Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajiyar zuciya Nafisa takalleta Safna lafiya wallahi Aunty Nafisa yaya Safwan yana bani tausayi tinda nashigo gidannsn harkawowa yanzu sam bayasamin kulawata yanda yadaxe shikandai baimorewa Amarciba saifa yanzu yayi break fast kuma abin yana damuwa Safna toyazakiyi abu mafi saiki shine kiraba kanki da damuwa domin dakin haihu komai zaidai-daita gaskiya Aunty zsinab idan nahaihu yanzi tosaina shekara biyar ko shida kafin nida nakoma haihuwa domin saina mori Amarcina da banyiba bayan nahaihu dukansu dariyarta suke Safna har inaxewa tare dake zsnhaihu wace haihuwar tabiyu tadaiyi murmushi domin batasan abinda data fadaba Aunty Nafisa kodai munsami karuwa lah kardai banfada mukuba waitsaya dagaske kike Allah da gasje cikine dani tara Allah ya'inganta Amin amma Aunty Nafisa yarone ko a'a watansa biyar tofa barakallah Allah yaraba lafiya Amin saina cikin firarsu lokaci daya nakuda tazoma Safna Nafisa takura layin Salim tafada masa nantake sukazo suka dauke suka nufi assibiti suna is a akashiga da ita dakin haihuwa Zainab takira Umma tasanar da ita wani jimawa saigata Mummy matakasa hakura saida tazo Safwan saikai kawo yake Salim yakallesa karka damu Safwan data haihu lafiya da yardar Allah tadan jima tana nakuda bayan wani lokaci tahaihu tahaifi 'yata kyakkyawa nurse tafito tafada masu takarbi kayan Baby bayan wani lokaci aka fito da Babyn lokaci Abba ya'iso bayan angaisa Umma takallesa lalkai Abbsn Safwan tindazu bakazoba saida akafito da Baby hakan yananufin itakazi gani eh mana dama aigurinta nazo sabuwar duniya Umma tabashi 'Yar yamata addu'a tare da sanyamata albarka haja suka shiga daukar Babun daga bisani suka shigo inda Safna sunshiga yimata yajiki tare da yimata barka da arziki itadai sai murmushi kawai take

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
4⃣1⃣
By

Fauziya Usman

Har zuwa wannan lokacin Babyn tana hannun Abba Zainab takarbeta tabawa Safna sai wani kau dakai take bayan wani lokaci aka basu sallama sundawo gida Umma taso tadawo gidanta saidai Abba yace agidan Mummy zata zauna bayanda zatayi dole tahakura Safwan yace Abba nifa nasanyawa Babyn nan suna tintana ciki kaikuwa wane suna kasanya mata Salma to Allah yaramana Salma yasanya mata albarka Amin Abba Zainab tatafi tadora mata ruwan wanka lokacin da akahaihu Dady baya gari yana gombe saidai Salim yayimasa waya Dady yasanar da Jamila damasu Fa'iza hadi dasauran dangi Zainab bayan tahada mata ruwan wanka tafito tasanar da ita Safna kitafi kiwatsa ruwa jikinki yasami yawarware ta'amsa dato tatafi bayan tafito tashirya suna fira taja dogon numfashi Aunty Zainab dama haka ciwan haihuwa yake riskar mutum alokaci daya gaskiya haihuwa da akwai wahala inatinanin shiyasa Umma da Mummy dasukayi biyu basu karaba takalli Nafisa tajinjina kai to Aunty Nafisa Allah yaraba lafiya mudai munyi ritaya sai wani lokaci maitsayi amma banan kusaba

Washe gari Dady yadawo tare yake da Jamila da Nusaiba sunsami gidan cike da jama'a sunshiga yimusu sannu da zuwa bayan sungaisa Dady yakalli Hajiya ina Amaryar tawa fatanan atare dakai tanuna Jamila yayi murmushi a'a bawannanba domin Safna da Salma sunyimata fintinkau kuma naga alamar bazata iya dasuba haka sukaci gaba da firarsu cike da nishadi bayan anjima Dady yace Hajiya wai ina Safna da Salma koda kukashigo ba'ajima dakai Salma tasha nonoba itakuma Safna barci take inajin dukansi barci duke

Safna nakwance yayinda take rungume da 'yarta azahirin gaskiya tana matukar kaunar 'yarta fiye da ita kanta idan tana kallonta saitaji tana birgeta yarinyar tayi yanayi da Safwan hakama tana kama da Safna zamu'iya kiranta da ruwa biyu domin tana kama da iyayenta hakama Safwan yana santin 'yarsa damacan mace yake fatan ahaifa masa wannan dalilinne yasa yayi mata kayan barka masu yawan gaske kowa yaga kayan saiyayi mamaki da ganinsu Salim yafadama Ummi tin asibiti koda su Mummy suka kirata tayi dariya aiyarona yafadamin tashigo barka dare take da Safna saidai daza'akoma batayarda takomaba ranar suna anyi biki naji da fadi biki yayi biki komai masha Allah Hafsat da Asma'u duk dasu akayi komai Allah sarki Bashir yasami labarin anhaihu baishigabs amma yabawa Asma'u sako takaiwa Baby takuma baiwa Safna sakon harzuna zolayarta dayanzu Salma 'yar Bashir ce tayi dariya sosai dan Allah kurabani da wannan shirmen Ummi mutanan Kano tadaeo sina hakama tajima sosai kafin tatafi zuwa yanzu sunzama daya bawani banbanci atsakaninsu bayan suna da kwana biyu yan gombe su Fa'iza suka koma Safna kuma banyan tayi arba'in tatafi gombe satinta biyu tadawo alokacin bikin Hafsat yakawo kai baifi sati daya ba wannan yasa bata loma gidantaba sai bayan biki saidai kafin takoma tayiwa kanta gyara wanda yake shine ranar datadawo taga gidanta few+fas yayikyai sosai tako ina kamshi kawai ketashi

Zaune suke suna fira yayinda Safwan yake rungume da Salma Safna takallesa Dear komaifa yana da lokacinsa dan haka inasan kasani wannan lokaci nane bana Salma ba dan haka saika ajiyeta agefe yakalleta yana murmushi Safna kenan to mutafi ashinfideta yauwa yayana suntashi sunnufi ciki sunshin fideta sannan sunkwanta rungume yake da ita fuskokinsu suna kallon juna tahura masa iskan bakinta yadan limshe ido yabude tare dajan numfashi tayi kwance cikin kirjinsa yadago fuskarta yana kallonta Dear waibaka gajiya da kallona nifa inajin tsoron karkaga munina yayi murmushi rufe idanki tarufe yadora bakinsa akannata yatsotse lebenta nakasa suna haka Salma tatashi tana kuka da sauri yajanye bakinsa daga nata yadauki Salma yana rarrashinta lokaci daya Safna taji tamkar tasaka kuka har azuciyarta bataji dadin tashin Salma ba domin tarage mata jindadinta shikenan kaidazarar kahaihu komai naka sai ahankali tayi kamar batajinta Safwan yafahimci hakan daga yanayinda yaganta yayi ajiyar zuciya kiyi hakuri kanwata komai zaidai-daita bayan Salma yakoma barci tatashi zaune tabata mono tadan jijjigata tasamu takoma barci daganan tsakaninta da Safwan komai yacigaba da wanzuwa watannin Salma shida aduniya Nafisa tahaihu tahaifi dantana namiji sankowa barakalla masha Allah alokacin Safna Baby shekararta hudu sai wayo hakama ansakata amakaranta ranar suna akaradama yaro suna Umar Farouk sunan Abban Salim saidai anakiransa da Farouk amaimakon Umar Ummi da Abba sunji dadi sosai domin tsakaninsu da Salim sai sambarka domin yacika zuciyarsu da farin ciki maitarin yawa

Salma tana shekara daya Asma'u tayi Are Safna tayi mamakin ganin Bashir amatsayin Angonta tayi masu fatan alkhairi itada Hafsat itama alokacin tahaihu tanada yaronta mai suna Hanif anyi biki ankai Amarya dakinta alokacin Salma tana da kafarta ko ina tana zuwa sannan tanacin abinci hakama ana kaita gidansu Umma da Mmmy har gidan Salim tanazuwa gurin ababy Safna ganin hakane yasa Safna taji tana kwadayin tayayeta tafadama Safwan bukatarta da farin baiyardaba amma daga bisani sai yayarda ganin yanda Safna tamatsa masa da zancan sunshirya mata tsab sunyi mata siyayya Safwan yakaita gurin Umma Umma da Abba suncika da mamakinsu ace yarinya shekara daya za'ayi yayenta Abba wallahi Safna ce tamatsa yanzu idan banyar dana zata sakani agaba tayimin fitina shiyasa kawai nayarda da labari yakai kunnan Mummy saida tayiwa fada dasu saidai suka bata hakuri tinda anrigaya da ankaita hartakwana biyu tana kicin taji anturo kofa anshigo ana sallama tafito tare da amsawa tana murmushi maraba da Aunty Zainab sannunki da zuwa Ahmad tajanyo hannunsa sunzauna Aunty Zainab ina wuni lafiya qlau yagida ya yaya Hafiz yana awaje yana jirana lah Aunty Zainab bawuni zakiyiminba a'a dama zuwa nayi domin naji dalilinki nayayen Salma tayi murmushi Aunty Zainab yanzu wannanne yakawoki eh Safna kokindau wani cikinne dannasan yaya Safwan baya wasa tayi dariya habadai Aunty Zainab dan Allah kirufamin asiri ciki yanzu to Safna maiyasaki yayen Salma wannan airashin adalcine wallahi naga wautar yaya Safwan dayamiye maki akayayeta ko Ahmad dayabata watanni uku aiban yayeshiba balantana Salma guda nawace Niko nashiga uku kowa sai fada yake dani akan yayen Salma yarinya da kafatta sannan ba'abinda bataci sannan kuma ace bazan yayetaba nifa Aunty Zainab wallahi banyi yayen Salma dan komaiba face dannasamu namori Amarcina nasamu farin cikin gidan Aure nayi Amarcina dabanyiba wannan shine dalilinki eh Aunty Zainab to intambayeki mana inajinki maiyasa bakuyi hakuri da junankuva kuncinye Anarcin naki ahanya wannan kuma ailaifin yaya Safwan ne shine yanzu zakuhuce akan Salma dankawai kunasan kuhuta dawani gajeran dalilinaku to Allah yakawo wani acikin satinnan ba'aminba wallahi toni zantafi gidan Asiya zani Aunty Zainab dan Allah inkintafi inagaisheta munjima bamuhaduba tadauki mayafinta tarakata harbakin mota tagaisa da Hafiz tare da tambayarsa maiyasa baishigoba naga bajimawa zatayiba shiyasa ina Salma tana gidan Umma munbada ita au ashe bada'ita kukai ehmana tafada tana dariya toni zantafi nadawo da ita a'a saidai kitagi da ita gidanki wannan shiyafi komai sauki agurina saitayita wasa da Ahmad to idan kindauketa Saikizo kikarbi kayanta toyayikyau dahaka sukayi sallama suka tafi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
4⃣2⃣
By

Fauziya Usman

Satin Salma biyu agidan Umma Safwan yabukaci tadawo Umma tace ina saitayi wata biyu yayi-yayi amma tahanashi ita tace lallai-lallai saitayi wata biyu yanuna mata yayarda amma azuciyarta sam baiyardaba bayan kwana biyu yazo gidan yasami Salma aharabar gida tana wasarta itakadai yayi murmushi tazo gurinsa tana dariya yadauketa yasa mota yanufi gida da ita Safna nazaune yashigo tagansu tare sai kallonsa take bayan tayi masa sannu da zuwa tashiga tambayarsa Dear ina kahadu da Salma yayinda Salma take zaune akan kafarta yayi murmushi daga gidansu Umma ammafa Umma batasan nazo da itaba natafi gidanne saina nameta tana wasa nikuma kawai saina daukota nazo da ita to amma Dear mehakan yake nufi hakan zaidaga hankalinsu Umma domin fitowa basuga Salma ba zaisasu arudani koma miye daga bisani zasu Sani amma gaskiya bazan'iya hakurin barin Salma gidansu Umma ba hartsayin watanni biyu to aisaika dafamasu bakawai batafi kadauko 'yarkaba bawanda yasani tonibara nakira Umma nafada mata domin kartawani daga hankalinta a'a banyarda kikira kowaba kinajina ko eh najika sunshiga daga ciki tahada masa ruwan wanka yanashiga Salma tabishi Safna kuma tadawo falo zuciyarta cike da mamakin abinda Safwan yayi wannan wane irin sone yakeyiwa wannan yarinya haka

Acan gidansu Umma tafito falo bataga Salma ba taduba tako ina batagantaba tashiga tambayar indo tace itama bataga Salma ba amma tabarta afalo tana wasa indo ko Safwan yazo gidannan a'a banshigiba to Salim fa shima baizoba sunfito suntambayi su Habu sunce Safwan baizoba kuma su sam basuga Salma ba tashin hankali Umma tashiga rudani sosai da tinanin ina Salma tashiga bata'iya komawa gidaba tace Habu yakaita gidan Hajiya ta'isa gidan Mummy tashigo tasameta tare da Nafisa da farouk suna fira bayan sungaisa Mummy tashiga tambayarta Sadiya lafiya naganki kamar bakya cikin haiyacinki wallahi Hajiya Salma ce tabata bansan inatashiga ba innalillahi wa'inna'ilaihiraji'un tinyaushe yanzunnan badajimawa ba Sadiya kodai Safwan yadauketa nima nayi wannan tinanin to amma su Habu suntabbatarmin da Safwan baizo gidaba kinfadama Abban Safwan a'a kece kawai nafadamawa to kinga yanzu mutafi gidan Safwan din daga bisani sai asan abinda za'ayi to Hajiya mutafi sunfito dukansu sunnufi gidan Safwan

Shikuwa Safwan bayan yafito daga wanka yashirya tsab sunci abinci yakoma dayan falo shida Salma yana tayata wasa yayinda hankalin Safna yake gurinsu Umma tama kasa zama indasuke tadawo falo tazauna tana nazari azuciyarta taji anturo kofa anshigo tare dayin sallama ta'amsa tare dayimasu sannu da zuwa tagaishesu Safna kekadaice agidan a'a Umma nida yaya Safwan ne Umma lafiya tayi shiru takasa magana Mummy maiyake faruwa Aunty Nafisa dan Allah kufadamin maiyake faruwa Mummy tadawo kusa da ita tadafata Safna Salma ce dasauri takalli Mummy tace Mummy maiyasami Salma ganin yanayin da 'yarta tashiga yasa takasa fadar komai lokaci daya kuma tayi murmushi Umma kunzone domin kufadamin cewa bakuga Salma ba tokar wannan yadameku koyadaga hankalinku zokuga tatashi sunbiyo bayanta Umma kudubacan kuga sungai kallonsu gurin sunga Salma da Safwan sai tayata wasa yake dakagansu kasan suna cikin nishadi lokaci daya mamakin Safwan duk yakamasu harzuwa wannan lokacin bailura dasuba saida safna takira sunansa yaya Safwan ya'amsa tare da dago fuskarsa yakalleta ya'akaine baikarasaba yayi ido biyu dadi Umma yadanyi murmushi a su Umma ne sannunku da zuwa basu iya amsamasaba sundawo falo yazo sungaisa Safwan maiyasa zakayi haka kasan yanda hankalina yatashi kuea nabar yarinya tana wasa koda nafito saina samu bata ba labarinta Umma dan Allah kiyi hakuri Salma ce tabiyoni tana kuka nikuma sainaji bazan'iya barintaba amma baxankaraba basu wani jimaba suka tashi zasu tafi Safna tace Muna kitafi da ita mana Safwan yamata wani irin kallo Umma takallesa huta da hararanta nibama tafiya zanyi da itaba idan kashigo ssika tafo saina baka kayanta sunyi masu rakiya harbakin mota bayan suntafi sundawo ciki

Bayan wata hudu da yayen Salma Safna tace Dear lokaci yayi dazantafi asibiti domin ayimin planing to shikenan saimubari sai gobe domin yau tawuce to Allah yakaimu Amin washe gari bayan sunyi break fast yadauketa suntafi asibiti domin ayimata planing ana aunata saiga ciki likitan yakalleta yace gaskiya bazaiyuwu asamaki komai na planing ba saboda me saboda kina dauke da juna biyu da sauri takallesa tare da cewa karyane wallahi tayama zakafadi haka kokana haukane tafito ranta nace saifada take Safwan yatambayeta lafiya tadanja tsaki wannan likitan baisan aikinsaba nimubar wannan asibitin mucanja wata towai maiyafarune kashiga saiyama bayanin abinda yafadamin Safwan yashiga yatambayi likitan yafada masa komai yakuma basu scan domin samun tabbaci suntafi anyimata scan tirkashi Safna ciki yadai kalleta yajinjina kai Dear waikallonme kakemin ko juna biyinne dani a'a tomusauya asibiti zamu canja asibiti amma bayauba yanzu mutafi na'ajiyeki gida a'a saidai ka'ajiyeni gidan Aunty Zainab tonaji mutafi na'ajiyeki acan bayan ya'ajiyeta koshigowa baiyiba yatafi office tashigo raibace saifada take Zainab takalleta Safna lafiya kekuwa maiyasaneki kiketa fada haka kedawa tadanja tsaki daga asibiti nake natafi ayimin planing shinewai likitan yazomin dawani zancan haushi wai inada juna biyu amma dadi anyimin scan bakomai atare dani Safna duk da cewar kinsami tabbaci bskomai atare dake wannan bai'isheki dena fadanba yakamata komai yawuce to shikenan Salma zomana yau rigima takeji yaya Safwan takesanbi shikuma office zaya shinefa abinda takeyiwa fitina wallahi Salma kikama kanki dani domin takaicin likitannan zai'iya shafarki nima inabukatar hutu wallahi bazsn'iya goyankiba kai Safna wallahi sam bakya kyautawa Aunty Zainab nicema banakyautawa rashin kyautawa aiyakare ga Salma wannan kuma saidai kidaurawa yaya Safwan dama kekanki amma balaifin Salma Zainab tagoyata Bajimawa tayi barci Aunty Zainab Niko ina Ahmad danyaye nashigo da wani yanayi banjo tambayesaba yana gidan mama tinda yake yaye haryanzu baidawoba gaskiya yakamata yadawo haka lallai mama tana Auran nan

Zaune yake a office yayi shiru yana nazari saiga Salim yashigo yasamesa ahaka Safwan yadai lafiya kuwa Salim sannu da shigowa yauwa Safwan maikefaruwa wallahi Salim wata 'yar damuwace kadan tame miye damuwar Salim Safna ce da juna biyu hartsayin watanni uku da sati biyu amma itabata saniba domin ayanzu ba'abinda Safna tatsana fiye da ace tana da juna biyu idan tassni bansan mezaifaruba to Safwan yazskuyi wannan ai sam ba'abin damuwa bane kawsi hakuri zakabata kuma yazsma dole tahakura eanima fa yanacan yana nema dakudinsa amma baisamuba itakuma Allah yabata zatayi kokatin bata ranta wannan sam badai-dai bane Safwan kayi kokarin fadamata gaskiya tinwuri basai tafiya tayi nisaba to shikenan Salim insha Allah zsnfada mata ina is a gida yauwa to Allah ya'inganta yabada mai albarka Amin inagodiya

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
4⃣3⃣
By

Fauziya Usman


Bayan yatashi daga office kaitsaye gidan Zainab yanufa sai dare sannan suka koma gida washe gari Safna tabijiromai da zancan zuwa asibiti yayi kamar yafada mata gaskiya sai kuma yasami kansa dajin bazai iyaba yakalleta Safna kiyi hakuri sai zuwa jibi insha Allah zankaiki bayanda zatayi dole ta'amsa da to bayan sati biyu da zuwansu asibiti alokacin cikinta watansa hudu zuwa wannan lokacin tafarajin canji atate da ita wannan tasa tafara tsorata domin tafara lura da cikinta abinda yafi tsorata ta shine watanta biyu bayaga al'adarta ba tomai hakan yake nufi da ita kardai cikine da ita hankalinta yatashi matuka tashiga duba takardun dasuka dawo dasu daga asibiti domin tafitar da kanta daga zargi lokacin dataga takardun tashiga rudani kasancewar yanzu tasami tabbacin cewar tana da juna biyu tafada azuciyarta nashiga ukuna dama wannan dalilinne yasa duk lokacin danayiww yaya Safwan zancan asibiti sai yabijiromin da wani zance daban waiyoni Allah na tafashe da kuka

Lokacin da Safwan yadawo yasami kasa bakowa kaitsaye dakinta tanufa yanashiga yasameta hanata aikin kuka da sauri ya'isa gurinta tare da tambayarta Safna lafiya maiya sameki kukanme kike bata'iya bashi amsaba saidai tabashi takardun dasukayi sanadin sata kuka yaja dogon numfashi tare da ajiyar zuciya kinga Safna dan Allah kar wannan yadaga hankalinki haryakaiki gashiga damuwa kisani bawanda ya'isa yayimaki haka banda Allah hakama wani koma nace wasu jama'a dadama sunacan suna nema wasunsu sunkashe dukiyarsu kuma basusamuba amma kisani Allah yahanasu ne bawaidan bayasansuba a'a saidan yajarabesu da rashinta to maiyasa ke da Allah ya'azirtaki da ita amaimakon kinuna godiyarki agaresa sai kinuna bacin ranki gaskiya hakan sam badai-dai bane kuma baidace dakeba yakamata kiyi tinani akai bayanda zatayi dolanta tahakura saidai tana manakin tayanda hakan tafaru da ita ace tana da juna biyu tsayin watanni hudu amma sam bataga wata alama ba gaskiya abin da daure kai yake

Kwanci tashi babu wuya agurin Allah cikin Safna yashiga watannin haihuwa alokacin Salma shekararta biyu Safna tayi'iyayinta da Safwan akan yaji Salma gidan Umma ko Mummy domin tana bukatar hutu hakama hidima tayi mata yawa ga hidimar gida gata Salma ga juna biyun da take dauke dashi wata rana bayan yafita zuwa office tayiwa Umma waya akan taturo mata Ammar bayan sunyi sallama bawani jimawa saiga Ammar tatashi taahirya ma Salma tsab taba Ammar ita tace yakaita gurin Umma ya'amsa da to yadauketa suntafi bayan sunfita takira layin Umma tafada mata ga Salma nan dan Allah kar'adawo da ita sai bayan tahaihu tayi arba'in sannan kuma dan Allah tafadama yaya Safwan cewar ita ta'aiko adauketa domin baisan da zuwanta ba Umma tayi murmushi ta'amsa da to Safna Allah yasaukeki lafiya Amin Umma dahaka sukayi sallama bayan Safwan yadawo yatambayi Salma tafada masa cewa Umma ta'aiko andauketa baisoba to amma bayanda zsiyi dan dole yahakura saidai idan yatafi gidan suke haduwa

Kwance take tana barci lokaci daya wani irin ciwan mara yatasheta tatashi afirgice tafada azuciyarta tabbas wannan ciwan nakuda ne nashiga ukuna takai hannunta tadauko wayarta tashiga kiran layin Safwan shiru baidagaba takira layin Ummi atinaninta layin Umma ne tana dagawa tace Umma haihuwa tazomin gida bakowa nakira layin yaya Safwan amma baidagaba batare dataji abinda zatafada ba ta'ajiye wayar da sauri Ummi takira layin Salim tafada masa yabar duk abinda yake yadauki Nafisa sutafi sukai Safna asibiti akayi sa'a alokacin yana gida yadauki Nafisa suntafi sundauke ta sunnufi asibiti tin ahanya Nafisa take kiran layin Safwan amma shiru baidagaba takira Zainab da Umma da Mummy bajimawa duk suka hadi asibiti hakama bawata jimawa sosai tahaifi 'yarta mace kyakkyawa harzuwa wannan lokacin kiran layin Safwan make amma baidagaba ran Umma da Abba yabaci dashi sosai Mummy tace a'a kuyimasa uzuri mana bakusan dalilin dayasa baidagaba bayan wani lokaci akabasu sallama

Safwan yadawo gida yasami gida arufe yace a'a to ina kuma Safna tatafi wai maiyasa Safna takesan fitane batare da saninsaba shi wallahi sam bayasan hakan wane daliline da ita dazaisa tafita batare da izininsa ba azahirin gaskiya ransa yabaci matuka abin yatsaya masa arai yabude gidan yashiga kaitsaye dakinsa yanufa yana shiga yasami wayarsa tana ringing yadaga tare dayin sallama Safwan wai ina kashiga haka tindazu saikiran wayarka ake baka dagaba sorry Salim wallahi fita nayi namanta da wayata agida shiyasa dafatandai lafiya eh lafiya qlau dama asanar dakaine Safna tana asibiti haihuwa Salim wane asibiti kaga kwantar da hankalinka domin Allah yasauketa lafiya munsamu Baby girl kai masha Allah to ganinan tafe a'a idan kana gida basai kazoba domin muna hanya munkusa karasowa Insha Allah to Allah yakawoku lafiya Amin ya'ajiye wayar farin ciki yakamashi tare da jindadi yafito dakinsa yana saukowa suna isowa yataresu yanayimasu sannu da zuwa yabasu Mummy hakuri akan rashin zuwansa bakomai Safwan Salim yayi waya da Ummi yafada mata anhaifi Baby girl Safwan yakarbi 'yar daga hannun Nafisa yana kallonta yana murmushi yace Zainab wannan yarinyar ai sam Safna kamar tasu hartayi yawa eh yaya Safwan muma haka muka fada tinlokacin da akafito da ita ashe kuwa tafi Salma kyau tinda tadauko fuskata a'a Safna batafi Salma kyau ba ai Salma kyakkyawa ce takarshen karshe kiyi haihuwarki harkigama bazaki taba haifa irin Salma ba a'a Aunty Zainab kidinga fadar gaskiya mana gawatanan nahaifa gwanin kyau fine girl kyakkyawar yarinya bakiga Mummy ba sai kishi take ganin yanda Dady yayaba da 'yar sai dariya kawai suke

Ranar suna anradama Baby suna Safina anyi bikin suna cikin farin ciki da walwala komai masha Allah bayan suna da sati daya Safna tatafi asibiti aka samata robar planing tashekara biyar

Zuwa wannan lokacin Ammar yagirma har yashiga university yana aji biyu yayinda Nusaiba take rubuta exam dinta takammala secondary school Baby Safna kyan mata alokacin tana class six a primary yayinda Ahmad Salma da Farouk suke aji hudu a primary Nafisa takara haifa da namiji wanda Safna tasawa suna Safwan acewarta tinda yaya Salim yayi Safna to dole saiyayi Safwan itama tahaifi da namiji wanda akasawa saina Salman sai Zainab data haifi 'ya mace mai suna Aimana

Alhamdulillah wannan shine karshen littafin kubiyoni asaban littafina mai suna KIYARDA DANI taku harkullum harkoyaushe Fauziya Usman

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

Godiya daga gareni marubuciyar littafin ZABINA
Ina maigodiya ga Allah (s.w.t)maikowa maikomai wanda hukunceni da rubuta wannan littafi mai suna ZABINA ina godiya gareku masoya wadanda suka bani lokacinsu gurin karatun wannan littafi nawa nagode sosai Allah yabar zumunci saimun hadu daku asaban littafina mai suna KIYARDA DANI taku harkullum mai maku fatan alkhairi. Fauziya Usman
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that

Please Login or Register in order to submit comment