Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kansa da shafar cibiyarta zuwa cinyarta tadan motsa tajuya kwanciyarta yacigaba da shafar jikinta yayinda yakejin wani nishadi yana shigarsa lokacin tabude idanta da sauri taja da baya tare da rufe jikinta yaya Safwan kaine kallonta kawai yake batare da yamata magana ba talura da yanayin kallon dayake mata yana tattare da sha'awa tagirgiza kai kayi hakuri yayana lokaci yana zuwa wanda zanbaka dama kayi duk abinda kake da bukata amma bayanzuba meyasa bazaki bani dama ayanzuba bakomai amma kinsan inada bukata dake ko tayi shiru batare da tace dashi komaiba yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya Safna wallahi inaji araina bazan'iya hakuraba domin zan'iya cutuwa hakama zan'iya samun matsala yanzu zantafi anjima zandawo yau adakinki zankwana kuma agadanki tare dake yanayinsa yatsoratata idansa sunyi jajir Safna natafi sai anjima idan nadawo a'a yaya Safwan zatayi magana yadakatar da ita saina dawo yafita yayi tafiyarsa lokaci daya tashiga rudani to yanzu ita yazatayi domin tasan Mummy da Dady bazasu hana yaya Safwan zuwa garetaba ita kuma ayanzu batajin zata iya amincewa da bukatarsa to gashi kuma yatabbatar mata da zaidawo yanzu ita yazatayi gaskiya yau bazata kwana agidannan ba yazamemata dole tatafi gidan yaya Salim takwana acan dasauri tatashi tasauya kayandake jikinta tashirya tsab tafito tana kokarin fitane su Dady suka shigo sunlura da ita sam bata cikin haiyacinta Safna lafiya inazaki haka tadanyi murmushi lafiya qlau Dady dama inasan zanje gidan yaya Salim ne yanzu da yammannan eh Mummy Safna anya lafiya kuwa lafiya qlau Mummy to yanzu Safna yaushe kikaje kika dawo aidama idan natafi acan zankwana to Safwan yasani eh nafada masa to Allah yakiyaye kigaishesu zasuji tafita da sauri Mummy tajuyo da kallonta ga Dady anya yarinyarnan qlau take kuwa naganta duk afirgice to tinda tace bakomai ai'inaga bakomai to Allah yasa Amin anakiran sallar magariba tashigo tasami Nafisa na sallah Safna naganinta tabar salla tazo inda take tare da kiran sunanta Aunty na'am Baby barka kina lafiya eh to abu yayikyau bayan Nafisa takarasa sallah tazo inda suke maraba da Safna yau kuma tafiyar dare kike wallahi kuwa sungaisa yasu Mummy lafiya qlau sunce agaisheku muna amsawa lokacin Salim yashigo yaya Salim sannu da zuwa yauwa Safna yanzu kike tafe eh yaya Salim tafiyar dare ai anan zankwana shiyasa kai amma fa kinkyauta kuma naji dadi sosai lah bskomai wani lokaci ma zsnzo nayi sati daya ko biyu kajita kamar da gaske Allah da gaske nake Aunty Nafisa to Allah yakaimu lokacin Amin yanzu bara natafi nayi sallah to saikin fito tatashi Safna tabi bayanta

Zaune suke afalo suna fira yayi shiru baicewa komai Abba yakallesa Safwan lafiya yayi ajiyar zuciya bakomai Abba katabbata yayi shiru Safwan fadamin abinda yake damunka Abba wai dan Allah harsai yaushene Safna data tare Abba yayi murmushi Safwan kenan harsaunawa kakesan nafadama saita karasa karatunta yanzufa baifi watanni ukuba zata kammala dan haka kadena wani tinani domin bazsntaba barin Safna tatare agidankaba face takarasa karatunta to shikenan Abba Allah yakaimu lokacin dazats kammala yauwa Safwan Amin Allah yama albarka Amin Abba yatashi yayi tafiyarsa dakinsa sunbishi da kallo Abban Safwan yaronnanfa matarsa yakeso ni'inaganin yakamata kabar Safna tatare agidanta wannan bakomai bane domin Auranta bazai hanata karatuba naga agarinnan take karatu kuma anan zasu zauna duka abin ba'inda matsala take ko damuwa Hajiya kenen taya kike tinanin zanfuskanci Safna da zancan tarewarta bayan anan gabanki nayimata alkawarin bazata tareba sai bayan takammala karatunta kuma ysnzu kawai saboda bukatar Safwan sainace da ita tatare wannan sam bazaiyuwuba yazamemai dole yayi hakuri harzuwa lokacin dazata kammala karatunta domin wannan dalilinne yasa natilassa Safna komawa gidan Hajiya sabida banasan Safwan yasskata agaba da zancan tarewarta Umma tasauke ajiyar zuciya to Abban Safwan amma kana ganin hakan bazaijanyo masa matsalaba gaskiya bana tinanin hakan to Allah yakaimu lokacin dazata tare Amin ya Allah

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Kwance yake idansa arufe yarasa maiyake yimasa dadi ba'abinda yake masa yawo a'idansa face Safna yabude idansa tare da ajiyar zuciya yafada azuciyarsa gaskiya bazai'iya hakuraba wannan wane irin daliline da zaisa ahanashi matarsa kawai dantana karatu wannan sam bazaizama daliliba yazama dole akaimasa matarsa ko kuma yabi tabayan fage tindadai andaura Auransa da Safna to komai yazo da sauki amma shisam bayajin zai'iya hakurin wadansu watanni uku bayan wadanda yayi domin zai'iya cutuwa yanzu haka tinlokacin daya ganta harkawowa wannan lokacin fama yake da daurewar mara gaskiya bazai'iya hakuraba yazama dole yanemawa kansa mafita dawannan tinanin yayi barci

Kwance take tana barci saiji take anashafarta sannu ahankali tindaga kasanta harzuwa samanta sai wani irin juyi take yadire hannayensa kan kirjinta yanadan murzawa ahankali lokaci daya da sauri tatashi tare da sakin wani irin Uban ihu tawani kankame guri daya saiwani gumi take hadawa ihuntane yatashi Salim da Nafisa daga barci da sauri sukazo inda take domin kawo mata dauki sun'iso dakin da take sunsameta afirgice saiwani kallonta suke Salim yashiga tambayarta Safna lafiya duk da cewar tafahimci mafarki take amma sam takasa dai-daita maiyafarune Safna wallahi yaya Salim tsoro nakeji wani nake gani akusa dani yana tsora tani amma kinyi addu'a kafin kikwanta eh nayi wallahi yaya Salim bazan iya kwanciya adakinnan nidayaba yafahimci tafirgita sosai wannan dalilinne yasa yabar Nafisa atare da ita amma duk da haka sam barci yagagara daukarta bayan wani lokaci Salim yadawo danganin kotayi barci amma yasameta ido biyu shima yazauna ancika taro dashi haka sukayita zama har'asuba yatafi masallaci suma tashi suka sukai dominyin sallah bayan ta'idar da sallar barci yamata yawa Nafisa takalleta Safna kikwanta mana domin da barci a'idanki kinga yanzu safiya tawaye duhu yayaye haske yabaiyana tadai kalleta tare da dagamata kai tatafi takwanta tare da tinanin abinda tagani cikin barcinta bajimawa barci yadauketa Nafisa tafito tadawo dakinta zuciyarta cike da tinanin maiyatsorata Safna harhaka Salim baidawoba saida haske yafito yanashiga kaitsaye dakin da Safna take tanufa yasameta kwance tana barci yakalleta Allah sarki kanwata komai yafirgitaki to koma miye Allah yashiga tsakaninki dashi yafita yadawo falo dominyi azkar dinsa Nafisa tasamesa yana azkar dinsa taga yayi shiru ga'alama tinani yake ta'isa inda yake takira sunansa yaya Salim lafiya yasauke ajiyar zuciya wallahi Nafisa ina tinanine akan firgicin Safna tomaiya firgitata har'haka gaskiya nima nayi wannan tinanin to amma karka bar wannan aranka domin zai'iya zanema damuwa kabar komai sai tatashi saimuji daga gareta to shikenan yauwa toni bara natafi nadora abin break fast ok tatashi tashiga kicin bayan tafito takallesa yaya Salim haryanzu kana anan eh Nafisa amma yakamata katafi kakwanta kaga jiya bakasamuyin barciba aiyanzu kuma lokacin tafiya office yasomayi saidai nashirya zuwa office to mutafi kashirya yauwa yatashi suna kokarin hawa sama sukaji sallamar Safwan sunjuyo tare da amsa masa maraba da yaya Safwan yauwa ina kwana yaya Safwan lafiya qlau Nafisa yagida qlau ina 'yaya barci take Safwan yau kuma tafiyar safe akemana duk dadai nasan bagurinmu kazoba yadaiyi shiru bayi maganaba Salim yagansa duk yayi yaushi ga'alama yana tare da damuwa matuka Safwan lafiya kake kuwa yayi ajiyar zuciya to dadai sauki ina kanwata barci take domin jiya batasamuyin barciba maiyahanata barci wallahi tsoro da firgici suka shiketa suka hanata barci ok tana ta'ina Nafisa takaishi dakin tadawo ya'isa inda take yana kallonta zuciyarsa cike da shaukinta yadan sunbaci kafarta yadawo da kallonsa ga fuskarta yana kokarin dora bakinsa kan nata tabude idanta tare da sakin ihu domin ganinsa yatsorata ta matuka da sauri yatufe mata baki yana kallonta Safna lafiya wannan irin ihu haka tamkar kinga zski ko ina kamanni da didine tagirgiza kai tobara kiji kinsan Allah wallahi idan kika sake kika karayimin ihu to sai kinsha mamakina kinjiko tadaga masa kai kassncewar har zuwa wannan lokacin hannunsa yana kanbakinta lokacin datasaki ihu da sauri Salim yatashi yana kokarin zuwa inda take Nafisa tayi saurin dakatar dashi tare da tambayarsa ina zaka bakiji ihun da Safna tayiba eh naji toshine zsnje naga ko lafiya a'a yaya Salim kabari kamarya nabari to zance tare take da yaya Safwan kuma idan wani abin cutarwane yazo gareta zaiyi kokarin bata kariya kaifa yayane baikamata katafiba domin bakasan ayanayin dazaka riskesuba eh kumafa hakane sundawo sunzauna amma sam hankalinsa baya jikinsa yana gurin Safna Nafisa sai kallonsa take kaga yaya Salim dan Allah karka daga hankalinka domin ba'abinda zaisami Safna da yardar Allah to Allah yasa Amin

Safwan yakalketa sai zuwa wannan lokacin yajanye hannunsa daga bakinta Safna ta'amsa asanyaye wai maiyasa kike guduna nafahimci ke sam bakya bukatar nazo kusa dake maiyasa yakamata kisani ni dake ayanzu matsayin miji da mata muke baikamata kina gudunaba domin ina bukatar kulawa daga gareki yakamata kinemamin mafita koda zuciyata zata semi sassauci inacikin wani irin yanayi wanda kekawai zaki'iya taimakona saidai nafahimci nazansamu taimakonkiba Safna anya kuwa kina tausayina ko kinasan nafada ga halakane maiyasa kikazo gidan nan kwana kawai dankar nakwanta dake haba Safna maikika daukan dahar kike tinanin zan'iya kusantarki agidan Hajiya lokacin dana fadsmaki cewar zandawo to wallahi har axuciyata nayi tinanin nadawo saikuma daga bisani naji bazan'iyaba domin inajin nauyin Hajiya da Dady yaukoda natafi Hajiya take fadamin aitinjiya kinanan kuma kinfada mata cewar kinsanar dani anan zaki kwana to Alhamdulillah yaudaikam bazakishaba domin bana da kunya ko nauyin Salim balantana Nafisa kinga yanzu inada damar da zancimma Akanki yazama dike kiyarda da bukatata da sauri tashiga girgiza masa kai tare da fadar a'a yayana dan Allah karkayimin komai harzuwa lokacin da zantare agidanka wallahi inajin tsoro da fargabar abinea yake ranka agame dana hakama banajin zan'iya yarda da bukatarka ayanzu dan Allah kayi hakuri kabarni Safna kenan yafada yana mai girgiza kai

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣0⃣
By

Fauziya Usman

Safna wai bakya tausayina bakya tinanin halinda nake ciki dama wanda zanshiga kinga Safna kicire tsoro da fargaba azuciyarki ki'ajiyesu agefe daya dafatan kina fahimtar abinda nake fada tafahimci dai da gaske yake ganin yahau gado yana kokarin kaiwa gareta tayi saurin sauka takai kofa tafito aguje bata tsaya ko inaba sai bayan Nafisa sukawa sai kallonta suke Salim ne ketambayarta lafiya maiyasa meta tayishiru batace dashi komaiba lokacin Safwan yafiyo zaifita Salim yada katar dashi Safwan maiyake faruwa ne yakanata nasani domin nafahinci sam baka cikin dadin rai maiyake faruwane zomana yazo yazauna yayi shiru Safna takalli Nafisa Aunty Nafisa dan Allah tashi mushiga daga ciki tatashi batare dayin gardamaba sunyi ciki suna shiga tarufe kofar da sakata Nafisa sai kallonta take acan falo Salim yashiga tambayar Safwan maiyake faruwa yadago yakallesa wallahi nakasa hakura ita kuma takasa yarda dani Abba kuma yakasa janye kudurinsa nasai takammala karatunta narasa yazanyi nagagara samun mafita Salim Safna guduna take gaba daya takasa fahimtana bansan yazanyiba Salim inacikin damuwa matuka narasa yazanyi da raina gaskiya da akwai matsala Salim aini zanfadama akwai matsala domin ninake acikinta duk da haka Safwan kacire damuwa aranka kabani kwana biyu insha Allah zanyi kokarin ganin nanemamaka mafita da yardar Allah to Allah yayarda Amin sunyi shiru dukansu bamai magana Salim yatashi bara nakirasu muyi break fast a'a nitafiya zanyi haba Safwan dan Allah kabari muyi break fast mana Salim aibanajin yunwar shiyasa to shikenan ok nizantafi idan tafito kafada mata natafi to zanfada mata yakarashi bayan yatafi yadawo yasamesu adaki saidai kofar arufe yana buga kofar da sauri Safna takai kallonta ga kofar Nafisa taje tabude yashigo yazauna kinga Safna karfe wannan yadaga hankalinki kinji shikansa Safwan yabar zancan kema yakanata kinanta kinjiko eh to yanzu mutafi muyi break fast yaya Salim ina yaya Safwan yatafi haryatafi eh sunfito sunyi gurin tebur shikuma Salim yanufi dakin Safna yaci karo da ita bakin kofa yayi murmushi Baby kibtashi eh zakiyi fitsari eh yakaita toilet tayi fitsari sannan yariko hannunta sunfito bayan sunyi break fast Nafisa tadauke ta tatafi tashirya mata itama tashirya Safna tatashi yayi ciki tayi kwance sai tinanin Safwan take tafada aranta yayana wallahi ina matukar sanka da kaunarka hakama wallahi banajin kafin bukatarka inasan narayu dakai ina bukatar nakasance atare dakai saidai inajin tsaro inama ace yau Abba zaiyarda yabarni natare agidanka wallahi dakasha mamakina domin zanmallaka ma kaina dama jikina zanbaka dama kayi wasa da jikina kayi duk abinda kakeso har lokacin kaga dama amma ayanzu zuciyata cike take da tsoro da fargaba tare da shakkar abinda zaibiyu baya tarufe idanta lokaci daya tashiga tinanin abinda tagani acikin barcinta taji inama ace taba farkaba domin taga iya inda zaitsaya tatashi tatafi tayo wanka tafito tashirya bayan Salim yadawo daga office sundan taba fira da yamma tayi musu sallama tatafi

Bayan sati biyu ranar tatashi daga makaranta kaitsaye gidansu Ummu tanufa kasancewar takwana biyu bataje gidanba tashigo saidai indo kawaice agidan bayan sungaisa tashiga tambayarta Ummafa aikuwa batanan tafita amma banajin zata jima bata dawoba ok Ammar fa atare tafita dashi to bara nahau sama kafin tadawo to shikenan tayi tafiyarta sama tana shiga tayi tozali da photonsu ita da Zainab da Safwan photo hanata kyau sosai tayi murmushi tadan kara gyara dakin bayan takarasa taga jikinta duk yayi datti fa gajiya wannan yasata shiga toilet domin tayi wanka bayan tafito tashirya tayi zaune bakin gado tana kallon album na photo nansu nagida

Zaune yake yakasa aikata komai domin duk abinda yakeyi ita yake gani hakan kesa yaki yakasa aikata komai yadanja tsaki yatashi yafito zaitafi gida yahadu da Salim yakallesa Safwan ssi ina wallahi gida nakesan tafiya domin nagaji da yawa to idan katafi inagaida Umma zataji tafita yayi tafiyarsa yana isowa yaga motar Safna yayi murmushi yashiga daga ciki yasami indo afalo sai kyan-kyadi take yakalketa indo kardai haryanzu kinanan eh Safwan kadawo eh kinga indo yakamata kitafi kikwanta aikingaji da yawa amma ina Safna tana daga ciki to yanzu kitafi dakinki kisamu kidan kwanta bara narufe kofar koda wani yazo idan yabuga za'aji to shikenan tatashi tayi part dinta shikuma yayi dakinsa yana shiga yafada bandaki yayo wanka yafito yashurya cikin kananan kaya nashan iska sai wani irin kamshi yake yafito yashiga dakinda Safna take yasameta tana kallon photo na taji anturo kofa anshigo tajuyo dan ganin waye lokaci daya sukayi ido biyu da juna yaya Safwan tafada cike da mamaki yamata murmushi yamayar da kofar yarufe tare da sama kofar makulli hakama yakulle kofar toilet yayi tsaye jikin bango yana kallonta Safna yaudai gani gaki ba Mummy ba Dady hakana Umma batanan haka Abba balantana Salim ko Nafisa to yakenan wakike tinanin zaikwaceki ahannuna shawara daya zan'iya baki itace kiyi hakuri kimika wuya domin shikawai zaifiye maki tayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya yazo kusa da ita tatashi dasauri zata gudu yayi saurin rike towul din dayake jikinta kasan cewar harzuwa wannan lokacin batasaka karya ajikintaba bayanda ta'iya dole tayi tsaye guri daya domin idan tace tagudu to towul din zaikoma hannunsa sai faduwar gaba takeji ahankali yake takunsa harya karaso inda take yayi hugging dinta tabaya yadora kansa akan kafadarta tare da sunbatar wuyanta lokaci daya taji wani irin abu yana mata yawo ajiki yakawo bakinsa dai-dai kunnanta cikin kasa-kasa da murya yace guduwa zakiyi to idanna kingudu inazaki Safna kenan yadan ciza kunnanta yadora hannayensa saman nata yana dan murza mata hannayenta ahankali lokaci daya taji jikinta yasoma mutuwa yafashimci Hakan daga yanayin dayaga tafara shiga

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣1⃣
By

Fauziya Usman

Yadauketa sama yadireta tsakiyar gado yayinda take rungume akirjinsa sai wasa yake da hannayenta cikin kasa-kasa da murya yarada mata akunne Safna zaki yarda dani cikin muryar shagwaba tace yayana nifa tsaro nakeji nifa kanwar kace kai yayana ne maiyasa zakazomin tawata siga batayanda nasankaba kinga Safna ayau babu zancan yaya ko kanwa yau bazomakine amatsayin miji ba yayaba ayanzu inamaki kallon matane ba kanwaba dan haka zanso kema kiyimin kallon miji ba yayaba koda zaki kira sunana to ki kirani da Safwan ba yayaba kinji wallahi bazan'iyaba naji to ammadai zaki amince dani ko nifa tsoro nakeji tare dajin fargaba karka damu kanwata bazanmaki da zafiba kinji amma dan Allah kibarni nayi anfani da damata kinji kanwata bayanda zatayi domin ko ita tana da bukata dashi dole tayarda ta'amince da bukatarsa yadorata ajikinsa yajanye towul din dake jikinta idanta arufe tanajinsa yana wasa da jikinta sai shafarta jikinta yake tindaga tafin kafarta har zuwa gashin kanta yakoma yana lasarta tare da tsotsarta sai wani irin numfashi take fitarwa sama-sama farin ciki da nishadi har sunyimata yawa yadira kanbakinta yadora lips dinsa akannata yasa harshensa yana tsotsar nata daga bisani komai yaci gaba da wanzuwa awannan ranar Safwan yasamu damar kauda budurcinta rungume suke da nuna yayinda kanta yake kankirjinsa yaji tana kokarin tashi yamata wata kyakkyawar runguma tare da tambayarta ina zuwa cikin muryar shagwaba take maganarta yayana inasan natafi gidane domin banasan Umma tariskeni agidannan nikuma banasan rabuwa dake zanso nakasance dake ahaka akowace rana kuma akowane lokaci karka damu lokaci nazuwa wannan duk bazaizamo matsalaba kinyimin alkhawari insha Allah to shikenan yatashi zaune yadauketa tamkar wata jinjira sunshiga toilet yahada masu ruwan dimi sunshiga sungasa jikinsu sannan kukayi wanka sunfito tashirya tsab sai kallonta yake ita kuma tasami kanta dajin kunyarsa domin takasa hada ido dashi yayi murmushi kanwata kardai kunyata kikeji to dan Allah kidena domin wannan kunyar taki zata'iyasawa lokaci kihanani idan nanema to yanzu kuma sai yaushe nima bansaniba a'a Safna yakamata kisani kinji kanwata nudai tafiya zanyi domin lokaci yana tafiya sunfito yarakata harbakin mota tashiga mota tana kokarin tafiya yakira sunanta kanwata saikin kula da tafiyarki karfe Hajiya tayi saurin fahimtar abinda yafaru dake tasunkuyar da kanta to kiyi tuki maikyau sannan kiyi tafiya cikin nitsuwa atafi ahankali saina shigo itadai jinsa kawai take amma bata'iya cewa dashi komaiba taja mota tayi tafiyarta yadawo da kansa yagyara dakinda suka kwanta harda canja zsnin gado sannan yatafi dakinsa farin ciki yacika zuciyarsa yaushine tare da Safna ba mafarki yakeba inama ace akullum yake samun irin haka da zaifi kowa kasancewa acikin farin ciki yarufe idansa ba'abinda yake gani face Safna hakama yanajiyo sautin kukanta maidadin sauraro lokaci daya jikinsa yadada mutuwa saiji yake kamar tadawo gata ko waya bata dashi balantana yagare zafi kotanan nantake yadau wayar yashiga kiran layin Salim bajimawa yadaga Safwan dafatan kana lafiya ina qlau am Salim dan Allah wani taimako nakesan kayimin to inajinka yauwa dan Allah waya nakesan kasiyama Safna yanzu kakaimata domin inassn zanyi magana da ita sosai kuma sam banasan nakira layin Hajiya to shikenan karka damu zankaimata yanzunnan to godiya nake sunyi sallama ya'ajiye wayar yarufe idansa yacigaba da tinaninsa tare da ganin abar kaunarsa

Ta'iso gida tashigo tare dayin sallama Mummy ta'amsa mata Safna sannu da zuwa yauwa Mummy ina wuni lafiya qlau ya makaranta to makaranta Alhamdulillah ya gidan da fatan nasameki lafiya ina Dady lafiya qlau Dadynki yatafi gombe yaushe dazun yatafi lafiya eh lafiya qlau to Allah yadawo dadhi lafiya Amin yanzu kitafi ki'ajiye jakarki sai kifito kici abinci a'a Mummy bar'abincinnan nakoshi haba Safna waimaiyasa kike hakane ke kenan akullum sai anyi ta magana daya dake akan abinci a'a Mummy bawai abincinne banasanci ba yunwa ce banaji to Safna taya zakiji yunwa bayan aduk inda kike kina tare da chocolate da biscuits agidane amotane ko ajakarki haba Safna yakamata kidena kirikacin abinci kinji to Mummy zanci amma bayanzuba sai zuwa anjima to Allah yakaimu anjimar lafiya Amin Mummy baranaje nadan watsaruwa to afito lafiya yauwa tayi tafiyarta tana shiga tafada kangado tayi kwance zuciyarta cike da tinani Hadi da mamakin abinda yafaru atsakaninta da Safwan wai anya itamace kuwa fomin gaskiya tana tantama akan haka tabbas tanasan Safwan da yawa tarufe idanta sai tinanin abinda yafaru da ita take lokaci daya taji mutuwar jiki tasaukar mata sai wani irin juyi take yayinda takejin wani irin San Safwan yana huda zuciyarta shindama tanasan Safwan harhaka ko saida haka takasance atsakaninsu yaji inama ace tana da waya datakira layinsa domin tana bukatarsa sosai atare da ita kuma yabda takejin jikinta bazata iyafita takarbo wayar Mummy ba bayanda zatayi dole tahakura

Mummy nazaune Salim yayi sallama yashigo bayan sungaisa yatambayi Safna naganki kekadai yanzu tadawo daga school tashiga daga ciki Dady ya'isa kuwa a'a domin bamujima dayin magana dashiba yatashi Mummy bara nakaiwa Safna sakonta sako kuma eh Safwan be yace nabata ok yashiga yasaneta akwance idanta arufe saidai yafahimci ba barci takeba ya'isa inda take yazauna tare da kiran sunanta Safna tabude idanta tare da gaishesa ya'amsa Safna maikike tinani harhaka tadaiyi murmushi bakomai kintabbata tayi shiru yayi murmushi Safna kenan toga wannan salon inji Safwan yaushe yabaka a'a babani yayiba waya mukai dashi ok tonagode takarba yatashi toni bara natafi gurin Mummy nabarota itakadai to yayana saina fito afito lafiya yafita yayi tafiyarsa takai hannunta ga Jakarta tadauki layinta tasaka awayar tana kunnawa yana kiranta tayi murmushi sosai sannan tadaga kanwata dafatan kin'isa gida lafiya lafiya qlau kanwata kintafi kinbarni cikin kadaici da maraici kinbarni acikin tinani domin tinaninki ya'addabi zuciyata idanuwana kesuke so da gani ina bukatarki atare dani Safna wallahi sam banajin nagaji Safna yaushe zaki dawo gareni tayi dogin numfashi tare da ajiyar zucita karka damu yayana komai yayi farko zaiyi karshe kuma komai da lokacinsa nidakai zamu rayu cikin aminci da farin ciki da yardar Allah

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
3⃣2⃣
By

Fauziya Usman

Safna wallahi dabansameki amatsayin mataba danayi babbar asara arayuwata wadda bani da madadinta har'abada inasanki dayawa kanwata Safna wallahi tinda nake bantaba kasancewa acikin farin cikiba irin nayau kinbani farin cikin danajima inamafarkin samu gaskiya nikam sai sambarka domin nayi sa'ar mata fatana shine narayu dake har karshen rayuwata domin nakasance acikin farin ciki nahar abada banda murmushi ba'abinda take kanwata kiyimin magana mana inazuwa ok takashe wayar domin batanan abinda zatafada masaba tafito falo sundan taba fira daga bisani tayi sallama da Salim rayuwa Mummy saida safe tashige sunbita da kallo oni yau kuma Safna zaman daki take bukata kodan Dadynku yayi tafiya bata saniba shiyasa a'a Mummy bawannan bane wani abune daban aranta to koma kiye Allah yasa yazama alkhairi agareta Amin Mummy sundan jima sosai suna fira inda daga karshe yayi mata sallama ganin dare yayi yatafi bayan tafiyarsa Mummy tatadhi tanufi dakinta takwanta

Safna naduba wayarta tasamu 17 missed call kuma duk na Safwan ne sai lokacin takirasa saidai baidagaba bayan tatsinke takara kira nanma shiru saida tayimasa kira uku amma bawanda yadaga tafada azuciyarta kardai yayana yayi fishi dani tana cikin wannan tinanin wayarta tadau ruri da sauri takai hannunta tadaga tare da karata akunnanta cikin kasa-kasa da murya irinta shagwaba take magabarta hellow Dear dan Allah karkayi fishi dani domin zan'iya shiga tashin hankalinda banida maganinsa yanayin yanda take maganarta abin yabirgesa muryarta tadada kashe masa jiki sai sunfantata yake akusa dashi cikin mutuwat jiki da sanyin murya yace haba kanwata taya zan'iyayin fishi dake ai wallahi bazan'iyaba nibakiyimin komaiba amma dan Allah zanso kimaimaita abinda kika fada afarkon maganarki kinkirani da wani saban suna toshi nakesan kisake fada naji tayi dariya tafada cikin wani salon murya Dear yaja numfashi ah kanwanta zakirika kirana da wannan sunan domin sunan yamin dadi sosai eh zan'iya yauwa yar albarka haka sukayita waya harwani lokaci maitsayi sannan sukayiwa juna sallama koshi badan sunsoba saidan bayanda zasuyi

Bayan wata daya zaune suke suna fira Mummy takalleta tare da anbatar sunanta

Please Login or Register in order to submit comment