Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hauka ne na lalace yau salamatu uwarwa ka kashe garin shegen gudun nan naka da na hanaka salihu gashi kajanyowa kanka azumi sittin kai da ba cikakkiyar lfy ba wayyo ni."

dariya sosai yake kyalkyala mata ganin ita bata tsaya taji Karshen mgn ba amma gashi duk tabi ta ishi mutane da koke koke har ta fara lissafin kaffara ka tseshi tayi cikin kuka tace.

"au dan ubanka ba marigayi ba shine Kake dariya ko wato Kai ko ajikinka ko? Ynz nawa sukace abiyasu diyya na kirawo baturiyar uwarka dan wllh ita zata biya dan tafika kudi, azumin kuma maje mu nemi fatawa mai sauki ko ciyarwa ne ayi."

Sosai yake dariya har da hawaye ya rufe bakinsa gudun kar hibba ta farka yayi kamar zeyi kuka yace.

"granny ae wadanda suka mutun su ashirin ne."

Sai kuwa ta sake fasa ihu tana fadin.

"wayyo mungama shiga uku mun lalace 1200 zakayi azumi wllh bazaka iya ba dangi ta hau dan kowa sai ya dauki wanda zeyi. "

"mtsw matsalata dake kenan ke har abada bazaki ta6a tsayawa kiji karshen mgn ba sai ki hau kururuwa kina cikawa mutane kunne wa yace miki wani na kashe?"

"toh dan ubanka da me zakace? To fada mini me ya faru?"

nan ya fada mata duk abnd ya faru, sosai taji tausayin hibba tare dayi mata addu'ar samun lfy.







*******



Yana zaune a main parlour yana wani aiki a system dinsa, gefansa cup din coffee ne da yasa house help din gidan ta hado masa domin tun safe babu abnd ya sawa cikinsa.

Wayarsa dake kan table tayi Kara alamar kira ignore en call din yayi har ta tsinke aka sake Kira siririn tsaki yaja tare da janyo wayar yana duba me kiran in-law da yayi saving ya gani a hnkl ya Danna receiving cikin tausar da murya da ladabi yayi sallama ba tare da ta amsa Ba cikin tsananin fada wane zata kawo duka tace.

"har kai wata tsiyace mahir da Mrs president of Nigeria zata kiraka sai kaga damar picking."

Baki mahir ya dan ta6e kafin yace.

"a wayan da aka Kira bada Mrs president nayi saving ba, kuma...."

"shut up stupid Ashe baka da mutunci zaka iya fadawa uwarka Amina wannan mgnr? Har kai tsiya doctor dan tsohun shugaban NGO ka Mari my only daughter baka isa ba wllh inba dan ina jin nauyi da girma na ubanka ba wllh danasa an daure mini Kai me akayi akayika ko dan kana takama da soyayyar da take maka, Kai sanin kanka kasan Fina she's not ur mate, to first nd last time karka kuskura ka sake attempt din dukar mini diya dan bakasan ciwon haihuwa nonsense mtsw."

Kit ta datse kiran, idanuwana ya sauka fuskar mahir da duk jarabata na sakegano ainihin halin da yake ciki, illa iyaka dai naga ya zubawa wayar ido baya ko kiftawa, daga karshe naga ya girgiza kansa tare da ajiye wayar ya cigaba da aikin gabansa, can kuma ganin ze fara shirme sai ya ture laptop din tare da jingina kansa kan royal chair din da yake zaune ya daura hannayensa gaba daya bayan keyarsa tare da lumshe kyawawan eyes dinshi, babu abnd yake Maimaitawa sai sunan Allah a zuciyarsa sbd bayason yayi Abu cikin fushi, amma duk inda 6acin rai yake to nasa ya 6aci babban abnd yafi kona ransa shine kararsa da takai gurin mahaifiyarta, yau shekararsu biyar da aure duk irin zaman kuncin da yake ciki da ita da duk laifikan da takeyi masa ko kusa bai ta6a sanarwa da kowa ba amma sae gashi shi kawai dan ya mareta akan zagin mahaifiyarsa da tayi ta sanar da uwarta itama da yake uwace Marar ilimin addini shine zatabi zancen yarta har tayi masa cin mutunci irin wannan ya tabbata ba yabon kai ba mum dinsa da iyakarta diploma bazata aikata abinda mace kamar mum din Fina wadda take professor tayi ba, tabbas akwai tarin bambanci tsakanin ilimin Boko Dana addini zakaga mace har mace Mai tarin wayewa da krtn Boko amma wllh jahilace abnd zatayi ko yar secondary school bazatayi ba, sbd ita babu abinda ta sani sai Boko.
Lallai mata da yawa yan Boko mararsa ilimin addini basu da hnkl, jinjina Kai yayi yana sake tunano irin drummer da kullum suke da dad dinsa akan haihuwa amma da wasa bai ta6a sanar da dashi cewa ita finan ce da kanta tayi tsarin iyali ba, a kullum fada masa yake Allah ne bai kawoba.

"hmm, nafisa banason na aikata abinda zeyi sanadin tarwatsewar rayuwarki ko dan darajar dumbin kaunar da kike mini amma yanzu tura ta kai bango."

Ya fada a fili tare da mikewa ya rufe laptop dinsa ya dauki wayarsa ya nufin upstairs din....







*******


A farfajiyar asibitin yah mudan yayi parking motar sa umma da baba da rayyan da unty ramla suka fito shi yah baffaliya ya wuce gida an masa waya matarsa ba lfy.

Wayar Barr anwar suka kira suka sanar masa da zuwan su room no din dakin yabasu suka karaso cikin sauri.

Umma ce ta fara shigowa dauke da sallama kallo daya zakayi mata kasan Tasha kuka har ynz barcin take domin allurar mai nauyi akayi mata, duk tsayawa sukayi akanta suna kallon irin raunikan da taji sae dea fuskarta babu abnd ya sameta, rayyan yakai hannu zae ta6a kafarta Barr yayi saurin cewa.

"sorry bro karka ta6a da akwai karaya a wajen."

kirji umma ta dafe tare da zaro ido tace

"abun babbane kenan har da karaya Allah sarki yarinyar kirki."

Yah mudan ya dubi Barr tare da daka masa wata muguwar harara fuska a daure yayi.

"ya za'ayi abar yarinya da karaya ba tare da an dauraba tun dazu ko sai kafar tagama tsami."

Barrister anwar yace.

"sorry bro karkayi saurin jin haushina tsotsayine yana kan kowa kuma bada ganganci nayi mata haka ba kaddarace da Allah yariga da ya ru...."

Cikin tsawa yah mudan yace.

"zaka fadan kaddarane? Fina saninta kAyi?"

"kar na sake jin bakinka muddasir."

Baba ya fada a takaice kafin ya sake kallon Barr din da duk jikinsa yayi sanyi kansa a kasa idanuwansa har sun fara ciccikowa da hawaye yace.

"yaro me yasa ba'a daurata ba tun dazu? "

muryarsa na rawa yace.

"baba doctor NE yace babu damar ayi mata dauri yanzu sbd ciwukan dake kafar dole sai ciwon da taji ya bushe ya kama jikinsa nan da sati sannan za'ayi mata daurin. "

Umma fashewa tayi da kuka tana fadin.

"Allah sarki hibbatullah Ashe zaki sha wahala, tun kina yarinya kike fama da tsotsayi iri iri yh ubangaji Allah ya baki lfy ya cire miki azaba da zafin ciwon jikinki."

kowa na dakin jikinsa yayi sanyi dajin sai nan da 1wk za'a daurata, unty ramla itama sai da tayi kuka,shi kuwa Barr zube gwiwoyinsa yayi a kasa yana rokon suyi hkr a lkcn sukace kaddara ce babu wanda bata Kai godia sukayi masa ma akan abnd yayi dan da wanine ma guduwa zeyi, sai dai yah mudan har ynz bai bar jin zafinsa ba.

Fita yayi yaje wani katon shopping mall yayi masu siyayya mai tarin yawa tare da magunguna.

Sai wajen 12 sukabar asibitin akabar ummakawai itama unty ramla mijinta yazo ya dauketa suka tafi.....






*****

Ta bakin door step din part dinta yazo wuce babu abinda ke tashi sai karar music cikin wakar Stanley enow, a hnkl ya murda kofar yashiga hadadden parlonta bata ciki bedroom dinta ya shiga nan yaganta daga ita sai bump short and half vest ta kunna plasma din dakin sai tashewa take tana wani irin juya duwawu, remote ya dauka tare da kashe TV a hargitse da juyo tare da fadin.

"uban wa ya....."

mgnr ce ta dauke Ganin wani irin kallo da yake jifanta da shi......







dan Allah ku Kara kaimi wajen sharhi dan gsky comments naku yana kadan.





share
Comments
Vote







Oum AfafπŸ–€πŸ”₯
(Mrs doctor)✍🏻
[9/22, 2:38 PM] Ummee Garkuwa: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LkfeKLASaU4GyEESl1YdZh


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

_Dedicated to cwtMum unty shura yh rabb yabar kauna da zuci🀝🏻❀hafsah love u shaaaa😍_




*πŸ…Ώ 8*

"ki karasa zaginki mana."

Ya fada yana hard'e hannayensa a kirjinsa, hararar kasan ido tayi mishi then tace.

"wai mahir what happened to me ne kana fa matsamini, ynz inajin wakata ka wani kashe mini, mtswww."

Taja tsaki tana sake kunna TV din.

A fusace ya fizge remote din hannunta tare da cilli dashi gefe ya matseta jikin bango sosai ko motsin kirki bata iyawa, cike da 6acin rai yace.

"dame kike takamane wai? Ke wace da har ziki dinga dubar tsakiyar idanuwana kina mini tsaki I said who are❗."

Ya karasa mgnr cikin daka tsawa sosai, duk da cikin ranta fal tsoronsa amma da yake ta iya sai ta fuzge da karfi tare da furta.

"quite!!! Mahir ya isheka dayi mini kara a kunne, basai na fada maka koni wace ba dan kafi kowa sani koni din wace."

"good wannan reason din nakine yasa kika kai karata wajen mahaifiyarki ko? Fine."

Daga haka yasa kai ya fice daga dakin ransa a matukar 6ace.

Daren ranar mahir bai samu ya rintsa da wuri ba sai bayan asuba domin a ynz ji yake ba mutanen da yakejin haushi sama Fina da mum dinta, gefe guda kuma zuciyarsa cike take da zumudin sake saka beautiful face dinta nd sexy hips dinta a idanuwansa.






*Idan kinsan bazakiyi comments ba karki shigo plz*





Oum AfafπŸ–€πŸ”₯
(Mrs Doctor)✍🏻
[9/22, 2:39 PM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*



A gaggauce plz

*πŸ…Ώ 9*

After one week's

Lokacin jikin hibba har yayi sauki sosai har an daura kafar sun dawo gida, yayin da shakuwa sosai tashiga tsakaninta da Barr anwar da granny dinta, kusan kullum sai yazo kuma yana jumawa sosai da yake mutum ne mai barkwanci da raha shi isa hatta da umma duk Sun saba da bada dariyarsa, 6angare guda kuwa na zuciyarsa cike yake da soyayyar hibba.


6angaren CMD kuwa gaba daya komai ya rincha6e masa bashi da aiki sai tunanin hibba, duk daren Allah cikin mafarkinta yake, da kaganshi ya zama so silent hatta da mum ta lura da hakan Dan ynz idan ya kirata basu fiya dadewa suna mgn ba, idan ma ta jashi da hira uhm um ce kawai amsar, batason matsa masa da tambaya shi isa bata fiye takurashi ba, yayin da madam Fina ko a kasan takalminta da chanzawarsa domin ita taci uwarsa miskilanci da girman Kai, hasalima ita fushima take da shi domin tun ranar da suka sami sa6ani be kuma bi ta ita ba, gurin aiki ma sun Deana fita tare kowa tafiyarsa yake, sai dai duk wani motsinsa akan idonta yake ana kawo mata rahoto.



Yau yana zaune cikin office dinsa sanye cikin wasu disgner suit farare tas fuskarsa sai wani glowing take na kyau, amma kallo daya zakayi masa kasan cewa yana cikin damuwa.

Mtsw yadanja tsaki kafin ya mike yana rike da wayansa, hatta da watch din hannunsa abin kallone yarda yake wani kyalli da kaganshi kasan akwai tsada.

Fita yayi tare da barwa PA dinsa office din, cikin takunsa na isa ya fara takawa farfajiyar asibitin fuskarsa kwata kwata babu walwala, hannayensa gaba daya zube cikin aljihun wandonsa har ya isa ga 6angaren 'yan haihuwa.

Babbar theater cike taf da masu na kuda wani tsawa rabi bukar ta dakawa wani mutumi da yake a hargitse matarsa na zubar da jini tace.

"baka da hnkl zaka shigo mana haka, bakasan da matan mutane bane ko Kai jakine."

Mutumin ya kalleta gwanin ban tausayi yace.

"kiyi hkr baiwar Allah bata iya tafi ita...."

"dallah gafara can ina ruwan wani da rashin tafiyarta ubanwa yayi mata cikin, dallah malam cikata tayi tafiya."

Jikinsa in banda rawa babu abinda take wata mata tace.

"ke kuwa yar nan kamar ba mace ba ki duba halin da matar nan take kice a saketa, taya zata iya takawa."

"ohh zaki nuna mini aikina kenan, okay come zoki zauna kiyi naki tsarin yar iya."

Matar a fusace tace.

"amma yarinyar nan baki da kunya ni zaki dubi tsabar idona ki fada mini wannan mgnr wllh ki guji bakin duniya, aikin da kuke ba hauka bane anan aljanar ku take."

Khady da tafito tace.

"to idan ku kuke bada aljana basai ku hana mu shigaba. "

Duk abinda suke akan idanun CMD suke ransa a matukar 6ace ea besan wannan bura uban suke aikatawa ba, cikin isa ya tako tare da turo wata wheel chair sae lkcn hatta da staff din wajen suka kula da shi, nan take jikinsu ya hau rawa gaban matar nan ya ajiye tare da kallon mijin yayi masa umarnin ya ajiyeta da kansa ya tura ta har cikin labour room din, gaba daya jikin ma'aikata gurin kowa yayi sanyi cikin hegu ya duri ruwa🀣🀣🀣

ba takan wadda ya sake bi da kansa ya kula masu haihuwar lokacin har azuhr yana abu daya, kafin Yafito agajiye sosai, har lkcn gurin tsit kakeji sae dea ihun masu haihuwa, da yafito wani toilet yashiga tare da dan gyara jikinsa ya fito, main office nasu ya shiga tare da zama, hatta da staff duk suna wajen, ruster ya bukaci abashi nan ya fara dubawa yana kiransu one by one masu mrng duty amma abin mamaki rabinsu basuzo ba, gyada kai yayi sannan ya fara fada cikin kausasshiyar murya kyakkyan warning yayi masu tare da gargadi, wadanda basuzo ba ya bukaci a turo masa gobe.




Duk suna zaune a kan tabarman da aka shimfida tsakar gidan, Barr anwar zaune ya baje yanacin dan wake, yayin da hibba take zone ta daura kafarta kan wani pillow sai umma itama tana zaune, dariya suke ta kyalkyalawa cike da farinciki shi kuma sai zuba masu labari yake.
[9/22, 2:40 PM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*

~DEDICATED TO~
*My fav sstr Asma'u Bello happy marriage life wish uew all the best and Allah's khair in ur marriage....Allah ya kade fita da sharrin masu sharri congrats once again sweetoo😍😘❀*


*_Sorry for the late post my dearsπŸ˜ƒπŸ˜ƒ_*



*πŸ…Ώ 10*

Umma ta Mike tare da shiga cikin daki ta fito sanye da hijjab da jaka tace.

"hibba bare na leka gidan sunan nan na gidan hajiya balaba."

"toh umma sai kindawo."

Barr anwar ya fada da sauri, hibba ta dan turo cute bakinta tace.

"kamar da kai ake, ummata sai kindawo plz ki tahon da dambun gidan suna."

"ummata karki taho mata dashi tafiye kwadayi."

Umma tayi murmushi tana zura takalminta tace.

"ni kam hibbata ba wani dambu da zan tsaya taho miki dashi, kinsan ni bana son tahowa da abinci, ki Bari in kinaso gobe insha allahu mayishi."

"ni dai umma na gidan suna nakeso."

Banza umma tayi mata sannan ta fice, baki ta sake turowa dashi ai kuwa Barr anwar ya tuntsire da dariya har da sunkuyawa, ya dago ya Kalle ya kuma bushewa da dariya, rasa abinda zata bugeshi tayi sae ta fara hawayen dariyar da yake mata, ganin tana hawaye yasashi nutsuwa tare da gyara zama cikin salon rarrashi yace.

"haba angel dita kukan nameye plz mana."

"ba kaine Kake mini dariya ba Ka zamar dani gurguwa kuma ka tasani gaba da dariya kamar mahaukaciya."

Tsirawa kyakkyawan lips dinta ido yayi yarda yake motsaya gwanin ban sha'awa wani strong feeling dinta yaji yana ratsashi, dauke kansa yadanyi tare da lagwa6ar da kai gefe kamar yaro yace.

"nifa ba dariyar wannan nake ba ni dariyar shagwa6ar da kikewa umma kike naga ko rayyan auta baya abinda kike."

"naji ina ruwanka, naga kaima kanawa granny ai."

"toh ai granny ni daya ne da ita,ke sai kinga yarda bakewa Mamie tama."

"yauwa daman kace zaka bani labarinka."

Ido daya ya kashe mata tare da kwaikwayon muryarta yace.

"yauwa kace zaka bani labarinka."

Dariya suka bushe da ita su dukansu, kafin tace.

"kabari bana so fa."

Sake maimaita abinda tace yayi, ai kuwa ta fara kokarin 6are baki zatayi kuka kamar wata faira taπŸ˜‚luv wujiga wujiga er amanata❀

kallonta yayi yana dariya har da rike ciki yace.

"wai dan Allah how old are you."

"oho."

Tace tana harararsa.

"plz serious naga sai ki dinga abu like small baby, gsky dama daga ganinki ke baby ce."

Banza tayi dashi tana hararsa amma ta wasa, wayarsa aka Kira ya daga sukayi mgn da harshen turanci wadda kanaji kasan da mahaifiyarshi yake mgn sbd yarda yake wani shagwa6e mata ita kuma sai rarrashinsa take, baki kawai hibba ta Saki tana kallon sa, har ya gama itama ya bata suka gaisa.

Hibbah tace.

"wai maminka batajin hausa."

"tanaji mana me kika gani."

"toh naga bata mgn da Hausa."

"tanaji but bata iya mayarwa kuma ba komai takejiba, bcoz ba tayi wani dogon zama a Nigeria ba."

"au baturiya ce."

Dariya ya bushe da ita ganin yarda tayi masa tmbyr sannan yace.

"me kika gani?"

"naji kace sae dea taji bata iya mayarwa."

"Mami yar kasar Paris ce kuma Christan ce, daddy na ya aureta lkcn da yake zaune a kasar Allah ya daura mata san mahaifina dalilinsa ne yasa ta shiga musulunci, sai dai iyayen daddyna sukace Sam basu yarda daddy ya auri mum ba, dakyar da sidin kwano suka amince ya aureta bisa sharadin sai dai ya auri mata biyu kuma a Nigeria ze zauna, sam ko kusa Dad beji dadin wannan sharadin ba sai dai babu yarda zeyi sbd yana matukar son Mamie, koda ya sanar da Mamie ko kadan bata nuna damuwarta ba hasalima ita ke kwantar masa da hnkl, ita Mamie bata da mtsl da iyayenta domin su suna free life ne kowa yana da yancin kansa, Mamie tana da kudi sosai domin yar kasuwace sosai kuma kwararriyar lawyer wadda akeji da ita, bayan auren Mamie suka dawo Nigeria Mamie taga tsangwama kyara da bambamci wajen su granny da kishiyarta wadda take er aminiyar granny ce, babu kalar asirin da basuyiwa Mamie ba har hauka Mamie ta ta6ayi, sunsha zubar mata da ciki da zarar ta samu domin sunce bazasu hada iri da yahudawa ba, cikin ikon Allah da hkr da mika lamari ga Allah da Mamie tayi yasa granny tafara saukowa, wata rana Mamie ta sami ciki nan fa kishirya ta fara shirin zubar dashi granny taci mutuncinta tare da tabbatar mata muddin ta zubar mata da cikin jikanta sai ta kasheta, wannan dalili yasa ba'a zubar da wannan ciki ba sae dea kullum cikin kullukulle kishiryar Mamie take, cikin kudira Mamie ta haihu ta haifeni, sak mahaifina domin hatta da kalar fata ta mahaifina da granny nayi anyi shagali da farinciki Marar iyaka, nan kishiryar Mamie ta sake kara kaimi son raba Mamie da daddy ai kuwa sai da tayi nasara, daddy ya Saki Mamie Saki daya tana akan laifin da bataji bata ganinba sannan tanaji tana ganin ya rabata Dani, kishiyar Mamie ba anan ta tsaya ba sai da ya zama hatta da granny ta rabata da shi, ya Zama daddy bayajin mgnr kowa sai tata, idn ka ganni da daddy sai ka tsiyayyar mna da kwalla sbd wahalar da mukesha a wajenta, ina da shekara takwas na fara aman jini wanda bawanda yasan da hka sai ni da ita kishirya, tafiya tayi tafia na kwanta asibiti anan aka tabbatar ida dauke ne da ciwon zuciya wanda na sameshi tun da aka haifan, labari yajewa Mamie wata rana kuwa kwatsam tazo ta saceni ba tare da sanin kowa ba, wannan ne mafarin ciwon daddy, granny kuwa ta daka tsalle tare da kai kishirya Mamie police station akan ta 6atar mata da jika, tasha bakar azaba da wahala wajen yan sanda,kwana na biyar da komawa wajen Mamie daddy ya rasu, mutuwar da ta gigita granny da Mamie Allah ya jikansa, hatta da Mamie tazo sai da akayi kusan arba'in sannan muka koma.

Granny ta shiga damuwa sosai domin daman daddy ne kawai danta, sai da na kammala first degree na nadawo Nigeria.

Ajiyar zuciya hibba ta saki tare da dan goge gutuwar kwallarta tace.

"Allah sarki daddy Allah ya gafarta masa."

"amin."

"toh ya mgnr ciwonka?"

"dasauki bai fiye tashi ba domin ina shan magani sosai."

"Allah ya Kara sauki."

Daga haka suka cigaba da hira har magriba kafin umma ta dawo shi kuma ya tafi.





********


Washe gari ta Kama Friday.

Yau shigar wani tattausan yadi fari kal mai kyan gaske da tsada, dinkin yayi masifar amsar jikinsa, yazo ya daura wata bakar dara fuskar nan tashi sai kyallin kyau take.



"wacce hibbatullah muktar ammani?"

Ya fada muryarsa a kausashe fuskar nan a hade babu alamar fara'a.

H. o. D yace.

"sir! Yarinyar ta samu ac...."

"keep quiet! I said where you?"

Ya katseshi cikin daka tsawa.

H. O. D yace.

"absent sir, but.... "

Hannu ya daga masa, ya cigaba da abinda yake ransa a matukar 6ace, ya gama da sauran du.........








Share
vote
comments




Oum AfafπŸ–€πŸ”₯
(Mrs doctor Ahmad)✍🏻
[9/22, 2:40 PM] Ummee Garkuwa: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S✍🏻*

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*NI DA DR MAHIR*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Writing by
*HAFSAT BELLO*




*πŸ…Ώ 11*

Ya dad'e zaune yana tunanin me yasa bata zuwa aiki domin ga register ta nuna kusan satinta biyu bata zuwa aiki and yau zata fara night duty dinta, gyad'a Kai kawai yayi ya cigaba da abinda yake.




Bayan kwana uku

Alhmdllh jikin hibba yayi sauki sosai domin tana dan takawa da sanda, wani irin kyau ta kara yayin da fatar jikinta ta sake murjewa sosai har dan kiba tayi, sbd hutun da ta samu, yau ma ta shirya cikin wasu riga da skirt na wani hadaddan American satin purple dinki yayi masifar amsar jikinta, duk da cewa babu ko powder a fuskarta amma fuskarta tayi fresh tayi kyau.

Suna zaune a tsakar gida ita da su umma da rayyan sunata hira, sallamarsa ce ta katse musu hira yana sanye da wani tsadaddan ash colon voyel mai Shara Shara dinki rigar irin fitted din nan ne kana hango shedar farar singlet din jikinsa, sajen nan yasha gyara, sosai black beauty skin nashi take kyalli da kyau, fuska dauke da fara'a ya zauna gefan rayyan suna gaisawa da umma.

Hibba ta dan saci kallonsa caraf suka hada ido domin tun dazu ita yake ganin tayi masa wani mugun kyau na musamman, ido daya ya kashe mata tayi saurin dauke kanta tace.

"yah anwar good afternoon."

"afternoon dear how ur body? "

"alhmdllh."

Umma tace ae.

"yanzu zancen Ka muke sae gaka dan halak, yah su granny?"

"lfy lao tana ma gaisheku."

"muna amsawa, rayyan shiga daki ka dauko masa ruwa a fridge ko na zubo ma tafadikan shinkafa?"

Umma tayi mgnr tana kallonsa.

"ah ah umma wllh am ok daga gida nake a koshe nake."

"ko ruwa kasha amma dae ko."

"haba umma ni da babakoba. "

"haka ne kuma."

Shi dai gaba daya attention nasa yana ga hibba da yau tayi masa shiru tana danna karamar Nokia dinta, gyara zama yayi sosai cike da ladabi yace.

"am umma daman zuwa zamuje wajen wani mai Islamic magani akan kafar hibba dan tayi saurin take kafar."

Ido hibba ta zaro tana kallonsa umma kuma tayi murmushi tace.

"Allah sarki kai dae baka gajiya da hidima angodai rabb yasaka da khair."

"amin umma idan a shirye take sai mu tafi yanzu."

Umma ta kalli hibba tace

"kitashi ki dauko gyalenki ku tafi."

Ba musu hibba ta Mike tare da dan sandarta ta shiga daki, purple mayafi ta dauko sai dan perfume da ta fesa ta fito daman babu damar sa takalmi a kafa daya shi isa saface kawai a daya kafar, a kofar gida ta shiga motarsa mai kyau suka kama hanya.





Yana zaune a balcony kan wasu hadaddun sofa masu kyau, kafa daya kan daya ya daura daga shi sai 3quater jeans da t-shirt Marar nauyi jarida yake karantawa hnkln sa a matukar kwance, cike da takunta na girgiza body ta fito ta hade cikin wasu kananan kaya masu kyan gsk da tsada kalbar attachment din nan tayi kyau sai kyalli take, gefan cinyarsa ta nema ta zauna tare da sakalo da hannayenta duka biyun bayansa ta kwantar da kanta bisa yalwataccen kirjinsa tace.

"forgive me boo, am so sorry wannan fushin naka yayi mini tsoro Dr sorry plz."

Shiru yayi mata yana lumshe fararen eyes dinsa, wani irin zafinta yakeji, shirun da yayi mata yasa ta saki wani siririn kuka cike da shagwa6a tace.

"wllh ban sakewa sanka ne da kishinka ke sani aikata duk abinda nayi but bazan sakeba baby dan Allah."

"okay."

Ya furta a can kasan makoshinsa kafin ya fara kokarin raba jikinsa da nata.

Sake rikunkumeshi tayi tana kuka kamar ba classic nafisa Mai manicure and uban jinkai da isa ba, Ashe bari ba hegia baceπŸ˜‚

Dago da kanta yayi yana kallon yarda take kuka, tabbas shi mutun ne mai tsananin tausayin mace kwata kwata baya kwanar ganin mace ba cikin walwala ba musamman Fina da ya tabbatar tana masa mugun son da ko kanta

Please Login or Register in order to submit comment