Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

batayiwa shi.

Bakinsa ya kai kan hawayen nata cikin wani salo ya fara lashe hawayen nata, sake narke masa tayi nan wajen suka fara fara aikawa junansu hottest kisses ta ko ina, chak ya dauketa in bride style suka nufi cikin gidan.



tafiya mai dan tsayi sukayi zuwa wani hadaddan green pack na nassarawa gurin irin na manyan classic guys ne ke Zuwa dan duk wanda Ka gani a wajen nan to ontop ne.

Ido hibba ta zaro tana kallonsa ganin inda suka nufo cike da mamaki tace.

"ina mukazo anwar? "

"green pack."

Yafada babu alamar damuwa.

"bangane green pack ba me mukazo yi ina kacewa umma zamuje? "

"ohh angel na manta, Mai maganin yana ciki ai muje mana."

Wani kallon ka Raina mini hankali tayi masa kafin ta hada fuska sosai tace.

"hey anwar look at my eye ni ba yarinya bace, da Zaka raina mini sense ba ka mayar dani gida danni ban saba zuwa irin wadannan guraren ba."

A nutse ya kira sunanta yace.

"hibbatullah kinsan dea bazan cutar dake ba koh? "

"eh na sani amma...."

"muje plz akwai wata muhimmiyar mgn da zamuyi ne."

"duk maganar da bamuyi a gaban iyayena ba bazamuyi ta anan ba so ka mayar dani gida kawai."

Ta fada a fusace.

"plz don't say anything muje kinji."

Harararsa tayi kafin ta bude motar ta fito a nutse, a hnkl suke takawa har suka isa wani wajen da aka rubuta specific suka nufa, wajen da yagama haduwa da tsaruwa hadi da kyayatuwa, a hnkl suka nufi wata kujeru guda biyu dake kyalli kmr gold gurin an kawatashi da red din furanni masu dadin kamshi, gurin shake yake da kayan motsa baki iri iri.

"have a sit plz. "

ba musu ta zauna tana bin gurin da kallo gwanin van sha'awa sai taji duk wata damuwa tata tafara barinta.

"baby! "

Ya kira sunanta in cool voice.

Sae da tsigar jikinta tayi yarr kasala duk ta saukar mata dama ga sanyin AC na wajen ta zuba masa shanyayyun idanuwanta ba tare da tace masa komai ba.

Cikin sanyin murya ya fara yi mata mgn wadanda rabinsu bata gane mai yake fada jikinta IN banda rawa babu abinda yake wata kwalla mai dumi ce ta ciko idanuwansa ya sauka yayi kneeling a gabanta tare da riko hannayenta masu taushi zuwa ynz hawayen sun fara kwaranyo masa muryarsa na rawa sosai yace.

"hibba a kullum ta duniya bani da addu'ar da ta wuce Allah ya bani mar'atussaliha wadda zata samo hasken fitila a rayuwa zata zama jigo a lamurana, hibba farkon haduwata dake kafin na bigeki sai da nayi sallahr zuhr na daga hannayena biyu sama na roki ubangiji ya hadani da matar aure ashe dake zan hadu tundaga lkcn zuciyata tayi nutsu a kogin kaunarki hibba wlh hibba kece rayuwa ina sonki idan ban samekiba zuciyata zata iya buguwa hibba dan Allah ki yarda ki aure ni nayi miki alkawarin dawwamamman farinciki Marar iyaka zan shayar dake zuma hibba plz. "

Ya karasa mgnr yana kuka sosai, itama hawaye take ta damtse hannunsa sosai cikin nata tabbas anwar ya cika namijin da babu wata mace da bazatayi fatan samu a matsayin mijin aure ba, kuma itama tana sonshi sai dai ba so na aure ba zuciyarta mutun daya take gani kunnenta sautin mutun daya yake gani bazata ta6a iya hada soyayyar kowa da tashiba, zata iya dawwama babu aure matukar bata same shiba, share hawayen tausayin kanta nason wanda bai san tanayi ba ga kuma uwa uba tausayin anwar.

Cikin rawar murya tace.

"plz yah anwar ta tashi ka zauna kabar kukan haka kar mutane suzo suganta."

"hibba bazan tashiba har sai kince kina sona kin yarda kice kina sona zaki aure ni."

Ya fada cikin kuka.

"katashi dan Allah."

"I can't say I love me."

Kuka ta fashe dashi still hannunta damke cikin nasa.

Kuka suka dinga yi kmr wanda aka aiko musu da sakon mutuwa, wani dan tari ya farayi hannunsa a kirjinsa sai fadin say I luv me yake.

Tunawa tayi da labarin da ya bata yasa tayi saurin share hawayenta dan karya matan mata tace.

"tashi anwar wllh ina sonka har cikin raina plz stop cry."

"u will marry me?"

Gabanta ya yanke ya fadi jikinta har rawa yake ta daure tace.

"yes I will insha Alla...."

Ae bata karasa ba taga ya Mike tare da daka wani tsalle ya fara mata rawa da juyi, hannunta ya riko ya kai masa wani kyakkyawan kiss yace.

"thank for accepting me I love you with all my heart I promise to caring you I promise to support you I promise to love u I love so very much muahhπŸ’‹"

Ya karasa yana kissing forehead nata, ita dae kallonsa kawai take zuciyarta cike da tarin zulumi da nadamar abinda ta fada.


dakyar ya samu taci shawarma kawai sai vanilla ice ta matsa masa sai sun tafi domin gaba daya a takure take duk da irin zafaffan kalaman da yake fada mata.




Tsakanin doctor mahir da Dr Fina kuwa wani hadaddan romancing juna sukayi har suka samu suka lafafa tare sukayo wanka domin ita fina tafison romance fiye da sex hakan kuwa Dr hakuri kawai yake da ita amma shi ba haka yasoba.

Tana tsaye gaban mirror nashi tana gyara kalbarta tace.

"baby muje green pack mana musha ice cream."

"nop Fina ina son zani...."

Bata bari taji me zece ba tace.

"plz baby muje wllh I Ned ice cream daga can ba sai muje inda zaka ba plz."

"da sharadi."

da sauri tace.

"nameye?"

"zaki barni nayi making sex dan gsky ni wannan only ramonce bai fitar mini da abuna duka."

Baki ta dan ta6e kafin tace.

"okay I promise, Bari naje na shirya."

Daga hka ta fice, riga da wando na English wear kawai yasa rigar irin light purple din nance mai shegen kyau da dan gajeran hannu sai black trouser pencil, wani hadaddan apple watch yasa ya dan gyara gashinsa in classic style sai kamshin man oud yake.

a bakin door staff suka hadu ta hade cikin wasu straight skirt black sai red armless mai dogon hannu rolling kanta tayi da wani siririn veil sai wani uban high heel mai kyau, tayi kyau abinta sai dai ko kadan bata kama kafar handsome din mijinta ba.

Hannunta ta sakallo cikin nata suka fito, cikin wata black Benz suka shiga baya driver yajasu suka fita, da yake bata da mgn itama Yasa ta kwantar da kanta kafadarsa tana chatting abinta......




A hankali suka fito tana takawa a hnkl shi ma yana gefanta suna tafi gwanin ban sha'awa, da gudu motar ta shigo cikin harabar green pack din, cike da isa suka fito sakale da juna kamar ance hibba dago ai kuwa idanunta tar fuskar mahir dake sanye da wani designer glass Fina manne da shi.

wata irin juwace ta dauketa nan tayi wani luuu zata fadi dai dai dagowar Dr mahir nan idonsa ya sauka kan anwar da yayi saurin taro hibba jikinsa.

Tabbas ita ce!!!!!!

Ya fada can kasan makocinsa, ji yayi kansa yayi wani masifar sarawa wani irin duhu na ziyartat idanuwansa.







Dan kariπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚



#team
#Barr Anwar n Dr mahirπŸ˜ƒ







share
Vote
Comments






Oum AfafπŸ–€πŸ”₯
(Mrs doctor Ahmad)✍🏻




For comments
08125544850
whatsapp only
[9/22, 2:40 PM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*


*DEDICATED TO*
~NI DA DR MAHIR FANS~





*πŸ…Ώ 12*

Jin kafafuwansa suna kokarin kasa daukarsa yasa ya tattaro duk wata jarumta tashi, sake shigar da Fina jikinsa yayi sosai, cike da nuna ko in kula da basarwa ya fara tafiya, da yake black glass ne a fuskarshi baka iya gane real halin da yake ciki, ta gabansu sukazo suka shige ba tare da ya sake kallon wurin ba.

Kamshin turarensa da ya gilma ta wajen hibba ta shaka tare da lumshe ido har cikin ranta wata wutar kaunarsa na sake huruwa cikin kalbinta.

Anwar yace.

"are you okay."

"yes am okay thank you."

Ta fada tana raba jikinta da nashi, koda ta shiga motar hanyar da yabi tabita da kallo.



Ice cream aka kawo musu, sai dae mahir ko inda yake bai kallaba ransa a matukar cushe yake zuciyarsa yakejin kamar zata fito sbd tsabagen bugawar da take.

Me hakan yake nufi tana da aure daman? Kai no bata da aure? To meye hadinta da wannan? Hoton ta fuskarta yake gani lkcn da tayi kokarin faduwa anwar ya tarota tare da ruko k'ugunta wanda yafi komai daraja a wajensa wani banza rike da shi, impossible!!!! Ya fada a tsawace tare da mikewa ya wani daki table kamar mahaukaci.

Fina ta kalleshi a shekeke tace.

"what? "

Sai lkcn ya farga da abinda yayi zama yayi tare da zare glass din fuskarsa ba Fina ba hattani sai da na firgita ganin kyakkyawar kwayar idonsa mai haske da sheki ta rikice ta koma jazazir jijiyoyin kansa duk sun Mike babu abinda ke kwayar idanunsa sai tsananin zazzafan kishi.

Fina ta tsura masa ido sosai tanason gano ainihin abinda take son tabbatarwa amma ta kasa, baki kawai ta ta6e ta cigaba dashan ice cream dinta hankali kwance.



Anwar kuwa a kofar gida ya sauke hibba cike da shaukin kaunarta, ita kuwa hibba daman a matse take ya sauketa domin jin zuciyarta take kamar ta tarwatse ganin kallon ko in kula da Dr mahir yayi mata cikin ranta ta furta. "maybe ma ya manta dani."
Kwallar da ta tarar mata tashare tana hango irin gungumeman aikin wahalar da ta daukarwa kanta tasan mahir ba tsarinta bane kwata kwata ba, uwa uba matarsa wadda irinta dubu mabasu isa suyi kishi da mace kamar Fina ba, gwanda ma na rungumi anwar na samawa kai na lfy kar na daukowa kaina dala da goron dutse babu gammo.

Muryar baba ce ta katse mata zancen zucinta ashe ta shigo cikin gidan ma ita bata sani ba yace.

"ke baki iya sallama ba kamar yarinya karama tunanin ME kikeyi? "

6oyayyiyar ajiyar zuciya ta saki cikin sanyi tace.

"baba nayi bakuji bane."

Umna ta amshi zancen da fadin.

"in banda abinka malam kasan hibba tun tana kara bata ta6a shiga guri ba sallama bare ynz da girmanta tayi sallama mana."

Wata uwar harara ya dallawa umma yace.

"haka dai kika iya wllh salima baki da aiki kullum sai Kare yarinya bakya ta6a barin a fadi laifinta."

Fuska ya sake daurewa ya kalli hibbar da tayi kasa da kanta saurin da mahaifinta yake mata na ta6a ranta da yawa yace.

"ke kuma daga ina kike ina anwar din?"

"daga wajen mai magani, shi ya tafi gida."

"unhm daga wajen mai magani to ina maganin? "

"yace gobe a koma a kar6o."

"zancen bnz zancen hofi Raina mini hnkl zakiyi hibba yaushe na fara wasa dake zakisa kafa kibi namiji gidan ubanwa kukaje?"

Kuka hibba ta saka tace.

"wallahi Allah baba babu inda mukaje gurin Mai magani mukaje ga umma nan ka tmby ta ita tace muje."

"Rufe mini baki na tmby ta tace mini me ita din tunani ne da ita ko dan ku kuke iko da kanku da baza'a fada mini ba, shikkenan hibba ki cigaba da janyon zagi a unguwa nagodai da sakamakon da kikayi mini na tarbiyyar dana baki."

Daga haka yasa kai ya fice daga parlon ransa a 6ace, kuka mai karfi hibba ta saki tayi kamar zata fadi rayyan da umma suka tarota da sauri suka zaunar da ita, kuka take kamar ranta ze fita, yayin da umma da rayyan kowa yayi shiru babu mai bakin mgn can dai umma tace.

"kiyi hkr hibbatullah kibar kukan haka karki sawa kanki ciwon kai kinga ba lfy gareki ba."

Cikin kuka tace.

"umma dan Allah menayiwa baba yake mini haka yanzu? Umma kefa kikace naje me yasa baki masa bayin cewa kekika yarjan zuwa ba?"

"hibba yaki ya saurareni tun a waje mutanen unguwa suka sanar masa da fitarki, ko da ya dawo fada kawai da masifa ya hauni da ita yaki yabari nayi mgn wai ni a yau mahaifinku ze bude baki yace nike hanaki kiyi aure idan na lalata masa tarbiyyar 'ya Allah ya isa beyafe ba ni."

Umma ta fada Tana sakin kuka, rayyan yace.

"gsky Allah ya tsinewa munafukan unguwa ace mutum baka taka Masa ba bashi da gadonka amma kullum idonsa akan ka keco da irin wannan masifar ta unguwannin mu, umma dan Allah kiyi hkr ku daina kukan haka."

Hibba tace.

"rayyan dan Allah ni nake da iko da rayuwata zan dauki kaina nakai gidan mijine? Rayyan zamanin nan wllh samun miji abune mai wahala ya zansa raina."

hannunta ya riko yace.

"unty hibba kibar kuka ki daina damuwa insha Allah jinkirinki alkhairi ne Allah ze baki mijin da zakiji dadinsa hatta da dangi da masu samiki ido zasuji dadin mijinki daga karshe kuma suji kunya."

Kada kai tayi tana share hawayenta, shi isa take matukar son rayyan domin mutum ne da ya iya mgn, umma ma share hawayenta tace rayyan ya kuma cewa.

"kije ki bawa baba hakuri."

umma tace.

"tabarshi zuwa gobe da safe dan ynz ko tayi masa mgn baze saurareta ba."

To sukace sukayi shiru kowa da abnd ke ransa.

Ita dae hibba tayi hkr zata kar6i anwar ko dan ta huta da halin da take ciki sai sam batajin koda dingon son anwar zuciyarta da ruhinta babu wanda suke gani face mahir tana masa wani irin makahon So wanda tsaf zata iya loosing rayuwarta idan ta rasa shi.





Sai daf da magriba suka dawo gida har zuwa ynz ko uffan bata shiga tsakanin mahir da Fina ba miskilaci + Girman kai =shariya🀣🀣.

Anan masallacin gaban gidansu ya sauka ita kuma aka karasa da ita ciki, zama tayi bisa parlour tana sauke numfashi mai aiki ta kwalawa kira tace ta kawo mata ruwa wata bura uba da nagani fans wai hatta da shoe wannan mai aikince ta cirewa finaπŸ™

Wayara
ta ta fara ringtone number secret security dinta ta Gani cikin sauri tayi picking call din tare da fadin.

"yh."

Daga daya 6angaren cikin harshen turanci yace.

"how far ma'am."

"fyn yh ne."

"ma'am da big problem wllh I Ned talk to you now."

Cikin tsari har tana kwarewa tace.

"lafiya?"

"ba lao ba ma'am just can I see you? "

Dasauri tace.

"yes yes, meet me at 212 yanzu yanzu."

Daga haka ta datse kiran ta mike ko takalmi babu a kafarta gyalenma a hannu ta dauka sai wayarta ta fice da gudu, wani mugun kira take kwallawa driver da har ya kai raka'ar karshe ta sallah yayi saurin sallamewa ya iso gabanta da gudu tare da tsugunnawa.

A hargitse tace.

"bani Carkey."

Gaba daya ya rude ya fara lalube wata uwar ashariya ta sakar masa yayi saurin fito da key din ya bata motar da suka dawo da ita ta shiga daman tuni mai gadi ya wangale gate tun kiran da tayiwa driver yasan fita ce, da mugun speed taja motar kamar zata tashi sama driver ya sauke wata nannauyar ajiyar zuciya yace.

"matsiyaciya karewar sauri ki kamo gobe ma jarababbiya ni ynz gashi ta 6atan sallah tasa sai na sake sabuwa daman ita ba damunta tayi ba."

Mai gadi ya bushe da dariya yace.

"ai wllh ban ta6a ganin yar akuya ba kamar matar nan gaba daya bata da hankali."

"shegiya mai siffar yan wuta ba."

Wata dariyar mai gadi ya Saki harda rike ciki yace.

"kai dai kaje ka sake sallaharka. "

Tsaki yaja kafin ya tada kabbara.


ikon Allah ne kawai ya kai Fina 212 domin wani mahaukacin gudu Da take shararawa ba ruwanta da wanda ke gabanta kawai tukwi take.

ko da ta isa har Samuel ya iso yana zaune yana shan lemo tana isowa tayi masa wani banzan kallo tace.

"har kana da tym din shan lemo OK fada mini meke faruwa."

"ma'am dazu a green pack ko kinga abinda ya faru?"

"taya zan sani."

"I mean kin kula da wata budurwa da ta fito tare da wani gaye har mood din da yarinyar ta shiga."

"mtsw and so what, kaga ka fadan make faruwa."

Tsaye ya Mike tare da fadin.

"I thinking wannan yarinyar da oga suna da good relation maybe suna soyay...... "

Tas tas tas, kakejin ta daukeshi da maruka masu axaba tace.

"kana hauka ne kwayar da kakesha har tayi attracting maka hauka, baka da hnkl wannan shine aikin da nasaka kazo ka fadan mijina yana da good relation da wata banace ka kashe ko wacce tayi gigin shiga tsakanina da Dr Mahir ba ba haka nace maka ba!!!"

Ta fada cikin karaji tana shan kwalarsa wane mahaukaciya.

"sorry MA.... "

"Quite I said keep quiet stupid idiot bakasan aikinka ba Samuel amma na baka nan da 24hr inason sani wace wannan yarinyar kafin kuma Ka kashe mini ita dan wllh babu macen da ta isa tashiga tsakanin *NI DA DR MAHIR* zanyi maka transfer na 50000 ka samo mini ita wace understand."

Kasa yayi da kai tare da sara mata, rai a matukar 6ace ta fice daga wajen fuuuu.





Yana zaune a parlour ta shigo ko sallama babu mayafinma ta yadashi a hanya kamar mahaukaciya tayi fuu tajiyo muryarsa a nutse yace.

"daga ina kike?"

A fusace ta juyo daman a wuya take tace.

"daga inda ka aikeni mtsw...."

Taja tsaki tare da hayewarta upstairs abinda.






Turkashi ana wata ga wataπŸ€£πŸ€£πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»β€β™€


*gsky bakwa comments sosai fa ni godiyar nan aradu ban fiye sonta ba, malam naga dogon sharhi shine..... Amma in ba haka ba nasan maganinku wolah😏😏*








share
vote
comments





Oum AfafπŸ–€πŸ”₯
(Mrs Dr Ahmad) ✍🏻
[9/22, 2:41 PM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Follow me on instagram:-_
*Hafsat Bello*


*DEDICATED TO*
~FATIMA TURAKI~



*πŸ…Ώ 13*

Girgiza kai kawai yayi zuciyarsa nayi masa d'aci, hmmm Fina ki guji fushin namiji mai hakuri.


Washe gari.

Da sassafe mum din Fina ta kirata, Fina da bata samu wani cikakken barci ba jiya sae ynz cikin bacci ta daga wayar domin ta gane ringtone din mum dinta ne.

"hello good morning mummy."

"mrng dear how are you? "
"fyn nd you?"

"same dear, daman kiranki nayi naji yaushe zaki tahau abj kinsan gobe ne tafiya tamu."

Ya mutsa face tayi tace.

"mummy wacce tafiya kuma?"

"haba dear harkin manta zaki rakani Cyprus medical check."

"oh mummy na manta, gsky mum ban fadawa mahir ba kinsan...."

Katseta tayi a tsawace tace.

"dallah rufan baki mahir din me."

Baki ta turo tace.

"ko banza dai he's my husband yana da right da ze san...."

"karki 6atan rai dan ubanki kinji dai abinda na fada miki yanzu jet zezo daukarki so be ready ok."

Bata bari taji abinda zata fada ba ta katse wayar jifa Fina tayi da wayar ta koma tayi kwanciyarta.


Karfe 10am

Dai dai jet ya tsaya gaban gidan Dr mahir, lokacin yana zaune balcony dake saman gidan yana kallon rabar gidan gabansa laptop ce yana aiki daga shi sai fararar jallabiya mai gajeran hannu, duk a tunaninsa mum din Fina ce tazo amma ga mamakinsa sai ganin Fina yayi ta fito sanye da wata dakakkiyar gown mai tsananin kyau da daukar ido, tayi rolling kanta da mayafi taci wani no respect wanda yayi mata kyau sosai, tsaye mahir ya Mike yana kallon ikon Allah da mamakinsa sai gani yayi ta fice daga gidan tana waya pilot ya bude mata jet din ta shige ba tare da 6ata lokaci ba sukayi sama.

Lumshe idanuwansa yayi ransa na wani irin 6aci tabbas Fina ta riga da tagama Raina shi, me za'ayi da auren mace Marar ilimin addini, da yake weekend ne babu aiki yasa shi mikewa ya shige bedroom dinsa ransa duk babu dadi.

Karar message dinta ne ya shigo wayarsa be budeba bare ya duba ransa ya kuma 6aci.





Tana tashi da safe wanka kawai tayi ta shirya cikin rigar material Marar nauyi tana zaune gefan gadonta ta tsunduma cikin tunanin wayarta tayi kara alamar shigowar sako dauka tayi ta duba taga anwar ne sako na ashirin kenan da ya turo mata daga jiya zuwa ynz dubawa tayi taga yasa.

_"I feel something in my heart, it's like a little flame, every time I see you this flame lights up, this flame is special for you, because I LOVE YOU gwd mrng....!"_

Tausayinsa taji ya sake kamata tabbas ya riga ya gama fadawa cikin kogin kaunarta, wayar ta tsurawa ido sai ga kiransa ya shigo sai da ta kusa katsewa ta daga cikin siririyar muryarta tace.

"salamu alaikum."

Yana kwance a katafaren Italian bed dinsa jin muryarta yasa ya sake wani relax yana rukunkume pillow yace.

"baby kintashi shine baki kirani ba koh? "

Lumshe ido tayi ta sake budewa tace.

"yanxu na tashi ina kwana?"

"Kintashi lfy?"

"alhmdllh."

"yah kafar taki?"

"dasauki."

Shiru sukayi kowa na sauraron yarda numfashin junansu ke fita, cikin whisper yace.

"angle when zan turo magabatana dan gsky banson dogon relationship."

"unhm da wuri haka."

"tome zamu jira angle dagani harke ba yara bane so banga amfanin mu zauna muna dating mai tsayi."

"mubi komai a hankali dai karmu saka gaggawa a lamuran mu musamman na aure, tunda sha'anine mai girma."

Shiru yayi yana sauraran yarda take fitar da magana daki daki soyayyarta na sake kamashi.

Muryar umma ce take kwalla mata Kira, yace.

"umma ke kiranki?"

"eh."

"okay Bari na ajiye wayar sae anjima."




Monday

2:30am

Rashida ta shigo gidan su hibba, lokaci umma ce kawai a kitchen tana juye abinci a cula.

"umma sannu da gida ina yini."

"ah ah rashida kece a gidan namu, ya aikin."

"alhmdllh wllh umma hibba fa?"

"tana ciki bacci take inaji dan naji tace kanta ke dan mata ciwo."

"ayyah bari naje."

Ta fada tana shiga dakin hibba, tana kwace sanye take da vest da zani gashin kanta mai yalwa da tsayi duk ya baje kan pillow zama gefanta rashida tayi ta
[9/22, 2:41 PM] Ummee Garkuwa: *πŸ…Ώ 13.......continue*


Ta saka hannu ta dan ta6a kafarta Marar ciwon, dan motsawa tayi tana ya mutsa fuska taga rashida tace.

"sister kece da ranar nan."

"dole ki ganni ai hibba tashi, da akwai matsala fa."

Zaune hibba ta Mike tana daura dan kwalinta tace.

"lafiya dai koh?"

"ina ta lfy sister, wai daman baki sanar da rashin lfyrki a department ba."

"bangane ban sanarba, nayi latter na aikawa h. O. D har nan ma yazo dubani."

Gumin da tun dazu rashida keyi ta share da hijjabinta da ta cire yar karamar jelar kitsonta ta bayyana tace.

"to munafuncin department har da ke dan dazu HOD ya kirani office, ya bani wannan takadar ya jaddada mini cewa na tabbatar na baki takardar nan sako daga CMD ina kyautata zaton Query letter ce."

Dim dim gaban hibba ya fada tabi takardar da rashida ke miko mata da kallo tace.

"innalillahi WA'inna'ilaihir'raji un ni wannan wata irin musifa ce mai ya hadani da Query."

"munafunci mana, kinsan kwanaki CMD yazo ya kar6i register tun case din su rabi lawan, to ya bada Query da yawa wllh bama iya department din mu har da sauran department ke har doctors ya bawa wasun su, ina kyautata zaton wata bakar munafukarce zata zame taje ta fada masa wani abun."

Wata zazzafar kwalla ta zubowa hibba tasa hannu ta share cikin sanyin murya tace.

"duk mai bina da sharri kansan ze koma insha Allah."

"kinga hibba duk ba wannan ba yanzu abinda zamuyi shine dole fa gobe ki samu ki shiga asibiti ki samu kiga CMD kuyi magana akan matsalar nan, kinga wannan takardar kibar rainata dan wllh daga ita sai kora danni da abani wannan shegiyar abar gwanda ayi mini transfer a kaini doguwa."

"insha Allah goben zani zan fadawa yah anwar sai ya kaini."

"toh shikkenan hakan ma yayi kuje goban, sannan nima xan zuba ido a cikin department ubangiji yasa na gane aciki wata shegiyar takai munafuncin nan humm zataci uwarta wllh."

Umma ta shigo dauke da flat din abinci, tace.

"rashida ga abinci."

"Kai umma har da wahala haka ni da zan tafi ma."

"ki dai ci abinci keda kika dawo daga aiki."

Hibba cikin sanyi murya tace.

"umma kinga takardar gargadi da aka aikon daga CMD na asibitin mu."

Ido umma ta zaro tare da dafe kirji tace.

"subhanallahi mai kikayi toh?"

Rashida da takai loma bakinta tace.

"umma ki kwantar da hnkln ki plz bafa wata matsala bace, munafunci ne kawai abun ke dai kiyi mata addu'a Dr mahir bashi da Matsala ko kadan da taje ta sameshi komai zeyi dai dai."

Ajiyar zuciya umma ta saki tace.

"toh Allah ya kiyaye."

Daga haka ta fice daga dakin.

Rashida kuma ta cigaba da cin abincinta ita kuwa hibba shiru kawai tayi tana bin takardar da kallo ba tare da ta bude ba.




Karfe goma na dare bayan sun gama waya da Barr anwar, har tayi addu'a ta kwanta sai ta mike tare da kunna fitilar wayarta ta janyo Jakarta tare da dauko takardar da rashida ta kawo mata haka kawai ta tsinci kanta da faduwar Gaba har ta ajiye takardar sai kuma ta bude good handwriting dinsa ya bayyana a takardar rubutu kamar haka:-

_dear future wife_
_no poems no fancy words I just want the world to know that I LOVE YOU my princess with all my heart._
_your hair is black like the darkest night, your eyes beautiful like the finest piece of art, your slightest touch makes me

Please Login or Register in order to submit comment