Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ko kallo juna basuyi ba, yah Abbakar ne yayi addu'a sannan Abban mahir ya daura da jawabi, mahir yayi ajiyar zuciya yace.


Flash back.

Lokacin da kiran gaggawa yazo mini daga fadar shugaban kasa, a hanyarmu ta tafiya muna waya da hibba Sea ganin wata katuwar mota mukayi tayo kanmu a lokacin ne mudi yayi kokarin kaucewar motar cikin iko na Allah da karfin addu'ar da muke ne Yasa muka kaucewa wannan motar muka bigi wani katon rami ita kuma motar tayi cikin ramin, a lokacin mun bugu sosae, wasu mutane suka fito daga wata mota zasu cecemu a lkcn ne naji ana fadin Allah yayiwa mudi driver cikawa, wannan kalma da naji ita tasa na sake ficewa daga hayyacina, tundaga wannan lokacin ban sake sanin inda nakeba sea shekaranjiya."

Kowa shiru yayi cike da Al'ajabin gawar wa suka binne to domin a zahirin gsky mahir suka binne dan fuskanshi ce a bayyane, tabbas akwai lauje cikin nadi wannan lamarin, a nan mahir ya sanar dasu feena na hannun hukama a can qasar Russia.



A gaggauce bayan sati daya.

Russia.

Babbar cotun birnin Russia a yau ta yankewa feena tare da Dr hukuncin daurin shekara goma a gidan yari, tare da horo mai girma sbd kamasu da akayi dumu dumu da cin amanar kasa ta hanyar amfani da mummunar allurar dake nakasar da dan Adam, bayan dogon bincike da aka gabatar ta hanyar CCTV CAMERA ta asibitin, sannan aka cire wa Dr lasin dinsa na aiki tare da korarsa gaba daya.

Harabar kotun a cike take sosai da jama'a yan jarida har daga Nigeria domin labari ya karade ko ina na ankama yar gidan shigaban kasa.

Feena aka fito da ita yan sanda a bayanta, ta wani rame tsabar kukan da takeyi, mummy kuwa tunda taji hukuncin da aka Yankewa yar tata ta yanke jiki ta fadi, mahir yana tsaye shima a wajen fuskar nan a matukar hade, feena ta kalleshi da jajayen idanuwanta sannan ta fashe da wani irin rikitaccen kuka.

Flash back.

Idan baku Manta ba a baya munji cewa feena tayi waya da wani abokinta Dr wanda bamuji me ta fada ba, a lkcn tayi mgn da shi akan tana bukatar ayi mata fuska irin ta mijinta sak, a lkcn ne ta fara shirya plan dinta ta yarda zatayi da mahir din, dabarace ta zoma a lkcn tayiwa dad dinta waya aka a sassauta a kar6i koken manyan likitoci akan yajin aikin da suke, sae lkcn ya tuna ya kuma shirya masu meeting on Monday feena ce tasan yarda za'ayi ta mayar da meeting din Friday, lkcn ne ta gama hada duk wani plan dinta tare da samo gawa a mutuware a lkc ta tura yaranta suka hada accident din wannan shine abunda ya faru.

Ajiyar zuciya ta sauke tana sake fashewa da wani kukan bakin cikin ganin yarda rayuwarta ta kare akan san zuciyarta da zazzafan kishinta na jahilci, akan idanun mahir aka wuce da feena.



Bayan kwana uku.

Hibba tana kwance a doguwar kujera duk idanuwanta sun kumbura tsabar kuka, anwar ya fito daga bedroom a sanyaye rike da car key da hijjab din ta, gefanta ya zauna tare da kiran sunanta a hankula.

Dago jajayen idanunta tayi ta kalleshi tanajin wani sabon tausayinsa, domin tasan yana cikin hali na damuwa shima, zaune ta Mike tana gyara hannun rigarta da yake fado mata tsabar yawan da yayi mata sbd rama.

Hijjab dinta ya mika mata tare da mikewa tsaye ba tare da ya kalleta ba yace.

"taso muje."

Gabanta ne ya yanke ya fadi tana Bin bayansa da kallo......
[10/26, 8:33 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

💋💋💋💋💋💋💋💋
*NI DA DR MAHIR*
💋💋💋💋💋💋💋💋

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*







*🅿 35*

A cikin motar ta ganshi zaune ya kife kansa a sitiyari, gaban motar ta bude ta shiga tana kallonsa, dago kansa yayi ba tare da ya kalli gefanta ba ya tada motar, suka fice a gidan.

Tunda taga Sun kama hanyar gidansu gabanta ke faduwa, ta kasa hakuri ta kalli anwar din cikin rawar murya tace.

"yah anwar ina zamu?"

"gida."

Ya bata amsa a
not look at her.

Shiru tayi tana cigaba da kallonsa kmr yau ta fara ganinsa wani irin tausayi yake bata musamman halinsa na sanyi da hakuri tare da juriya tabbas tasan yana halin damuwa amma kwata kwata yaki bari ta gane wani abu, kullum cikin dannewa yake domin ya faranta mata amma yau yanayinsa yafi na kullum 6aci domin idanuwansa Sun gama rinewa, da wannan tunanin da take suka karasa gidan, a kofar gida yayi parking wata mota ta gani parke a kofar gidan, anwar ya dago jajayen idanuwansa ya duta da kyau na yan seconds kafin ya dauke kansa zuciyar na wani irin zugi da huci, takarda ya fito da ita daga aljihunsa ya mika mata kasan a gefe, jikin hibba ne ya dauki rawa tanabin takardar da kallo da shi kansa, hawayen da take rikewane suka fara zubowa muryanta na rawa tana girgiza kai tace.

"no yaya anwar plz no karka yanke wannan hukunci wllh bazan Iya rabuwa da...."

Sae kuma tayi shiru tana fashewa da kuka, rintse idanu anwar yayi da karfi yanajin kukanta na sake tarwatsa farincikinsa dan jin kukanta yake yafi damamur da yake ciki, murya a raunane yace.

"kikar6a."

Wani sabon kukan ta sake fashewa da shi tana kallonsa.

Hannunta na rawa ta amshi takardar tare da ficewa daga motar da gudu tana sake sakin wani rikirkitaccen kuka.

Anwar ji yayi zuciyarsa ta sake wani mummunan buguwa ya danneta da hannunsa hawaye na zubo masa, da sauri yaja motar yabar kofar gidan bugun da zuciyarsa keyi na karuwa.



Kamar an hankadota ta shiga gidan tana wani irin ihu wane wadda akayi mata albishir da wuta,duk wani gaba ta jikinta rawa take, ba tare da ta kula da mutanen parlon ba ta fada jikin umma tana sakin wani sabon kuka tana kiran ta shiga uku anwar ya saketa ita wllh tana sonshi tausayinsa take.

Mahir dake zaune ya rintse idanu yanajin wani daci a ransa yarda hibbarsa ke kuka akan wani ba shiba..

Takardar hannunta Baba ya amsa jikinsa na wani irin rawa ya bude sae ga rubutu kamar.

*_Ni Barr salihu Bashir lamido na saki Matata hibbatullah Muktar ammani saki biyu ba tare da tayi mini laifin komai ba kuma ban daura mata idda, sbd babu abinda ya ta6a shiga tsakanina da ita ta mu'amalar aure Allah (SWT) da kansa yace acikin Alkur'ani mai girma cikin suratul Ahzab babu idda akan matayen da aka saka ba'a kusance ba, hibba ko yanzu ta sami miji tayi aurenta._*


Kowa na dakin sae da yasha jinin jikinsa, hibba kuwa wani sabon kukan ta fashe da shi, mahir ya sake runtse ido yanaji wani yanayi cikin ransa wanda yarasa wane irine farinciki ko bakinciki, umma dea inbanda rarrashi babu abinda take amma sam feena taki tayi shiru da kukan da take.


Anwar kuwa ikon Allah ne kawai ya kaishi gida yayin da rashin sani yasa ya doki gate din gidansa da mota, nan ya kife kansa cikin motar yana wani irin tari jini guda guda yana zuba daga bakinsa mai gadin gdn ne ya fito hankalinshi a tashe ganin halin da ogan nashi yake yasa yayi saurin fito dashi dakyar ya sakashi bayan motar shi kuma ya shiga gaba suka nufi asibiti kafin su karasa anwar ya gama jigata ya sume.


Cikin gaggawa aka kar6i anwar ganin mummunan halin da yake ciki, mai gadi kuwa inbanda kuka babu abnd yake domin duk wani rashin imanin mutun yaga halin da Anwar din yake ciki to tabbas sae ya zubar masa da hawaye.


Hibba kuwa zuwa yamma zazzafan zazza6ine ya rufeta, allura mahir yayi mata sannan yasaka mata ruwa kafin bacci ya dauketa, kowa na gidan cike da tausayinta.

baba duk ya kira yan uwan hibba ya sanar dasu kuma babu wanda lamarin yayi masa dadi kowa yayi addu'ar Allah yasa hakane mafi alkhairi tare da tausayama hibbar irin kaddarorin da suke samunta a rayuwa
[10/26, 8:33 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

💋💋💋💋💋💋💋💋
*NI DA DR MAHIR*
💋💋💋💋💋💋💋💋

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*






*🅿 36*

Kwanan Anwar uku a asibiti aka sallameshi yayi wani irin haske ga ramar da yasakeyi sosai, su Baba tsabar kunya dakyar sukaje dubashi yarda ya kar6esu yasa jikinsu baba ya sake sanyi musamman mahir da har tsokanarsa anwar din ya dingayi yana ango ango, yayan kd babban yayansu hibbar ne ya tsurawa anwar idanu yana karantar kyawawan halayensa tare da hakurinsa wanda bakowane yake dashiba a cikin Jama'a tabbas halin anwar za'a sha wahala kafin a samu masu irinsa a duniyar nan.


Sati biyu da faruwar wadannan abubuwan ranar jumma'a aka daura auren *DR MAHIR ABDULMU'IN ABDALLAH da HIBBATULLAH MUKTAR AMMANI* sae kuma *BARR SALIHU BASHIR LAMIDO da SUHAILA UMAR MUKTAR* akan sadaki million daya daya wanda gaba daya mahir ne biya, anwar dajin an daura auren yaji gabansa ya wani fadi tare da mamakin abinda ke faruwa wace kuma suhaila?

Ido suka hada da mahir da bakinsa yaki rufuwa yana wani irin farinciki fuskanshi sae wani hasken annuri take fitarwa, daga masa gira daya mahir yayi tare da mika masa hannu yana dariya yace.

"happy marriage life bro."

Baki sake kawai anwar yayi bashi da karfin gwiwar magana, haka aka tashi daga taro lafiya kowa ya kama gabanshi, anwar tare da mahir suka wuce gidan mahir din sae dayyab da tun da sukazo be koma ba.

Anwar ya cire babbar rigar jikinsa ya zauna tare da lumshe idanuwansa gaba daya ya rasa me yake masa dadi.

Can gidan su hibba kuwa taro Sukeyi sosai idan kaga amarya suhaila bakace ita bace, domin ranta kal take gabatar da komai taci kwalliyarta mutane har mamakinta suke.

Flash back

Yadda abin ya faru bayan abinda ya faru tsakanin anwar da hibba yah umar sosai ya cika da tausayin anwar din shi da matarsa unty asiya suka yanke wannan shawarar da farko sae da suka fara tuntu6ar suhailar nan take ta amince, kafin su sanar da su baba kusan sunfi kowa farinciki nan suka saka masu albarka tare da fatan alkhairi, nan suka tuntu6i granny da maganar itama ba'a sami matsala daga gareta ba, nan ta sanar da yan uwanta suka shiga maganar auren ita da kanta ta kira mamyn anwar ta sanar da ita duk abinda ke faruwa tundaga farko har karshe.


Da yamma aka Fara shirye shiryen kai amare dakinsu, wata hadaddiyar blue super exclusive suka saka riga da zani sae wata kyakkyawar alkyabba wadda tasha ado na birgewa, Suhaila aka fara kaiwa gidan anwar gidan an sake gyarashi sosai komai na kayan dakin hibba an cire an sakawa suhaila nata nasiha sosai akayi mata suhaila ko kwalla batayiba kafin aka wuce da hibba nata gidan.


8:00pm

Hibba tana zaune gefan gado bayan uban kukan da tasha domin duk da burinta ya cika yau amma sam bata wani zumudi, motsi taji alamar za'a shigo dakin tayi saurin janyo mayafinta tare da rufe fuskata dashi gabanta na cigaba da dancing.

Mahir ne yashigo sanye cikin wata dakakkiyar shadda milk sae maiko take, kana kallonsa kasan ango sak, sallama yayi hibba ta amsa da dashashshiyar muryata, zama yayi gefanta yana murmushi kafin ya daga hular alkyabbar da ta rufe fuskata da ita a hankali yana kallon swollen face dinta, shiru yayi yana cigaba da kallonta for a while sannan yace.

"love ji yarda idanuwanki suka kumbura saboda kukan da kike plz stop it."

Ya fada yana goge mata hawayenta, murmushin karfin hali ta sakar masa shima yayi mata sannan ya kuma cewa.

"luv kin rame da yawa what happened to you."

Dan baki ta turo sannan tace.

"you."

Ido ya zaro yace.

"seriously?"

"yes u always make me cry."

Ta fada kamar zata saka wani kukan.

Dariya yayi sannan yace.

"oh sorry Luv na you caused it you landed me on the hospital bed."

Harararshi ta danyi shi kuma yayi tare dajan dogon hancinta ya kama hannunta ya kuma cewa.

"zomuje kici abinci."

Girgiza masa kai tayi, shi kuma ya marairaice fuska yace.

"please."

Ya fada yana mikar da ita tsaye, bata sake masa musuba suka fito balcony na upstairs din wani dan madaidaicin dinning mai kyan gaske suka zauna mae kujerar mutane biyu, hibba ita dai sae shashshekar kuka take, mahir ya kalleta kmr ze fasa ihu yace.

"tell me what you want and I will do it for you."

"nothing, am just missed home."

Murmushi yayi yace.

"tun yanzu, anyway don't worry habebbty, duk tym din da kike bukatar gida zan kaiki kiganshi, am not among those that makes their wives stay away from their families, am a civilise man, will now me better, and if you are scared bcoz of first night don't be, I won't do anything you don't like."

Ya karasa maganar yana kai cinyar kaza bakinta, dakyar taci kazar kadan ta kora da milkshake,shima kadan yaci sannan ya mikar da ita hannunsa cikin nasa yace.

"Luv muje na nuna miki gidan naki."

Ba musu ta bishi rike da hannunta, suka fara zaga gidan tana mamakin wae itace matar gidan nan Cos it's far beyond her expectation, har gym room akwai sannan akwai underground cikin underground din katon swimming pool ne inda ida zakayi swimming bazaji tsoron wani ze ganka ba, suna tsaye gaban pool din ya dafa shoulder dinta fuska a sake yace.

"Nan zamu dinga pool parties dinmu ni dake ko?"

murmushi tayi kawai ba tare da tace masa komai ba.

"muje muyi kiyi wanka ki huta nayi parking kayan mu."

"ina zamu?"

"Malibu California Berkeley."

Da mamaki hibba ta kalleshi domin ita bama tasan ina yake nufi ba dariya yayi sannan yace.

"am not that poor you knw."

Ya fada yana daukarta in a bridal style.

A tsakiyar bedroom dinta ya ajiyeta, sannan yace ta shiga tayi shower shima zeje nasa dakin yayi, yana fita ta sauke ajiyar zuciya tare da sake Bin dakin da kallo kmr na wata yar shugaba tsabar haduwar da yayi, kayanta ta cire tare da saka towel ta shiga bathroom tsaye tayi tana kallon ikon Allah domin bata ta6a ganin bathroom irin wannan ba sbd tsabar haduwarshi ga wasu manyan na'urorin wanka wanda wasu batama san meye suba, a daddafe a tsorace ta kunna shower tayi wanka da ruwan dumi sannan ta wanke bakinta ta fito, wata hadaddiyar night gown ta saka mai dogon hannu tana da kauri ta saka hula tana fesa spry ya shigo daga shi sae shortneker da singlet, kallo daya hibba tayi masa ta dauke kanta, gama fesa turaren tayi sannan ta Mike tare da janyo hijjab zata saka ya riko hannunta tare da zaunar da ita gefansa, yana kallonta yace.

"bani labarin bayan rabuwa."

shiru tayi kafin ta gyara zama ta bude bakinta dakyar tana bashi labarin irin rayuwar da tayi bayan mutuwarsa da aurenta da mahir da irin kyautata mata da anwar da mamanshi sukayi mata, mahir kirr yayi mata da ido yana kallo yarda kyakkyawan lips dinta yake motsawa a hankali domin shi sam bama ya fuskantar abinda take fada, iskar bakinta ta hura masa ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya furta.

"you beautiful lips, can't still believe they are mine."

Yafada sounding naughty.

Murmushi tayi Itama kallon nashi lips din tunawa tayi cewa feena ta rigata hada bakinta da nashi.

"na tambayeka? "

Ta fada a nutse.

Kai ya gyada mata still idanuwansa kanta.

"ina ne apartment din feena I mean ina feena ta rayu a cikin gidan nan?"

Kallonta yayi domin bae tsammaci wannan tmbyr zatayi masa ba, murmushi yayi tare da kissing hannunta yace.

"wancen daya apartment din da na nuna miki a rufe shine na feena."

Ajiyar zuciya ta saki, bayason shigo da mgnr feena yasa ya share mgnr tare da shigo da wata hirar tana kwance jikinsa sunata hira wanda jefi jefi take amsa mishi, kafin ya Mike tare da fadin.

"baby ina zuwa."

Daga haka Ya fice daga dakin da sauri, bejima da fitaba ya dawo da wani kwali mai shegen kyau a jiki da katon zanen heart, bude kwalin yayi ya fito da wata elegant sleeping dress, gurinta ya karaso tare da mikar da ita tsaye ba musu ta mike, gaban mirror yaja a hankula ya cire rigar jikinta yazamana daga ita pant domin ko bra bata sakaba kasan cewar idan zata kwanta batasawa, kasa tayi da kanta da sauri tana rintse idanuwanta tsabar kunyar da ta kamata, shi kuwa mahir tsayawa yayi kallonta yayi from head to toe ganin sexy shape dinta ganin yana kokarin rasa hankalinsa yasa yayi saurin control din kansa tare da zura mata rigar, tsayawa yayi yana kallon yarda rigar tayi masifar mata kyau, cikin kunnenta ya rada mata.

"you look so cute."

A hnkl ta bude idanuwanta tana kallon kanta ta mirror din rigar ta mata kyau sosai, hannunta ya riko ya kwantar da ita kan bed din shima ya kwanta gefanta, ya ringumota jikinsa yana sauke wata nauyayyiyar ajiyar zuciya hannu ya daga sama tare da karanto masu addu'a ya shafe masu jiki tare da janyo masu duvet cover ya rufe su bayan ya kashe masu light din dakin, cikin whisper yace.

"good night Qurratu ayn."

Lumshe ido hibba tayi tanajin wani irin sanyin dadi na ratsata.


6angaren Anwar da amarya suhaila kuwa kusan kunyar juna suka dingaji, domin shi anwar sae ynz ya gane yarinyar da ya aure sae yaji baya bakinciki kwata kwata daren ranar kwana yayi yana sallah ita kuwa suhaila barcinta tasha hankalinta kwance.


The following day.

Hibba taga ma'aikata gidan duk a tsorace sukazo gabatar da kansu wajen hibba domin Sun dauka irin madam feena ce sae dea sunsha mamakin ganin yarda hibbar ta amshesu cikin sakin fuska, abinci mai rai da lfy akayimata na breakfast tare da mahir sukayi yana feeding nata wayarta tayi ringing mahir ya dauka ya mika mata tare da kallon mai kiran sae gani yayi ansa yah anwar, mika mata yayi ba tare da yanayin fuskanshi ya canja ba, kallon me kiran tayi tare da kallon mahir din ya dauke mata gira daya tare da fadin.

"pick mana ango ke kiranki."

A hnkl ta daga wayar tare da sawa a speaker cikin sanyin murya ta amsa sallamarsa yace.

"yah mijin naki?"

"he's fine."

Ta fada cikin sanyin murya still idanuwanta kan mahir din tanaso taga ko ze canja fuska Sea gani tayi yana cin abincinsa hankali kwance.

"daman suhaila ce tace na kiraki."

Ya fada yana mikawa suhailar waya, murmushi hibba tayi tare da fadin.

"my daughter amarya ykk yah bakunta? "

Suhaila ta fashe da dariya tare da fadin.

"tab unty hibba wane bakuta wllh banyi ba, unty hibba kinga haduwar gidana kuwa wow wllh ya hadu kinga unty hibba 4bedroom gareni 3parlos ga garden unty hibba ga wani kwaton kitchen dina cike da kayan dadi, yau ae unty hibba nayi kwanan 'yanci ni daya a katon gadona 7by7 nayi juyina yarda naso na dinga....."

Hibba da cikinta ya kusan kullewa ita da mahir tsabar dariya tayi saurin katseta da fadin.

"ke dan Allah kin ishen da shirme wllh ke dae suhaila naga ranar da zakiyi hankali."

Mahir cikin dariya yace.

"zatayi hankali mana lokacin da bro dina yajefa kwallonsa a raga."

Wata kara suhaila ta saki ta wayar tana fadin.

"wayyo unty hibba a hands free ta sani."

Daga ta katse wayar sunajin yarda anwar ke kyalkyala dariya,suma dariyar sukayi mai isarsu kafin mahir yace.

"da alama suhaila itace karshen damuwar Barr."

hibba ta gyada kai tana fadin.

"I wish."



A round ten suka shirya driver ya daukesu sukaje sukayiwa su umma sallah suka wuce, kafin su wuce airport jirginsu ya dauka zuwa California.



A California olando suka sauka, Disney resort sukaje, daman wajen ana siyan irin time share din nan, daman mahir tuni ya saya masu na wata biyu, tsaya fadin kyawun wajen da girmansa is a westen of time ne domin gari gudane, tsayawa hibba tayi tana kallon wajen kamar sakarya mahir ya rike hannunta suka hau lifter zuwa part din da ya siya suna zuwa hibba ta zaro ido tare da bude baki tana kallo girman wajen ga katon swimming pool rungumeta yayi suna shakar kamshin juna, romancing dinta ya farayi yaga jikinta ya fara rawa kmr tana tsoro, sakinta yayi yana murmushi wanda shi kadai yasan fassarar abinsa abinci aka kawo kala2 aka jera a dinning hibba silin shawarma kawai ta Iya ci a abinci domin bata saba cin irin wadannan abincin ba.

Wanka yaje yayi ya fito daure da towel kyakkyawan body dinsa a bayyane hibba tayi saurin sunkuyar da kanta ya karaso gabanta yace.

"Luv kije kiyi warm bath."

Hanyar da yabi ta Mike a hankali tabi, bayanta yabi da kallo yana kissima abubuwa da dama akanta, wanka tayi ta daura towel tare da kasa fitowa sbd motsinsa da taji, Jakarta ya bude ta kayanta ya ciro mata wani mini crazy jeans da top marar nauyi, gaban bathroom din ya nufa yace.

"luv wae baki gama wanka bane? "

"hub kayana plz zaka mikon."

Ta fada kamar zatayi kuka.

Murmushi yayi har fararen hakoransa suka bayyana ya tura kofar toilet din ya shige kansa tsaye.

Idanu ta zaro tanajan karamin towel da ko laps dinta bae rufe mata ba santala santalan fararen cinyoyinta duk a wajen, janyota yayi zuwa jikinta tayi saurin rike towel din ya manneta da bango yana hade bakinsu waje daya, kissing dinta ya farayi kmr ze cinye bakinta Wanda yasa hibba tayi saurin sakin towel din jikin wide chest dinshi ya rufe chest dinta da shi daukarta yyi chak ya fito da ita tare da haye kan gado da ita, shima ya haye tare da hawa samanta idanun hibba suka fara kawo ruwa muryanta na rawa tace.

"kabari hub plz."

Murmushi yayi tare dajan hancinta ya sauka ya koma gefe ba tare da ya sake ta6a taba, duvet cover ta janyo tare da rufe jikinta gaba daya, binta yayi ciki ya janyota jikinsa naked din su na haduwa sosai bacci mai dadi ya dauke su........






Dole yau naga comments in ba haka ba tammmmm.






Share
vote
comments






Oum Afaf✍🏻
[10/29, 12:15 PM] +234 812 554 4850: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

💋💋💋💋💋💋💋💋
*NI DA DR MAHIR*
💋💋💋💋💋💋💋💋

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:_
*hapc20*






*🅿 37*

Rayuwar su hibba da Dr mahir haka ta cigaba da tafiya kullum sae sunfita yawo sunje gurare da yawa cikin kwana hudu kuma duk inda sukaje sea sunsha selfie abinsu.

Yau kwanansu biyar a kasar tana kwance kan wata hadaddiyar sofa ta daura kanta a cinyar mahir yana wasa da gashin kanta, wakan if u drln say I love u na davido ne ke tashi a parlon.

"luv let's dance."

Ya fada yana kissing hancinta. Murmushi tayi tace.

"ni ban iyaba."

"kin Iya mana."

Ya fada a hankali, girgiza kai tayi.

"OK then Bari na koya miki."

Ya fada yana mikewa ita ya mikar da ita tsaye tare da rungumota ta baya, rawa ya farayi da ita, a hnkl ya kai bakinshi dai dai kunnenta murya can kasan makoshi yace.

"habebbty! Yaushe zaki bani hakkina?"

Shiru hibba tayi ba tare da tace masa kalaba ya qara cewa.

"plz baby."

"duk sanda kake so."

Ta fada muryarta na rawa, cike da kunya.

Yar dariya mahir yayi sannan yace.

"Anya you mean what you said?"

A sanyaye ta gyada masa kai dariya ya sakeyi sannan yace.

"OK, we shall see."

Gefen sofa ya ajiyeta sannan ya kuma Karo volume din waqar yana wata irin rawa a gabanta yanabin waqar dariya hibba ta dinga kyalkyalawa tana kallonshi yarda take dariya sosae tayi kyau hannu ya bude mata ta Mike da sauri ta fada jikinta ya rungumeta sosae yana dariya yace.

"I love you! "

"I love you too hub"

Ta amsa mishi itama, dago da ita yayi yana kallon smile face dinta yace.

"luv am happy, I want to be like this for ever."

"am very happy too."

Ta amsa mishi tana kallonshi.

Lokacin sallahr zuhur yayi tare sukayi sallahr suna idarwa ya umarceta suka sake wata ya dade yana masu addu'ar daurewar zaman lfy a rayuwarsu tare da zuri'a ta gari, juyawa yayi ya kalleta yaga kanta kasa tana wasa da gefan hijjab dinta dariya yayi yace.

"yan mata zancire wannan kunyar ne."

Tsaye ya Mike tare da cire jallabiyar jikinsa yasa hannu ya mikar da ita yana cire hijjab dinta yace.

"muje muyi wanka."

Ya fada yana kallon yanayinta.

"tare zamiyi? "

"ehmn."

Ya fada yana dagata chak, wutsul wutsul ta farayi amma yaqi sauketa sae da ya cillata cikin warms din wanka shima ya shiga ciki tun wajen wanka ya mata wasu irin abubuwa ita kuma sae basarwa take tsabar kunya daga haka suka fito tare da yada zango a bed.....

Few hours.

Na koma gurin amaren nan na hango hibba idanuwa sunyi zundum zudum duk da cewa mahir was gentle

Please Login or Register in order to submit comment