Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Zainab yakamata kiyi tinani sannan kuma kisani bawai kekawai zaki kasance ahakaba harda Umma da Abba yaya Safwan hardamani kaina to miye anfanin Auran da bayada kwanciyar hankali Zainab gaskiya bazanyarda Auran nan yatabbataba zansami Abba domin muyi magana a'a Hafiz kabarshi zansami Safna zamuyi magana da ita insha Allah zamisami yanda mukeso Auran Safna da Nasir zaifasu da yardar Allah to Zainab Allah yashige mana gaba Allah yayimana jagora Amin ya Allah to Zainab nizantafi mutafi mota nabaki invitation dinki to mutafi sunje yabaya ledar invitation yabata yakowa dauko wata dayar leda yabata takarba yashiga mota sunyi sallama yatafi sannan tashige tasami dakon da Nasir yace abawa Safna tadauka tayi Sama tasami Safna kwance kan kujera Aunty Zainab kinshigo eh sannunki da hutawa hutu kuma Aunty Zainab eh mana Safna miye Hafiz yabaki harkin tinaman wallahi takaicin Nasir baibarni naduba ba yau dainagaisa da Nasir yakuma gaisa da Hafiz shiyasani wannan duk baisa nasoshi domin soyayyarsa batada muhalli azuciyata tadauko ledar da Hafiz yabata taduba taga wayace maikyau maitsada harda katin waya na dubu biyu tayi murmushi Aunty Zainab kinga tayi murmushi Hafiz kenan tambayata yayi maiyasa idan aka kira wayarki bata shiga nikuma bansan maizan fadamasa ba saina fada masa cewa wayarkice talalace shiyasa yasiyo maki wannan ammafa wayar tayimin kyau yanzu yazamemin dole nayi anfami da waya lallai kam Safna ga invitation din yauwa bandaya naduba Aunty Zainab kinsan wani abu kuwa a'a saikin fada wallahi Aunty Zainab jinake kamar akara sati biyu bikin nan saboda bakyasan Auran a'a Ainty Zainab saidan saboda exam dinda nake harfa ranar biki duk inada exam Zainab taduba dayar ledar da Hafiz yabata lokaci daya mamaki yakamata kudine masu yawan gaske tagani da sauri tadau waya takirashi ringing biyu yadaga Hafiz wannan sakon ways inajin kayimin musayar leda wannan dakabani batawa bace yayi dariya zsinab kenan basskon kowa bane hakama bamantawa nayiba sannan kuma ba musaya nayiba kenaba domin kiyi hidima dasu saboda nasan kona tambayeki nawa kike bukata bazaki fadaba shiyass nikuma nabaki badasaninkiba amma Hafiz wannan kudin aiyayi yawa a'a Zainab dan Allah karki damu nina baki barokona kikaiba dan haka kibar zancannan kinji toshikenan godiya nake yauwa kokefa ina Safna gatanan kusa dani muna tare tamika mata wayar takarba yaya Hafiz inakara godiya bakomai Safna tamayarda wayar hannun Zainab sunyi sallama Safna takalleta Aunty Zainab waimiye acikin wannan ledar nima bansani domin Nasir ne yace akawo maki taja tsaki dan wahala Zainab tabuda ledar taga kayan tande-tande da kudi maiyawa acikin takarda yarubuta ga wannan kiyi hidima dashi idan kuma da akwai abinda kike bukata saiki fadamin Zainab ce kekaranta takardar Safna dan Allah kinatsu kitsaida hankalinki guri daya kikarbi sakonnan kiduba kinga ga wadansu kayacan daya kawo maki amma kodubawa bakiyiba balantana kiyi anfani dashi duk aninda yabaki sam bakya anfani dashi wannan tsanar tayi yawa kinga Aunty Zainab dan Allah mubar wannan zancan domin banasanjin zancansa Aunty Zainab yaushe zakifara kai invitation zanfara ko zanufara to zamufara saizuwa jibi a'a Aunty Zainab jibi Yayi nisa kuma kinga lokaci yana shigewa mudai barshi gobe to shikenan Allah yakaimu goben lafiya Amun kinga gobe da jibi bana da exam saimuyi tafiyarmu ba fargaba ko kuwa gaskiya tsarinki yayi yauwa kinga munkarasa kai invitation llitinin talata saikiyi gyaran jiki koya kikagani domin inasan kiyikyau sosai Safna kenan za'ayi komai kamar yanda kika tara sunyi dariya dukansu haka kuwa akayi sunkwana biyu suna yawan kai invitation ranar Monday karfe :0430pm Safna tadawo daga makaranta tasami su Umma afalo itama tasami guri tazauna baifi mintuna biyarba saiga su Abba tare yake da Safwan sunyi masu sannu da zuwa Safna tatashi itada Safwan zasu tafi Abba yadakatar dasu yabaiwa kowanannansu leda hard a Zainab ga wedding invitation dinku saiku fara rabawa domin lokaci natafiya nantake idan Safna suka ciku da kwalla dasauri tayi Sama saboda batasan asan halinda take ciki Safwan yayi kamar bazsi karba ba Abba yalura dashi yakira sunansa Safwan kobazska dauki invitation finba bayanda ya'iya dole yadau ledar yayi tafiyarsa yanashiga daki yakai ledar invitation din bayan kujera ya'aje yafada azuciyarsa nibawanda zanfadamawa balantana harnayi wani raba invitation tirkashi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣3⃣
By

Fauziya Usman

Zainab nashiga daki yasami Safna zaune yabuga wani uban tagumi tamkar wadda tarasa makoma Zainab tazauna kusa da ita tana kallonta duk lokacin da take cikin farin ciki da zarar ta tina da Safna ko Safwan saitasami kanta acikin yanayin damuwa kafin tayi magana Safna tarigata Aunty Zainab kina cikin farin ciki ko zaki Auri wanda kikeso inatayaki murna inama ace nima hakane da zanfiki kasancewa acikin farin ciki tamika mata ledar invitation Aunty Zainab gashi kikara dominni banda bukata dashi domin bawanda zanbawa a'a Safna karkiyi haka domin Abba bazaiji dadiba to Aunty Zainab yakikesan nayi wazan gayyata Auran da bana farin ciki dashi kema kinsan fada kawai kike domin bazan'iyaba Zainab tayi shiru sai kallonta take domin tamarasa maizata fada tadauko invitation din tana dubawa tazaro ido da sauri tace Safna kinga duba kiga tayi ajiyar zuciya Aunty Zainab miye bako aciki wanda zanduba nasan komai zaki nunamin bazaiwuce sunan matar yaya Safwan ba tokifadamin naji basai naduba ba tabbas hakane amma bazan fadamakiba saidai kiduba kuma dole saikin duba tamika mata tana dubawa mamaki da ikon Allah yakamata Aunty Zainab tabbas ansamu akasi yayin rubuta wannan invitation din amma yaya Safwan yaduba kuwa Aunty Zainab muna atare taya zansani gaskiya banajin yaduba amma bara naje nagani ok ta'isa dakinsa tasamesa akwance kangado yaya Safwan kwance kake eh Zainab ya'akaine bakomai dama tambayarka zanyi ko kaduba invitation kuwa a'a banduba ba maiyasa bana bukata amma yaya Safwan yakamata kaduba Zainab waimai yasa kika damu dasai naduba nidai yaya Safwan wallahi saika duba Zainab harkina rantsewa eh wallahi saika duba shine kika kara tinaji bani naduba amma gaskiya Zainab karki kara yimin irin haka to insha Allah bazankaraba a'ina ka'ajiye invitation din nadaukoma yana bayan kujera taje tadauko daya takawo masa yakarba yafara dubawa mamaki yakamasa domin yaga abinda baitaba tinanin ganiba ga abinda yagani kamar haka Safwan Abubakar da Amaryasa Safna Abubakar Hafiz Sani da Amaryasa Zainab Abubakar lokaci daya farin ciki yashigesa yace Zainab da gaskene abinda nagani ko mafarki nake wallahi Zainab idan da gaskene zanfi kowa kasancewa acikin farin ciki yafito da sauri ya'isa falo inda Abba yace Abba dagaskene abinda nagani cikin invitation zabin dakayimin kenan Abba yayi murmushi yace yaro mankaza Safwan kenan itace matar dana zabama Abba nagode da ZABINKA Allah yacika zuciyarka da farin ciki nahar abada Amin Safwan yatashi yajuya yayi tafiyarsa Abba yabishi da kallo Umma takallesa Abban Safwan wai murnarme Safwan yake haka zabin danayi masa yabirgesa bani invitation din naduba yamika mata taduba lokaci daya takai kallonta ga Abba tace ina aibazaiyueuba karasa matar da zaka zaba masa sai Safna yarinyar da bata da kowa yar tsintuwa wallahi bazan yardaba yakalleta kingama to bara kiji yanda nayanke hukuncin Aura ma Safwan Safna batare danayi shawara dakeba haka za'a daura Auransu batare da amincewarkiba dama kallonki kawai nake amma najima da sanin akwai soyayya atsakanin Safwan da Safna wannan dalilin ne yasa nayanke wannan hukuncin domin ina bukatar ganin 'ya'yana acikin farin ciki na har'abada dan haka kasancewar Safna yar tsintuwa wannan baikai dalilin da zaisa nakiyardar Aurama Safwan itaba dominni harkullum dauka daya nakeyi masu duk kanninsu 'ya'yana ne niyanzu zanfita saura kafin nadawo nasamu kinkora Safna daga gidannan ko kinyima Safwan baki tinda zai'Auri Safna wallahi kisani idan nadawo nasamu daya daga cikin yarannan acikin kunci ko bacin rai to tabbas naki saiyafi nasu bacin domin zaudauki tsattsairan mataki agareki sannan kuma kisani banyarda kifita ko inaba dafatan kinji abinda nafada ninafita sainadawo takaici baibarta tayimasa Allah yakiyayeba bakin ciki da bacin rai sunyi mata yawa tarasa maizatayi tarasa mafita tayi zukum sai tinanin abinyi take taya zata hana Auran Safwan da Safna domin bazata taba barin wannan Auran yayuwuba yazame mata dole tadakatar da Auran nan tinkafin zuwan ranar tadau wayarta takira layin Hajiya tana dagawa tafasa kuka Hajiya tace Sadiya lafiya maiyake faruwa maiyasameki kukanme kike cikin muryar kuka tace Hajiya dan Allah kitaimakeni wallahi Abban Safwan yasani agaba soyake hawanjini yakamani tare da ciwan zuciya Hajiya ina cikin tashin hankali matuka dan Allah kikawomin agaji kafin ciwan zuciya yamin yawa Hajiya tace subhanalillah kinga Sadiya wannan bazancan waya bane kizo gida saimuyi magana wallahi Hajiya yahanani fita yahanaki fita Sadiya waimai yakefaruwa ne dan Allah Hajiya idan kinada dama kizo muyi magana yanzu to shikenan ganinan tafe to Hajiya saikinzo ta'ajiye wayar ai idan kasan waya bakasan wataba idanni ban'isaba toga wadda ta'isa domin dle kayarda da maganar Hajiya bayan fitar Zainab Safna sai safa da marwa take tare da addu'ar Allah yasa abinda tagani ga invitation yatabbata Allah yasa yaya Safwan ne mijin Auranta ba Nasir ba

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣4⃣
By

Fauziya Usman

Tana haka bata ankaraba saiji tayi andauketa sama ana hajujuwa da ita lokaci daya takai kallonta garesa tagansa cikin fari'a da jindadi wannanne yatabbatar mata da cewa abinda tagani ga invitation gaskiya ne lokaci daya tanemi damuwa aranta tarasa farin ciki yacika zuciyarta murmushi kawai take harda hawayan farin ciki yasauketa kankujera cikin rawar murya tace yaya Safwan dagaskene abinda nagani ba kuskure akasamuba yadaga mata kai yana murmushi da gaskene Safna kece zabin da Abba yamin wallahi yau ina cikin farin ciki sosai da sosai harbansan iya adadin farin cikin danake acikinsaba domin yawansa yawuce mizani yafi ma'auni nauyi balantana na'iya baiyanashi yaya Safwan kaine mijina katabbata ba kuskure akayiba Safna kenan aibara kiji wallahi koda kuskure akasamu toni bazan yarda dashiba yazama dole adauramin Aure dake kamar yanda yake arubuce yaya Safwan farin ciki yamin yawa harbansan abinda zanfadaba Safna kenan aibasai kinfadaba domin gayanan akan fuskarki ina tayaku murna taganin wannan ranar da wannan lokacin Allah yakaimu jibi ranar da za'ayi adfu'ar zamanku Ango da Amarya Amin Zainab lallai Nasir yayi kokari da ya'iya sadaukar da soyayyarsa adai-dai wannan bagiran gaskiya yayi namijin kokari yayi abinda bakowane zaiyiba yasadaukar da soyayyarsa ga waninsa gaskiya najinjina masa Aunty Zainab kenan daba kinacewa waibazai iyahakura daniba gaskiya irin sanda naga Nasir yana maki wallahi bantaba tinanin zaiyi hakaba duk da cewa bakya sansa amma yacigaba dazuwa gurinki sai yanzu da yarage saura kwana biyar Auranku zaifasa gaskiya da akwai wani abu akasa kinga Zainab zancan ya'isa haka kiyi shiru haka yaya Safwan bana tinanin aduniyarnan bayan kai Safna da akwai wanda yafini San kukasance miji da mata nasani Zainab domin naga irin rawar da kika taka to amma maiyasa zaki damu da zancan Nasir saboda ina mamakinsa sosai nibari kiji wallahi idan da dadi ko rashin dadi yasa Nasir yabar Safna nibaidamanba domin samun Safna nake fata kuma nasameta ayanzu zuciyata wanke take batada datti balantana kunci ko damuwa hakama rayuwata zata kasance acikin farin ciki har'abada da yardar Allah to Allah yayarda yatabbatar mana da alkhairi Amin ya Allah

Umma na falo Ammar yayi sallama yashigo bayan yagaisheta yashige daki yacire uniform yafito yanufi tebur domin cin'abinci itadai Umma abin duniya yadameta tayi zugum tamkar wadda tarasa makoma tana haka taji sallamar Hajiya ta'amsa mata tazo tazauna kusa da ita sungaisa kallon Umma kawai take domin tafahimci tana cikin damuwa matuka takira sunanta Sadiya lafiya waimai yake faruwa ne mai kuma yahadaki da Alh Abubakar nasandai koma miye laifinkine wallahi Hajiya balaifina bane to inajinki fadamin maiyake faruwa tace wai Hajiya ace duk matan dake garinnan Abban Safwan yarasa wadda zai'Aura Hajiya tatsinketa dacewa ketsaya waidama danzaiyi Aurene shine kikatashi hankalinki haka a'a Hajiya ba Aure zaiyiba tonaji kinyi zancan Aure eh aibaikarasa maganarba to inajinki wai Hajiya Abban Safwan yarasa wadda zai'Aura ma Safwan sai Safna yarinyar dabamusan komai akantaba Yar tsintuwa bamusan asalintaba sai daga baya take fadamana waitanada yaya nikuma nasan wannan duk tsarin Safwan ne domin wanda tafada mana cewar shine yayanta abokin Safwan ne tinna yarinta nidai Hajiya dan Allah kitaimakeni Aurannan yafasu wallahi banasan Aurannan bana bukatar Safna amatsayin sirika kitaimakeni Hajiya kihana Abban Safwan aiwatar da wannan niyar tasa ta'Aurama Safwan Safna dan Allah Hajiya tinlokacin datafara magana take kallonta hartakai karshe Hajiya takalleta tace kingama dama kinkirani ne domin kifadamin wannan shirmen maki amma wallahi Sadiya kinban mamaki matuka bataba sanin cewa bakida hankaliba sai yau ashe haka kike bakida tinani bakisan abinda kikeba tomiye aibin Safna maitarasa dahar zakitsaneta haka zance duk tarbiyarta kekikabata batada wani hali na'aibantaws da zakidanganta tadashi yarinyar kirki yanzuke saboda Allah idan bakiji tausayin Safna ba yakikesan tayi data kasance yar tsintuwa wannan yinkantane inama ace nice natsinceta bakeba dana mantar da ita rashin Uwa da uba haba Sadiya kiyi tinani abinda kikeyi baidaceba kuma badai-dai bane miye babbancin Safwan da Safna su duk bamutane bane ko dukkanninsu ba 'ya'yabane ni atinanina duk kanninsu abu dayane tobara kiji wallahi nibazanbi bayankiba domin nasan abinda nakeyi kuma hukuncin da Alh Abubakar yayanke yayimin dai-dai Allah yabiyashi yasaka masa da alkhairi ai yaro nakowane haba Hajiya kenan kema kinbi bayan Abban Safwan eh nabi bayansa fadi da ihu kikara nabi bayansa yanda yayi yaman dai-dai hajiya yanxu kinyarda Safwan ya Auri Safna eh nayarda domin yarinyar tayimin tana birgeni tinda jimawa domin koni yau da ace yarona yananan wallahi da zantilassa masa Auran Safna koda kuwashi bayasanta kinga Sadiya kinatsu kitsaida hankalinki guri daya kibar Safwan ya'Auri Safna cikin girma da arziki tace nashiga uku yazsnyi da raina yanzu shikenan Safwan Safna zai Aura da yardar Allah kuea lokacin Ammar yafito yagaisa da Hajiya Umma takallesa Ammar tafi kacewa Safna takawoma Hajiya ruwa tasha to Umma yatafi ya'isa yatura kofa yashiga yasamesu sunata fira cikin raha yace Aunty Safna wai inji Umms kikawoma Hajiya ruwansha Ammar Hajiya tazone eh Aunty Zainab yaushe tazo tadan jima yajuya yafita Safna tamika tsaye suma tatashi sukai sunfito dukansu saidai basugansu ba Safna tace Ammar suna ta'ina suna falon Sama ok Safwan da Zainab sunnufi indasuke itakuma Safna tatsaya daukar ruwa sunshigo da fari'arsu sungaisa da Hajiya ta tambayesu ina Safna kafin suyi magana Umma tace tanacan tana lalaci zatazone tagaisheki tinda ba'asan darajar manyaba Hajiya tagirgiza kai haba Sadiya waimai yasa bakya daukar magana idan akafada maki ran Hajiya yabaci da ita sosai ita kanta tafahimci hakan tace Hajiya dan Allah kiyi hakuri Allah yahuci zuciyarki duk kanninsu sunyi shiru bamai magana sallamar safna ce takauda shirun dakin Safwan ne ya'amsa mata tare dayimata wani kyakkyawan murmushi itama kanta murmushin take tana kokarin dukursawa ne domin ajiye ruwan dake hannunta sukayi ido biyu da Hajiya tazaro ido da sauri tana kallonta lokaci daya tasski ruwan dake hannunta tare da cop da filat din da ta'azo ruwan duk sun tarwatse kasancewarsu na gilas ne Umma tadaka mata tsawa Safna wannan wane irin iskancine banzane itakam Safna batamasan tanayiba lokaci daya tafadi asome da sauri Safwan da Zainab suka isagareta Safwan yashiga jijjigata tare da anbatar sunanta saidai batako motsaba Zainab tadauko ruwa tayayyafa mata Hajiya tashiga tofa mata addu'a cantaja dogon numfashi tare da ajiyar zuciya tana buds idanta sunyi ido biyu da Hajiya Hajiya tace Safna sannu yajikin su Safwan sunshiga yimata yajiki lokaci daya takaicinsu yacika Umma to amma bayanda zatayi tinda Hajiya tashiga gabanta Safna rayuwa Hajiya kallon tsab tatashi daga jikin Safwan takalli Hajiya tare da fadar mummy Hajiya tacigaba da mai-maitawa Mummy Safwan yakalleta cike da mamaki yace mummy kuma Safna Hajiya cefa e nasani Yaya Safwan wallahi wannan Mummy nace ni 'yartace Mummy bakitina naba nicefa Safna 'yarki tinlokacin da Safna takira Hajiya da Mummy Hajiya abin yabata mamaki domin kaf duniya 'ya'yana ne kawai suke kiranta da wannan sunan kuma tinbayan rabuwarta dasu ba'a karakiranta dasunanba sai ayau wannan yatabbatar mata dacewa lallai wannan 'yartace

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
0⃣5⃣
By

Fauziya Usman

Takalleta da sauri tace Safna dama kina da rai ba'aharbe kuba eh Mummy yaya Salim ne yace Ku akaharba Safna ina yayanki yayana yananan Mummy cikin koshin lafiya Hajiya tarungometa yayinda idanunta suke zubar da hawaye itakuma Safna kuka takeyi sosai domin bata taba tinanin zata kara tozali da mahaifiyartaba bayan sunsaki juna daga rungumar dasukai Safna tace Mummy ina Dady Dadynku nanan Safna bara nakirashi yanzunnan mamaki da ikon Allah yacika zuciyar Zainab da Safwan ita Umma abun ba'a magana Haj Aisha takira layin maigidanta ringing daya yadaga bayan sundan gaisa tace Alhaji dan Allah idan kanada lokaci yanzu inasan ganinka inanan gidan Sadiya Hajiya lafiya eh lafiya qlau inadai bukatarka gidan ayanzu toshikenan ganinan tafe yanzunnan Safwan yakira layin Abba yace Abba dan Allah idan da hali kazo gida yanzu Safwan lafiya Abba maganar bazatayi awayaba to ganinan tafe Allah yakawoka lafiya Amin bayan ya'ajiye wayar Abba yafada aransa lallai Haj Sadiya saida kika aikata abinda yake ranki to tabbas idan har ta'aikatama Safna wani abu nabatanci to tabbas saitayi nadama arayuwarta bawani bata lokaci yakama hanyar zuwa gida Safwan bayan yakarasa waya da Abba yakira Salim yafada masa yabar duk abinda yake yazo gida yanzunnan Safwan lafiya karka damu kaidai kazo to ganinan tafe to saikazo ya'ajiye wayar Zainab takalleta tare da dafata Safna inatayaki murnar gane iyayenki da kikai Hajiya inatayaki murnar gane 'ya'yanki dakikai nagode Zainab Allah yaimaki albarka Amin Hajiya Aunty Zainab inagodiya Hajiya barkanmu da arziki barka juna Safwan kanwata ashe zumuncinmu yana da karfi harhaka gaskiya ina farin ciki da hakan Alh Mansoor ya'iso yana kokarin kiran layin Haj Aisha saiga Abba yashigo yayi parking yafito yabashi hannu sungaisa Abba ya tambayesa Alh Mansoor lafiya naganka nan atsaye to lafiya ba lauba subhanalillah maiyake faruwa wallahi Haj Aisha ce tayimin waya wai nazo yanzu-yanxu tanasan ganina to tanzu da kasameni anan zuwana kenan inakokarin kirantane kashigo Abba yayi shiru yana nazari saidai kuma baida lokacinyin wani tinani yace to bismillah mushiga daga ciki sunshiga sunsami falo bakowa sai Ammar Abba sannu da zuwa yauwa Ammar ina Ummarku suna falon Sama sunsamesu acan yanayinda Abba yaga Umma aciki yatsoratasa hankalinsa yatashi matuka saidai yakauda kai Safna naganin Dadynta farin ciki yakamata dasauri tayi gurinsa tafada jikinsa tana kuka cikin muryar kuka tace Dady ashe zansake haduwa dakai yafada cike da mamaki Dady yajanyota yana kallonta tace Dady Safna fa kece abin yaba Abba mamaki sosai tomaiyake faruwane nayan sunzauna Abba yakalli Hajiya yace wai Hajiya maiyake faruwane tayi ajiyar zuciya sannan tace Alh Abubakar Ubangiji Allah yama albarka Allah yabiyama da bukatunka Allah yacika zuciyarka da farin ciki nahar abada Allah yajikanka tin aduniya tana magana tana zubarda kwalla yace Amin Hajiya dan Allah kifadamin maiyake faruwa takasa magana domin idan tabudi baki to kuka zatayi Alh Mansoor yakalleta Hajiya lafiya tayi shiru Abba yadawo da kallonsa ga Safwan yace Safwan kafadamin maiyake faruwa nantake Safwan yakwashe labarin komai yafada masu Alh Mansoor yace Safna dama muna araye ina Salim yananan qlau shima abokin yaya Safwan ne farin ciki gurin Slh Mansoor abin saiwanda yagani hakama Abba yajinjina kai tare da cewa ikon Allah Allah sarkin baiwa Safna yau gaki ga iyayenki gaskiya yau ina cikin farin ciki lokacin wayar Safwan yadau ruri yana dubawa yaga sunan Salim yagada Safwan gani afalon gidan to jirani ina zuwa yasauko yasamesa atsaye da sauri yakarasa inda yake Safwan dan Allah kafadamin maiyake faruwa ina Safna take dafatan tana lafiya ba'abinda yafaru da ita yaga Safwan sai murmushi yake kaga Salim karka damu kakwantar da hankalinka ba'abinda yafaru da Safna face alkairi domin ayanzu Safna tana cikin farin ciki da bazata iyamisaltashiba yasauke ajiyar zuciya to masha Allah to yanzu fadamin kiranmi kakeyimin karkayi gajin hakuri biyuni kasha kallo yau zakaga abin mamaki matuka zakaga abinda bakataba tinanin zakaganiba kafadamin mana Safwan a'a bakina yayi kankata daya'iya fadama saidai idanunka suganema to shikenan mutafi sunhawo ssma sun'iso falon dasu Abba suke Salim yayi tsaye yakasa gaba yakasa baya sai kallon abinda idanuwansa suka nuna masa yake Dady yana ganinsa kallo daya sukayimasa suka ganesa Safwan yariko hannunsa zomana Salim ya'isa inda Dady yace Safwan dagaske ne abinda nake gani ko idanuwa nane suke yaudarata da gaskene Salim ni Dadynka ne sunrungume juna cikin shauki yadawo gurin Mummynsa yace Mummy ashe zankara haduwa daku sunrungume juna tana share masa kwalla yaya Salim kaga ikon Allah ko ashe Dady da Mummy suna araye basu mutuba eh Safna yadawo da kallonsa ga Dady yace Dady waya taimakeku da akaharbeku Salim basu harbemuba munyi tinanin kusuka harba Allah sarki aibasu ganemuba balantana suharbemu nan Salim yabasu labarinsa da yanda yarayu acikin farin ciki yafada masu cewar yayi Aure harda maisuna Safna su Mummy sunji dadi sosai bayan sunyi shiru nadan lokaci Abba yayi gyaran murya yace Alhamdulillah inagodiya ga Allah Subuhanahu Wata'ala wanda cikin ikonsane da yardarsa yataramu anan Alh Mansoor da Hajiya inatayaku murna akan gane 'ya'yanku dakukai Salim da Safna koma inamaku fatan alkhairi yaudai anyi walkiya komai yabaiyana damaisan yasan asalin Safna dama wanda bayaso yau Allah yanuna masa cikakken asalinta yau munsan wacece Safna maitinanin Safna Nada Uba kobatadashi yau Allah yanuna mata mahaifin Safna kuma gamu tare dashi yakalli Umma tare da kiran sunanta Sadiya yau Allah yanuna maki iyakarki gurin kokarin kinaganin Auran Safna da Safwan baiyuwuba ita Safna yazamemata alkhairi domin tasanadin haka tagane iyayenta yanzu dan Allah bakiji kunyaba ashewai Safna 'yarkice 'yar yayarki amma ba irin abinda bakiyi mataba kawai dantana soyayya da danki waike danki bazai Auri yarinyar da bata da asali wadda batada kowa kinyi maganganu marasa dadi agareta ashe kece kowa ga Safna kece Uwarta sannan zaki iya Aurar da Safna ga duk wanda kikeso kasan cewarki kanwar mahaifiyarta yanzu wannan saiyazamo izina gareki gama duk wata mace mai hali irin naki

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣6⃣
By.

Fauziya Usman

Tin lokacin da Umma tatabbatar da Hajiya itace mahaifiyar Safna takasance tamkar wadda ruwa sukaci komai yajagule mata tashiga nadama sosai banda kwalla ba'abinda yake fita afuskarta kuma harzuwa wannan lokacin magana bata hadata da Hajiya ba gashi kuma Abba sai martani yake mayar mata takandai taga takanta cikin mutuwar jiki dasanyin murya tace Safna dan Allah kiyafeni 'yata wallahi shairin shaidan ne shiya kaini ga aikata hakan tayi murmushi a'a Umma nibakiyimin komaiba kuma wallahi Allah shine shaida bantaba rikeki amatsayin wadda tamin laifiba nihar kullum har koyaushe amatsayin Uwa nake kallonki domin kinyimin alkhairi da yawa arayuwa hakan tasa duk lokacin da kikayimin abinda yabata raina sai natina da farin cikin da kikasani wannan yasa nakeyimaki uzuri nagode Safna Allah yaimaki albarka Amin Umma tadawo da kallonta ga Mummy Hajiya dan Allah kigafarceni bakomai Sadiya Allah yaimana gafara dukansu sun'amsa da Amin Abba yakira sunan Dady yace inada magana to bismillah muna sauraranka dama inasan nasanar daku cewar Auran Safwan da Safna saura kwana biyar saidai Aurene kawai za'adaura tarewarta sai bayan takarasa karatinta Dady yayi murmushi kai masha Allah gaskiya nayi farin ciki sosai dajin wannan zancan Allah yasanya Alkhairi yashige mana gaba Amin yakalli Mummy Hajiya kinji wannan abin dadi

Please Login or Register in order to submit comment