina bari na tafi."

Dasauri ta dago dara daran idanunta ta sauke a cikin nasa tsurawa juna ido suke kowa na aikawa dan uwansa nannauyan sako, ita ta fara janye idanunta tana rufe fuskarta da tafin hannunta cike da shagwa6a tace.

"toni kabar kallona."

Dariya yayi tare da cewa.

"okay then bude fuskanki mugaisa."

Ba musu ta bude fuskanta suka gaisa, wayansa ya bude tare da cewa.

"habebbty dawo nan kiyi selecting kayan lefanki."

Ba musu ta Mike ta dawo kusa dashi, har suna iya juyo numfashin juna.

Excellent online shop site ya shiga miko mata wayan yayi yana nuna mata wasu expensive dresses yace.

"love duk wanda yayi miki kiyi selecting we have to start shopping."

Hibba ta kalleshi ya daga mata kai sannan ta maida idonta kan wayan, gani tayi dukkan kayan dake kan page din babu na kirki, kara kallonshi tayi ya kashe mata ido daya yana danne dariyarsa.

"gaskiya I can't pick any clothe from here."

Ta fada tana mika masa wayan, ido ya zaro tare dacewa.

"why love? "

"there don't have decent closing."

Dariyar da mahir ke rikewa ya fashe da ita har yana rike ciki hibba baki ta Saki tana kallon yarda dariya take sake matukar fito da kyawunsa.

Sae da yayi ME isarsa sannan yace.

"ai love those closes are from home, campanyn daga abroad yake just select, sauron normal wears na hannun Mum."

hibba baki ta turo tace.

"gaskiya I can't wear any of those closes."

"hhhh we shall see."

Ya fada yana dariya kuma yana selecting sexy wears, daga wannan website sae wannan haka yayi ta selecting kaya masu yawa wanda kusan dukkan nusu da dollar ne price dinsu.

Hibba tasauke ajiyar zuciya sannan tace.

"wai ynz is this necessary?"

"yes love, times is not on our side, domin kinsan insha Allah in the 2wks will be a couple."

Ido hibba ta zaro tare da rike baki tace.

"yanzu hub baza'a kara ba 2wks yayi Kadan wllh."

Dariya mahir yayi yace.

"ke kin isa ma am eager you know why? "

Dauke kanta tayi domin ta fuskance shi tunda aka saka musu rana yake wani irin rashin kunya.

Lemo ta tsiyaya masa domin tasan sometimes idan yayi shigowar dare bayacin komai, mika masa tayi yayi saurin hadawa da hannunta ya rike wani zit hibba tayi ya kafeta da ido yana kallonta a hnkl ta janye hannunta tana dukar da kanta kasa cikin whisper ya kawo bakinsa dai fuskarsa yace.

"baby duk laifin da kikayi mini sai na rama fa soon."

Ido ta zaro tace.

"menayi maka?"

Dauke kansa yayi yana kur6ar lemonsa kafin yace.

"yanda kika wahalar dani mana kika nuna bakison ganina saura kiris ki aikani lahira, you will plead for that."

"ai nabaka hkr ko? "

"ba yanzu ba hajia."

Shiru tayi masa ita dae domin sarai ta gane abnd yake son fada.

Karar message ne ya shigo wayarsa ta what'sapp yana dubawa yaga yayarsa ce farida da suka tafi Dubai ita da Mum yin shopping lefe.

Yana dubawa yaga pics din wasu design brezia ne masu kyan gsky da tsada ta turo masa ya gani ya tmby hibbar ko size dinta ne, murmushi yayi tare da cewa.

"habebbty tashi tsaye mugani plz."

Kallonsa tayi tace.

"mene?"

Kirjinta ya tsurawa ido sannan ya dauke yace.

"dakyar ma idan zasuyi miki sunyi kananu."

"mene yayi kananu? "

Ta fada tana leka wayar tashi, ganin bra yasata saurin dauke kai gefe cike da kunya.

"kar6i ki gani da kyau zasuyi miki?"

"wae hub meye haka kabari mna."

Ta fada tana rufe fuskarta, baki ya dan ta6e sannan ya danna kiran faridan.

Tana dagawa yace.

"hajia an fada miki matar tawa kwailace?"

Da yake a Speaker ne yasa hibba takejin abnd take fada.

Dariya unty farida ta bushe da ita tace.

"lallai bro kai dan iskane ni kake fadawa haka."

"yes mana in banda rainin sense wadannan kananun bra din ina zasuyi matana."

dasauri hibba ta Mike zata bar wajen cike da kunya Yayi saurin damko hannunta ta zauna yana rike da hannunta.

"kinga madam banson iyayi ba ruwanku da harkar Inna wears kawai ku siyo normal wears ku dawo."

Daga haka ya datse kiran yana kallo hibba da takejin kmr kasa ta tsage ta shige tsabar kunya, sakar mata hannu yayi yana dariya ita kuwa baki ta turo kanta a kasa.

Hira sosai sukaSha da love har 10 sannan sukayi sallama ya tafi.


_1 week later._

Yau gidan su hibba dake kano cike yake da yan uwa da abokanen arziki domin yaune ranar da za'a kawo lefan hibba, gida ya kacame da shewa da buda kowa ka gani murna da farincki,hibba na makota ita da yan wajen aikinsu su Rashida nan ma sae shewar ake duk da har ynz Rashida ce kawai tasan Wanda hibbar zata Aura a asibitin nasu.

Manyan motoci masu numfashine suka Fara parking a layin su hibba nan makota Makiyya munafukai akayi ta lekowa, wasu hadaddun manya manyan hajiyas ne suka fito daga wata dakakkiyar jeep su hudu dangin abba biyu dangin Mum biyu sai unty farida da tafito daga gaban motar da kagansu kasan irin jigajigan masu kudin nanne hade da Boko.

Fuskarsu a sake suka nufi cikin gidan su hibbar nan aka fara fito da wasu designer boxes manya manya guda goma sha biyu, ae nan gida ya sake kaurewa da shewa da buda kowa jikinsa har rawa yake domin abinda b'a ta6a ganiba kenan, mutanen gidan basu gama tsinkewa lamarinba sae da aka fara bude boxes din kowa yasha jinin jikinsa domin kayane na alfarma, dan babu atamfar da lace da material da shaddar da kudinsu yayi kasa da 30k, super exclusive kanta 24 aka zuba banda su aura Holland England nicham dasauransu, shadda kuwa itama 24 irin su getzener vua d.s komai dai acan acan sambarka, gida gaba daya ya hautsine umma da sauran yan uwanta duk sun sha jinin jikinsu da mamaki, haka 6angaren kayan kushi nan chingam kwali kwali katon carpet tabarma shinkafa duk sun kawo nan aka fito masu da goma ta azkin da suma suka hada suka basu tare da tukwicin 20k domin su 100k suka bada kudin wuni bisa Al'ada.


Unty Zarah matar yh Abbakar ta shigo gidan da su hibba suke ta wani rangad'a buda tare da taka rawa tana wani irin juyi tsabar farinciki nan hankalin kawayen hibba ya dawo kanta kowa sae dariya yake banda hibba da gabanta ke wani irin faduwa.

Unty zarah ta matsa gaban hibba tare da fuzgota tana juyi da ita.

Tsayawa tayi tare da fadin.

"yar uwa kinyi goshi kai alhmdllh wani jinkirin alkhairi ne yar uwa Allah yabaki miji mai kokarin faranta ran matarshi ubangiji Allah ya tabbatar muku da alkhairi hibba kaya alhmdllh akwatuna goma sha biyu."

Wata irin buda kawayen hibba suka saka nan take gida ya sake hautsinewa ita dae hibba gefe taja tana ambaton sunan Allah saboda yarda takejin faduwar gaba.

Sai da mutane suka watse yazamana saura na cikin tsakar gida kawai sannan hibba ita da Rashida suka shiga gidan su unty ramla ne zaune da unty Asiya unty zee da unty zarah sai kanwar Umma da yayansu kawai zaune suna fama gyagygyara kayan, suna jin shigowar hibba aka saki buda tayi saurin shigewa dakin Umma tana rufe fuskarta unty ramla tace.

"munafuka fito kiga abin arziki duk cikinmu waye abokin kunyarki."

Gaba daya suka hada baki da cewa.

"babu suna dariya Rashida Taga kaya sosai tayi murna sallahr isha tayi sannan sukayi sallama ta tafi.

Gidan duk babu kowa sae yaya da jikoki da surukai har yayyunta maza duk suna zaune a tsakar gida baba ma yana zaune babu bakin mgn da ganin kaya unty Ramla da unty Zeey suke budewa su baba kayan suna gani sai da suka gama ganin komai chif kafin baba yayi ajiyar zuciya yace.

"Allah ya sanya albarka."

Duk sukace amin Umma tace.

"malan kaga kaya ko kaga yarda yaron nan yayi 6arna da kudi?"

Baba yace.

"tabbas kaya sunyi kuma muma Allah yabamu ikon fitar da ita kunya a wajen su kamar yarda sukayi mata, kuma ae babu laifi matukar kana da iko da hali idan har kayiwa matar da zaka aura wannan yana nuni da cewa yaron meye ne insha Allahu,kuma bakisan wani abuba salamatu ai duk wanda beyi kyashin barin dansa yayiwa yar wasuba to wllh shima baza'ayi ayi kyashin yiwa tasuba, hibba gadai shinan kin gani kinga yarda mijinki ke kaunarki tun baki shiga gidansa ba abunda ya rage miki shine kiyi biyayya ga mijinki yi nayi bari nabari karkiji karkigani ki kyautatawa mijinki gashi nan dai ni da mahaifiyarku shekarunmu 50 ba wani abu da aure amma dai dai da rana daya bata ta6a tafiya gidansu da sunan yaji ba haka zamuyi mubunne kayanmu babu wanda yaji bare ya gani toh haka nakeso daku gaba dayanku ku zauna lfy a gidan auren ku rayuwar dole hakurine acikinsa dan zamane tsakanin jinsi biyu karkudauka shi auren nan kawai aji dadine ah ah dole wataran sae wani ya sa6a dan uwansa, ku zauna lfy agidan auren ku shine farincikin ko wanne iyaye suka yaransu suna zaune lfy gidan mazajensu Allah ubangiji yasanya muku albarka tare da iyalinku Yayi maku albarka."

Kaf tsakar gidan kowa yayi shiru yana jin nasihar baba ba wanda jikinsa beyi sanyi ba, hira suka dan ta6a kafin ko wacce tabi mijinta suka tafi unty ramla ma yah Khalifa yazau ya dauketa ya zamana saura yan kd domin su sai gobe zasu wuce.


Karfe tara mahir ya Kira hibba.......












Comments
Vote
share





Oum Afaf✍🏻
[10/11, 8:59 AM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*








_A gaggauce plz_

*πŸ…Ώ 25*

Unty itama mikewa tayi cikin karfafa gwiwar hibba ta dafa kafadarta tare da fadin.

"yes zaki Iya dear kuma ina tare dake hundred percent duk wani gudummawa da shawara tare da addu'a zantayi da su rabb ya tabbatar da alkhairi ya dauraki kan makiyanki."

"Ameen unty Asiya."

Ta fada tana goge hawayenta sai taji kamar an dauko wani confidence an daura mata, daga haka takoma dakinta.



β€’β€’β€’β€’

Mahir ne tare da Anwar zaune akan wasu fararen kujeru dake farfajiyar shop rite gabansu table ne da aka ajiye masu lemo da ruwa, Mahir ya sauke ajiyar zuciya yace.

"inaga kai kawai zakayi mata magana ta saurareka daba da irin girma da kimar da kake da ita a idanunta."

Anwar ya ajiye cup din hannunsa tare da sakin murmushi sannan yace.

"amma ni akwai abu guda da nake gani wannan abun kuwa shine yarda hibba ke pretending akanka ina tunanin kamar tsoratar da ita akayi da hakan, amma babu yarda za'ayi kiri kiri ga sonka cikin idanunta amma ta dinga nuna kamar ma bata ta6a ganinka ba."

Shiru mahir yayi yana tunanin maganar Anwar din can dea ya kuma numfasawa yace.

"I'm sorry bro buh plz kadai taimaka kuyi mgnr da ita."

"shikkenan karka damu dan uwa Allah ya shige mana gaba."

"Amin."

Ya furta a hankali yana lumshe idanuwansa.




β€’β€’β€’β€’
9:15pm

Wayar hibba tadau kara, suhaila da ta fito daga toilet taji ringtone din wayar, daukar wayar tayi sannan ta fito parlour tana kwallawa hibbar kira.

"unty hibba wayarki tundazu ake kira."

Hibba dake zaune tsakiyar yaran gidan homework ta dago tare da amsar wayar number anwar ta gani, baki ta dan turo a fili tace.

"yah anwar ae nayi fushi."

Dariya yaran suka fashe da ita jin yarda tayi mgnr lyk baby girl, ita yar dariyar tayi tana danna kiran nashi rejective call din yayi sannan ya kira mikewa tayi tashige daki tana amsa kiran.

"nayi fushi yah anwar."

Ta fada a shagwa6e, daga 6angaren anwar kuwa lumshe jajayen idanuwasa yayi da yasha kuka dazu sosai, yanajin wata sabuwar kaunarta na ratsa duk wani sako na jikinsa, cikin sanyi murya yace.

"sorry angel yakike? "

"lafiya yah anwar ya granny nd mamy?"

Shiru ya danyi sannan yace.

"hibba ashe kiyayen da kike mini har takai ta shafi abonkina?"

Ya tambayeta kmr beson mgn.

Dim gaban hibba ya fadin tayi saurin cewa.

"yah anwar bangane me kake nufi ba, nifa nakasa gane abinda kake nufi dani."

"mene baki gane a maganata ba hibba ina miki magana ne akan Dr mahir."

ajiyar zuciya mai karfi ta sauke cikin sanyin murya tace.

"yah anwar kayi hak...."

"no hibba karkice komai na san komai kuma alhmdllh nayi muku kyakkyawar fahimta wllh hibba bakomai za6in Allah ne babu yarda zanyi."

Nan dai cikin laushin murya yayi tayiwa hibba bayanin yarda da kaddara tare da tunatar da ita cewa babu wanda ze aure matar da bata shiba sannan ya daura dacewa.

"yanzu ya za'ayi da abokin nawa wllh yana cin wani hali hibba."

"uhm ni bangane ba."

Ta fada in cool voice.

"kigane mana, ya za'ayi kiyi dumping Dr just saboda matarsa."

ya fada cikin nutsuwa.

"hmmm yah anwar."

"hibba meye wani hmm yh anwar, angel plz don't do that to Mahir, wllh yana sonki fiye da yarda kike tsammani yana miki son da ko kansa bewa wllh kaunar da yake miki bakya masa kwatan kwacinta."

Hibba dea shiru kawai tayi tana sauraron muryanshi dake fita cike da nutsuwa.

Anwar ya cigaba da cewa.

"kinga I did not screw you even if I did it should not stop you love for mahir, ko kina tsoron matarshi ne?"

ya fada yana biting lip dinshi.

"ni ban tsoron ta wallahi."

Ta fada kamar zatayi kuka.

"okay, then plz ki amice masu ku dawo kamar yarda kuke da, if it is bcos of me zan bar kasar gaba daya zan koma wajen mamy da aiki kinga I will not visit."

Dasauri hibba tace.

"no yah anwar don't leave me plz."

"okay then?"

Shiru tayi ba tare da tace Komai ba cikin ranta cike da tarin tunanin hali irin na anwar lallai anwar dan aljanna ne domin yana daga cikin bayi masu sowa dan uwansu abinda suke sowa kansu ga uwa uba hakuri da ko wanne irin hukuncin ubangiji.

Katse mata tunaninta yayi da fadin.

"plz say something karki watsan kasa a ido."

Still shiru hibba tayi tanajin nauyin furtawa anwar din wata kalma akan mahir domin daga jin muryanshi kasan karfin hali kawai yake.

Ajiyar zuciya anwar yayi ya kuma cewa.

"baby plz! Don't do this to us, wllh idan ma ni kikeji wallahil azim har ga rabb nabarmasa ke domin yafini sonki shine alkhairin ki."

Ya fada cikin whisper.

dakyar ta furta.

"I have to think."

"haba dear, dan Allah don't dump mahir, wllh yana sonki fiye da yarda kike tunani, I know you will be a good influence to his life, plz help him and Allah help you too."

Ya fada cikin sanyin murya.

"okay Allah ya za6a mafi alkhairi, but let me istikhara about it."

"better dear, should I call you to know your istikhara."

Dasauri tace

"no need yah anwar."

Dariya yayi sannan yace.

"hibba kinsan me? "

"ah ah."

"kinsan tsakanin ni da mahir wa yafi cancanta ya moreki? "

Shiru hibba tayi tanason jin abinda ze fada.

Ya daura da cewa.

"duk nafisu cancanta da ke, you know why? but no problem but since I can't have you don't let my friend loose you, plz I'm begging you."

Ya fada cikin nutsuwa, hibba ita ynz gaba daya mamaki maganganunsa suke bata, what does that mean, ta tmby kanta.

"kinji kanwata."

"tohm."

"yauwa angly angly nerh thank for the time, kina bukatar wani abu?"

"ah ah yh anwar nagodai. "
Ta fada a sanyaye.

Dariya ya danyi sannan yace.

"kinsan fa yanzu am like a yaya mudan to you, so ki fadan in kina bukatar wani Abu."

Dariya tayi sannan tace.

"bana bukatar komai yh anwar."

"okay don't worry but plz if kinason wani abu ki sanar dani and plz don't dump Dr mahir plz and plz sister."

"insha Allahu yh anwar jazakallahu bil jannah thank you so much."

"Ameen dear wa iyyaki uwc."

Daga haka sukayi sallama ta ajiye wayar zuciyarta fal da tausayin anwar din tare da tarin soyayyar mahir.

Anwar kuwa yana ajiye wayarsa ya cusa kansa cikin pillow yana wani irin kuka mai ban tausayi kiran da mahir yayi masane yasashi sauri daidaita kansa suka gaisa daga 6angaren mahir

Please Login or Register in order to submit comment