Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duk kwalliya da gayu na mummy ynz duk babu ada duk wani shafin farko na jaridar da zata fito duk safiyar duniya hoton mummy ne a farko, kullum ba'a gajiya da buga shafin wankanta tun kafin ta zama matar shugaban kasa tun tana matsayin manager NNPC, amma wae ga ranar da Professor Kuye dan baiwa ce ta zama haka, tabbas tayi nadamar kasancewarta yar da tayi sanadiyar lalacewar farincikin iyayenta duk kuwa da su a kullum babban burinsu shine ganin farinciki a tare da ita har Dad shima ya Kare ya lalace, tsugunnawa kasa tayi tana sakin wani rikirkitaccen kuka ta dafe kafar mummy da daddy tana rokansu cikin kuka wiwi, dago da ita sukayi suna sake rungumeta ransu fal da farinciki, hannunta suka riko suka sanyata a tsakiya suka jiyo suna fuskantar su mahir da hibba tare da yaran mahir din du, hibba da yaran kukan tausayi kawai suke duk da cewa yaran basu san meke faruwaba amma dea Sun san da labarin stape mommah dinsu a bakin Ablar su domin kusan kullum cikin basu labarin dawowarta take, hibba itace ta hana mahir sakin feena domin har ya rubuta sakin ta yaga a ranar hauka tuburan tayi masa tana sake sanar dashi duk abnd feenar ta aikata ta aikatane sbd shi har takai da ta shiga wannan halin amma sbd namiji butulune shine ze butulce mata ta sake sanar dashi matukar ya Saki feena a wannan halin to ya cika cikakken butulu da itama ze Iya sakinta idan har tayi mistake aekata wani abun, Abba da kansa yake tursasa masa yake aike zuwa Russia lkc zuwa lkc amma ba tare da ko iyayen feenan sun san da hakan ba.


Hibba ta sakar mata wani lallausan murmushi tana dan zungurinsa da hannunta daya da take rike Baby miemie.

A sanyaye mahir ya bude hannayensa tare da waresu yana kallon feenar da shanyayyun idanuwansa da baza iya gano halin da yake ciki ba, wani kukan ne ya kwacewa feena tana girgiza kai tare da sake damke hannayen iyayen nata, kai kawai ya gyada mata tare da lumshe idonsa ya bude alamar ta taho, da mugun gudu ta saki hannun su mum ta nufoshi tana kuma sakin kuka kmr zata hadiye zuciyarta, fadawa tayi jikinsa tayi tana kuma fashewa da kuka kmr me, a hankali ya mayar da hannuwansa ya rungumeta sosae yanajin kewarta har cikin jijiyon jikinsa, sun kusan 20mun a haka ganin feena har tana kwarewa da shidewa yasa mahir dago da ita yana kokarin 6oye kwallarsa, ya sakar mata kyakkyawan murmushinsa dake killing her, murya kasa kasa yace.

"am sorry for everything and congratulation."

Feena girgiza kai kawai take cike da takaici da kunyar abnd tayi ta sakeshi tare da kokarin tsugunnawa gaban hibba kanta a kasa hibbar tayi saurin rikota ta dagota tana kuka tare da mikawa mahir miemie ta rungume feena tight tana shafa bayanta suna kuka kamar me.

Feena cikin kuka take rokar yafiyar hibbar akan abnd tayi mata Allah sarki hibba mai kyakkyawar zuciyar zuciyar da akeson duk wanda yayi imani da Allah ya zamana yana da ita domin annabin mu ya koyar damu muyi hkr akan duk abnd akayi mna marar dadi sannan karmuyi fushi, cikin kuka da dariya hibba tace.

"wallahi na yafe miki tun ba yauba feena domin muma masu laifine a wajen Allah kuma idan muka nemi yafiyarsa yana yafe mana, feena na yafe miki wllh duniya da lahira."

Sake hugging nata feena tayi tana jera mata thanks marar adadi, wajen mahir ta sake nufa tun kafin tayi mgn ya riko hannunta yace.

"komai ya wuce Allah ya yafemu baki daya."

Farinciki wajen feena babu misaltuwa ganin duk sun gafarta mata, kallon husna da mujahid mutallab Al'amin little Abba sae miemie da ke hannun mahir tabi da kallo duk cikin yaran babu mai kama da hibba gaba dayansu mahir ne, hibba tayi murmushi tare da cewa.

"husna ga mommah."

Da sauri suka isa ga feenar sukayi hugging nata rai fes.

Daga nan su feena da iyayenta airport suka nufa direct kasa mai tsarki suka wuce domin daman ynz kusan shekarunsu shidda acan saudiyar, su hibba kuwa masaukinsu suka koma, yaran suka nufi dakinsu hibba da mahir suka shiga nasu bayan tabawa nanny dinsu miemie.


Wanka hibba tayi ta fito daure da towel ta zauna kan stool tana goge jikinta, mahir ya ajiye wayar hannunsa da ya gama amsawa ya nufo bayan hibbar ya zuro kansa ta wuyanta yana shinshinar wuyanta yace.

"luv menene? "

Tureshi ta danyi ta Mike tana nufar clotheset tace.

"mele."

Dariya yayi ya mike shima ya shiga toilet din ko da ya fito hibbar har ta fita, jallabiya kawai ya zura shima ya fito, a tsakiyar parlour ya samesu tana feeding dinsu abinci kmr yarda ta saba, murmushi ganin ta wani dauke kai ya zauna gefansu tare da tankwashe kafarsa, Abba ya Mike ze tafi wajen mahir din hibba ta hade fuska tare da fadin.

"sit."

Yayi narainarai da fuska zeyi kuka yace.

"Abla na koshi."

harara ta zabga masa domin daman tasan halinshi da rashin son abinci shi isa duk sauran suka fishi auki ta debo abincin a spoon ta kawo daf da bakinsa ta hade rai sosai tace.

"eat."

Ba musu ya bude bakin yana hawaye, mahir kuwa dauke kai kawai yayi domin sometimes baya shiga lamarinsu idan tana masu fada, sae da ta tabbatar sun koshi yaran kafin ta kwallawa nanny kira tazo ta hade wajen ta mika mata miemie tace.

"ki goyata bacci take ji."

Sannan ta kalli su husna tace.

"aje a kwanta saura kuma a sakani mgn."

Mujahid yace.

"Abla what's wrong with you today? "

"ban sani ba."

Ta fada a takaice lkcn mahir ya saka baki yace.

"my kids kutashi yau super mommah bata son mgn."

ba musu suka Mike suka nufi bedroom dinsu, kallo daya tayi masa ta dauke kai tana kokarin mikewa ya rikota yace.

"ni baza'a bani abinci ba."

"dauko ma zanyi ea."

Ta fada ba tare da ta kalleshi ba.

Murmushi kawai yayi sannan ya Mike ya koma bedroom dinsu yana zaune kan sofa ta shigo dauke da katon plate da ta hado masa komai a ciki a gabansa ta ajiye fuskarta a daure tayi serving dinsa zata Mike ya mayar da ita ta zauna sannan shima ya sauko kasa ya zauna.

Abincin ya debo a spoon tare da kaiwa daidai bakinta yace.

"haa plz."

Kauda kanta gefe tayi, ajiye spoon din yayi tare da mikewa ya dawo kusa da ita ya riko hannunta yace.

"please luv what's wrong with her why are you moody? "

Shiru tayi ba tare da ta kalleshi ba, ya Mike tsaye tare da dago da ita ya rungume kugunta yana juyi da ita a hnkl kmr rawa.

"Dan Allah tell me what your problem is and I will solve it this instance."

Ya fada cikin whisper.

Shiru tayi batace masa uffan ba domin hkn yana daga cikin abinda ya dace mace tayi cos should not complain about such things.

"Ummu Asma'ah kinyi shiru."

ya fada yana moving da ita a hnkl.

"bakomai fa."

Tafada a takaice.

"OK seat here."

Ya fada yana zaunar da ita kan sofa.

"muje mu kwanta mu huta."

Girgiza masa kai tayi domin tasan abnd yake nufi.

"why luv."

"banajin barci."

Shiru ya danyi ganin yayi lalla6awar taki ji kawai sae ya janyo plate din da ya zuba abinci yaci kayansa tare da shan ruwa ya hade bed yayi kwanciyarsa, bai dade da kwanciyaba hibba ta debe kayan ta fita daga dakin, can wajen yaranta taje tayi zamanta har magriba tana wajensu sae da sukayi sallah tare sukayi dinner ta tabbatar sunyi barci sannan ta shigo room dinsu, ranta duk a 6ace da shariyar da yayi mata kwance ta ganshi ya juya baya da alama yayi bacci ran hibba ya sake 6aci wato yau bazema nemeta ba kwafa taja tare da nufar bathroom wanka tayi ta fito ko kaya bata sakaba ta haye bed din tare da yaye duvet cover din gaba daya ta rufe jikinta, duk abinda take yana jinta yayi bnz da ita, sani bashi da nauyin bacci tasan tuni ya farka yasa ta kuma hasala, ta fara harbin iska a bed din bnz yayi da ita still, mikewa yayi tare da kashe light ya koma ya kwanta, mikewa tayi taje ta kunna ya sake tashi ya kashe ta sake mikewa zata kunna ya daka mata tsawa karo na farko a rayuwar aurensu da taji yayi irinta fuskarsa a daure muryarsa a kausashe yace.

"karki kuskura ki sake kunnawa."

Daga haka ya koma ya kwanta tare da jan duvet ya rufe jikinsa, hibba kuka ta saka yayi bnz da ita duk da zuciyarsa nason rarrashinta amma hka ya danne yayi bnz da ita, ganin baze rarrashetaba yasa ta haye gadon tare da shigewa cikin bargon ta matso daf jikinsa tare da zagayo da hannunta gaba daya ta cikinsa, ta fara yi masa kukan shagwa6a a kunne, runtse idanuwansa yayi tare dayin kmr besan da shi take ba, gabansa ta dawo tana cigaba da kukanta, a hnkl ya ware idanuwansa kanta fuskarsa a daure yace.

"wae meye?"

Cikin kuka tace.

"Toni me nayi maka?"

"mekuwa kikayi mini dan Allah matsa inason nayi barci."

Sake matseshi tayi tana kuka tana fadin.

"to Allah ni sae ka bani hakuri bacin kai kayi mini abuma."

"menayi miki."

"bakaine ka wani bar sis feena tabi parents nata bayan kasan still she's ur wife."

"OK akan hk ne daman, ea bn sani ba Hajia saurin ME kike soon zata dawo daman ae nasan...."

zuruf ta café bakinsa tana wani irin tsotsarsa da karfi da karfi har da cizonsa....





Bayan watanni biyu.

Abuja.

Katafaren gida ne wanda zamu Iya kira da aljannar duniya nd kawai kuyi imagining gidan ministers a Abuja, ka tafaren parlon gidan nakeji tarin hayaniyar yaran gidan sae dariya suke suna hira har da feena na hango tare da hibba feena ynz ta mayar da jikinta wannan kyan da gwallin duk Sun dawo uwa uba hutu duk sun fara dawo mata, shigowar mahir yasa duk suka mimmike kmr yarda suka saba suka tafi zasuyi welcome hugg dinsa sae dea wannan karon hibba na tsaye gefan feena tana dariya,idanuwansa kir kan hibbar da feena can yace.

"ban gane ba."

hibba tayi dariya tace.

"meye baka ganeba a nan matanka ko kuma yayanka."

Da ido ya nuna feenar, hibba tayi murmushi sannan itama ta ido ta nuna masa yayansa tace.

"su sukaje suka daukota, umm yau fa ango kake babu ruwanmu my kids kuzo mubar Abie da Mommah."

Ta fada tana daukar miemie, feena tace.

"ina zaku kuma?"

"rabu da ita suje din zan kamata."

Mahir ya fada yana dariyar, hibba tana dariya ta tasa yaran a gaba sukayi downstairs, yabi bayanta da kallo kmr ya hadiyeta, jiyowa yayi ya kalli feena tayi kasa zata tsugunna yayi saurin rikota tare da cewa.

"muje daga ciki zaki kar6i punishment din ki."

Ya fada yana sa6ata a kafa🤣🤣


Kwanan mahir da feena uku ana cin uwar sabada kafin ya koma dakin hibbar Sun fito daga wanka ta dauko sleeping gown dinta zata saka yana daga kwance yace.

"Baby me zakiyi? "

"zan saka kayana mana."

"kinsan fa banson kina kwana da kaya kawai ki zo haka."

"gaskiya ni banso kasan fa..."

Sae kuma tayi shiru, hannu ya mika mata ta kama ya janyota.




Rayuwarsu gwanin ban sha'awa suna zaune lfy ko wacce na kokari wajen ganin ta kaurace abnd zesa ranta ya 6aci domin wataran mahir baya Iya control kansa a kan hibba a gaban feena wataran yake nuna son hibba, dan ma ita hibbar na kaurace faruwar hkan wata ran.

Watan feena biyar da dawowa hibba ta fara laulayi nan hankalin hibba ya tashi sosae domin ita da kanta tasan tana shan pills na planning to ya hakan ta faru saka mahir tayi a gaba tana kuka wiwi shidae shiru kawai yayi yana danne dariyarsa, wannan karon cikin natama mai laulayine sosae domin har a hospital ta kwanta.

Suna zaune a babban restaurant a kasar Cyprus wanda sukazo har da su anwar da iyalinsa suhaila an zama manyan mata ta Kara kyau sosai itama ynz ciki gareta laulayi take ta fama na ci.

Kowa a wajen ya mayar da hankalinsa wajen cin abinci banda hibba da tayi relax jikin kujerarta tana kallonsu domin ita duk nau'in abincin wajen babu wanda ya burgeta, mahir da tun dazu hankalinshi akan ya ke kuma kowa na wajen ya fahimci hakan ya dauko pasta daya ta chicken shawarma ya kai bakinta, a hnkl ta langwa6ar da kanta gefe kmr zatayi kuka tace.

"plz hub Karma ka fara I can't eat all that."

Hannunta ya riko cikin tsananin sonta yace.

"yes amma at least you can ko da rabin of it din ne plz hayatee."

Dariya Anwar ya fashe da ita sannan yace.

"yes Mrs minister plz try at least din, kar Man din ya fara yi mana kuka anan dan naga alamar haka."

Suhaila ta zura hannu cikin aljihun anwar tana fadin.

"baby I cant fine bani chewing gum zuciyana ya fara tashi."

Chewing gum ya dauko mata ya bata.

Feena da duk abnd suke bata dago ta kallesu ta dukufa wajen yiwa miemie wasa mahir ya kirata yace.

"cwtappy kinga luv taki cin komai ko?"

Yarda yayi mgnr ne yasa duk suka fashe da dariya har hibbar sae da ta dara , walid yaron anwar ya zaro shawarmar gabansa ya Mike zuwa gaban hibbar yace.

"luv plz eat."

Yayi mgnr lyk mahir, dariya suka sake bushewa da ita a hnkl ta bude bakinta yasaka mata, har ta cinye, suka mike complete fam selfie stick suka dauka husna taja musu selfie.

*The all life happy ever after😍😍😍*





Alhamdullilah💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

_Anan na kawo karshen wannan littafi nawa *NI DA DR MAHIR* abinda muka fada dai dai Allah ya bamu lada na kuskure kuma Allah ya yafe mana, Allah ya gafarta mana dukkan kura kuren mu.....bissalam_





Love you all most specially fans❤❤❤







comments
08125544850





Oum Afaf🖤🔥
(Mrs Doctor Ahmad)✍🏻

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment