Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

By

Fauziya Usman

Aunty Zainab tashi kisha kozaki rage gajiya nibara nashiga wanka tonagode sai kinfito tayi murmushi tashiga tayo wanka tafito takalleta toya gajiyar tabijiki to kitashi kiwatso ruwa ko zakiji dadin jikinki to shikenan tamike tashiga toilet Safna tafarayin sallah sannan tashirya cikin riga da siket na atamfa tayikyau sosai Zainab tafito sai kallonta take Safna wannan irin kwalliya haka sai ina Aunty Zainab kenan ba'inda zanje kinga yanda kikaikyau nagode tazo tayi sallah sannan tashirya itama atamfa tasa irinta Safna dinkima iri daya itama tayikyau sosai kasancewarta kyak kyawa Aunty Zainab dan bakiganki bane shiyasa kikace nayikyau kinganki kuwa Safna kenan nagode bakomai to muje muci abinci ko to mutafi sunfito tare kayansu iri daya tamkar wasu tagwaye sunyikyau sosai sunsami Umma tafito sungaisheta ta'amsa ashe ciki yaushe kuka dawo bamujima sosaiba toya school Alhamdulillah Umma ina yaya Safwan yafita tinsafe har yanzu baidawoba to ina yatafi haka lokacin dazaifita yace dani gidan Hajiya zaije to watakin yabiya tawani gurin tosai yadawo muji Umma yunwa mukeji Safna kenan to kuje kuci abinci mana tinda baidawoba Aunty Zainab zaki'iyacin abinci yaya Safwan baidawoba idan zaki'iya tokije kici nidai bazanciba saiyadawo muci tare Safna kenan to idan yatafi yazakiyi ai'idan bayanan nasan bayanan banama sama raina saboda nasan bayanan amma idan yana gari to zan'iya jira har zuwa lokacin dazaidawo indo tayi dariya Safna takalleta maikike yuwa dariya haka indo a'a bakomai nagadai kinajida yayanki tayi murmushi indo kenan aishima yanashuri dani kuma yanashiri dakowa Zainab kitashi kije kici abincinki karki biyewa shiriritar Safna a'a Umma barta kawai idan yaya Safwan yadawo saimuci tare kinbi bayanta kenan eh Umma yauwa Aunty Zainab baranakira layinsa naji yana ina nan tadauki wayarta domin takirashi saitaga 5 missed call tana dubawa tagashine yakirata tace kingama yakirani banjiba saboda wayar a silent take nantakirashi yana dafawa yace kinkyauta sai yanzu kikaga dama A'a yayana wallahi wayar a silent take shiyasa tonaji yanzu kina ina muna gida kaifa ina gidan Hajiya amma yanzu ganinan tafe to saikazo muna gaisheta zataji adawo lafiya ok sainazo sunyi sallama ta ajiye wayar Umma haryanzu fa yana gidan Hajiya ashe sunsha fira da Hajiya aikuwa yakyauta ba'awani jima sosaiba saigashi yashigo yaya Safwan andawo eh Zainab sannu da zuwa yayana yauwa kanwata ya Hajiya tana lafiya tace agaisheku to muna amsawa Zainab lafiya kike kuwa inafa lafiya tinda suka dawo sukejin yunwa amma Safna tace baza'aci abinciba saikadawo yunwar racisu hartagaji yadawo da kallonsa gurin Safna kanwata ya'akai kika hakucin abinci bakomai fadamin gaskiya saboda bakanan nikuma nafisan muci atare shiyasa tonaji yanzu kutashi muje suntashi sunje sunci abinci bayan sunkarasa yakallesu yayi murmushi gaskiya inamai matukar farin ciki da samun kanne irinku domin samun kanne irinku ba'abu mai sauki bane Zainab tace yaya Safwan kenan aisamun yaya irinka wanda yake san kannansa sai antona shiyasa muma muke nunamaka kauna da soyayya Allah yabar manakai Amin Zainab itadai Safna ba'abinda takeyi said murmushi Aunty Zainab littafanki suntaimakamin sosai wadanda nake dubawa yau a class harda test akai mana kuma ina daya daga cikin wadanda sukaci yanda akeso yan class sai mamakina suke yanzu hakama malamin yabani Assignment kuma yace gobe yakesansa to saikiyi kokari kiyi Assignment din to amma saikin taimakamin sannan inasan yanzu akullum kidinga yimin darasi agida dan Allah saboda inasan karatun yazomin da sauki acikin class duk kanninsu kallonta suke suna murmushi karki danu Safna zanyimaki yauwa Aunty zsinab nagode Safna kenan sarkin karatu yaya Safwan aikaine jigo domin kaikanuna mana darajarsa da muhimmancinsa to Safna Allah yataimaka yabaku Sa'a Amin yaya Safwan to mukoma day an falo saimuyi Assignment din acan koyakukagani tomuje sunkoma wani falo taje tadauko Assignment din tare da test tadawo tamikawa Safwan test din yaduba yayi murmushi ammafa kinyi kokari nagode taba Zainab taduba lallai kinyi kokari Allah yataimaka Amin yayyena nagode sosai Allah yabarminku Amin to zanfara

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
6⃣0⃣
By

Fauziya Usman


Aunty Zainab duba kiga to bismillah yauwa nantafara Assignment dinta inda tayi mistake Zainab tagyara mata guri biyu tayi mistake Safwan yakalleta Safna tokice dama kin'iya a'a yaya Safwan ni alittafan Aunty Zainab nake karantawa bayan sunkarasa tayimata bayani yanda karatun yake tayita murna sosai sai alla-alla takeyi safiya tawaye domin taje tabada Assignment Safna tinaninme kikeyi bakomai yayana to shikenan yauwa Aunty Zainab gobe dayaushe zakishiga school ya'akaine bakomai zanshiga zuwa 10:00am zandawo zuwa 02:00pm kekuma zakishiga 12:00pm kifito zuwa04:00pm ko eh Aunty Zainab gaskiya duk banji dadin hakanba Safna kenan aiba dole sai lokacinmu yazo dayaba kidai kimaida hakali da karatunki to suna cikin zancansu saiga Ammar yashigo Aunty Zainab wai Abba yace kuzo Abba yadawone eh yaushe yadawo baijima sosaiba tokace muna zuwa kajiko to yajuya yayitafiyarsa suntashi sunfito Abba sannu da zuwa yauwa sannunku Safna ya school lafiya qlau injin da dadi eh da dadi Abba sosai to Allah yabada sa'a Amin Safwan yazancan tafiyarka Abba jibine tafiyar kace tafiya tazo eh Abba to Allah yataimaka Amin kana bukatar wani abu eh kudi nake bukata dominyin siyayya kamar nawa kake bukata yayi shiru yana nazari tokaga yanzu bara nabaka A T.M saikaje kaciri konawa zai'isheka to Abba nagode bakomai Safwan yaya Safwan ashe bankwana kake mana eh Zainab to Allah yasa ayi'asa'a Amin Zainab Safna ya'akai kikayi shiru bakomai Abba ko bakyasan yatafine a'a Abba ko daya bana nufin haka

Washe gari Zainab tafito bayan tayi shirinta tazo tayi break Umma tace mata ina Safna tana daki yau bazata tafi school ba a'a zataje saizuwa 12:00pm toni zantafi adawo lafiya to Allah yasa Amin zata fita saiga Safwan yasauko sungaisa Zainab harkin fito eh nafito Safna fa kasan ita sai 12:00pm zata ok Umma Abba fa yana sama yana shiryawa nasan yanzunnan yana fitowa bata rufe bakintaba saigashi yafito sungaishesa ya'ansa Zainab sai ina school to ina Safna ita sai 12:00pm ok tafita tayi tafiyarta Abba yabawa Safwan A.T.M yace gashi idan kafita saika cire kudin ko to Abba nagode Hajiya nizanfita to Abban Safwan adawo lafiya Abba Allah yakiyaye Amin yafita yayi tafiyarsa karfe 10:30am Safna tatashi tashiga wanka tafito tashirya tsab cikin wata doguwar riga kalar yellow tayi matukaryin kyau ko ita da kanta yau tayaba kanta takarasa shirinta tafito tasami Umma da Safwan da indo a falo tagaishesu indo tace Safna wannan irin kwalliya haka sai ina tayi murmushi indo kenan iyakata makaranta gaskiya kanwata kinyikyau sosai to nagode to muje muyi break ko eh tafada tana murmushi yatashi sunje taja masa kujera yazauna itama tazauna tazuba masa nasa itama tazuba nata bayan sunkarasa taje tadauko Jakarta tafito Umma zantafi sai nadawo to Safna Allah yakiyaye adawo lafiya Amin Umma Safna baranazo na'ajiyeki tinda Zainab tafita da motar to shikenan sunfito suntafi suna cikin tafiya yakalleta gaskiya safba idan kina irin wannan kwalliyar to zakisa malaman school dinku dama dalibai sudinga kallonki tayi dariya sosai yaya Safwan saikace nafi kowa kyau ba'abinda yake face kallonta tare dayin wani tattausan murmushi safna kenan bazaki ganeba sai zuwa nangaba miye bazan ganeba a'a barshi kawai to shikenan nabarshi sun'iso ya'ajiyeta yauwa Safna idan kintashi ki kirani tinda Zainab zata rigaki tashi nasan zataje da mota sainazo nadaukeki kinji to yayana saikaji kirana to yayi ayikaratu dakyau kinji insha Allah dahaka suka rabu tashiga class Hafsat tace sannu da zuwa Safna yauwa dafatan kina lafiya Asma'u yakike qlau kefa nima haka to masha Allah Safna ina Assignment din kinzo dashi eh ya'akaine malamin aiyazo nemanki nacemasa bakizoba ke dan Allah rabu dashi karfe 03:00pm yazo yakarbi Assignment din gaskiya Hafsat wannan malamin yanada naci ni wallahi bansan irin haka banasan matsatsi arayuwa Safna bakisan waye Malan Sani ba ainacinsa yayi yawa kubarshi zaidena zamuyi maganinsa zanfada maku yanda zamuyi masa kobazakuyiba zamuyi mana wannan irin takura haka aizamuso muyi maganinta to shikenan Kubarshi zamu dai-dai tamasa zama

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
6⃣1⃣
By

Fauziya Usman


Karfe 04:00pm suka fito takira Safwan domin yazo daukarta tasami wani guri tazauna Asma'u tana kokarin shiga motane tahangeta azaune tacewa direbanta dan Allah inazuwa tazo inda take Safna lafiya kikayi zaune anan bakomai inajiran yayana ne to kokizo saina ajiyeki a'a nagode karki damu domin nasan yanzu yana dab da zuwa to shikenan bara natafi sai gobe to Allah yakaimu Amin ya Allah sunyi sallama tayi tafiyarta baifi mintuna biyar da tafiyarta ba saiga Safwan yazo daukarta yakira layinta tana dagawa tace sannu da zuwa yayana waya fada maki nazo nakirakine dan nafada maki bazan samu damar zuwa ba dan haka saiki kira habu yazo yadaukeki tayi dariya yaya Safwan kenan aitin lokacin dakashigo school dinnan nagane domin haske school dinmu yakaru fiye da yanda yake kajuyo grfenka na dama yajuyo sunyi ido biyu yayinda take tafaman murmushi fuskarta cike da annuri tafiya take tamkar wata sarauniya sannu ahankali take takunta harta karaso inda yake Safwan sai wani irin murmushi yake yayanda yakejin wani irin nishadi acikin zuciyarsa sannu da karasowa yauwa yayana sunyiwa juna murmushi sannan yaja mota suntafi Bashir yakalli Abdul yace yakaganta Abdul yayi murmushi batare da yace dashi komaiba wallahi Abdul idan ina ganin yarinyarnan wani farin ciki yake kamani Bashir kenan daga ganin sarkin fawa sai miya tayi zaki yayi ajiyar zuciya Abdul wallahi bazaka ganeba zangane mana to bari sai wani lokaci to shikenan Allah yakaimu lokacin Amin Safna takalli Safwan tasunkuyar dakai yace Safna ya'akaine domin naga akwai magana abakinki fadamin naji dama yaya Safwan inasan zuwa gidan Hajiya ne shine kawai idan nakaiki zakiyi farin ciki eh zanyi farin ciki sosai to nikuma yau zankaiki gidan Hajiya sunwuce gidan Hajiya amaimakon gida sunshigo daga ciki saidai bakowa afalo yaje tagurin dakinta yabuga kofa yarinyar gidan tafito tagashesu ya tambayeta ina Hajiya aikuwa Hajiya tafita unguwa amma watakil takusa dawowa yazo yazauna takawo masu ruwa da juice mai sanyi Safna Hajiya batanan yayana idan basauri kakeba mujirata to shikenan sunyi zamansu sunata fira can wuraren karfe 05:30pm wayarsa tadau ruri yadaga bayan yagama amsa wayar yakalli Safna yace kanwata dan Allah kiyi hakuri mutafi kinga anyimin waya batun tafiya tane shine akakirani bakomai mutafi tunda naga guri wata rana zandawo yauwa Safna yar albarka mutafi yakira yarinyar gidan yace mata idan Hajiya tadawo suna gaisheta ta'amsa da to sunfito sunyi tafiyarsu yabiya yakarbi sakon da akayimasa waya akansa sannan suka wuce gida sunshigo gida ga alama sungaji yaya Safwan kunhadu da Hajiya ahanya a'a aikuwa yanzunnan tafita dama nantazo ikon Allah yakalli Safna kunbiya ta gidantane eh Umma nabiya domin nayimata sallama sai bamu sametaba itama tazone domin kuyi sallama kai amma banji dadiba Safna bakida raban haduwa da Hajiya hakane Umma tatashi tayi sama tadan kwanta kan kujera Umma tayi murmushi Safna bataji dadin rashin haduwa da hajiyaba kaga tayi fishi aidole sunje gidanta batanan sunzonan ance yanzu tafita tayi hakuri wata rana zasu hadu insha Allah Zainab tamike Umma zanje in rarrasheta to saikun fito Zainab tashigo tasameta kwance akan kujera sai fishi takeyi Zainab takalleta Safna lafiya fishinme kike wallahi Aunty Zainab banji dadin rashin haduwa da Hajiya ba to kinga kar wannan yadameki domin naji Umma tana zancen zakijecan kikwana amma kinsan idan taganki kina fishi to bazakiba nadena fishin to yanzu abinda za'ayi kitashi kije kiwatsa ruwa kiji dadin jikinki kinji to Aunty Zainab taje tayi wanka tare da dauro alwala tafito tashirya sannan tayi sallar magriba Abba yashigo tare da Safwan sunsamu daga Umma sai Zainab afalo sai Ammar dayaketa wasansa Zainab tayi masu sannu da zuwa Abba yace ina Safna tana sama karkai haryanzu fishin take shiyasa batafitoba A'a yaya Safwan tadena fishi inadaijin ko akwai abinda take to fishinme takeyi abin dariya gidan Hajiya mukaje da ita bamusametaba bayan mundawo ne akefada man's Hajiya tazo bamanan tofa shine taketa faman fishi bashi bane kawai abinda yasata fishiba da akwai wani abu wannan yafi wannan damuwa agurinta wannan wane irin abu ne Abba

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:32] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
6⃣2⃣
By

Fauziya Usman


Yanzu ku duk Baku fahimci komiyeba Allah Abba bamusaniba Zainab kokingano a'a yaya bangano komaiba to Abba kafada mana muji kema Hajiya baki ganoba eh to tafiyar Safwan gobe shine abinda yake damun Safna barashin ganin Hajiya ba lallai Abba Kannada saurin fahimta yanzu Ku duk Baku fahimtaba saida nafada maku eh Abba wannan tinanin baizo manaba Zainab kiramin ita to Abba tamike domin kiranta tasameta akan gado sannu da hutawa yauwa Aunty Zainab kinshigo eh Abba ne yace nakiraki Abba yadawone taya zaki sani kina zaune adaki saiki taso mutafi to tatashi tana fadin Aunty Zainab wallahi bakisan abinda yake damunaba eh dazun dai bansaniba amma bayan dawowar Abba sainasan asalin damuwarki kamarya banfahimceki ba Safna kenan idan munje Abba zaifada maki abinda yake damunki mutafi sunfito sunkaraso indasu Abba Abba sannu da zuwa yauwa Safna kinfito eh Abba wai Safna maiyasa haryanzu kinkisabawa da tafiyar Safwan duk lokacin dazaiyi tafiya saikiyita saka damuwa aranki yakama inda sabo ace kinsaba wallahi Abba nakasa sabawa bansan maiyasa nake damuwa sosaiba karki damu kanwata nesa tazo kusa da zarar nayi N.Y.S.T na shikenan komai zaiwuce bazankara tafiya nesa nabarkuba kinji tadaga masa kai alamar eh yauwa kanwata ranar sunjima suna fira harsu Umma suka shige suka barsu saida sukaga dare yayi sosai sannan sukayiwa juna saidasafe sukaje suka kwanta

Washe gari ranar darasi daya gareta 10:00am to 12:00pm ita kuma Zainab 08:00 to 12:00pm Zainab tarigata tafiya bayan tashirya tafito tagaisa da mutanan gida tace yaya Safwan dayaushe zaka tafi saikin daeo sannan zantafi da gaske insha Allah yanzu muje nasaukeki bayan sunfita Umma tayi ajiyar zuciya Abba yakalleta Hajiya lafiya wallahi Abban Safwan ina mamakin irin shakuwar Safwan da Safna abin yawuce saninmu Hajiya kenan kidena mamakinsu domin sunriga sunsaba da junansu shiyasa sam ba sasan rabuwa to Allah shiyasan sirrin gobe wannan gaskiyane bayan ya ajiyeta tare da yimata alkawarin bazai tafiba har saisundawo taji dadi sosai sannan tawuce class jikinta asanyaye fiskarta ba walwala tazauna batare datayiwa kowa maganaba Hafsat tace Safna lafiya kike kuwa eh kawai banajin dadin jikina to Allah yakawo maki sauki Amin ya Allah nagode bakomai yau gaba daya bata ganin saurin lokaci saiganin takeyi tamkar yaya Safwan bazai'iya jiran dawowarsu ba malamar dake cikin class din tafahimci hankalinta baya inda take ta tambayeta ko lafiya tace batajin dadin jikinta to Allah yabaki lafiya Amin fitar malamar keda wuya tafito tayi class dinsu Zainab baifi mintuna biyu da zuwa wantaba Zainab tafito taganta sai ahankali tace Safna lafiyarki kuwa maikika gani niba abinda yake damuna Aunty Zainab muyi sauri yaya Safwan yanacan yana jiranmu yace bazai tafiba saimun dawo shiya fadamiki hakan da bakinsa eh to mutafi tafiya suke amma Safna saigani take tamkar ba'a tafiya alla-alla takeyi taga sunkawo suna shigowa dasauri tafito tayi ciki Umma ina yaya Safwan batajira amsar Umma ba tanufi dakinsa tatura kofa tashiga tasamesa akwance ga alama tinani yake tayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya takarasa inda yake tana murmushi shikuwa kallonta kawai yake tazauna kusa dashi ba'abinda suke sai kallon junansu yaya Safwan tinaninme kake bakomai Safna sannu da zuwa ya school to Alhamdulallih yatashi zaune tindazu kunake jira badankuba da tini nayi tafiyata ina Zainab tana afalo to tashi muje nagama shirin komai har kayana nasaka amota yanzu sai tafiya kenan insha Allah sinfito suntarar da Umma da Zainab afalo cike da mamakin Safna tayi dariya Umna kudena mamakina yaya Safwan fane to idan yatafi yakenan nima shine abinda naketa tinani Umma to banda fishi kinsan banasan fishi aibazanyiba kinjiko Umma kamar da gaske Allah da gaske nakeyi Aunty Zainab to Allah yasa Amin to Umma nizan tafi ayafeni saina dawo Allah yakiyaye hanya Allah yatsareka Allah yakaimana kai lafiya Allah yabaka sa'ar abinda kajeyi Allah yataimaka kuma yayafe mana Allah yama albarka Amin Umma sinrakoshi harbakin mota Zainab tace yaya Allah yakiyaye Allah yasa ayi farar tafiya Amin Zainab itadai Safna batace komaiba sai hawaye dasuke fita afuskarta itama Zainab hawayen take a'a kannena kudena zubar da hawaye kuyimin addu'a kunji domin ina bukatar adfu'arku to yaya zamuyima addu'a insha Allah kamar yanda muka saba yauwa Zainab yakalli Safna wadda banda hawaye ba'abinda takeyi yace Safna bazakice dani komaiba tayi shiru sabida bazata iyayin maganaba domin tana buds bakinta to kuka zatayi haka yashiga mota yatafi batare datace dashi komaiba sundawo ciki kaitsaye dakinsu tanufa tafada kan gado tanata aikin kuka afalo Umma tace kai Safna tana wahalar da kanta maiyasa zata saka damuwa aranta saboda kawsi Safwan yayi tafiya Umma kenan kamardai bakisan sabo ba nikaina jinake kamar nayita kuka karfin haline kawai nakeyi to Allah yabaku hakuri Amin Umma Zainab tasamu Safna akwance tanata kuka haba Safna miye haka kikeyi keda kikace bazakiyi fishiba tomai yasaki kuka a'a Aunty Zainab ba fishi nakeba saidai idan natina banyi ssllama da yaya Safwan ba wallahi rainane yake matukar baci hakama yarokeni akan nayimasa magana amma naki to kinji abinda yake konamin zuciya karki damu Safna wannan duk mai saukine tinda akwai waya idan kinyi waya dashi saiki bashi hakuri nasan yaya Safwan bazaiyi fishi dakeba kinji kidena kuka tonadena yauwa kokefa misalin karfe tara nadare 09:00 pm Safwan yakira layin Abba yadaga sungaisa yayimasa yahanya yaba Umma sungaisa Zainab takarba yaya Safwan yahanya ka'isa lafiya yagajiyar tafiya hanya Alhamdulillah lafiya qlau na'isa gajiya tabi jiki to masha Allah dafatan kaci abinci a'a yanzu nafito daga wanka nayi sallah muna karasa waya daku zanci abinci to shikenan Allah yahutar da gajiya Amin Zainab nagode bakomai yayana ga Safna tindazu sai rawar jiki take taga nawar nabata kinga Zainab inajinka yauwa kifada mata nibazanyi magana da ita awayaba tinda dazu nayi-nayi da ita taki yimin magana a'a yaya Safwan dan Allah karkayi haka yakashe wayarsa tana cikin magana haba Aunty Zainab maiyasa zaki kashe wayar banice nakasheba shine yakashe yace nafada makibazaiyi magana dakeba tinda dazu bakiyi masa maganaba nashiga uku tafashe da kuka kash maikaratu kayimin uzuri kadakaceni acikin littafin ZABINA part 2 dominjin yanda Safna zata kaya da yayanta sannan kuma taya zata gane iyayenta da yayanta saiku biyoni dominjin karshen labarin taku harkullum Fauziya Usman

By. Fauziya Usman
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__[12/19/2017, 11:47] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
0⃣1⃣
By

Fauziya Usman


Umma takalleta haba Safna kidena kukannan nasancewa Safwan dawasa yakemaki zaikiraki kinji to bandama da abinki Safna miye na kuka bayan kinsan cewa Safwan bayanda zaiyi yayi fishi dake zaikiraki kinji karki damu kidena kuka cikin muryar kuka take maganarta Abba nima tinanin hakanne da yarda da hakan yasa na'aikata hakan wanda gashi yahaifarmin da danasani yanzu Abba yazanyi Umma dan Allah kubashi hakuri karki damu Safna komai zaidai-daita insha Allah tatashi asanyaye tayi daki Zainab tace wallahi Abba tinda kaga yaya Safwan yakashe wayarsa to tabbas bakaramin fishi yayiba to Zainab dan kawai batayi masa maganaba sai yace yadena magana da ita awaya wannan sam ba dalili bane amma Abba yaya Safwan baitaba daukar zafi ba irin wannan gaskiya hakane

Please Login or Register in order to submit comment