Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Zainab yagida da Hafiz ya Babynmu dafatan yana lafiya tadaiyi murmushi tare da sunkuyar da kai yayi dariya Zainab kunyata kike to Allah yaraba lafiya Amin Safwan yakallesa to kagama tinda kashigo sai zuba kake kamar anbuda fanfo tofs gaisawa da kanwar tawa shine zuba to ita takirakane a'a to aisaikajira sai kaji abinda zanfadama bayan nan saikigaisa to Allah yabaka hakuri sarkin mota inajinka maiyafaru kafin yayi magana Salim yace a'a Safna lafiya kike kuwa tayi shiru batayi magana ba Nafisa maiyafaru da Safna Safwan yace haba Salim waimiye haka dan Allah kayishiru kaji maizan fadama ta inajinka yauwa dama zanfada maka ni da Safna munkusa muzama Ummi da Abba Salim yakallesa kai Safwan kaimadai wallahi wani lokaci kafiye shirme da yawa Salim maganar tawace shirme eh mana tobara kaji wallahi zancena ba shirme bane sabida Safna tana da juna biyu kuma nawane inada tabbacin zaiyi waya biyu shine ina fadama kanamin kallon wani wawa kokuwa kana manakina ko wallahi Salim nakosa dayawa shiyasa nimadai bansan tana da juna biyu ba saiyanzu naji gurin Nafisa Salim yanzu miye abinyi inajin tsoro Salim sai kallonsa yake Nafisa abinda yafada gaskene eh hakama yafadi watannin dai-dai Salim yadawo da kallonsa garesa yamasa kallon tsab yayi murmushi zuciyarsa cike da mamakinsa yajinjina kai Safwan Allah yashiryeka yafita yayi tafiyarsa Zainab da Nafisa ma sunfito garage saura su biyu yakira sunanta bata juyoba balantana ta'amsa yasa hannunsa yajuyo da fuskarta sunfuskanci juna tayi saurin sunkuyar da kanta yayi murmushi haba kanwata maiyasa kikejin kunyata dan Allah kidena idan bahakaba zanyi karar wannan kunyar akotun Mummy da Dady dannaga tana kokarin takurani fuskarta nasunkuyr taje murmushi Safna dan Allah kikalleni tadago kanta takallesa yauwa kanwata Safna wallahi yau inacikin farin ciki sosai abisa jin wannan kyakkyawan labarin ace kinda juna biyu kuma nawane wannan abu yamin dadi sosai araina amma Safna kina murna kuwa bata'iyayin maganaba saidai tadaga masa kai yauwa kanwata to zokiga tazo yakwantar da ita kanciyarsa yajanye rigarta sama yanata kallon cikinta yasa hannunsa yasha tare da sunbata I love you my daughter itadai kallonsa kawsi takae tana murmushi gaskiya Safna awannan lokacin kamata yayi ace kina agidana domin keda Babyna kuna bukatar kulawata yayana yadakatar da ita tare da girgiza mata kai a'a kikirani da sunan danafiso tayi ajiyar zuciya nikuma ssinake ganin babu sunan dayafi dacewa danakiraka banda yayana tonikuma nafisan kikirani da Dear To shikenan nikuma zsncigaba da kiranka da Dear insha Allah yauwa toyanzu tashi mukoma falo karfe mutanan falo susaka mana ido tayi dariya to mutafi sunfito saidai jikinta duk asanyaye tanajin tsoron kar'ace su Zainab sunfada masu Mummy Zainab takalleta tayi murmushi Cikin kasa-kasa da murya Tace kisaki jikinki dominsu Umma basu saniba idan kuma sukaganki kina dari-dari tozasu shiga tambayarki nikuma zanfada masu komai dan haka kisaki jikinki domin Babynmu yasamu yayi walwala tadan sunkuyar da kanta kansa tare da nunajin kunya

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣7⃣
By

Fauziya Usman

Umma takallesu Zainab na'am Umma zancanme kike kunwani hade kai kunbar Nafisa agege bakomai Umma barsu suyi firarsu Salim yace Umma kinasan nafada maki firar dasuke da sauri Safna tagirgiza masa kai a'a yaya Salim dan Allah karka fada Safna miye kike cewa kar'afada bakomai Umma to tinda bakomai kibarsa yafada mana zatayi magana saigasu Dady dunshigo tare yake da Abba bayan sungaisa Safna tatashi tayi ciki ana cikin fira Salim yace Abba nikuwa nace maizai hana Safna tatare adakinta awannan lokacin ni inatinanin zamanta agidan mijinta kuma adakinta zaifi adai-dai wannan lokacin tibda naga karatinnan nata wata daya yarage mata ta kammala kuma makaranrat nan agarinnan take kawai tatare adakinta ammani gaskiya banga anfanin zamanta agidaba Abba yakallesa kagama tobara kaji Salim idanma Safwan yaturoka dan ganinshi bansauraresa ba tokafada masa cewa Safna bazata tabs tarewa ba face takarasa karatunta towaima gaba daya kwana nawa yarage mata baifi fa wata dayaba eh hakane to Salim yanzu duk wanda ya'iyayin hakurin wata biyar maizahanashi na wata daya Salim yayi murmushi Abba atinaninka ba Safwan yashiga girgiza masa kai amma ina kokallonsa bayayi amma sam Safwan bai'iya hakuraba kamarya Salim maikake nufi Safwan yana dakatar dashi amma saida yafada Abba wallahi dadi Safwan yayi duk yanda aje daga karshe yaji bazai'iya hakuraba yanzudai zancan da'ake Safna dai juna buyu ne da ita lokaci daya duk Kansu sukakai kallonsu ga Salim sunji maganar tamkar tsawa shikansa Safwan yatsorata sanda Salim yafada yanayin dayagasu Abba sunshiga na mamaki abin sai wanda yagani lokaci daya kunya takamashi yanasan yatashi yagudu saidai yakasa domin yasan idan yatashi to tabbas za'abishi da kallo ganin duk kansu Salim suke kallo cike da mamakin abinda yafada yasashi juyawa gefe saidai bai'ita tashiba da rarrafe ya gudu Salim da gaske kake abinda kafada eh Umma tirkashi lallai Safwan dankari Abba yayi shiru yakasa fadar komai Dady yajinjina kai yaran yanzu kenan shiyasa tinda jimawa naso Safna tatare agidanta saita karasa karatinta acan Alh Abubakar yanzu miye abinyi Mummy tace abinyi aidayane baiwuce Safna tatare gobe ko jibiba to zamanme zatayi anan aita tattara tatafi wannan shine abinyi harzuwa wannan lokacin Abba baiyi magana ba sai nazari kawai yake sai daga busani yayi dogon numfashi yasauke ajiyar zuciya yakalli Salim tare da kiran sunansa Salim na'am Abba ina Safwan aigashi anan koda yajuya ba Safwan ba labarinsa a'a to yana ta'ina Zainab tayi murmushi yaya Salim aiya gudu nan Zainab da Nafisa sukace mezasuyi inba dariyaba Salim ina Safwan Abba yagudu kabarshi zanmuhadu agida a'a Alh Abubakar bahaka za'ayiba yanzudai kamata yayi Safna tatare adakinta shikenan komai yawuce ko zuwa jibi ne a'a Dady jibi tayi kiss domin munasan zamuyi biki Zainab kenan keda kike ahaka to wane biki kuma kike magana akansa togarama ke ita kanta Safna din bata da wani kwari ajiki ahaka zakuyi biki idan biki kikeso kiyi hakuri sai ayi nasuna Abba yakalleta to duk madai abinda zakuyi kusani tarewar Safna wani sati insha Allah to Allah yakaimu Amin yarabbi Safna duk tana jinsu komai aka fada akan kunnanta lokaci daya duk kunyar iyayenta dama su Abba takamata to itayanzu yazatayi wane irin kallo su Mummy suke yimata gaskiya yaya Safwan baikyauta mataba sai yamma sosai su Umma suka tafi bayan tafiyarsu Umma Salim yakalli Nafisa kewai ina Safwan lokaci daya da ita da Zainab suka saka dariya a'a dariyarme kuma kuke haka wai yaya Salim kasan tayanda yaya Safwan yagudu kuwa a'a nibanga tafiyarsa ba cikin dariya tace yaya Salim waya fadama tashi yayi kotafiya yayi ai'infadama da rarrafe ya fece shikansa Salim abin yabashi dariya rarrafe kuma wallahi kuwa yana wancan falon suntashi sunsamesa acan yakellesu daya bayan daya yasauke ajiyar xuciya haba Salim haba Salim maiyasa zakayimin haka aibai kamataba yanzu yakakesan su Umma dadi Hajiya kaima kadan wallahi da kunya sosai Safwan ashe kanada kunya nine wanda bakada kunyata ko Safwan wainiko intambayeka mana inajinka waitaya kagudu yayi ajiyar zuciya wallahi rarrafe nayi nagudu domin ganin nayi idan natashi da sunan tafiya to zasu bini da kallo nikuma hakan zaisa naji wani iri shiyasa nayi rarrafe tayanda bawanda zaiganni balantana yasaman ido sai wadannan yaran to albishirinka goro Abba yasaka ranar tarewar Safna yaushene nan da sati daya Zainab tana bukatar ayibiki toyakagani domin bamuda ishashshen lokaci sati dayane to kawai muyi dina koya kukagani Zainab dina tayimiki kokina bukatar wani biki bayan ita a'a dinarma tawadatar to shikenan sai ayihakan suna cikin firarsu wayar Zainab tadau ruri tadaga Hafiz ne bayan sungaisa yafada mata yana kofar gida tafito ok tafito tayimusu sallama tatafi lokacin dadi Nafisa zasu tafi tatafi dakin Safna domin suyi sallama saidai tasami kofar arufe tana buga kofar lokaci daya wafna yaji faduwar gaba atinaninta ko Mummy ce saitaji bazata iyabudewaba dimin tanajin nauyin had a ido da Mummy daga kofa Nafisa takira sunanta Safna kibidemin kofa Tayi kamar zata buds kuma tafasa takoma tazauna da Nafisa tafahimci bazata buds kifarba saita hakura tayi tafitarta saidai rayuwa Mummy Da Jamila sallama suka tafi shima Safwan sai likacin yafito yatafi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Washe gari bayan sunkarasa shirin abincin break fast Mummy takalli Jamila tare da anbatar sunanta Jamila na'am Hajiya kitafi kishirya saikidawo muyi break fast ta'amsa dato tatafi bayan tashiryo tafito tasamu daga Mummy sai Dady Jamila kinfito eh Hajiya ina Safna Mummy tayi murmushi Jamila kemadai kinsan Safna duk bazata fitoba tinjiyafa haryanzu bata fitoba kuma banajin tasama cikinta wani abu to Hajiya bara nadubata nagani ko lafiya tojeki kigani tatafi saidai tasami kofar arufe tabuga tare da anbatar sunanta Safna bude Jamila ce bataso budewaba amma yanda yaji Jamila natayi mata magiya tare da hadata da Allah yasata bude mata tashigo takalleta bayan tazauna haba Safna wannan wane irin abune haka kiwani rufe kanji adaki tinjiya haryanzu kuma ba'abinda kikasawa cikinki kuma nasan dole kinajin yunwa idan kuma kebakya da bukata to abinda yake cikinki shiyana bukatar abinci kinga Safna wannan sam ba'abin damuwa bane dan haka kidena damun kanki kinji yanzu abinda za'ayi kitashi mutafi muyi break fast domin bazanso kihaifamin miji da yunwaba saitaji duk kunya takamata a'a Aunty Jamila nakoshi fura kawai nake bukata bara nakira Aunty Nafisa domin tasan irin furar danakesha saita fadama yaya Salim yakawomin to dan Allah kiyimata waya to yanzunnan kuwa tadauki wayarta takira layin Nafisa bajimawa tadaga hellow maman Baby bata amsaba saima gaisheta datayi inakwana Aunty Nafisa lafiya qlau maman Baby kai Aunty Nafisa kidena mana kamarya nadena tonidai abar zancan ya Baby tana lafiya to kigaisheta zataji Aunty Nafisa dan Allah fura nakeso tinjiya haryanzu bansa komai acikina ba yanzu idan yaya Salim yana gida toki fada masa idan zaishigo nan saiyaxomin da ita ok karki damu angama amna kisani daba Babynmu yake da bukatar furar nanba dabakisha ba eh nadaiji sai anjima toyayi saikin ganta yauwa dahaka sukayi sallama Jamila takalleta tana murmushi yauwa Safna toyanxu kokefa amma kyayita zama da yunwa toni antafi nayi break fast kinsan tafiyata yaune to Aunty Jamila saina fito to afito lafiya tafita tayi tafiyarta tadawo indadu Dady suntafi sunyi break fast bajimawa saiga Salim bayan sungaisa yatambayi Safna Dady yaya murmushi Salim ai Safna tinjiya yau gaba daya bata fitoba tanadai lafiya ko eh lafiyarta qlau yatashi yasameta adaki tanajin shigowarsa da sauri tarufe idanta tamkar mai barci yayi murmushi ya'isa inda take yazauna yana kallonta Safna to kuma miye nawani jin kunyata nifa yayankine to kinga yanzudai duk bawannan ba tashi zakiyi kisha furar nan tinkafin tahuce kobakijiba bayanda zatayi dole tabude idanta tare da gaishesa saida tafarashan furar sannan yafita su Dady kuwa sunkarasa shirinsu natafiya duk kansu sunsameta adaki zaune tanashan fura taji wani iri saiji take tamkar tatsaga masa tashiga dan kunya Dady yakalleta haba Safna yau ko gaisuwa babu kanta nasunkuye akasa take gaishesa Mummy tadafata kinga Safna dan Allah kudena wannan kunyar kartajanyo maki wani abu kinji domin yawan tinani zaizame maki damuwa nikuma bazansoba kinji tadaga mata kai alamar eh yauwa Safna sun'Dady sunfito Hajiya to muzamu tafi saijibi idan mundawo sunyo musu karya harbakin mota Jamila tace Safna to saijibi idan mundawo biki Safna Amarya tadaiyi dan murmushi kadan sunshiga mota sunyi tafiyarsu aranar Safna bata shiga school ba ana saura kwana hudu tarewarta Safwan yakawo mata invitation na dina washe gari da tashiga school tarabawa kawayenta Mata da maza bayan suntashi suna zaune kafin sutafi gida Asma'u tace Safna ya'akai haka kuma kedai kingani yaya Safwan yakasa hakura to da haka aidama tintini kintare da yafi da wannan yanzuda baifi sati uku karewarmuba to Asma'u yazanyi amma yaya Safwan ya'iyayin hakurin wata biyar yakasa nassti uku Asma'u kenan ni wallahi jinku kawai nake amma duk yanda akeyi wallahi yaya Safwan yayi ni sam banga laifinsaba akaimasa matarsa shima yawataya yaji dadi da ita Hafsat kenan kinbi bayansa eh Safna wallahi inabayansa domin yayi duk yanda ake saidai kuma banso kiyi Amarci da wannan ramarba nazo ace saimun kammala kindan huts kinmaida jikinki sannan daga bisani saiki tare to Hafsat yazanyi ni wannan ramar da nakeyi banajin tanada magani nan kusa to koma miye Allah yasa yazame maki alkhairi Amin Hafsat sundanjima suna fira daga karshe dukayi sallama kowace tanufi gida ana saura kwana biyu biki yan gobe suka shigo

Washe gari akatafi gidan Amarya akayi Jere akayi komai aka gama gidan yayikyau iyakyau komai Masha Allah Abba kam yayi kokati sosai sai sambarka ranar jumu'a akayi biki yan Uwa da abokanin arziki duk sunshiho sunhallara nakusa dana nesa musamman yan gombe kassncewar Alh Mansoor baitaba Aurarwa ba biki yayi biki su Ummi yan Kano sunsami shigowa biki harda kwana karfe bakwai nadare :07:00pm aka dauki Amarya zuwa gidan Angonta bayan iyaye suntafi yarage daga Amarya sai kawayenta da yan Uwa makusanta Ango yashigo shida abokansa anti addu'a tare dayimusu fatan alkhairi zuwa karfe tara 09:00pm suka nufi gurin dina ana cikin biki Zainab tace Aunty Nafisa duba kiga yanda Safna taketa hade rai infa inatantama anya lafiyarta qlau kuwa to mutafi miji daga gareta sunsameta sunshiga tambayarta lafiya maitake hadewa rai wallahi Aunty Nafisa duk nagaji sosai sannan kuma ina matukarjin yunwa har inajin kamar zanyi amai to yanzu miye abinyi Aunty Nafisa dan Allah kifadama yaya Salim yadan daure yasiyomin fura nasha toshikenan bara nafada masa ok Nafisa tasami Salim tasanar masa da sakon Safna ya'amsa dato bawani jimawa sosai yatafi yasiyo mata furar yadawo yalura sa ita dik sai ahankali yakura Safwan yafada masa adakatar da biking haka yadauketa sutafi gida shikansa Safwan yafahimci Safna duk bata cikin walwala wannan dalilinne yasa akatashi dinar dauwuri Safwan yayi sallama da mutane yadauki matarsa suntafi Salim da Hafiz dune nakarshen tafiya kassncewar basu tafiba saidai sukaga ankwashe kowa agurin ankaishi gida daga karshe sukayi salkama sika tafi sun'iso gida yabude mata kofa tafito time yake da hannunta dayan hannunsa kuma dauke yake da ledar furarta sunshigo falo sunzauna tadan huts na mintuna biyar tadauki furarta tafarasha tashata sosai tana magasha tadan kwanta kankujera bawsni jimawa barci yadauketa shikuwa ssi kallonta yake bayan wani lokaci yadauketa yakaita kanfado yashinfideta tacigaba da barcinta yatashi yayi salla raka'a biyu yayiwa Allah godiya taganin wannan ranar yayi addu'a sosai sannan yatafi yakwanta yadan rungumota jikinsa yadora hannunsa akan cikinta daga bisani barci yadaukesa

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Bata farkaba sai asuba suntashi sunyi sallah bayan sun'idar yakalleta yana murmushi Safna yajikin naki yayi sauki to Allah yabida lafiya Amin ya Allah tatashi zata fita yakirata Safna na'am ina zuwa zantafi falo nadauki furata nasha yunwa kikejine eh yayana Safna bazaki dena kirana da yaya ba ko tadanyi murmushi sorry Dear tomutafi narakaki ok sunfito falo tadau furarta tasha bayan takarasa yakalleta taya Babyna tayi murmushi tare da sunkuyar da kai Safna kunyata kikeji itadai murmushi kawai take bayan wani lokaci suntashi suntafi sunshurya Safwan yashirya cikin kananan kaya yayikyau sosai ita kuwa Safna mai kawai ta'iya shafawa sam batayi wata kwalliyaba sundawo falo suna cikin firarsu barci yakoma dauketa yayinda tayi filo da cinyar Safwan shikuwa sai kallonta yake yayinda hannayensa kewasa da gashin kanta lokaci daya shima yafara gyan-gyadi turo kofar da akaine yasashi bude idansa sunshigo tare dayin sallama ya'amsa tare da sakin fuska sannunku da zuwa yauwa yaya Safwan Salim yabashi hannu sungaisa Safna barci take eh yaya Safwan ya'Amarci da Angonci tafada tana dariya yamata wani irin kallo kinga Nafisa wallahi banasan zolaya a'a yaya Safwan kuma miye abin zolaya aciki kaidin ba Ango bane bansaniba kodayake kai Angon kaznine kinga Nafisa ya'isa haka karkisa Safwan yadau zafi dayawa sunjima suna fira sannan Safna tafarka daga barci tana bude idanta tagasu Salim tayi murmushi tare datashi zaune Safna kintashi eh ina wuni yaya Salim lafiya qlau yajikinki yayi sauki to Allah yakara afuwa Amin ya Allah Aunty Nafisa ina wuni lafiya qlau Safna yakarfin jikin Alhamdulillah to Allah yabaki lafiya Amin ina Baby tana gidan Mummy tanadai lafiya ko eh lafiyarta qlau to yayikyau tadawo da kallonta ga Safwan Dear sannu da kokari yauwa kanwata yanzu yakikejin jikin naki Alhamdulillah ina samun sauki to Allah yakara sauki Amin Dear maizakaci haryanzu bakayi break fast ba kuma nasan dole kanajin yunwa karki damu zanyi break amma saizuwa anjima to Allah yakaimu Amin takalli Nafisa Aunty Nafisa Allah yasa kunzomin da fura ayya kinmakara tafaba fuska kamar zatayi kuka kinga Safna rabu da ita furarki tana cikin firij tadauki furarta tasha bayan wani lokaci Nafisa tashiga kicin tayi musu girki basu tafi gidaba sai dare acin satin suka fara exam dinsu takarewa hakadai cikin mutuwar jiki tayita zuwa harsuka kammala haka tayita fama da laulayi hartsayin watanni shida yau ciwo gobe lafiya wannan dalilinne yasa ko Amarcinsu basu moraba hakama tana matukar tausayin Safwan to amma yazatayi dole sai hakuri

Kwance take saidai babarci takeba wayarta tadau ruri dakyar ta'iya tashi tadau wayar alokacin cikinta watanshi shida taga sunan Nafisa tadaga tare dayin sallama bayan sungaisa Nafisa tafada mata cewa Zainab tahaihu tahaifi Baby boy nantake farin ciki yakamata tace Alhamdulillah tana ina muna asibiti amma yanzu gida zamu toyayi nima ganinan tafe muhadu gidan to shikenan tatashi tadauki mayafinta tafito tashiga mota tatafi koda ta'iso basu karasoba tashigo bakowa afalo batawani jimaba saiga Umma tafito cikin mamaki ta'anbaci sunanta Safna harkin karaso eh Umma ina wuni lafiya qlau yanauyi tadaiyi murmushi to Allah yaraba lafiya Amin Umma lokacin su Aunty Zainab sukashigo Babyn yana hannun Aunty Nafisa bayan mungaisa takalli Zainab tana murmushi Aunty Zainab barka da arziki yauwa Safna to Allah yaraya mana yasanya albarka Amin kekuma Allah yasaukeki lafiya Amin ya Allah

Zaune suke dukkansu suna fira yaya Safwan yayi sallama yashigo suna had a ido dashi yadaka mata wata irin harara da sauri tasunkuyar da kanta kasa yashigo yazauna kusa da Safna tare da kiran sunanta Safna tadago takallesa yace kinkyauta yanda kikai kinyi dai-dai kinji Umma tace Safwan wai lafiya Safna maiyake faruwa ne tayi shiru batayi maganaba Safwan wai batambayarka nakeba kunwani yiminshiru Umma wallahi wsnnan yarinyar tarainani nibanmasan maitadaukanba kamarya maitayine Umma tindazu ina asibiti gurin zsinab bayan anbasu sallama natafi gida domin nadauko Safna waikodanaje sainasamu batanan tazonan batare da tasanar daniba Umma takallera Safna maiyasa kikayi haka wallahi Umma lokacin danajin haihuwar banajin zan'iya hakurin jiransa shima yassni fada kawsi yake domin yassn yanda nake da Aunty Zainab amma dan Allah Umma kibashi hakuri to kaji Kayi hakuri kebazaki iyabani hakurinba saidai Umma a'a zan'iya dan Allah kayi hakuri insha Allah bazsnkaraba to shikenan yawuce batakoma gidaba sai dare tindaga wannan ranar kullum tana gidansu Umma gurin Aunty Zainab ana igobe suna tana idar da sallar isha tacewa Umma zatatafi tadan kwanta domin batajin dadin jikinta to Safna Allah yakawo sauki Amin Umma tatafi takwanta bayan wani lokaci Safwan yashigo bayan suntaba fira yatambayi Umma ina Safna tinda nashigo bangantaba tana daki takwanta batajin dadin jikinta Zainab kiramin ita tazo mutafi yaya Safwan dama kabarta takwana an an tinda naga gobe saitadawo kuma tinda sassafe koyakagani kafin yayi magani Umma tace eh hakanma duk yafi domin gaskiya Safna tagaji da yawa tana bukatar hutu domin ta'aikatu tinda tariga data kwanta kabarta sai gobe baisoba amma bayanda zaiyi tinda Umma tasabaki dole yatafi yabarta takwana anan

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:59] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
4⃣0⃣
By

Fauziya Usman

Washe gari anrada ma yaro suna Ahmad bayan sunyi komai sungama duk aikin da akai tare da Nafisa akai bayan sunkarasa ayukansu suntafi sunshirya Safna tasaka wani material riga da siket tayikyau sosai saidai kayan sundan matseta Safwan yashigo yasami falon cike da jama'a saidai baiga Safna ba yakoma yadan falon Abba yakirata awaya bawani bata lokaci saigata tinda tashigo yake kallonta harta karaso inda yake tagaishesa tare dayimasa wani kyakkyawan murmushi shikuwa sai wani irin kallo yake mata tace Dear lafiya kakemin irin wannan kallo haka konama wani laifine yayi ajiyat zuciya tare da cewa Safna kina da lafiyarki kuwa kikayi wannan shigar lokaci daya takalli kanta Dear miye aibin shigata au tambayana ma kike kinga Safna yazame maki dole kitafi kicire wannan shigar domin bazanyarda kitakura Babyna ba wannan aifin karfine to Dear idan nacire nannan kayan wane zansa wannan kuma yarage naki ko kisamu ko kizauna nidai kitashi kitafi kisauya wannan shigar taki yanzu ke ko banfada makiba kebazakiyi tinani da kankiba to wallahi ssikin cire kayannan kuma yanzu tashi kitafi kitashi nace tatashi tadawo indasu Zainab tafada kabgado ssi kuka domin abin yamata zafi sosai wato yaya Safwan yafi fita abinda yake cikinta fiye da ita kanta bata taba tinanin yakanba domin da afamarki taga haka to data takaryata saisai abin azahiri yazomata su Nafisa sunkai kallonsu gareta tare da tambayarta lafiya maiyafaru cikin muryar kuka take fada masu abinda yafaru kinga Safna karka yards kisaka wannan aranki domin duk inda namiji yake to haka yake bakiga yanda nake fama da yaya Salim ba akan Safna nifa nahaifeta amma idan yatashi cewa yake wai banasanta kijifa inda zakahaifi 'yarka amma ace wai bakasanta dan haka karki yarda wannan yayi tatsiri azuciyarki domin zski hawala kafin kisaba bayanda zatayi dole tasauya kayan da wata doguwar riga bayan ankarasa biki da dare yadawo bayan yataba fira dasu Umma yadauketa sduntafi tinda suka dawo gida yafahimci fishi take dashi sai tinani yake amma sam yagagara tina abinda yayi nata wannan dalilinne yasashi duk yadamu sosai yazo inda take tashiga tambayarta tare da rarrashinta akan tafada masa abinda yayi mata cikin nuryar shagwaba take maganarta tamkar zatayi kuka haba Dear maiyasa zakanunamin cewa Babynka yafina muhimmanci agurinka agaskiya bancancanci haka daga garekaba koba komai nikafara gani kafinshi Anna lokaci daya kana kokarin nunamin itakata akan abinda baikozo duniyaba shidao kallonta kawsi yake yana murmushi tokinga dan Allah kiyi hakuri nadena amma Safna ni gaskiya banajin abinda nayi nayi kuskure domin idan wani abu yassmi Babyna gaskiya bazan tabajin dadiba har'abada yanzu kenan laifine danna kula da yarinyata fadamin tagirgiza masa kai nifa kaji ba mace zanhaifaba namiji zanhaifa namiji kuma eh tonaji koma miye Allah yabamu mai albarka shikenan zance yatsaya ahaja ta'amsa da Amin

Kwanci tashi babu wuya agurin Allah yanzu cikin Safna yashiga watannin haihuwa akoyaushe zata iyahaihuwa zaune take afalo taji anturo kofa anshigo tare dayin sallama ta'amsa tare dayimata sannu da zuwa yauwa Safna yatsufa tadaiyi murmushi ina wuni Aunty Zainab lafiya qlau yajikin yaya Safwan yanaki jikin to dukanmu Alhamdulillah suna cikin gaisawa saigasu Nafisa sunshigo yaya Salim sannunku da zuwa yauwa Aunty Nafisa ina wuni lafiya wlau sungaisa da zsinab Safna yajikin Safwan yaji sauki barci yake to Allah yabida lafiya Amin Aunty Zainab ban Ahmad haba Safna da nauyin jikinki zakiji ko da rigimarsa nidai banishi to gashi yauwa Aunty Nafisa yajiki jiki kinga wallahi bansami shigaba saboda yaya Safwan kwana biyunnan lafiya tayimasa karanci Safna bakomai yanzu aidsnba ba'agsnki aguriba ba'aganin laifinki Allah dadi yasaukeki lafiya Amin yaya Salim ina Safna naga bangantaba tana Kano Zainab tatafi gurin Ummina tayimata kwana biyu Allah sarki sundan jima suna fira bayan wani lokaci Safwan yafito yazauna sungaisa sunyi masa yajiki ya'amsa da Alhamdulillah yayana nahadama coffee yayi murmushi to hadamin zata tashi Zainab ta dakatar da ita a'a Safna barshi zanhada masa tadanyi murmushi to Aunty Zainab tatafi tahado masa takawi masa yasha sundan fita shida Salim su dawo

Bayan fitarsu Safna tayi

Please Login or Register in order to submit comment