Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayafe mana gabaki daya Amin tadawo gurin Dady tace yaya Mansoor dan Allah kayafemin wallahi natuba bazan karaba to Fa'iza Allah yasa da gaske kike domin kinfadamin kalmar kintuba harbansan adadiba amma akullum kinanan yanda kike a'a yaya Mansoor wallahi Allah da gaske nake nadena to Allah yayafe mana gabaki daya Amin ya Allah Dady yakalli Jamila yace kinga Jamila namanta banfada makiba Safna ma andaura Auranta da Safwan aikinsan Safwan ko wanda yake zuwa gurin Hajiya dan Haj Sadiya Allah sarki eh nasan Safwan sosaima kuwa to Allah yasanya alkhairi Amin lokacin Safna tafito tana kuka ganin tatashi bakowa atare da ita Salim yakalleta yana murmushi Safna kintashi tazo gurinsa tana fadan Dady tana kuka yarungumeta yana rarrashinta Nafisa kihada mata coffee tasha kinji ta'amsa da to tatashi haba Salim yaushe ga Safna azaune zakasa Nafisa tahada mata coffee a'a Mummy bakomai zanhada mata toshikenan tatafi Jamila tace Hajiya mutafi muci abinci to Jamila bayan Safna tasha coffee suntafi sunci abinci sai dare Fa'iza kotatafi gida

Kwance suke adaki Safna takalli Nafisa tare da kiran sunanta Aunty Nafisa kinga wayar yaya Safwan sam bata shiga tindazu nake kiran layinsa amma baya tafiya nifa nafarajin tsoro karyayi fishi dani to Safna yayi dake baida laifi domin kekika jawa kanki tinfarko maizasaki tafiya batare da kinfada masa ba wannan aibadai-dai bane kekanki kinsani a'a Aunty Nafisa kidena fadar haka wallahi natafi gida domin nayi masa sallama saidai bansamesaba tonaji naki ssmesaba to miye anfanin wayarki dabazaki kirasaba gaskiya kinyi laifi yanzu abinda za'ayi kiyi hakuri harzuwa gobe saimuga abinda za'ayi amma dan Allah karki gada hankalinki kinji to Aunty Nafisa Allah yakaimu Amin

Washe gari tinbayan tayi sallar asuba take gwada layin Safwan saidai batashiga daga bisanima sai akacemata akashe take lokaci daya yaji wani irin faduwar gaba tadafa azuciyarta kardai yaya Safwan yayi fishi dani nan take tashiga damuwa Nafisa talura da yanayinta gaba daya yasauya tashiga tambayarta lafiya cikin mutuwar jiki da sanyin murya tace Aunty Nafisa wallahi yaya Safwan yayi fishi dani domin yakashe wayarsa kuma fishin yaya Safwan zaihaddasamin da damuwa maitarin yawa Aunty Nafisa dan Allah kinemamin mafita tinkafin damuwa tayimin yawa kinga Safna karki daga hankalinki yanzu kibari idan yaya Salim yashigo sai kisanar masa kinjiko yaushe yaya Salim zaishigo gaskiya bansaniba kinga yanzu safiyar bata gama wayewaba Aunty Nafisa zan'iya jiransa kuwa Allah yasaga Safna to naji bazaki jirasaba yanzu yazakiyi wallahi nima bansaniba domin kaina yakulle banda wata mafita ko dabara to sabida haka kiyi hakuri kivari har yaya Salim yafito to shikenan Allah yasa yafito dasauri to Amin bayan kamar mintuna goma Nafisa tatashi tanufi kicin tafara hada abincin break fast tana cikin aikinta Mummy tashigo tasameta bayan sungaisa takalleta Nafisa ina Safna tayi murmushi tana ciki to maiyasa baki tasota kunshiga kicin tareba a'a Mummy barta kawai bakomai toni bara nake NATO kiranta a'a Mummy dan Allah kibarta kinga nama kusa kammalawa aida akwai anjima saimuyi tare to shikenan Nafisa Allah yaimaki alvarka Allah yabiyaki yasska maki da alkhairi Amin Mummy nagode Mummy tafita tabarta tacigaba da aikinta bajimawa tagama tazo tashiryashi kan tebur tadawo tagyara gida yaki ina yayikyau sosai sai kamshi ketashi takoma daki domin tassmu tashirya ttasami Safna tana kokarin tashi takalleta tare da yin murmushi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣5⃣
By

Fauziya Usman

Ta'isa gurinta tadauketa Safna kintashi tadaga mata kai alamar eh to mutafi kiyi fitsari sai nayimaki wanka ko Aunty Nafisa kibarta zanshirya mata mana a'a Safna kibarshi domin kekanki da sansamune zakiso kema ashiryaki saidai wannan damar tamutun dayace tak wato yaya Safwan tayi shiru tana murmushi itama Nafisa murmushi take tadauki Safna tayo mata wanka tafito tashirya mata tabartanan gurin Safna ita kuma tashiga wanka tafito tashirya cikin riga da siket na atamfa tayikyau sosai takalli Safna tare da kiran sunanta Safna mama Nafisa tamata wani irin kallo kebadake nakeba da Auntynki nake Safna takalleta tana dariya Aunty Nafisa timiye laifinta tinda sunan iri dayane gaskiya yakamata kirika banbantawa yayin kiran sunayanmu ni kibarni a Safna takwarata kuma kikirata da Baby Safna tahakan zamufi fahimta amma dan kince Safna dukanmu zamu iyajuyowa domin dukanmu sunanmune koba hakaba gaskiyane to yanzudai kidakata da wannan surutun naki kitashi kishirya to Aunty Nafisa amma gaskiya sai zuwa anjima domin yanzu duk banajin dadin komai kasancewar haryanzu bansamu nayi waya da yaya Safwan ba kuma gashi haryanzu yaya Salim baishigoba ni wallahi duk natsinke Safna insha Allah banajin yaya Safwan zaiyi fishi dake tayi ajiyar zuciya Aunty Nafisa kenan wallahi bakisan waye yaya Safwan bane shiyasa abinda bakya tinanin zaiyi to wallahi tanan zaibadake ni wallahi tinda naji wayarsa akashe nasan cewar yayi fishi dani saidai kawai nafara neman Marita tabdijam ina zuwa naji ana sallama ok tafito Safna tabiyo bayanta tare da amsa sallamar maraba da Aunry Jamila inakwana yauwa lafiya qlau ya Safna tana lafiya Nafisa takalleta Aunty Jamila ina Nusaiba tayi murmushi Nusaiba tatagi school Allah sarki to Allah yataimaka Amin Safna zomana Jamila tajanyo hannunta saidai bata tafiba lah bazakizoba tadaga mata kai Safna jeki gurin Aunty Jamila kinji kinga Nafisa barta dani yauko bakyaso saina daukeki tadawo da kallonta ga Nafisa tashiga tambayarta ina Safna da Hajiya gani duk kansu sunkai kallonsu gareta tare dayin murmushi Mummy sannu da fitowa yauwa Nafisa kinfito eh to sannu da aiki yauwa tadawo da kallonta ga Jamila tare da kiran sunanta Jamila kinshigo eh Hajiya inakwana lafiya qlau yakwanan Alhaji da Nusaiba lafiya qlau Nusaiba tatafi makaranta to Allah yadawo da ita lafiya Amin Nafisa wai ina Safna tana ciki lafiya take eh amma kuma haryanzu bata fitoba wai tana jiran fitowar yaya Salim ne kenan idan Salim baifitoba itama bazata fitoba Jamila tadauki Safna tana kokarin yimata wasa lokaci daya tasakar mata kuka da sauri Jamila tadereta gurin mamarta Allah yabaki hakuri dan Allah kidena kukan nadena daukar naki Mummy sai kallonta take Safna haka kike daga abin arziki kinsamu tama daukeki bandama abin Jamila wayake dakar kishiya su Nafisa sai dariyarta suke lokacin Salim yayi sallama yashigo da sauri yakarasa inda Safna yashiga tambayar lafiya maitakeso waya tabata mai akaimata take kuka su Mummy sai kallonsa suke Nafisa waibakyaji ina tambayarkine kinyi shiru kobakiji mainaceba tayi murmushi yaya Salim kenan wallahi kadena daga hankalinka akan kukan Safna kingani bawannan natambayekiba tambayarki nake akan mai akaiwa Safna ko maitakeso wanda haryayi sanadin kukanta to ba'abinda akaimata Aunty Jamila ce tadauketa shine take kuka tamkar wadda akadaka lokaci daya yasamu kansa dayin murmushi tare dajin kunya Mummy sai kallonsa take lallai Salim yanzu akan Safna kaketa fadar haka wallahi Mummy banasanjin kukanta shiyasa sai lokacin yagaisa dasu Safna kinci abinci tagirgiza kai bakici komaiba tadaga masa kai alamar eh Nafisa ya'akai haryanzu Safna batayi break fast ba yaya Salim yanzufa tatashi nashirya mata muka fito kaimadai kasan banida wani dalilin da zaisa nabar Safna da yunwa ko gaskiya Nafisa kina kokari kemadai Aunty Jamila kyafada wallahi nidaba ni nahaifi Safna ba danace Aidan banhaife taba yanda yaya Salim yake nunamin fifiko akan Safna wallahi saidai kawai nayishiru kinga Nafisa yanzudai duk kibar wannan zancan kitashi kinema mata abinda zataci tinkafin yunwa tayimata yawa dan Allah Salim kabarta tahuta mana wallahi tinda safiya tawaye Nafisa taketa dama da aiki yanzu tana bukatar hutu Mummy kenan to wane irin hutu Nafisa zatayi Safna nafama da yunwa acikinta aizata hutane bayanda Safna tamika cikinta waniko Mummy ina Safna sallamar Dady ce tahana tabashi amsar tambayarsa yashigo sungaisa yaga kowa amma banda Safna yashiga tambayarta tinsafe bata fitoba amma naji Nafisa tace fitowar Salim takejira nikuma eh yaya Salim tabara naje naji ko lafiya yatashi yasameta zaune bakin gado tahade kai da guiwa yakarasa inda take yazauna tare da anbatar sunanta kanwata lafiya yadagota Safna maiyasameki lafiyarki kuwa cikin sanyin murya da mutuwar jiki take maganarta yaya Salim haryanzu bansami layin yaya Safwan ba tinkafin asuba nake kiran layinsa amma sam yaki tafiya dan Allah yayana kanemamin mafita tinkafin damuwa tayi yawa atare dani domin nasan cewar zuwa yanzu yaya Safwan yana fishi dani wanda nikuma hakan bakaramar Marsala bane atare dani yaya Salim dan Allah kataimakeni kafadamin miye mafita yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya yajinjina kai yana nazari Safna kira layinsa yanzu kiji maiza'ace to shikenan tashiga kiran layinsa lokaci daya cikin bacin rai tayi jifa da wayar saida tawatse takuma fashe da kuka Salim ssi kallonta yake yagirgiza kai yashiga rarrashinta tare da tambayarta mai'akace mata cikin muryar kuka tace yaya Salim yakashe wayarsa dankawai karnakirasa subhanalillah kinga Safna dena kuka insha Allah zsnyi duk yabda zanyi danganin nafitar dake acikin wannan kuncin kinji lokacinne Nafisa tashigo tasami Salim yana tararrashinta tofa Safna abin haryakaiki ga kuka wallahi Aunty Nafisa bakisan yanakejin zuciyata bane shiyasa to yanzudai Mummy ta'aikoni tace kufito muyi break fast ok Safna tashi muje a'a yaya Salim kutafi kawai a'a Safna bazaiyuwuba dole kifito kiyi break fast kobadanke ba kodan Mummy da Dady kinji to shikenan mutafi yauwa Yar kanwata kokefa tadanyi murmushi kadan sunfito tagaisa dash Dady sannan suka nufi gurin tebur dominyin break fast

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣6⃣
By

Fauziya Usman

Jamila ce take zuba abincin bayan takarasa tazauna sunfara cin'abinci kowa nacin abinci amma banda Safna sai wasa take da cokali Mummy tana kallace da ita takira sunanta Safna lafiya kike kuwa eh lafiyata qlau tokici abinci kinji to lokacin wayar Salim tayi kara alamar shigowar sako yaciro wayar daga aljihunsa danganin sakonmene yashigomasa bayan yaduba sako yamikawa Safna wayar ungu duba kiga takarba ga abinda tagani salam my friend dafatan kana cikin koshin lafiya Allah yasa haka Amin bayan wannan my friend dan Allah kakulaman da Safna fiye da kanka sannan katabbatar tanacin abinci sosai domin nasan halinta ita sam batasan cin'abinci ko kadan daga karshe inagaidasu Hajiya ma'assalam Safwan Abubakar tana karantawa yana kallonta yayinda idanuwanta suke kokarin zubar da kwalla tana karasawa da sauri ta'ajiye wayar tayi tafiyarta su Mummy sunbita da kallo Dady yakalli salam tare da tambayarsa lafiya bakomai Dady tonaji amma duk da haka bani wayar naduba abinda tagani Salim yabashi yaduba Salim katabbata bakomai insha Allah Aunty Jamila yatashi haryayi nisa cikin tafiya yajuyo tare da anbatar sunan Nafisa bayan ta'amsa yace tazubowa Safna abinci takawo mata ciki ta'amsa dato yajuya yacigaba da tafiyarsa Nafisa tana cikin zuba abincin Jamila tashiga tambayarta da gaske ba'abinda yake faruwa da Safna tayi shiru batayi maganaba kinga Nafisa idan kinsan da wani abu da yake faruwa da Safna dan Allah kifada mana bakomai Mummy damadai tsakanintane da yaya Safwan kardai fada suke a'a Mummy to maiyake faruwa atsakaninsu dama tafiyar da Safna tayine bata fadar masaba shine shikuwa yakashe mata waya wannan ne damuwarta sanadin hakan yasa hartafasa wayarta tadauki abincin tayi tafiyarta lallai Safna aikuwa bata kyautaba tinfarko maizaisa tayi tafiya batare data fada masaba tinda aiyanzu da hakinsa akanta Nafisa tashiga tare dayin sallama Salim ya'amsa tare da karbar abincin dake hannunta kinga kanwata dan Allah kidaure kick abincin nan konabaki da kaina aizakici ko tadaga masa kai alamar eh tare dayin murmushi yauwa babbar kanwa yafara bata tanaci lokacin su Dady suka shigo Dady yashiga tambayar Safna dagasne ne bakisanar da Safwan zancan tafiyarki ba cikin sayin murya take magabarta eh Dady to maiyasa tayi shiru ammadai kekanki kinsan bakikyautaba ko eh Dady wannan dalilin ne yajefa zuciyata acikin damuwa domin yaya Safwan yana fishi dani hartakai yakashemin waya hakan yana nufin ransa yabaci haba Safna aidole ransa zaibaci yanzu abinda za'ayi bara nakira layin Abban Safwan saiyahadaki da Safwan din a'a Dady karka kira Abba kabarshi ni yaya Salim da kuma Aunty Nafisa zamusan yanda zamuyi amma dan Allah karka kira Abba tanaji bazan kirava amma da sharadin zakidena fishi eh nayarda to shikenan yanzu kici abinci kinji to Dady sunfita sunbarsu su uku Salim yayi ajiyar zuciya tare da jinjina kai Nafisa takallesa karka damu yaya Salim insha Allah zamusamu mafita cikin sauki da yardar Allah Mummy tafada masu sushurya idan Nusaiba tadawo zasu fita sunshirya bayan dawowar Nusaiba suka fita sundauki tsayin kwana hudu Dady yana daukarsu suna fita yana kaisu inda yan Uwa da abokan arziki

Safwan nakwance yarasa maiyake masa dadi bairasa komaiba amma sam baya cikin farin ciki tare da tinanin maiyasa Safna tayimasa haka gaskiya bata kyautaba kuma baiji dadin hakanba sanadin hakan gashi duk kansu basa cikin dadin rai domin yatabbata Safna tana cikin damuwa matuka wanda hakan sam baidace dasuba domin kamata yayi ayanzu ace suna cikin duniyar masoya sai kuma susami kansu acikin halin damuwa lokaci daya yatashi yafara shirinsa yashirya tsab washe gari Yakama hanyar gombe saidai baifadamasu Umma cewar gombe zayaba domin bayasan Safna tasami labarin zuwansa yafisan kawai tagansa

Zaune suke suna fira Safna nakwance tayi filo da kafar Mummy tana barci yayindasu Nusaiba suke wasa Safna tatashi afirgice tare da anbatar sunan Safwan abakinta duk kansu sunkai kallonsu gareta tatashi batare datayiwa kowa maganaba tayi ciki zuciyarta coke da kunci Mummy nakokarin tashi tabi bayanta Salim yadakatar da ita yatashi yasameta akwance yazauna yaciro wayarsa yashiga kiran layin Abba ringing biyu zuwa uku yadaga bayan sungaisa yace Abba Safwan fa tindazu nake kiran layinsa amma sam baya tafiya to inaga daga network ne domin baya gari yayi tafiya Abba ina yatafi gaskiya baifadaminba saidai katambayi Safna domin nasan ita bazata rasa saniba tishikenan zantambayeta dahaka sukayi sallama kinjiko Safwan baya gida yayi tafiya to inakuma yatafi karka damu domin inaji ajikina yaya Safwan yana kusa dani sabida inajin kamshinsa wallahi yaya Salim kamshin yaya Safwan ne yatasheni hakama inajin takunsa akunnena zai'iya yuwuwa nanzaizo to Allah yass Amin niyanzu zanyi barci to atashi lafiya mafarki maikyau to Allah yasa Amin kanwata yafito abinsa ita kuma tayi kwanciyarta Mummy takallesa Salim lafiya daiko lafiya wlau tamayi barci Salim nifa inajin tsoro karwani abu yafaru da Safna karka damu Hajiya insha Allah ba'abinda zaisameta to Allah yass Amin Jamila bayan wani lokaci Mummy tashiga daga ciki garage saurasu uku saikuma su Safna dake wasa suna cikin firarsu safan yashigo tare dayin sallama sslim ya'amsa masa yana kokarin anbatar sunansa Safwan yadakatar dashi tahanyar girgizs masa kai yakaraso inda suke yazauna bayan sungaisa yatambayi ina Hajiya tana daga ciki to kanwata fa tana ciki barci take amma maiyasa kahanani anbatar sunanka karka damu my friend Zanfadama yanzu abinda yafi komai muhimmanci shine kanunamin inda kanwata take yanana mass yana murmushi yanashiga da sauri tarufe idanta atinaninta Salim ne ko Mummy yakarasa inda take yadukursa masa da ita yana kallonta yayi murmushi tare da sauke ajiyar zuciya yarika hannunta yasa faratansa cikin nata yadan matse lokaci daya ta anbaci sunansa cikin wani irin yanayi yayana batare data bude idantaba yakawo bakinsa dai-dai kunnanta cikin kasa-kasa da murya yake maganarsa ya'akai kikassn nine sai lokacin tabude idanta tana murmushi yayana kenan kaidin namusammanne shiyasa ssnnunka da zuwa mijina farin cikina yayi murmushi yauwa kanwata sannunki da hutawa yayana kenan taya zanhuta bayan bana tare dakai aikaine hutuna yayana dan Allah kayi hakuri kayafemin laifin dana aikatama wallahi insha Allah bazsnkaraba yarufe mata baki da hannunsa Tate da girgiza mata kai a'a kanwata nibakiyimin komaiba lokaci daya yassmi kansa dawasa da lips dinta ta lumshe ido tana murmushi kamar second goma sannan tabude lokaci daya suka saki ajiyar zuciya tasa hannunta ahankali take janye hannunsa daga bakinsa tana murmushi yakalleta maiyasa bakomai tokibarni mana kotanan nasamu narage zafi a'a yayana kayi hakuri komai yanada lokacinsa sai lokacin tatashi zaune suna fuskantar juna

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣7⃣
By

Fauziya Usman

Tashiga tambayarsa yasu Abba da Aunty Zainab shidai kallonta kawai yake yana murmushi itama murmushin take yaya Safwan tambayarkafa nake yasauke idansa akan bakinta shidai yana kwadayin tsotsar lips dinta yadan lumshe ido ga'alama tinani yake tadafashi yayana tinaninme kuma kake yayishiru yana kallonta kobakaji tambayar danama ba naji to yakashiru bakace dani komaiba duk suna lafiya amma kiransu shizai tabbatar maki da hakan saidai Zainab tayi dama da zazzabi nakwana biyu amma yanzu tasami lafiya to Allah yakara afuwa wallahi yanzu banda waya shiyasa nakwana biyu banyi magana da Aunty Zainab ba maiyasami wayar yaki labarine maitsayi dan haka mubar zancan kawai Allah sarki laifina yashafi waya koba hakaba ya'akai kasani toya bazansaniba sunfito sundawo falo indasu Salim Mummy takalli Safwan cike da mamaki Safwan yaushe kazo banjima sosaiba ina wuni Hajiya lafiya qlau yasu Ummarku suna lafiya sunce agaisheku to muna amsawa sai lokacin yakira Abba yafada mace cewar yana gombe kwanansa biyu agombe yakoma gida Salim da Nafisa kwanansu goma sukatafi saboda aikinsa saidsi yabiya ta Kano yakwana hudu sannan suka koma gida su Safna kuma watansu daya da sati biyu sannan suka tafi

Kaduna

Sun'iso sunsami Nafisa agidan tagyarashi tas tayi masu girki Mummy taji dadi sosai aranta itadai tansan Nafisa hakama tana birgeta sai dare suka tafi gida

Washe gari bayan sunyi break fast tafito Mummy nizantafi ina kuma zaki zantafi gidan Aunty Zainab konsan tayita fama dajiki lokacin bana gari shine yanzu nakesan natafi domin nadubata to Safwan yasan da fitarki haba Mummy wai maiyasa duk wani motsinawa saikuce saina sanarwa yaya Safwan gaskiya nibanfada masaba haba Mummy gidanfa Aunty Zainab zantafi Safna kina da kuruciya ko kinmanta waye Safwan agurinki matsayinfa miji yake dashi agurinki kinga kuwa yanada hakki akanki hakama yazama wajibi agareki duk wani abinda zakiyi kisanar masa to amma Mummy ainaga bantare agidansaba duk da haka Auransa aiyana kanki to shikenan Mummy zankirasa nasanar masa da wayar Aunty Zainab to dadai yafi idan kintafi inagaisheta zataji tafito tayi tafiyarsa ta'iso gidan tashiga saidai bakowa afalo ta'isa bakin kofar dakinta tabuga kofa taji shiru gata kuma batada waya balantana takira layinta tatura kofa tashiga nanma batanan abin yabata mamaki matuka to ina tashiga kaitsaye tanufi dakin Hafiz tana isa tatura kofa tashiga tasameta akwance tana barci tayi ajiyar zuciya ta'isa inda take tana kallonta taga tayi rama saidai tayi haske tafada azuciyarta kodai Aunty Zainab munsamu karuwa ne tabbas da'akwai yuwuwar hakan tayi murmushi to Allah ya'inganta mana Allah yaraba lafiya tadauki wayarta tadawo falo bayan tazauna takira layin Hafiz yana dagawa yace barkanki dai maman Baby lokaci daya tasaki dariya Baban Baby Safna ce shima dariyar yake a Safna yakike ina qlau yau ziyara kikazomana eh nasamu tana barci tasamuyin barcin kenan eh koda nazo barci take ok am Baban Baby dama nakirane domin kafadamin yanzu wane abinci Aunty Zainab tafiso domin bazanso tatashi babu abinda zatasaka a cikintaba Allah sarki babbar kanwa aikuwa kinkyauta sosai saidai ita komai tanaci saidai bataci saida kifi idan zakiyi girkin kiduba a firij din kicin da akwai kifi saikiyi anfani dashi ok yauwa Yar kanwa Allah yabiyaki Amin ta'ajiye wayar tatashi tashiga kicin tadora girki tayi tuwan semo da miyar karkashi saidai miyar tasha kifi kasancewar itama tafisan kifi akan nama bayan takarasa girki tadawo tagyara gidan tako ina saidai batayi turaren wutaba domin basaniba kobataso tadawo takunna Indian film tana kalla daga bisani tatashi tanufi gurin sallah Zainab bata gaji da barciba yunwa tatasheta gata batada komai naci akusa da ita wannan dalilinne yasata fitowa abin mamaki yanda tags angyara mata gidanta tas yayimata kyau sosai sai wani irin kamshin abinci takeji yana dukan hancinta taji aranta inama data sami anban abincin kobanza yunwa takeji sosai tasami guri tazauna tana tinanin yanzu ita maiyafi sauki agareta wanda data iyadafawa taci fitowar Safna ce yakauda tinaninta tahanyar Anbatar sunanta Aunty Zainab kintashi Safna yaushe kikaxo gaskiya najima da zuwa Aunty Zainab yajikinki nasamu sauki toya Babynmu togashinan sai wahalar dani yake kiyi hakuri komai zsidai-daita hakuri aiyamaza dole to wanzudai duk bawannanba mutafi kici abinci karyunwa rayuwa Babyna yawa tayi murmushi suntashi sunnufi gurincin abinci tazuba mata to bismillah tayi murmushi sosai kai amma Safna najidadi sosai wallahi Allah yabiyaki Amin Auntyna yanzudai kici abinci tokefa aitinda jimawa naci dagaske kike nafasan halinki tayi dariya kiyarda dani mana Aunty Zainab to shikenan Safna waikinsan tinyaushe nakesan nayi tuwo amma bansamu nayiba gaskiya inagodiya sosai bakomai Aunty Zainab bayan takarasa tayi salla sundawo falo suncigaba da firarsu bajimawa saiga Hafiz sannu da zuwa Baban Baby yayi murmushi yauwa Safna sannu da aiki aiki kuma eh Zainab yakarfin jiki najisauki to Allah yakara afuwa Amin kinci abinci kuwa eh tobara nashiga daga ciki ko afito lafiya yatashi yafice bayan yashirya yafito Safna takawo masa abinci nagode Safna lah bakonai bara nakaeoma ruwa tana tashi Safwan yanashigowa mataba da yaya Safwan yauwa Zainab yajikinki nasami sauki to Allah yakara sauki Amin ya Hafiz yabashi hannu sungaisa Zainab hala ina Safna taje takawoma Hafiz ruwa tinyaushe tazo gaskiya tajima sosai domin itama tayimin girki ok lokacin tadaeo hannunta dsuke da ruwa da juice ta'ajiyewa Hafiz sannan tazo gurin Safwan yayana sannu da zuwa bako kalletaba balantana ya'iyamata magana saima chart dayakeyi yayana maganafa nakeyi kawani yimin shiru tadawo da kallonta gurin su Zainab tashiga tambayarsu lafiya to Safna taya zamusani tinda baiyi maganaba yayana waimaiyake faruwane dan Allah koma miye Yakamata kafada domin ssikayi magana sannan zamusan abinda yake faruwa kinga surutunki yafara yimin yawa maganar ta'isa haka nikibarni nayi abinda nake magana yake batare da yakalletaba takallesa tare da jinjina kai ok tatashi tsaye tana murmushi tasa hannunta tafizge wayarsa tagudu badai wannance dalilin dayasa bazakayimin maganaba tobara nafasata idan nafasata aizskayimin magana ko yakira sunanta Safna zokiban wayata bazanzoba saikayi alkaearin bazakayimin komaiba bazanyi alkawarinba kuma saikinzo kobazakizoba ok tinda bazakizoba nibara nazo bata yards yakarasa inda takeba tayi tagurin Hafiz Safna Allah idan narikaki bazakiji da dadiba dawo inda kike yaya Hafiz dan Allah kutayani bashi hakuri wallahi tsoro nakeji karya kaimin duka shiyasa bazantafi indayakeba ashe kinada tsoro shine kikawani fizgemin waya kamar wani kaninki hatkina kokarin fasamin waya a'a yaya Safwan wallahi da wasa nake kuma kaga banfasaba dan Allah kayi hakri yaya Safwan kaga tadena kuma tatsirata Hafiz kenan haryanzu bakasan wacece Safna ba kotace tadrna to balallai tadenaba wallahi nadena tonaji kindena zokibani wayata jeki kikaimasa bazsimaki komaiba ta'amsa dato tanufi inda yake

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Domin bashi wayarsa tamika masa wayar yakarba tare da tike hannunta yazauna tare da zaunar da ita yakalleta tare da kiran sunanta Safna waimai yasa kika rainani da yawa wallahi yayana ba raini bane wasane tonaji amma maiyasa bakifadamin cewar zakizonan gidanba sabida banida waya amma dan Allah kayi hakuri toshikenan yawuce da yamma tare suka fito suka tafi

Washe garin ranar tatafi gidansu Umma acan tawuni satinta daya da dawowa suka koma makaranta yarage saura watanni uku sukarasa karatunsu Safwan akullum akowace rana yana gidansu Mummy acan yake break fast tare da Safna badan komaiba saidan yabayinta narashincin abinci shiyasa hakama shiyake kaita makaranta saidai idan baya kusa ko wani abu daban tayanashi wata rana da yamma yazo gidan yasamu bakowa afalo kaitsaye dakin Safna yanufa yasameta tana barci ya'isa inda take yaki kallonsa gareta yaji sam bayasan yadena kallonta domin shugar da take jikinta tarikitasa yazauna kusa da ita yazuba mata namujiya yanata kallonta riga da siket ne jikinta rigar iya cibiya siket din mini ne iya cinya lokaci daya yasami

Please Login or Register in order to submit comment