Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Safna na'am dama gani nayi yakamata kishirya kayanki gobe jibi saiki tafi gidan Ummarku tinda kinga tafiyarmu takaraso jibine kuma kinsan bazaiyuwu mutafi mubarki agidannan ba tinda ba tafiyar kwana biyu bane bakuma sati dayaba tafiyar zatakaimu ga wata koma fiye da hakan kema badan da nakarantaba da tare zamutafi tayi shiru tana nazari anya zata yards tatafi gidansu Umma kuwa domin yaya Safwan zai'iya sakata agaba kuma ita sam batajin zata hanashi bukatarsa gaskiya bazata gidansu Umma ba saidai tatafi gidan yaya Salim Mummy tatsinke mata tinaninta tahanyar kiran sunanta Safna maikike tinani haka bakomai Mummy saidaini bazani gidansu Umma ba saidai natafi gidan yaya Salim amma maiyasa a'a Mummy bakomai gaskiya Safna idan kikayi haka bakikyautaba a'a Mummy bazasuga komaiba nidai gaskiya gidan yaya Salim zantafi suna haka Salim yayi sallama yashigo bayan sungaisa yalura da Safna sai hade rai take tashiga tambayar Mummy maiyake faruwane tafada masa to Mummy wannan aibakomai bane tinda abin aiduk dayane kibarta kawai tatafi inda takeso to shikenan yauwa Mummy

Washe gari tashirya kayanta tsab da Salim zatafi gida tabashi yatafiyar mata dasu dasafe bayan sunyi break fast sunraka su Dady suntafi Safna daganan tanufi makaranta bayan suntashi tadawo gida tafara watsu ruwa tashirya sannan tadawo indasu Nafisa tazauna kamar mintuna biyar haka Nafisa takawo mata abinci tayi murmushi nagode Aunty Nafisa bana bukatar godiyarki tofa wainiko ina Baby barci take yaukuma barin yamma take yaudinnan rigima takeji inaga nakusa nayimata kanwa domin tayi hankali tomudai ko kinhaifa wani mu Baby ce tamu haka kikafada eh toyanzudai kici abinci ok yaya Salim kayi waya dasu Mummy kuwa a'a inajin haryanzu basu sami layinba kinga yanzudai kibar wannan surutun kici abinci kinji to yayana tabuda abinci domin tazuba saitaji sam bata bukatar cinsa takalli Nafisa Aunty Nafisa motar kifice eh Safna dama kuwa dake nayi domin nasan kinasan kifi sosai tayi shiru Nafisa talura da yanayinta gabadaya yasauya takalleta Safna lafiya tadanyi murmushi kadan wallahi Aunty Nafisa inajin Lamar bazan'iyacin abincinnanba sabidame bakomai kinga Safna kick abincinki zaki'iya dana kawai nasa life domin nasan kinfisansa akan nama Salim yace Safna kici mana karya huce ta'amsa dato tafaraci dakyar ta'iya hadiyewa haryana rufe ido tayi colaki bitu dakyar tasa na uku shikuwa bata'iya hadiyesaba dasauri tatashi tanufi kicin dan yafi kusa da ita tana shiga sai amai Nafisa tabiyo bayanta tasameta tana amai takalleta Safna lafiya amai kuma maiyasameki Aunty Nafisa inaga kayar kifice tatsayamin awuya niwallahi abincinma naji sam banaso Safna anya kuwa lafiya qlau kike eh qlau nake to shikenan sundawo falo Salim yakalleta Safna lafiya bakomai tokici abinci msna a'a nakoshi lokaci daya yaji jikinta gaba daya yamutu gashi kuma tanajin yunwa sosai am Aunty Nafisa dan Allah kitaimakamin da coffee wallahi duk banajin kafin jikina Safna bakida lafiyane a'a yaya Salim yanayin jikinane kawai nakeji badadi inajinko ulcer ce to Allah yakawo maki sauki Amin Nafisa tatafi tahadamata coffee takawo mata tadansha kadan ta'ajiye tatashi tayi ciki takwanta bayan yadawo daga masallaci sallar isha yasamu daga Nafisa sai Baby yazauna tare da tambayar ina Safna tana ciki kardai haryanzu bata saukoba eh toko jikin yamatsa mata ne tobara nadubata mutafi sunshigo sunsameta akwance saidai ba barci takeba bayan sunzauna Salim yace Safna kardai jikin naga haryanzu baki fitaba wallahi yaya Salim jikinne nawa duk ba kwari yaki dai-daita yanzu haka ko sallar magariba bansamu nayiba gashi har'anyi isha subhanalillah kice abin yayi girma toyanzu wane magani yakamata kisha a'a yaya Salim kabarshi kawai insha Allah zanwarware to Allah yakawo maki sauki Amin itadai Nafisa kallonta kawai take an an dakin Sukayi fira bayan suntafi tayi kafin hali tatafi tayo alwala tayi sallar magariba da isha sannan takwanta

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣3⃣
By

Fauziya Usman

Washe gari tatashi saidai har zuwa wannan lokacin batajin kafin jikinta haka tashirya domin tana da school hakama tasami kanta dajin bata sha'awar abinci tafito bayan sungaisa Baby Aunty inakika shiga inata nemanki tayi murmushi Baby ina ciki inashiryawa kinga gani nafito zantafi school nima zanbiki zakibini eh babbar magana a'a kibari idan nadawo saimutafi gidan Aunty Zainab kinji a'a nidai saina biki a'a Baby dan Allah kiyihakuri harnadawo kinji yayana nizantafi Aunty Nafisa saina dawo Safna bazaki break fast ba tayi shiru kadan sannan tace a'a Aunty Nafisa nakoshi kinkoshifa kikace eh tinaji kinkoshi fadamin maikikaci wanda yacika maki cikinki tayi shiru kinga Safna dan Allah kici abinci kafin kifita jiyafa da bakinki kike fadar ulcre nadamunki amma kuma kina wasa dacin abinci maiyasa Aunty Nafisa banajin yunwa kuma wallahi koda inajin yunwa banajin zan'iyacin abinci tomai zakici kodayake kina da chocolate da biscuits ajaka aishidinma sam naji bana bukata hakama nayi tinani amma sam nagafara jin'inasan naci komai Safna lafiyarki kuwa gaskiya Aunty Nafisa banajin lafiya nake amma nafi tinanin ko ulcer ce kedamuna domin itama wani lokaci tanasa naji sam bana dasha'awar cinkomai nizantafi karnamakara idan yaya Salim yafito kifada masa natafi to Allah yakiyaye Amin tafita tayi tafiyarta Nafisa tabita da kallo tare da tinanin to maiyake shirin faruwa ga Safna amma zata saka ido akanta dama duk wani motsinata zaune suke sunafira itadai tayi shiru jinsu kawai take Hafsat takalleta tare da anbatar sunanta Safna waimai yake damunki naga akwanakinan duk bakya cikin walwala wallahi Hafsat nikaina bansan abinda yake damunaba domin gaba daya jikina ciwo yake yanxu haka kwanciya nakeso to Allah yabaki lafiya Amin nidai badan nasan agida kikeba danace ko munsamu karuwa haba Asma'u miye kuma nafadar wannan maganar to kuma miye nahadiye rai tinda abinda nafada zai'iya tabbata wata biyu yarage maki zakitafi gidan mijinki kuma ina fatan aranar kisamarmana Baby wata tara kihaihu tadanja tsaki to idan haihuwa banzace kema kiyi Aure kihaihu kungani banda lokacinku dama nagaji da wannan zancan naku natafi gida to kugaida mutan gida sunyi sallama tatafi sunbita da kallo Asma'u tace kai Safna bata shanye rada wallahi Hafsat naso ganin ranar da Safna zata ganta adakinta daga ita sai yaya Safwan domin nasan saita nunajin tsoranta afili gaskiya Safna tana da kuruciya haryanzu to Asma'u sai gobe yauwa Allah yakaimu Amin sunyi sallama suntafi gida Safna kafin tadawo tabiya tasiyo fura domin ayanzu fura kawai take sha ko chocolate tadenasha gaba daya yafice mata arai tadawo bata sami kowa afaloba tanufi dakinta tasha fura tasauran afirij takwanta mintuna kadan barci yadauketa Nafisa batamasan tadawoba sai lokacin dasu Salim suka shigo tare yake da Safwan bayan sungaisa Safwan yatambayeta ina Safna tana school amma yanzu nasan insha Allah tana kusa da gida school kuma eh a'a bazaiyuwuba nafaga motarta acikin get sannan kuma ace tana school toko kaita akai a'a ita taje dakanta to mebi tadawo ammani gaskiya bansan sanda tadawoba to yanzudai kidakata da wannan zancan kitafi kidubata ta'amsa dato tatashi tatafi tasameta tanata sharar barci tadawo tasanar dasu barci take Safwan yace barci kuma yanzu to lafiya take kuwa to dadai sauki maiyake damunta ulcer to Salim ulcer tsoron Safna take dabazats kamataba ace yarinya batada abinci sai chocolate da biscuits kayan zaki dune abincinta aidole ulcer takamata to tasha magani kuwa a'a maiyasa tace basai tasha maganiba zata warware haba Salim kaikuma saikayarda da hakan to yazanyi da ita bazanso nayimata dolaba lallai Salim aikuwa yazamemata dole tasha magani tajima sosai tana baeci sannan tafarka tana tashi taduba agogo tags karfe shida :06:00pm dasauri tatashi domin ko sallar ahazar batayiba karfe biyu da rabi 02:30pm takwanta lallai yau tasha barci taje tayo alwala tagabatar da sallah tanacikinyin sallah Nafisa tashigo domin dubata dan ganin ko tatashi tasameta tana sallah tafito tasanar dasu sallah take batakai gafitowaba akakira magariba su Salim suntafi masallaci bayan ta'idar da sallar har magariba tashiga bandaki tayo wanka tare da dauro alwala tafito tashirya tayi sallar isha sannan tafito fitowarta tayi dai-dai da shigowarsu Safwan bayan sungaisa yakalleta kanwata gaskiya yau kinsha barci tayi murmushi nikaina nayi manakin barin danayi saifa yanzu nayi sallar azahar yazaro ido da sauri yana kallonta Safna lafiyarki kuwa kibar sallar azahar har wannan lokacin wallahi yaya Safwan barcine yafi karfina koda nadawo gidannan agajiye nake kwanciya kawai nakeso inakwantawa barci yadaukeni shinefa banfarkaba saiyanzu to Allah yabida lafiya zankawo maki magani kisha domin nafahimci kinajin jiki domin cikin kwana biyunnan naga har rama kinyi a'a yayana kabar zancan magani domin ba'abinda yakeyimin ciwo ajikina banyar daba Allah gaskiya nake fadama to koma maiyake damunki nizankawo maki magana Safwan na'am mutafi muci abinci ok suntashi zuwa gurincin abinci ssidai Safna batatashiba Safwan yakalleta Safna bakiji mai Salim yace bane naji to zamanme kike tashimutafi kici abinci a'a nibanajin yunwa lokaci daya yasauya fuskarsa tashi mutafi bayanda zatayi dole tatashi sunfaracin abinci ga'abincin da kifi acikinsa jitake tamkar tasaka ihu saiwani kaznin kafin takeji wanda yayi sanadin samata tashin zuciya nantake yaji amai nataso mata bata ankaraba saijinai tayi abakinta da sauri tatashi tayi daki da gudu tafada toilet sai amai takeyi tamkar hanjin cikinta zasufito lokacin datatashi Safwan nakiranta amma batako juyowa batayiba balantana ta'iyasauraransa to lafiya maiyatashi Safna haka inakiranta kojuyowa batayiba karka damu bara nabi bayanta nagani tatashi tashiga dakin datake tana shiga itakuma tana fitiwa daga bandaki kallo daya zakayi matabkafahimci bata cikin dadin rai Nafisa takura sunanta Safna lafiya tazauna bakin gado yaji zaman badadi tadan gincira Safna waimai yake damunki tagirgiza kai wallahi Aunty Nafisa nima kaina bansan abinda yake damunaba domin duk jikina ciwo yake kasala tayimin yawa sam banasan mota jikina nassmi kaina dajin banasan ko kamshin kifi yaya Safwan yatilassani cin'abinci sanadin hakan gashi yasani amai Nafisa banda kallonta ba'abinda take yayinda zuciyarta tacika da mamakinta

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣4⃣
By.
Fauziya Usman

Aunty nafisa dan taimakamin da fura tana cikin firij tatashi tadauko mata tabata ganin Nafisa tajima bata dawoba yasu Salim suka shiga inda suke bayan sunzauna Salim yakallesu yadai zamanme kuke anan bakomai Safwan yace Safna maiyasa kikatashi daga gurincin abinci kikazonan kikazauna bakomai a'a fadamin gaskiya am dama kayar kifine tatsayamin awuya hartasani amai nikima saina sami kaina dajin banasan nacigaba dacin abincin shiyasa nadauko wannan furar inasha ayya to sannu yauwa sundawo falo suncigaba dafira zuwa wani lokaci Safwan yayi masu sallama yatafi

Washe gari bayan tatashi daga makaranta kaitsaye gidan Zainab tanufa tashiga tasameta kwance kan kujera tana ganinta tatashi maraba da Safna sannunki da zuwa Aunty Zainab barka da wuni dafatan kina lafiya yajiki-jiki to Alhamdulillah ya Babynmu yana lafiya to madallah ina yaya Hafiz yana ciki shiryawa yake baijima da dawowaba Allah sarki yanadai lafiyako yana qlau to yayikyau Zainab talura ba'abinda Safna take kallo sai cikinta yayinda fuskarta take murmushi itama tasami kanta dayin murmushi Safna wannan irin kallo haka tayi Yar dariya Aunty Zainab dai ganinayi cikin yafara fitowa shine abin yake bani dariya sainake gani tamkar amafarki Safna kenan aidole zakiyi dariyata tinda kinganki atsaye aida ace kina agidanki dabaki dariyaba domin inada tabbacin kema dayanzu kinanan danaki ajikinki tayi dariya sosai haba Aunty Zainab yar yarinya dani tayi murmushi wallahi bari kike domin nasan yanda yaya Safwan yakagara kinazuwa zaki dauka ranar farko zaki dauka sabida nasan yayana barago bane akwai jarunta atare dashi tayi shiru batace komaiba Zainab takalleta yakikayi shiru bakomai amma Safna lafiyarki qlau kuwa eh maikika gani naga kinyi rama hakama kinfisan kwanciya wallahi agajiye nake shiyasa sabida daga school nake Allah sarki aikin kusa kikammala kema kihuta sai atafi gidan yaya Safwan tadaiyi murmushi lokacin Hafiz yafito sungaisa suncigaba da fira Zainab tace Safna kici abinci mana a'a nakoshi Safna haryanzu kinanan da halinki narashincin abinci a'a Aunty Zainab aiyanzu inacin abinci sosai fiye da tinaninki to tayazanyarda tajima suna fira ssi yamma tatafi gida koda ta'isa gida tasamu bakowa afalo tayi kwance kankujera duk kasala takeji ajikinta damadai kafin hali yasata zuwa gidan Aunty Zainab tasami kamar mintuna talatin sannan Nafisa tafita taganta akwance takalleta cike da mamaki Safna yaushe kika dawo zankai minyuta talatin Allah sarki wallahi banji shigowarkiba bakomai koda nashigo banajin kafin jikina shiyasama nayi kwance anan ko daki banshigaba Nafisa takalleta tare dasauke ajiyar zuciya tare da anbatar sunanta Safna waimaiyake damunkine kinfa fiye kasala ayanzu akullum cikin mutuwar jiki kike sam bakya aikatawa kanji komai hakama bakyasancin abinda yake da kifi bayan nassn kinfisan kici fiye da nama abin manaki yanzu sam bakyassnsa idan kuma kakaci abinci maikifi amai kike kindenashan chocolate da biscuits wanda ada koyaushe kina tare dasu yanzu banda fura ba'abinda kikeci ko sha Safna hasashena yana nunaman cewar kina dauke da juna biyu gurin saurin tatashi hartafado akan kujera cikin rawar murya tace Aunty Nafisa maikikace Safna wallahi yanayinki gabadaya irin namasu juna biyune Aunty Nafisa nifa nakasa fahimtarki maikike nufi maikikesan kifadamin to Safna cikine dake da sauri tazato ido tana kallonts Aunty Nafisa kinji abinda kikafada kuwa cikifa kikace nikuwa taya zsnsami cik lokaci daya tafara tinani take tatina da Safwan da sauri tatashi tadau jakarta da mayafinta tafita da gudu tafada mota Nafisa nakiranta amma ina kojuyowa batayiba balantana taji maitake fada a'a to inakuma zata tawani fita afirgice bajimawa tadawo tanufi daki da gudu harzuwa wannan lokacin Nafisa tana falo ganin tashigo da gudu yatasa saurin tashi tafita saidai bataga kowa atare da itaba tadawo tabita daki tanashiga itakuma tana fitiwa daga toilet yayinda fuskarta take zubar da hawaye Nafisa tashiga tambayarta Safna lafiya tamika mata abinda yake hannunta da sauri takalleta tafahimci tana cikin damuwa matuka tajanyo hannunta sunzauna takira sunanta Safna abin awo kika siyo dan kisamu tabbaci kuma kinga zahiri ko kinga Safna nitinba yauba nafahimci cewar kina da juna biyu saidai banida tabbaci akan hakan shiyasa bantunkareki da zsncsnba Safna ya'akai hakan tafaru banda kuka ba'abinda take Nafisa sai rarrashinta take kinga Safna dan Allah kidakata da kukannan kifadamin ya'akai haka tafaru dake wallahi nima shine abinda naketa tinani amma kaina yakulle nagagara tina komai a'a Safna dole zski tina nashiga ukuna Aunty Nafisa yazsnyi da raina wannan wane irin tashin hankaline yake kokarin fuskantana taya zansami juna biyu bayan bana tare da kowa maihakan take nufi maiyake shirin faruwa dani waiyo Allah na saikuka take a'a Safna ba'abinda zaisameki kidena fadar haka dole kinsan wani abu waye wannan wanda yasami nasararki harya'aikata maki haka Safna kifadamin wayeshi wallahi Aunty Nafisa tinda nake bantaba sanin wani namijiba face yaya Safwan kuma ko bayan yakusanceni nayi al'adata hakama wallahi saudayane hakan tafaru atsakaninmu to Auntu Nafisa taya za'ace inada juna biyu abinda dsurekai Nafisa tasauke ajiyar zuciya tare da fadar Alhamdulillah komai yazo da ssiki tinda har yaya Safwan ne kinga Safna kidena kuja kinji domin wannan ba'abin kuka bane abin farin cikine hakama karkidamu dazsncan kinyi al'ada awatan dayawuce da akwai maicikin datake al'ada Aunty Nafisa wallahi tsoro nakeji tayi dariya kinajin tsoro kikabashi damarki aitsoro yakau tinda ansami albarka yanzu abinda za'ayi gobe kitafi asibiti domin aduba lafiyarki data Babynki sannan kuma kisanar da yaya Safwan a'a Aunty Nafisa banasan yasani dan Allah Aunty Nafisa karkowa yasan da wannan zancan zanso yazama sirti atsakaninmu dan Allah to shikenan idan babfadaba shizaibaiya kansa tinda nima bakekika fadaminba karki damu zankula da kaina tayanda bawanda zsifahimci yanayinda nake ciki to inamaku fatan alkhairi Allah ya'inganta yaraba lafiya tayi shiru batare datace da ita komaiba Nafisa takalleta au bazski amssminba yadsiyi dan murmushi kadan

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣5⃣
By

Fauziya Usman

Washe gari bayan tafama shirinta tafoto tagaisa dasu Salim sai kallonta yake yalura gabadaya kanwar tasa tasauya bakamar yanda takeba sai rama take Safna na'am wai dan Allah maiyake damunkine nifa naga gabadaya kinsauya daga yanda kike sai rama kike karka damu yayana karatune yashiga gabana shiyake cazamin kaina shiyasa badawo ahaka kasan hausawa nacewa idan aski yakawo gaban gosji yafi zafi to Allah yabada sa'a Amin toni zantafi to adawo lafiya bayan tafita Nafisa takirata awaya tafada mata karya manta da zancan zuwa asibiti to Aunty Nafisa insha Allah bazanman taba yauwa tokikula da kanki da Baby sosai kinji insha Allah saina dawo adawo lafiya sunyi sallama bayan tatashi daga school kaitsaye asibiti tanufa Likita yabata scan dan asan adadin kwanakin abinda ke cikinta bayan tayo scan tadawo gurinsa doctor yatabbatar mata da cikinta watansa biyu tasauke ajiyar zuciya tare dayin wani kyakkyawan murmushi domin ayanzu tatabbatar da cikin yaya Safwan ne doctor yarubuta mata magani hanata tafito tayi tafiyarta bayan tadawo gida tafadama Nafisa duk yanda tayi da doctor saidai batasiyo maganiba Nafisa takalleta ina maganin bansiyoba dalili ko ba kudine ahannunki a'a to maiyasa baki siyoba bakomai a'a Safna karkiyi haka dole hakuri zakiyi kirikashan magani nasan cewar bakyasan shan magani to amma kisani yanzu shan magani yazamemaki dole badankeba saidan Babynki domin yana bukatar kulawarki kuma natabbata kekanki bazakiso wani abu yasami Babynki ba cikin mutuwar jiki da dayin murya tace wallahi Aunty Nafisa natsani shan magani kinga Safna acikin biyu saiki zabi daya shannagani ko wallahi nasanar dasu Mummy da Umma cewar kina da juna biyu da sauri tagirgiza mata kai tare da fadar a'a wallahi zansiyo kuma zansha kinyi alkawari eh to shikenan amma fadamin yaushe zakisiyo sai zuwa gobe domin yanzu banajin zan'iya fita bakomai Allah yakaimu goben Amin ya Allah bayan kwana biyu tashirya tatafi gidansu Umma tayi masu kwana biyar domin tajima bata tafi takwanaba Umma tashiga tambayarta maiyake damunta ganin duk tayi rama tasauya launi saidai tafada mata cewar karatune Umma bata fahimci komai daga garetaba harta koma gida ana igobe su Mummy zasu dawo Nafisa da Safna suntafi sungyara gidan saidai Nafisa kawai ce ke aiki yayinda Safna taketa dama da kwanci sai dan abinda baikai yakawoba ta'iyayi

Washe gari da safe suka tashi bayan sunyi break fast Nafisa tadora girke-girke bayan takarasa sunshirta tsab suntafi gidansu Mummy su Dady sai yamma suka ido sunshiga yimusu sannu da zuwa tare suke da Jamila kasancewar tare sukayi tafiyar bayan sunhuta suncire gajiya sundan watsaruwa sunci abinci suna fira Dady yace Safna ya school lafiya wlau Safna lafiyarki kuwa tayi murmushi lafiya qlau Mummy kintabbata insha Allah takalli Salim tare da anbatar sunansa Salim na'am ya'akai 'yata tayi rama anya kuna kuna kulamin da 'yata yanda yadace kuwa ni inama tantama akan kuna bata abinci kuwa Nafisa maiyake damun Safna ne wannan irin rama haka Jamila ko bakiluraba gaskiya nima nalura magana kawai kika rigani amma hakan baya nufin laifin Salim ne ko Nafisa toni Aunty Jamila ainama kasa magana toni kuwa Mummy maizanyiwa Safna wanda zaisata rama harhaka tambayi Nafisa miji akoyaushe cikin tambayarta nake akan maiyake damunta abinda tafadamin dai shine ulcer kedamunta daga bisani kuma tace karatune yasakata agaba kinsan yanzu waya daya ne yarage mata ta kammala amma yau naga banbanci afilin Allah Nafisa kingani Allah Sarki Ummina Nafisa sai murmushi take lallai Mummy kinaji da yarinyarnan to Nafisa badoleba autacefa kinga kuwa dole naji da ita lallai kuwa idan haka ne nima zankoma gurin Ummina haka sukaci gaba da firarsu itadai Safna shiru take saidai idan akayi abin dariya ta dara Aunty Jamila kika tafi kikabar Nusaiba to Nafisa airplane amma kuwa tayi hakuri to yazatayi ailokacin dana tafi tana makaranta sai tadawo tasamu bani aikuwa saitayi rigima

Bayan kwana biyu yau gidan acike yake da jama'a Umma da Ammar da Zainab sai Nafisa da Safna duk sunzo yiwa Mummy sannu da. Zuwa harzuwa ranar Jamila bata komaba zaune suke suna fira cike da nishadi Zainab ce kawai babu tana dakin Safna tana sallah Umma takalli Safna tare da kiran sunanta Safna na'am Umma kinga zanmanta ga farfesun kici danazo maki dashi domin nassn kinaso gashinan kiyitasha domin nasan yau bake ba'abinci wannan zakiyitaci Mummy tace kamar kinsani tinda Allah yawayi safiyarsa tayau ba'abinda tasa abakinta domin nidai baganiba nayi magana harnagaji nasska mata ido to kinga yanzu zuba kifinnan kici sosai kinji tayi shiru tana nazari to yanzu ita yazatayi tadanyi murmushi kadan nagode Umma bara natafi dashi ciki sainaci tare da Aunty Zainab domin nassn zataci a'a ba'inda zaki an an zakici maiyasa Mummy saboda idan kikatafi dashi scan nasan sam bazakiciba Safna nafasan halinki Hajiya kibarta mana a'a Jamila bata taci anan Nafisa nasan tayi magana to amma maizata fada ta'inama zata fara dole tayi shiru haka Safna bayanda ta'iya dolanta tadau kafin tafara ci kamar zatayi kula cantaji bazata iyajurewaba tatashi da sauri tanufi dakinta tanashiga da gudu tafada toilet sai amai tayi amai sosai tafito tafada kangado lokaci daya jikibta duk yamace tafashe da kuka domin tarasa abinda yakemata dadi jikinta gaba daya ciwo yake tafada Aranta wallahi datasan haka zata faru da ita da batayarda da bukatar yaya Safwan ba kuka take sosai lokacin Zainab ta'dar da sallarta tajuyo takalleta taga tanata faman kuka tashiga tambayarta Safna lafiya maiyake faruwane kukanme kike saidai bata iyabata amsaba Acan gurinsu Mummy sunbita da kallo lokacin da tatashi to inakuma zata bayan kamar mintuna biyu zua uku Nafisa tabi bayanta tashigo tasameta tanata kuka tasamu guri ta zauna Zainab tadawo da kallonta gurin Nafisa

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣6⃣
By

Fauziya Usman

Aunty Nafisa lafiya maiyake faruwa ne maiyasami Safna take kuka bakomai Zainab ba'abinda yafaru da ita to kukanme take dama farfesun kifine Umma tazomata dashi ita kuma sam bata bukata sai Mummy tasata agaba akan saitashi shine tazonan tana kuka kuma nasan tayi amai ko amai kuma tafada cike da mamaki eh tonadaiga tashiga toilet amma banda tabbacin abinda tayi Safna kitsayar da kukannan haka domin nidai banga dalilin kukankiba to amma Aunty Nafisa nifa nasan Safna tanasan kifi sosai Zainab kenan sanin da kikaimata domin yanzu batasan kifi tobara nakaiki karshen zance yanzu ko chocolate da biscuits tadena sha Zainab tashiga tinani tomai yake faruwa da Safna haka Nafisa takalleta kinga Zainab karki wani wahalar da kanji gurin tinani domin abin abaiyane yake Safna dadi juna biyune da ita da sauri Zainab tazaro ido tana kallonta Aunty Nafisa juna biyu fa kikace eh juna biyu kobaki fahimta bane Aunty Nafisa kinsakani atinani taya Safna zatayi juna biyu bayan bata tareba wannan aibazai yuwuba Nafisa tayi murmushi Zainab kenan anaki tinaniko to sam bahaka bane Aunty Nafisa abinne da kamar wuya baida wats wuya Zainab wannan shima yafi komai sauki amma kisani cikin da yake jikin Safna na yaya Safwan ne Zainab tajinjina kai lallai yaya Safwan yayi kokari wannan irin jan'aiki haka amma Aunty Nafisa yaya Safwan yasani kuwa a'a bandani dake bawanda yasani saini sunji maganar tamkar asama duk kansu sunkai kallonsu garesa yaya Safwan kaine eh kina mamakine amma kaji abinda muke fada ne yayi murmushi eh naji gaskiya Nafisa kinyimin babban laifi kuma maigirman gaske ni kuma yaya Safwan eh nikuww wane irin laifi ja'aikata maka Nafisa kinasan kice dani bakisan laifin da kikayiba ko kinzaci banji maikuke fada bane tayi dariya to kayi hakuri yaya Safwan wallahi Safna ce tahanani fada yakai kallonsa gareta yana murmushi yakarasa inda take to kanwata yakenan domin nasan cewar bakiso najiba meyasa bakyasan nasani wannan ai abin farin cikine agareni baikamata kiboyeminba gaskiya ina farin ciki sosai dajin wannan kyakkyawan labari Zainab da Nafisa sai kallonsa suke yayinda Safna tayi shiru takasa fadar komai yaciro wayarsa yakira layin Salim bayan yadaga yace yasamesu dakin Safna ya'ajiye wayar bajimawa Salim yashigo yaya Salim sannu da zuwa yauwa ina wuni yaya Salim lafiya qlau

Please Login or Register in order to submit comment