Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Da mamakinta ya gama tsaftace Su daga ita har Yaran
Inda xuwa lokacin tariga da tasume
Ya xuba mata ido yana tunanin shidai duk iya bincikansa bai nuna masa 'yan biyu bane acikin nata
Allah me iko kenan

Nan ya dinga kiran waya yana fa'din haihuwan
Kowa ya shiga murna
Momy da Dady ko mamaki ne ya cikisu
Dady Yace ai yanxu saimu 'dau hanya Momy tayi Murmushi
Tace Aiko cikin darene akayi baxanyi hakurin mukai Washe gari ba
Sagna murna Safna murna
Safna takama kumatun SAUBAN Tace hooo yaro yayi qanne
Yace Mene
Tace yanxu kanada qanne biyu 2 babis
Da murna Yace momyna ce ta suyomin Su
Tace eh
Yace toh kaini gunta in gansu
Tace toh
Haka duk suka yo kano da farin ciki

Da saukarsu cikin dare momy Tace akaita Asibityn tagansu
Nanko direba ya kaita

Innah tagani da xata kwana da ita duk da ga KAMAL sai Usman da Rukayya da Hajjiya Zainab Babar Salim da suke shirin tafiya dan dare yayi
Kuma har xuwa lokacin LABEEBAH bata dawo hayyacinta bah
Momy Tayi ma inna Barka da rungume jikokinta nata tana jin farin ciki aranta Sosai


Sai Washe LABEEBAH tasami kanta
Aiko Tace kuka dawa Allah ya ha'dani
Tadinga yi Innah nabata baki.
KAMAL na kallanta ko da wasa baiyi gigin lallashinta ba



Haka ya kasance kowa yana murnar xuwan 'yan biyu Amma LABEEBAH na cikin baqin ciki da kuka Sam taqi sakar ranta


Ahaka akayi sha suna naban mamaki
Sunan daya amsa Suna sunan da akayi aka gama jama'a suka tafi dashi abaki dan irin bajintar da akayi a sunan
Me jego tasamu Kaya kamar hauka

Abu 'dayane yama LABEEBAH da'di shine sunan da aka sama yaran yanta aka saka ma 'daya sunan XARAH 'daya kuma sunan Momy
Wato FATEEMA-XARAH DA ANISA-MIMI
Komai yayima kowa da'di barinma KAMAL Saidai rashin sukunin LABEEBAH yasashi cikin wani hali
Dan har akayi sati biyu LABEEBAH bata bar kuka bah
Abin ya fara damun KAMAL
Dan haka cikin kallanshi yadinga nuna mata lokacinta ne yayi muma namu muke jira
Cikin kuka Tace XARAH ta mutu tana sanka tana MASEEFAR SONKA Ya KAMAL
Tace min aduk inda nake karna manta da ita idinka binta da addu'a tana sona
LABEEBAH tafa'di hakan da miqa masa takaddar da XARAH taba Innah taba LABEEBAH
KAMAL yayi Murmushi Yace Ashe bakya santa
Ras kallesa afugice
Yaci gaba da fa'din. Inda kina Santa da addu'ar xaki dinga binta dashi ba kuka ba ko kin manta mamaki baya buqatar kuka addu'a itace gatanshi
Shuru LABEEBAH tayi


Toh tun daga ranar ta sauwaqema kanta kukan mutuwar XARAH
Saidai addu'arta tafarko itace mamah BABAH Ya Suleiman den XARAH... XARAH... XARAH...

Matan sarki Armiyaniya Sunxo harda su Khadijah satinsu suka tafi



Ba qaramin gyara Momy tayima LABEEBAH bah
Na gyaran jiki tabbas LABEEBAH tasa aranta batayi maraiciba. Dan Momy tayi mata abinda ko iyayanta Suna raye baxasu mata shi

Jinta take amarya sak
Komai nata yakoma ya ha'de tamkar bata aihuba
Har kuka tayima Momy dan irin kulawar da tabata bata ayi shuru bace Tace ina sanki 'Yata kuma soyayyar da nakema YUSUF itace ta dawo kanki take yawo a jinina
Fatana 'daya roqona 'daya farin cikina 'daya Ki kulamin da KAMAL ki soshi ki bashi kulawa dan yafi kowa soyuwa araina
Cikin kuka LABEEBAH Tace insha Momy baxakiyi kuka daniba xanba Ya KAMAL kulawa fiye da wacce kikeso har qarshen rayuwata
Momy tayi Murmushi Tace Allah yayi miki albarka


Wata lafiyayyiyar mota KAMAL ya siyama LABEEBAH
Ta kalli motar ta cikin yawarsa baqace me maseefar kyau
Tadinga murna Yace jibi xataxo
Tace turamin pix 'din sai innuna mah Su Innah Yace toh
Sannan ya nuna mata wani biotic Yace kingansa mallakinkine
Tawaro ido cikin furgicin da'di tace wayyo Allah na Ya KAMAL da'di yayimin yawa
Yace nabu'de miki account na saka miki ku'di.....
Cikin sauri ta katse shi da cewa in ka qarasa zan sume
Yayi Murmushi da rungumota Yace akwai supermarket ma duk sunanan a garin Abujah
Sannan bana ni dake da Usman Innah baba Momy Dady duk xamu sauke farali
Cikin shagwa6a da xaro ido Tace makka
Ya qara maqaleta Yace eh
Tace ina sanka
Yakai bakinsa cikin nata yana tsotsa Yace Sosai
Tayi saurin 'daga mishi kai
Yaqara rungumeta yana kissing 'dinta cikin wani yanayi Yace nafara futa a hayyacina fah
Tace saura kwana biyu kasameni YaYaNa
Yace haba my babyna kitemaken
Wai dolene sai mutum yayi arba'in
Tayi mai gwalo da tashi daga jikinsa tana cewa hmm na tafi kar Kakah taga nada'de

Yace hmm Wlhi in kika shigo hannuna sai kinyi sati kina fama da ciwo
Tayi mai gwalo da cewa sai anjima
Yayi murmushin mugunta Yace xaki sanine ai
Tayi Murmushi taficce









Shiri take sosai dan xuwa gidan nasu dan tayi arba'in gobe xasu Abujah
Momy da Dady suntafi tun sati 'daya da suka wucce
Sagna da Safna ne dai maqale da ita dan suna tare da 'yan biyu

KAMAL na mota yana jiranta shida momynsa ahannunsa wacce suke kira da Mimi

LABEEBAH tafi toh da goyan baby XARAH tana tafiya anutse.
Ya kafeta da ido har tashiga motar Sannan cikin siririyar murya Yace kinyi Sosai cikin goyan nan
Yafa'da yana me tada motar
Tayi mai fari da ido Tace Nagode YaYaNa Amma ka kalli kanka kuwa
Yace aa
Tace kayi kyau Sosai
Ya 'dura mata Mimi kan cinyarta
Yace yau Sumayya xata ban bance min nidake wayafi
Tayi dariya Tace Allah Ya KAMAL kafini
Yace ban yarda ba
Kin san Allah naxaqu mubar garinnan
Tace toh bagashi gobene xamu bar shi ba
Yace nayi missing 'dinki over my baby
Ki tanadi hawayan da xaki xubar da xaran kin shigo hannuna
Tayi Murmushi Tace toh Amma Kasan muna xuwa Momy Tace sai nayi wata biyu agunta kana inkoma gunka

Ya waro ido cikin furgici Yace tab kema Kinsan in na kai wannan lokacin baxan iya rayuwa bah
Kuma da gaske ke bakiyi missing 'dina bane
_missing din wahala. tace aranta_
Afili ko matsowa kusa dashi tayi ta manna masa kiss
Tace nayi missing 'dinka Sosai my luv

Dai-dai nan yayi parking akofar gidan nasu
Yace awa 'daya na baki xan dawo mu tafi Tace habah YaYaNa yayi ka'dan fah
Ya galla mata harara.
Shuru tayi taficce daga motar dai-dai nan Sumayya tafi toh
Aiko da murna ta kar6a Mimi tana gaisar da KAMAL
Da kulawa ya amsa mata
LABEEBAH tamai bye bye ya 'daga mata hannu da Murmushi
Sumayya Tace Innah taje kwari tun 'daxo yanxu xata dawo
Tafa'da da shigewa Gidansu LABEEBAH
LABEEBAH tabi bayanta

Bin ko ina take da kallo ganin ko ina agyare ashe ranar da taxo 'daukin murnar ganinsu ne ya hanata ganin gyaran gidan
Koda yake tana cikin wani hali yama za'ayi ta gane
Tace wow Aunty Rukayya gyara haka Rukayya tayi murmushi Tace hmm kedai Allah yasa kama KAMAL da alkairi
Shi yayi mana Komai kuma fah tunda ya aureki duk qarshen wata saiya turo mana da kayan abinci Gaskiya Sosai yake shan add'a agun BABAH da Innah
LABEEBAH tayi shuru da mamakinsa Sam bata ta6a sani ba
[1:53PM, 02/11/2016] Rahamat NaleleπŸ’‹: .


Sumayya Tace yarannan bame ganesu Su
Rukayya Tace aiko dai xasuyi abinda da sukaga dama dan suka girma 'daya yayi lefi ba mai ganewa acikinsu
Amma ke LABEEBAH kina ganesu ko
LABEEBAH tace aa Wlhi abu 'daya nake ganewa shine kukansu XARAH tafi Mimi kuka kuma kukan nasu da bambamcin murya
Ikwan Allah Sumayya tafa'di
Rukayya Tace Kin san an kawo sadakin Sumayya
LABEEBAH takalli Sumayya da sauri Tace kice ina tare da amarsu
Na san 'dan lacin nanne ya kawo ko
Sumayya ta qirgixa kai Tace Ya Auwal ne fah
LABEEBAH tayi salati Tace aiko naji tun a Dubai suna maganar shi da Ya KAMAL
Sumayya ta gya'da kai Tace toh maganar suke
LABEEBAH Tace ansa ranah Tace eh wai nan da wata shidda
LABEEBAH Tace marabarki dasu Safna wata biyu
Sumayya tawaro ido Tace suma nasu yaxo ne
LABEEBAH Tace eh nasu wata takwas akasa. Inda Sagna xata auri Marwan Safna ta Auri Salim 'dan uwanta
Rukayya Tace Gaskiya na tayasu murna



Dawowar Innah LABEEBAH tace Innah Kinga motar da ya KAMAL ya siyamin harda biotic wayan saida kayan sawa da supermarket Tafa'da da nuna mata hotunan
Cikin farin ciki da murna innah ta rungumeta Tace Allah yasa albarka LABEEBAH Allah ya kareki daga maqiya
Suna Cikin haka BABAH da Usman suka shigo
Nan suma suka cika da murna suma

Sumayya da Rukayya ko cewa sukayi takanas xasuxo takaisu Susa albarka
Nan LABEEBAH tabasu wasu ku'da'de.
Ta ke6e da yayanta Usman Tace yaxanyi da ku'di ya Usman
Yace Suna da amfani LABEEBAH kidinga Tarawa Sannan kina xuwa gidan marayu kina kaimusu xiyara da tallafah musu
Da kuma xuwa asibitoci kina bada tallafinki
Sannan tacikin dangi kibi 'da'daiko Ki biya musu hajji tunda mu an biya mana
Tace toh insha Allah Xanyi yanda kace kabani account number naka xanturo ma da ku'di me yawa.
Yace toh Allah yasaka

Ahaka KAMAL ya dawo suka tafi tana xubamai godiya akan gyaran da yayi musu da abincin da yake aiko musu dashi

Washe gari sukayi garin na Abujah dasu Sagna

Tunda suka sauka Momy taba LABEEBAH wani tsimi shi kenan take ta yoyo
Dama a hakan take saita dinga canjah paint

Da dare yayi LABEEBAH xasu tafi gidansu Momy tayima LABEEBAH nasiha Sosai akan halin rayuwa tasan dawa take tasan dawa xatayi harka tasan me take ciki
Sannan ta kula da mijinta yanda xai qara Santa Tace toh
Sannan Momy ta ha'data da wata datti juwa baba gaje wai itace xata dinga tayata rainun 'yan biyu
Sannan xata turo mata 'Yar aiki jibi
LABEEBAH Tace toh SAUBAN fah Momy
Momy tayi Murmushi Tace kibari kiyaye Su XARAH saina kar6esu sai nabaki SAUBAN Tace toh
Haka momy ta ha'da mata Komai na gyara direba yayi gaba dasu harda Su Safna da sukace xasu yimata rakiya Sa dawo da direban nasu

Sam LABEEBAH rikicewa tayi da gidan da aka kaita
Ta kalli Sagna Tace gidannan kamar ba Wanda na sani ba
Safna tayi xarab Tace shine gyara kawai ya Sha kuma duk aikin dadyne nasa ni

Aiko hakane gidan natane Saidai yasha gyara ba 'dan ka'dan bah. Sai Qamshi ya keyi ko ina

Su Sagna suka kwantar da Mimi da XARAH a'dakin daya xama mallakinsu
Basu da'deba sukayi mata sallama suka tafi
LABEEBAH ta nuna mah baba gaje wani 'daki me kyau da toilet aciki Tace tasa kayanta aciki ya xama 'dakinta
Tayi godiya ta shige ciki.

LABEEBAH tasheqa wanka da saka wasu shegun Kaya
Riga ce qarama me hannun shimi bata rufe mata cikinta ba
Sai wandanta dogo har qasa ya 'dameta
Takama gashinta da na'de yayi tudu na irin acuci maxa 'dinnan
Tayi kwalliya ka'dan dasa jambaki jah
Abinka da farar mace saitayi MASEEFAR KYAU
Tana feshe jikinta da turarene tafa'da tunanin yau xata sani agun Ya KAMAL 'din nata
Saitaji gabanta ya fa'di......
dai-dai nan taji shigowar motar KAMAL 'din
saita kama kanta tayi shuru
Tanaji yana bah megadi umarnin ya kulle gidan kawai
Sannan ya shigo falan da yin 'dakin baba gaje suka gaisa Sannan ya haura saman nasu
Yana saka qafarshi afalan nasu ya numshe ido Yace my baby
Tafito ahankali
Yace tundaga haraba nakejin qamshinki
Taxo da gudu ta rungumeshi
Shima maqaleta yayi yana kissing 'dinta
Cikin shagwa6a Tace muje imma wanka
Yace toh muje nima na da'da futar dake Tace kai YaYaNa. Yace Allah Babyna
Sanda yaqara sata yin wanka dan furanarsa

Bayan sunsa kayan baccine
Ya fitoh da wani magani na yara Yace kingan shi
Tace eh na miye
Yace nasa yara baccine
Yanxu xan bama Mimi da XARAH shi.
Tace toh me yasa
Yace saboda yau Ango nake jah. Ku so kike Su hanani cin amarci
Tace wane ni
Amma fah ba'kona yaxo
Yayi murmushi Yace da nake miki wanka ban gansa bah
Taturo baki cikin yanayin yarinta Tace da gaske fa nake
Yace toh kar kimin kuka ai xan duba in gani
Tayi Murmushi Tace hmm idan yaxo da gaske ya kenan Yace Wlhi sai nayi kuka
Ta waro ido Tace dako na tayaka
Ya lakuce mata hanci ya bani minti biyu mana naga yaranah.
Tashi tayi daga cinyarsa ya tashi shima da rungumota suka sauko qasa xuwa 'dakin yaran
Duk sun tashi idansu biyu KAMAL ya kar6i XARAH dake hannun baba gaje Yace xakisha fama da wannan dan tafi kuka
Baba gaje tayi Murmushi Tace ba Komai ai
Ya 'diga mata maganin abaki aiko tahau lamushe bakin
LABEEBAH Tace YaYaNa XARAH xatayi kwa'dayi kalli yanda take lamushe baki
Yayi Murmushi Yace toh bara naga mamana Mimi ko itama hakanne
Haka itama daya bata tadinga lamushe baki Yace inaganin kwa'dayinki sukayo
Cikin shagwa6a Tace ni kuma
Yace eh musamman na ice-cream......
Tayi Murmushi
Ko intuna miki wata rana ne da XARAH ta kawo miki ice-cream akan kisha Ki rage mata kan kije 'dauko SAUBAN kusha tare wani ya 'dauke
Yafa'di hakan da kwantar da XARAH
LABEEBAH ta waro ido Tace ya akayi kasan anyi haka
Ya kama hannunta da kallan babah gaje Yace toh sai da safe baba kar abasu ruwa dan Allah harsai sunkai wata shidda
Tace toh insha Allah xa'a kiyaye

Suna fitowa ya 'dauki LABEEBAH tamkar yarinya ya haura sama ita ya direta a dining tare da cika mata Kofi da madara Yace Sha my baby xai temake ki kwarar gobe. wajan shayar dasu Mimi
Ta kar6a tasha Sosai
Sannan ya dinga bata kaxa tana ci tana bashi da xubamai shagwa6a
Shiko Yana jin da'di da qara manta jikinsa
[3:43PM, 02/11/2016] Rahamat NaleleπŸ’‹: Sanda suka gama tsaf
Yana niyar 'daukarta wayanta tayi qara
Tana dubawa taga Amal
Cikin sauri ta 'dauka da cewa Aunty na
Tace yane 'yar Autar KAMAL
Tace lpy lau nake Aunty
Tace inasan muha'du jibine agidana na ha'da mana wani sirrika
Sannan na kawo takalma daga Dubai
LABEEBAH Tace insha Allah Ya KAMAL xai kawo ni
Tace na miki murnar shiga kasuwanci
Labeeba tayima kamal kiss tace nagode sosai
Tace toh kihuta lafiya Ki shafamin kan bebis da kyau
Tace toh insha Allah
Suka ajiye waya


Sannan KAMAL ya 'dauketa sukayi 'daki
Da xumu'di ya rabata da Komai nata
Ya samu nasarar caf kar dukiyar fulaninta ya Sha san ransa
Can gaba ya aika mata da babban karatun nashi
Yanayi mata kuka tana Taya shi
Tabbas LABEEBAH tayi xargin mijin nata da shan wasu kwayoyi dan ya 'dau awanni yana abu 'daya ko tace kusan kwana
Allah sarki batasan ba abinda ya Sha

Washe gari da wani farin ciki ya tashi kamar xai cinyeta
Ya rungumeta ta baya hannunshi cikin breast 'dinta Yace ina MASEEFAR SONKI matata
Ina kuma rokwan Allah ya kashemu tare karya 'dau 'daya yabar 'daya
Tace AmEEn
Dan xuciyata baxa iya rayuwa bakai bah
Ina maka wani SO wanda yafi qarfin akirashi da ~*MASEEFAR SOO*~
Yace Nagode me sona kici ga da sona kinji farin cikina
Yafa da qara maqaleta
Yaci gaba da cewa a cikin satin nan xanje Dubai my baby
Ga momy Tace wai in barki anan
Kuma gaskiya baxan iya jurai watanni bana tare dake
Tajuyo ta ha'da bakinta da nashi ta tsotsa cikin gwanin cewa da yanda ya koya mata. Tace ka roqeta pls YaYaNa Wlhi baxan iya rayuwa baka akusa dani bah
Tafa'da da fashe mai da kuka
Ya rungumeta cikin lallashi Yace toh yi shuru xamu tafi tare ko...........


Wuf ni Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele nayi dan na gudu dan na ha'da ido da KAMAL
Aiko da gudu ya biyoni har yana tuntu6e LABEEBAH ta biyoshi
A harabar gidan yace dan Allah kitsaya ba 'daure ki Xanyi ba kamar yanda MARWAN na cikin littafin 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Yasoyi ba
Ya miki garga'di amma kinqi ji
Haba ke kenan a xuwa kwasar labaran Mutane
LABEEBAH Tace Ya KAMAL wannan itace Aunty Rahamat wacce ta rubuta BIRNIN MASOYA
Yace itace my baby
Tace tab aiko naji da'din soyayyar YA SAUBAN da FAREEDAH my babyn Sa
Taqarashe furucin nata da kallo na. Kana taci gaba
Dan Allah Ki tambayamin 'Yan DUNIYAR MARUBUTA soyayyata da Ya KAMAL tafi qarfin ta YA ALIYU DA AMINA MEENAT a cikin AMAKIRCI NA ko
Nace toh LABEEBAH Karki damu akwai masoyanki xasu fa'di albarkacin bakinsu akan hakan
KAMAL yace na karanta SADIQ yasani nisha'di Sosai kinyi qoqari Sosai
Nace nagode Sosai
Ina fa'din haka naficce daga gidan Amma na'dan la6e ka'dan inda naga KAMAL ya rungumi LABEEBAH irin rungumar nan da ake cewa inga me rabani dake
Ashagwa6e Tace wayyo Allah
Yace xakibani wasu bebis 'din masu kama dake
Cikin wani yanayi tace dan wa'yancan sunyi kama dakai
Yace Yauwa Ashe kingane. Yafa'da da 'daga mata gira xakiban Tace sosaima
Amma dan Allah kar kamin kishiya
Yace dake ka'dai nakesan rayuwa matata

Ai na shagala da kallansu Suna xuba SOO kawai naji kamar anta6ani
Juyowan nan da xanyi naga HAYATUDDEEN Yace Wlhi Aunty Rahamat qafata kafarki saikin gama rubutama jama'a labarina xan barki
Ai kan nayi magana saiga wasu samari uku 'yan gayu
RAMADAN
KHAMIS
FHAWAS
Suma suka tsaya min akai sukace kin turama meelat labarimu da Anisa sai mafarkin mu suke dan haka sakin qarasa musu xamu barki

Kut😳 Nace






ALHAMDULILLAH

Warshen MASEEFAR SOO kenan masoyana


INA SANKU INA SANKU MASOYANA

ALLAH YA BARMU CIKIN QAUNA DA SOYAYYA

MUHA'DU A SABAN LITTAFINA ME SONA

πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
~*HAYATUDDEN*~πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š

πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
~*SAMAREEN*~
~*BANAH*~
πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
~*TASU SALAN SOYAYYAR*~πŸ‘―


ALLAH YA ALBARKACI DUK WANDA YAKE TARE DANI
ALLAH KAQARAMIN SANSU DA QAUNARSU A RAINA


GODIYA TA MUSAMMAN GA MASOYANA NA

DUNIYAR MARUBUTA

HAUSA NOVEL PART 2

RAHAMAT NOVEL PART 1 & 2

MAMAN ABBA NOVEL GAREKI ME JEGO ALLAH YA RAYA BABY

ZAIRAN LITTATTAFAN HAUSA GAREKU MEENAT MASOYANA INA SANKU

JIDDA ND MEEMEE GROUP NOVEL GAREKU MASU SONA

HAUSA NOVEL GAREKU MASOYANA

MATAN ALFARMA GAREKU MASU SUNA 4

DUK INA MUKU FATAN ALKAIRI

DAGA GARE NI RAHAMAT MUH'MD RUFA'I NALELE HAJJU



MU HA'DU AKO INA
PLX INNA KUSKURE KUYAFEMIN
INA JIRAN CEWARKU MASOYANA DA QORAFIN KU GARENI

AKAN MASEEFAR SOO

INA SAN KU SOSAI
07038260028
09051533739
08085342390
XAKU IYA NEMANA A FACEBOOK IN KUN TYPING RAHAMAT NALELE
NA BARKU LPY ALLAH YA BARMU DA SAN ALLAH DA MANXANMU DA AHALIN GIDAN MANXANMU DA SAHABBANSA AMEEN





MAMAN..........
AISHA HUMAIRA
DA
FATEEMA HAJJIYA

NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN NE DUMUNSU
ALLAH YA RAYASU BISA SUNNAR MA'AIKI AMEEN

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment