Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Dan XARAH tanunamin ka'dan daga halin kishiyoyi
LABEEBAH ce take wannan furucin kamar ta6ab6iya
Tayi taku 'daya xuwa biyu tadawo gaban madubi Tace Wlhi haka xanje

Aiko taqara feshe jikinta da turare tafito falo tatsaya cak tana tunani
Can dai ta kwalla wata furgitacciyar qara........
KAMAL daya tare da laptop 'dinsa ai sai yayi saurin tureta gefe yafitoh da gudu ba na wasa ba........

Burki yajah a falan yana 'dan numfashi ganinta haka
hannunta na dama yana cikin bakinta tasaka 'danya tsanta 'daya cikin bakin nata 'dayan kuma ta riqe qugunta dashi. Tana wani kallansa a'dan tsorace kuma a irin shagwa6annan tana kuma qifta ido
Ya qare mata kallo tundaga sama har qasa ya ha'diye yawo tare da dafe kansa cikin muryar sanyi Yace mene ne
Cikin shagwa6a Tace wani abune naga ya wulla yayi part 'dinka shine yaban tsoro
Yace wane abune haka Tace kamar kyenkyaso
Da mamaki yace kyenkyaso
Ta 'dagamai kai
Harararta yayi Sannan yayi yun qurin barin falan......
Aiko taqara sakin wata qarar
Ya juyo cikin wani yanayi ya tsaya kawai yana kallanta
Tace kaxo ka 'daukeni dan Allah kar inna biyoka yabi takan qafata. Tafa'da da 'dagamai hannunta alamar ya 'dauke kawai
Yayi Murmushi watoh shagwa6ar babyn tashi tana burgeshi kuma tana tsamashi akanta. Saiya dinga jin xuciyarsa tana da'da har binshi wajan qara jin ~*maseefar SOONTA*~
Xuwa yayi ya 'dauketa batare da yace Komai bah

Kan kadansa ya direta ya kalleta cikin wani yanayi Yace baby kinyi kyau sosai cikin wannan shigar. Tayi Murmushi Tace kanaso indinga mah
Yace aa
Tace meyasa
Yace saboda jefani xakiyi kawai cikin damuwa da maseefa
Matsowa tayi kusa dashi takama fuskarsa Tace ina sha'awar kiss Yayana
Rungumota yayi dakyau suka xube tare dayin dariya lokaci 'daya Yace ina sanki matata kitemaken dan Allah
Tace nima ina sonka YaYaNa dame xan temake ka. Yashafah qugunta Yace da wannan
Ta cikin kunnansa Tafa'da masa ai nakane kayi yanda kakeso YaYaNa nimafah tun 'daxu nakejin abun.....
Ya waro ido😳
Tayi sauri rufe fuskarta alamun kunya tana kuma dariya
Yayi murmushi. Da cewa Allah da gaske. Tashemai ido 'daya Sosai mah

Wayyo Allah nah
LABEEBAH ta 'dannani ko'darta dan acewarta ba abinda ya sauya mata na tashin ciwan

KAMAL ya xuba mata ido kawai
Shidai yasan LABEEBAH tafitta daban agunsa akan Komai
Dama xata jure buqatarsa baqaramin kwanciyar hankali xai samu bah
Tana da da'di tana da xaqi Sannan ta mallaki duk abinda yake buqata agun matar Auran Sa
Abin daya basa mamaki 'daya ne yanda tanunamai jarumtaka jiya

Yanxu haka Kusan qarfe takwas ne
Yagama shirinsa dan leqa asibitin nasa
Yana dining tana kan cinyarsa yana breakfast yana bata
Da gaske yana jin huccin xaxxa6in da yake damunta Amma taqi yarda ta nunamai
Yace my baby ina tsintar Kaina a farin ciki idan ina tare dake sumamman idan kinbani abinnan
Ta kalleta ka'dan da rufe fuskarta
Yace toh gayamin me yake damunki inajin xafin jikinki
Da sauri Tace Bakomai Murmushi yayi kawai danya gama gane nufinta xata jurema buqatar sane dan karyayi mata kishiya
Ya ta6e baki da rayawa aransa dake ka'dai nakesan rayuwa Laveevah. Xan takura miku harki saba da futunata hakan xaisa in canja ra'ayina.
Wayarsa ya 'dauka ya kira Marwan Yace pls ka wucce Dubai kawai inaso na 'dau wata 'daya dan inaso in gyaro rayuwata
Marwan Yace ba damuwa
Tashi LABEEBAH tayi tana cewa lokaci yayi YaYaNa karna saka makara kamar jiya. Ya tashi yana Murmushi ya rungumeta Yace ina buqatarki
Gaban LABEEBAH Yafa'da.
Shiko yayi fuska tamkar bai lura da canjin yanayin nata ba.
Ita ko Tunaninta jiya ai yayi kuma daurewa kawai takeyi yanxu dan Wlhi so take ya fitta tayi jinyar kanta. Amma da tatuna da batun kishiya saita kallesa Tace toh yanxu kake buqatar. Ya 'daga mata gira alamar eh

Gaskiya KAMAL yanada futuna inji LABEEBAH. Dama haka Auran yake ataba mutum wahala ana kwatsarsa kamar rijiya

Tana kuka yanayi sanda yasamu nutsuwarsa yace Kinsan Allah baby bana gajiya dake. Tayi qarfin halin juya mishi ido da murmushin yaqe Tace nima haka
Yace Amma meyasa kike kuka
Tace bana sanin inayine saboda jin da 'dinka da jarumtakarka
Yawaro ido Yace au Hakkane
Tace hakane mana
Yace toh Kullun kenan xan dinga shagalina
Kamar LABEEBAH xata fashe da kuka tace daya fii
Ya rungumeta abayyane ya furta. Baki ba kishiya MATAR KAMAL.....


LABEEBAH tafara ramewa Kullun cikin ciwo take
KAMAL yasata agaba Sosai fiye da tunanin me tunani
LABEEBAH bata da saqat Sam
Saidai xuwa yanxu tarigada tasaba da futunar tasa
Ita dai yanxu ciwan da yake cafkarta da xaran ya gama biyan butarsa shine kawai matsalarta

Ya yinda ta lura har wani qara qibah yakeyi. kuma ko yaushe cikin farin ciki yake. Musamman da talura idan ya kalleta farin cikinsa yafi bayyana

Tanemi ciwan mararta tarasa
Dan tunda akayi Auran nata bata sake al'ada bah

Yau watanta 'daya kenan da sati uku
Kuma yau takesan yakaita gidan Momy ta'dauko SAUBAN 'dinta
Yace aa
Tace dan Allah
Yace Ko cin amarcina banyi ba xaki 'dauko shi ya hanani yanda nakeso
Tawaro ido tace bakaci amarci bafa kace
Ya ta'daga mata gira dayin murmushi dan ganin yanda ta waro ido Yace konaci ne
Ta sunkuyar da kanta Tace toh kaini in gaida Momy shikenan Yace shikenan my baby. Amma ban bakin ka'dan
Tayi murmushi wato dan Ya KAMAL 'dinta cikakken 'dan Luv ne. Ta matsa gare shi yayi mata make✔ kiss me tsayawa aran Masoya

Sannan tayi bet room tafara kicikicin 'daukar gyale ya shigo Yace badai gyale xakisa bah
Tace da wai shi
Yace aa kisa hijab
Ta kallesa xatayi masa musu. ya wani 'daure fuska
Ba shiri tasaka hijabin akan wata doguwar rigar atamfa datayi mata maseefar kyau
Yace Yauwa ko kefah
Haka ja hannunta sukaje mota

Yanda yake tuqin ya isa ya tabbatar maka yana cikin nisha'di ya kalleta ka'dan ganin tabama game hakalinta yayi Murmushi Yace my baby.......
Taji wani xirrr
[9:22PM, 29/10/2016] Rahamat Nalele💋: Na'am
Kiji dani kibar batun game 'din nan
Kashe wayan tayi gabaki 'daya Tace toh YaYaNa me kakeso imma
Wato baby da'ace xanga me kamarki da Komai naki toko ba shakka xan qara da ita. Dan Kinfi mata dubu aguna. Kece tauraruwar me haskaka taurari. Kece abin San kowane 'da namiji
Tayi Murmushi Tace Kaine Likitan xuciyata dake dubata
Me jinyarta asa'inin da takamu da cuta
Ayanxu tawarke dan ba abinda yake damunta. ka canja mata yanayinta ka sabuntata
Na kuma 'dauki alqawarin xan farinta xuciyarka har qarshen rayuwata
Dan abinda kama xuciyar tawa Sam ba abinda xai iya biyanta.
Kabarta da xallar kishinka da qaunarka katemaken Mijina karkamin kishiya Wlhi inkayi mutuwa xanyi
Ina sanka Mijina

Murmushi yayi. lokacin yayi daidai da kammala parking 'din motar tashi a harabar gidan Momy
Ya janyota jikinsa ya Yace dake ka'dai nakesan rayuwa baby
Kitemaken kira qaimi a kan buqatata. Hakan xai temaka min sosai wajan 'dauke hankalina akan wata 'ya mace sa.
Cikin shagwa6a Tace Ya KAMAL
Cikin wani yanayi Yace kin mallake shi har abada kece da KAMAL
Ta 'dan daki qarjinsa Tace Komai nawa anyi shine dan kai
Shiyasa idanuna suka qi kar6ar kowane 'da namiji a cikin xuciyata
Komai namallaka nakane YaYaNa
Plx kayi duk yanda xakayi dani ni takace.
Ya kai mata wani lafiyayyan kiss
Yace ina sanki
Tace nima haka
Ina buqatarki
Nima haka
Ya 'dagata yana Murmushi Yace toh ya xa'ayi kenan
Tace kawai mukoma gidanmu kasan nan akwai masu......
Ya katseta da fa'din Wlhi da gaske xan juya kan motar mukoma gidan
A shagwa6e Tace toh waya hanaka da gaske mu koma 'din
Yace kina kwa'dayin san ganin momy kuma muna cikin gidan nata fa.
Tace toh miye nasan xataso in faranta maka fiye da in ganta.
Ya lakuce mata hanci Yace Allah yabarni dake my baby
Tace AmEEn
Yafitoh ya bu'de mata kofar motar tafitoh Sannan ya rufe ha'de da kama hannunta sukayi falan gidan

Momy na xaune tana karanta jarida ta'dago da kallanta garesu
LABEEBAH tayi saurin kwacar hannunta tayi gunta tana cewa momyna tare da gaisheta
Momy tasaki baki tana kallan LABEEBAH da kyau
LABEEBAH ko kwantar da kanta tayi kan cinyarta
Momy tamaida kallanta ga KAMAL Wanda ya xauna kan kujerar da take kallan tata
Tace KAMAL.....
Yace na'am Momy
Tace me kakema LABEEBAH haka tarame kamar ba wacce aka kaima ba.
Ya kalli LABEEBAH wacce itama shi tabi da kallo
Yace Wlhi Momy bana mata Komai ina ganin xaman guri 'dayane kawai
Momy tayi Murmushi
Da dafah kan LABEEBAH Tace fa'damin gaskiya me yake miki kikayi wannan uwar ramar shiko sai qiba daya qara
Tace Wlhi ba abinda yake min
Momy tayi 'da jim can Tace toh kinada cikine
LABEEBAH tawaro ido da kallan KAMAL
Ya 'daga mata kai alamar tace eh tare da kashe mata ido 'daya
LABEEBAH ta sunkuyar da kai qasa tafara wasa da xuban hannunta
Momy taqara maimaita tambayarta
LABEEBAH taqara qasa dakai
Momy tayi Murmushi ta kalli KAMAL Tace kasa nine
Yace aa Amma ina tunanin dai haka nima
LABEEBAH takalleshi da sauri tana rayawa aranta lalle namiji bashi da kunya

Momy Tace toh ina ganin shine dan wannan uwar ramar ba xaman guri 'daya bane
KAMAL yayi Murmushi Yace Momy kenan Wlhi baxan ta6a cutar miki da 'yaba
Tace hmmm halinku na maxa ai sai Ku
Tashi yayi yana bin LABEEBAH da kallo Yace kuma data ramen sai tayi haske ko momy.
Momy tata6e baki cikin gatse tace har kyau taqara.
Yayi Murmushi dan yaga tafara hawa Yace my baby Kikula da kanki kuma kigayama Momy mijinki ba abinda yake miki
Ta 'dagamai kai da cewa toh
Sanda yakai kofah kana yayi mata bye bye
Momy tabishi da kallo
LABEEBAH Tace Allah Momy Ya KAMAL baya yimin Komai.
Amma shine kikayi wannan ramar haka
Tace aidama haka nake
Momy ta jinjina kai Tace oho in kinki fa'damin wata ranah inkika jiki aqasa an kwashi xuwa asibity kya gayamin.

LABEEBAH tayi shuru tana tunanin itadai futunar mijin natane yake ramar da ita da kuma ciwan nata
Ta kalli Momyn Tace ina SAUBAN
Momy tagyara mata kwanciya ajikinta Tace ban fa'da mukuba ai nasashi skull da islamiya anan tunda kumdawo kenan
LABEEBAH Tace inasan na 'daukeshi
Momy Tace bayanxu ba. Sai nan da wani 'dan lokaci
[1:15PM, 30/10/2016] Rahamat Nalele💋: .

Can wajan ranah duk suka dawo. SAUBAN na ganin LABEEBAH ya maqaleta yana fa'din Momy Kullun sainayi kuka akaini gunki sai wannan Momyn tadinga cewa xata kaini kuma taqi kaini
Yafa'da yana mai nuna Momy
LABEEBAH tayi Murmushi Tace ai xata kawoka toma bagashi naxo ba
Yace dani xaki tafi
Tace eh
Nan ya hau murna Momy na dariya tana mai tsiya

LABEEBAH CE ta saka Su Sagna a gaba xuwa kitchen Tace yau ni xanma Momy da Dady girki kutayani
Sagna Tace kai Aunty nifah nagaji baga 'yan aiki ba
Safna Tace Wlhi nima haka
LABEEBAH Tace duk abinku yaudai sai kun tayani girkin nan Wlhi.
Haka suka tayata suna mita
Sai dai da suka gaba sunfi kowa ibewa

Bayan sallar isha KAMAL ya shigo gidan
LABEEBAH ta ha'damai abinci yana ci Suna hira da Momy inda yake ce mata yana tunanin acikin satinnan xaije Armiyaniya daga can ya wucce Dubai
Momy Tace Amma nan xaka kawomin LABEEBAH ko
Yace wa.
LABEEBAH tabashi amsa
Yace tab ai Momy qafata qafarta
Momy tayi Murmushi Tace naji da'din hakan Allah yayi muku albarka
Yace AmEEn
LABEEBAH najinsu daga 'dakin Momy
Taja numfashi
Da Farko har tafara murna bada ita xaije ba Ashe dai baxata hutaba

Can basu jima ba Momy taxo gareta Tace taje sutafi Tace Momy harnaji ba da'di.
Momy tayi Murmushi Tace Karki damu xaku da'da xuwa kafin kutafi can Armiyaniya
Tace dani xaije
Momy Tace abin daya dace kenan ai 'Yata
LABEEBAH ta sunkuyar da kai. Haka Su Sagna suka rakakota har mota KAMAL yaja Su

AmEEncin Allah ya tabbata agareki tauraruwar raina me haskaka gani na
Cikin sanyin murya Tace tare dakai YaYaNa masoyina abin farin cikin ruhina
Nayi missing 'dinka Sosai
Yace Nagode Amma xanso nagani abaiyane.
Tayi Murmushi tare da matsawa kusa dashi tayi mishi kiss a kumatu Tace yayi
Yace ai baya isata
Taqara yimasa nan ya lumshe ido
Tagyara xamanta Tace kar kaje kayar damu. Hmm muje gida kakar6i saban karatun dana 6ata lokaci ina San karantar dakai
Yace kafin kibani naki xan fara baki nawa
Tace harna xaqu inganni kana karantar danin
Yayi murmushin jin da'di. Gaskiya daban sameki matsayin matata ba danayi babban asara
Tace nice xanyi asarar hakan dan irin ka 'dayane acikin maxaje ban ha'da ka da kowa ba bare ayi tunanin samun irinka

Daidai nan yayi parking motarsa agindan nasu
Afalan ya baxa mata kayan xaqi dayayo mata shopping 'dinsu ita da SAUBAN dasu Sagna
Aiko tabaje tadinga cin danginsu chocolate.
Ya sata ta kawo mai fitsarinta. Nan takawo mai
Anan ne ya fara gwadata yana cewa dama nasan da Babyna acikin nan
Ta lumshe ido danjin yanda yake shafa mararta Tace banajin akwai fah
Ya harareta tare da cigaba da dubata
Aiko yagano tana 'dauke da cikin wata 'daya da sati biyu
Ya kalleta da murna Yace Wato sati 'daya kika tsallake ko
Tace hmm ance aihuwa da xafi ko
Yayi Murmushi Yace aa ni xan ' dauke miki xafin
Tace Saidai kawai in aihu ba ciwo
Yace eh allura kawai xan miki
Tayi Murmushi dan a tunaninta ta'dauka da gaske ne
Ya rungumeta Yace ina sanki matata kiyi quqarin bani yara doxin
Ta waro ido Tace 12 kenan fah Yace eh sunyi ka'danne
Ta girgixa mai kai alamar sunyi yawa
Ya harareta da cewa toh Wlhi kishirya bani Su dan ina sansu Sosai
Lumshe ido tayi dan taga yafara aika mata da karatun nashi





Kwana Uku nayi KAMAL yashirya musu tafiyar inda sukaje sukayi sallama da Momy Dady sukayi musu fatan alkairi yake gaya musu LABEEBAH nada ciki
Ba qaramin murna sukayi bah
Dady Yace wata nawa xakuyi
KAMAL Yace xamukai wata takwas haka
Yace toh Allah ya kiyaye
Washe gari suka cale Armiyaniya
Satinsu 'daya sukayi Dubai inda LABEEBAH taga tangameman gidan KAMAL Tace tab Amma gidannan yayi kyau YaYaNa
Yace danke aka yishi

Kowane lungu da sa'ko hotunanta ne. Hakan yasa taqarajin San mijinta



*banyan wata shidda*






*🙆🏼ya xarah ta takene jama'a🙆🏼*

A Kano ko abinda ya faru shine
XARAH ta lalace ta ko'de duk tafitta daga haryacinta saboda MASEEFAR SON tsowan mijinta KAMAL
Abin na damun Usman Innah BABAH Rukayya Sumayya
Duk sun rasa me yake damunta dan sun mata tambayar duniya agareta takasa basu gamshash shiyar amsa
Sai dai Tace ba abinda yake damunta
Yanxu haka yaune take kan taburma tana hawaye tunaninta 'dayane taga KAMAL ido da ido ko xata samu nutsuwarta da Sauqi aranta
Saidai me😳 tunanin nata yaci qarfinta Wanda yasa kanta sarawa tayi saurin dafe kanta sai kuma qirji ya 'dauka ta dafe tana wani nishi.....
Daidai lokacin Usman ya shigo gidan ganinta cikin wannan hala ya kwallama innah da Sumayya kira suka fitoh
Sun gigice da lamarin dan haka Usman ya fita yakira me kekenafe nan suka sata akayi asibiti da ita Wanda alokacin tariga da ta sume

Kowa xuba mata ido yayi dan duk bincike yanuna damuwace tayi mata yawa kuma damuwar ta kama xuciyarta Sosai dan haka Su bincika sugano meye wannan damuwar tata
yanxu haka koxata farfa'do xata 'dau sati 'daya ko sama da hakan

Da kuka Sumayya takira LABEEBAH tagaya mata
Lokacin LABEEBAH Suna Dubai inda take kan cinyar KAMAL tayi nauyi aihuwa yau ko gobe tana zubamai shagwa6a. Hira suke akan Momy tace yayi Maza ya kawo mata LABEEBAH karta aihu anan. Sai kawai taji wannan lamarin ciwan XARAH agun Sumayya

Aiko saita fashe da kuka duk hankalinta ya tashi
KAMAL yajah tsaki Yace to miye.
cemiki akayi tamutu da xaki tada hankalinki haka
Ko kulashi batayi bah taci gaba da kukan ta
Haushi yasashi sauke daga cinyar tashi dasan fitta daga falan
Ta kwalla qara
Ya tsaya cak
Taje da gudu ta rungumeshi tana wani kuka me dakatar da fushin masoyi
Saiya hau lallashinta tako ta ina Sannan ya samu tayi shuru
Yace yanxu me kikesan nayi
Tace nidai kawai inasan naganni a kano kawai
Ya waro ido tare da cewa tab baxai yuhu bah
Sai taci gaba da kukanta
Daqer yasami kanta Bayan Yace mata xaiyi tunani
Dan shi sam baya san tashin hankalinta sam Duk dama ta Cikinsa yakeyi daya kusa fitowa duniya👌🏻





Har tsawan sati biyu XARAH na asibity kwance xuwa lokacin ta farfa'do Amma bata magana
Dan in tace xatayi magana jitake qijinta kamar xai fitta
Suna cikin wannan halin ne Rukayya ta haifi 'danta na miji me kama da Usman yaxo kamar LABEEBAH CE ta haifeshi
Sumayya Takalli Rukayya tace Aunty dafa yanxu haihuwarki biyu
Tace eh 6ari ya yimin yankan qauna
Tace kina San yara Tace Wlhi Sosai nake sansu Allah yaban 'yan biyu
AmEEn Sumayya Tace

Anyi Suna inda yaro yaci sunan babansu LABEEBAH Wato Malam Sanih Suna kiransa da khalit


KAMAL yasan da aihuwar Rukayya Amma koda wasa bai gayama LABEEBAH bah har akayi Suna ya aiko musu da kayan baby cikin akwati da sunan LABEEBAH CE ta aiko
Dama shi KAMAL tunda tatada mai hankali akan rashin lafiyar XARAH ya 'dauke wayanta
Sai dai Yata xabga mata qarya akan XARAH tasamu lafiya
Ta tambayeshi ina wayanta Yace shima bai gani ba
Ranar yana kallanta tanata uban duba wayan har tana kuka
Yayi Murmushi aransa Yace wannan yarinyar inda hawaye na qarewa da nata sunqare
Haka ko yabarta tanata nema data gaji sai taxo taxauna kan cinyarsa tana cewa toh meyasa kai baka da numbar kowa agidanmu
Yace ina dashi man my baby Amma a'dayar wayata dana bari a gida
Ta kwantar da kanta aqirjinsa Tace inasan inganni a Kano dan Allah mubar garinnan
Yayi Murmushi dan shi yasa aransa baxai bar Dubai bah har sai ta aihu
Yace xan kaiki Amma saikin aihu
Ta 'dago da kanta da sauri Tace ai ina watan aihuwan ina basai kawai muje in aihu acan ba
Yace ke wawiya anan ake samun allurar nan me 'dauke xafin ciwan aihuwan
Tace toh mutafi da ita mana can
Yace kan muje xata dena aiki
Tace yanxu Lalle sai anan
Eh in kuma bakyaso saimu tafi
Shuru tayi can Tace ina so



XARAH
Al'amarin ya farune qarfe biyar na safe

Wato idan XARAH abu'de yake a wannan lokacin
Innah nakan sallaya tana laximi dake jiya anan takwana

A kwancan XARAH tayi wani qaramin rubutu tayi qarfin halin cewa Innah......
Innah Tatashi da sauri taje gareta
Saita miqa mata wannan takaddar Tace saka a lalitarki. Ba musu Innah tasaka
XARAH takama hannunta Tace kiba LABEEBAH ita ka'dai innah kiyafemin duk lefukan dana miki. Kisa baba ma ya yafemin.
innah mutuwa Xanyi
Ina sanku ina sanku
Xan mutu da MASEEFAR SON KAMAL
Ina sanshi innah ina MASEEFAR SON SHI
Na aikatamai abun da yasa shi barina
Na cuci kaina innah
Idan kun ha'du kice masa ya qara yafe min
Tana fa'din hakan tafara dafe girjinta da sanyin kalmar shaha'da
Allah ya temaketa tayi

Me xai faru 😳

Hakan akeso ga dukkanin musulmi



Innah sake hannun XARAH tayi cikin furgita da lamarin
Tabbas XARAH ta mace sai dai muce Allah yaji qanta



*******
Usman yayi kuka yayi kuka haka Rukayya Sumayya
Duk San shiga wani hali
Usman ya 'daga waya yakira Su Momy ya gaya musu
Nan cikin tashin hankali suka nufu Kano



Anyi bakwai 'din XARAH inda tasha addu'o'i
Ba lefi XARAH tasamu sheda tagari agun jama'a da dama dan bawanda ya fa'di sharrinta dan bata musu
Wanda haka akeso ga dukkan musulmi


Momy ta gayama KAMAL batun muwar XARAH Amma tahana ya gayama LABEEBAH dan cikin da yake tare da ita
Ba qaramin furgita KAMAL yayiba
Da gaske ya shiga tashin hankalin mutuwar XARAH

Dan haka ya yayi duk wasu abubuwan da xaiyi asati 'daya ya shirya musu

LABEEBAH na xaune tana kallan wani film 'din hausa na Rahma sadau wai Sirrin dake raina
KAMAL ya shigo falan yana qare mishi kallo
Gaskiya LABEEBAH tayi dan duk da Cikin dake jikinta bai hanata tsafta da kwalisa ba. Ko ina a tsaftace yake sai qamshin turare falan yake
Batasan da shigowar tashi bah
Sanda Yaxo ya sha'ki qamshinta ta baya wajan xuro da kansa kan kafa'darta
Yace nadawo my baby
Tace Wlcm my YaYaNa
Naji da'di dan tunda kafita nake Allah Allah kadawo injini ajikinka kona samu Sauqi araina
Yadawo gabanta ha'de da rungumaita
Yace nimah haka my baby
Yanxu dai albishirinki
Tace goro fari qal
Yace gobe qarfe Tara jirginmu xai tashi. Xaki ganki a kano. Yafa'da da 'dan kama kumatunta yana Murmushi
Saurin yimai kiss tayi tace Amma naji da'di YaYaNa
Yace hmm baxakiji da'din xuwan naki bah
Tace me yasa
Yayi Murmushi Yace saboda ko acan ba barinki Xanyi ba
Ta daki qirjinsa ka'dan Tace hmm kasan wani Abu
Yace aa
Tace Wlhi akwanakin nan gaba sai fa'duwa yake abin ya fara damuna
Yace hakan ya kamata kiji
Tace meyasa
Ya kawar da xancan da cewa nidai naxaqu babyn nan ya fitoh duniya
Tace hmm duk ya wani hurani yasa naxama qatuwa
KAMAL yayi Murmushi danjin yanda tayi maganar kamar xatayi kuka
Yace kar kimin dan Allah
Tayi Murmushi Tace ba xanyi ba to
Ya gyara xama Yace yanxu bara namiki wanka na shiryaki muje siyan tsaraba ko
Da murna Tace toh


Duk rabin siyayyan LABEEBAH kayan XARAH ne
KAMAL na kallanta yana girgixa kai dan tausayinta






Sunxo kano lpy inda suka sauka agidan Kakah
Tayi murna da xuwansu Sosai har take yima LABEEBAH gaisuwa
LABEEBAH batare da tasan wacce ta mutu ta'amsa mata

Sanda suka kwana suka hucce gajiya Sannan. KAMAL yace suje gida ko
LABEEBAH Tace kamar yanxu nakesan yima magana

Haka suka fitoh gwanin sha'awa hannunshi cikin nata ya sata amota
Takalli kanta a madubi Tace tab xasu ganeni kuwa
KAMAL.yayi Murmushi da tada motar Yace mai xai hana babyna
LABEEBAH taqara kallan kanta
Tabbas tayi wani MASEEFAR kyau
Fatarta ta goge tayi qiba matsalar tata 'dayace cikinta daya mamayeta gabaki 'daya
Ita dai tana ganin masu ciki Amma bata ta6a Ganin me irin nata bah
Tace nayi muguwar qiba YaYaNa Yace hakan ne yadace me sona
Tace LA munyi mantuwa
Yace tamefah
Tace ya xamuyi da allurar da xakamin ta xafin aihuwa.
Yace natawo da wacce xatayi amfani har anan.
Tace Yauwa YaYaNa
Daidai nan yayi faking 'din motartasu a kofar gidansu Fatima-zarah
Tace wow sainaji da'di Sosai gani a kofar gidanmu
Yace na tayaki murna
Kanyi yayi wani yunquri harta ficce a motar
Ya bita da kallan tausayi har tashige gidansu XARAH Yace am sorry my baby
Inaga yau xaki aifemin cikin nan
Yana fa'din haka ya fitto daga motar yabi bayanta

LABEEBAH da murna tashiga gidan tana cewa Innah XARAH Sumayya
Aiko innah tafitto daga kicin da sauri yayinda Sumayya tafitto da gudu daga 'daki Ta rungume LABEEBAH tana kuka Innah Tace LABEEBAH Tace na'am innah
KAMAL ya shigo ya durqusa yana gaida innan
Ta'am da fara'a tana fa'din sannunku da xuwa
Cikin sanyin yanayi LABEEBAH tace menene Sumayya me yasaki kuka haka
Aiko taqara fashewa da kuka taraba jikinta da LABEEBAH tace Aunty XARAH ta mutu....

Da ba dan KAMAL yana ankare da LABEEBAH ba da tabbas Saidai taxube aqasa
Dan haka ajikinsa taxube cikin furgita Tace Ya KAMAL XARAH.........
Ba abinda KAMAL ya tuna sai ranar da taji mutuwar iyayanta data nemi xubewa ya tarota haka
Yace eh ta rasu am sorry
Aiko ta qulla qara tare da sumewa ajikinsa
Innah ta girgixa kai cikin kuka Tace Sumayya baki da hankali bakiga yanayin da take na juna biyu bah
Tafa'di hakan da miqama KAMAL ruwa
Tace Wlhi Innah bansan ya akayi na fa'da mata ba
Shuru KAMAL yayi kawai da kar6ar ruwan


Ya yayyafa mata
nan ko tadawo hayyacinta
Tace Ya KAMAL ta mutu da gaske
Ya 'daga mata kai cikin damuwa
Aiko sai cikinta ya mur'da tayi saurin dafe cikin tafashe da kuka tare da cewa wayyo cikina wayyo XARAH
Innah Tace aihuwa CE wannan Maza kuyi asibity
Nan ya kinkime ya kaita mota Sumayya tashiga Innah Tace gata nan biyosu bara ta gayama Usman. KAMAL Yace toh
Sanda suka biya ta gidan kakah ya 'dau kayan haihuwan nata Sannan suka wucce asibitin



Sosai abokin KAMAL yace duba LABEEBAH ganin hankalin KAMAL ya bala'in tashi

KAMAL ko ganin baxai iya jurar jinkirin abokin nasa bah. Sai yasa hannu akanta kawai
Ganin haka abokin nasa ya barsa
LABEEBAH kuka takeyi tana cewa mutuwa Xanyi Ya KAMAL mutuwa Xanyi
Yana jinta yana Binta da kallanta
Ahaka ta sullu6a 'yarta mace
Kan ya gama ankarewa ta kuma yun 'kurin fitto da wata.....
aiko sai Ganin wata yayi

Please Login or Register in order to submit comment