Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya xubuma LABEEBAH sharr
Dan tana xaune kan kujerar da take kallan windan farfajiyar gidan
Tana kallan dawowar YUSUF da kissing 'din daya yima XARAH

Share hawayanta taji anayi. Takalli SAUBAN daya xage yana goge mata hawayan
Yace momyna kidena kuka banaso kinji
Tayi Murmushi Tace ban san lokacin da nayi shiba SAUBAN Amma karka damu baxan qaraba kaji
Yace toh

Tunanin da LABEEBAH tayi 'dayane shine YUSUF xaiyi kwana bakwai a'dakin XARAH qila ya biyema XARAH hakanne dan karya shiga hakkinta
Idanko Hakkane mexaisa tadamu gwara tabarsu sukagama kwana bakwai 'dinsu yadawo gareta

Qarfe takwas na safe LABEEBAH tagama Komai
Farfesun naman ragone tayi Sannan tayi musu ha'din tia wanda yasha kayan qamshi
Ta yaba aikin Momy sosai dan duk abin buqata ta saka musu cikin kitchen 'din

Saita gasa buredi da kwai ajiki
Tajera musu a dining kana ta ibi nasu ita da SAUBAN sukayi falanta.

XARAH da YUSUF suka fitoh sukayi breakfast 'din
YUSUF Yace Amma fah yayi da'di farfesun nan
Tace eh aitana qoqari LABEEBAH
Gaban YUSUF yafa'di Wlhi shi Sam mantawa yake da LABEEBAH in yana tare da XARAH
Bala'i๐Ÿ˜ณ

Yayi shuru da tsayawa dayin Komai
XARAH Tace lafiya Yace nayi tunanin Momy CE ta aiko dashi
Tace ai LABEEBAN CE tace karta aiko dashi dan xamu dinga bata wahala ne kawai
Tashi yayi Yace yayi kyau nixan ficce
Tace muje in rakaka
Hakako suka fitoh hannunsu saqale da juna
ya shige motarsa
LABEEBAH na kallansu ta falanta XARAH tamanna mishi kiss๐Ÿ’‹ yajah motarsa ya ficce.
wani masefaffan kishi ne ya caki xuciyar LABEEBAH
Hankalinta yatashi
Bata ankareba XARAH tashigo falan nata
Tace kiyi hakuri banxo na tayaki aiki bah Wlhi.....
LABEEBAH ta katseta da cewa ina kwana
Tace lafiya da fatan kuntashi lafiya
Qalau LABEEBAH Tace sai sukayi shuru duk kansu.
Ita LABEEBAH game takeyi a wayarta itako XARAH shuru kawai tayi tana kallan SAUBAN da yake wasansa Wanda kallo 'daya yamata ya 'dauke fuskarsa
Tace SAUBAN kaba ganni bane
Abinka da yaro saiya kalleta Yace naganki mana Momy
Tace shine baxa kamin oyoyo bah
Yace aikema bakyayimin in kika ganni momyna nace me mun yafa'di hakan da nuna LABEEBAH.
Lokaci 'daya kuma yabi boll 'dinsa yaci gaba da wasanshi

LABEEBAH najinsu. Saitaji bataji da'din hakan bah
Takalli XARAH ka'dan Tace mexai hana ki ware lokaci kidinga bah SAUBAN kulawa saboda halin rayuwa
Tata6e baki Tace banda wannan lokacin
Bawai kuma nadamu da abinda ya faru yanxu bane
Kinsan dai Ni yara ba damuwa nayi dasuba
LABEEBAH Tace ko
Tace da gaske mana
Ke bakiga hakan bah
Tashi LABEEBAH tayi Tace nada'de da gane hakan
Bara nayi wanke wanke nasan kungama ko
XARAN ma tashi tayi Tace eh tun'daxo. Muje in tayaki

Suna cikin wanke wanken ne Hajjiya Turai tasawo kanta Babban falan nasu tana ko'da sallama
XARAH tafita da gudu ta rungumeta tana cewa nayi missing 'dinki xauna kisha labari
Turai taxauna XARAH taxauna daf da ita Tace kan ubah haka maganinnan yake da aiki.
Wlhi bakiga yanda ya gigita YUSUF bah. Gaskiyane maganin mata shine mace agun 'da namiji bala'i
Turai tasheqe da dariya Tace angaya miki wannan magungunan na wasane.
XARAH tace gaskiyane nayarda ba nawasa bane
Turai tace Yanxu mah wasu nakawo miki dan yafi wancan aiki. Amma fah da ku'di
XARAH Tace Kinsan banda matsala dasu bani kawai nagani
Turai tayi Murmushi da cewa ina shegiyar taki.......
Saurin waro ido XARAH tayi tana leqa kitchen cikin tsoro takama hannun Turai cikin murya qasa qasa Tace tana cikin kitchen
Turai tayi qasa da murya Tace kai habah
Tace Wlhi Kinsan na manta da ita nafitoh inata baragada
Turai tajah tah part dita tana cewa kemadai Wlhi sai ahankali yaxaki saki baki haka ninayi tunanin tana part 'dinta ne
Tace tana kitchen Amma ina ganin bataji bah
Nan Turai tabaje mata harka Wanda XARAH tafara cilla ido tana ta6awa


Shuru LABEEBAH tayi. tabbas taji abunda suke cewa kuma tagane abunda suke nufi
Itama tunda taga Hajjiya Turai taji ta tsaneta kuma dama tana ganin sauyi agun XARAH tuncan baya
Yanxu tafara xargin tana tusama XARAH wasu halaye
Shuru tayi can da taga tsayuwar tata bata da amfani saita 'dauraye hannunta tasaka aranta yanxu xata fara bin tunaninsu




Yau kwana bakwai kenan
โ˜บโ˜บโ˜บโ˜บ
Haka ko ya faru dan LABEEBAH tagano bakin xaran manufarsu akanta
Abinda yabata mamaki yasata kuka shine yanda XARAH takasance haka. Tayi sabo da hu'dubobin Turai
Sam sai yanxu tagane XARAN data sani da ba itace yanxu bah
Wato ayanxu duk xamanta da XARAH raina mata hankali kawai takeyi

Meyasa Ni LABEEBAH ban gano hakan tunda wiri ba
Meyasa kikamin baxata XARAH
Saiga hawaye ya wanke mata fuska tana tuna hirar da taji sunayi jiya inda taji XARAH nacewa har abada YUSUF natane ta 'dan'dani xumarsa kuma baxata ta6a bari wata 'ya mace tasanshi bah
Dan xata toshe kowace 'kofah yanda ba wata sai ita agaban YUSUF
Turai Tace shegiya LABEEBAH dai taxama hoto
XARAH tayi dariya Tace aida hotoce da Sauqi tunda xa'a dinga kallanta. Kango xata xama Wlhi ba photo bah
Turai Tace yaudai Karki manta kwananta ne dan kin cika kwana bakwai 'dinki yau
XARAH Tace Lalle naga alamar bakya 'daukar karatun nawa.

LABEEBAH ta share hawayanta dan kammala tuno wannan furucin nasu Tace namiji ya ha'damu XARAH idan najure wata ranah ina tsoran ranar da xankasa kasa jurewa hakan




Da YUSUF ya dawo XARAH fitowa tayi ta tareshi suka yi part 'dinta
Duk da LABEEBAH taji furucin XARAH akan baxata bari YUSUF yaxo gareta bah
Amma tayi mamakin yanda yau ya kasance kwananta Amma YUSUF baibi ta kantabah
Yau kusan kwananta hu'du rabanta dashi Amma ko ajikinsa

Shuru shuru har kusan goma 10:00pm YUSUF baixo gareta bah
Sai tajah musu bargo ita SAUBAN suka kwanta abinsu

Haka Washe gari tagama Komai tajera musu ba kunya suka fitoh suka cika cikinsu XARAH ta rakashi mota
Sannan tayo part 'din LABEEBAH suka gaisa LABEEBAH sai binta take da kallo tana mamakinta
Amma XARAH tayi tamkar batasan kallanta takebah saima tashi da tayi
Tace ina jin bacci dan jiya ban samu yiba bari naje nakwanta kibarmin wanke wanken Xanyi
Tana fa'din haka tayi part 'dinta bata jira cewar LABEEBAN bah

LABEEBAH tasaki baki sakaka ๐Ÿ˜ผ
Can Tace mutum kenan ashe ba abinda yafi mutum saurin canjawa lokaci 'daya
Itadai ko amafarki akace mata XARAH xatayi mata wannan budulcin baxata ta6a yarda ba bare a baiyane


Abun fah haka yaci ga da tafiya
XARAH qememe tamantar da YUSUF wata LABEEBAH
Yau watansu uku

Watan Farko ciwan cikin marar LABEEBAH ya tashi mata cikin dare aiko Allah ya temake ta taxo da maganin da Ya Usman yabata watan bikinsu
nan tajiqa tasha
Allah ya temaka bai wahalar da ita ba
Haka wata na biyu tana cikin kitchen ciwan ya tasar mata lokacin tare da XARAH a kitchen 'din
Dan haka tayi saurin jiqa mata tasha maganin tabata tasha
Toh wannan watanne tayi amfani da maganin gabaki 'daya
Hankalinta ko yatashi tunaninta wani watan yaxatayi dan Ya Usman Yace mata me bada maganin har yanxu bai dawo garin na kano bah
Amma yaje gun wani ya kar6o mata Allah yasa adace kamar wancan xaixo da kansa Abujan ya kawo mata
Tace toh ya tawo mata da Aunty Rukayya da Sumayya toh kawai Yace mata Amma daya tashi xuwa shika'dai yaje mata


Ayanxu dai saidai LABEEBAH ta dafah ma YUSUF da XARAH abinci sulamishe Wato sun maida ita 'Yar aiki

I xuwa yanxu LABEEBAH tagane Komai da Komai
Yau tayi al'kawarin xata yimah XARAH magana.

Dan haka Bayan ta idar da sallar La'asar dayin laximinta da addu'o'inta dama tayi wankanta taci Riga da siket na material tayi kyau aciki sosai dan kayan sun ka6eta
Sai tanufi part 'din XARAN
Aiko tasameta tana waya dagaji Kasan da mijinta takeyi Tace OK yanxu kana hanya tanaji YUSUF Yace eh Tace toh sai kaxo takashe wayan da kallan LABEEBAH Tace in aka ganki da magana nasan mungama abinci bare kice kinxo tambayar mexa mudafa
LABEEBAH taqara jinjina rainin hankali irin na XARAH tare dajin wani tsanarta
(Kishi kenan mesa mutum manta mutunci bare adalci)


.
[8:44PM, 08/10/2016] Rahamat Nalele๐Ÿ’‹:

Tace ba wannan bane ya kawoni

Ke 'yar uwatace XARAH
Baidace aji kanmu bah

Ban san yaushe bane ha'kurina ya gaxa 'daukar wannan

Naxo ne in roqeki kitsaya akan hakkinki kawai. kidena shiga nawa
Naga la'amar kin manta cewa mu biyune Matan YUSUF acikin gidan
Xaqewarki tayi yawa
Koda da ballagaxa kike xaune da ita matsayin abokiyar xamanki yaci ace kinji tausayinta kin bata mijinta.

Ban San da'din maxa bah adaaaaa
Dan ban damu da in sani bah
Shiya yasa nabar miki YUSUF tunda nalura kinsan ya da'dinsu yake
Shiyasa namiki uxiri nabarki ba wata 'daya ba. Ba biyu ba. har uku
Nasan yanxu inba San xuciya bah kin lashi xumar YUSUF har kin saba da ita

na roqeki kibarni da Mijina haka

Baxan iya tauye miki kwananki bah. Amma baxan iya bar miki nawa yanxu bah


XARAH XARAH XARAH nakira Ki sau uku
A yanxu inasan inji da'din maza
Maza ba
Inji ya suke
Ya akejin su
Sannan
ya abin yake

Atakaice yau ina buqatar Mijina
Na roqeki da Allah karkisa mukai matsayin daxa muyi abunda xa'aje akaimu gaba.

LABEEBAH CE mai wannan furucin ga XARAH

๐Ÿค”


Afurgice XARAH Tatashi takalli LABEEBAH
Tab gaskiyane takaita mu'kura tasan LABEEBAH tana mata kawaici akan Komai
Saidai itadai baxata iya yi mata kawaici akan YUSUF bah
Kuma al'awari tayima kanta ita ka'daice da YUSUF
Dan haka takalli LABEEBAH a wulaqance cikin raini Tace meyasa kikayi gangancin Auran Wanda xuciyata take so
Akan MASEEFAR dana afka ta MASEEFAR SOO Xan iya yimiki abinda yafi haka mah
YUSUF nawane Ni 'daya
Ina sanshi kuma baxan bari wata mace tara6e shiba.

Me kike nemah me kika sani akan maxa da xakixo kina magana akan nabar miki mijinki
Wlhi ko yanxu isata CE tasa YUSUF maqale mun
Namantar da shi kowace mace
ba wacce xaigani agabansa saini
Ina baki shawara LABEEBAH kifita daga harkar YUSUF dan yanxu yafi qarfinki .....

Ta numfasa ha'de da dariya kana taci gaba

kin iya rasa KAMAL kuma kikayi hakuri akan wane dalili xaki damu da YUSUF meyasa........

Kinga malama da kata magace kinyi akan baxaki barni da YUSUF bah saboda nake ne ke 'daya
Hmmm ba shakka kinkai nan gurin
Bada abinda kika fini XARAH saima abubuwan da nafiki dasu wajan 'daukar hankalin maxa
Kina wani cewa isarki CE tasa YUSUF maqale miki ni koba maganin mata saina koya miki hankali kirubuta ki'aji
Kinyi furucin yafi qarfina ko. Nikuma saina nuna miki nice nafi qarfinsa daga shi harke
Tana fa'din haka tayo waje
Tafito kenan YUSUF yana sawo kan motarsa
Baqamin bugawa gabansa yayi bah da ganin LABEEBAH bah.
Shidai ya rasa abinda yake damunsa akanta
Sam mantawa yake da ita arayuwarsa
Part 'dinta tayi takama hannun SAUBAN Tace xomuje unguwa
Yace yauwa momyna
Nan taxaro gyalanta ta tajanyo kofar ko kullewa batayi bah tayi hanyar waje

Da sauri YUSUF yafitoh daga motarsa yasha gabanta
Tare da dur'kusawa aganta Yace dan Allah dan Annabi kiyafemin Wlhi bansan meyake damuna bah
Tace ko
Yace Yah
Wlhi dagaske
Tace koma me yake damunka kai kasani dan Allah tashi kada wani yaxo yaganka yayi tunanin wani abu
Tashi yayi jikinsa asanyaye
Yace ina xaki
Tace inda nayi niya.
Yace kin tambayeni ne
Tace akanme xan tambayeka mijinane kai
Yace plx nutsuwata....
Karmiyi haka dake
Kisani duk matar da tafita unguwa batare da sanin mijinta bah tsinuwar Allah ta tabbata akanta
Dan duk wani taku 'daya idan tayi Mala'iku tsine mata sukeyi
Tace Au yanxu ne Kasan da cewa ni matarka ce
Yace tunda aka 'dauramin Aure dake nasan ke matata CE

Xatayi magana ya katseta da cewa kitemaken dan Allah kiyafemin
sannan Nayarda da duk inda xaki amma Ni xan kaiki
Tayi Murmushi dan ganin XARAH tafitoh daga part 'dinta
Tace toh muje kakaini

Har xasu shiga motar XARAH Tace my luv ya daga xuwa sai fitta Bayan Kasan tun safe nake da muradinga San kasan cewa ajikinka
YUSUF ya kalli LABEEBAH yaga tayi fuska yamaida kallansa ga XARAH nan ya hango rikicin so kala kala kamar yanda shima yadawo dasu
Yace ki'dan min afuwa nakai LABEEBAH unguwa nadawo
Tace buqatata tafi tata mahimmanci
LABEEBAH talalleshi Tace kaga Malam je ka biya mata buqatarta dama fah munsan hanya
Tafa'da dasan ficce
Yaqara shan gabanta
Nan taga tashin hankali a idansa kamar xai mata kuka Yace plx Ki temaken dan Allah
Shuru LABEEBAH tayi hawaye ya xubu mata saijin hannunshi tayi kan kumatun nata yana goge mata
Kallansa tayi taga shima hawayanne ya xubu mishi. Ganin haka yasata juyawa tayi part 'dinta tana hawaye
Sauke ajiyar xuciya YUSUF yayi da runtse idansa ya sauke akan SAUBAN Wanda yayi shuru yana kallansa Yace Dady kasaka momyna kuka metayi mah
YUSUF ya rage tsawansa ya kama hannun SAUBAN Yace batajin da'dine my boy jeka lallasheta kace ina xuwa kaji
SAUBAN Yace toh meyasa kaima kayi kuka. Yace saboda banasan kukanta ne maxa jeka kaji
Aiko da gudu SAUBAN yayi part 'din LABEEBAH yana kiran momyna momyna

XARAH tata6e baki Tace kar lamarin LABEEBAH ya dameka xo muje kasha milk me sanyi Wanda xai kwantar maka da hankali
Kallanta YUSUF yayi Yace inajin ina aikata ba dai dai ba.
Tace koma miye kaxo muje kahuta saimu fuskanci mafuta
Haka yayi part 'din XARAH
Duk abinda tasan xatayi ta'dauke tunanin shi akan LABEEBAH shi tayi
Kuma taci galaba dan LABEEBAH tanajin futarsa Sallah ko kallan shashinta baiyiba

Kan ya dawo ne XARAH tashiga tunanin wane hukunne ya dace da LABEEBAH
Saiji tayi wayanta na ringing
Jameel tabani ta'dauka
Yace Kinga nacanjah tunani baxan iya jure har sai shekara tayi xan mallaki LABEEBAH bah
Na baki kwana uku kiyi abunda xaisa ya saketa inba hakaba mufuskanci matsala

Cikin fusata XARAH Tace ai Kasan igiyar Auranta a guna take daxaka bani kwana uku
So kake inje ince masa saketa kuma ya saketa

Yace Lalle XARAH bakisan Waye nibah
Amma namiki magana tun muna mu biyu kije kibi hanyar da kikabi kikayi makircinki kika sami YUSUF yanda kikeso.
Toh wannan Hanyar nakeso kibi kisaka ya saketa. Kwana uku nabaki Wlhi
kikayi gigin in aikata hakan Wlhi saikin nemi Auran Ki kinrasa
Dan YUSUF sai yasan Komai akan yanda kika sameshi
Yana fa'din hakan ya kashe wayansa
Yayinda hankalin XARAH yatashi nan takira Hajjiya Turai tagaya mata Komai
Tace dallah bar 'dan iska
Ki saka Su Musa jage Su kau miki da 'dan iska
Aiko nan take takira wa 'yanda suka satoh mata KAMAL alokacin baya Tace tanasan Su kashe mata Jameel xuwa gobe su ha'du a gidan Turai taga pix hota kisan
Sukace angama ranki ya da'de Amma sai gobe Komai xai wakana
Tace ba matsala


Tana sauke wayan YUSUF na shigowa
Taje ta rungumeshi suka fara ya mutsa juna


Washe gari XARAH Tacema YUSUF xata gidan qawarta plx suje ya sauketa adawowar shi ya biyo ya 'dauketa Yace toh

Sun fitoh danyin breakfast sukaga dining wayan ba Komai๐Ÿ™…๐Ÿผ

YUSUF Yace ya haka
XARAH tacije yatsa Tace bara in shiga kitchen yanxu in ha'da maka
Yace OK
Tanayin kitchen ya tsinci kansa dayin part 'din LABEEBAH
Bayan ya shiga falan saiya kulle 'kofar falan harda key
[8:55AM, 09/10/2016] Rahamat Nalele๐Ÿ’‹: LABEEBAH na kallansa ya qaraso gareta
Nan yaga soyayyan dankali da egg ha'de da kakkauran tia suna karyawa ita da SAUBAN abinsu
Ya xauna dab da ita Yace ina kwana
Takalleshi ka'dan aciki Tace lafiya
Yayi Murmushi
Yace xan samun turare dan Allah
Ta kalleshi sosai Tace mexai hana
Yace Yauwa toh tashi Kiban
Tayi shuru dan baxa taso Tatashi a haka bah
Dan kayan da tasaka shegun kayane
Riga da wandone sun matseta tsam
Komai nata ya baiyana.......
Yakatse mata tunaninta da cewa tashi mana yaqare dabin surarta da kallo
Tashi tayi ahankali tayi bet room
Aiko yabita
Saiji tayi an rungumeta ta baya
Batada buqatar sanin waya mata hakan tasan sai mijin nata
Nan tafara kici kicin kwatar kanta
Ya riqeta tsam yafara magana cikin sanyayyiyar murya.
Yace plx nutsuwata Ki fahimceni Wlhi bansan me yake damuna bah kiya femin
Saita fashe mishi da kuka mecin rai
Dama yasan kan abinsa
Dan haka ya juyo da ita gabansa ya rungumeta tsam yana shafah bayanta alamar lallashi
Nan tayi shuru
Yasami yanda yakeso dan haka ya kwantar da ita kan gado ya hau kissing 'dinta tako ta ina
Yanda ya rikice mata shi kadai yasata tausayinsa
Tana jinshi yana qoqarin cire mata riga tabarshi saidai da taji yafara tsotsarta tayi yunqurin kwatar kanta ya 'dago da kansa ya dire afuskarta yace karki hanani abinda yadace nayishi tuntuni

tureshi tayi hawaye na xubar mata Tace Nina yafe maka Amma na roqeka kabarni haka...
Yace rayuwar baxata ta6a tafiya ahaka bah plx kibarni
Share hawayanta tayi tatashi da kallanshi Tace xakayi breakfast ne
Ya harareta Yace saidai luv... Breakfast
Xatayi magana wayanshi tafara ringing
Bakuwar number CE ya 'dauka da hello
Sai yaji abokin Yayansa Jameel ne
Yace mai yanasan Su ha'du yanxu a office 'dinsa akwai gaggarumar maganar daxai gayamai
YUSUF Yace toh insha Allah xaka ganni yanxu
Yace Yauwa
LABEEBAH Ta kama hannunsa suka fitoh falo
Annan ta ha'da mishi Komai tabashi
Aiko ya cika cikinsa dam
Sanman Yace mata xaikai XARAH unguwa yana sauketa zai dawo
Toh LABEEBAH Tace masa dan tasan ba dawowa xaiyi bah.
Kuma yau tasaka aranta saita kwana da mijinta ko sama da qasa xata ha'de
Har 'kofar falan XARAH ta rakashi ya manna mata kiss Yace ina sanki
Tace nima haka
Sannan takwaci kanta tayi shashinta

Komai XARAH ta shirya mishi tana dai xaman jiransa ne dan taci nata
Tunaninta waje ya fita shiyasa daya shigo tatareshi da murna tana cewa na gama ha'dama Komai Yace lokaci yatafi muje kawai Tace bakaci Komai bah xamu tafi. Yace naci gun LABEEBAH
Tace dama can kaje Yace eh
Saitayi shuru
Yagane bataji da'din hakan bah. Sai ya yafah mata gyalanta da kama hannunta suka ficce

Har ya sauketa agidan Hajjiya Turai tashiga gidan bata kula shibah yayi Murmushi yajah motarsa
Direct asibity yayi bayan yakai
office 'din Jameel ya nufa
Anan ya ganshi tanata safah da marwa
Yace lafiya Ya Jameel
Hawaye ya xuboma Jameel Yace na cuci Kaina YUSUF naci amanar KAMAL na yau dareshi na biyema she'daniyar matarsa
YUSUF Yace duk meyasa haka yafaru
Yace kafin in fara baka labari inasan kaya femin
YUSUF Yace bakamin Komai bah mexaisa na yafe maka

Kuka sosai Jameel yafashe dashi dan tuna 'daxo da safe daya fitoh dan Xuwa office 'dinsa daqer yasha ahannun Su musa jage
Dan qiri qiri yaga mutuwa Allah ya temakeshi yasha ahannunsun.....

YUSUF Yace plx Jameel kasa hankalina yafara tashi meya farune

Gyara xama Jameel yayi ya kwashe duk abinda XARAH tayi dan ta mallake shi matsayin mijinta

Ihu YUSUF yasake lokacin dayaji XARAH CE ta kashe Yayansa KAMAL
Idanshi ya fara juyewa
Hankalinsa ya tashi
Ya bala'in furgicewa da lamarin XARAH
Ya tashi afurgicen
Tare da kama kansa
Ya fashe da wani gigitaccen kuka
Wanda kallo 'daya xakama YUSUF kaji kana san tayashi kukan
Yana kuka Jameel na kuka
Sun 6ata lokaci ahaka

YUSUF yafara tafiya cikin layi
Jameel yayi 'ko'karin San rigeshi
YUSUF ya 'dagamai hannu Yace karka ta6ani
Yana fa'din hakan yayi waje. Jameel ya bishi da kallo

Shiga motashi yayi hankalin shi na neman gushewa
Ayanda ya figi motar ka'dai ya isa ya tabbatar maka da cewa bame hankali bane ya figi motar

Tuqi YUSUF yake yi ahaukace
Dan kowa kauce mishi yakeyi dan Tsira da ransa
Ahaka ya iso gida dayima megadi wani kira cikin muyar buqatar temako
Da sauri ko megadi ya bu'de mai. Dabadan megadin yayi saurin kauce mai bah daya begeshi
YUSUF yayi parking Amma yakasa fitowa dan jin yanda girjinsa yake mishi xafi
Ba shakka yaji wani ciwo ya caf Ki xuciyarsa yayi saurin dafe girjinsa yana hawaye

Aman jini ya fara yi
Yana cikin wannan halin ya danna numbar XARAH ya kirata
Xuciyarshi tacika fam da tsanarta

Lokacacin sun baje ita da Hajjiya Turai Suna kwulla sharrin yanda xasuyi da LABEEBAH da kuma jiran hotan gawar Jameel

Sai taga Kawai kiransa
da baxata 'dauka ba
Sai kuma taji gabanta ya fa'di ta'dauka
Cikin muryar can qasa wacce bata ta6a jin YUSUF cikinta ba
Yace kisameni agida yanxu na baki minti biyu.
A rikice XARAH tamiqe tana cema Turai YUSUF ne bari naje naji muryar shi wani iri wai yana gida
Turai tayi dariya Tace kodan kishin Ki kyatafi tunda kikaji Ya ambaci gida. Dan karya ka'daice da LABEEBAH
Tace eh da wannan dan wannan Amma gabana ya fa'di


LABEEBAH taga shigowar YUSUF tayi Murmushi Tace aranta Ashe da gaske xai dawo
Da sauri tayi bet room tafara kici kicin canja Kaya

YUSUF ko aman jini yake sosai kanshi sai juyawa yakeyi ga xuciyarsa sai yawaita xafi takemai
Duk yajiqa wayar tashi da jini



Har LABEEBAH tafitoh falo sai kuma takoma taje gaban madubi ta qarema kanta kallo.
Eh tayi sosai Cikin wata dogowar riga me hannun shimi
Tamatseta tsam hakan ko ya bayyanar da surarta
Tafitoh falo
SAUBAN Yace Momyna canja kaya kikayi
Tace eh SAUBAN nayi kyau
Ya'dage baki Yace eh Amma bakiyi kwalliya afuskarki bah kamar na Momy
Tagane XARAH yake nufi Tace toh anjima inxanyi sai kamin ko
Yace toh

Tafitoh kenan XARAH tasawo kan motar Turai dan cema Turai tayi tabata motar tata
LABEEBAH tatsaya har tafitoh sai kuma suka tsaya Suna kallan kallo
Can XARAH tayi part "dinta tunaninta ko YUSUF yanacan

LABEEBAH tana niyar xuwa gun motar YUSUF saiga Safna da Sagna sun sawo kan motarsu tatsaya suka fitoh
Da sauri Sagna ta rungumeta Tace wow kinyi kyau sosai Aunty

LABEEBAH tayi Murmushi Tace Nagode
Safna Tace toh gyara muyi Hotoh
Tagyara sukayi Suna cemata sunxo gaya musune wata yayar Momy CE ta aihu........
XARAH CE tafitoh tace da LABEEBAH. Ina YUSUF
LABEEBAH takalleta ka'dan daninsu Sagna yasata cemata. Kamar yana mota
Da sauri tayi gun motar da bu'dewa........

Wani uban qara tasake wanda Ya furgitasu sukayi gun da gudu
Ganin YUSUF sukayi asume baya motsi
XARAH fa'di take ya mutu nashiga uku Wlhi YUSUF ka mutu nima mutuwa Xanyi katemaken karka mutu dan Allah na riqeka saita fashe da kuka wiwi tanayi Su Safna sunayi
Kunsan LABEEBAH bata raina abin sumewa dan haka saiji sukayi taxube a qasa jagwab

Saurin janye YUSUF gefe sukayi Sannan suka saka yayyafama LABEEBAH ruwa Amma ko alamar motsawa batayi bah. Dan haka suka sakata amotar da YUSUF yake sukayi Asibityn hankalinsu tashe

Suna kaiwa Sagna takira Momy da Dady cikin kuka Tace musu suna Asibity ya YUSUF ya sume
LABEEBAH ma haka
Cikin tashin hankali Momy da Dady sukayi asibityn




Qasar Armiyaniya
๐ŸŒต๐ŸŒต๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒต๐ŸŒต
~*MASEEFAR SOO*~
๐ŸŒต๐ŸŒต๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒต๐ŸŒต


Gidan sarautane Wanda ya amsa sunansa
Dan kallo 'daya xakamai kaso ace dama Kaine kake da mallakinsa

Sarkin garin Allah ya hore da mishi mata biyu da yara biyu mata
Kowacce 'yarta 'daya kuma kansu 'daya
Dan Uwar gidanshi maryam tana aihuwar 'yarta Khadijah da sati 'daya Amaryarsa Zainab ta aifu tata 'Yar Halima
Haka yaran suka tashi Kansu 'daya. Amma babu qaunar juna atsakaninsu
Dan kowaccansu fatanta Baban nasu yafi santa
Yayinda shi Baban nasu sarki suka kasance basa gabansa.
Dan Allah yayishi dasan 'da namiji
Toh sai kuma Allah bai bashi bah.
Hakan yasa koyaushe a addu'ar Allah ya bashi 'da namiji yake

Yanxu haka yana tare da fadawansa Suna yimasa hira me kwantar da kankali
Wani kyakkyawan mutum me kyawun sura yaxo gareshi
Yace Allah ya temaki BABANA da fatan nasameka lafiya
Sarki yayi Murmushi da shafah kansa.
kallo 'daya xakama Sarkin kagane yana yana qaunar wannan saurayi kuma yaji da'din xuwanshi gareshi
Yace lafiya lau nake Shamsu ina xaka haka naga baka tare da kayan sarauta.
Wanda Sarki yakira Shamsu Yace Allah BABANA Sam kayan sarauta basa birgeni. Xanje wajan Marwan ne
Sarki Yace toh Allah ya dawo dakai lafiya
Yace AmEEn da miqewa

Sarki yabishi da kallo har ya bar gun
yana tuna ranar da yasami Shamsu
Shekara uku da suka wucce



********
Sarkin ya kasance mesan kasan cewa agefan ruwa dan Allah yayoshi dasan hakan
Ba qaramin nisha'di yake ji bah akan hakan

Kwasam ranar yana tare da fadawansa Yace naje bakin ruwa 'daxu yanxo kuma inasan komawa
'Daya daga cikinsu Yace Allah ya temakeka ai sai mukoma
Hakan ko suka koma
Saidai komawar tasu taxo musu da

Please Login or Register in order to submit comment