Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jibi eh Amaryar gobe sunyi dariya Safna na'am Hafiz yana kiranki yana awaje tatashi yayana zantafi nadawo to adawo lafiya tayi murmushi sunfita sunsamesa tsaye ajikin mota yaya Hafiz ina wuni lafiya qlau ya hidima yashirye-shirye da fama da jama'a duka Alhamdulillah to Allah yataimaka Amin Safna kinmin laifi maigirman gaske laifi kuma yaya Hafiz eh nikuwa wane irin laifi na'aikatama yaya Hafiz yayi murmushi Safna laifin dai shine maiyasa bakifadamin cewa kema Amarya bace tayi dariya yaya Hafiz bari nayi Aunty Zainab tafadama aitafadamin zaki Auri yaya Safwan kice yanxu kinzama Auntynmu da sauri tawani zaro ido tana kallansa yaya Hafiz dan Allah rufamin asiri to Allah yasa alkhairi Amin ya Allah sundan jima sannan sukayi sallama yatafi sundawo ciki dawowarsu keda wuya Abba yadawo sunyi masa sannu da zuwa ya'amsa yatafi dakinsa sundan jima suna fira sannan suka tafi suka kwanta

Washe gari da safe suna karasa break fast iya karfe takwas 08:00am suka fita Safna tafita da motarsu ita kuma Zainab Habu yadauketa Zainab gidan Asiya tanufa domin acan zasu hadu da kawayenta domin tafiya gyaran jiki da sauran hidimarsu ita kuma Safna kaitsaye gidan Salim tanufa tasami kofar arufe tabuga kamar sau biyu zuwa uku Nafisa tazo tabude mata tashigo sungaisa Safna yau kuma tafiyar safe ake wallahi kuwa ko school zaki tafi a'a nazone nadauki Kawata mutafi ayimana lalle da gyaran kai zuwa najiki gaba daya kinsan zuwa 02:00pm inada exam shiyasa nayi fitar safe Safna kenan kice kunshirma biki harda wani gyaran jiki to kardai kufi Amarya kyau habadai Aunty Nafisa mu'mun'isa aikema kinsan bazaiyuwu mufi Amarya haduwa ba kokinmanta kyan Aunty Zainab ne a'a kodaya amma naga kedinma kyakkyawa ce sannan kuma gaki Amarya tonaji nakuma yarda yanzudai kiramin Kawata aibatashi daga barciba tanacan tare da yaya Salim suna barci kuma bazaiyarda natashetaba aibasai kinkai garesaba nidinma bazanyarda kitashetaba tofa aikuwa jira yaganki eh nayarda wannan bazai zama damuwaba toshikenan bara nashiga kicin ok bara natayaki tatayata sunyi abincin break fast sunshiryashi kan tebur sundawo falo sunsamisu Safna mamaki Yakama Salim naganin Safna tafahimci hakan daga kallon dataga yana yimata takaraso inda yake inakwana yayana lafiya qlau Safna yau tafiyar safe kike eh wannan tafiyar ta kawatace nazo daukarta mutafi gyaran jikine tofa kice abin na manyane yaya Salim dai kodaya yarama sunayi ire irenmu toyayi yaushe zaku yanzuma zamu iya tafiya bayan tayi break fast damacan ita nake jira toshikenan suntashi sunnufi guri cin'abinci bayan sunkarasa Nafisa tagyarawa Safna sannan suka tafi gidan lalke suka fara zuwa bayan ankarasa masu sukayi gurin gyaran kai dana jiki anyimasu komansu iri daya domin sunmayi tinanin Uwa da 'yane karfe 01:00pm suka dawo tadan zauna kadan zuwa karfe 02:00pm tanufi gida domin shirin zuwa makaranta karfe 03:30pm lokacin da aketa shirin tafiya gurin biki lokacinne Safna tafita zuwa makaranta tanashiga tasamu har'anfara exam abin yabata mamaki sosai domin lokacin baigama cikiba haka tazauna tafara baifi mintuna arba'inba takarasa exam dinta tare tafito dash Asma'u basuyi wani surutuba sabida tana sauri tadai tambayesu kozasu shigo sun'amsa mata da eh insha Allah to saikunzo tayimusu sallama tatafi kaitsaye gurin maidinki tanufa takarbo dinkinta dana Safna tanufi gidan Salim domin tashira atsanake kasancewar gidansu Umma yacika da yan biki tana'isa tasamu su Salim zasu fita Aunty Nafisa sai ina Safna kemadai kinsman gurin sister day zamu tonaji nidai kubarmin Kawata natafi da ita sunbar mata ita sunfito sunyi tafiyarsu sarna tafada babdaki tayo wanka tafito mai kawai tashafa tasaka kayanta tasama Safna dinkin datayi mata irin nata dinkinma iri dayane tadauketa sunyi gurin kwalliya acan gurin bikin kawayen zsinab sai tambayar Safna suke shikansa Hafiz tambayar Zainab yake ya'akai Safna haryanzu batazoba wallahi Hafiz nima bansaniba nadaisan tana da exam to Allah yasa lafiya Amin

Safwan yana tare da Salim amma gabadaya hankalinsa baya jikinsa yana gurin Safna yashiga kiran layinta yana ringing amma ba'adagawa yakira kamar sau biyar amma duk ba'adagaba Salim yalura yanayinsa yadan sauya yashiga tambayarsa Safwan lafiya kuwa to dasauki dai maiyafarune wallahi layin Safna nakira har sau biyar amma bata dagaba shine nake tinanin ko lafiya kaga karwannan yadameka domin Safna tana cikin koshin lafiya kawai hidimace tayimata yawa kasan tayi exam yau tana dama da gajiya to Allah yakawota lafiya Amin bayan ankarasa masubkwalliyar sunyikyau sosai komansu iri daya harjaka da takalmi yankune da sarka Hadi da awarwaro komaidai iri daya hakan tasa sai sukayi yanayi daya da juna tamkar Uwa da 'yarta sunfito sunkama hangar zuwa gurin biki Safna takalli Safna karama takirata Kawata na'am Aunty Aunty kuma eh maiiyasa kikakirani da Aunty Dadyna yace narika kiranki da Aunty dominke Auntyna ce nima kidena kirana da kawa kiika kirana Safna ko Baby tayi murmushi to shikenan zanrika kiranki da baby yamaki eh yamin tokinsan mainakeso dake a'a idan muna is a gurin biki duk abinda nayi toshinakesan kiyi kinji eh kinfahimci mainake nufi eh Aunty yauwa Yar albarka sunkaraso sunshigo tindaga nesa Nafisa tahabgesu tayi murmushi tare da fadar masga Allah ganin yanda taketa murmushi yasa Salim kallon inda take kalla yahangi su Safna sai waya tafiya suke cikin kasaita lokaci daya yanunawa Safwan kallo daya yayi mata tatafi da zuciyarsa saiji yake tamkar yahadiyeta dan so sai wani murmushi yakeyi tamkar dansu ake bikin sunzo sunwuce tagabansu batare da ko kallansu ba balantana su'iyamasu magana Safwan yace a'a Yakoma haka sunwuce tagabanmu basuko kallemuba balabtana su'iyamana magana Safwan kenan wannan kuma wani takune sukazo mana dashi saimusaka ido muyi kallo danganin abinda suke nufi da hakan sun'isa gurinsu Zainab sungaisa kaimasha Allah Aunty zsinab kinshakyau sosai yaya Hafiz inatayaka murnar samun Aunty Zainab amatsayin mata inagodiya Safna Aunty Zainab kema kinyi dace da samun miji irin yaya Hafiz Allah yakara dankon so da kauna Amin Safna ya'akai kikajima bakishigoba mutane da dama sai tambayarki suke wallahi Aunty Zainab exam dinnan tazamemin dole shiyasa bayabda na'iya to Allah yataimaka yabada sa'a Amin ya Allah to yaya Hafiz bara natafi karna cikaku da surutuna aigashinan kinkoyama Safna duk abinda kikai itama shitake tayi dariya tatashi tare da riko hannun Safna sunsauko

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣1⃣
By

Fauziya Usman


Bata karasa gurinsu Safwan ba Allah yahadata da Nasir da sauri takallesa tare da anbatar sunansa Nasir kaine yayi murmushi Safna kenan nine mana Allah sarki Nasir ashe zankara ganinka nimadai banyi tinanin hakanba amma Allah cikin ikonsa kinga yasake hadamu wannan gaskiya ne am Nasir dama kuwa inasan ganinka domin nabaka hakurin abinda nayima dan Allah kayi hakuri wallahi balaifina bane laifin soyayyar yaya Safwan ne data yawa atare dani shiyasa amma dan Allah kayi hakuri yayi murmushi Safna wallahi bakiyimin komaiba dominni dan aikane ni dakike ganina ina da mata harda yarona maisuna Ahmad Allah sarki toyasu Ahmad duk suna lafiya lokacinne tayi gurin Salim domin tagaji da tsayuwa Safwan yakalleta Safna ina Auntynki tayi masa nuni da inda take yahangeta tsaye da Nasir sai wani irin murmushi suke yiwa juna lokaci daya yaji wani irin kishi yacika zuciyarsa da sauri ya'isa gurin da suke fuskarsa adaure yajanyo hannunta haba yaya Safwan kabarni mukarasa gaisawa mana Nasir yakallesa tare da anbatar sunansa haba Safwan wannan wane irin kishine haka bayan kanada tabbacin ba soyayya atsakanina da Safna nifa da kake ganina nasan darajar so kuma inabawa so girma hakama ina girmama masoya musamman irin kai da Safna wallahi soyayyarku tana birgeni ganin yanda kuke kaunar junanku bari kaji Safwan ni inada mata harda yarona dan haka kadena kishina domin ina farin ciki da Auranka da Safna ina maku fatan alkhairi nahar'abada Safwan yasauke ajiyar zuciya tare da kallon Nasir dan Allah kayi hakuri Nasir kagafarceni wallahi banfahimceka bane shiyasa amma dan Allah komai yawuce aibakomai Allah yagafarta mana gabaki da Amin ya Allah dahaka suka rabu da Nasir yajanyota sunzo indasu Salim da Nafisa sunzauna sunci gaba da firarsu ancigaba da biki sunyita photo na biki kam yayikyau yakayatar bayan wani lokaci akatashi

Washe gari akadaura Auran Safwan da Safna Hafiz da Zainab su Zainab suncigaba da biki itada kawayanta da yan uwa karfe biyu 02:00pm Safna tafita zuwa school kasancewar tanada exam tana shiga class kawayanta dama sauran yan class suka shiga tsokanarta Amarya-Amarya aimunzaci bazaki shigoba haba kukuwa maizai hanani nashigo yin exam hidima mana to duk hidimata takaiga exam fita sunshiga yimata fatan alkhairi su Ummi sunshiho biki sunhadu dukansu su Abban Safwan da Umma sai Dady da Mummy bayan sungaisa Dady da Mummy sunyi masu godiya sosai akan namijin kokarin da sukayi agurin kulawa da Salim Abban Salim yace bakomai wannan aiyiwa kaine kuma yaro ainakowane Ummi takalli Zainab tayi murmushi Zainab Amarya ina Safna itama murmushin take Safna na school Allah sarki Safwan yahidima Alhamdulillah yau kazama Ango to Allah yasanya alkhairi Amin Ummi su Nafisa sunfito sundawo wani falon sunzauna suna zaune Safna tashigo tayi gurin Nafisa tana tambayarta ina Baby tofa yau kuma da Baby akekiranta kinga Aunty Nafisa fadamin tana ina wallahi sauri nake to tana falon Abba tare dasu Ummi su Ummi sunzone eh sunzo Allah sarki yaushe sukazo sunjima da zuwa domin da Abba akayi daurin Aure ok tanufi falon Abba tayi sallama tashiga sun'amsa mata da sauri Safna tayi gurinta tariketa tana dariya tawani riko hannunta takawota gurin Ummi tagaisa dasu Ummi kun'iso lafiya yahanya lafiya qlau Alhamdulillah Ummi sai murmushi take Safna Amarya yau sai gidan yaya Safwan ko tayi dariya a'a Ummi ba yauba to sai yaushe tayi shiru batayi maganaba tajanyo hannun Safna zasu fita Abba yakirata Safna tajuyo na'am Abba to inatayaki murna yau andaura Auranki da Safwan nantake kunya takamata tasunkuyar da kanta tafita falon sunfito zasu fita Safwan da Salim sums zasu fita Safwan yaga tana kokarin fita batare da tayimusu maganaba yakalleta ke ina zuwa zantafi gurin kwalliyane domin nagaji dayawa bazan iyayi dakainaba to adawo lafiya tafita itada Safna suntafi anyimusu kwalliya sundawo tana zaune anafira saiga samira tashigo tazo inda Safna tace Aunty Safna waikizo inji yaya Safwan yaya Safwan kuma eh yana ta'ina yana get tomutafi tafito tasamesa cikin mota yatareta dawani lalkausar murmushi yayana gani to kishiga mota sai muyi magana tana shiga yaja mota sunfita sai kallonsa take tare da tambayarsa inazasu yace kedai maki ido to shikenan suntafi inda ake sitar da kayan Amare yasiya mata kaya masu kyan gaske masu tsada shima yasiya kala daya da nata bayan sunkarasa siyayyar suna cikin tafiya takallesa yayana wadannan kayanfa Safna kenan anjima dinar Zainab saimuyi kwalliya dasu amma wadannan aikayan Amarene Safna aikema Amarya ce kokinmanta tayi murmushi hakama nima Angone kokuwa wannan koshakka babu zancanka haka yake yauwa kanwata

Karfe bakwai nadare 07:00pm akadauki Zainab zuwa gidan Angonta daganan suka nufi gurin dina Safna da Safwan suntafi gidan Salim domin suyi shirinsu acan bayan sunkarasa shirinsu suka nufi gurin dina sunyikyau sosai kallo daya zakayi musu kafahimci sums Amarene sunshigo fuskokinsu cike da annuri Zainab takalli Hafiz takira sunansa Hafiz yakagansu gaskiya sunyikyau sosai kafin sukaraso inda suke sunyi tagurin Salim da Nafisa sai wani kallansu suke Salim yace amma gaskiya kunyi masifaryin kyau tamkar yaune tare warku Salim kenan kaidai kayi fatan Allah yakaimu wannan lokacin domin zakasha mamaki to Allah yakaimu Amin Nafisa sunkarasa gurinsu Zainab tataresu da murmushi kai masha Allah yaya Safwan kaganku kuwa yayi murmushi Zainab kenan duk kyanda mukai aibanukai garekuba suncigaba da bikinsu harzuwa wani lokaci sannan akatashi Hafiz yadau Amaryarsa sunyi Tafiyarsu anmaida kowa gida cikin koshin lafiya Safwan da Safna agidansu Salim suka jwana kasancewar mutane sunyi yawa agudansu Umma

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣2⃣
By

Fsuziya Usman

Washe gari bayan sunshirya sunyi break fast sundan taba fira daga bisani sukayi masu sallama suka tafi sun'iso gida zuciyarsu cike da farin ciki sunsami Umma afalo tare da sauran yan biki sungaisa Safwan yanufi dakinsa Safna kuma tazauna ancigaba da fira da ita bayan kwana biyu da biki Abba yatambayi Safna sai yaushe zata tafi gidansu Mummy tayi shiru batare datayi maganaba kinga Safna wallahi tafiyarki dolace bawai inasan kitafi bane a'a saidai inasan suma suzauna dake nadan lokaci kafin lokacin tafiyarki gidan mijinki kuma natabbatar da kekanki zakiso kizauna dasu yakamata kisa lokacin tafiya kinji to Abba zansaka lokaci saidai kuma Abba yaya Safwan bayasan natafi kinga Safna karka damu da zancan Safwan kibarni dashi kawai ninasan ta'inda zanbollomasa kinji to Abba yauwa Allah yaimaki albarka Amin Abba itadai Umma shiru take bata'iya cewa komaiba tinda tafahimci yanda take da Safna saima tafarajin kunyarta dama nauyinta yanzu abinda za'ayi gobe saiki shirya jibi saiki tafi kinii to Abba Allah yakaimu Amin yadawo da kallonsa ga Umma Hajiya lafiya tadanyi murmushi bakomai kinyi shiru bakice komaiba toni kuwa mezance bakida abin fadane eh to shikenan haka kuwa akai

Bayan kwana biyu Abba da Umma sundauketa sunkaita gida hannun iyayenta farin ciki gurin Mummy da Dady abin sai wanda yagani da yamma Safwan yadawo gida saidai bakowa sai indo kawai yasamu agidan ya tambayeta inasu Umma tafada masa suntafi gidansu Hajiya yafada azuciyarsa gudansu Hajiya kuma to mai sukajeyi agidan lokaci daya yatina da zancan komawar Safna gida take yaki faduwar gaba kardai Safna tayarsa zata koma gudan Hajiya ne da sauri tafita taja mota suna zaune suna fira yashigi tamkar wanda aka jefo yagaisa dasu Mummy yaya Safwan sannu da zuwa yauwa Umma lafiya nakoma gidane ido take fadamin kunxonan dukanku Abba lafiya daiko eh lafiya qlau yakalli Safna kanwata inafatan dai tare dake zamu koma eh yaya Safwan tare dani za'akoma insha Allah a'a Safna batare dake zamu komaba dasauri yaki kallonsa ga Abba haba Abba maiyasa bazamu koma da itaba bakomai Safwan zata kwana biyu tukunna saita koma Abba kabarni nakoma a'a Safna kibari kikwana biyu anan sannan sai kikoma idanma zaki koma tonida kaina zanzo nadaukeki kinji to Abba su Abba sunjima sosai agidan sannan suka tafi bayan sunyi musu rakiya sundawo Mummy takalleta Safna mutafi nanuna maki dakinki ko tayi murmushi to Mummyna tatashi suntafi tanuna mata dakin yayikyau matuka takalleta Safna yamaki ko da abinda kike bukata a'a Mummy kintabbata insha Allah to Allah yaimaki albarka Amin Mummyna saizuwa wannan lokacin tafito da kayanta daga mota saidai bata dauko kayanta dukaba takaisu daki tayimasu Dady saida safe tashige

Kwance take farin ciki nakewaye da ita wayarta tadau ruri takai hannunta tadaga tare dayin kyakkyawar sallama yayana bakayi barciba yasauke ajiyar zuciya kanwata kenan ina zancan wani barci bayan kinyi nesa dani kinama agidannan yanakejin nisanki balantana kina awani gidan gaskiyarka yayana nikaina inajin abinda kakeji fiye da kaidin to amma bayanda zamuyi da umurnin Abba gaskiya nidai ba'akyautaminba a'a yayana kadena fadar haka da yardar Allah nanvada jimawaba komai zaidai-daita kajiko to Allah yatabbatar da hakan Amin yayana sunjima sosai suma magaba daga karshe sukayima juna sallama
Bayan sati biyu dayin bikinsu lokacin Safna sunkare exam hakan yasa suka shirya zuwa gwambe dukansu Salim yafadama Safwan zsncan tafiyar washe garin ranar suka tafi ana igobe zasu tafi Safna tatafi gidan Zainab kusan acan tawuni bayan tafito gidan Zainab tanufi gidansu Umma sai dare tatafi tayi masu sallama saidai har tatafi bata hadu da Safwan ba suna kanhanya Safwan yakira layin Salim bayan sungaisa yatambayesa ko lafiya baishigo office ba ho sorry kasan nafadama zamuyi tafiya zuwa gwambe eh wallahi yanzu haka munakan hanya kayi hakuri wallahi jiya mantawa nayi nafadama tafiyar yaune karka damu bakomai wannan yawuce amma Salim tare da Safna akaje kuwa eh ok kafada mata nace takyauta kardai bata fadamaba a'a kadai fadar mata haka to shikenan zanfada mata insha Allah yauwa Allah yakiyaye hanya yakaiku lafiya Amin Safwan ssimunyi waya ok dan Allah inagaidasi Hajiya to zasuji yauwa sai anjima dahaka sukayi sallama bayan ya'ajiye wayar yakai kallonsa ga Safna yakira sunanta Safna na'am yaya Salim nikuwa intambayeki wani abu inajinka shinkin kuwa fadama Safwan zskiyi tafiya tagirgiza kai to maiyasa jiya naje gidan domin nasanar masa saidai bansamesaba to dakika koma gida maiyasa baki kira layinsaba wallahi yaya Salim mantawa nayi munata faman shiri shiyasa amma gaskiya Safna baki kyautaba wallahi Aunty Nafisa mantawa nayi to kisanidai hakan yayi sanadin bata ransa yakumace nafada maki kunkyauta aidile ransa yabaci sabida yanzu yana amatsayin mijinta amma ace kiyi tafiya saidai yaki agurin wani kifaduba kigani waiyo Allah na nashiga uku kinga Safna karki wani daga hankalinki kiyi hakuri harmu'isa ssiki kira layinsa kinji to Allah yasa karyayi fishi dani domin fishin yaya Safwan yana da daci sosai wallahi indan yayi fishi dani shikenan duk wani fain ciki nasa zaikaura dani karki damu insha Allah bazaiyi fishi dakeba to Allah yasa Amin ya Allah

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣3⃣
By

Fauziya Usman

Gwambe

Sun'iso gwambe cikin koshin lafiya duk kansu part Mummy suka nufa har Dadynsu bayan sunhuta gajiya Dady yatashi yanufa part din Jamila yana shiga yaga Fa'iza tana kokarin fita yalura da ita sam bata cikin walwala saidai yayi kamar baiganiba domin baitambayi abinda yake damuntaba tadukursa har kasa tagaishesa lokacinne Jamila tafito tare da Nusaiba sannu da zuwa Alhaji yauwa yagidan lafiya qlau Nusaiba tayimasa sannu da zuwa Jamila ta tambayesa ya Hajiya tana lafiya aima tare nake da ita Allah sarki lokacinne Fa'iza tatashi zata tafi Dady yakira sunanta Fa'iza kibari sai zuwa anjima domin inasan zanyi magana dake yanzu bara nashiga nawatsa ruwa nafito kinji to yaya saikafito yanufi part dinsa Jamila tabi bayansa kafin tafita yajuyo tace da anki da anso dole ace da mijin iya baba wallahi aikin banza ahaka za'akare tafita tayi tafiyarta bayan fitarsu tafita tanufi part din Haj Aisha tashiga tana kokarin zaunawa Mummy tafito daga Uwar daki tayi murmushi maraba da Fa'iza yau kuma dame kikazo takalleta tare da mere baki hadi dajan tsaki aikin banza wai Aisha ke wace irin macace wadda idan tayi maita bata saki kinsaka dan uwanmu agaba sam baya ganinmu da gashin kai duk zancansa baya wuce naki kinrigaya da kin'asircesa ssidai mubarki da Allah kekinsan badan kin"asirce yaya Mansoor ba daba hakaba banda kike da mugunta ko haihuwa bakyayi kumashi kinhasa yahaihu kinbarsa da 'ya daya gashi idan munfada masa gaskiya sam baya dauka amaimakon hakanma saiyadau zafi damu yayita fishi damu ni narasa wannan wace irin jarabace dake itadai Mummy batace da ita komaiba banda murmushi ba'abinda take su Salim suna daga ciki Safna tace Aunty Nafisa waibakuji hayaniyaba kamar anafada gaskiya nima naji mebi awajene tonidai zanje naduba to saikin dawo tana fitowa maizata gani Fa'iza tanatacin mutuncin Mummy ta"inda take shiga batanan take fitowaba tarufeta da masifa da sauri Safna takarasa inda suke lokaci daya zuciyarta tacika da kunci ganin anacin mutuncin Mummy tafusa itakanta batasan wanda tawanke mata fuska da mari Fa'iza takai kallonta gareta ke nikika mara kinsan fuskar dakika mara kuwa bandamu da wannanba domin bandamu danasan kokewaceba ganin anacin mutuncin Mummy ne bazanyarda dashiba ke akan wannan zaki maran tanuna Mummy da sauri Safna tajanye hannunta tare da kaimata wani marin Mummy tajanyota a'a Safna kidena dan Allah Mummy kibarni da ita domin banga wani mutum aduniyarnan dazaici mutuncinki narabu da shiba koma wayeshi a'a Safna kibarta domin bakisan ko ita waceba wallahi Mummy ni bandamu danasan ko wacece itaba Nafisa takalli Salim tare da kiran sunansa yaya Salim nifa naji hayaniyarnan sai karuwa take kardai Safna tashiga aciki haba taya zatashiga amma zomuje muduba fitowarsu keda wuya da Safna akeyi Salim yace Mummy lafiya kafin tabashi amsa Dady yashigo tare da Jamila da Nusaiba yagansu duk atsaye lokaci daya Fa'iza tafashe da kuka Dady yashiga tambayar Salim lafiya maiyake faruwa wallahi nima Dady bansaniba fitowata kenan bansan maiyake faruwaba yakalli Mummy yace Hajiya maiyake faruwa kafin tayi magana Safna tamata rifagi tafada masa duk abinda yafaru take mamakin Safna yakasu Salim yakalleta haba Safna maiyasa zaki daketa bakisan cewa tagirmekiba haba yaya Salim taya zan'iya ganin anacin mutuncin Mummy kuma nabarta wallahi zuciyata bazata iya hakuraba sannan kuma da make zancan tagirmeman ita Mummy bata girmeta bane maiyasa batabata girmantaba gaskiya nidai bazan'iya hakurin ganin anacin mutuncin Mummy ba duk kanninsu sai kallonta suke tajuya zata tafi Dady yakirata Safna tajuyo na'am Dady dawo zamuyi magana duk kuzauna bayan sunzauna Dady yakalli Fa'iza tare dakiran sunanta Fa'iza ta'amsa na'am yaya Mansoor maiyakawoki dakinnan tayi shuru bakinanane kobakiji abinda nafada bane bakomai tagirgiza kai haba Fa'iza wai maiyasa bakida kirki ne sai yaushe zakiyi hankali kisan abinda kike ke kenan kullum cikin masifa da tashin hankali rashin muruncinki akullum karuwa yake bakya bukatar zaman lafiya wannan wace irin rayuwa ce kika zabawa kanji kokina ganin hakan zsikaiki ga tudun tsira kuwa haba Fa'iza shekara nawa zski dauka kina rashin mutunci da rashin hankali tinda kuruciyarki gaki yanzu har girma yazomiki amma kina abu daya wallahi yakamata kiyiwa kanki fadar domin lokaci tafiya yake rayuwarki kuma ba ahanninki takeba balantana ki'iya sarrafata cikin muryar kuka take maganarta haba yaya Mansoor yanzu shikenan laifina zska gani kanafa ganin yarinyarnan mari biyu tayimin amma bakayi magana ba kokana nufin Wannan Yarinyar maikama da Babyn ruba tafina dankawai tana kiran matarka da Mummy dama kai duk abinda yafito ta hanyar Aisha shiyake da daraja fiye da komai agurinka amma inasan kasani ni'yar uwarkace wallahi har'abada bazaka taba canzaniba yadakatar da ita cikin tsawa Fa'iza ya'isa haka kinsan kowacece wannan kinsan matsayinta agurina tobara kiji matsayin wadannan sunfi naki agurina dominsu 'ya'yana ne nacikina wadanda nahaifa wannan Salim ne wannan kuma Safna ce wannan sunanta Nafisa matar Salim ce hakama suna da 'ya maisuna Safna Fa'iza karshen tika tiki tik yaudai Allah yanuna maki "ya'yan Hajiya sannan karewa da kayau 'yarta tamareki sabida cinmutuncinta da kike wannan saiyazame maki ishara yajuyo da kallonsa gurin Jamila tare da anbatar sunabta Jamila na'am ga Salim ga Safna gakuma Nafisa yakalli Salim yatambayesa wai ina Safna Dady barci take ok

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣4⃣
By

Fauziya Usman

To kinji Safna barci take nasan zakiyi mamaki da gani ko ji to wannan sam ba'abin mamaki bane domin ba'abinda Allah bayayi wannan yana daga cikin ikonsa da ishararsa bayan wani lokaci maitsayi Allah yasake hadani da ahalina harda kari Allah kenan maikyauta da dadi yakalli Salim tare da kiran sunansa Salim na'am Dady Safna na'am Dady Nafisa na'am Dady ga Jamila itama matatace anan garin take zaune ga kuma Nusaiba kanwarku sungaisheta ta'amsa musu cikin sakin fuska tare dayi masu sannu da zuwa Salim wannan kuma sunanta Fa'iza kanwatace Uwa daya Uba daya kamardai kai da Safna da akwai kuwa Hanata ita tana gidanta idan Allah yakaimu gobe zankaiku gidanta dama sauran dangi gaba daya yakalli Safna yana mutmushi yakira sunanta Safna yakensan kinmari gwoggonki Dady aicikin rashin sanine amma wallahi Dady yanda nakeji araina da kuma yanda nafito nasameta tana fadin magana yanda taga dama to wallahi ko nasan matsayinta agurina zan'iya aikata haka to yanzudai komai yawuce kibata hakuri takalleta dan Allah kiyi hakuri ita kanta nadama tashigeta lokaci daya bakomai Safna niyanzu bangs laifinkiba domin kinnuna ma mahaifiyarki tana da girma da daraja agurinki tabbas kinhaihu tadawo da kallonta ga Haj Aisha cikin kasa-kasa da murya takira sunanta Hajiya dan Allah da girman Allah kiyi hakuri kiyafemin duk abinda nayimaki wallahi Allah shine shaidana nadena bazan karaba tayi murmushi bakomai Fa'iza Allah

Please Login or Register in order to submit comment