Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

eh Allah yasanya alkhairi Amin amma Alh Abubakar maiyasa bazata karasa karatun adakinta ba a'a Hajiya nafisan saita karasa kamar 'Yar uwarta to shikenan Allah yashige mana gaba Amin ya Allah Abba yadawo da kallonsa gurin Umma Sadiya bakida abinfadane naji kinyi shiru tayi ajiyar zuciya nikuwa mezance aiduk hukuncin da kuka yanke nabi kenan yanxu kinyarda Safwan ya'Auri Safna tinda kimfahimci tana da Uwa da Uba tagirgiza kai dan Allah Abban Safwan kamanta da komai wallahi shairin shaidan ne da son zuciya amma dan Allah kayafeni komai yawuce to Allah yayafe mana Amin Salim yakalli Abba yace Abba yanaji kace Safwan ya'Auri Safna to Nasir fa Abba yayi murmushi Salim kanasan kasan yanda akai Safwan yakasance miji ga Safna eh Abba domin koni zanso naji yanda hakan takasance domin abinda mamaki kasan cewar Nasir shine wanda mukasan zai'Auri Safna kuma duk wani sharadin da zaisa Nasir ya'Auri Safna yacikaso amma abin mamaki ga invitation sai mukaga sunan yaya Safwan amaimakin Nasir gaskiya Abba abin da akwai daure kai Zainab kenan to karku damu yanzunnan zakuji komai daga gareni Nasir dai dakuketa magana akansa bakowa bane face dan aike dan aike kuma Abba eh Safwan abinda nake nufi da dan aike shine nina turoshi gurin Safna bawai danyaganta yana santaba dalilina shine tinlokacin da Hafiz yafadamin cewa Safna tana tare da damuwa to tinlokacin nasaka idona akanta da duk wani motsi nata yanayin danaga Zainab da Safwan aciki natabbatar da cewa Safna tana cikin damuwa saidai idan natambayi dayansu baya fadamin kuma ina da tabbacin kunsan abinda yake damunta sai daga bisani nafara fahimtar cewa da akwai soyayya atsakanin Safwan da Safna saidai nafahimci cewar Haj Sadiya batasan taransu to alokacin nayi niyaryin fito nafito da ita sai kuma nayi tinanin karna biye mata muyita samun matsala shiyasa nabijiroma Safna da zancan Aure domin naji kozata fadamin cewar tanasan Safwan sai akasamu akasin hakan shima Safwan nabashi damar yafitar da matar da zai'Aura ssidai baikawomin Safna amatsayin wadda yakesan ya'Auraba abin yabani mamaki matuka saina fara tinanin to taya zansami cikakken tabbacin cewar Safwan da Safna sunsan junansu Allah cikin ikonsa sai komai yazomin da sauki lokacin da nakira Salim domin nashaida masa cewar nazabama Safna mijin da zata Aura saiyake baiyanamin cewar da akwai soyayya maikarfin gaske atsakanin Safna da Safwan domin nakara tabbatarwa saina turo Nasir gurin Safna domin nassn idan har da gaske tanasan Safwan to dole Nasir zaigane kuma zai'iyaji abakinta tin lokacin da Nasir yafara zuwa gurin Safna da sunan zance tin ranar farko yafahimci da akwai so atsakaninsu saidai baiji abakinsuba tafiya tayi tafiya har Safna ta'iya furtama Nasir cewar ita sam batasansa Safwan takeso tashiga rokonsa akan yahakura yarabu da ita tabba naji wannan akunnena domin duk sanda Nasir yazo gun Safna duk zancan da suke saiyayi recording yabani nasaurara nikuma ba'abinda nakesan naji face tafurta kalmar so ga Safwan domin duk jindadina yau baifi ace 'ya'yana sunka sance acikin farin ciki ba lokacin dana samu tabbacin Safna Safwan ne ZABINTA saina cigaba da shirina batare danayi shawara dakowa dayake agidannan ba haka naba wani kamfani kwangilar yahadamin lefe kuma nasa aka kawo lefen amatsayin Nasir sadakin Safna yana hannuna nayanka sadakinta tamkar na Zainab yanzu zandaukosa nabawa Alh Mansoor domin shiyake da hakkin rike sadakin Safna fiye dani da sauri Alh Mansoor yagirgiza kai tare da fadar a'a dan Allah karkayimin haka domin wallahi koda zakabani kudin Auran Safna bazan karba ba kabarshi ahannunka aikaima Ubane abin alfahari Allah yasakama da alkhairi Amin yarabbi to bayan wannan maganar kayan daki nariga nagama siyan komai domin karkuce zakuyi wani abin lokaci daya Mummy tafashe da kuka domin farin ciki haryamata yawa Abba yakalleta haba Hajiya dan Allah kidena kukannan wannan aiyiwa kaine kuma koda ace Safna ahannunku tatashi aizanyimata fiye da haka domin 'yatace tace wallahi farin cikine yamin yawa wannan kukanma bansan wanda yazominba

Abba yakalli Safna yakira sunanta Safna yanzu yakamata kibisu Hajiya domin nassn dole zakiso kizsuna da iyayenki kamar yanda suma zasuzo su zauna tare dake tayi shiru tana nazari kafin tayi magaba Zainab tace a'a abba gaskiya nibazanso Safna tatafiba domin iya sabo nasaba da ita nima gaskiya bazanso tatafiba abba yakalleso daya bayan daya yayi murmushi sannan yace haba Safwan meyasa kukafiye sankanku da yawa kufatina yawan adadin shekarun da kukadauka da Safna sune iyayenta suka dauka basa tare da ita yanzu kuma Allah yakara hadasu maiyasa kuke kokarin tauye masu farin ciki ne yaka mata kuma kuyi tinani ke kuma Zainab da kike zancan bazata tafiba kinsaba da ita kekanki kwana nawa yarage maki agidannan gaba daya bazakiyi sati daya agidannan ba zaki tafi gidan mijinki kunga zancan gaskiya Safna zata koma hannun iyayenta Safwan yace haba abba danan dacan aiduk dayane maiyasa sai tatafi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣7⃣
By

Fauziya Usman

To tinda kasan cewa duk dayane kai maizaisa kadamu kaga Safwan karma kayi wani bata ranka kokayi kokarin hanata tafiya domin dole Safna zata koma gidan iyayenta da zama lokaci daya yatashi yayi tafiyarsa subisa da kallo Safna tayi murmushi abba bantari munfashin kaba zankoma gidansu Dady saidai ba'ayau ba ba kuma gobe ba to saiyaushe sai bayan bikin Aunty Zainab domin koda ace najima da gane iyayena awannan lokacin yakamata ace ina anan ana gudanar da hidimar Aunty Zainab dani koda kuwa bama da zumunci balantana abu nagida damani har koyaushe fatana shine Aure yarabani da gidannan ko mutuwa to insha Allah Aurene zaidaukeni daga gidannan domin bazan tafiba sai bayan andaura Aurena bayan bikin Aunty Zainab da kwana biyu ko uku saina tafi wallahi Abba inajin dadin zama daku sosai domin da ace bayanzune Auran Aunty Zainab ba banajin zan'iya tafiya nabarta domin munyi sabanda bazan'iya tafiya nabarta ba duk kanninsu sunji dadin abinda tafada Abba sai kallonta yake yana murmushi yace Safna Allah yaimaki albarka Amin Abba shidai Safna tana birgesa tinda jimawa tatashi tana kokarin fita Abba yatambayeta inazata kafin tayi magana Salim yayi murmushi Abba gurin Safwan zata tararrashesa duk kansu sunyi dariya kunya ta kamata tasunkuyar da kai Abba yace Salim kenan ai inaganin tamika tsaye nasan gurin Safwan zata to jeki tayi murmushi tayi tafiyarta har zuwa wannan lokacin Umma bata saki jikiba haryanzu da akwai damuwa sosai aranta Abba yakalleta tare da kiran sunanta Sadiya saida taji faduwar gaba da sauri ta'amsa na'am Abban Safwan yakamata komai yawuce kimanta da komai kikuma manta baya kigyara gaba amma kisani barin damuwa aranki wannan bazai zamemaki mafitaba dafatan kinfahimta ai Abban Safwan abinne da nauyi ga kuma kunya to yazakiyi Allah yakyauta yasa mudace Amin ya Allah

Safna tasami Safwan afalon kasa sai mafan fishi yake tabiyo tabayansa tarofe masa fuska tana murmushi yasa hannunsa yajanyota tagaba domin yasan cewar itace yazaunar da ita yana kallonta yanzu Safna shikenan kinyarda zaki tafi tawani zaro ido da sauri yaushe dan Allah dena wannan zancan to inazani nabarka lokacinma danake shakkar zansameka ko bazansameka ba natsaya atare dakai balantana ayanzu danake da tabbacin cewar kaine mijin da zan'Aura nanda sati daya saidai nakiraka da Angona to taya zantafi nabarka aibazan iyaba inanan daganan sai gidanka da yardar Allah aina fadama Abba cewar niba inda zani inanan tare da kai zama daram batafiya kai kanwata amma wallahi bakaramin dadi najiba Allah yabarmu atare Amin mijina yayi dariya tare dajan hancinta itama dariyar take komai yayi dai-dai sai dare su Mummy suka Tito zasu tafi sunyo masu rakiya harbakin mota duk kanninsu zuciyarsu cike take da farin ciki sunyi masu sallama suntafi Salim ma yamasu sallama yatafi yabi bayansu Mummy sun'iso tare sunshigo yaga gidan yadan jima suna fira sannan yamasu sallama yatafi yadawo gida ransa fari kal baya tare da komai face farin ciki dajin dadin yashigo saidai yasami falo bakowa kasancewar dare yayi yafara zuwa dakin Safna yasameta tana barci ya'isa inda take yasunbaceta tare da sanya mata albarka yamata addu'a sannan yafita

Yashiga dakin Nafisa yasameta kwance tana ganinsa tajuya masa baya tana fishi yayi murmushi yakarasa inda take yazauna kusa da ita sosai yarika hannunta yakira sunanta ssidai bata amsaba balantana ta'iya juyowa yasa hannunsa yajuyu fuskarta sunfuskanci juna yagirgiza mata kai dan Allah Nafisa karki hukuntani da rashinki kiyimin uzuri sannan kisaurari abinda zanfada maki idan yaso daga bisani saikiyimin hukuncin dakikaga yadace dani amma kafinnan dan Allah kiyi hakuri kinji eh naji amma yaya Salim maiyasa neta kiran layinka baka dagaba sannan kuma kai baka kiraniba yanzu kuma dakadawo inajinka kafin kazo inda nake saida kafara zuwa gun Safna hakan yana nufin tafini muhimmanci agurinka haba yaya Salim waimai yasa kakeyimin hakane Safna fa tana kasa dani kuma ita 'yace amma kafi bata girma akaina a'a Nafisa bahaka bane bara kiji mezanci mezaka fadamin ni wallahi jin Safna nake tamkar kishiyata domin kafi bata kulawa akaina tinda nahaifi Safna shikenan saika dena sona kabarni kadauki Safna a'a Nafisa taya zandena sanki kema kinsan fada kawai kike domin bazsiyuwuba ina sanki sosai sanda bazaiyuwu na'iya fadarsaba Nafisa kiyarda dani mana ina taki ssuraransa sai mita take tayimasa yarasa yazaiyi lokaci daya yayi mata kallon tsab yatsaida idansa kan bakinta dayaketa faman mita yajinjina kai bata ankaraba saijin bakinsa tayi cikin nata nanyaci gaba da tsotsar lebenta natsayin wani lokaci sannan yafitar da bakinsa cikin nata yakalleta yana dariya itakuma murmushi take ya'akai kikayi shiru danace kiyi shiru ai bakiyiba tayi ajiyar zuciya tare da fadawa cikin kirjinsa yaya Salim wallahi ins matukar kaunarka fiye da tinaninka ko yanda nakesan kaina Nafisa kenan ainima sanda nakemaki saidai kawai nayi shiru domin bazai faduba yanzu bari kiji dalilina nayin dare da kuma dalilin saka wayata silent lokaci daya yabata labarin duk abinda yafaru Ita kanta mamaki da Ikon Allah sunkamata harta gagara magana sai fari'a kawai take farin cikinta yabaiyana tatayashi murna tare dayimass fatan alkhairi

Zainab na kwance takalli Safna tayi murmushi Safna waibazakizo kikwantaba Aunty Zainab wallahi tinda nake bantaba kassncewa acikin farin cikiba irin nayau Da farin nasami yaya Safwan amatsayin miji abinda najima ina mafarki sai kuma wani farin cikin yakara shigata abinda bantaba tinaniba yaunaga Mummy da Dady gaskiya ina cikin farin ciki kuma wani abin farin cikin shine wanda duk natina dadin kamani yake shine kassncewarmu 'yan Uwa Mummy da Umma Uwa daya Duba daya wallahi wannan abun yamin dadin sosai araina bake dayaba Safna domin natabbata duk kanmu muna cikin wannan farin cikin saidai maki yafi namu yanzudai kizo kikwanta kinsan gobe kina da exam ta'amsa da to tatafi takwanta

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Washe gari Safna nacikin shirinta takalli Zainab Aunty Zainab kinsan wani abu kuwa a'a saikin fada wallahi abinda nayitawa Nasir ne yake dawomin har inajin bankyautaba wallahi Aunty Zainab dazanhadu da Nasir ayau dana basa hakurin abinda nayi masa yanzu bansan ayanayin da yake kallonaba Zainab sai kallonta take Safna kenan wannan shi'ake kira ihu bayan hari ko kina tinanin zaki kara haduwa da Nasir gaskiya bana da wannan tabbacin to amma maiyasa bazaki nemi layinsa ba Aunty Zainab aikema kinsan banda number Nasir to saiki hakura da nemansa domin banajin zaki sake haduwa da Nasir to nidai ina fatan Allah yasake hadani dashi koda saudayane arayuwata domin nabasa hakurin abinda nayi masa takarasa shirinta tafito tagaisa dasu Umma tayi break fast sannan tatafi school

Salim kuwa baitafi office ba bayan sunshirya sunyi break fast zuwa karfe 11:00am yadauki Nafisa da Safna suka tafi gidansu Mummy sunshigo tare dayin sallama saidai bakowa sunzauna kamar na mintuna biyar saiga Mummy tafito daga kicin tagansu azaune tayi murmushi Salim barabanku yanzu kuke tafe eh Mummy ina kwana lafiya qlau Nafisa tagaisheta cikin girmamawa Mummy taji dadi sosai aranta tajanyo hannun Safna tana mata wasa Safna bakisanniba ko Nafisa tace yaya Salim nafa taba ganin Mummy bama saudaya ba yakalleta cike da mamaki a'ina kikaganta a asibiti lokacin da aka kwantar da Safna Mummy tayi murmushi tabbas nima naga fuskar gani Mummy tatashi ina zuwa kunsameni ina aiki aiki kuma Mummy eh aikinme tayi murmushi abincin break fast tanufi kicin Nafisa tabi bayanta tasameta akicin Mummy kibarshi zankarasa maki a'a Nafisa ayihaka daga zuwanki saiki fara da aiki a'a Mummy wallahi bazaiyuwuba ina zaune ina hutawa kekuma kina kicin kina aiki dan Allah kibarni nakarasa maki to nagode Allah yaimaki albarka Amin tafito tabarta takarasa komai tashiryashi kan tebur sannan tadawo tazauna Nafisa sannu da aiki lah bakomai Mummy lokacin Dady yasauko sungaisa sunyi break fast bayan sunkarasa Salim yace Dady zantafi Kano domin nasanar dasu Ummi to Salim Allah yakiyaye Amin Dady Mummy saina dawo Allah yakaika lafiya Yakima dawo dakai lafiya idan kaje kagaishesu Amin Mummy insha Allah zasuji Nafisa tayimasa rakiya harbakin mota tare da Safna yatafi saida suka fice sannan tadawo ciki tagyara gidan tas sannan takoma tadora girki farin ciki yakama Mummy sosai Dady ma yafita zuwa office

Safna ta'isa class ranta fari kal saiji take tamkar tafi kowa farin ciki aduniya Hafsat da Asma'u sai kalonta suke dama sauran yan class Safna farin cikin me kike haka wallahi Hafsat bazai baitanuba domin karamin abu baki yake iya baiyanawa babba kuwa saidai kawai akallesa domin baki yayi kankanta da ya'iya baitanasa to koma miye Allah yasanya alkhairi Amin ya Allah bayan sungama exam kafin afara fita Safna tatashi tafara raba invitation taba kowa dake class din maza da mata duk kanninsu mamaki yakamasu domin banda Asma'u da Hafsat bawanda yasan da zancan Auranta aikuwa yan class sunshiga tsokanarta Amarya-Amarya Bashir yasamesu tsaye suna fira yamasu sallama sun'amsa yace Safna wai da gaske Aure zakiyi Allah yasa ga Bashir ga shaidanan kagani kuwa haba Safna maiyasa zakiyimin haka kokinasan kice dani bakisan cewar inasankiba nasani Bashir domin sanin hakanne yasani nanisanta kaina dakai domin bana bukatar alakar so takullu atsakaninmu kasancewar ni inada wanda nakeso hakama banasan kayi kuka dani wannan dalilinne yasa nadena kulaka sosai tindaga lokacin dana fara fahimtar kana sona Bashir kayi hakuri dominni ayanzu banda banbanci da matar Aure yajuyo gasu Hafsat Asma'u nizan tafi sai gobenku to Allah yakaimu Amin tajuya tayi tafiyarta Bashir yabita da kallo Hafsat tagirgiza kai Bashir karka batawa kanka rai dama lokaci abanza domin Safna tajima dazama matar wani kabar komai yawuce kamanta da komai domin inaga hakan shizaifiyema duk kabsu sunkama hangar gida Safna daga makaranta kaitsaye gidan Salim tanufa saidai tasami gidan arufe lokaci daya tinanin zuwa gidansu Mummy yazomata kaitsaye tanufican ta'isa gidan tashigo tasami Mummy da Nafisa saifira suke tamkar sunjima da sanin juna Mummy tayi murmushi maraba da Safna yauwa Mummy sannunki da zuwa daga ina haka naganki kinada alamar gajiya tayi murmushi daga makaranta nake Allah sarki toya makarantar Alhamdulillah yasu Zainab suna lafiya tana gaisheki duk dacewa batassn nazoba Allah sarki ina ansawa sai lokacin tagaisa da Nafisa Aunty Nafisa ashe kinanan wallahi daga gidanku nake nassmu bakwanan dama gurin Kawata nake yanzu tana ina naga bangantaba tobakizo asa'aba domin kawarki batanan tayi tafiya ita da yaya Salim tafiya kuma inasuka tafi Mummy takalketa Safna ce kawarki eh Mummy tayi dariya lallai Safna akwaiki da shirme kintaba ganin inda da Yakima aboki a'a to taya 'ya zata dawo kawa kemadai Mummy kyafada domin ni da yaya Salim munfada mata yafi akirga amma sam yaki yards kinga Mummy nifa saida nafara saninta amatsayin kawa sannan nasanta amatsayin 'ya dan haka kar awani hanani kawance da ita Mummy taje da kanta takawo mata abinci Nafisa tace Mummy da kanji eh Nafisa habadai Mummy yanzu gani ga Safna amma zakitafi da kanki a'a Nafisa wallahi bakomai aini nasa kaina karfa kimanta Safna ce Auta Yar lele tafada tana dariya kuma Nafisa kiduba kiga aikin dakikai agidannan kuma kawoma Safna abinci saina saki dan Allah kibari haka kihuta Mummy aini bazankawo ma Safna abinciba domin danasan zatazo dabanzanyi girkin da itaba saidai tashiga tagirka Nafisa Auta face tadawo da kallonta ga Safna kinga Safna kici abinci kinji tayi murmushi to Mummy taci abinci bayan takarasa takai kayan abincin kicin tadao suncigaba da firarsu

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Kano

Salim yayi nasarar isowa gidansu Ummi lafiya yashigo tare dayin kyakkyawar sallama Larai ce ta'amsa masa kasancewar itakadaice afalon tashiga yimasa sannu da zuwa tataresa da fari'arta shima fari'ar yake yazauna sungaisa ta tambayesa ya Nafisa tana lafiya to madallah Safna yau bamagana Aunty Larai hala ina Ummi Umminka yanzunnan tashiga daga ciki amma insha Allah bazata jimaba zata fito aikuwa bawani jimawa dayawa tafito mamakin ganin Salim yakamata tayi murmushi Salim kaine eh Ummina maraba sannunku da zuwa yahanya yauwa Ummina hanya Alhandulillah ina Nafisa tana lafiya tace agaisheku Safna tayi gurin Ummi tagaisheta Ummi takalleta tana dariya Safna yan mata ina mamarki tana gida kikazo abinki kikabarta agida eh Ummina ina Abbana Abbanka baidawoba amma nasan insha Allah yana kusa da gida bata karasaba sukaji sallamarsa sun'amsa masa yace Salim cike da mamaki na'am Abba dama yau zakashigo shine Umminka bata fadaminba a'a Abba karkaga laifinta domin itama banfada mataba koda safe damukai waya bansanar da ita zanshigiba to dafatandai lafiya eh lafiya qlau to madallah Safna yau bagaisuwa Salim yakalleta Safna bakigaida Abbana ba tatafi gurinsa tagaishesa yadauketa yadorata kancinyarsa Abba shiga ciki yashirya sannan yafito sunci abinci bayan sunkarasa sundawo falo Salim yace Abba dama nazone domin nasanar daku wani abu to Salim bismillah munajinka nanyabasu labarin komai nagame da iyayensa lokaci daya mamaki da ikon Allah yakamasu suntayashi murna sosai tare dayimasa fatan alkhairi yakuma fada masu zancan Auran Safna sunce aizasu shiga da yardar Allah Ummi tace Salim dafatan bazaka dena kulawa damuba kasancewar kagane iyayenka yayi murmushi tare da girgiza kai haba Ummina nikuwa wane irin mutunne dazanyadaku dan takamar nagane iyayena aikunfi da haka kunfi karfin watsarwa agurina dominku harkullum harkoyaushe iyayena kuke biyayya agareku wajibina ne to Allah yama albarka Amin Ummina sai yamma sosai sannan yafito yayi masu sallama tare dayimasu tini akan bikin Safna karka damu Salim insha Allah zamu shigo to Allah yayarda Amin ya Allah Safna konabarki gurin Ummi tagirgiza kai alamar a'a Safna yaukuma bazaki kwana ananba to Allah yakiyaye kigaida mamarki Salim kagaidasu Mummy kafin mushigo to Abba zasuji insha Allah sunyi sallama yatafi

Kaduna

Safna ganin yamma tayi yasata tashi domin tafiya Mummy nizantafi to Safna sai yaushe tayi murmushi Mummy sai zuwa jibi saboda gobe bazanfito exam ba sai 04:00pm kuma kinga gobe ake sister day shima karfe 04:00pm ne to Allah yabada sa'a Amin Mummy tayi musu sallama tayi tafiyarta bata wani jima da tafiyaba Salim yadawo yashigo tare dayin sallama Safna da gudu tayi gurin mamarta Mummy tayi dariya Safna auni bazakizo gurina ba sunyi dariya Nafisa tadauketa Safna kundawo eh Salim kundawo eh Mummy andawo lafiya yahanya lafiya qlau yasu Ummi duk suna lafiya sunce agaisheku to muna amsawa sannu da zuwa yaya Salim yauwa Nafisa yasu Ummi suna lafiya sunce agaisheki ina amsawa Nafisa tatashi takawo masa abinci da juice tare ruwa yakalleta yana murmushi nagode Nafisa itama murmushin take bayan yakarasa yace Mummy wai ina Dady inajin yau ayuka sukayimasa yawa baidawoba Safna ma batajima da tafiyaba Allah sarki ashe tashigo eh tajima anan batajima da fitaba kashigo ok sundanjima suna fira sannan Abba yadawo sungaisa Salim kadawo lafiya yahanya lafiya qlau hanya Alhamdulillah to yasu Abba da Ummi suna lafiya suna gaisheku muna amsawa aizasu shigo bikinsu Zainab to Allah yanuna mana Amin sunjina suna fira daga bisani su Salim sukayimasu sallama sukatafi bayan sun'isa gida Nafisa taje tashinfide Safna tare dayimata addu'a tafito tanufi dakinta tayishirin kwanciya Salim bayan watsa ruwa yashirya yazo yakwanta suna kwance Nafisa tace yaya Salim natambayeka wani abu eh inajinki waiyasu Ummi sukaji dama fadamasu su Mummy suna araye gaskiya sunyi farin ciki sosai suntayani murna matuka saidai Ummi tanunwmin karna manta dasu domin zuciyarta tana nuna mata cewar zanbarsu tinda yanzu nagane iyayena na aswli nafadamata bazantaba barinsuba har'abada kuma bazandena kulawa dasuba amatsayin iyayena Allah sarki Ummi nikaina nasan dole zataji wani abu aranta

Safna ta'isa gida tashigo taji gidan sai shiru ketashi kaitsare tanufi dakinsu bataga Zainab ba tofa ina Aunty Zainab tadauki wayarta takirata hellow Safna ya'ake cikine qlau Aunty Zainab kina ina kindawone eh nasamu bakyanan eh nafita ne tare da Hafiz nanbada jimawaba zandawo insha Allah to Allah inagaidashi zaiji saina dawo to adawo lafiya Allah yasa Amin ta'ajiye wayar bayan mintuna biyu yashiga kiran layin Safwan ringing biyu yadaga Amincin Allah yatabbata agareka yardar Allah da kariyarsa suka sance atare dakai yayana kuma mijina Amin kanwata kana ina kindawo ne eh nadawo saidai nassmi gidan yayi duhu narashinka kadawo domin gidanmu yahaskaka nikuma nakasance acikin haske Safna kalamanki suna zuzutani wallahi Safna da bansameki amatsayin mataba dana shiga uku nalalace niyakamata nafadi haka bakaiba yanzudai yaushe zaka dawo domin idanuwana Suna bukatar ganinka karki damu yanzunnan zandawo tosaika dawo kafinnan kakulaman da kanka toyayi saikin ganni

Umma tafiro falo tasamu bakowa taduba agogo taya karfe biyar dakusan rabi tace to ina Safna kotana gidan Hajiya ne tabbas akwai yuwuwar haka domin batakaiwa irin haka bata dawoba tana cikin tinani Safwan yayi sallama ta'amsa masa yakalleta Umma tinaninme kike haka tayi ajiyar zuciya dama Safna ce naga tajima bata dawoba shine nake tinanin kotabiya ta gidan Hajiya yayi murmushi Umma ai Safna tana gidannan tinda jimawa Allah sarki aini bansaniba ganin bangantaba nazaci bata dawoba tokirata taci abinci ya'amsa dato yatafi yasameta kwance kan kujera yashigo yana murmushi harya iso kusa da ita tataresa da murmushi sannu da dawowa yayana yauwa kanwata dafatan kina lafiya lafiyata tana tare da taka farin ciki na yacika yakammala tinda nassmeka amatsayin mijin Aurena Safna kenan nikuwa naceme yaya safwn aiki kariga kagama magana tinda harka iyafurta Kalmar so agareni kuma kazabeni amatsayin mata inagodiya abisa hakan sai kallonta kawai yake yana dariya toyanzudai tashi muje kici abinci domin nassn tinda kikadawo baki sakawa cikinki komaiba a'a yayana nakoshi niyanzu banajin yunwa yakalleta dakyau kinfara ko maikoma nayi haba kanwata maiyasa ke akullum saikinyi gardama yayincin abinci kinga tashi mutafi kick abinci ko mubata da sauri tarufe masa baki da hannunta tare da girgiza masa kai dan Allah yayana kadena fadar hakan kaji harzuwa wannan lokacin hannunta yananan kan bakinsa yawani rufe ido tare da sunbatar hannunta da sauri tajanye hannunta tana murmushi shima murmushin yake idan kingama sai mutafi to mutafi ok

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣0⃣
By

Fauziya Usman

Sunfito sunsami Umma kai afalo Safna tatafi tagaisheta ta'amsa Safna ashe kindawo eh Umma Allah sarki aini bansaniba saida Safwan yake fadamin eh Umma lokacin dana dawo nasami falo bakowane shiyasa shima yaya Safwan yawa nayi dashi toya exam Alhamdulillah to Allah yataimaka yabaki sa'a Amin Umma to atafi taci abinci Allah yaimaki albarka Amin Umma tatashi shikuwa Safwan sai wani dadi yakeji aransa suna cikin cin'abinci Zainab tashigo lokacin Umma tashige ta'isa inda suke sannu da zuwa Aunty Zainab yauwa yaya Safwan ananan tare da Amayar

Please Login or Register in order to submit comment