Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```

πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•
*NANA JAWAHEER*
πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•

*Story and writing by*

*Jameelah A Belloh*
*(Jameey)*



*DEDICATED TO MY* *FAMILY* πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦

*"Tofa jama'a gawani sabo nan mai cike da soyayyπŸ’‹β€ dakuma tausayi😒😭 sannan da darasi da dama acikin wannan labarin mai taken (NANA JAWAHEERπŸ§•πŸ½ ) wanda marubuciyar ta zauna tabaje basira domin farantama masoya😍😘""ammn dan Allah inkinga gyara ki gayaman nikuma zan gyara" saboda gaba sannan dan Allah inkingani kuyii share sbd yan uwa su amfana da abunda ke cikin wannan labari mai ban alajabi da kuma tausayi,,, inga comment sannan xani cigaba dayi maku typing din wannan litafi mai albarka πŸ€—πŸ€“ !!!!!*



```Nikuma xanyi kokari zakuga posting akowace rana,, nagode kudae kubi wannan labarin mai ban alajabi..```



~Sannan wannan labarin kirkirarshi nayi in labari yashafi rayuwar wani ko wata dan Allah ayafeman domin dae dan Adam ajazine nagode....~



Page 0⃣1⃣




"Tafe take tana kuka wiwi!!! ga bukitin markade a hannunta, tana kuka.Nabani ni nana yau inna nasan kasheni ne kawae baxatayi bah sbd makarden kokon nan nata da ya zube, yau ni nana ya zanayi da wannan bakar kaddarar da ta hau ni yau, haka ta kama maganganu kala kala masu sosa zuciya!!! har ta iso soron gidansu ta kasa shiga ta leka ta koma tana tsoron ukubar da zata tadda a wajen Inna, wai wanene a soron nan? Oh ashe kece yar nema, to shigo laben me kikeyi, shigo ki kawomin markadena, marece keyi kar a kira sallah bamu gamaba, wai bazaki shigoba, ko sai nazo na shigo dake dakaina ne banza me hali irin na uwarta "Inna dan Allah kiyi hakur!! Inyi hakuri dame ja'ira? "Inna wlh makarden ne ya zube shiyasa;kam ubannan! dan ubanki, ubanki ya bani jarin da zakimin asara toh wlh yau saina ci ubanki muddin baki biyani kudinaba, mai mugun hali.....
"A hakadai Inna taita balbalin bala'i, ahaka nanan ta shigo gidan, Inna ta hauta da duka tako ina tana cewa antafi anbarmin annoba cikin gida.....
"Lafiya ! Lafiya! Talatu nakejin hayaniya me taimaiki k? aidole kace haka, daga ba yarinyar nan markade taje ta zubarmin da markadena dan haka wlh sai anbiyani kudin gerona dan bazanyi asaraba ehe!! Kika cewa sai anbiya? yanzun dik wahalan da yarinyar nan kemaki a cikin gidannan bakyagani, ita ke maki aiki ba dare ba rana, komai sanyi komai ruwa Amman kuma daga yau ta zubarmaki da markade shine zaki kama bugunta toh wlh bani biya, kuma baki sake bugaman yarinya tunda na lura kedae bakisan asamaki ido bah... ke wake matsa maki duk kuwa abunda kike yimin cikin gidannan amman nasama ki ido saboda da darajar yaranki.... ae kema kina da yara mai xai hana ki ringa aikinsu sae ita toh talatu ki fita idona na kulle, ya dubi inda nana take kwance a galabaice akan dukanda tasha yace ke mamana tashi kije ankusa kiran sallah ga kuma wannan azumin ana fama dashi, tashi ga wata sauran naira dari biyu nan tafi keda sabi'u kuje kasuwa kusamomana abunda da zamusa abakin salati. Inna ta dubishe tace wato malam ai haka kace ko? to shikenan zamu hadu watarana!!!.
"Ke Nana wannan wani kallar bacci ne kike yi har yanzun baki tashi bah? har bakwai tayi wakika ajiye yayimaki aikin gidan ko dan kinga ubanki jiya ya dauremaki shiyasa yau kika samu daman yin bacci, koh mutunniyar banza, mai hali irin na uwarta! yoh ni talatu in ba kaddara ba antafi anbarni da annoba da bala'i acikin gida,"inna dan Allah kiyi hakuri, wallahi ko jinayi yau bani jindadi shiyasa na dan kwanta amman yanzun xantashi.
"Bakijin dadi fa kikace nana to bari naci uwarki sannan ki dawo dai dai "Inna dan Allah kiyi hakuri tashi kije kiyi wanke wanke da shararki ga kuma wanki na da dana su sabi'u kije ki wankesu tas, sannan ga gero nan ki gyara shi sannan kikaishi markade dan Allah ba zuda markade ba inkin tashi kifasa har bokitin kiga yanda yau zanyi maki acikin agidan nan,, "to inna amman yau akwae boko yau littinin inna, "oho Wato ina magana kina yi ko ga sa'ar uwarki koh, toh bara kiji yau baki zuwa Wani boko har sae kingama man aikin gidana baki daya sannan ke ga yar zamani koh? Shin zaki tashi ko sai na buge wannan bakin eyye shashasha kawae dake... A haka nana tagama yima inna talatu aikin gidan kamar jaka amman ita yaranta suntafi boko sunbar nana gida tana aikin walaha idan tayi wannan ta yi wanca, "Inna nagama!! "kingama komae harda wanki? "eh duk nagama" to wakika ajiye ya kaima maki markaden?."Inna dan Allah kiyi hakuri wallahi na makara a makaranta sosae shiya amman idan nadawo xani kai shi.
"Nana yaushe nafara fada kema kina fada, eyyeh ko dan kinga kwana biyu bani cika taba lafiyar jikinki bah?.."A'ah bahaka bane bah inna yi hakuri, da hakurin ya mutu sadakar nawa kika badah eyye!? zaki tashi kibani waje ko sai na yimaki mugun bugu mai baqin gado kawae, wannan mugun halin can gun dangin uwa aka gado shi....tana fada kamar duketa...duk akan masifar da take mata idanunta har sun fara kwallah.. au wato kuka ma zakiyi man koh mutunniyar banza kawae..tashi kije ko na makeki..nan nana ta tashi ba kwari ta tafi !!
" Sallama tayi ta shigo gida, tazo wajen inna ta kawo mata markedem, Inna ga markaden nan ni natafi...tana sauri..zo nan wakika ajiye yayi maki tatan kokon nana?. "yi hakuri inna yanzun zani yi to tashi kiban waje; ahaka nana tagama yima inna tatan koko tace ma inna nagama na tafi makaranta...a sauri sauri ta shirya ta tafi...
"Nana sai yanzun kike xowa makaranta yanzun ankusa tashi fa nana kinsan ko karfe nawa yanxun sha biyu takusa fah. "Zee kema kisan inna bata barina nazo makaranta har sae nagama yi mata aikin gida sannan; "wae nana sai yaushe Inna talatu zata rage yimaki wannan bakar azabar acikin gida?, yakamata ace yanzun ta ajiye wannan bakin kishin nata datakeyima umman ki haba mana..!!!

" Toh zee ya zanyi inba hakuri bah, haka xanta hakuri da inna har mai rabawa ta raba. "nana har yaushe mai rabawa zata rabaki da inna ko kin manta duka duka yanzun muka shiga SS one.. nana Allah yasaka maki...
"Nidae yanzun zee mubar wannan maganar dame-dame akayi yau ?! "toh kinsan dae yau munada chemistry da biology da Islamic yanzun kuma mai hausa zai shigo xee dan Allah idan ansha ruwa zani shigo gida ki koyaman kinsan banison inayin missing din lesson din chemistry saboda yana bani wuya gashi kuma naji ance a jami'a, ya zama dole kayishi inkana level one/two shiya nike son nakoyeshi.. "Nana kedae kinason kiyi boko mai zurfi, aikom dae zee inada burin wannan saidae kinsan baba baida hali ammn inata adu'a allah yacika mana burin mu na alkhary amin.
"Kawata kinga ga malam nan ya taho yakamata muyi shiru kafin ya shigo ko kawata hakane gaskiya.
"Ahaka dae malamin hausa ya shigo class ya koyamasu darasin karin magana ya kuma yi masu tambayoyi, ahaka aka tashi daga makaranta kowa ya koma gidansu yayin da nana taji daman karda atashi a makaranta saboda taa son karatu a rayuwarta....

" Ahaka nana dai takama shan wahalar rayuwa a wajen matar ubanta, watarana babanta ya shigarmata, watarana kuma sae dae ya bata hakuri yacema ta watarana sae dae labari yakan cemata *" mai hakuri shi keda riba"* kuma tasa karatun secondary dinta agaba saboda Allah yaba nana baiwar kwakwalwa sosae don itace ke zomasu na uku a class.


*Asalin labarin....!!!*

Toh Alhmdulh indan labarin nana yayimaku dadi to naga comment dinku sannan xani cigaba dayi maku labari wannan labarin maicike da Soyayya, tausayi sannan kuma da darasin da za'a dauka duk cikin wannan novel mai sunan da kuka gani daga sama wato (NANA JAWAHEER).....

"Allah ya karemu daga sharin wannan annoba ta covid_19 yan uwana musulmai dan Allah mu yawaita addu'a domin addu'a itace takobin mumuni, Allah yasa muyi kyakkyawan karshe ya kuma haskaka mana kabarin mu ameen ya hayyu ya qayyum....

"Please sisters share to your friends domin su amfana da abunda ke cikin wannan littafi ngd...




Share and comment 😍



πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•
*NANA JAWAHEER*
πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```




*Story and writing by*


*Jameelah A Belloh*
*(Jameey)*

*DEDICATED T O YAR UWA RA'BIN JIKI AUNTY FATEE πŸ’–πŸ’˜*

*Bissimillah Rahamanir Raheem*



Page 0⃣2⃣



*A gaskiya bani da bakin da zaniyi maku godiya sae dae nace Allah yasaka maku da alkhari"" domin maganar gaskiya na ga ruwan comment ngd sosae harda wanda dasuka bini ta PC domin sukara bani kwarin giwa,, dakuma nunaman dadin litafin hakan yayiman dadi sosae ngd ana mugun tareπŸ€—πŸ˜*


*ASALIN LABARI*


Malan Sabi'u shine asalin sunan kakan Nana jawaheer wanda ya haifi babanta, haifaffen dan jahar katsina ne a unguwar kofar kwaya. ya hadu da matarshi mai suna nana jawaheer akasuwar charanci takai tallar nono, shikuma yana sae da kaba da guga, anan ne suke haduwa duk sati har shakuwa tashiga tsakinsu, suka kulla soyayya, tana wani kauye maisuna kafin dangi wani kauyen fulani ne dake karamar hukumar kankia, a haka har yaje gidansu ya gaishe da iyayenta manya suka shiga cikin maganar akayi bikinsu.


Nana jawaheer ta tare agidanta take cikin birnin katsina, Allah ya azurta malan Sabi'u da yara uku, adamu shine babba sannan Suleiman sae autarsu Khadija suntaso cikin aminci da kaunar juna sannan sun masu tarbiyya mai kyau sunyi karatun addini, yayinda Adamu ya kama sana'ar baban shi, shi kuma Sulaiman ya kama karatun boko domin yanason boko sosae, itama kuma Khadija tana girma akayi mata aure, tana auren wani abokin yayanta, mai suna Musa.


A kwana a tashi ba wuya gurin Allah. Malan Adamu yahadu da Aminatu inda suke kaunar junansu.. itama Aminatu yar garin kar'karku ce, wata rugar fulanice dake cikin karamar hukumar sandamu, dake daura a jahar katsina sun hadune a kasuwar mai'aduwa taje kaima babanta nono da yake babanta shike sayarda nonon baya barinsu suyi talla, sae dae kiyo anan ta hadu da malan Adamu ya kai kaba da guga shima a kasuwar, da yake babban Aminatu yasan malan Adamu sosai saboda duk sati yakan kai guga a kasuwar, shiyasa kawae sukayi bincike yaturo manyanshi akasa bikinsu wata hudu......


Anyi bikin malan Adamu da amaryarsa Aminatu akan sadaki naira dubu ishirin, sannan kuma dayake su dama fulani al'adarsu ce sai ankawo marakin sa balle daman Aminatu kyakkyawace "(kunsan dae yanda auren fulani yake basae nagayama ku bah balle kuma fulanin ruga😁)".

Suna zaman su cikin amana da kaunar juna, a inda malam adamu yake bama Aminatu kulawa ta musamman...

Anyi aure su malan Adamu da shekara daya, Allah ya azurtata da d'a namiji mai kama da maman shi yaro yaci suna *Abubakar* amman ana kiranshi da suna *(Sadiq)* " saboda sunan kakan shine wanda ya haifi babanshi....

Ranar wata juma'a, zuri'ar malan Sabi'u suka tashi da wani tashin hankali wanda ya girgiza duka wannan ahali nasu, an wayi gari Allah yayima malan Musa mahaifin Sadiq rasuwa, lokacin Sadiq yanada shekara hudu da haihuwa wannan rasuwa ta girgiza Khadija sosae, da kuma yayanta Sulaiman wanda a lokacin yana da degree dinshi na biyu wato masters, yayi kukan mutuwar abokinshi sosae sai dai muce Allah yajikan malan Musa... bayan Khadija ta fita daga takaba takoma gida wajen babarsu itada yaronta, lokacin malan Adamu ya matsawa Sulaiman yayi aure shima, tunda ya gama karatunshi, ya karanta business administration kuma yana aikinshi a Access bank dake cikin unguwar kofar kaura dake cikin birnin katsina. Har lokacin Allah baiba malan Adamu haihuwa bah sun fauwalawa Allah lamarinsu. suna cigaba da yin addu'a, Sadiq yana da shekara bakwai. Sulaiman yayi aure yasamu matarshi a cikin katsina a unguwar rafin dadi, anyi aurensu suna zaune acikin unguwar layout anan yayi gidanshi nagani na fada...

Anyi auren Sulaiman da shekara daya Allah yaba Aminatu ciki, murna wajen malan Adamu in nace xani tsaya in gayamaku bata lokacine, a haka malan Adamu suka reni cikinsu har ya kai haihuwa" Allah yasauki Aminatu lafiya inda tasamu santaleliyar diyarta maikama da babanta murna wajen su Sadiq abun ba'a magana, dan gidan kawun nashi yadawo da zama, yana ganin kanwar tashi, anyi suna inda yarinya taci sunan maihaifiyarsu watoh Nana jawaheer ammn suna kiranta da suna *NANA* , lokacin sadiq yanada shekara tara aduniya, sulaiman yaje makka inda yakai mamanshi da babanshi suma saudia, bayan dawowarsu daga saudia Allah yayima Alhaji Sabi'u rasuwa, matuwar da ta girgiza wannan ahali sunyi kuka har Allah yasamasu dan ganar rasuwar mahaifin su......

Bayan rasuwar baban su Sulaiman yamaido mamanshi da Khadija da Sadiq da zama awani bangare na gidanshi inda alokaci Sadiq yana primary two, a haka yamaidashi private school dake kt mai suna kiddies pride school dake cikin layout ya dauki nauyin karatunshi.

A bangaren su malan Adamu kuwa jawaheer tanada shekara uku malan Adamu ya hadu da Talatu ne tana tallar kayan miya acikin unguwa, ita yar unguwar tudun dan lihidda ce a katsina, Talatu takamu da son malan Adamu ne lokacin da takawo tallar kayan miya acikin gidanshi, tunda taganshi taji tanasonshi sae ta kula mutunci da matarshi Aminatu, lokacin Nana tanada shekara shidda, tagayama malan Adamu tanasonshi amman sae yaki yarda saboda baida tsarin yin mata biyu, A rayuwarshi balle shi matarshi ba abunda batayi mashi, sae dae Allah yayi mata albarka itada abunda suka haifa.

Tunda Talatu ta lura da malan Adamu ba amincewa zaiyi da bukatarta bah sae takoma ta wajen Amina dan taga ita amina mace ce mai mutunci da karamci, mutanan duk da Allah, baiyisu wasu masu kudi sosae bah amman sunada wadatar zuci, dan hka shiyasa taje tana yimata kuka tana rokanta akan ta bama mijinta hakuri ya aure ta, domin tana sonshi kuma bayin kantabane, da maganganu masu dadi har tashawo kan Amina tayi ma malan Adamu maganar Talatu wanda saboda wannan maganar har suka samu dan sabani, Wanda yakaisu wajen Hajia, tayi masu fada sannan tace tunda ita tanema yayi mata kishiya yayi mata fatan dae da mukeyi shine su zauna lafia,
Anyi auren Talatu da malan Adamu akan sadaki naira dubu Talatin, Amarya ta tare acikin dakin mijinta;!! Talatu tana bala'in kaunar NANa wanda saboda wannan son datake nuna ma Nana har malan Adamu ya dan fara sonta, suna zaman lafiya da kaunar juna wanda har Allah yaba Talatu da karuwar da'nta kyaukywa shima da shi yaro yaci sunan kakanshi Sabi'u, bayan Sabi'u kuma tasake haihuwar Nana khadija, har lokacin Allah baisake bama Aminatu haihuwa ba, ansa Nana makarantar primary aji daya, ahaka dae ake zaman gidan inda talatu tafara bijiro da wani dibi'u mararsa kyau acikin gidan, amina batadamu da itaba sae dae tana mamakin yanda akai talatu ta chanza hali acikin lokaci guda.....

A bangaran su Sulaiman kuwa suna zaune cikin kulawar juna inda matarshi mai suna Fateemah take kula da sirikarta, dakuma kanwar mijinta wanda tamaida tamkar aminiyarta, yaronsu kuma Sadiq yagama primary school har an kaishi secondary school Maryamu ajeri, Sadiq yaro ne kyaukyawa ajin karshe gashi da fara'a yana mutunta na gaba dashi, wata sa'an mah ba'a tantance kamannin Sadiq dana babansa saboda shima kyakkyawane, yanzun haka ma Sadiq yana SS1 a secondary school, Hajiya Fateemah tanada yaronta dan kimamin shekara biyu maisuna Adam amman suna kiranshi da Aiman,
Aiman yarone mai Wayoh kuma yana bala'in burge Sadiq shiyasa bakajinsu acikin gidan.....


A kwana a tashi ba wuya wurin Allah inda Talatu ta sake haihuwar diyarta masuna Aisha, Talatu ta shiga ta fita inda tagama zuga malan har said a malan Adamu ya saki matarshi Aminatu saki daya saboda bata haihuwa, ta sanadiyar haka yan uwa shi suka juya mashi baya, Sulaiman yaso ansar Nana jawaheer awajen yayan nashi amman ya hanashi ita har yake cewa daga yau bashi bashi tunda yanuna mashi bai da arzikin da zai rige jininshi, wannan abun shiyasa tace su kyaleshi ya rige ya'yanshi suka bar Nana a wajen kishiyar uwarta, lokacin nana tafara girma ta fara zama budurwa son kowa kin wanda ya rasa saboda lokacin takai sekara goma sha biyu a duniya".........

Shi kuma Sadiq ya gama secondary school dinshi, Dadynshi ya kaishi Maryam abacha dake kasar niger, yana karatun medicine and surgery zaiyi shekara bakwai sannan yadawo gida domin Sadiq yanason ya zama doctor shiyasa yace baya dawowa gida har sae ya gama karatunshi sannan, sae dae yana waya da su Daddy amman duk wayar dayake yi dan yan gidansu yana tambayar lafiyar Nana domin yana tausayinta sosae....

A bangaren su Nana kuwa....



08160508316 comment only banda kira pls sannan na bude sai kayiman magana nayi adding dinki agroup ammn inkinsan bazakiyi comment bah dan Allah karkice nasakaki sbd ayi comment na bude group dinπŸ‘Œ


Share and comment 😍

πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•
*NANA JAWAHEER*
πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•


*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.πŸ€™πŸ»```
_______________________

*Story and writing by*

*Jameelah A Belloh*
*(Jameey)*

*Dedicated to my* *maxan kwarai*

*Tabbas banida bakin da zani yimana godiya domin kaima kaba gudun muwa dari bisa dari domin littafin NANA JAWAHEER ya kai inda ake son ya kai* 😍πŸ₯°



*Bissimillahir Rahamanir Raheem*



Page0⃣3⃣



A bangarensu Nana kuwa abun sai dai hakuri domin Nana tagane mai ake nufi da rashin uwa, sbd tunda malan Adamu ya saki Umman Nana, Nana tazama kamar jikka acikin gidan mahaifinta batada wani hutu sai dai in dare yayi ta kwanta bacci.....


Nana yanzun shekararta goma sha biyu tana JSS2 a government day kofar Yan'daka.....

Nana ita da ba fara bace, ita Nana *black beauty* ce, tanada *hancinta* dai dai domin shi baiye *tsawoba* kuma shi ba *karami* bane..

sannan Allah ya bama Nana idanu,idanunta ba *lulu* *eyes* bane, sannan ba *chines eyes* bane, ana kiran masu kallar idanun Nana *sexy eye,*

sannan Nana ba *round* *face* gareta ba sosae, ita dai fuskarta ba *round* ba sannan ba *doguwa* bah..


sannan tanada *bakinta* dai dai dashi domin shi ba babba bane kuma ba karami bane sosae..


sannan *lashes* dinta masha Allah in'ka kalli Nana sai kayi tunanin tasa *eye lashes* irin gashin idon na wanda wannan zamanin akeyin yayi, sannan ga *girarta* kamar anzanata masha Allah, Nana tanada gashi dai dai masali domin gashin Nana za'a iya cewa irin gashin buzayene gashi kuma baki kirin masha Allah..


gashi Allah yayi halita ajikin Nana, gashi tanada natsuwa ga hankali ga, kuma uwa uba tarbbiya tanada karatun addini sosae sannan kuma gashi ynxun tana yin na boko......

Inna Talatu tanayin sana'ar kokon saidawa duk da, da farko malan Adamu ya nuna rashin amincewarshi,ammn Inna ta dage akan yabarta tanemi kudin sai yace "zai barta amman da sharadin babu sisin kabon shi acikin wannan sana'ar ta ta ammn tace taji kuma na amince...


Tunda Talatu tafara sana'ar koko Nana ita ke yi mata aikin kokon ta gyara gero takaishi markade sannan ta anso tayi tatan kunlin kokon, sannan ta dama mata mashi kokon, ta fitar mata dashi a kofar gida ake fidda tallan kokon kuma nana ke fiddawa tun Nana bata iya aikin gida ba har tazo ta koya" Talatu ada bata nunama nana tsana agaban malan amman da abun yayi nisa har agabanshi ba ta kyaleta ba, sbd tana cewa inbata koyamata aiki bah wa zai

Please Login or Register in order to submit comment