Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣2⃣
By

Fauziya Usman

Wata rana sundawo da school alokacin Safwan yana gida bayan sunyi wanka sunyi sallah Safna tafito da littafi ahannunta tana neman Safwan Umma tafada mata yana dakinsa kaitsaye dakinsa yashiga tasamesa yana chart da waya tazo kusa dashi tazauna yakalleta Safna kundawo eh yayana barka da warhaka yauwa kanwata ya schools sai godiya yaya Safwan ga Assignment nan anbani tofa mugani tamika masa littafin yaduba Safna bani zanyi maki wanban Assignment dinba to yaya Safwan wazaiyimin kezakiyi da kanki yayana aiban iyaba shiyasa zannuna maki yanda zakiyi shizaisa ki'iya sannan kuma bazaki taba mantawaba toshikenan nunamin yauwa kanwata matsokiga tamatso yanuna mata tayi komai yanda yanuna mata nantake suka kammala Zainab tashigo tasamesu Safna Assignmen dinne akeyi eh Aunty Zainab bayan sun karasa Zainab tace yaya Safwan nima ganawa assignment yakalleta waiku sai yaushe zakufarayin Assignment ne da kanku ko ahaka zaku zauna saidai nayi maku to idan ina makaranta wayakeyi maku yaya Safwan idan kana school mukeyi dakanmu saidaini Aunty Zainab tana dancina gyara kadan yauwa kokufa kurikayi da kanku mana to ai yaya Safwan idan kayimana munfi cin maki sannan munfi fashimta shiyasa mukafisan kayimana to sarkin surutu kiyishiru haka ni ayimin Assignment dina to Aunty Zainab nayi shiru nan ita yayi mata kamar yanda sukayi da Safna ba'adauki wani lokaciba suka kammala Abba yadawo yasami Umma daga ita sai indo suna fira sai Ammar dayaketa faman barci indo tagaishesa tatashi tatafi sashenta Abba ya tambayi Umma ina yarannan suke naji gidan sai shiru ketashi suna dakin Safwan nagansu da littafai mebi Assignment ne yakeyi masu to dubo kigani ta'amsa dato taje tanashiga tasamesu sunkarasa Assignment din firarsi kawai suke Umma takallesu dama firakuke nazaci Assignment ne kuke eh Umma Assignment ne amma mumkarasa to kufito Abbanku yadawo yana nemanku to Umma suntashi gabadayansu sun'isa falo Abba sannu da zuwa yauwa Safna Zainab da Safwan sungaishesa ya'amsa cikin sakin fuska Safwan hala maikukeyi adaki Abba Assignment ne yayimana Safna wai banrabaki da karanbani ba koke aka tambaya ko sunanki yatashi daga Safna yakoma Safwan a'a yayana dan Allah insha Allah bazan sakeba to Allah yasa Amin yayana Abba Assignment mukayi dasu ok to Safwan miye abin laifi dan tabada amsa a'a Abba hakan badai-dai bane idan nan agidane wata rana zatayi awaje kuma bamusan aina zatayiba shiyasa kaji nakwatsata lallai hakane kayitinani maikyau Safna kidena shiga maganar da batakiba kinji to Abba nadena bazansake ba yauwa Safna Allah yaimaku albarka dukansu sun'amsa da Amin Abba acikin satin ne Safwan zaikoma school sai shirin tafiya yake yakira Salim sun'ajiye ranar dazasu koma domin daya bayasan yatafi daya baidawoba yakammala shirinsa tsab ana igobe zaitafi Safwan yadawo shida Abba bayan sungaisa dasu Umma Safwan yakalli Zainab yace ina Safna tana daki

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣3⃣
By


Maitakeyi adaki maitakeyi ko banda fishi kwanakin nan sai fama da fishi take to mai akayimata yaya Safwan kenan aikaima kasan dalilin fushinta Zainab kenan danasani zantambayeki ne to saboda zaka koma school ne take fishi yayi murmushi lallai Safna akwai aiki Umma tace Safna akwai kuruciya da yarinta Safwan yatashi yasameta zaune akan gado saidai fuskarta adaure tamkar bata dariya yazo kusa da ita yazauna yakalleta ba'abinda yayi dariyaba tafashemai da kuka yatambayeta Safna lafiya kike kuwa cikin muryar shagwaba tace yayana waida gaske gobe zaka koma school eh Safna gobe zankoma ya'akaine nidai yaya Safwan wallahi banasan katafi Safna kenan bakyasan nayi karatu kenan a'a yaya Safwan bahaka nake nufiba tonaji yanzu fadamin yakikesan ayi bakomai Yaya Safwan kawai kayi tafiyarka kinyarda natafi eh to kiyimin wani alkawari name bazaki sakeyin fishiba nayima daga yanzu bazan sake ba yauwa kanwata takaina to tashi muje falo gurinsu Zainab to yayana tamike yarika hannunta sunfito Abba yakallesu Safna kindena fishin ko yafasa tafiyar ne a'a Abba nadena fishi saidai baifasa tafiyarsaba saboda karatunsa yana da matukar muhimmanci amma idan yatafi bazaki rika fishiba kina bata fuska ko eh Abba nima zanmaida hankali ga nawa karatun ko banza munkusa fara exam yauwa kanwata haka nakeso Allah yataimaka yabada sa'a Amin yayana Allah yasa dagaske zakiyi hakan kamar yanda kika fada zanyi Aunty Zainab kedai kisa ido kiyi kallo domin wannan karon zanbaki mamaki matuka Safna ashe dai kinyi hankali da wayo a'a Umma nadai fara sunci gaba da firarsu harzuwa wani lokaci Safwan yamike tsaye ga'alama fita zaiyi inakuma zaka Abba inasan naje gidan uncle shu'aibu ne naimasa sallama kasan wancan karon yayi fada dani sosai sabida natafi banyi masa sallamaba hakane fa aida gaskiyarsa yana matsayin kanin mahaifiyarka kayi tafiya baisaniba aidole bazaiji dadiba kokadan azuciyarsa saiyagama kamar baka daukesa matsayin uba ba insha Allah bazankara ba to Allah yasa mudace Amin Abba yayana zanbika yayi murmushi to mutafi Zainab kefa ko bazakiba zanje to tashi mutafi ko suntashi suntafi Abba yabisu da kallo yarana kenan Allah yaimaku albarka Allah ya'albarkaci rayuwarku Allah yarayaman Ku yabaku tsawan rai da nisan kwana Amin Abban Safwan nafashimci farin cikinka yafi yawa idan kana tare da yarannan Hajiya kenan wallahi ina alfahari da 'ya'yana sosai shiyasa nakesan nagansu acikin farin ciki akullum ina mai addu'ar Allah yatsaya masu yazama gatansu yafiddasu daga musibu D's kuma fadawa ga halaka Allah yacika zuciyarsu da farin ciki ko bayan bani Amin Abban Safwan Allah yakarba kuma insha Allah addu'arka zatayi tasiri agaresu su Safwan bayan sunfito sunbiya sunyi ma yaran gidan siyayya sannan suka karasa gidan sunshigo samira da samir sunzo sunayi masu oyoyo sunje sunkira mamarsu wadda suke kira da Aunty saboda mutane da dama haka suke kiranta shiyasa suma suke kiranta da Aunty

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣4⃣
By

Fauziya Usman


Tafito a'a su Safwan ne da Zainab harda Safna to sannunku da zuwa yagida yasu hajiya suk suna lafiya ina Ammar yabakuzo dashiba kinsanshi yafiye zama agurin indo shiyasa wani sa'in har mantawa akeyi dashi dan ma yanzu ansashi makaranta yadan rage zama sosai agurinta Ammar kenan bawan Allah baruwansa lallai Aunty Ammar dinne baruwansa inaga baitaba yimaki barnaba shiyasa gaskiya baitaba ba Zainab aitunda kika fadi haka nasan baitaba yimakiba Aunty uncle fa ko bayanan eh yafiya amma nasan yanzu yana hanyar dawowa domin lokacin dawowarsa yayi kadan jirasa kadan to Aunty Allah yadawo dashi lafiya Amin Zainab tabasu samir tsarabar dasuka zomasu dashi bayan wadansu mintuna uncle shu'aibu yadawo bayan sungaisa yafada masa sallama yazo yimasa yaji dadi sosai aransa sunyi fira da shi nadan lokaci daga bisani sikayi masu sallama uncle shu'aibu yamasu alkhairi maiyawa sunfito sunwuce gida abinsun washe gari ranar Safwan yafito zaitafi yalura da kannansa duk basa fari'a saiyaji duk kamar yafasa tafiyar saidai hakan bazata yuwuba tafiyarsa dolece bayanda ya'iya amma shi sam bayasan abinda zainisan tashi da Zainab dakuma Safna wadda yafi shakuwa da ita akan kowa dake gidan yariko hannunsu harzuwa bakin mota yace to kuyimin dariya mana ko nace idan natafi bazan dawoba jinhakan yasasuyin dariya Umma da Abba sai kallonsu suke Umma tace Abban Safwan wai kalura da Safwan yaudinnan kuwa maiyayine nafashimci yau gabaki daya nayasan tafiya shima yazama tamkar Zainab ko Safna Hajiya kenan wannan aidole ne kannansa fane cikin baiso-baiso suma basaso haka dai suka hakura sukayi sallama yatafi

Kano

Salim yasami Nafisa a dakinta tana kwance saidai ba barci takeba tatashi zaune yaya Salim sannu da zuwa yauwa Nafisa barkanki da hutawa yauwa yasami guri ya zauna yakalleta Nafisa kina wani aikine a'a yaya Salim wani abu kakesan nayima ne a'a kawaidai zanso kirakani wani gurine to shikenan mutafi dama doguwar rigace ajikinta sunfito tare sunsami Ummi da Larai afalo sunata fira Ummi ta kallesu kallon tsab to sai kuma ina dan nasan wannan fitowar daga gani fita zakuyi dukansu murmushi sukeyi eh Ummi fita zamuyi tonaji inazakuje Ummi zata rakanine nayo siyayya kinsman hutuns yakare jibi zankoma ikon Allah yanzu har hutun yakare eh Ummi to shikenan Allah yakiyaye adawo lafiya Amin Ummina saimun dawo sunfito sunshiga mota sunyi tafiyarsi bayan yayi siyaytarsa yagama sunyi yawo sosai cikin gari bayan fitarsu Abba yadawo yasamu daga Ummi sai Larai bayan tagaisa dashi tatashi tayi sashenta Abba yadanjima amma baiga Salim ba baiga Nafisa ba yakalli Ummi Hajiya wai ina yarannan naji gidan shiru sunfita siyayya siyayya kuma eh kasan hurunsa yakare jibi ne zaikoma shine yatafi domin yayo siyayya to akwai kudine ajikinsa to gaskiya bansaniba domin baiyimin zancan kudiba nan Abba yadaga waya yakirashi yana tambayarsa ko da kudi a hannunsa eh Abba akwai to zasu isheka insha Allah zasu isa toshikenan adawo lafiya Allah yasa Amin dahaka sukayi sallama
By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣5⃣
By

Fauziya Usman


Sai yamma sosai suka dawo gida bayan sunyo siyayya da yawan ganin gari sunshigo sunsami Ummi afalo tana sallah sunje sundauro alwala sundawo falo Salim yabata jim'i domin yasan ga lokacin ko da yatafi masallaci bazai sami sallah ba domin lokaci yatafi bayan sun idar da sallar sunyi addu'a sunshafa sungaisa da Ummi adai-dai lokacinne Abba yashigo yadawo daga masallaci sungaishesa ya amsa fari'arsa kundawo lafiya eh Abba lafiya qlau Ummi takallesu amma Salim kunjima gurin siyayyar ko kuntarar da jirane agurin a'a Ummi mundanyi yawo acikin gari shiyasa ok to badamuwa Salim kunyi waya da Safwan eh Ummi toshi yaushe zaikoma ai arana daya zamu koma domin daya baiyi said a daya gaskiya yaya Salim abotarka da yaya Safwan tana birgeni domin kunasan junanku sosai kunyarda da junanku hakama kunshaku da juna ko hutu akai kafin akoma sai kunkaiwa junanku ziyara Allah yasa abin yadaure har 'ya'yanku Amin Nafisa sunjima suna fira daga bisani sukaje sukaci abinci bayan sunkarasa cin'abinci sundawo falo suncigaba da firarsu bayan wani lokaci sukayima juna saida safe sukaje suka kwanta

Washe gari da safe Nafisa tatashi tashiga kicin tasami Larai tana shirin abincin break fast sungaisa a Nafisa wani abu kike nema a'a Aunty Larai girki nafito nayi girki kuma Nafisa eh Aunty Larai a'a kibarshi kije kikwanta abinki nifa ba inda zanje domin yau nizanyi abin break fast agidannan to shikenan tinda kinmatsa saikinyi nikuma zantayaki kinji yauwa Aunty Larai godiya nake sunshirya break fast maikyau da lafiya sunshiryashi kan tebur sannan taje tashiga wanka tafito tashirya tsab cikin wani matireal lakar pink yadin yayi mata kyau sosai kafin tafito Salim bayan yagaisa da Ummi yashiga tambayarta ina Nafisa dan yaga yau tajima bata fitoba kodai tafito bata sami kowaba tashiga dakin Aunty Larai a'a Salim ko daya mebidai tanacan tana barcinta habadai Ummi saikace tafi kowa barci ace har zuwa wannan lokacin bata tashi daga barciba aida abinko yayi yawa Salim kenan bakasan Nafisa bane dasan hutu to Ummi baranaje nadubata nagani to yana kokarin tashine sukaji karar rufe kofa sunakai kallonsu domin ganin waye sukaganta tafito tana saukows daga sama tayikyau hartagaji Sslim sai kallonta yake harta sauko yayinda take murmushi tazo tazauna kujerar da Salim yake zaune tafara gaida Ummi sannan tajuyo sunfuskanci juna tana murmushi tace ina kwana yaya Salim cikin fari'a ya'amsa da lafiya qlau yakike ina lafiya to madallah ai yanzu nake kokarin naje nagani ko lafiya naga kinjima baki fitoba Ummi tazacima barci kike baki tashiba domin ansanki da sanhutu a'a ainiyau tinda sassafe natashi maiyasa bakomai kawai nasami kaina dajin banasan nakoma na kwanta kice akwai barcin rana yau hakan yana nufin bazaki tayani nagyara jakata ba ko a'a yaya Salim zantayaka domin barcin bama zaizominba to shikenan aizamu gani yafada yana murmushi itadai Ummi kallonsu kawai takeyi yadawo da kallonsa ga Ummi yace Ummina wai yaushe Abbana zaisaukone wallahi yunwa nakeji to kaga kaje kaida Nafisa kufara ci inyaso idan yafito saimu sameku acan a'a Ummi bari kawai sai yafito tobara naje nakirasa domin bazanyarda yunwa ta illatamin kaiba tatashi tatafi Nafisa takallesa yaya Salim Ummi tana matukar sanka sosai batasan duk wani abu da zaizamema matsala arayuwa kaima haka kakejinsu aranka nihar nakasa fahimtar atsakanin kaidasu Abba wayafi sanwani Nafisa kenan yanzu aduniyarnan akwai wani da wanda bayasan iyayensa ko akwai wasu iyayen da basasan 'ya'yansu a'a yaya Salim yauwa to kingani dan haka kidena mamaki kinji eh naji yauwa to tashi muje gurin cin'abinci saimujira su Ummi acan ta'amsa da to tatashi

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣6⃣
By

Fauziya Usman


Ummi tasami Abba afalansa tazauna tare da cewa sannu da hutawa yauwa Hajiya kinshigo eh dama nazone domin naga ko lafiya haryanzu bakasaukoba wallahi qlau kawai ina hutawane to yarona yunwa yakeji kuma yace bazaici abinciba saikazo dan haka kazomuje tinkafin yunwa taimasa yawa to kice kinzone domin Salim ba dominniba tayi dariya a'a bahaka bane yanzudai taso mutafi yatashi sunfito sunsami su Salim akan tebur sunja kujera sunzauna Abba kafito eh Ummarka tafito dani dominka tofa Ummi aida kinbarsa saiyatashi fitowa da kansa a'a Salim bazanso yunwa tayima yawaba shiyasa naje natasosa kinjiko Nafisa Umminku tafisan Salim akaina eh najidin nafisan Salim akan kowa laifine to meye laifina dan nace nafisan yarona akan wani aishi danane kaifa au tambayana ma kike toni mijinkine kuma kinsan miji yafi da ko bakiyardaba duk kanninsu dariya sukeyi Ummi tazubama kowa abinci sunci abincinsu lami lafiya suna firarsu cikin nishadi Salim yakalli Nafisa yace Nafisa gaskiya kin'iya girki sosai domin abincin yamin dadi takallesa cike da mamaki su Abba ma kallonsa suke suna mamakinsa yakalleta maiyasa kike namakina Nafisa kenan bansan kekikayi wannan girkinba sai lokacin danasa abakina sannan nafahimci wannan girkin kine wannan shine dalilin daya hanaki barcin safe yau kina kina mamakina ko Nafisa kenan nasaba da cin girkin Aunty Larai nasan dandanonsa hakama nasan dandanon girkin Ummina tonaji wannan dabanne shiyasa nayi saurin fahimtar cewa wannan girkinkine ko ba haka bane zuciyarta tacika da mamakinsa tayi murmushi yaya Salim kenan kaidin na musamman ne yarona akwai saurin fahimta Ummi ai wannan abaiyane yake bayan sunkarasa cin'abinci Abba yatashi yace Hajiya nizanfita to Allah yakiyaye adawo lafiya Amin Hajiya Allah yasa Amin Abba Allah yatsare Amin sainadawo yayi tafiyarsa bayan tafiyarsa Salim yaga Nafisa tana kokarin kwantawa akan kujera ke kardai barci zakiyi tinyanzu ko kinfasa tayani nashirya jakata idan barci zakiyi kiyi abinki Ummi sai tatayani dama ita take tayani a'a yaya Salim zantayaka mana wannan kwanciyar danayi bata barci bane tonaji yanzu tashi mutafi kaga Salim Nafisa fa bazata iya wani abin kirkiba domin nakalli cikin idanta naga barci da gajiya aciki dan haka kabarta tayi barcinta inyaso zuwa anjima idan tatashi daga barcin sai kuyi gyaran kayan ko yakagani hakama za'ayi Ummi kinga kwanta kiyi barcinki anjima sai muyi gyaran kayan kinji to shikenan baifi mintuna biyar da kwanciyartaba sai barci Ummi tace kaganiko nimafa naga barci a idanta kawai ita nakeyiwa Larai tafito nan sukayita fira daga bisani Salim yatashi yatafi dakinsa yakwanta kan gado lokaci daya tinanin kanwarsa yacika zuciyarsa yashiga damuwa sosai nan take yafashe da kuka saboda ba wanda yakeyin zancan kanwarsa dashi balantana damuwarsa tarage gashi cikin daula amma baisan awane hali kanwarsa takeba tanama araye ko ta mutu baisaniba nanyafara addu'ar Allah yasa Safna tana araye Allah kaxama gatanta aduniyarnan a duk inda take yana cikin wannan yanayin Nafisa tashigo tasamesa abin yayi matukar tsoratata domin bata tabaganinsa acikin damuwaba yau kuma taganshi yana zubar da hawaye cikin sanyin jiki ta'isa inda yake tazauna tadan dafashi tare da ambatar sunansa yajuyo sunhada ido batare daya amsa mataba cikin sanyin murya tace yaya Salim lafiya maiyasameka wannan hawayen naka namene bakomai Nafisa kawai nasami kaina dajin banasan tafiya shine kuma harda kuka harda hawaye yadaga mata kai alamar eh tayi murmushi indai wannan ne yaya Salim to karka damu domin nasan su Ummi har sunfika jin tafiyarnan kuma basuna kaima ziyaraba eh suna zuwa to dan Allah kadena damuwa domin idan Ummi ko Abba suka ganka acikin irin wannan yanayin to wallahi hankalinsu bakaramin tashi zaiyiba nikaina raina baiso ganinka ahakaba to inaga su Ummi to shikenan Nafisa nadena


By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Kaduna


Sheraka kwana cikin ikon Allah tare da yardarsa yanzu Zainab tana aji uku j.s.s. tree awannan shekarar zata zana j.l.c. dinta yayinda Safna take j.s.s. two shikuma Ammar yana primary one Zainab anfara girma da Safna shima Ammar balaifi yagirma yanzu yafara gane karatunsa sunfara exam Abbansu yayimasu alkawarin idan sukaci exam to dasu zaije hajji hakan yasa suka kara datse damtse sai sunga abinda yaturema buzu nadi domin sunyi nasarar cin exam dinsu kuma Abba yacika masu alkawarinsu domin awannan shekarar dasu yaje aikin hajji da Umma takai Ammar gidan uncle shu'aibu Safwan ne kawai ba'aje dashiba shima saboda yana makaranta saidai dayayi waya da Abba akafada masa suna gurin siyayya kamardai wancan ranar Ummi da Abba sunhadu dasu Zainab sungaisa Abban Safwan yacewa Umma ga iyayen Salim abokin Safwan Allah sarki ashe zamu hadu ai inajin Safwan da Salim abotarsu tana birgeni sannan iyayensu maza suna gaisawa yau muma Allah yahadamu yara sunanku ni Zainab wannan kuma kanwata Safna Allah sarki yaran kirki Allah yarayaku Amin Hajiya masau kinsu daya inda suka sauka su Zainab suna yawa na biyu su Ummi suna hawa na hudu haka sukayita zumunci komai tate suke fita siyayya da masallaci gurin sallah sunzama tamkar 'yan uwa Salim da Safwan saijin suke tamkar suyo hijira suma suzo acika taro dasu amma bayanda zasuyi yazame masu dole suhakura Umma da Ummi tamkar ya da kanwa haka kuma Abban Safwan da Abban Salim saidai Zainab da Safna du biyune kasan cewar iyayen Salim basada wata 'yar sai Salim shiyasa tasa Zainab da Safna agaba komai ita take masu yaran sunshiga ranta sosai Umma tanajin dadin yanda taga tana kula dasu Zainab tamkar itace mahaifiyarsu haka sukaji kamar kar'agama aikin hajji dan kawai karsu rabu saidai Umma da Ummi sunkarbi number junansu domin surika gaisawa Ummi tace aiko suna da kani anan kaduna wata rana idan tashigo zata nemeta kodan tasake haduwa dasu Safna domin yaran sunshiga ranta sosai da sosai tace to Allah yakaimu lokacin da zakishigo ta'amsa da Amin bayan ankarasa aikin hajji su Ummi suka fara komawa gida bayan kwana biyu su Umma suka dawo bayan sundawo Ummi tarika Umma sungaisa tayimata bangajiya sannan tace tabatasu Zainab sungaisa tabata Zainab bayan sungaisa Safna takarba sungaisa sannan tamaida wayar gurin Umma daga karshe sukayi sallama haka su Abba ma sunyi ways tsakaninsu sunzama tamkar wasu yan uwa hakan tasa Salim da Safwan abotarsu takaru shakuwar suma takaru saran mutanen makaranta sunzata wa da kani ne domin shakuwarsu tayi yawa abin sai wanda yagani bayan kamar wata biyu da dawowarsu daga kasa mai tsarki Ummi takira layin Umma tace tayimata kwatancin gidanta saboda zata shigo kaduna Umma tajidadi sosai sannan tatura mata Ummi tashigo kaduna gidan kaninta wanda tazo dubashi saboda bayada lafiya ta iso tashigo itada maigidanta matar gidan Hajiya Ramatu tatarbesu cikin nuna jindadi tagaishesu takawo masu ruwa maisanyi da lemu tare da dambun naman kaji sannan taje takira maigidanta Alh Mukhtar yafito da fari'arsa yazo yazauna yagaishesu sun'amsa cikin jindadi tare da yimasa yajiki najisauki sosai to Allah yabida lafiya Amin ya Allah Aunty Luba ina Salim tayi murmushi Salim yana makaranta to Nafisa fa ai Nafisa tinda Salim yatafi itama takama hanyarta tazuwa sokoto suntafi sunbarni nidaya sai Larai ina Husna Husna barci takeyi tanadai lafiya ko lafiya qlau take to madallah bayan sunhuta suncire gajiya suka tafi gidansu Umma saboda gobe sukesan sukoma su Umma suna zaune afalo sukaji sallama ta amsa tare da juyowa danganin waye sai tayi ido biyu da Ummi mamaki yakamata matuka Hajiya kece sannunki da zuwa yauwa Hajiya yagida ya yara lafiya qlau ina yaran naganki kedaya yanzunnan sukahau sama bara nakira makisu to shikenan

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
3⃣9⃣
By

Umma taje takirasu sunfito Zainab rike da hannun Ammar Safna da gudunta tazo inda Ummi sunsabo da ita sosai dan zaman dasuyi Ummi tarungumota Safna kina lafiya ya school lafiya qlau Ummi inawuni lafiya qlau Zainab wannan kyakkyawan yaronfa Umma tayi dariya Ammar kenan shine autana Allah Sarki Allah yarayaku duka Amin Ummi sallamar Abba ce tasasuyin shiru Abba sannu da zuwa yauwa sannunku Umma takalli Ummi tace Hajiya dama tare kuke shine kakashigo kikabarsa awaje yanzu da badan Abban Safwan yadawoba da haka zaiyita zama awaje tayi murmushi Hajiya kenan kawai sanashigo dashi saikace wani yaro lah hakama zaki fada sai dariya kawai takeyi maigidanta yace aidole kibarni awaje tinda ba danki bane Salim aida kafarki-kafarsa tayi murmushi Allah Sarki yatona barama nakirasa naji yayake nan taciro wayarta daga jaka takirashi bayan sungaisa tafada masa suna gidansu Safwan sunzo kaduna duba Alh Mukhtar shine sukazo sugaisa ina Safwan din gashinan Ummi aimuna tare tobanishi mugaisa to Ummi gashi Safwan ga Ummi yakarba sungaisa sannan tahadashi da Zainab da kuma Safna bayan yagaisa da mutanan gidansu yamayarda wayar hannun Salim tabashi Abbansa sungaisa sannan kukayi sallama Safwan yace my friend su Ummi suna gudanmu gaskiya ina farin ciki da hakan Safwan kenan aiwannan bakomai bane domin inasan nidakai mukasance tamkar hassan da husaini kaga kuwa hakan bazai samuba saida hadinkan iyayenmu wannan hakane my friend to Allah yabar zumunci Amin ya Allah Abban Safwan kaganiko tafisan danta fiye da maigidanta eh tabbas nagani Hajiya dan Allah miye laifina dan naso dana wanda shikadai na mallaka acikin duniyarnan gaskiya nidai banga laifinkiba yanda kikai shine dai-dai shikansa Abban Safwan aiyafisan 'ya'yansa akaina sam shibaya ganin laifin 'ya'yansa dama maza aihaka suke akan yaransu amma idan muka nuna namu san yaranmu sai kuma suga laifinmu Umma takawo masu abintaiya da lemunna kamar dama tasan da zuwansu sunci sunsha sunyi fira sosai wasa da dariya sunjima gidan suna fira sosai sannan daga bisani sukayi masu sallama saidai kafin sutafi sunyi masu kwatancin gidan Alh Mukhtar domin insun sami lokaci suje sudubashi sunyomasu rakiya harbakin mota sunyi sallama suntafi


Washe garin ranar du Ummi suka koma gida bayan kwana biyu su Umma duk Kansu suka tafi gidan Alh Mukhtar domin dubashi bayan sunshigo matarsa Hajiya Ramatu tataresu tabadu guri sunzauna sungaisa Umma tace bakigane muba ko eh gaskiya domin bakuwar fuska nagani Umma tayi murmushi maman Safwan ce wadda Haj Luba taje gidanta lokacin da tazo duba kaninta yanzu kingane tace oho maman Safwan ko eh Allah Sarki sannunki da zuwa ya yara lafiya qlau suke tadauki Ammar saidai takirashi da Safwan atinaninta shine Safwan tinda taga shine kawai namiji acikinsu Safna tace bashine yaya Safwan ba wannan sunansa Ammar yaya Safwan yana school tayi murmushi toke yasunanki Safna wannan kuma Aunty Zainab Safna kenan sarkin surutu a'a Hajiya barta tayi maganarta to yamaijiki aiyaji sauki to Allah yabida lafiya Amin ya Allah alokacinne Husna tafito tazo gurin mamarta tana kuka mamarta takalleta Husna antashi to kuma miye na kuka tadauketa tahada mata shayi tabata Umma tayimata sallama suntafi bayan fitarsu Haj Ramatu takira Ummi tafada mata cewar maman Safwan tazo yaushe yanzu batajima da fitaba tazo harda yaranta Safna da Zainab eh lallai itace amma kuwa takyauta sosai bara nakirata nayimata godiya gaskiya yakamata to inazuwa nan tayanke wayar takira Umma bayan sungaisa saitakeyi mata godiya bakomai maman Salim aiwannan yiwa kaine ya Salim da fatan yananan lafiya eh Salim yananan qlau sai godiyar Ubangiji to Dan Allah idan kunyi waya ina gaishesa to zanfada masa da yardar Allah to Allah

Please Login or Register in order to submit comment